YORUBA TRIBE Book 1 Hausa Novels By Autar Alheri.doc

Author :  Autar Alheri Category :  Aysha Cool Novels

Chapter   1 / 4

1 to 3K   out of 10.1K words

??ࡱ?>?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F WordDocument????10Table????????vData
???????????????????? P???KSKS?1Q?????????????????L ???PPPP&< HPR$??I*???&&????Ps??sP?Ps?PP?? >؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?




=ا?=ا? *YORUBA TRIBE*=ا?=ا?

(?ABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story =؋? d'?


New house novel. Daga Al?alamin abokiyar farin cikinku=؃?

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri
'?)


Sabon labari me Wauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.>?)?


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE


Book 1

Page 1 & 2


"Sosai take rusar kuka agan dattijuwar kakar tasu, murya cike da rauni dagaji kasan mamallakiyarta tasha kuka ta gode Allah tace "inno, wlh nagajine da halin Yaa Sultan. Bansan ya yakeso nayiba banaso naje nafaWawa hallaka Shiyasa nazaSi na sanar muku kawai idan ma wata matsalar ce kawai Araba Auren domin wlh ni nagaji, yau da kusan shekara uku da aurenmu inno inkuma sabida baya sonane yakemin Hakan nidai na ha?ura da Auren, ya?arsa zancen tana sake rushewa da sabon kuka..."innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yau ina ganin iKon Allah to wai yanzu ina shi Sultan Win yakene? "Yanacan ai nikaWai nazo. Ido inna tawaro cikin mamaki tace "yanzu tun daga wancan ?asar kikazo nan ke kaWai kuburah? Bakida hankali ne? Koda yake ai ba laifinki bane laifin shi Sultan Winne daya bari har kikazonan ke kaWai. "Nifa besan nazoba inno. "Eye besan kinzoba? Yanzu tunjiya jiya dakike ?asar nan besan kinzoba kuma shine nemekiba? "To ai banida anfanine agunshi Shiyasa mizesa yanemeni. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gaskiya kuwa da matsala, Kinga share hawayenki bari iyayen naki suzo zansan abinyi in sha Allah kinji tashi jeki kici abinci. "Mi?ewa kuburah tayi tabareda tacewa Hajiya inno komai ba tabar parlor tare da nufar kitchen....itako Hajiya inno yaranka uban tagumi tana tunanin abinyi.


Da dare misalin ?arfe 8:30pm parlor Hajiya inno yahaWu da ahalinta wato Hajiya Umar, wanda suke kira baban sama, se Alhaji sani, abbey. Sekuma Alhaji Usman wanda suke kira Dady. Kallonsu Hajiya inno tayi cikin bada umurni tace "inaso kukira sultan yazo Nigeria gobe goben ina bu?atar ganinsa, kuma umurnine domin nasan idan duniyar nan yakeson zagawa agobe ze iya zagata tumda yanada jiragen kanshi sabida Hakan karma yakawomin wani zance. "In sha Allah Hajiya zarikashi yanzu, cewar Dady domin duk yafisu sanyi hali.

Cikin faWa inno taci gaba da cewa, "inbanda yarena mana wayo tayaya za'abaka mata kuma ?anwarka aure kusan uku amma kamar da ita hoto, munata ganin laifin yarinya akan ta?i haihuwa ashe ko Waukar hanyar da cikin zezauna ba'ayiba, wlh zezo yasamenine dani yake zancen.

Cikin fishi Alhaji Umar yace "kiyi ha?uri Hajiya tabbas zamu koyawa wannan yaron hankali zesan yayi wasada tunaninmu, badai muzemaida abokanan wasanshiba? Muzemaida mutanen banza nufinshi tun da aka yi Auren bayaso to zenuna mana iyakar mu, tabbas Sena nuna mishi muba'anin wasanshi bane.."a'a yaya Umar dan Allah abi komai ahankali karmiyi gaggawa please. Cewar alhaji Usman. "Wani irin gaggawa Usman? Yanzu inda yarinyarnan batazo ta faWaba tajefa kanta a hallaka waye sanadi? Kuma ana ganin laifinta abanza awofi, ni wlh Bansan rashin mutuncin sultan yakai hakanba seyanzu. "Dasauri Alhaji Usman yace "dan yaya Umar kanutsu abi abinnan ahankali, shin da duk muke wannan zancen munsan uzurinahine? Muka sani ko bashida lpy ne? Domin ni wlh ina kokwanto tayaya za'ace namiji me lafiya a wannan zamanin akai masa mata kuma azuba mata ido harna tsawon shekaru uku, duk sabida bayason aurenta. Ai wlh ko bayasonta seya jemata sedai wula?anci yabiyo baya amma ni sam bana tinanin lafiyarshi qalau yake wannan abin? Kana kuma bayan wannan matsalar ai baya mata wani abun ko? Ya?arsa zancen idonshi akan Hajiya inno. "Eh to maganarka fa abun dubawace Usman, tabbas batace yana mata wani abinba se dai ?yala wani lokacin zata kwana tana masa magana yayi banza da ita wannan ko ai shima salon cin lutuncine. "No Hajiya indai ?yala ce ba'asakata cikin zancen sultan domin dukkanmu nan munsan waye shi, musan miskilancin shi, wanda kan iya kwana uku bakinshi be haWu Dana kowaba to ina zancen ?yala agunshi tazama laifi? Andaiyi wani zancen daban. Dan Allah kowa yayi ha?uri abin komai ahannu in sha Allah zan kirashi idan Allah yakaimu gobe, in yazo se muji koma minene. Ajiyar zuciya suka sauke dukkansu kafin inno tace "shikenan Allah yakaimu gobe darai da lpy. Ameen Ameen y Allah.


Ondo state

Osom


Ahankali take tafiya tamkar wata tar waWa, yarinyace ?arama domin bazata wuce shekaru 16 ba aduniya, sanye take cikin shigar ?arbawa, yar ?arama riga ta ashobe, domin ko cibiyarta rigar bata kaiba iya Wima Wiman Boos Winta kawai tarufe, domin kam Allah yahore su tamkar zasuyi magana, domin kuwa ashe karunta baza kaWauka tanada baiwar halittar ?irji Hakan ba. Daga ?asa kuwa wani salke ne taWaura tahanyar Waure gefen cinyarta dashi seya kasance iya Wuwawunta ne arufe amma duka santala santalan cinyoyinta duka awaje suke tamkar zasuyi magana, abinda tsabar cika keyi musu, ga uban hips da mazaunai tamkar anWora matasu, Masha Allah. Fuska kuwa bance komaiba domin kyakkyawa ce sosai ba ?arya sedai black beauty ce me she?i da Waukar hankali, suka kuwa ba'a magana domin ga dukkan alamu gargasa ce ita, saka makon sumarda Taiwanta lib lib ajikinta tako ina. Duk inda ta taka ?afarta jikinta juyawa yake yi takar da gayya take kaWashi.

Tafiya tayi me Wan nisa kafin takai inda takeson zuwa. Wurin wani me p.o.s tanufa, tana isa wurin ya washe baki cikeda farin ciki yace "eyee kaga ?anmatan oduwawoooo. Yaja Sunan yana wani lashe baki tamkar maye. ?agowa tayi da dara daran idanuwanta masu shegen haske da she?i ta watsa mai wata muguwar harara, kafin ta murguWa baki tace "ola, kiramin dadana. TafaWa cikin wani irin sexy sound me masifar ratsa zuciya. Lumshe ido ola yayi yana wani irin matse ?afafunshi, domin wlh idan beyi da gaskeba Seya ji?a jikinshi kafin wannan yarinyar tabar wurin, sabida Allah yayi mata wata irin baiwa wadda bako wacce mace bace keda irinta.
?auko wayarshi yayi yasaka nomber dadanta domin yanada ita dama. Bugu biyu aka Waga cikin sauri yami?a mata wayar. "Hello dada. TafaWa cikin sassanyar muryarta..daga Waya bangaren wanda takirada dada yace "hello *MEBO* kece? "Eh dada nice. "Wow welcome welcome mebon dada, ya gidan? Yasu eyabo? "Suna lpy dada Sedai eyameri ce ba lafiya cinwonta yayi girma sosai shine eyabo tace nazo nasanar maka, kuma maganinta ya?are. "Ohh eyameri jikin dai again? Oh oh shikenan zanturo kuWi idan aka bayani a wannan watan se asakata mota akaita asibitin cikin gari kinjiko mebo. "To dada bye. "Bye mebo. Daga Hakan sukayi sallama. Kallon ola tayi taga yadda yazubawa ?irjinta ido yana wani karkarwar jiki tamkar me farfaWiya. Tsaki taja domin ita sam bataga abin kallo ajikintaba, Hakan yasa ta ajiyemai wayarshi tare da wata da?u nanniyar nera hamsin dake hannunta, kana ta juya tayi tafiyarta. Ola kuwa betashi dawowa dedeba Seda yagama kawowa domin maganar datakeyi shi gabaki Waya tarikitashi abinda tsabar Feeling Winta ke Mishi. Bayan yagama wanke wandonshi da sperm tas tukunnah hankalinshi yadawo jikinshi, koda yazabura yaduba, seyaga wayam mebo tuni tayi gaba abinta. Dafe kanshi yayi yana ri?e setin zuciyarshi, kafin yace "mebo Zaki kasheni wata rana indai ba nisanta kaina dakeba to doline na koda rungumekine naji sanyi araina, ya?arasa zancen yana tattara kayanshi yarufe shagon domin yaje yagyara jikinshi daya lalace.


Nigeria


Misalin ?arfe 4:30pm da mugun gudun motocin suka wuce akan ?wallar tamkar zasu tada gari, motace kusan 14 kowacce Wauke da no me Sunan *SULTAN* acikin daga no 1 har 14....cikin jin daWi wani matashin saurayi kyakkyawa yace "wow wlh Yaa Sultan yashigo gari, bari nayi sauri nakoma gidan domin kasan Yaa isham yanzu zeje wurinshi, inso nabashi kodan nasha kallo. Da mamaki sauran samarin suka kalleshi kafin Waya daga cikinsu yace "dama kasan sultan ne? "Eh mana abokin yayana ne? Dasauri wani daga cikinsu yace "kai sultan fa ake nufi mamallakin company sararrafa kifi da duka nau'in abincin da ake sarrafawa da kwankwani, konace ma mamallakin companony domin Bansan Adadin company's Winshi ba a faWin duniya. "Shifa nake nufi wlh abokin Yaa Ahmad ne duk yazo Nigeria to suna tare da Yaa Ahmad dedai idan yakoma ne zaka Yaa Ahmad shi kaWai..."iKon Allah aiko indai Hakan zamuso muganshi muma domin ance guy akwai aji da izza gakuma miskilanci na gaban kwatance baya Waukar reni kuma bayason wargi acikin aiminshi, sedai kuma anje yanada kirki sosai. "Tabbas wannan hakane duk abinda kafaWa domin ni shaidane. "Kuma ance kyakkyawan mutum ne ko? "Sosaima kuwa kyau kam kama Dena zancen domin duk yadda zan kwatantama bazaka taSa ganewaba sema kaganshi.

"Wow kace babban ?warone kenan ga kyau ka kuWi kuma aji tab irin wannan ai shi mata keso, irinsufa baby's namusu layi sesun zaSa sun darje...dariya wannan matashin yasaki kana yace "kash sedai shi Yaa sultan ba ruwan shi da mata hasalima haushi suke bashi inji Yaa Ahmad...ido duk suka zaro zasiyi magana kenan wayar wannan matashin ta Wauki ruri. Cikin sauri ya Waga yana faWar "hello Yaa Ahmad. "Na'am mikake agunda naganta? "Bakomai yaya kawai munzo shan yogurt ne nidasu mustee, kuma wlh yanzu kumaga motocin Yaa sultan yaya shine yashigo Nigeria ko? "Ohh kaikam akwai gulma to ai Nina ma Wauko shi ananganka oya maza ka koma gida, yafaWa yana yanke wayar tareda juyawa gunda sultan Win yake zaune....!














Autar alheri
'?

>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?>؅?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?=ا?



=ا?=ا? *YORUBA TRIBE*=ا?=ا?


(?ABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story =؋? d'?


New house novel. Daga Al?alamin abokiyar farin cikinku=؃?

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri
'?)


Sabon labari me Wauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.>?)?


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE


Book 1

Page 3 & 4


"Yace "wai kasan isham na kan layinnan damuka wuce haryaga motocinka shinefa yake gayamin wai kashigo gari, ya faWa yana murmushi....dan jiyowa wanda yari?a da sultan yayi kafin ya buWe idonshi akan fuskar Ahmad..wani irin ja baya nayi cike da tsoro domin wlh idan naga wannan ni kaWai to shakka babu zance aljanine. Masha Allah watafarakallah bi'ahasanilhaliqin tabbas tsarki ya tabbata agun uban gijin talikai wanda ya halicci dukkan wata halitta me kyau ko akasinta, shakka babu duk inda ake neman kyakkyawan mutum to sultan yawuce nan, domin farine tass kuma me matsakaicin tsayi yanada siffar kyau ajikinshi ta kowacce siga, kaka daga dogon hancinshi, manyan idanuwanshi kirar shi dake black sharr har izu kyakkyawar sumar kanshi me ba?i da she?i, kai kofa tayaya nace zan kwatanta muku sultan to kyawunshi yawucenan... Wauke idonshi yayi daga kallon da yake yiwa Ahmad Win batareda yace komaiba yamaida idonshi ya lumshe. Shima Ahmad betakura akan seyayi magana ba domin yasan dawa yake tare, ahakan har suka ?arasa tanganemen family house Winsu dake cikin Ahmadu Bello way. Suna shiga motocin suka fara jeruwa a gefen pert Win Hajiya inno. Dagudu humairah tafaWo parlor inno tana faWar "inno wlh ga Yaa sultan nan ya dawo yanzu motocinshi suka shigo. "Kai haba dan Allah? "Wlh kuwa inno. "Yawwa to ?arbi maza kirami abbey Winku.."to humairah tace kana ta ?arbi wayar ta shiga kira abbey, tanajin ya Waga tami?awa inno wayar. "Assalamualaikum sani kuna kusane kuzo ga wancan bakantaccen yaron naku nan yazo sonakeyi ayi komai a?are...ajiyar zuciya abbey ya sauke kana yace "to Hajiya gamunan zuwa, yana gama faWar Hakan ya yanke wayar, tare da kallon Dady yace "muje gida Usman ga sultan can ya dawo amma dan Adam kira yaya Umar kasanar dashi se mu haWu acan. "To shikenan Yaya badamuwa cewar Dady yana Waukar wayarshi domin Kiran baban sama kamar yadda abbey yace.


Sultan kuwa yajima cikin motar kafin yasamu zarafin fitowa yabar Ahmad ciki domin so yakeyi yawuce kidanshi koze samu yahuta amma kafin nan yanaso yasan Kiran dasu Dady ke masa cikin gaggawa Hakan....ahankali yafara taka ?afarshi tamkar wanda ke tausayin ?asa cike da izza dakuma class yamufi cikin parlor Hajiya inno.

Zaune yasameta itada humairah. Cikin Wauki humairah tataso tare da rungumeshi tana faWar "oyoyo Yaa sultan sannu da dawowa..bece mata komaiba se kanta kawai daya shafa yarungumeta back kafin yajanye ta daga jikinshi yanufu inno daketa famar doka Mishi harara....,zama yayi yana lumahe kyawawan idanuwanshi masu matukar kyau da Waukar hankali. Ita kuwa humairah fita tayi domin tasanarwa da anty kuburah zuwan sultan dasu mama... humairah na fita inno ta kalleshi kana tace "to rasa kunya nice kake jira nagaisar dakai ko? Tunda ga sa'ar ubanka... ahankali yabuWe lulu ayes Winshi akanta jin abinda tace yasan ranta amugun Sace yake Shiyasa tayi Hakan, dudda cewer ita Win fitinanniyar tsohuwace amma tana wasa da tsokana acikin jikokinta Sedai idan sun taSata ne take zagewa taci ubansu babu ruwanta. Baki yaWan taSe kaWan kafin yamotsa siraran lips Winshi cikin wani irin sexy sound yace "Allah yabaki ha?uri matar nasameki lafiya? YafaWa tamkar bashine yayi maganarba.

"Kadai nemi wata matar badai inno ba kam, nikam nasake saki tarama kuwa domin baruwana da ragon maza irinka, cewar inno cikinjin haushinsa. Yajita sarai amma bece komaiba dominshi sam besan inda kalamanta suka dosaba, kafin inno ta?ara yin wata maganar Sega su Dady sunshigo parlor su duka uku, sallama Wauke abakinsu....inno ce ta amsa musu yayinda sultan yami?e cike da girmamawa ya shiga gaisarda iyayen nashi..dukkansu suka amsa ba yabo ba fallasa yayinda Abbey keta zabga Mishi harara domin ji yakeyi tamkar ya makeshi sabida takaici...zama sukayi dukkansu suka sake gaisawa kafin baban sama yayi gyaran murya yabuWe taro da addu'a kana yadubi sultan yace "sultan abinda yasa muka kiraka cikin gaggawa Hakan, ?anwarka ce tazo mana da wani zance wanda yaWaga mana hankali dukkanmu Shiyasa mukace gara muji daga gareka kafin muyanke hukunci. Yakarasa zancen yana kallon sultan Win...shikuwa kanshi a ?asa ko motsawa beyiba Balle yace wani abin. "Kobakaji abinda akace bane dazakayiwa mutane shiru. Abbey dama Mishi tsawa. Cikin sauri yaWago yana kallon iyayen nashi kafin yamaida kanshi ?asa yace "abbey nifa Bansan akanme ake maganaba Shiyasa bance komaiba. "Au Hakama zakace?..cikin sauri Dady yace "A'a yaya Umar yanada gaskiya fa domin ba'agaya Mishi abinda ita matar tashi takawo ?ara akaiba, kaga kuwa baya abincewa har seyaji abinda ake tuhumarsa. "Kunga bara na fito masa a mutum domin nagane duka bazaku iya gaya masan bane Shiyasa kuke wannan kame kamen, "sultan, inno takirashi. "Na'am ya amsa mata sabida iyayenshi dake zaune a wurin. "Kasan abinda yasa duk akema wannan kewaye kewayen? To kuburah ce tazo takawo mana kararka akan cewar tunda aka muku aure yau shekara uku kenan bakataSa sauke hakkinta na aureba ma'ana baka taSa kwanciya da itaba. tafaWa ko ajikinta...wata irin Wagowa sultan yayi yana kallon inno zuciyarshi na wani irin tafasa tamkar zata faso kirjinshi tafito sabida Sacin rai..sukuwa iyayen nashi duka ?asa suka yi da kansu sabida kunyar abinda inno tafaWa. Amma Banda abbey daya zuba Mishi ido kawai yanaso yaji mize faWa domin ashirye yake da yaci ubanshi muddin yakawo musu wargi anan domin abbey akwai ba?ar zuciya kuma ga dukkan alamu ita sultan yagado., cikin kakkausar murya abbay yace "toyanzu kaji abinda ake tuhumarka akai miye hujjarka tayin Hakan? Kokuwa nufinka tunda anyi auren bakaso bara kanuna mana iyakarmu ta hanyar hallaka yarinya iye sultan? Dasauri yaWago yana duban mahaifin nashi amma yakasa cewa komai domin sam beyi tinanin kuburah zata iya zuwa ta fallasashiba agaban iyayenshi dudda kuwa lallaSa dayakeyi yana bata ha?uri amma taWauko kafa tazo Nigeria kawo ?ararshi batarema daya saniba tunda ko wannan tafiyar da yayi hartasamu tazo Nigeria yake neman Maganin ne. "Wai badakai ake maganaba kosena tattakaka ananne zaka buWe baki kayi magana, cewar Abbey cikin hasala. Dasauri Dady yaratareshi domin harya mi?e tsare. "Please Yaya Umar dan Allah mubi komi ahankali mana wannan zafin duk ba namu bane yanzu. Sake duban sultan yayi ratsana ke yace "sultan kagaya mana minene gaskiyar abinda kuburah tafaWa? Cije red lips Winshi yayi yanajin yadda zuciyarshi keneman tarwatsewa kafin ya buWe baki yace "Hakane Dady da gaskene... dukkansu ido suka wato amma Banda Abbey dayace "kajiko aina gaya muku bazatayi Mishi karyaba yanzu ai kungani. Shiru wurin ya Wauka bawanda yasamu zarafin yin wani motsin kafin baban sama yanisa yace "tomiya Hakan sultan? Bakasan yin Hakan shiga hurumin uban giji bane shida Wora ma wannan nauyin akanka kuma kasaka saukewa? Miyasa zaka mana Hakan? Idan har bakason kuburah ne ai zaka zauna da ita kodan cewar ita Win jininka ce ko? Kuma ai bamu hanaka auren wadda kakesoba komun hanakane? Ajiyar zuciya yasauke yaname girgizawa baban sama kanshi kafin ya buWe baki kamar wanda akayiwa dole yace "banada lafiya baba kuma ita kanta tasani kawai tasoyin hakanne domin babu abinda na Soye mata, kuma da bata yadda ba aita duba tagani dakanta, ya?araasa zancen tamkar ze saka kuka sabida ba?in cikin abinda kuburah tayimai. Dukkansu shuru sukayi jikinsu yayi sanyi sosai musamman abbey dayafi kowa Waukar zafi. Kafin Dady yanisa yace "to amma miyasa baka gaya manaba sultan karufemu har akayi auren? "To ai shine dalilin da yasa tun farko nace banason auren Dady bawai ina?in kuburah bane kamar yadda kuke tinani inaso Sena samu lafiya ne kafin nayi zancen auren kuka kasa fahimtana. Tsit wurin ya Wauka kowa da abinda yake sa?awa aranshi kafin Hajiya inno tace "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kujiko dama munyi tinanin Hakan ko Usman? Yanzu minene mafita? Kai sultan miye matsalar ciwon gabaki Waya bata tashi ne ko sha'awa ce bakayi? Ko tana tashi ne ba sosaiba? Ta tambaya tana kallon sultan Win ko ajikinta. Dukkansu kallonta suka yi cikeda mamaki kafin suyi wani yun?urin sukaji saukar Cool voice Winshi yana bata amsa ta hanyar faWar "bako Waya inno bana sha'awar komai kana ko motsi batayi, yafaWa zuciyarshi abushe kuma cikin gatse..ai dasauri duk suka runtse idonsu sabida kunya kafin baban sama yace "shikenan tashi kaje gida kahuta zamu nemeka. Yananin Hakan kuwa yami?e cikin takonshi mejan hankali yabar parlor dudda kuwa yake cikin tsana'nin Sacin rai amma baka isa kagane Hakan a yanayinshiba... dukkansu da kallo sauka bishi, kafin su sauke ajiyar zuciya sunajin daWin yadda baba yakorashi domin inda bahakanba su duk

1 / 4