Author : Nil Category : New Hausa Novels 2026
tana ganinsa ta dinga rokonsa daya zo su
tafi
Ya shareta ma baice komai ba haka ta wuche dakin layla
Tayimata fada sosai
Nasan ni banda matsayin inyimaki fada ama abinda kikayi yau baki kyauta ba
Tinda nake bantaba ganin Samir cikin irin wanan halin ba abinda kikayi masa ba kyau
Idan yaronan ya mutu Yau keche sanadiyar mutuwarsa Lyla kuma Allah saiyatambeki
Shuru tayi tana kallon yanda inna ke magana
Ai banche masa ya zauna a ruwa ba
Haka zakiche shikenan
Ta tafiyarta
Takoma ta kwanta ama takasa bacci maganan inna ke dawo mata sosai
Har aka soma gama Ruwan sama
Tashi tayi ta dauki umbrella tafita ta tsaya Kansa dashi bude ido kawai yayi yaganta
Dakarfi ya tashi ya rumgumeta sosai sai hawayen datake wanda ba agani ba sabida ruwa
Numfashinsa kamar zai tsinke
Tsaye kawai tayi bata ma San mexatayi ba
Muje ciki
Ya rike umbrella dakanshi suka shiga gida
Suleiman takaicin su biyu yake shiyasa baiyimusu magana ba
Inna tasa masa ruwa yayi wanka
Ya ci abinci, Yasha magani ya kwanta
Itama dakinta Takoma ta kwanta bacci sabida tanada test gobe
Yana tunani Maybe in chanja I don’t want to hurt wallahi
Tashi yayi yaje yin sallah it was already 12am
Chapter 6
WASHEGARI
Safiya ta waye bude ido tayi ahankali tana kallon sama ta tashi ba dadi ta shiga bathroom
tafara alwala sanan tayi sallah ta fito sabida gidan sama ne ita tana sama shi yana kasa
Ahankali take tafiya ta sauka ta shiga kitchen tafara yi abin kari ta ci Takoma daki tayi wanka
sanan ta wuche school
Angama test 9:20am
Aisha muje cafeteria
Tau shikenan
Suka isa saiga tarik saurayinta
Tana ganinsa ta kawar da kanta cikin kunya
Hey don’t do that wallahi bazan taba daina sonki ba nasan auren dolene wanan
Ta dago Kai da sauri tana kallonsa cikin ido
Thank u tarik
Babu komai kingama lectures ?
Eh dama test ne
Good mufita yawo
Okay tana jindadi ta tafi
Tabar motarta school
Sunfita yawo kam su ice cream , shawarma , doughnuts from her favorites
Bangaren Samir
Yashiga tunani da damuwa inda ta shiga duk ta rikitashi sai fada yake musu ina suke har ta
bar makaranta
Suleiman yayi tracking dinta same location dasuka taba daukota
Afusace ya isa inda take koda ya finciko ta yasa aka tura ta mota yadinga bugun tarik saida
ya suma
Ya ja mota ya isa gida yanda yayi handling dinta saida Samir yayi mamaki
Hey man calm down don’t hurt her kallon sa kawai yayi
Ina car keys din inji Suleiman
Gashi Tamika masa jiki a macce
Ya fita ya ba driver ya dauko motar da ga makaranta
Yana ganin ta dawo gida lafiya ya koma dakinsa har ga Allah yaji ciwo
Wait !!!! Karo na biyu kega ana daukota gurin nan I know she is not a virgin anymore
Fuck !!! But mexaisa tayimin haka because I am silent ….
Shikenan
WASHEGARI
Ya shiga dakinta ya tasheta sukayi sallah tare itama jikinta yabata wanan ba uncle Samir din
da ta sani bane
Bazai shigo dakinta ya tasheta haka ba
Tana cikin tunani ya sa ta yimasa breakfast
Pancake nakeso da fresh orange juice now
Kallonsa kawai yayi , tajuya kamar bata jisa ba
Ya tashi tsaye ya kera sunanta da karfi kanta saida ta razana kallonsa take cike da tsoro
Ke !!!! Ba na maimaita magana sau biyu idan ba so kike na yi miki mugun aiki anan ba
Da sauri ta bar dakin tashiga kitchen yan aiki duk bata guri
Tahada masa breakfast da shi da Suleiman
Suna zaune a parlor yaki zuwa dining table
Ta kawo masa taba Suleiman nashi tajuya zata tafi yakerata
My lovely wife ya rike hanunta da Karfin tsiya haka aka koyamiki agida kiba mijinki abinci
Tana kuka sabida ciwo Suleiman sai ja masa jallabiya yake irin ya kyaleta dinan Sam ko
kallonsa baiyiba
Magana nake yafada da karfi
Aa
Then do the needful or else
Ya sake hanunta ya zauna ta dauki tray dinshi na abinci tana kuka
Ta durkusa kasa ta ajiye plate dai Bayan dai ta saka masa lemun a cup
Tarike tray tana kallonsa
Har zata wuche ya dakatar da ita
Zo muci tare kafin nakaiki school
Kallonsa tayi cike da mamaki
Aa nakoshi
Ba rokonki nake ba umarni nake baki yan mata be fast
Ta zauna kasa ya sa ta zama kusa da shi haka take cin breakfast din kamar tana Jin
kazantar abincin
Har ta koshi yana Lura da ita
Kije kishirya nan da minti talatin idan baki sauko ba nida kene
Yawuche dakinsa ya shirya ya wuche mota
Da sauri tafito ta bishi
Chapter 7
Makaranta
Zata bude mota ya tsayar da ita
Layla
Naam ta amsa tana tura baki kamar wacce zatayi ihu
Layla ba shawara nake baki ba , umarni nake baki ko da wasa kar inji anche gaki tareda
wani kokuma inzo nan Karfe uku bangankiba wallahi this time ba Suleiman bane nine kuma
sai kinyi dana sanin aikata Kowane laifi kikayi
Akan ki zan iya yin kissa
Kar inganki tareda wani ke tawace kuma nikadai
Sai anjima Allah bada saa
Tafita batace masa komai ba sai mamakin kalamansa take
Aisha ta hango ta daga nesa
Layla zo muje
Sauri tayi ta isa gurinta koda aka gama lectures suka tsaya tana bata labarin abinda yafaru
Kingani nagayamiki ke zakisa ya chanja ya zama kamar dodo kuma gashinan
Kibishi ahankali karyayi miki mugun aiki wallahi kinsan irin su tsohi nan dasuka dade basuyi
aure ba sai ahankali wallahi tau nagayamiki
Banyi tana gama fadi ga motarshi ta iso
Toh ga mijinki chan yazo barina je mugaisa
Tana isa Suleiman ne gaba suka gaisa sosai hmmmmm Takoma gurin mijin layla suka gaisa
Suleiman yache ta shigo yakaita gida da farko ta ki ama daga baya ta yarda
Suna cikin tafiya Suleiman ke tambayarta Meyasa bata son yakaita gida
Hmm karkayi dariya
I promise bazan yiba
Baa bari samari na zuwa gurina
Kallonta yayi da kyau
Man ka kalli titi karka kashemu please
Dariya Suleiman yayi sosai wai na manta amaryar mu na mota
Kallonta kawai Samir yayi hankalinta baya mota tana kallon window din dake rufe
Matsawa yayi gurinta Jin kamshin turaren sa ya doki hancinta da karfi yasa ta dago Kai ga
shi dab da ita
Ta saki dan ihu cikin tsoro su Suleiman suka juyo suna Kallonta kafin suka gane meke
faruwa
Dago fuskanta yayi yana kallon ta tareda kallon lips dinta nan ta fahimci abinda zai iyayi
tafara hawaye
Nidai uncle kabari dan Allah tana hawaye banjin dadin jikina
Meke damunki ?
Babu komai
Suleiman turn the car mukaita asibiti
No please ba komai bane kawai ina nufin I am not in the mood inyi magana
Hmmm okay Nagane zan gyara mood dinki Yanzu yacire mayafin ta da karfi tabishi da niyan
zata kwata
Ya mayar dashi bayansa ya rike hannayenta
Ya bude button din rigarta
Uncle dan Allah kabari su na gani please uncle kayi hakuri
Niba uncle dinki bane say it
Kai ba uncle di...... din......dina... b.....
Takasa karkarewa sabida hanunsa yana cikin rigarta nonuwanta yake wasa dasu
Yanda farfadun kirji ya kareta so ko sun juyo bazasu Gansu ba saidai a ga bayansa
Hawaye take sosai tana kuka
Gab da kunenta yafada ahankali Shushhhh idan kika cigaba da wanan kukan I promise nan
zansa hannu na
Yakai hanunsa a gabanta girgiza Kai tayi
Good girl
Yacigaba da wasan shi har mota ta staya bai saniba fita sukayi sukabasu guri
Murmushi yayi yagane mai Suleiman keyi
Nan yasamu daman saukar da rigarta yacire mata bra
Uncle
Kallonta yayi
Sorry kayi hakuri bazan sakeba Allah
Naji
Yasha nonuwanta kaman wani karamin yaro
Nipples dinta so soft yake fada aransa
Komai nata very soft
Hmmmm yada ga gira yacire bakinsa ya kyaleta
Zata gyara jikinta ya hanata
Nina yi barna kibarni nayi gyara
Ya ajiye bra din ahanunsa ya saka button din
Dan Allah bani bra dina ya shareta
Gashi mayafin ki rufe jikinki
Good girl kallonsa take tana hawaye ya rumgumeta
Kwanta don't worry idan mun isa gida zangayamiki
Suleiman shikam harya karbi numbern Aisha da nufin zai dawo anjima zance shikam
Chapter 8
Suleiman’s pov
Yana dawowa gida ya koma part dinsa yana ta murmushin dadi daga karshe ya samu
numbernta
Daman kullum yana so ya karba halin kawarta yake hanasa yin haka
Yashiga daki yayi wanka yana gamawa ya saka Kaya yayi sallah ya kerata
Aikuwa nan fa aka shiga soyayya har saida tache masa bacci take ji yabarta badun ya so ba
Bangaren Samir
Ahankali ta sauka mota sai kame kame take tana rike da jikinta Kallonta kawai yake yana
Murmushi halinta kawai ke burgesa na kunyar datake nuna mishi
Ya dauki jekarta yabita baya suka shiga gida tana isa parlor ta anshe jekarta ta wuche da
sauri yana kokarin yimata magana tana hawan stairs
Get my breakfast ready kafun inzo gobe
Ya je yayi wanka yayi dinner sanan ya kwanta cike da Jin dadi sai lasan bakinsa yake
WASHEGARI
Bangaren su Samir
Bata jira ya fito ba ta shiga kitchen da gudu ta hada masa break toasted bread da shayi mai
kauri
Tana ajiyewa ta koma ta dauko ma Suleiman nashi
Nagode amarya Samir yana murmushi koda yake fadin haka tareda kallon Samir
Shikam tuni idanunshi suke kanta yakasa magana sai chan bayan ta juya zata tafi ya kerata
Layla so kike na tunatar dake aikinki
Dan Allah kabari I am not hungry
Zai daga kenan tayi sauri ta zauna kusa dashi …
Tana ci ahankali hmmm murmushi kawai yayi ya sa mata ido
Suna gama wa zata kwashe kenan ya rike hanunta
Da sauri ta kallesa tsoronsa take Yanzu sosai
Wane time kikeda lectures Yau ?
8-10
Uhm inajinki
10-12
Uhm ?
Shikenan
Good zan kaiki kuma zan maidoki
Dan Allah zanso inje inga mama
Not today
Please
Not today Layla
Hawaye tafara Suleiman yaji tausayinta ya kalleshi yana Jan rigarsa ya sharesa
Jeki shirya inajiranki a mota
Shima Suleiman sauri yake yagama yaje daukan budurwarsa zuwa makaranta
Tun kafin subar gida ya rigasu zuwa
7:40am
Suka hadu gate Samir ya saukar da glass din mota yana dariya
Ohhhh Hakane ko sule abun yar boye boye Che good
Yaja mota ya ajiyeta ya wuche abinsa yakoma gida ranan baije aiki ba
Ya dawo gurin inna
Inna sha biyu zata dawo masu gyaran jiki na nan zuwa
Toh shikenan Bakomai Samir
Zan kwanta
Tohm shikenan
1:00 pm
Yana waje baigantaba tun 12 yake makaranta
Kiranta ya sake yi na hudu tafi dauka
Kina ina ?
Dakyar ta amsa sabida mahaifiyarta na Kallonta
Ina gida
Wane gida ? Layla
Iyayena
Wow hmmmm murmushi kawai yayi ya katse call
Yakoma gida
Yana isa masu gyaran jiki na nan agida
Kallonsu yayi ya kyalesu
Suleiman ne ya daukesu yakaisu gidan su layla sabida tunda yake da Samir baitaba ganin
fushin sa ba sai Yau
Har wani jijiyoyi kake gani ajikinsa
Yana isa da su yabasu umarnin yimata gyara har na bakwai guda
Mahaifiyarta ne tayi saurin kiranshi kafin ya wuche
Yayi mata bayani sanan yagayamata yanda sukayi da Samir da layla da safe har ta bijire
masa
Salati ta dinga yi
Bari zan maidota da kaina anjima
Aa karkiyi kibari har Bayan bakwai daya yada nache that’s best
Ta shiga cikin gida jiki sanye tana tunani Kala Kala
Da maraice
Abbanta yadawo Bayan angama yimata gyaran jiki anbasu ma sauki a gidan
Mahaifiyar ta ta bashi labarin Meyafaru
Salati yadinga Daren nan yaso zuwa gidan Samir ama dare yayi sosai maman layla tache
yabari da safe
Yayi ma layla fada sosai har Mari ta sha
Yakoma daki yayi kiransa bai daga ba duk Yashiga tashin hankali haka ya kwanta baiso ba
Chapter 9
Tunda safe abbanta ya jawota tana sanye da pj da dan dankwalinta ya tura mota yasa aka
dauki yan gyara sukam boni ya ci su
Horn din da ake ya maida hankalinsa a gate din shida Suleiman
Ana budewa yaga motocii na shigo wa ana bude ma Alhaji Abbakar mota ya tashi ya isa
gurinsa da girmama wa sabida baban matarshi ne ko a musulunce yakamata ya mutunta shi
ko ba kudi ba da shekaru
A fusace yake ya juya baiga ta fito ba haka yakoma ya bude mota da karfi ya jawota rike ya
ke da ita
Shikam tuni ya Lura da Kayan jikinta sauri yayi ya maidata bayan sa
Alhaji kayi hakuri baa Jan macce haka she is just a kid
A kid wanan fitsarariyar yarinya ya buge mata Kai
Saikuka take sosai
abba kayi hakuri
Dan Allah Samir kayi hakuri nasan abinda tayi baidace ba ama dan Allah kayi hakuri banda
abin chema bayan kayi hakuri
Babu komai Alhaji
Ga yan aikinta nan na maido sauran kayanta zaa aiko anjima
Shikenan nagode
Ya rakesa mota ya yi tsaye saida ya wuche sanan ya juyo haba ko kafin kice meh ganin
yanayin sa yasa ta gudu Takoma cikin gida da sauri
Yan gyaran jiki suka bita zuwa cikin gida aka basu daki
Ina ta jawota
Waike Meyasa bakya ji ne sokike ya yimiki rauni ne ?
Eh idan yayi ai zasu yi nadaman bada ni gurinsa
Duk a kunensa
Inna taganshi tayi shuru Jin shurun yayi yawa ta juya taganshi tsaye Takoma bayan inna da
sauri tana tabe baki
Kallonta yayi ya tafiyarsa daki baice mata komai ba
Haka aka share sati daya ana mata gyaran jiki ana bata wanda zata ci inna ke matsa mata
Shidai ba ruwansa ya kyaleta tun ranan
Fita yayi ya bar Yola ya koma Abuja yacigaba da aiki yana sa aduba masa ita yayi hakan ne
dun yabata gurin Shan iska
Ama ya saka mata ido sosai
Shikam Suleiman yasamu damar ganawa da Budurwarsa da kyau
Bangaren Suleiman cikin sati Dayan nan
Kullum sai ya dauki Aisha yakaita makaranta ya maido ta
Ita Aisha ba yar gidan masu kudi bace
Kawaidai iyayenta nada rufin asiri ne saikuma shigowan Suleiman rayuwarta yasata farinciki
sosai
Ranar asabar ya maidota gida ya tsaya zance bakin kofa saiga mahaifinta ya fito
Duk ta firgita Kallonta yake yana karatun yanayin ta
Meyafaru babe ?
Baba
Ina ? Yafara kalle kalle
Shine nan
Ehhhh
Fita kawai yayi ya durkusa ya gaida shi yabarta mota cikin AC
Ai tun nan babanta ya yaba da hankalinsa ya jashi suka koma cikin gida nan fa akafara
magana idan har kana sonta katuro mutanen ka domin yar mu ba yar banza bace tana
mutunci bana son ganinta da mutane haka
Shikenan abba inn sha Allah zan turo
Yafito ya yi sallama dasu yabasu dan wani Abu inji shi