Author : Oum Afnan Category : Old Hausa Novels
naci mutuncin Ahmadu da Abu-jafar sai na nuna masu ba sune sa'oina ba uwarsu ce daidai dani "
Taja hannun Nuratu fiii suka shige ɗaki
Kwance zani tayi ta ciro wayarta a lalita "karɓi nan Latso mun karima Madam"
Da sauri ta karba tana murna za'a tuzarta su Ahmed dama taji haushinsa wai bai kulata ba
Sallaman BABA ZULAI Ne ya karaɗa gidan
"Sallamanku dai masu gaida Aminiya kina ina?"
Washe baki inna Abu tayi ta buɗe murya "Maraba lale marhabin SARKIN NOMA da kanki(ta kirata da sunan mijinta) shigo mana"
Tafawa sukayi nan suka sarƙe da hira
"Ke ban baki labari ba ,tafiya Habuja danayi Allah ya hadani da taƙadiran ƴaƴansu ,kinsan me sukayi mun ? Wai na gansu sunata tsalle wai kamfanin MTN tana bada kyautan kudi ,jikina na ɓari na miƙa wayata nace a sa mun lambobin suma su zuba mun ....kinsan Allah suna sa numbobin sai ga ɗari biyar saaaa
Nan na mike na fara rawa ,abun mamaki sai suka fara dariya wai ai bashi suka bani,nan murna ta koma ciki ,ABU kinsan dai yanda na tsani bashin mtn ɗin nan ,don haka da sauri na kwaɗa ma kamfanin kira ,watanan jairar matar ta ɗauka,nan na ce mata
"Ranki ya dade naga an bani bashin dari biyar , Madam don Allah ku kwashe ,bada sanina bane na dannan lambobin kuka turo bashin" kinsan me jairar tace
Kostoma kayi hakry in baka gane abuba ka ringa kiran numbobin agajin mu don karin bayani "
Ai bansan sanda naja tsaki ba na hau surfa mata bala'i "to wallahi zaku sani,ɗari biyun baya ma da kuka bani haka kuka sa duk na urunce da kyar na biya,yanzu kun lafto mun 500₦ bayan kunsan bashi da ruwa kuke badawa ko ,zaku sani Kwarankwatsa ban biya"
Fashewa da dariya ABU tayi "hhh komfuwutan kike tsiya da ita ? A banza man kare to ya kuka ƙare?"
"Kashe wayar nayi,ai batasan ƙaryan mugunta ba kiran mutane nikeyi muyi ta hira a cinya kudin ƴan asara bazan biya ba dai"
Waigawa ABU tayi ta kalli Nuratu dake gefe tana dariya "Ke kiramun kariman mana ko sai tayi barci?"
Zulai waro ido tayi "yawwa maganan karuwa fa nazo dashi wallahi Nomau ma baisan na fito ba ,ke Nuratu bamu waje"
Tana fita suka manne suka fara ƙusƙus
Abun Alkhairi nazo maki dashi,akwai kasada amma akwai riba ga samu yanzun nan sai ki kuɗance"
"Menene wa zamuje mu zane a bamu kuɗi?"
Zaro penis (Bura) na roba da pant mai haɗe da gadil tayi a jakan hannunta
"Kinga wannan shi ake kira da gadil shi yake flatning tummy....kiga rusheshiyar mace da ƙaton tumbi amma tana sakashi sai ta tsuke ta dawo ƴar yarinya ,matan birni sunyi nesa wajen sai dasu ,wannan kuma..." Ta daga Buran
"Hmmm baa magana bazakisan amfaninsa ba amma su matan Alhazan sunsan aikinsa ,wallahi daga zuwana Habuja karkiga camaman da nayi na kalmaso kudina na dawo ,shine fa nace wannan abun alkhairin bazan samu in cinye Ni kadai ba sai na gayyaci ƙawata ko ya kikace ?"
"Zulai wannan ai kayan karuwai ne ina Ni matan sarki ina wannan harka?"
"Baga Nuratu ba sai ki hadani da ita ki zuba mata,su da kayan maganin mata irinsu karya gado ,kwallin me gida idonka idona ta soma zaga maki dashi akwai fa Alkhairi yanzu zaki siya gidaje da gonaki in kinyi karfi mu fara safaransu gari gari"
"Hmmm zulai mu bar maganar nan ba mai yiwuwa bane ....ke Nuratu zo kiramun Madam kariman mana!"(Ta ƙwalla ma Nuratu kira daga waje)
BEGINNING OF DESTINY
Ashe shine mafarin komai
Me zai faru ?
Me ye tsakanin Ahmed da Nuratu ?
Wacece Fauza me ya kassara mata mahaifa har bazata iya haihuwa ba?
Ya akeyi 3Super Madams su haɗu (karima ,zulai da zee mama?)
Ya akeyi subar gidan mazajensu?
Meke raba Alaƙan Nuratu da Abu har take kuka da ita ,ya akeyi ta biyo Ahmed Japan ?
Bamu fara labarin ba ,akwai cakwakiya ,akwai ƙara'i akwai Show
*Gaskiya littafin matan aurene in kinada ƙaramar sha'awa tafiyar nan ba taki bace*
*Zamu koya yanda ake Girkin zamani da na gargajiya*
*Zamu koya hada magungunan mata da sauran gyaran mace*
FAM FAM FAM
NA KYAUTA YA ƘARE
KI BIYA KUDINKI TA ƊAYA DAGA CIKIN WAƊANNAN HANYOYIN
7782217014
MOHAMMED HASSANA
FCMB
KO KATIN MTN TA
09065990265
ƳAN NIGER KATIN ARTEL
TA NUNBER NA NA SAMA
TSARIN BIYA
REGULAR 300#
VIP 500#
SPECIAL 1000#
IDAN ZAKI SIYA NE DON KI BA WASU NA HUTAR DAKE BAZAN SIYAR MAKI BA ,AMANA NE TSAKANIN NI DAKE ,IN KIKA FITAR MUN DASHI KUMA BAYAN KIN SIYA BAN YAFE BA!!!!!*
Bamalli's Care🥰