JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   1 / 69

1 to 3K   out of 206.5K words

??ࡱ?>?? (?????????????? ?
?
? ?
?
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????(

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1p'0Table?????????Data
???????????????????? P???!KSKS?1p'?????????rr???3
?
??????????$???*r??????????? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ??? E?h?????R???F2.?AU?i?8?????( 8?_ EXQUISITE WRITERS FORUM.
JINI..!
? ?Ya fi Ruwa Kauri?
? *Base on true life story*

*Sadaukarwa ga Family Hasssan Yero Family da Madakin Muri Family*

? ? ?? Mai_Dambu

Gombe
90yrs
Mafarin..
BABI NA DAYA

Rawa jikin shi yake zuciyar shi tana kara tunzura da halin da yake ciki, tabbas an kai lokacin da ba zai iya hakura ba, dan haka ya mike cikin fushi ya nufi cikin gidan. Kasancewar shi babba a Zuri'arsu? ya kalle yadda kowa yayi cirko cirko, yace musu.

"Kowa ya shirya kan shi zamu bar kasar gombe" dake shine babba babu wanda ya isa yayi musu da shi, suka ce " toh." Suka shiga had'a kayan.

?? ...
A hankali ta sulalle ta fita daga cikin gidan, ta nufi hanyar waje. Sai da tayi tafiya me nisa sannan ta tsaya a kusa da wani gida, ta jima tsaye tana jiran fitowar shi.

Ajiyar zuciya ta sauke tare nufar shi.
"Hamma Bashir!" Da sauri ya juya yana kallonta.
"Balaraba!" Ya tawo da sauri gurinta.
Had'iye kukan tayi tare da cewa.
"Me yasa kake son ka nisanta kan ka dani? Bayan ka sabar min da Soyayyar ka, ba zan iya barin ka ba don Allah ka Wauke ni mu gudu, kar? rikicin? su ta shafa karta shafi soyayyar mu don Allah!"

? ? ? Ganin yadda take kuka tare da kallon shi. Yasa jikin shi yayi masifar sanyi, yaji kamar idan bai saurare ta ba, kamar ya butulce mata, dan haka yaji a ranshi zai yi kodan faranta mata.
"Kin shirya?" Ya tambaye ta,
"Kullum a shirye nake da jiran ka"
?? Murmushi yayi sannan yace mata.
"Toh koma ki dauko kayanki bari nima na shiga na dawo" gyada kai tayi tare da juyawa izuwa gida, tana shiga ta samu ana ta shirya tafiya, har an tadda dabbobin.

Tana shiga dakin su ta same Rakiya tana shirya kayan ta.
"Balaraba Baffa ya ce kowa ya had'a kayan shi zamu bar kasar gombe."

? ? Tab'e baki tayi sannan ta shiga had'a kayanta, tare da komawa ta kanta. Tana tunanin Hamma Bashir Allah yasa kar ya bata kunya, Allah yasa ya cika alkawarin shi da ya dauka mata.

? ? ?? ..
"Kana da hankali kuwa? Taya zaka yarda da wannan shirmen." Inji Saminu,
"Karka damu kayi mana fatan Alkhairi."
? ? ? **
Da asuba da aka tashi tafiyar domin suna son su isa da wuri, dan haka suna suka tashi baki daya aka fita,babu wanda ya bi ta kan wani tunda kowa yasan da cewa tafiyar nan tana nan kuma an kwana da ita kowa ya shirya. Dan haka bayan kowa ya fita aka dauki hanya.
? ? Wannan shine mafarin..

*2019*
Mubi.

Durkushe nake a gaban iyayena da kakanina maza da mata, ban da shashekar kuka babu abin da nake yi. Kuma aka rasa wanda zai magana a cikin su. Kowa mamakin abin yake faruwa suke?? tunanin su da duniyar su haka ba zai faru ba.

? ? ? "Bayani zaki mana akan abin da ya faru ba kuka zaki mana ba, Umm-e-Rooman" inji Kakana, sabon kukan na kuma rushewa da shi ina kara damke hannuna. Tare da girgiza kaina.? Na kasa magana sai kuka jikina yana rawa.

Takaici ne ya kama Daddy ba tare da an fahimci abinda yake nufi ba yaja wayar yar yawo da ake sawa Alhaji Babba wato Hashim Hassan Yero, chaji, ya shiga labta min, ina ihu tare da niman inda zan fake,gashi baki daya babu wanda ya isa ya kawo min dauki musamman Innata. Wacce ta mike tare da barin falon da ake meeting. Tana zubda kwallar bakin ciki.

? ? ? ? Gani take kamar karya aka mata, amma kuma ai ga shaidu nan. Tana shiga d'akinta ta rufe kofar d'akin, ta zauna tare da shiru tana kallon kasa. A hankali ta mike ta nufi ban daki ta sauroe alola. Sannan ta fito ta? shimfid'a abin sallah.

? ? Tasan dai tana karatun sallah da duk abin da ya fito bakinta shi take fada, amma bata san iya adadin sallah da take ba, domin tayi sallah da ba tasan? yawan raka'o'in da tayi ba balle sujadar shi.
? ? Tana sallama kuwa d'aga hannunta tayi sama, tana kuka tare da gayawa Allah matsalarta dan tasan shi zai yaye mata ba dan mutum ba. Haka tayi ta addu'a har taji bata iya fadar kome, karshe ta fashe da wani matsanancin kuka mara sauti.

...
A can falon Alhaji Babba, kuwa, dukar kawo wuka Daddy yayi min, sai da suka ji na daina ihu, suka ce mishi.
"Ba zaka goge abin da tayi mana ba, ta shafawa zuri'ar mu bakin fanti ba dan kar na aikata kuskuren da ya shafi baya ba, da nace ta fita ta bar min zuri'armu kar laifinta ya shafe Yaran da zasu taso nan gaba" Inji Kakana wato Alhaji?Hashim Hassan Yero.

Mik'ewa Alhaji Muhammad Madakin Muri yayi, kakana na bangaren? Uwata shi ya haifi Innar mu.
"Toh Alhaji Hashim Hassan Allah ya kyauta, Umm-e-Rooman ta ja mana magana kan domin ga dai sheda nan na tabbatar sai na shekara daya ban leka majalisar mu ba, domin bani da abin fada sai na Umm-e-Rooman, yarinyar kirki da sauran su. Zaka dauka mutuniyar kirki ce a cikin babban hijab tir."

? ? ? ?? Shiru falon yayi Yakura Adama da ta kasance matar shi ta mike tare da marawa mijinta baya suka fita ita da kishiyoyinta.? Yadiko Delu da Yadiko Tarasulu.

? ? Gyara Murya Baffa Chindo yayi sannan yace musu.
"Alhaji kayi hakuri, amma batun Umm-e-Rooman yana bukatar nazari da bincike, idan aka ce za a yi ta hukuntatta ne haka ba zai yiwu ba. Sannan ina da ja akan wannan shaidan da aka kawo mana.

? ? ? Khamil shine mijin da zata aura na biyar. Sannan idan aka duba taya za ace ita daya duk lokacin Auren ta zaa same ta da laifin zubda ciki? Alhaji dukkan mun nan Yaranka ne kai ka haife mu idan na cire Mahaifin Khamil da sauran yan uwan, Yawuro kiyi hakuri amma idan akwai wacce ta dace da ba Shaida akan Umm-e-Rooman kece domin Yarinyar nan a hannunki take. Aiki ne kawai ya ke fitar da ita zuwa Yola sannan a Yolan ma a cikin gidana take." Fasali yaja tare da sunkuyar da kanshi.

? ? ? ? Kafin ya gyara zama, ya cigaba da cewa.
"Nasan Babangida yaso auren ta, Allah ne bai nufa ba, kowa yasan yadda aka wayi gari babu Babangida babu dalilin shi, Alhaji ka duba Al'amarin a matsayin wanda ya rasa wani shashi na rayuwata nake, magana na wai a matsayin Baffan Umm-e-Rooman ba, nayi bincike na saka anyi min nayi duba ko ina babu inda naji labarin shi. Don Allah ku sassauta mata, idan har akwai abin da yake boye a bayan ta Ubangiji ya magance mana tare da ita, Yakub kayi hakuri. Da ciwo sosai. Amma haka ba yana nufin katse ala?ar ka da Yarka bace, ita ce Babbar Yarka kuma kowa yasan tun tashin ta ba a tab'a samun wani abu mara kyau ba, sai yanzun da girmanta. Allah na tuba a yanzun dai Umm-e-Rooman tana da shekaru talatin da biyu ne, don Allah kar haka ya saka ta samu matsala da Yan uwanta, don Allah kar haka ya lalata mata suna a cikin Zuri'ar mu idan aka ce za a Cigaba da bayyana haka ya kuke tunanin Mariyah zata ji? Ita da ta haifi yarta. Naga hawayen akan fuskarta don Allah ku adana haka tare da niman taimakon Ubangiji. Zan tafi da ita domin ko na barta zata cigaba da fuskarta tsangwama"

? ? Shiru falon yayi kasancewar kowa a cikin su yasan cewa Baffa Chindo shine Babba a cikin gidan shi yasa babu wanda yayi mishi musu ko kuma ya katse shi. Ina rakub'e a gefen shi kwalla na zubo min, shafa kaina yayi tare da kallon Mahaifin su.
"Kayi hakuri Alhaji" ya fada cikin sanyin murya tare da mik'ewa yana faWin.
"Muje! Idan su Bintu ta gama ta biyo su Shahid ke kuma dauko kayanki."
Daga haka ya nufi waje, a hankali na mike ina dingishi, babu wanda ya d'ago kai ya kalle ni, na nufi cikin gidan. Ina shiga na samu Yadiko Salamatu tana had'a kayan abincin da ake shirin daurawa na bikin da aka fasa. Kaina a sunkuye zan wuce tace min.
"Baki yi kuka ba, domin so nake ki kare rayuwarki babu da namijin da ya isa ya rab'e ki, so nake bakin cikin ki,.ya kashe uwarki na gan ki Alhaji Babba ya kore ki a cikin Zuri'ar mu." A hankali na shiga wurin Innata da take jin duk abin da yake faruwa.

? ?? "Innah wallahi billahi..." Murmushi tayi sannan tace min.
"Waye ya gaya miki ban yarda dake ba? Ai nasan Allah yana tare da mu, ki koyi hakuri wata rana sai labari" zuwa nayi na zube a jikinta ina shashekar kuka.? Tana shafa bayana, a hankali kanena suka shigo tare da tsayuwa suna jin babu dad'i.

? ? "Addah Rooman! Baffa yana jiranki fa." Inji Abdul Malik ya fada tare da cin magani, irin yana jin haushin abin da nayi nan.
"Abdul da wa kake magana haka?" Innah ta tambaye shi.
"A'a Innah. Duk tsanani yana tare da sauki." Na fada mata,
"Hmm" ta ce,
A hankali na shiga dakina tare da? Waukar kayana, na fito dashi. Shamsudeen ya amshi jakar yana kallona, kasancewar shine kanina na uku. A hankali yake min magana.
"Akwai matsalar da take bibiyarki, bana son na gayawa mutane ne kar a ga kamar karya nake, ko ina son kare ki. Amma akwai matsalar da take da nasaba da rayuwarki." Kallon shi nayi bakina yana rawa nace.
"Deen meye shi?"
"Kiyi hakuri zan zo Yola Insha Allah" gyada mishi kai nayi tare da kallon shi.
"Na yarda dake, nasan ba zaki tab'a lalata tarbiyyar da Innah ta baki ba, amma ki Cigaba da addu'a."

?? "Nagode sosai" haka ya rako ni, har waje inda na samu Baffa a tsaye yana jirana kanen shi maza da mata suna tsaye. Ana hira da shi, dake bai cika zama ba. Tsayawa muka yi, ya kalle mu sannan yace min.
"Zoki shiga"
Bude boot din motar Deen yayi ya saka min kayana. Ni kuma ba shiga cikin motar na zauna.
"Hamma Chindo ka hana mu magana akan Yarka bayan kowa yasan abin da ta aikata?"

Murmushi yayi tare da kallon su yana faWin.
"Eh toh ya zanyi idan na ganta ina jin kamar Babangida yana raye,.idan na kalle ta sai naji kamar Babangida zai dawo ta sanadinta. Shi yasa har yau nake son ta zauna a gidana. Domin matukar Babangida ya dawo kamar Yadda ya fada bai da matar da ta wuce Umm-e-Rooman"
"Toh Allah ya bayyana shi" inji Alhaji Yakub, mahaifin Rooman.

? ?? Haka suka mishi addu'o'in sannan ya shiga bayan motar inda nake zaune. Driver shi ya tadda motar sai da na juya ina kallon gidan mu, kukan da nake ne ya kwace min. Tare da kifa kaina a saman cinyoyina. Bai hanani kukan ba, kuma bai ji a ranshi ya min magana ba, don yasan ina bukatar kukan sosai. Dan haka ya cewa driver.

?? "Saka mana karatun Alqur'ani"
"Ok sir" haka kuwa ya saka mana, tun ina kuka har na had'iye kukan, na shiga bin karatun. Murmushi yayi tare da Waukar jaridar hannun shi.

? ?? **
Bayan tafiyar Umm-e-Rooman kuwa Babanta shiga cikin gidan yayi ya zauna a falon shi, tare da sunkuyar da kan shi ?asa, kafin ya mike ya nufi falon Innar Umm-e-Rooman, kallonta yayi ganin tana yiwa Sauran kanen Umm-e-Rooman mata fada tare da cewa.
"Baku kyauta ba, taya yar uwanrku zamu juya mata baya? Duk cikin ku waye ta more shi? Amma baki daya kun more ta, sosai, meye tayi me zafi haka da kuka juya mata baya? Ko kun san cewa ni kuka tozarta ba ita ba? Gaskiya naji zafin abin da kuka mata. Duk cikin kuka Deen shi daya ne ya damu da ita? Bayan kowa a cikin ku idan yana da laluran shi ita yake kira"

? ? ?? "Mariyah bana son haka, akan wani hujja zaki saka min Yara a gaba da fada ita din uban waye ya aike ta shashanci, bana son haka. Ku tashi kowa ya koma dakin shi. Idan kuma na sake jin wata ta kuma kiran Rooman sai na sab'a mishi" inji Alhaji Yakub,

?? Cikin mamaki da al'ajabi ta Innah ta kalle shi.
"Akan me zaka raba min kan Yarana? Wallahi ba zai yiwu ba. Idan kuma naji labarin babu wanda ya kira ta wallahi sai na sab'a muku!" Tunda yake da ita sama da shekaru talatin da shida basu tab'a sa'in'sa ba, asalima mace ce mai hakuri da Yakana, yau ita ce take wannan maganar lallai son da takewa Umm-e-Rooman ba karami bane. Lallai tana kaunar Yarta dayawa.
"Mariyah!" Ya kira sunan ta cike da mamaki.
"Kina nufin ba zan iya hukunta yarana idan suka min laifi ba kenan?"
Kallon shi tayi sannan tace mishi.
"Ban hana ka ba. Amma wannan shine aure na biyar da aka fasa akan Rooman? Ka tab'a tambayarta meke damunta? Me yasa yake aikata haka? Yarinyar da tayi karatu har jami'a, bata kwaso abin kunya ba, sai yau akan aurenta?" Ta faWa cikin kuka da tsawa.
"Amma na ganta da idona a can bayan gari, na ganta da idona tana nanaye. Ba iya ni ba. Rabi'u ya ganta d idanun shi? Ya ganta a cikin maza tana rawa da yayi mata magana ta zage shi. Duk abin da kike ji ina jin sama da haka. Duk cikin Yarana waye ya samu soyayyar da nayiwa Umm-e-Rooman? Babu na so yarinyar daga ranar da aka haife ta har yau ina sonta. D'azun dukarta nake amma a cikin zuciyata nake zubda hawaye. Ita ke ihu tana niman a gaji amma ni nake kukan haka? Ban da Allah ya bamu Chindo a matsayin Babban Yayan mu ba meye kike tunanin zai faru? Don Allah karki d'aga min hankali"

? ? ? ? ? ? .... Kwafa yadiko Salamatu tayi tana me jin zafin abin da ya faru ta zata zasu yi faWa ne kaca kaca akan.? Umm-e-Rooman sai ta ga akasin haka.? Komawa Wakinta inda yaranta mata sune suke zaune sun dasa gulmar Umm-e-Rooman da Innahr su.

"Ai Annur ya gaya min shima ya tab'a ganinta a club, da yayi mata magana. Bata kula shi ba sai ma Iskancin da take yi." Inji daya a cikin yan matan.

Tab'e baki? babban cikin su tayi tana faWin.
"Hmm! Falisat kenan toh shi mijinki meye ya kai shi club?" Zaro idanu falisat tayi tana faWin.
"Addah Munnah meye haka shi fa wuccewa yaje yi ya ganta. Kuma."

"Kunga kowa da nashi laifin, sannan idan har aka ce za a Cigaba da jin haushin Addah Rooman ce toh babu adalci,.dan haka kuji tsoron Allah wallahi, akwai abin da yake faruwa da ita haka kawai ba zata kasance a cikin mugun yanayi ba. Sannan duk abin da mutum zai yi ya tuna akwai Allah, Yadiko ina jin kina gayawa Addah Rooman cewa ita da Aure sai dai a lahira? Dukkan mu yaranki an aurar da mu meye kike bukata a Duniya? Mazajen mu suna da rufin asiri meye kike so a yanzun. Rooman dai bata miki kome ba, haka Innar su bata miki kome ba, asalima yadda kika tsane ta ba haka ta tsane ki ba, Innah!"
"Munnah!!!" Ta daka mata tsawa...

? _Wannan labari ne da ya faru da gaske ko nace yake kan Faru! Matsalar Bata tsaya akan Yan mata Kadai ba hatta Matan aure suna fama da matsalar... Dan haka ku biyo ni wannan ba shashi fadi bane abu ne da ban ?ir?ire shi ba, labari ne da yake faruwa a cikin unguwanni mu da Gidajen mu Junnul Ashiq gaskiya ce! Maita babu ita a cikin Alqur'ani amma a yau akwai ta cikin al'umma idan na tab'a rayuwar wani yayi hakuri =?K?=?K?=?K?_

300? ... Insha Allah.
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
EXQUISITE WRITERS FORUM.
JINI..!
? ?Ya fi Ruwa Kauri?
? *Based on true life story*

*Sadaukarwa ga Family Hasssan Yero Family da Madakin Muri Family*

? ? ?? Mai_Dambu
BABI NA BIYU.

"Ni zaki gayawa Mariyah tana sona? Ni zaki gayawa haka? Ni a duniya ina da makiya irin ta? Toh bari na gaya miki kul ki cire kanki a cikin wannan batun ko kuma na sauya miki halittarki." Inji Yadiko Salamatu,

"Yadiko son zuciyar tayi yawa baki tunanin idan wani abu ya faru dake ta silar cutar da ita? Me kike nima ne? Baki daya kin hanata aure kin cutar da ita dukkan mu Yaranki babu wanda yake zaune a? gabanki? Don Allah ba dan mu ba kodan Allah ki kyale ta haka? Wallahi na gaji da ganin Innah tana kuma Banu zuciyar Imani ne...." Tasss ta dauke ta da mari, jikinta har yana rawa, baki daya ji take kamar ta rufe Munnah da duka..
"Sakarya mara hankali, kamar ba nice na haife ta ba. Anya kema Mariyah bata baki wani abu ba? Dan baki da kishin kai sai na yar Mariyah. Wallahi sai na yafe ki ga ita" daya daga cikin Yan matan falon ta ce.
"Ni na rasa wacce irin zuciya ce da Addah Munnah? Wallahi sai ki dauka Addah Rooman tana bata wani abu ne fa nan kuwa ko ficika bata ba."
"Hmm, Yasmin indai Addah Munnah ce ya yarda da zuciyarta kare ya cinye, kamar ba Yar Yadiko ba"
"Allah ya kyauta." Mik'ewa tayi tare da Waukar jakarta, ya nufi hanyar fita. Yadiko Salamatu tace mata.
"Toh sai ki gayawa Uwarki tana nan tana jiranki, Allah ya kiyayye mu da irin zuciyar ki."
"Aikuwa Yadiko kinyi gaskiya da kika tuna mata akwai uwarta ta biyu,.ya kamata ta san yadda zata gaya mata yadda abin yake." Suka kwashe da dariya, haka ta had'a kayan ta, ta bar gidan bata iya kuka a gidan ba, sai dai dake kusan unguwa daya ce tana isa gidanta ko takan Yaranta bata bi ba, ya shige d'akinta tana kuka.

Bayan fitarta Wacce aka kira da Yasmin ta ce.
"Idan da kusan yadda na tsane Addah Rooman ba zaku dauko min maganar ta ba, na tsane ta. Bana son ganinta Ban ki ta dawwama a cikin wannan halin ba, ta kare rayuwar ta, babu mijin aure wannan shine burina" ta faWa tare da kallon Yan uwanta. Dariya suka kwashe da shi domin suna son haka, su shirya mugunta kuma ya tafi daidai. Dan haka suka kuma zama aka cigaba da shiryawa Umm-e-Rooman.

?? ...
Shiru Alhaji Babba yayi yana

1 / 69