Chapter 2 Reading BIYU BABU PART 1 HAUSA NOVELS BY FATIMA TIJJANI AHMAD.pdf Arewa Novels

BIYU BABU PART 1 HAUSA NOVELS BY FATIMA TIJJANI AHMAD.pdf

Author :  Fatima Tijjani Ahmad Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 2

3K to 5.1K   out of 5.1K words

suna hira ita da kawayenta.

Muna tafiya ne Suwaiba ta ce.

"Yanzu Fatima shekararki biyar da.

aure?"

Na ce, "Me kike gani?
ba

Tace, "Wallahi ba don daga bakinki na ji ba, da ba zan yarda ba".

Nace, "Me kake nufi?"

Ta ce, "Wallahi na zaci ba ki fi shekara dava ba, ko da na je gidanki ma haka na ayyana".

Na yi dariya sosai, na ce "Kun dai ji da shi".

ba..." Ta ce, "Shi kenan dai ba sai na fada

Ni kuma ban matsa na ji abin da a fasa fada ba.

Mun shiga jarabawar Iman Insilan mun fito, jimawa kadan sai ga ta domin be guri daya muke
zama jarabawa ba. ta zauna kusa ta dafa kafada ta, ta ce.

"Fatima na gode, Allah ya saka miki da alheri na gode kwarai... kin ce za m shiga neman gida
cikin gari, kin san wani wurin da za mu samu dakin ne?"

Dariya na yi na ce.

"Ba ki son ki zauna da mu har ki karasa jarabawar?"

Ta fiddo idanu tana kallona.

"Haba Fatima, abun namu kar ya zama mun yi rashin hankali mana".

Muna cikin maganar kawata ta zo Maman Zee, muka bar maganar muka koma wata, Suwaiba
ta ce tana zuwa, don haka muka ci gaba da hira ni da Maman Zee

Lokacin tafiyata gida ya yi, na shiga neman Suwaiba, da kyar na samo ta, ta fiuya

na ce

"Tashi mu tafi".

Haka muka taho ba wanda ya yi wa dan uwansa magana har muka shiga mota. Bayan mun
sauka daga tasi ne ta ce.

"Amma fa wallahi dole ta sa na biyo ki, da ba ki gan ni ba ba zan biyo ki ba".

Na ce, "Saboda me?"

Ta yi shiru, na ce.
"Ko mijina in day shine ba don shi ko gatsuwa in ba ki masa ba ba ta kula da ke ba".

Mun shigo gida na bude dakina mamakina maigida ya dawo har va kuma fita

Na dira a kan ledar da ya ajiye a falon, na kayan kwalliya ya siyo min har da leshi

Na ji dadi sosai, na nuna wa Suwaibata sa albarka.

Na shiga dakin girki domin hai abincin dare, Suwaiba na kirata, ta tase

"Zo ki tava ni don Allah"

Ta cc, "Zuwa".

Nan da nan mun hada abinci na fa bandaki na yi wanka.

"Ki je ki yi wanka".

Ta ce, "A'a, ke ma dai akwei wanda za ga wankan ne da ba ki yi ba".

Na ce, "Wallahi kuwa".

Na shiga dakina, dogon wando da ng na sa, rigar ba ta wuce rabin cinyata base

wani

fito kaina ba dankwali duk da ba wani gashi ne mai yawan gaske a kan ba.

Ina fitowa ta cсе.

"Kai kin ganki kuwa?"

Na yi dariya na ce.

"Kin ci abincin ne?"

Ta ce, "A'a, ke na ke jira".

Na ce, "Zuba wanda zai yi miki, kin ga na ci wainar fulawa dazun, kuma yanzu idan ya zo cin
abinci sai na ci dole, gara na jira shi

na ce Karar tada inji ta katse mana hirarmu,

"Ya dawo".

Ta tashi da sauri ta koma daki, ni kuma ina zaune a inda ta bar ni kan hannun kujera.

Ya shigo ya sa hannu ya kunna talabijin injin ya tafi kamar zai mutu ya juyo.

"Me kika jona ya fi karfin injin?"

Na yi dariya na ce.

"Ban jona komai ba".
ba

"Talabijin din wannan dakin a kunne

ku""

Sai na ce, "Eh".

Ya saki murmushi mai dauke da wal umarni. A hankali na tashi na karasa indayn ke na cire
masa doguwar rigar shadda bulu da ya sa, na kamo hannunsa va biyo ni na za da shi a inda za
mu ci abinci.

Faranti na dauko na zuba abinci, dauko cokali na ba shi na ce

"To bismillah".

Na kai abinci bakina sau biyu, amma

shi yana wasa da cokalin a cikin abincin. N dube shi kamanninsa sun sauya, na dan d
kafadarsa.

Ya dago kansa muka yi ido hudu juna, sai na yi dariya na ce.

"Ya dai Malam? Ba ka ci komai ba

Ya yi murmushi kawai, muka ci abinc muka koma kan doguwar kujera wadda ta in kallon
talabijin muka zauna, sai kawai na jie dauke ni kamar wata kwallo, sai daki.

A dakin ne ya ke tambaya ta, me ya sa na ke dagula masa lissafi?

Fatima Ahmad

Kafin na ba shi amsa ya cika min baki da yawu, ya dan yi abin da ya yi muka koma kuka kamar
wadanda aka yi wa mutuwa, koda yake mutuwar tsaye ce.

Yau kimanin shekarata biyar da aure mijina yana kaunata matuka, domin lokacin da na aure shi
biyayya na yi wa iyayena, bana sonsa na aure shi ne don na ga farin cikin mahaifina.

Bayan na auri Yusuf ko kallo bai ishe ni ba, domin ni 'yar gayu ce shi kuma ba yabo ba fallasa,
ina son jin dadi amma fa shi ba ruwansa, ina nan haka ga gidana gidan 'yan gayu, da yamma ta
yi zan yi wanka na dau kwalliya na zauna.

Idan ya shigo ya rasa inda zai sa ransa saboda sha'awata, haka muka zauna tsawon lokaci,
wata rana na tashi da ciwon ciki na al'adar mata, na kwana ban yi barci ba.

SHIV dakina ya same ni a kwance burgima ya tsaya yana kallona.

"Ban yarda da Fatima ba?"

SOTHhed masa hannu alamar, a'a. abol swarme ki?"

Na nuna masa cikina.

bych dora hannunsa a kai, ya ce

asd8va zauna, ni kuma Balbitelinacak. Ya sake shigowa ya ce

"Ko mu tafi asibiti ne?"

Na jikina ya maec, ya "AYIRO BARCsa ga namakinsa sai ya ga na Fike Hannun hasa animá
farma kasa tashi.

Ya daga ni ya dauko min hijabi na sanhan ya rike hi zuwa gurin motarsa ya bude "Baya na
kwanta, Ya koma ya rufe gida, Sanhan muka tafi asibitin Amir da ke gidan

Bayan mun ga likita ya ba ni magani, ya kuma fada masa irin wannan ciwon cikin mata da yawa
suna vinsa, amma ha wata matsala ba ce dan lokaci suke dainawa.

Ya rubuta min magani muka siya a gurinsa muka koma gida.

Komawarmu gida ke da wuya ciwon ya karu, ina jikinsa ina ta faman wayyo Allah, inashi kuma
yana yi min sannu

A hankali sauki ya soma zuwa, domin barci ne ya ke shirin sace ni. Ba a jima ba na yi barci a
kan cinyarsa, ganin irin wahalar da na sha ya sa ya kasa tashi, sai da na farka da kaina.

Ranar sam bai je gurin aiki ba, ya hada min ruwan wanka, na yi wanka ya ba ni shayi na sha,
sannan ya kuma ba ni magani na sha. Ya ce.

"Ki je ki kwanta".

Na shiga daki na kwanta, shi kuma y gyara falon ya kunna min inji ina ta fama
barci shi kuma ya zo ya sa ni a gaba wata 'yarsa.

Na farka, ya ce.

"Sannu, ya jikin?"

Na ce, "Da sauki".

Ya ce, "Akwai abin da kike so?"

Na ce, "A'a".

"Ba kya bukatar komai?"

Na daga kaina alamar eh.

Ga mamakina sai ya sa hannu ya

cikina, ya ce.

"Allah ya kara sauki".

"Amin

Ya fita falo, ni kuma na

barci.

Ban farka ba sai yamma sosai, magriba. Na fito falo na samu kujera t na yi tagumi, ji na yi an
cire min hanmana na tallafi haßata.

"Me ke damunki za ki min tagumi?

Dariya na yi, da kyar dai har sannasi jin ciwon cikin.

Zama ya yi kusa da ni ya dora hannunsa a kafadata ya ce.

Fatima Tijjani Umail

"Me ke damunki kuma, ko har yanzu cikin yana damunki?"

Na ce, "Da sauki".

Ya ce, "Yauwa, da zan ce ko mu koma

asibitin?"

Na cc, "A'a, da sauki".

Tun daga ranar da na yi ciwon ciki sai ya zama Yusuf ba ya iya zama shi kadai sai ya dakume
ni, ba abin da zai yi min amma fa yana tagre da ni, ya maida ni kamar wata 'yar

ciljaririva.

Ko da yana waje gurin aiki sai ya kira waya sau uku ko hudu, haka muka ci gaba da rayuwa
cike da jin dadı da kuma tausayi.

Bayan mun gama jarabawa ne Suwaiba ta hada ni da Ummanta a waya muka gaisa, ta yi min
godiya, ta kuma yi min addu'a da fatan alheri.

Nida maigida muka kai ta tashar Unguwa Ukuta hau mota,tana ta faman godiya.

Muna dawowa dakina na shiga na kwanta shi kuma wani makocinmu va tare shi da hira. Bayan
ya shigo ya ga na kwanta, sai ya koma waje hira

Haka muka kasance cikin jin dadi da kuma walwala, sai dai abu daya da ya yı mana cikas shi
ne Yusuf ba shi da lafiya kamar Suran maza, amma ba wanda na taba fadawa.

Mahaifiyata Hajiya Lubabatu ta damu da rashin haihuwata, domin mu biyu ne 'ya'yanta ni da
kuma kanina Sulaiman, don haka ta matsu da rashin haihuwata

Haka mahaifina ya kan dan yi min hirar kadan ta'yara, tunda ya ga ban damu ba baj sake yi min
ba.

Yan uwana kuwa da yake muna da yawa a wajen kakanmu Alhaji Ahmadi ba wanda na taba ba
shi fuska a kan mu yi waz magana da ta shafi haihuwa, haka muha a

gaba da zama da Yusuf, wani lokacin mu vi kuka, wani lokacin kuma mu dau lokaci muna hirar

masu magani Malamai kuwa da wadanda suka samu kudi da mu suna da yawa.

Wata rana ina zaune kawata kuma makociyata ta shigo ta same ni ina kallo ni kadai a falo, ta
zauna muka yi hira kadan

sannan ta ce. "Ni kuwa Fatima zuwa na yi mu yi wata magana idan ba za ki damu ba".

Na ce, "Lah ba komai".

Ta ce, "Maganarki muka yi ni da mijina, sai ya ba ni shawara a kan ki je ki ga wani likita a
asibitin Nasarawa in ma ba zaki

gane ba zan raka ki". Na ce, "Ba komai, gobe ma je".

Ta ce, "Ki bari maigidan ya zo".

Na ce, "Ai ba komai, idan ya zo na fada

masa ba zai hana ba".

Mun rabu a kan gobe za mu je asibili maigida abin alfaharina ya dawo na taso da sauri na karbi
jakar hannunsa ina juyawa, na ga ya ki shigowa dakin ya tsaya.
Na dube shi na ce.

"Ya ya haka?"

Ya ce, "To ai ba a ce na shigo ba",

Na kalle shi na ce.

"To shigo"

Ya ce, "Ai ba haka a ke yi min ba, idan

an so na shigo ba",

Na ajiye jakar da ya dawo da ita, na zo kofar dakin na yi kasa da kaina sannan na kama fatar
bakinsa na cije shi, na tsotsa sai na matsa, sannan ya shigo ya samu guri ya zauna.

Na dauko masa abinci na ajiye muka fara ci muna hira, daga can ya yi shiru na fahimta akwai
abin da ya ke damunsa. Ban yi magana ba sai da muka gama cin abincia sannan ya koma kan
kujera ya zauna.

Mun rabu a kan gobe za mu je asibiti maigida abin alfaharina ya dawo na taso da sauri na karbi
jakar hannunsa ina juyawa, na ga ya ki shigowa dakin ya tsaya.

Na dube shi na ce.

"Ya ya haka?"

Ya ce, "To ai ba a ce na shigo ba".

Na kalle shi na ce.

"To shigo".

Ya ce, "Ai ba haka a ke yi min ba, idan an so na shigo ba".

Na ajiye jakar da ya dawo da ita, na zo kofar dakin na yi kasa da kaina sannan na kama fatar
bakinsa na cije shi, na tsotsa sai na matsa, sannan ya shigo ya samu guri ya zauna.

Na dauko masa abinci na ajiye muka fara ci muna hira, daga can ya yi shiru na fahimta akwai
abin da ya ke damunsa. Ban yi magana ba sai da muka gama cin abincin sannan ya koma kan
kujera ya zauna.

40


Mu hadu a part 2 writing by FATIMA TIJJANI AHMAD
Typing by
arewanovels.com.ng

2 / 2