MAGE MAI KWANCIYAR DAUKAR RAI BOOK 2 COMPLETE BY SAJIDAH NIJAR.doc

Author :  Sajida Nijar Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 49

1 to 3K   out of 144.6K words

??ࡱ?>?? ?
????????????? ?
?
? ?
?
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
? 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?
WordDocument????1?0Table?????????Data
???????????????????? P???KSKS?1?Cb ????????????? { d ??????? ???$???*???????????????? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List Cb Z=tlB?????????'?V?t???X>?????????????????????????????????
(Mai KWONCIYAR ?AUKAN RAI 2)

na
SAJIDA Nijar


Paid book ne, Vip 1 k
Normal grup 500
Yan Nijar vip 1000francs
Normal grup 500
Account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar biyan ta numbana kamar haka +22793811618
Yan Nijar idan ka sayi kati ka kankare sai ka turo min ta numbana kamar haka 93811618

Na gode mutanena




*1*



"kin kuwa san idan aurenki ya matso sai mun je waje da ke andi?" Najeeba ta fada a tausashe tana sakin murmushi hadi da sake duban Andiya dake ta goge table din da zasu jera abinci

Andiya ta rufe fuskarta da hannayenta cike da jin kunya, a tausashe ta ce" Kai momy, "

Najeeba ta saki wani murmushin ta mike ta nufi kicin dinta da kanta tana jiyo kukan wayar Muhammad ta Wan cije gefen lebenta cike da tunanin wato yaran nan wayoyinsu suka amso a wajen abynsu ko? Shine suka barsu a nan suka nufi wajen anmy, zata dauke ne ta rike a wajenta dan ba zata yarda su hada karatu da kuma waya ba

Cikin nutsuwa ta shige bayi bayan ta shige bangaren da take cire tufafinta ta cire ta dauro tawul

Tana shiga bayin direct bangaren da aka ware mata wanda take kula da jikinta ta je ta ja labulen dake wajen, a nutse ta sake sassauta tawul din jikinta ta zauna saman kujerar ta ciro fari kal din kwalbar dake dauke da dakaken garin gawayi ta debi iya wanda zai isheta cikin wani mazubi madaidaici, a nutse ta shiga harhada masa dukkan kayan hadin da take hada masa (zasu zo cikin babin da zamu rufe free page)
A nutse ta shiga shafawa jikinta shi har fuskarta saboda hadin bashi da aibu a fuska, baya hadasa kuraje, sai dai ma ya karra gyara maka fuskar taka

Cikin nutsuwa ta ringa murzawa sosai a ko'ina na jikinta sannan ta Wan zauna a nutse ta jira har kusan minti goma kafin ta mike ta cire tawul din ya zamo daga ita sai pant din dake jikinta da kuma breziya, ta haye kujerar tsuguno ta dauki kaskon garwashi ta kunna charcol rabi ta yadda ba zai dameta ba, sannan ta dauko hadin miskinta da icen dukkan ta zuba kadan ta sa a kasan kujerar sannan ta rufa rigar siracinta ta janyo pampon ruwan zafi ta danna ta cika bokicin da ruwan zafin a nutse ta shiga juya ruwan hayakin na tashi sosai yana ratsa jikinta sosai da sosai , fuskarta na waje, har ta gama siracin nan, daga kasa kuwa hayakin nan na ratsa ta sosai sai gumu take yi, ta gama ta mike a nutse ta je kasan pampos ta kunna ruwa ya bi jikinta sosai ya zubar da bakin hadin gawayin nan, sai karni karnin abin kwan da aka hada cikin kayan hadin ya rage a jikinta

A nutse ta sake bude wajen kwan nan ta dauki kwaya daya, ta fasa shi ta cire yellow din ta bar farin kadai, ta dauki tissu fari a nutse ta daidaita a fuskarta sannan ta yi anfani da wani bruch mai laushin gaske ta shafa ruwan kwon a saman abin, nan ma ta dauki dan lokaci kafin ta saka ruwa shi ba mai dumi ba, shi ba mai sanyi ba ya wanke mata furkar sannan ta dauki chower gel dinta mai kanshin gaske, wanda yake dauke da sinadarai na gyaran jiki a cikinsa, ta fara cire dukkan abinda ya rage mata ta shafe jikinta sannan ta karasa wajen abin wankanta ta tara ruwa hadi da turaran wankanta mai sanyin kanshi, wanda ta shige rigar Mai DAMAGARAN ya zamo in dai za'a kawo turarukansa sai an sako mata shi a ciki tun daga bakin lokacin da shawararsu ta zamo daya

A nutse ta shige ciki, ta shiga bin jikin nata da soson wankanta mai laushin gaske tana duban yan yatsun hannayenta da kuma na kaffafuwanta tana yarda da gyaran saloon dinta, saboda irin yadda suka karra sabunta komai, a sabuwar injin gyaran kaffafuwa da hannaye da akaifun ne aka yi mata gyara jiya jiyan nan, shi yasa har yanzu bata ga abin sake wankewa a nan ba dan har wani laushi suka karra mai kyan gaske

A nutse ta gama wankan nan har gashin kanta da madaidaicin sajen gefe da gefen fuskarta sannan ta dauki wani tawul din ta karasa inda turarukan wutarta ke ajiye a ranta tana ayyana magana kamar haka' na san dai yanzu ai shima bai gama shiryawa ba, Ni kam wannan doka ta cin abinci a bangaren daya cikinmu du karshen mako yana wahalar da Ni, ya Allah me zai sa SHAHEED ba zai hakura da dokar nan ba????, hadin kai yake so, mun hada me ya rage ne?'

Tana mitar nan turaran nan na ratsa jikinta, fatarta kawai, da kuma gashin kanta wanda take busarwa hadi da cajewa a nutse

Sai da ta gama sannan ta fice a bayin wanda ya dauki tsaruwa kamar a kasar turai

Cikin nutsuwa take takawa ta samu kayanta saman abin saka turaran wuta, turaran na tashi a hankali a hankali, turaran wutar da ita ke hada abinta, turaran dake dauke da itacen turare masu daraja irin su dolar baban, da sauransu aka hade aka nike aka tsuma su na tsayin lokaci da manyan manyan turarukan ruwa kafin a musu hadi da turarukan oil masu darajar gaske masu tsadar gaske kuma aka yi musu ajiya ta mamaki har suka gama tsumuwa sannan aka ciro su manyan kwalabe aka jere a bangaren da aka tanada domin su, sannan ake bin tsarin da ya dace wajen turarasu hakan ya sa ba zaka taba jin kauri bayan kanshinsu ya bayyana ba, sai dai kanshin yayi ta tashi har ya gigita hancin mai jiyo shi, ya ji inama zai same shi? Ya ji in har ya same shi tabbas ya gama kece raini, kanshin sa ke gigita duniyar SULTAN SHAHED, kanshinsa ke haukata zuciyarsa, ya saba da kanshinsa a bangarensa da jikin matarsa, kanshinsa ya sa ya raina duk wani turaran wutar da zai ji koda a dakin waye, ta riga ta gama da kofofin hancinsa tunda ta je har Chadi ta koyo turaran wuta ta zo ta kashe lokaci, da dukiya ta haWa ya zamo ta gama halaka duk wani motsin sa a bangaren turare, ga wani uban sirri da take rike da shi , a duk lokacin da zata yi anfani da turaran wuta to kuwa sai ta shafa na ruwa wanda ake hada mata a kampanin da ake hada turaran SULTAN SHAHED a Saudiya, a hadin dai harda wannan turaran mai musulmin kanshi, wato FAIZA, sauran ne ya zamo sirinsu......, sansanyan kanshin turaran kadai duniya ne, tabasssss turaran na sake hautsina tunanin mutum da son gane wani kala ne? Inama ace mutun zai samu?...........

Duban lokacin da ta yi a karro na biyu ta ga goma ta kusa ya sakata maida hankali ta Wan saka kwali a nutse ta bi lebenta da jan baki ruwan ja dan yau shi take ra'ayin shafawa, sannan ta je ta dauki sababin pant da breziya ta saka ta karasa wajen tufafin ta daga rigar da aka dora Mata, ruwan purple , abaya ce doguwa, mai dan kauri sannan budadiya ce, bata da wata kwalliya a jikinta Ama yannayin wuyanta a bude yake dan a saman kafadunta wuyan rigar yake

Cikin nutsuwa ta dauki dankwalin rigar ta kafa daurinta na gado, daurin da aka santa da shi, daurin da bata Wora wani daurin da ba shi ba a kanta, sai ko sabunta shi da ta yi idan a atampa ne takan yi masa hawa biyu, wato daurin zahrah Buhari

A nutse ta saka dan kunne yan dogaye sannan ta karasa ta Wan sake fesa turare a jikin rigar

Tana cikin fesawa Andiya ta bude dakin ta shigo da salama sannan ta dan dakata daga nesa kadan cikin girmamawa ta ce" Momy, su Mama sun karaso tun tuni"

Najeeba ta dubeta ta ce" Dadynku ya karaso?"

Da sauri Andiya ta girgiza kanta tana furta" A'a Momy"

Najeeba ta gyada kai tana duban agogo ta ce" ina fata an saka turaran wutar a ko'ina?, ba'a saka wuta da yawa ba dai?"

Andiya ta ce" Eh Momy, ai na sani na kiyaye komai"

Najeeba ta yi murmushi ta ce" Good girl, ganinan zuwa, ki je"

Andiya ta juya bayan ta yi mata addu'ar a fito lafiya.

Andiya dai kanwa ce a wajen matar yaya Dayabu, kanwarta ce kwaya daya jal, tunda iyayensu suka samu hatsarin mota suka rasu ta dawo da kanwar Tata wajenta, da farko yarinyar a wajenta take gaba daya, a kulin idan suka zo Fada sai ta yi ta burin zama wajen Najeeba, tana matukar kaunar lamarin Najeeba, bale irin yadda Najeebar ta dage kan sai tace da ita momy duda girman da ta bata bai kai ace ta haife ta ba, Ama sai ta yarda saboda haka kawai take ji a ranta ta isa ta amsa sunnan maman nata, bale irin yadda take hidima da ita....., tun tana zuwa ta yi mata kwana Waya, wani lokacin biyu, wani lokacin ta zo ta yi mata hutun makaranta kafa a wajenta har ya zamo aka juya wasan karfi da yaji ya koma sai dai ta jewa yayar Tata ta yi mata kwana biyun ta dawo, bale da ya zamo Najeeba bata samu y'a mace ba, tun haihuwar tagwaye haihuwar kanta sai ta tsaya cak, ya zamo yanzu tagwaye shekarunsu bakwai Ama Allah bai bata wata haihuwar ba, Nadiya kuwa ta dake samun haihuwa har sau biyu, dayar ta koma, dayan kuwa na yanzu da ake fama da shi bashi da lafiya bawan Allah, irin rashin lafiyar marigayi Aliyu ne da shi, shi yasa kullum ana cikin nema masa magani, kuma shi ya fi shakuwa da ita cikin ya'yan nadiyar, koda yake ya'yan gaba dayansu basu cika son zama wajen su ba, idan basa wajen Anmy, sunna cen gidan MUTALAB wato wajen mama Maryam.
Wannan dalili ya sa suka shaku sosai, ta samu y'a, kanwa, kawa, domin duda yan uwa ta na yawan ziyartarta ba kamar ace sunna tare ba dare ba rana ba, yarinyar ma ta zama Y'ar amana, tana matukar girmama uwar rikon nata, tana kafa kafa da dukkan abinda ya shafi uwar rikon nata , yarinya ce mai tarbiyya sosai da kiyaye duk wani abin da za'ace itace, tunda iyayenta na raye ma haka take ita.


A nutse ta je ta bude karamin frij dinta ta ciro jus din cucumber da ta haWawa MAI WUKAR YANKA, jus ne mai tafe da sinadarai na yada manufofi na ban mamaki, ba dan ya fara risinawa ko dan yana da bukatar haka a yanzu ba, a'a, ya zamo ne sinadarin da take da tsakaninta da mijinta, sirrin dake sake saka shi a tunanin yaya aka yi idan da ita yake saman gado yake samun jikinsa da sinadarin yauki mai karra kaimin tafiyar nan mai daraja fiye da idan da Nadiya ne? Ya jima da ajiyewa a ransa cewa tana da baiwar da ba lalle ya iya samun wata macen da shi ba a duniya bayanta, sannan ya sake shigewa cikin rudun tunani da sake kame kansa tsaf a lokacin da ya gane idan yana tare da ita a saman gado ne kawai yake ambaliyar maikon dake karra talafi wajen gabatar da wannan harka cike da farin ciki kawai, bayanta bai hadu da wata mai baiwar irin haka din ba, bai san cewa Najeeba na dauke da sirikan da shi kansa , kansa ba zai iya dauka ba, tana hada jus din nan ne ta yi kwana biyun nan tana anfani da shi, shi kuma tana bashi ne idan har zama ya hadata da shi, domin emergency ne, yana tafe da sinadari mai kyan gaske ne, tana hada shi da abubuwa kamar haka *KANKANA, CUCUMBER, KARAMFANI, RAKE, AYA*, tana markade sauran kayan ne banda karanfanin, idan ta tace su gaba daya sai ta suba dan garin karanfanin kadan sannan ta zuba zuma da madarar peak, shikenan sai ta adana a frij ya zamo ruwanta, shima idan lokacin da yake nata ne sai ta bashi........

A nutse ta fito daga dakinta, kafarta dauke da takalmi mai dan tudu saboda tana tafe kararsa zai sanar da kai yana da dan tudu

Tunda ta tunkaro katon falon nata Nadiya ta dago ta waiwaya tana murmushi, lokaci daya gabanta na yankewa yana faduwa da karfin tsiya

Gaba daya Najeeba na kunce mata kusoshin kanta lokuta da dama, takan tambayi kanta shin wai ita Najeeba rage mata shekaru ake yi ne ko menene? Ta rasa gane yaya aka yi Najeeba kullum danyacewa take yi shirat kamar a yanzu take cikin shekarunta na ashirin da biyu haka? Bayan Najeeba a yanzu shekarunta talatin da biyu?........, yannayin jikin Najeeba a kame yake sosai, fatar jikinta kuwa ta fi komai bata mamakin domin dai ita itace farar Ama fatar Najeeba itace abin kallo abin mangari abin birgewa......., ita ta san in ba dan kadara da ta haWa mijin Najeeba da zamowa mijinta ba da har abada SULTAN SHAHED ba zai taba iya dubanta a matsayin mace ba......., bata san a inda take siyan mayukan da take gyaran fata da su ba, bata san a ina take siyan kalolin tufafinta ba, bata san a ina take samun turarukanta ba, bata san me da me ta haWa ta hada turaran wutarta ba, babu irin dabarar da bata yiwa Andiya ba dan ta sanar mata Ama shegiyar yarinyar nan sai dai ta yi murmushi kawai ko ta bar wajen idan ta kula za'a bigi cikinta dan a ji wani abin......., ita ba komai take so ba sai ta san sirikan nan ko itama ta kamo kafarta, saboda itama Najeeba ta birgeta bale SULTAN?????


A lokacin da take karasowa, a lokacin Andiya ta amshi jug din ta je ta ajiye a farin tissu din dake gaban kujerar Sultan , wato gabansa, dukan abinda aka jera a gabansa kuwa dama ko ya'yansa sun sani nashi ne shi kadai

Tsayinta ta rage ta dauki Aliyu da murmushin dake karra saka gwuiwoyin Nadiya sacewa ta ce" Hi my love......, yau baka lekoni ba hop kana lafiya.....?"

Nadiya ta sauke ajiyar zuciya.... jama'a ko maganar Najeeba kadai tace zata biya ai sai ta suma da tashin hankali, zata bata amsa Muryar Sarkin gida ta sanar musu wanda ke tafe

Da sauri Nadiya ta gyara alkyabar dake jikinta hadi da gyara zamanta ta mayar da hankalinta kacokam kan kofar shigowar, gaba daya ta manta da kowa burinta ya shigo ta kalle shi kawai take

Najeeba ta yi murmushin yannayin Nadiya, sannan ta dauke kanta ta zauna a nutse saman kujerar mai daukan mutun daya tana cirewa Aliyu uwar alkyabar da ta saka masa, domin gani ta yi alkyabar na damun yaron, hadi da cire masa shadar da aka sako masa ta dubi Andiya da ta duka kanta a kasa a tausashe ta ce" Andi, je dakin su Muhammad, ki dauko min kayan Alina"

Kanta a kasa ta mike da sauri dan idan har aka riga aka bude falon ya shigo bata isa ta bada baya ta tafi ba, shi yasa ta yi saurin tafiyar tun kafin ya shigo

Nadiya ce ta fara saukowa daga saman kujerar ta zauna saman cafet din kanta a kasa tana furta" Wa'alaika Salam wa rahamatullah wa barakatuhu"

Tunda ya shigo, har ga Allah idannuwansa basu sauka a kan kowa ba sai saman fuskarta, idannuwansa ya lumshe a hankali ya bude a saman fuskarta, wace ke kyali tamkar kwai, kamar fuskar jariri haka Tata ma ke kyalin,.........
A hankali ta Wan sakar masa murmushi hadi da dan lumshe idannuwanta sannan da idannuwan nata ta yi masa alamun wace ke zaune, da kuma ya'yansa dake bayansa duda alkyabarsa ta boye su, Ama kuma ana ganin hannayen Muhammad dake rike da gefen alkyabar uban kamar wanda baban nasa zai bace masa ne idan ya saki alkyabar

Dubansa ya mayar kan Nadiya, a hankali sannan a boye ya sauke ajiyar zuciya kafin ya saka hannunsa na hagu ya dan gyara nadin rawaninsa ta yadda bakinsa har zuwa habarsa zasu bayyana kafin ya furta" Alkyabar........"

Idan ba dan su da suka gama sabawa da fitar amon Muryarsa ba, ya zamo ko yayane zai yi magana sunna iya jinsa , da ba zaka iya ji ba ko kadan, a hankali Najeeba ta sake dubansa tana tunanin me yasa lumshe idannuwansa na yau ya yi yawa? Ko bashi da lafiya ne? Ko ya tarra gajiya ne??????.............

Nadiya ce ta mike ta karaso inda yake tana murmushi da girmamawa ta kama alkyabar ta cire, tana cirewa Muhammad ya dawo da hannunsa gefen rigar shadar dake jikin mahaifinsa ya rike kam yana sake hade fuska

Nadiya da murmusgi ta furta" My Prince, me yake damun ka ne? Ko yau da kai aka yi zaman fada ne??"

Sultan SHAHEED ya sake mika mata dayar rigar dake bin alkyabar sannan ya nufi wajen kujera ya zauna, Muhammad ya zauna daf da sandar hannunsa, dan uwansa kuwa ya karasa wajen mamansu dake sanar masa maza ya je ya amso kayan Aliyu ta saka masa a wajen Andiya, dan ta tabbata idan ba abinci babansu ya gama ci ba, ba zata iya fitowa ba

Nadiya dake cire masa Safa sai yanzu ta juyo jin ance a daukowa Aliyu kaya, wani irin kayan bayan wanda ta saka masa? Dinki ne fa ta masa mai kyan gaske da sauran shadar babansa ne, kuma ta saka masa dan uban ya yaba ne, a kan me zata cire masa haka kai tsaye bata ko bari ya gani ba?

Da dan cenjin fuska ta ce" A'a, kayan kika cire masa?"

Najeeba ta yi murmushi tana kaucewa idannuwan SHAHEED a kanta ta ce" Eh , zafi Nadiya sai numfashi yake da kyar , kin ga rashin lafiyarsa bata son takura fa"

Nadiya ta hade fuska ta dauke kanta, wanda hakan tsaf a fuskar Najeeba

Dan tsai ta yi da dan mamakin yannayin

1 / 49