Author : Abdulaziz Sani Madakin Gini Category : Bookz
Guguwar Annoba
Littafin Yaki
08137237071
A cikin idanunta na ga komai na dangan rayuwarta anan gaba.
Za ta taso mai tsananin farin jint al'umma, saboda kyawunta da kyawawa
Za ta kasance gagarumar jaruma tu amma kafin kuruciyarta, ta GUGUWAR ANNOBA za ta
sauka Birni naku ya zamana cewa an gidajenku, kuma an kwashe dukiyarku.
A sannan ne za a kama gimbiya matsayin baiwa a tafi da ita can wata mai nisa a cikin duniya.
A cikin gaba daya Birnin Kaluza babu gini da zai yi saura face dakin bautar gunkin ne
mahaifinka inda ka ajiye gunkin mahu Sharlisa.
Gimbiya Lamsirat za ta sha bakar waha rayuwarta kuma ba za ta dawo Birnin Kaluza bu bayan
shekaru da yawa sa'adda ta girma.
A lokacin da wannan GUGUWAR ANNE
ta sauka za a kashe sama da kaso biyu na uku cikin jama'ar kasar nan, a sannan ne kai da ma
Sharlisa za a kasheku a gaban idanun Lam kisan wulakanci, sannan a daure Lamsirat -fa a tafi
da ita.
Lokacin da boka Kirbuza yazo nan a zancensa saya ga hawaye ya zubowa Sarki Yarduza
abinda ya bashi mamaki ke nan domin a zatonsa Sarki ba az varda da wannan labari da va
bashi ba, sai dai halayaya yi mugun fishi
Sarki Yarduza ya sa hannu ya share hawayen girmansa sannan ya dubi boka Kirzuba ya cc. a
wzroka gunki Salkar ya taba bani labarin rushe dun mancin wannan da ka bani amma cikin
ukima bai faiyace mini komai ba a fili yadda zan Lamsara fahimta ba, kuma na dade ina
mafarkin wannan nahiya dahal'amarin. Me yasa ubangijina Salkar ya boye mini?
Boka Kirbuza ya ce, "Ai bai kamata ya sanar da kai ba domin za ka shiga cikin tsananin
damuwa da fargaba."
Yarduza ya jinjina kai ya cc, "Ya kai wannan boka, hakika na ji dadi da ka sanar da ni wannan
labari, domin shi ne kadai abinda nake so na sani a rayuwata wanda na kasa fahimta, don haka
ban san da abinda zan iya saka maka ba sai dai kayi hakuri da abinda zan baka yanzu".
Koda gama fadın hakan sai Sarki Yarduza ya fiddo wata jakar kudi daga cikin aljihunsa ya
mikawa boka Kirbuza ya karba ya yi godiya Sarki Yarduza ya juya ya fice ko sallama bai yi
masa ba.
A zaton boka Kirbuza 'yan kudin da ke cikin jakar ba su wuce 'yar dirhami dubu biyu ba, saboda
jakar kudin babu nauyi.
Koda ya bude jakar sai ya rude ya kidime ya cika da tsananin farin ciki. Bai san sa'adda yai ihu
ba ya daka tsalle sama ta fado kasa dirshan.
Ba komai boka Kirbuza ya gani a cikin jake ba face duwatsun lu'u-lu'u wadanda adadinsu ya kai
guda dubu biyar kuma idan siyar da su zai yi sai ya fi Sarkin garinsu arziki.
Daga wannan rana Sarki Yarduza da mataru Sharlisa suka tsaida hankalinsu akan jaririyanı
gimbiya Lamsirat suka rinka ba ta kulawa musamman.
Sarki Yarduza bai gayawa Sharlisa labaria boka Kirzuba ya sanar da shi ba, kuma ya kudurta
ransa cewa har abada ba zai sanar da ita ba.
Sannu a hankali yarinya Lamsirat ta dip girma har ta cika shekara bakwai.
A sannan ne Sarki Yarduza da Sharlisa sal fara bata horonu yaki dare da rana.
Da safe zuwa rana Sarki Yarduza ke koyar
a yaki. Daga rana har zuwa magariba kuma Sharlisa ce take koya ma ta.
Dama gimbiya Lamsirat ta taso da matukar sadaukantaka domin tun tana da shekara shida ma
uke iya daukar abu mai nauyi wanda karti hudu majiya karfi ba za su iya dauka ba.
A fagen kyau kuwa, Lamsirat ta ninka mabaifiyarta sau biyu domin tun tana da shekara budu
Sarakai ke kawo toshi suna yiwa 'ya'yansun kamu.
Lokacin da gimbiya Lamsirat ta cika shekara bakwai a duniya ne ta zama gagarumar mayakiya
ta gaban kwatance, domin sai da ta jagoranci yaki sau biyu ana samun nasara.
Ganin irin jarumtakar da take yi ne a shckarunta na karamar yarinya mutane suka fita tunanin
cewa ba mutum ba ce aljana cc.
Wasu kuma suka ce aljanu ne ke tayata yakin wasu kuwa su ce ai karfin sihirin tsafi ne kawai a
jikinta
Wata rana da tsakar dare Sarki Yarduza na kwance tare da matarsa Sharlisa a turakarsa suna
barci sai ya yi wani mummunan mafarki.
A cikin mafarkin ne aka nuna masa rundunar wadansu yahudawa wadanda suka kasance girda-
girdan mutane masu kirar samudawa sun shigo Birninsa akan giwaye suna rushe gidaje suna
take mutane, suna SARA DA SUKA jama'a nata guje guje iface-iface.
A gigice Sarki Yarduza ya farka yana mai tsandara ihu a lokacin da ya ga giwa ta daga Rafarta
ta talitse matarsa Sharlisa a cikin mafarkin.
Thun da ya yi ne yasa Sharlisa ma ta farka daga barci a firgice.
Koda ta ga Sarki Yarduza a zaune cikin dimauta sai ta rungumeshi tana mai tambayarsa abinda
ya faru.
Har ya budi baki zai yi ma ta bayanin abinda ya gani a cikin mafarkin nasa sai ya fasa yai shiru
bai ce komai ba.
Sharlisa ta janye jikinta daga cikin nasa suka fuskanci juna ta ce, "Ya kai mijina yanzu ashe har
akwai wani abu da za ka boye mini shi a rayuwa?"
Kafin Yarduza ya budi baki ya ce wani abu sai kawai suka ga gimbiya Lamsirat ta turo kofa ta
shigo tana rike da takobi a hannunta Dakaru na biye da ita.
Lamsirat ta dubi gabas da yamma, kudu da arewa cikin dakin sannan ta dubi Sarki ta ce, "Ya
kai Abbana me ya faru ne? Ina can cikin dakina ina harci na jiyo ihun ka"
Koda jin wannan tambaya sai Sarki Yarduza ya dubi Dakarun da ke bayan Lamsirat ya yi musu
akiya akan su fita su basu wuri.
Nan take Dakarun suka bi umarni, Yarduza ya sauko daga kan gadon ya tari Lamsirat ya rike
hannayenta sannan ya ja ta izuwa kan gadon wajen mahaifiyarta suka zauna.
Yarduza ya dubi Lamsirat cikin wani irin killo wanda ba ta taba ganin ya yi ma ta ba. Kallo ne
wanda za a iya fassarashi da kallon bankwana ko kuma kallon ban teusayi, sannan ya cc, "Ya
ke ita kiyi sani cewa ihun da na yi ba na komai bane face na mugun mafarki mara dadi."
Koda jin haka sai Lamsirat ta dubeshi cikin damuwa ta cc. "Ya kai Abbana ka yi mafarkin nan
yafi sau goma amma ba ka taba yi mana bayanin yanayin mafarkin ba. Mene ne yasa ka ki ka
sanar da mu?"
Sarki Yarduza yai ajiyar zuciya sannan ya dubi Lamsirat ya ce, "Sanin wannan mafarki a gareku
bashi da wani amfani Yake 'vata ina son k yi mini wani alkawari guda daya".
Koda in haka sai Lamsirat ta dubi Sarki cikin mamaki ta ce. Va kai Abbana wai shin mene ne
yake faruwa ne?
maka alkawari ba sai a wannan karon, haka kuma yanayin komai na rayuwarka ya sauya, hata
maganganunka suna bani tsoro irin wadanda bala saba yi bane." A iya rayuwata baka taba
cewa da ni naya
Yarduza ya gyada kai ya ce, "Duk abinda küz zargi ba haka bane.
Ina so ki yi mini alkawari cewar komai darem dadewa ba za ki manta da mahaifarki ba, wato
nan Birnin Kaluza".
Lamsirat tayi shiru kamar ba za ta daui wannan alkawari ba, ta kurawa Sarki idanu. Dag can sai
kwalla ta ciko a idanunta ta ce, "Na yi mala alkawari ya kai Abbana, har abada ba zan mance da
Birnin Kaluza ba a duk cikin halin da na tsinc kaina, kuma komai daren dadewa".
Koda gama fadın hakan sai Lamsirat ta juya ta fice daga cikin turakar ko sai da safe ba ta ce da
su ba. Tana fita ta turo kofar dakin ta rufe sanna ta nufi na ta dakin idanunta sun yi sharkaf da
hawaye.
Daga wannan rana rayuwar Sarki Yarduza a sauya, ya zamana cewa dare da rana baya rabuwa
da gimbiya Lamsirat da matarsa Sharlisa
kwashe su basu sani ba Wani lokacin ma tare suke kwana su ukun akan gado daya bayan sun
yi hira sun gaji har barci
Kamar yadda Sarki Yarduza ke fita daji farauta kullum da sassafe haka gimbiya Lamsirat ta
kasance.
Duk da ta kasance yarinya 'yar shekara bakwai, sai gashi tana yin abubuwan al'ajabi a farautar
ta ta, abinda ma iyayenta da Kakanninta basu yi ba domin kullum sai ta kamo manyan dabbobin
daji a raye da karfin tsiya kamar kala uku.
Dabbobi irin su Damisa, ko Kura, ta rainasu matuka, domin kwaf daya take yi musu ta sumar da
SU.
Rikakkun Zakuna ne da manyan giwaye suke dan iya fafatawa da ita, amma saboda tsanan
zafin namanta da karfin dantsenta suma sai dai ka
ga ta sarrafasu da karfin tsiya ko ta hallakasu Duk dabbar da Lamsirat ta kashe sai a cire
kanta a ratayeshi a jikin katangar Birnin Sai da aka tara kawunan dabbobi goda dirt uku da
arba'in.
Bisa wannan dalili ne aka rinka vi ma ta kirari da Sarauniyar gida da daji.
Kamar kullum wata safiya gimbiya Lamaira ta fita farauta da sassafe bayan ta farauto wata
Damisa ta kamata da karfin tsiya ta sa ta a tikis keji ta kulle sannan ta fora kejin akan keken
dokinta, sai tayi yunkurin ta sake nausawa cika daji domin ta ci gaba da farautarta
Kwatsam! Sai ta ji kasa ta kama rawa kam za ta dare, koda ta waiga can bayanta a firgice su ta
hango gungun wata runduna ta mayaka ba adid iyakar hangenta,
Gaba dayan rundunar akan giwaye sa Rimin Kaluza. A sannan ne ta gano cewa tu sawun
giwayen rundunar ne ya haddasa wansu girgizar kasa. kuma aguje sun durfafo hanyar da za ta
kaisu kole
Koda gimbiya Lamsirat ta dubi wadante mayaka ta ga irin tsananin girmansu da kwarjininsu da
kuma irin makaman yakin da suke dauke da sa sannan ta ga gaba dayan su fararen fata ne
jinsin Yahudawa sai ta tsorata ainun alhalin rayuwarta ba ta taba ganin wani abu da ya baa
tsoro ba.
A firgice Lamsirat ta rufa ta hau kan keken dokinta ta sakarwa dawakan biyu linzami suka fa da
gudun tsiya suka durfafi Birnin Kaluza.soketa a hannun hagu Sai gashi an kasa mugun tsere
tsakanin keken dokin gimbiya Lamsirat da rundunar yahudawan. Da yake akwai tazara mai dan
yawa a tsakaninsu sai suka cimmata don haka sai suka fara harbo ma taruwan kibiyoyi.
Lamsirat bata ankara ba taji
Kawai sai ta kama kibiyar ta zareta tamkar wani abu bai sameta ba ta ci gaba da baiwa
dawakanta kaimi duk da cewa jini na zuba a hennun na ta
kibiva ta soki dava daga eikin dawakanta a ciki. Nan fa ta ga ana dada yi ma ta ruwan kibiyoyi
suna ta cakewa a jikin keken dokin, har ma wata
Dokin yai haniniya ya juye Rasa nauyinsa ya rinjayi daya dokin sai keken dokin ya kife kasa zai
danneta.
ta dinbben gudu, tana gudun tana kade kibiyoyin Cikin zafin nama ta yi sama kamar tsuntsuwa
ta diro kasa kuma ta zare takobinta ta ci gaba da da ake harbo ma ta ta baya da takobin, duk da
cewa taba jikinta ba kibiyoyin sun fi dubu daruruwa, amma daya bata
Lamsirat tayi ne yasa shugaban rundunar Ganin wannan tsananin jarumtaka da gimbiya
yahudawan ya &wala ihu yana mai ba da umarnin
Mu hadu a littafi na 9
08137237071