YAR HANNU BOOK COMPLETE NA ZEE MD.pdf

Author :  Zee MD Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   11 / 21

30K to 33K   out of 62.7K words

Khalid ne shida wata budurwa wacce ta juya

baya bata ga fuskar ta ba , da sauri ta kauda kanta tare da yin gaba tashiga wani b'angaren ,
lek'en su tashiga yi dan tana son ganin fuskar budurwar dasu tare da Khalid d'in , duk yadda
taso taga budurwar abun ya faskara dan kwata kwata ba wajen take kallo ba , ita kuma gashi
batason Khalid d'in yaganta da sai taje taduba fuskar budurwar tagani , tana tsaye har suka
gama siyayyar suka juya zasu bar gun , koda budurwar ta jiyo sai Aysha taga face mark ne a
fuskar ta tare da wani siririn glass , dafe kai Aysha tayi na rashin ganin cikakkiyar fuskar
yarinyar , haka suka fice daga Shopping d'in batare da ta ga fuskar taba , bayan fitar su itama
zuwa tayi ta biya kud'in kayan ta sannan ta fito......

Koda Aysha ta dawo gida duk ranta a mutuk'ar jagule yake , dan duk abinda zai tuna mata
da Khalid bata k'aunar sa a cikin rayuwar ta , Khalid shine sanadin lalacewar ta , yadda ta tsani
Khalid haka ta tsani mutuwar ta , Khalid ya cuceta yakuma yaudare ta ya lalata mata rayuwa ,
hawaye ne yashiga zubowa daga idon ta tashiga tuno yadda yake mata dad'in baki lokacin suna
tare , kwanciya tayi dan jin yadda kanta ke sarawa bacci ne yayi gaba da ita batare da ta
shirya ba .......


Hameed waya yake da Asibitin sa nacan k'asar London , neman sa suke sosai saboda
tarin marasa lafiya da sukayi yawa , nan ya shiga basu uziri tare da sheda musu k'arshen wata
yana tafe , yana kashe wayar Hajiyar sa ta dube sa tace " Yakamata ace ka koma aikin ka
Hameed , ni haryan zu bansan abinda yadawo dakai k'asar nan ba alhalin lokacin zuwanka
baiyi ba , Habeeb ya dubi Hajiyar sa yace " nafad'a miki akwai aikin da nazo yi Hajiya amman
nakusa kamma lawa , Hajiya tace " Allah ya taimaka kuma inaso kafin katafi kaje gidan Kawun
ka ku gana da Abida , kaga wata da wowar da zakayi kawai sai dai ayi maganar aure tunda
itama nasan lokacin ta kammala karatun ta , Hameed nan da nan fuskar sa ta canza dan
kwata kwata bayason anayi masa zancen wata Abida , to kawai yacewa Hajiyar tare dayin
hanyar fita daga falor , da ido Hajiya ta bishi cikin ranta tana fad'in " yanzu kamar kai Hameed
sai anta yi maka maganar aure , Allah ya kyauta yaku saka kagane.........


Ruma bayan sun dawo daga Shopping ita da Khalid suka zauna hira a babban palor gidan ,
Ruma ta dubi Khalid tace " My one amman kana ganin in nakaiwa k'awata wannan shopping
d'in zataji dad'i ? Khalid yayi murmushi yana duban Ruma sannan yace " taya bazata ji dad'i ba
kuwa , ni wallahi Baby har tsoron wannan k'awar taki nake , daga had'uwar ku duk tabi ta shiga
ranki ko kulawa kindaina bani , daga munfara zance kin ringa zancen had'uwar k'awarki da
cewa kaza kaza , kin manta kema me kyau ce kuma kema gwana ce wajen sace zuciyoyin
mutane , Murmushi Ruma tayi sannan tace " bazaka gane irin yadda ta shiga raina bane , kuma
ai kasan matsayinka daban yake a guna babu abinda ya canza , kawai dai nasan K'awata ta
had'u kuma ta shiga raina dayawa , har sauri nake k'arfe hud'u tayi muje gidan su sai kagan ta
ka tabbatar da nayi had'add'iyar k'awa , Murmushi Khalid yayi sannan yace " ai k'arfe hud'u da
ita ake magana dan haka sai ki fara shiryawa ,......

Aysha baccin ta take sosai hankali kwance abinta , Gogal sau biyu tana lek'owa cikin
d'akin tana ganin bata tashi ba , ana fara kiran sallar la'asar Aysha ta farka d'auke da salati a
bakin ta , toilet kawai ta fad'a don yin wanka tare da d'auro arwala , bayan ta fito tazo gaban
mirror tashiga shiryawa , kwalliya tayi bamai yawa ba sannan tasaka kayan ta , atamfa tasa riga
da siket wacce ta anshi jikinta , Aysha akwai k'ira shiyasa maza dayawa suke susucewa indai
suka kalli k'ugunta , bata d'aura d'an kwali ba kawai wani k'aramin gyale ta yafa ta nufo palor....

Samun Gogal tayi tana kallon tashar Arewa sun sako wani film , zama tayi a d'aya daga
cikin kujerun Palor tana fad'in Sannu da hutawa Gogal , Gogal ta dubeta tace " ke zanyiwa
sannu da hutawa Sayyada , yau naga kinsha bacci sosai tunda zuwana d'akin ki sau biyu kina
bacci , Aysha tace " kaina ne yakemin ciwo shine nasha magani na kwanta , Gogal tace " ayya
Allah ya sauwak'e amman ya daina ko ? Aysha tace ea yadaina tunda nayi bacci , Gogal tace "
kitashi kije kitchen ki d'auko abinci sai kici watak'il harda yunwa ma , Aysha tace " me kika dafa
mana ? Gogal tace " shinkafa da wake sai kuma na yanka kayan lambu da k'wai dafaffe , Aysha
tanason wake da shinkafa shiyasa ta mik'e da sauri ta nufi hanyar kitchen , sallamar Ruma itace
ta tsayar da Aysha tare da juyawa tana kallon inda akayi sallamar , Ruma tagani a tsaye tana
murmushi , itama Ayshar Murmushi tayi tana nufo wajen Rumar tana fad'in " oyoyo K'awata
sannu da zuwa , Shigowa ciki sukayi Ruma ta zauna tana fad'in " kinganni da zumud'i ko bari
banyi kin kirani kince kindawo ba nataho , cike da jin kunya Aysha tace bandad'e da shigowa ba
nayi wanka zan kiraki sai gaki , a zuciya kuwa Aysha ta manta da wata Ruma ma musamman
da ranta ya b'aci akan had'uwa da Khalid , gaisawa sukayi sannan Ruma ta durk'usa ta gaida
Gogal , da fara'a Gogal ta amsa gaisuwar Ruma tare da yi mata sannu da zuwa , Aysha taje
cikin kitchen ta d'ebowa Ruma ruwa da lemuka ta kawo mata , Gogal tashi tayi tabar musu
waje , Ruma ta dubi Ayshs tace " nida wanda zan aura mukazo fa , yana waje cikin motar kizo
muje ku gaisa , Aysha tace " Masha Allah kice da Mijin namu kike tafe bari na d'auko Hijab d'ina
sai muje mu gaisa , Ruma tace " haba k'awata wanne irin hijab kuma nida nakeso yaga k'awata
yasan babu k'arya ta had'u , badan Aysha taso ba tacewa Ruma to muje amman sai dai na
tsaya daga ciki kishigo dashi harabar gidan , Ruma tace " na yadda nan suka fito harabar gidan
, Ruma ta fita waje dan shigo da Khalid ita kuma Aysha ta zagaya dan d'auko kujerun da zasu
zauna , lokacin data d'auko kujerun guda biyu a lokacin suma suka shigo cikin gidan , tunda ga
nesa Aysha ta hango Khalid jere da kafad'ar Ruma suna hira cike da so da k'auna , kujerun ne
suka fad'i daga hannun ta da sauri ta dafe k'irji , wato Khalid shine wanda Ruma zata aura ?
ashe dama Ruma ce tagani d'azu a wajen Shopping ita dashi ? to yanzu yazatayi yadda Khalid
bazai gane taba ? wata zuciyar tace mata ai yanzu da da ba d'aya bane , lokacin da Khalid
yasanki kina salaharki koda yaushe cikin Hijab da Nik'af , yanzu kuma kin canza tunda kin k'ara
girma komai na jikin ki ya fito sannan kin k'ara haske da gogewar fata , da wannan shawarar
Aysha ta nutsu ta saita kanta tare da nufo wajen da suke tsaye , murmushi tashiga yi dan kar
su fahimci komai , kuma tanason ta nunawa Khalid ba ita bace yadda zaifi sakin jiki , tana
k'arasowa shima Khalid ji yayi gaban sa ya fad'i , cikin ransa yashiga fad'in " wannan tamkar
Aysha duk da a yanzu baisan inda suke ba , Aysha cike da saita murya tace " barka da zuwa
Mijin K'awata , wani Murmushi Khalid ya k'ak'alo yana fad'in " Barka kadai K'awar mu dafatan
munsame ku lafiya , ajiye masa kujera tayi tana fad'in " bisimillah kazauna sannan ta ajiyewa
ruma itama , juyawa tayi tace ina zuwa bari na d'auko tawa nima sai musha hira , tana juyawa

Khalid yabi mazaunan ta da kallo yana had'iyar wani mugun yawu , tabbas wannan ta cika
mace irin wannan k'ugu haka , inama itace zai aura da yakwashi gara , har Aysha ta k'ure idon
Khalid na hanyar da tabi , Ruma sai magana takeyi amman baisan tanayi ba , duban sa tayi
taga inda yake kallah take taji wani kishi ya soketa , a tsawace tace " wai me kake kallo ne
haka ina magana kamin shuru ? firgigit yayi yana fad'in " wallahi yanayin gidan yayimin kyau
shine nake kallon ko inyi irin wad'an can bukkokin anamu gidan , Ruma taja ajiyar zuciya tace "
nima gidan ya burgeni sosai yakamata kayi mana irin bukkar , Khalid yayi murmushi yana
fad'in " angama gimbiya ta yadda kikeso haka za'ayi , dai dai lokacin Ayshs ta taho rik'e da
kujera a hannun ta , ido Khalid ya kuma zuba mata inda ya hanyo dukiyar fulanin ta sun cika
riga a tsaye k'yam suna kallon sa , Ayshs dataga yadda yake kallon ta tuni tafara karkad'a ko
inah ns jikin nata , take Khalid yafara jin wani Abu na yawo a jikin sa......

[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU*
🤒🤒


_NA_
*Zee* *MD*



*WOMEN WRITERS ASSOCIATION* 📚
( Domin Marubuta Mata )
✨ (W.W.A) ✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/





*Bisimillahir Rahamanir Rahim*





_Page._ 22


Khalid yana kai Ruma gida ya dube ta yace " My luv ni zanje gida zuwa Bayan
isha'i insha Allah zanzo ko , Ruma ta langab'ar da kai sannan tace " Haba My Baby naga ai
magariba tayi kawai kashigo kaci abinci kayi sallah kaga basai ka koma gida ba , Khalid cike da
k'aguwa dason yatafi dan yakoma gidan su Aysha yace " sorry My Wifey yanzu zandawo kedai

kawai ki shirya min abinci me dad'i , yana fad'in haka ya shige motar da sauri dan bayason ta
tsareshi da surutun ta , yana jan motar Ruma na d'aga masa hannu har yafice daga cikin gidan
,.....

Aysha na zaune suna hira da Gogal , rabin hirar duk akan Ruma ne Aysha kebawa Gogal
labarin Ruman , Sai hirar su suke cike da nishad'i suna dariya , Habu ne ya katse su d'auke da
Sallama abakin sa , amsawa sukai yadubi Aysha yace " kinada bako a k'ofar gate yana jiranki ,
Aysha ta maimaita kalmar Bak'o kuma ni yake nema ? Habu yace " ke yake nema dan har na
shigo dashi nabashi kujera yana harabar gidan , Gogal da saurin ta tace " kaje kace masa
gatanan zuwa , Habu ya amsa da to sannan ya fice daga Palor , Aysha tadubi Gogal tana turo
baki tace " nifa bani da wani bak'o dazai zo gashi kince ace ina zuwa haka mukayi dake ?
Gogal ta mik'awa Aysha dak'uwa tana fad'in " ungo naki Aysha wai meyasa bakyason kiyi aure
ne ? to wallahi ahir d'inki nagaji da ganinki a gabana , dagani sai kefa muka ragewa junan mu ,
tun kina yarinya nake kewar dangi wasu sun mutu wasu kuma ban san ina suke ba , yanzu
Aysha in kikayi aure Allah yabaki yara ai zanji dad'i , inaso kafin nabar duniya nabarki a hannun
wanda zai zamo komai naki Aysha , Aysha sosai jikin ta yayi sanyi tadubi Gogal tace " kimin
addu'a Allah yabani miji nagari shine kawai burina , nan tq mik'e ta nufi d'aki dan d'akko gyale
taje taga waye yazo kuma da me yazo......


Khalid yana zaune sai latsa wayar sa yake hankali kwance Aysha tafito , tunda ga nesa
tagane waye dan haka taja ta tsaya tana duban sa , murmushi tayi cikin ranta tana fad'in "
tabbas me hali baya canza hali koda ya shekarw d'ari baka gansa ba to halin sa nanan ...
Ganin duk tsayuwar ta bai san ta fito ba yasa ta nufi wajen sa cikr da yanga , d'agowa yayi
yana kallon ta tare da zubawa k'ugun ta kallo , ganin yadda ya zubawa k'ugun nata idanu yasa
ta kuma jujjuyashi har ta k'araso , sallama tayi cikin kissa da kashe murya sannan tace " ina
fatan dai lafiya ? Khalid ji yayi tamkar ya rungumota dan muryar ta tama abin sauraro ce , a
kasalance ya amsa " lafiya lau Aysha dama wani muhimmin abune yakawoni wajen ki , Aysha
taja kujerar dake kusa dashi ta zauna tana fad'in " Bisimillah inajinka ,

Khalid yace " dan Allah anan garin kike tun asali ko kuma zuwa kikai ? Murmushi Aysha
tayi sannan ta gyara zama tace " gaskiya ni banfi wata biyu da zuwa garin kano ba , amman
asalina ni 'yar garin yobe ce acan iyayena suke nan nazo gidan uncle d'ina ne , Khalid wata
ajiyar zuciya yayi jin ba Aysha bace kawai sunan ne yazo d'aya dakuma kamar su , amman
wannan ai tafi Aysha kyau gogewa tare da cikar jiki , murmushi yayi mata sannan yace " dan
Allah kuma baku da wasu dangi anan garin dan kina min kama da wata dana sani ? Aysha cikin
zuciyar ta wata irin tsanar Khalid takeji , haka ta daure tabashi amsa da cewa " gaskiya banda
Uncle d'ina bamu da kowa agarin nan kuma matar sa har yanzu bata haihu ba , wata ajiyar
zuciya yaja sannan yace " tabbas kama ce kawai dan waccen ma a wajen Kakar ta take , kuma
sana'ar k'osai sukeyi talakawa ne sosai , basu da wasu dangi masu kud'i ma bare ince kun
had'a dan ganta ka , Aysha sosai takejin zafin maganganun Khalid tare da wata tsanar sa a
ranta , murmushi tayi sannan tace " shikenan dama abinda yadawo da kai kenan ? Khalid yayi
murmushi yace " ea kuma a'a dan gaskiya inaso mu k'ullah abota kibani phone number ki ,

amman dan Allah karki fad'awa Ruma kinsan bazataji dadi ba , cikin zuciyar Aysha tace " anzo
wajen yanzu wasan zai fara , a fili kuma tace " taya zan gaya mata dama ina neman wanda zai
dunga fita dani ina ganin gari dan bansan ko inah ba , Khalid jiyayi kamar yatshi yafara taka
rawa , cikin ransa yake fad'in " dole na kore k'ishirwata a wannan lafiyayyan jikin , a fili kuma
yayi wa Aysha godiya tare da ansar contact d'in ta , yana gama saka number kiran Ruma na
shigowa cikin wayar sa , wani guntun tsaki yaja cikin ransa yana fad'in " mace babu aji sai
nacin bala'i , shifa kawai ya yarda zai auri Ruma ne saboda kud'in Mahaifin ta dan yasan tunda
ba d'a namiji garesa ba kuma itace babba a gidan komai wajen sa zai dawo , shiyasa yake ta
kwantar musu da kai yana kuma sanin komai nasu ....

Nan ya d'aga yana cewa tayi hak'uri tabashi minty 30 gashinan , bai jira tabashi amsa ba
ya katse wayar tare da duban Aysha , murmushi tasakar mai tana fad'in " k'awata ce takira
kenan ? kai ya d'aga alamun ea sannan ya mik'e yana fad'in " ni zan zo na tafi sai ki shirya gobe
mufara fita ko , Aysha ta mik'e tana turo k'irji tare da yin wata mik'a wacce indai namiji lafiyayye
ne sai sandar sa ta mik'e , aikuwa tuni Khalid yayi mutuwar tsaye yana kallon k'irjin Aysha ,
jiyayi tamkar ya kai musu cafka ganin yadda suke tsaye k'yam suna kallon sa , lura da Aysha
tayi ya fita a hayyacin sa yasa ta matso gab dashi tana fad'in " mezan sa a number taka ? sosai
jikin ta yake gugar nasa jikin take ya duburbur ce yana fad'in " kisaka Kha lid , sunan ma ya
kasa had'eshi saboda yanayin daya shiga , nan Aysha tayi masa sai da safe ta juya tana kad'a
d'uwawu tayi cikin gida.......
Binta yayi da ido yana kuma kallon girman mazaunan ta har ta k'urewa ganin sa, da k'yar ya
iya saita kansa yasamu yabar cikin gidan nasu.......


*Bayan kwana biyu*
Tuni Aysha da Khalid sun d'inke ko yaushe suna tare , kullum yana hanyar zuwa gidan su tare
da d'aukar ta sufice wajen shan ice cream da sauran su , duk zuwan dayake bata bari ya shigo
saboda kar tsautsayi yasa yaga Gogal

11 / 21