TURBAR GASKIYA Book 11 Littafin Yaki by Abdulaziz Madakin Gini .pdf

Author :  Abdulaziz Sani Madakin Gini Category :  Hausa Novels 001

Chapter   1 / 1

1 to 965   out of 965 words

TURBAR GASKIYA
Book 11
MADAKIN GINI
arewanovels.com.ng


jinin makiya bai taɓa wanke masa fuska, saboda zafin namansa kuwa sai ya kashe mutum biyar
a sa'ili daya

Dan haka ko da ya fito sai suka kara mai da hankali a fili, bai Kai Jaura tsaho ba amma dai ya fi
Jaura kauri shi a cure yake guri gudu, ya kware wajen raba hanta da jini, sannan ya kware
wajen sarrafa masana iya yaki, takobi ce guda biyu a hannunsa dukkaninsu basu fi kamu uku
uku ba, yana tafiya yana jijjiga kwanjinsa yana motsa gabbansa dan karamin bante ne a jikinsa
kawai dan haka surorin jikinsa duka a waje.

Sarki Abu Zaiyan ya na rike da mashin da Ya hallakar da Jaura, sai ya wullar da shi gefe, a
wannan karon sai ya tsaya yana murmushi, shi kuwa Risalu sai ya tsaya yana hararar Sarki.
Wannan al'amarin ne ya fusata Sarki Abu Zaiyan ya kukan kura ya yi kan Risalu, aikuwa ana isa
gare shi sai Risalu ya daga Cafarsa cikin a zaba ya doki Sarki a kirji, Sarki ya tafi da baya ya
fadi kasa

Cikin fushi Sarki ya mike tsaye ya fursa da yawu, ya kara yin kan Risalu da eudun koda ya isa
kan Risalu sai Risalu ya ake Takobin ta shi guda biyu a jikin antansa ya kama Sarki ya daga shi
yasa ya wujijjiga shi ya cilla shi can gefe daya.

Abin da Sarki ya fara lura da shi ga wannan Sadauki ba a yi masa shigar burgo domin a kasa
yake, yana iya fahıntar duk da irin yunkurin da ka zo masa da shi, dan haka sai ya daina binsa,
shi kuwa sokon sai yake tsammanın Sarki tsoro ya ji dan haka sai ya nufo Sarki yana mai kiran
Sarki da hannu wato yazo Sai Sarki yake ja da baya har ya zamana Ya takure Sarki Abu Zaiyan
ya kai shi karshen inda jama'a su ka yi musu da'ira, Sarki na ja da baya shi kuma na kusanto
Sarki, ai kuwa sai ya
yi sufa ya kamo Sarki da hannu daya daga shi sama, koda Ya daga Sarki ya kama jijjiga shi
yana kokarin ganin runtuma shi da kasa, shi kuwa Sarki a ya dauke takobi daya daga jikin banta
Risalu aikuwa nan take Sarki shammace ya soka masa takobin a ca hammatarsa.

Wani abin mamaki sai Risalu ya cilli da Sarki ya kuma kama kotar Tako ya cirota daga
hammatarsa ya kurma uban ihu na fusata yabi Sarki da niyan danne Sarki ya ja daga ya daina
ja da b lokacin da ya iso gaban Sarki sai Sarkı kama kai masa duka da hannu da aikuwa sai
salon fadan ya sauya nan s shiga kaiwa junansa duka da hannun Rafa suna karewa a wannan
lokacin

kowa ya sa mu naushi a baki har sau uku A sannane suka ja da baya, kan wasu Zakaru,
wannan al'amarin
domin ganin yanda Risalu kawai ke war faramin yiwa Sarakan uku dadi ya yi ba da Sarki.

Shi kansa Sarki ya yi mamakin yanda Risalu yake fahintar dukka irin abinda ya yi niya, amma
sai ya sauya dabara, cikin zafin nama Sarki Abu Zaiyan ya yi kansa, shi kuma Risalu sai ya
lokacin da Sarki ya isa gare shi sai ya zabe daga waftar da ya kawo masa ya kuma sace wukar
ta daya kubin ya soka masa a dokin wuya. tsaya yana tunanin ya tare shi, amma me a
Lokaci guda Su Sarki suka ga Sarki ya wuce salin alan shi kuma Risalu ya yi tsaye, ya kuma
daina motsi, suna tunanin wani karfin shifin yake sai kawai suka ga Risalu ya fadi riga ji a kasa
ku shurawa bai yi ba sai a sannnne suka ga ashe soka

masa wuka Sarki ya yi ta dokin wuya. Wannan al'amarin ne ya jawo
jama'ar imani da tsoron Allah sannan ya kara yin shirin yaki, aka fito filin daga

Koda fitowarsu sai suka ga ashe tuni Sadaukin da za a yi karawar da shi ya fito yana tsaye a
filin daga yana ta dage dagen hannu ana tafa masa.

Shi kuwa Sarki sai yayi sallama da jama'arsa ya shiga tsakiyar filin batare da shakka ba, Yarıma
zaiyan a wannan lokacin suna zaune da Shadilat suna hira mai dadi ita kuma Lushmaira tana
can bayansu kishi duk ya hanata sukuni, banda harara babu abında take aiko musu da ita
Amma lokacin da aka fara kwafsawa sai hankalin kowa ya koma kan filin fafatawar.
Ana shiga fili sai aka fara fafatawa domin kuwa kowa a huce yake, lokacin da suka fara artabu
sai fadan ya fara bawa kowa mamaki domin yanda suka kasance cikin kaiwa juna bara hannu
da kafa suna

shillo tare da kaucewa dukan juna, un da aka fara wannan karafkıya babu wanda aka taba Sarki
shi kansa wannan fadan yafi burgeshi da yakin da su ka yi a baya domin kuwa a wannan yakin
yafi zagin damtse a dirji juna ahinda ya fahinta da sabon Sadauki shi ne masani ne wajen iya
yaki da hannu ga takubba a hannunsa amma bai damu da ya kai suka da ita ba, a na cikin haka
Sarki ya yi sa'ar naushinsa a fuska.

Ya tafi daga taga zai fadi sai ta tirje ya gyara rikon Banjo din da aka ba shi a hannunsa ya
kusanto Sarki Sarkı ya yi alkafira ya doke shi a kirji sadauki ya kara yin baya, amma saboda
naci ya kara dawowa nan suka kara kaurewa da sabon yaki, domin ya sanja salon fadan ganin
Sarki ya fahinci inda ya dosa anan ne ya samu lagun Sarkı har ya naushi a fuska sau biyu kuma
a cikin naushin ne ya yi sa'ar


Mu hadu a book 12

1 / 1

Chapters