Chapter 5 Reading YORUBA TRIBE Book 2 Hausa Novels By Auta.txt Arewa Novels

YORUBA TRIBE Book 2 Hausa Novels By Auta.txt

Author :  Autar Alheri Category :  Old Hausa Novels

Chapter   5 / 6

12K to 15K   out of 15.7K words

haushin yadda ɗan nata ya yayi mata nisa, domin komai a pert ɗin momy yake shida sadam tayi bala'i harta gaji, daga ƙarshe da masifar tata tayi yawa, Dady yacewa yayi yakwashe kuyanshi yakoma pert ɗin momy ai danan daban ɗin duk ɗaya ne a gunsu..tofa tunda Dady yace Hakan muftahu yakwace komai nashi kuwa, aranar ƙaramar hauka Dady rayi kuwwa tawane kawai batayiba.

Sultan

Duk bayan minti biyar seyaje yaduba mebo yaga kota tashi amma yasamu tana bacci, seyanzu ne koda yaje yasameta zaune tana duban ɗakin, cikin sauri yazo tare da rungumeta yana fadar"harkin tashi? "Eh tace mishi tana murmushi, Hakan yasa yamiƙar da ita suka nufe toilet brush tayi yaƙara wanketa tankar wata baby kana duka fito yana riƙeda hannunta har suka isa bedroom ɗin daya ajiye mata kayanta, ya zaunar da ita kana ya shiga nuna mata kayan ɗaya bayan ɗaya. Da ido kawai takebinshi tana zanga murmushi har ya gama nuna mata. Kana ya ɗauko abincin dayazo mata dashi yabuɗe musu, tare sukaci sosai seda suka ƙoshi kafin yakoma ɗaukarta zuwa bedroom ɗinshi.

Suna shiga yajanye towel ɗin jikinta Shima yacire nashi kayan yana faɗar "idan mutare banason ganin komai yayimin shamaki da jikinki. Murmushi tayi batsreda tace komaiba domin tara dalilin da yasa duk abinda yace bata iya yimishi musu. NIKUWA NACE GA DALILIN AFILI KUWA, SONEEE💃

matsota yayi jikinshi tare da ɗora duka hannunshi kan nonuwanta yana jan nomfashi yace "I really love them wlh uhmm. Murmushi tayi batsreda tace komaiba tajuyoda fuskarta tare da lafewa akan faffaɗan kirjinshi, kana taɗora bakinta akan tsinin nipple ɗinshi tareda ɗora hannunta tana shafa kirjin zuwa nipple ɗinshi. "Washhh Allah daɗi baby ohhh, yafaɗa yana manna kanta tare da banƙaro mata kurjin. Aiko ƙara riƙe kan nonon da kyau ta zuƙomai hannta ɗaya nayawo ajikinshi, yayinda tayi ƙasa da ɗayan tana shafa cibiyarshi zuwa kwantacciyar sumar mararshi..aikuwa sosai sultan yaruɗe jikinshi ya ɗauki rawa yana murza manyan nonuwanta yana shan yaji tare da shiɗewa sabida daɗi.

Itama daɗin takeji sosai yadda yake mulmula kan nononta yana murza nonon a hannunshi. Cikin wani irin shauƙi tayi ƙasa da hannunta tasaukeshi akan mirɗeɗiyar sultanarshi dake yoyo tana ɗigar ruwan daɗinshi. Shafata tayi tundaga kan kaciyar har izuwa marenanshi, ta mulmulasu kafin taƙara yowa sama Dede jijiyar kewayen kajiyar tamurzo yatsanta hartacinin hudar kaciyar. "Wayy...wyyooni Allah daɗi baby...ka..kaciyana...dadiiii ahhh, yafaɗa agigice kuma ararrabe yana banƙarewa jin yadda take zuƙo nononshi kuma tana sarrafa jelar rayuwarshi.. agigice yadafe hannunta akan buran yana wani irin Nishi yace "dan..Allah kibari..muyi...aure..wlh cinki bakeso..nayi...banaso nayi..nutso babu..igiya please my darling ohhhh sheath tazura tongue ɗinta cikin ɓular burata wayyoo tazoƙoo ahhh tazuƙo ɓular kaciyar buran wayyyoo umminaa, ahhh daɗi yafaɗa amugun gigice jin tamkar ze suma, yana riƙe kanta sosai akan buran domin besan lokacinda tasaki nononshi harta ɗora bakinta, sosai take pocking ɗinta abaki yana ihu duk yarikice se zura mata ita yakeyi sosai yana sambatu cikin fitar hayyaci. "Wlh kome ze faru Sena aureki Sena ciki mebooo ahhh dan Allah kibarni haka my darling Ina Zaki kaini da daɗi nee wayyoo gindina tashinye ahhhh, yafaɗa da mugun ƙarfi yana wani irin zazzaga, aiko Sega buran tafara ɓil'ɓilniyar kawowa. Cikin sauri yajanye bankin ta amma taƙi janyewa, tama ƙara matseta sosaiba abakin nata, wanda yasakashi saki ihun da babu shiri jin daɗin ya lunku, yanayin release ɗin. Yajima yana karkarwa kafin yadawo sauke nunfashi ahankali nutsuwa ba shigarshi, ai yana da wowa Dede yaduƙa kawai tare da yanjiyota jikinshi yayi mata wata iriyar runguma cikin mugun sonta dayaji ƙara lunkuwa aranshi, kafin yabuɗe bakinshi cikin wata irin murya very slow yace I really love you mebo, I love you more and more wlh, please muje muyi aure wlh bazan iya jurar rasakiba Hakama bazan iya jurar kyalekiba ina gudun na abka Miki babu aure please my yoruba girl, yaƙarasa zancen yana manna mata kiss a kunne...!

















Autar alheri ✍️
[12/19, 9:38 PM] Dr zarah: 🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧



💧💧 *YORUBA TRIBE*💧💧


(ƘABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story 💋 ❤️


New house novel. Daga Alƙalamin abokiyar farin cikinku💃

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)


Sabon labari me ɗauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.🤩


بسم الله الرحمن الرحيم


Book 2

Page 27 & 28


"Ƙanƙameshi tayi back tanajin wani irin abu nataso mata azuciya wanda tarasa kominene acikin zuciyarta. "Zaki aureni? Yatambaya yana ƙara shafa bayanta zuwa mazaunanta... ƙara tusa kanta tayi acikin kirjinshi kafin yaɗaga mishi kan ahankali tana murmushi. Ido yawaro cikin mugun jin daɗin amsarta gareshi yaɗagota yana kallonta ido cikin ido yace "really my darling dagaske Zaki aureni? Please kigayamin da bakinki, Dan Allah. Yayi maganar duk aruɗe domin bemasan Adadin abinda zece yaji ba.

Itama kallonshi takeyi sosai cike da so da ƙaunarshi tace "yes I'll marry you my man. "Ohh ya rabbi alhmdulillah Allah, thank you so much my darling baby, thanks a lot ❤️ yafaɗa cikin wani irin farin ciki yana ƙara matseta ajikinshi tamkar ance an ɗaura musu Auren ne...sunjima ahakan kafin ya ɗauketa suka nufi toilet acan yaƙara ƙwaƙuleta harta kawo kafin dukayi wanka duka fito manne da juna, Hakan dukayi zamansu tunɓur a bedroom ɗinshi, suna matsar juna, duk bayan mintina sesunyi wanka domin yau kam sunjiyarda junansu daɗi ba kaɗan ba harji sukeyi tamkar karsu rabu, Hakan suka wuni sedare yashiryata cikin abayar daya Siya mata kafin ya ɗauketa zuwa family house ɗinsu, yau shi kaɗai ya fito Kaita batareda zugar escort ɗinshi ba dan karsu kalle mishi mata😂 (ahhh hab su ƴallaɓai Sultan daga ganin sarkin fawa se miya tayi zaƙi, ina tazama matarka, tukunnah ma ina zasu kanta dukkanku kuna cikin mota😂🤔)


Suna Isa family house ɗinsu yayi perking kana ya fito tare da zagayowa yabuɗe mata motar tafito, hannunta yaje riƙewa cikin sauri tagoce tana nuna mishi dadanta dake ƙoƙarin rufe get.
Hakan yasa dole ya waske yana murmushin gefen baki.
Wurin Osola tanufa kaitsaye tana zuwa ta rungumeshi tana faɗar "good evening dada. "Evening too my mebo, how are doing? "Am good dada and you. "Am very good dear daughter "but I see you in this dress. Where did you get them? Yatambeta cikeda mamaki. "Dadah I fell down, my clothes got soaked with water, so he gave me his wife's, tafaɗa tana ɗan yatsina fuska. "Ohh so sorry my lovely daughter, but you didn't hear anything from the guest? "Yeah dada I'm okay fa. "Okay I thank God, yafaɗa yana ƙara rungumeta ajikinshi domin baƙaramin so yakeyiwa mebo ba.
Murmushi sultan dake gefensu tsaye yasaki domin baƙaramin birgeshi soyayya ƴa da uban mata tayiba, kafin yaƙaraso wurin yana gaisarda Osola cikin girmamawa.
Shima sakin mebo yayi cikin sauri yana amsa gaisuwar ta sultan cikin mamaki domin ko ganinshi wahala yake Mishi Balle gaisuwa ta haɗasu, sedai saƙon alkhairinshi na riskarshi akoyoshe.


Cikin mutunci da mutuntawa suka gaisa kafin ya kalli mebo yace "wanne pert kika sauka a gidan nan? Da hannu tanuna mishi Pert ɗin inno, Hakan yasa ya sauke biyayyiyar ajiyar zuciya domin agidan gabaki ɗaya bayaso tasauka a pert ɗin kowa Sena inno ɗin. "Okay mujeko ko anan zanbarki gun dada? Yafaɗa yana ɗan murmushi. "No gara taje ciki akwai sanyi sosai anan, kuje ciki kinji mebo. "Okay dada good night, tafaɗa alokacinda ta manna Mishi Kiss a kumatu kana tayi gaba abinta yayinda sultan yabi bayanta cikeda shauƙinta yana kallon yadda mazaunanta ke juyawa cikin tafiya me ɗaukar hankalin me kallonta.
"Ohh god this baby wata rana zata iya haukatani wlh oh, yayi maganar yana dafe setin penis ɗinshi kafin yayi ƙoƙarin seta nitsuwarshi ganin sadam natunkaro inda suke. "Inawuni Yaa sultan.. ɗan kallonshi yayi gefen ido kafin yace "Lpy qalau. "Dama momy ce tace kazo tana kiranka. "Momy? Yatambaya da mamaki. "Eh ita. "Okay zanzo idan nafito, daga Hakan yayi tafiyarshi. Abakin ƙofar shiga part ɗin inno yasamu mebo tsaye itada Ummi suna magana, Hakan yasa yaƙara haɗe rai ta mau tamkar wanda aka aikowa da mala ikar mutuwa kafin yaraɓa tagefensi yawuce abinshi yana yiwa Ummi inawuni ciki ciki wanda inada tabbacin bazataji mi yaceba.

Itama Ummi ko kallonshi batayiba gudun kartayimai wani mugun illa da kalamanta ko a zuciyarta, cikin dakiya da jarunta inta uwa ta shiga yi masa addu'a azuciyarta tamkar yadda tasaba, kafin ta Dedeta nutsuwarta ta kallo mebo cike da soyayyar yarinyar tace "yawwa ƴata kokefa ai Hakan yafi kiriƙa suturta jikinki kinji, kobadan komaiba kodan wannan zamanin damuke ciki dukan kar ɓata gari suɓata Miki rayuwa, kana Kinga shisaka kaya baya daga cikin addini ko kaɗan al'adace kawai irin wadda sauran addinai ke ɗauka, domin kuwa musulunci kawai yayiwa mata da maza nuni da kayan daya dace su sanya domin kare martabarsu dakuma addininsu, kuma suturta kai martaba ce agun ƴamace koda ita ɗin ba musulma bace, domin kuwa kina ganin wasu ƙabilun ayanzu yadda suke saka kayanmu na Hausawa abisa yanayi na koyarwar islama batsreda ma sunsan fa'idar Hakanba, kuma ba komai yada suke sakawarba domin kare mutuncinsu ne, yayinda Hausawa mu kuwa suka ɗauki shigar Yahudawa suka maidata abin ƙawa da alfahari acikin rayuwarsu, wanda sanadin Hakan yajanyo lalacewar tarbiyar yara dayawa acikin al'ummarmu, kuma duka mun kasa gane Hakan daga iyayen har yaran, konace mun sani amma muna take sanin, kowa dai burinshi yayi ado yafidda tsiraicinshi domin a kallah ayabehi, abinda akace ka sirrantawa mijin aurenka, amma awannan zamanin kam sedai nace Allah ya kyauta. Ɗan nisawa tayi kana tace "sabida Hakan banaso kikasance ɗaya daga cikin waƴannan feɗa rarrin yaran ƴata, kirinƙa suturta jikinki kinji domin akwai yara maza da yawa har agidannan, kibari idan Allah yanuna mana kinyi aure ko tsirara kikeson zama agaban mijinki bame hanaki a wannan lokacin domin kinrigada kinyiwa ɓata gari nisan zango, taƙarsa zancen tana sakin lallausan murmushi wanda ya fidda tsana'nin kamarta da sultan tamkar an tsaga kara. Da kallo mebo tabita tana ayyanawa Aranta kodai ita ɗin mom ɗin man ɗinta ne batasaniba, kafin tasaki murmushi itama cike da son Ummi tace "to maah Zanyi Hakan ngd. "Yawwa ƴar albarka sedai ba maah bakiceba Ummi Hakan duka yaran gidannan kefaɗa. Murmushin mebo yaƙarayi kafin ta wuce cikin parlor inno domin Ummi tayi gaba abinta.

Su huɗu tasamu zaune a parlor kuburah humairah se sultan daya shigo daga baya Sekuma me parlor wato Hajiya inno, da kallo tabi kuburah dake zaune gefen sultan tana wani karai raya tamkar wata ƴar langwai😏 ita adole seta birgeshi. Shi kuwa yayiwa fuskarnan tamkar an aiko masa da saƙon mutuwar Abbey 🙈 saurin ɗauke kanta tayi daga kallonsu tanajin wani irin abu nataso mata azuciya (dominfa Kinsan yoruba akwai kishin masifa😂 iKon Allah gimbiya mebo🤔 mace da mijinta kuma sekiji kishinta? Yo naji lukutar hilaniya 🤩)

Gun Hajiya inno tazo har ƙasa tasaka guywarta ƙasa tana gaidata cike da girmamawa. Cikin sauri inno ta ɗagota tana faɗar "ah'ah ke tashi ke tashi mana yonaji iKon Allah idan kika goce kafarki fa? Aa badaniba wlh kija mana ragowar sadaki domin kowa waye ze ɗauki wannan zan kaɗeɗiyar jikar tawa ai seya turke ƙafarshi aƙasa, ah taso abinki aikinfimin wannan masu jajayen kunnuwa., miƙar da ita tayi tare da ajiyeta kusanta kana tace "to mai jikin fatan dai zesamu sauki ko? "Eh zesamu sauƙi nanda 1 week, tafaɗa tareda Dan ɗagowa tasaci kallon sultan, Sekuma akayi sa'a Shima ɗin kallonta yakeyi, aiko yakashe mata gira ɗaya yana wani misalin murmushi, ita kuwa ta sadda kanta ƙasa. Ido humairah taɗan waro kamin tatoshe bakinta sabida dariyar datakesonyi kana tace "inawuni? Tana kallon mebo ɗin. "Lpy lau, ta amsa mata fuska a sake kafin tamaida gaisuwar gun sultan tana cewa "Yaa sultan inawuni, kafin ya amsa kuburah tajiyo da nufin yiwa Hajiya inno magana akan sharenta da sultan yayi aiki idonta ya sauka akan mebo dake zaune kusan inno tana matsa yatsun hannunta. Wani irin faɗuwa gabanta yayi Hakan kawai taji ta tsani yarinyar kafin ta zanga mata muguwar harara kana cikin tsawa tace "ke arniya uban waye yabaki damar zama kusan kakarmu kima ƴar me gad..tass. tass., taji sarkar wasu tagwayen matuka tamkar saukar aradu wanda suka hanata ƙarasa kalamanta, tahaɗiyesu babu shiri.

Da sauri duk suka kalli sultan dake huci tamkar kumurci cikin bala'i yace "wlh idan kika ƙara gayawa wannan yayinyar kalima ɗaya ta aibatawa Sena kakkaryaki agidan nan, dan ƙaniyarki, miye banbancinki da ita? Dazakizo kina wani zaƙewa? Eh ɗin ita ƴar megadice kuma me mutunci, tunda har yahaifi yar datasan mutunci, ba irinki agola ba, srkijira yaran gida sumata gorin bake yar karereba, domin da humairace tayi wannan zancen zan iya duba mata domin ita ɗin gidan ubanta ne, amma kefa? "Kai sultan banason rashin mutunci wlh wai kai idan ranka yaɓace se hankalinka yagushe? Yo ina dalilin wannan gore goren Haka? Naji kuburah tayi badeba amma ko darajar idona bazesa karaga mataba? Wani irin kallo ya watsama inno kafin yace "au haba? To miyasa ita bata dubi idon nakiba kafin ta shiga nata iskanci? Idan Hakan kikeso seki gaya mata gaba idan zatayi taduba idonki yadda idan aka tashi maida mata martani se tuna idon naki., yana gama faɗar hakan yaƙarasa wurin mebo zatayi mutuwar zaune kawai tana kallonsu cike da mamakin abinda kuburah tayi mata dakuma matakin da sultan ya ɗauka dudda batasan matsayinta agunshiba. "I'm so sorry please batada hankaline shiyasa yanzu haka magani take karɓa, a asibitin mahau kata shuyasa tayi Miki wannan haukar, kuma ba yar gidannan bace agolace ita so duk abinda zatace Miki karki wani damu dama agola haushin ƴaƴan masu gida yakeji, yaƙarsa zancen yana ƙoƙarin shafa fuskarta. Ai cikin wani irin sauri tamiƙe cikin wayen cewa tace "nothing fa it's okay, tana gama fadar Hakan tayi hanyar bedroom ɗin da Hajiya inno tabata.

Kuburah kuwa tsabar baƙin ciki kasa gaba tayi balle baya wani irin mugun ɗaci ketaso mata azuciya wanda bata damu damar fasheshiba Seda mebo taɗagawa wurin kana ta tartsa wani irin ihun kuka tareda ɗora duka hannayenta biyu aka tafita aguje tare da nufar pert ɗin Didy, Hakan humairah tabi bayanta ita kuwa tanufi part ɗin ummi bakinta cike da magana. Da kallo yabita jin ihun datakeyi kafin ya ɗaga kafaɗunshi sama 🤷 alamar ko oho, kana yafice Shima yanufi pert ɗin momy domin yaji da wacce tazo domin yasan kiranta ba alkhairi bane...!


Idan naga zazzafan comment ɗinku gobe da sassafe kuga zazzafan update in sha Allah 🤩




















Autar alheri ✍️
[12/20, 5:31 AM] Dr zarah: 🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧



💧💧 *YORUBA TRIBE*💧💧


(ƘABILAR YARBAWA)

Romantic love and sexy story 💋 ❤️


New house novel. Daga Alƙalamin abokiyar farin cikinku💃

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)


Sabon labari me ɗauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.🤩


بسم الله الرحمن الرحيم


Book 2

Page 29 & 30


"Yanufi pert ɗin momy domin yaji dame tazo sabida yasan Kiran momy ba alkhairi bane...zautake a parlor daga ita se su muftahu suna kallo Hakan yaturo ƙofar yashigo bakinshi ɗauke da sallama akan lips ɗinshi, yaci serious sosai yakoma mata asalin sultan ɗin datasani me cikeda izza da isa tamkar wani sarki, Hakan ya shiga takowa cikin class datafiya be birgewa... dukkansu ido suka zubamai suna kallonshi harya ƙaraso cikin parlor tare da Samun wuri ya zauna. Ai cikin sauri su muftahu suka shiga gaidashi domin sunsan idanma sukaƙi gaidashi ba wani abin bane yasa gaidawancan dake gadinsa suci uwar mutum ba ruwan shi, bayan sun gaidashi seda yamola yasha iska kafin ya amsa cikin basarwa kafin ya ɗago yana kallon momy fuskarnan tamkar hadari yace "barka da dare momy? "Au ashe nakai agaidani aicanake nice zan zube nagaidaka sultan sabida isa. Tafaɗa cikin takaicin yadda yayi ko in kula da ita, daya shigo...da satar kallonta yayi kafin kuma taɓe baki irin ko ajikinshi Ɗinnan kafin yazaro wayarshi kawai yana dannawa. "Au nucema mahau kaciya ko? Shine inama magana kamin banza? Amma balaifinka bane laifin abbanka ne daya zubama ido kana yadda kaga dama tamkar wani sarki, yasaka duk yaron dake gidannan tsauri amma kai Banda kai tunda ga ɗan Gwal Shiyasa ko yarinyar mutane dakake zalunta suka kasa ɗaukar mataki akanka, aikin banza kawai, toni wlh idan kakawomin wargi anan nice dakaina zan gyarama zama, taƙarsa zancen tamkar tamiƙe taimake shi sabida yadda takejin mugun haushin shi.

Seda takai ƙarshe a kalamanta kafin yasaki wani malalacin murmushin gefen baki, kana yaɗago yana dubanta cikin isgilanci yace "ashe? To ai momy hadda ke amaidani sarkin tun da kema asarkin kike kirana, Kinga kuwa nadai tabbata sarki ne cikakken iko da mulki acikin family dama Nigeria baki ɗaya..."Wlh karya kakeyi, tayi saurin katseshi cikin tsawa kamar zuciyarta zata fashe taci gaba da faɗar "sarki a Ina? Ai namijin gaske lesarauta sultan bakai hotihoba, ko maɗauka bamuda labarin komai naka a hannu Allah natuba kauda macema tafika anfani domin gara ita koba komai ana anfana da ita domin tana haihuwa dawasu anfanonin agida kaifa? Miye aifaninka ai Wlh da ɗan daudu yadace akiraka ba sarkiba, sabida Hakan kama Dena wani jijidakan banza domin bazeyi aiki agidannan ba Wlh. Taƙarsa banbamin nata tamkar zata ari baki.

Tunda tafara magana ido kawai sultan yazuba mata cike da mamakin kalamanta gareshi, dudda yasan momy bata ƙaunarshi batun yauba amma betaɓa tinanin zata iya cin zarafinshi agaban ƙanenshi ba irin Hakan, domin tun da uwarshi takawoshi duniya ba'ataɓa cin zarafinshi ba irin na yau, Wlh tabbas momy daba matar yayan mahaifinshi bace ita, Wlh koda betaɓa yin zina ba yau dase ya hauta seyayi mata cin Allah tsine uwar mayya seyasa tarena kanta kafin yabarta, amma ƙaddara tariga fata sedai dudda Hakan seya nuna mata kalar nashi iskancin yadda zata ƙaryata kala manta da kanta...ɗaguwa yayi yana ƙanƙan ce ido cikin mugun dafin da kama manta suka saukar Mishi ya watsawa su sadam wata uwar harara, wadda tasakasu miƙewa babu shiri suka fice da parlor.

Miƙewa yatse yayi yatako har inda take zaune, tana Banka

5 / 6