Guguwar Annoba Book 9 Hausa Novels By Abdulaziz Sani Madakin Gini.pdf

Author :  Abdulaziz Sani Madakin Gini Category :  Bookz

Chapter   1 / 1

1 to 1.9K   out of 1.9K words

Guguwar Annoba
Madadin Gini
08137237071



Nan take kuwa aka tsayar da miliyoyin giwayen suka tsaya cak, wuri ya yi tait baka in

komai face numfarfashin Dakarun da na gwayen Shugaban rundunar wani narkeken bayabude

ne mai siffar mutanen farko, gaba davan jikinsa a cike vake da guraye na tsafi, kuma baburiga
atkinsa sai wani dogon wando na fatar kada zami da dogon takalmi wanda aka yi shi da farin
karfe

Wannan mutum da tsananin tsawo da ka yake. Girman kwanjinsa ya kai na kaurin karme
bishiya. Ko ina a jikinsa a murde yake tanka dutse.

Kallo daya za ka yi masa ka san cewa yana da Karfi na Allah Ya isa, domin ko dutse ya nausa
za iya dagwargwazashi.

Fuskarsa mummuna ce babu alamar tausayi da imani a tare da ita. A bayansa ya nay wadansu
manyan tagwayen takubba wacce pada daya ma idan aka sari bishiyar Kuka da ita mu tsargeta
gida biyu.

Ba wani bane wannan mutum face SARKI SAMLAD na Birnin MISRA.

Tun daga can nahiyar kasashen larabe Sarki Samlad ya taho da Dakarunsa na yaki quá

miliyan hudu bisa giwaye domin yazo nahiyar bakaken fata ya yi farautar bayi da dukiya.

Dama sama da shekaru shida baya labari ya riskeshi cewa a kudancin duniya bangaren
kasashen bakaken fata babu wata kasa mai karfin arziki tamkar Birnin Kaluza don haka ya dade
yana tanadin zuwa gami da cin burin biyan bukatarsa a Bimin.

Bayan rundunar Sarki Samlad ta tsaya cak sai suka zubawa gimbiya Lamsirat idanu har ta isa
Kofar Birnin Kaluza aka bude ma ta kofa ta shige sannan aka mai da kofar aka rufc.

A sannan ne Lamsirat ta fa ashe tuni Dakarun mahaifinta sun rugo izuwa bakin kofar Birnin ana
ta debo kayan yaki.

Kawai sai tayi arba da Sarki Yarduza da Sharlisa tsaye a gefe daya duk sun yi damarar yaki
cikin tashin hankali ta ruga garesu suka rungumeta suna masu farin cikin ganinta a raye.

Koda suka ga jini nazuba a hannunta sakamakon wannan kibiya da ta soketa sai hankalinsu ya
dugunzuma. Sarki Yarduza yai sauri ya cire rawanin kansa ya daure ma ta raunin, don tsaida
jinin sannan ya rike kafadunta ya ce, "Ya ko yata sanar da ni labarin wadannan Dakarun

sumame da suka tsorata jaruma kamar ki bar bila gudu daga garesu?".

Lamsirat tayi ajiyar zuciva sannan taco, "Yx kai Abbana, kayi sani cewa wadannan mutant ta
Dakarun sumame banc, Dakaru ne na GUGUWAR ANNOBA. Na rantse da darajar gunki Salkar
ba zamu iya yakar su ba, sun fi karfinmu ta kowa fanni".

Koda jin wannan batu sai Sarki Yarzuda ya kama kafadun gimbiya Lamsirat ya riko ya dubets ya
ce, "Ya ke 'yata ki gafarceni yake na, na n cewa ba zamu iya yaki da wadannan mutare ba
tuntuni, kuma na san da zuwansu.

Wannan mafarki mai ban tsoro da na dade ins yi ba na komai bane face na wadannan mutane,
Ins so ki sani cewa ko mu mika wuta ga wadannan ka mu ki, ba za su fasa yakar mu ba, dole
sai ma ushe gidajenmu, sun kashe jama'armu, sua omhe fukiyarmu kuma sun wulakanta matan
cama bayi a cikinmu.,
Ba zai yiwu ba muna ji muna gani da res la lafiyarmu ayi mana irin wannan cin munnci di
vulakanci ba face bama numfashi.

Dole ne mu yi yaki domin mu in autuncinmu, jama'armu da kasarmu. Ya ke

ki sa a ranki cewa nasara tana ga sa'a da dakewar zuciya, amma na sani cewa wannan karon
bamu da

Sa'adda Sarki Yarduza yazo nan a zancensa sai hawaye ya zubowa Lamsirat ta dubeshi ta ce,
"Ya kai Abbana shin kafin kayi shirin fitowa wannan yaki ka shiga dakin ubangiji Salkar kun
gana?".

Yarduza ya gyada kai alamar cewa bai shiga ba. Ya ce. "Ai rabona da shiga dakin Salkar tun
ranar da na yi mafarkin abmda za faru a yau.

Tabbas Salkar basha sauran amfani a wajena tunda ba zai iy Abinda nakene, ki tsaya ki yi
annan kaddara ba. yaki iyakar iyawarkı.

Ina dada tabbatar miki da cewa ba za ki mutu ba a wannan yaki, kuma ko an tafi da ke wata
nahiyar sai kin dawo nan.

Ki kasance mai cika alkawarin da kika daukar mini".

Ya yin da Sarki Yarduza yazo nan a zaneensa sai hawaye ya zubowa Sharlisa ta rungume
Yarduza ta fashe da matsanaicin kuka, ta ce. "Dama ashe ka san da zuwan wannan rana amma
ka boye mana?

Yanzu mene ne amfanin wanzuwarmu doron kasa tunda a yau za a kashemu a rushe daularmu
gaba daya?"

Sarki Yarduza ya janye jiukinsa daga cikin na Sharlisa suka fuskanci juna sannan ya ce, "Ai har
abada ba za a taba rushe daularmu ba, tunda komai daren dadewa sai wannan Bini ya sake
wanzuwa.

Ki sani cewa zan mutu da farin ciki tunda na san cewa na bar magajina a doron kasa, wato
gimbiya Lamsirat, kuma na tabbatar da cewa ba za ta hallaka ba a wnanan yaki da za mu yi
komai gumu da gumurzu".

Da jin wannan batu sai gimbiya Lamsirat ta rungume Yarduza da Sharlisa ta fashe da
matsanaicin kuka tana mai cewa, "Ina amfamin rayuwa a duniya idan babu ku?

Bani da sauran dangi sai ku, wane irin kadaici zan kasance a cikinsa idan mun rabu?

Duk rayuwar da babu masoyi ba ta da dadi komai irin daular da mutum ke ciki."

Sa'adda Yarduza da Sharlisa suka ji wan batu na 'yarsu sai suka kamu sa tsananin tausayisa
suka dada kankameta a jikinsu.

Daga can sai Sharlisa ta dubi Lamsirat ta or "Ya ke 'yata, kiyi sani cewa Kakanki ya bar mini

wata wasiya guda daya a gareki. Wasiyar ita ce, duk ranar da kika zamo Sarauniyar Birnin
Kaluza yana so ki fiddo gunkin matarsa wato gunkin mahaifiyata daga cikin dakin bautar
ubangiji Salkar kajiyeshi a tsakiyar fada inda kowa zai dinga arba da shi

Koda jin wannan batu sai hawaye ya zubowa Lamsirat, ta ce, "In dai ina numfashi a doron kasa

sai na cikawa kakana wannan buri".

Koda gama fadin hakan sai Lamsirat ta juya ta dubi Sarki ta ce, "Ka yi mini izini naje na dauko
kayan yakina na musamman wadanda na tanada saboda irin wannan rana".

Cikin mamaki Sarki ya dubi Lamsirat ya ce, "Shin dama akwai wadansu kayan yaki na
musamman da kika tanada?"

Lamsirat ta ce, "Kwarai kuwa".

Yarduza ya ce, "Maza ki je ki debosu na yi miki izini".

Nan take Lamsirat ta falfala da gudun tsiya ta nufi cikin gidan sarautar

Al'amarin Sarki Samlad kuwa, bayan ya bayar da wannan umarni a tsaya an tsaya din, sai ya
dubi Dakarunsa gaba daya ya ce da su, "Lallai ina son

azo mini da waccan karamar yarinya a raye, domin ta cika jarumar gaske mai ban al'ajabi.

Duk wanda ya kuskura va sake tafia lafivara ni da kaina zan kashe shi Yanzu na ga mutanos
wannan Bimi suna hawa kan ganuwarsosura shirye shiryen yaki da mu. Mu tsaya mu ga na
gudun ruwansu tukunna, domin yaki da sumame ta ragwagen mayaka ne na fi son mu yi karo
da sua lokacin da suka gama shirinsu tsaf.
Lokacin da gimbiya Lamsirat ta shiga cha gidan sarautar sai ta ga kuyangi da bayi maa a mata
suna ta guje-guje da iface-iface sun rasa inda za su shiga su buya sakamakon firgitar da suka y
bisa ganin wannan GUGUWAR ANNOBA da sauka a Birnin.

Koda ganin haka sai Lamairet ta dakasa barorin da bayin tsawa duk suka tsaya rakawa daya
sannan ta dubesu ta ce, "Gaba dayaatu biyoni a baya". la

Ba tare da gardamar komai ba suka bita su duka. Gimbiya Lamsirat bata tsaya ko ina ba sa
kofar dakin gunki Salkar.

Nan take ta sa hannu ta bude kofar sannin waigo ta dubi kuyangin da bayin ta ce,

cikin nan ku yi zamanku, anan ne kadai za ku tsira da rayuwarku.

Kada dayanku ya kuskura ya fito daga nan har izuwa tsawon kwana biyu. Ku ne za ku sake
raya wannan Birni namu".

Koda Lamsirat ta zo nan a zancenta sai idanun barori da bayin suka zazzaro, alamun tsoro ya
baiyana karara akan fuskokinsu.

Wata kuyanga mai nutsuwa daga cikinsu risina cikin biyayya ta dubi gimbiya Lamsirat in c.

"Ya shugabata shin kin mantane cewa in banda Sarki babu wanda ya taba shiga wannan daki
tsawon shekara da shekaru, tun zamanin kakanninki? Babu mamaki idan muka shiga mu kai
kanmu izuwa ga hallaka".

Koda jin wannan batu sai Lamsirat ta dakawa kuyangar harara ta ce, "Shin kin fini sanin dokar
garin nan ne? Umarni na baki ba shawararki nake nema ba. Ku shige cikin wannan daki gaba
dayanku ko yanzun nan takobina ta sha jininku".

Tana gama fadin hakan ta zare takobinta, jikinta ya kama tsuma.

Da gudu barorin da bayin suka shige cikin dakin gunkin Salkar duk da cewa adadinsu ya kai
dari uku da doriya.
Suna gama shigewa sai Lamsirat la kofar ta garkameta sannan ta sake rugawa izuwa cikin
dakinta taje ta debo wadannan kayan yaki na ta janyo musamman ta sake ficewa a gudu ta nufi
can bakin kogar gari tana falfala wannan azababben gudu na ta tamkar giftawar tauraruwa mai
wutsiya.
A wannan lokaci ne hankalin Lamsirat ya dugunzuma ainun bisa ganin yadda mutanen gari ke
ta guje-guje cikin atshin hankali kowa na neman matscra.

Nan take tausayinsu ya kamata, ta fara zubar da hawaye saboda sanin cewa mafi yawan su
gawa ce ke gudu, wasu kuwa bayi za su zama wulakantattu.

Da isowar gimbiya Lamsirat bakin kofar gan inda Sarki da Sharlisa ke tsaye da sauran Dakarım
Birnin gaba daya, sai aka zubo ma ta idanu cikin matukar mamaki.

Ba kmai ne ya janyo hakan ba face ganinta dauke da wata katuwar kwari da baka wacce
kibiyoyinta da ke cikin kwanso sun fi guda dubu dari biyar.

Shi kansa kwanson kibiyar girmansa da nauyinsa ya wuce misali, amma sai gashi Lamsinu ta
goyashi a bayanta tamkar sillan kara ta goya
Shi kuwa bakan inda karti ashirin majiya karfi za su taru ba za su iya tabeshi ba

Asalin wannan baka na Sarkin farko ne wanda yai mulkin Birnin Kaluza.

Masana tarihin kasar sun tabbatar da cewa bayan wannan Sarki ya mutu babu wani mahaluki
da ya iya sarrafa wannan bakan kawo i yanzu. Musamman aka ajiye kwari da bakan a dakin
tarihi na gidan sarautar.

Abinda ya daurewa Sarki Yarduza kai shi ne,

yaushe Lamsirat ta dauko wannan kwari da baka daga dakin tarihi ba a sani ba, kuma ta ya ya
take tsummanin za ta iya sarrafa bakan alhalin mahaifinsa ma bai iya sarrafata ba? Shima ya
jarraba ya kasa, sai ita da take mace, kuma karamar varinya za ta iya?

Da yake Sarki Yarduza ya san cewa babu lokacin da zai yiwa Lamsirat wadannan tambayoyi
har ta bashi amsa, tana isowa gabansu sai ya ce a bude kofa su fita domin su tari abokan gaba.

Nan take kuwa aka bude kofar suka fita gabadayansu.

Sarki Yarduza, Sharlisa da gimbiva Lamsirat ne akan gaba, kowa akan doki vake, amma ta
Lamsirat a kasa take bisa kafafunta

08137237071

1 / 1

Chapters