UNCLE DATTI COMPLETE HAUSA NOVELS BY EEDATOU.txt

Author :  eedatou Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 29

9K to 12K   out of 84.6K words

itama ta iddar da sallah kenan tana cire hijjabin jikin ta, bayan ta cire ta ninke ta ajiye tare da ninke sallayar ta zauna a gefen shi sai kuma ta d'an k'afe shi da ido har cikin ranta ta fahimci akwai alamar damuwa tattare da maigidan nata".
"Tausasa murya tayi tace" dear d'ina me ya faru da kai me ke damun ka? na ga duk kayi wani iri ba kamar d'azgare ka shigo ba". Har cikin ranta tayi maganar.
Maimakon da ya bata amsa sai ya lumshe ido ya bud'e su a hankali, hannun ta ya rik'e ya d'ora a saman goshin shi taji zafi sosai ba shiri ta janye daga gare shi tana fad'in subahanalillah, duk ta rikice".
" Na k'ira doctor ne?
Kai ya girgiza mata alamar a'a, dabara ne ya fad'o mata ta d'ebo ruwa mai sanyi amma ba can ba ta shigo da shi, ta taimaka mishi ta rage mishi kayan jikin shi ya koma ya kwanta a gadon ta, ta d'au d'ankwalin ta ta tsoma a cikin ruwan ta matse ta manna mishi a saman goshin shi nan ma ya lumshe ido, haka ta dinga yi mishi har ta samu zafin jikin ya ragu sosai har ta samu yayi barci.
Cikin dare taji motsin shi yana shirin farkawa ta mik'e ta zauna ashe yunwa ne ya dame shi, yace ta nema mishi abinci marar nauyi ta kawa mishi, zai yanzu ta tuna bai ci abinci ba jiki na b'ari ta shiga kitchen ta dafa indomie ta kawo mishi, karb'a yayi ya hau ci loma d'aya yayi ya mik'a mata yana yamutsa fuska", cikin damuwa tace" ka daure kaci please ko bai yi maka dad'i bane na dafa maka wani?"
Ya girgiza kai ya koma ya kwanta ya rufe ido rufffffff kamar mai yin barci, plate d'in ta kai kitchen kana ta koma ta kwanta itama tare da rufa musu bargo. Ya jin ta fara gwarti alamar barcin ta yayi nisa ya zame bargon a hankali ya mik'e, har ya kai k'ofan d'akin shi yaji ba zai iya jurewa ba cuz zuciyar shi na bijiro mishi da hoton Nana ba shiri yayi d'akin ta da sauri ko da ya shiga ta tarar har tayi barci, kinkimar ta yayi ya kaita d'akin shi da ji yake yafi kyaunar ta kwana a d'akin shi a cewan shi hakan zai rage mishi yawan tunanin ta ranshi.
A bed d'inshi yayi mata masauk'i shima ya kwanta a gefen ta ya ja ta jikin shi.
Tsintar kanshi a cikin wani irin yanayi yayi, yaji jikin shi ya d'auki rawa sosai zuciyan shi na rawa mishi abubuwa da yawa.
Saurin sakin ta yayi ya koma bakin gado ya dafa kanshi da hannu biyu" what else is happening to him? Kar dai ace yana jin feelings na Nana ne? Noo it can't be".
Fuskan shi ya mayar akan ta ya zuba ma jikin ta ido, yana kallon surar jikin ta a fili cuz rigar sharara-shara ne yakan ya sa hatta pant dinta sai da ya ga colour d'in shi.
"Ya sallam yarinya nan Ashe dama haka take da kyau sura? Me yasa yaje tsinci kanshi a cikin yanayin da ya tabbata iron wanda friends d'in shi suka fad'a mishi ne d'azu? Nutsuwar shi ne ya soma gushewa numfashin shi kuma ya hau fisgewa da k'arfi da k'arfi, ya lallab'a a hankali ya koma yabkwanta a gefen ta kamar d'azu ya rungumo ta yana shafa cinyar ta, jefi-jefi yana sakin ajiyar zuciya, da haka har barci b'arawo ya d'auke shi.
Barcin shi yake shararawa hankalin shi a kwance, har mafarkai yake yi da Nana bai sani ba ashe duk ya jik'e wanda tunda yake bai tab'a jin irin hakan ya faru da shi ba, ba shi ya farka ba sai misalin k'arfe 5:30 ya nufi band'aki ya tsarkake jikin shi kafin nan ya d'aura alwala yayi sallah.
Yana idar da sallah ya koma ya kwanta ya rufe ido ruffff yana tunanin abunda ya faru.

Sai wajen k'arfe 7:00 na safe ya rige ta tashi, a hankali ya ziro k'afarchi a k'asa ya sauko tare da yin mik'a mai k'arfi ya bi inda Nana take da kallo yana murmushi, zuciyar shi ne ya raya mishi na yaje gun Nana ba shiri ya tsugunna a gefen ta ya sumbace kuncin ta, tayi wani irin mik'a a hankali kamar zata tashi ta koma barcin ta.
Kasa d'auk'e idanuwan shi yayi daga gare ta yana mai jin wani irin kasala ya kamashi, gata dai yarinya ce amma ta tara abubuwa da dama Wanda duk namijin da ya d'ora ido a kanta sai hankalin shi ya d'auke.
Jikin shi yayi matuk'ar sanyi sosai, ba dan ya so ba ya mik'e a hankali ya tsungume ta bai tsaya a ko ina ba sai d'akin ta ya dire ta a tsakiyan bed kana ya jawo mata bargo marar nauyi ya rufe ta dashi tare da barin cikin d'akin da sauri gudun karta farka.
D'akin Aina ya nufa ya tarar bata nan ba shiri ya nufi kitchen ya tarar da ita tana had'a break fast.
Daga bakin k'ofa ya tsaya, jikin ta ne ya bata kamar akwai mutum a kusa da ita, ta juyo tana kallon bakin k'ofar. Sammm bata zata cewa shi bane tafi kyautata zaton ko Nana ce yaud'in ma girkin zata koya.
Suna had'a ido suka sakar ma juna murmushi, ya bud'e mata hannayen shi alamar ta taho tayi sauri ta fad'a jikin shi ya maida hannuwan shi ya rufe.
A kunne yayi mata rad'a yana cewa" princess d'ina yaya kike? yaya daren ki"?, tayi kasa da kai ta amsa mishi".
" Yau kin k'ara kyau sosai babyna, kwalliyar ki ta min kyau sosai bari ma na k'ara kallon ki da kyau", cikin zolaya ya kare maganar tare da raba jikin shi da nata cuz ya san Ainar shi macece mai tsananin jin kunya".
Har cikin zuciyar ta taji dad'in yaba matan da yayi, hakan yana k'arfafa mata gwiwan cewa one day one time Datti zai soma sha'awar had ma su rab'i junan su".
Nana ce ta sauko parlourn taga babu kowa tunanin ta ya bata ta lek'a kichen tana nufar wajen ta hango Datti sai tsiya yake ma Aina tana dariya da yake daga wurin tana iya jiyo su har ta iso basu daina ba".
"Morning uncle, morning aunty, " suka ji muryar ta tana fad'a cikin had'in baki suka amsa mata.
"La aunty shine kika shiga kitchen ko ki ta tashe ni na koya".
Eeyyyy little Nana mantawa nayi wallahi sai da na d'ora na tuna but next time tare ma zamu yi kinji".
Ta nodding head like lizard.
Rarar Aina yayi cikin b'acin rai yace" a'a sai dai kiyi ke kad'ai, Nanar nawa-nawa take da zata shiga kitchen girki? So kike ki risking life d'inta?
Ta kwantar da murya tace" Dear meye abun b'acin rai a ciki she insisted fa". Bayan haka kai kake ganin ta kamar yarinya amma wallahi abunda zai tayi ko wata babbar mace ma ba iyawa zata yi ba".
" Noo Aina u didn't get me right kawai dai bana so ne watara bakya kusa ta yanka hannunta da wuka, ko kuma wani abunda zai cutar da ita ko mu duka, kinsan akwai abunda dolle sai adge d'inka ya kai kafin ka fara amfani da shi ". Tsorona ma b'angaren wuta".
" Ka kwantar da hankalin ka insha Allah zan dinga kula da kome take yi, da yardar Allah babu abunda zai same ta".
Nana ma ta marairaice murya tace" Allah uncle zan iya ba zan tab'a wani abun ba". Kamar zata yi kuka ta fad'a.
"Owk owk ya isa haka", fita yayi ya basu waje ba dan ranshi ya so ba sai dai dan ya lura Nanar tana so sosai".
D'akin shi ya koma ya nufi bathroom ya had'a ruwan wanka, sai da ya goge bakin shi tsaffff kafin ya fara wanka, ba wani dad'ewa yayi ba sai gashi ya fito yana tsane ruwan jikin shi, yana gamawa ya d'au mai ya shafa nan ya nufi wardrobe ya d'au suit da wandon shi ya saka tare da fetsa jikin shi da turaruka kana ya d'au brief case da lab coat d'in shi ya fito.
Fitowan shi yayi daidai da lokacin da su Aunty Aina suka gama komai suka jero a dinning, a tare suka zauna Nana ta serving d'insu suka hau ci.
Bayan sun gama ne yayi musu sallama ya fita, su kuma suka zauna a parlour suna hira.
A Office Datti ya had'a kai da gwiwa duk tunanin Nana ya bi ya addabe shi, babu abunda yake tunawa banda daren jiya, kar dai ya fara jin wani abu game da Nana? Kaiiiii impossible! Ya rasa wanda zai ji sha'awar ta sai Nana? Me take da shi wanda mata masu da shi da har zai d'aga mishi hankali?
"Nana yarinya ce bayan haka kuwa uwar su d'aya uban su d'aya da Aina, anya idan ya bari ya sa wani abu a zuciyan shi yayi ma Aina adalci kuwa? Babu wani abu da yake a jikin mata wanda bai sani ba amma Why! Why!!!!!! Me yasa sai Nana kad'ai zai ji sha'awar ta? Me yasa sai yarinya k'arama kwaila wacce ko cikan budurci bata da shi shine zata d'auke mishi hankali abunda shekaru da dama ya dad'e yana jira?

Pls vote nd comment

Bana ganin votes d'inku da comments dan Allah if you are following ku daure ku dinga min comments hakan ne zai karfafa min gwiwa.

eedatou.............

*💫SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION*

'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''

https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45

🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
                  JIKINA YAKE SO!
©
*eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

                           7– 8

Kan kace meye sai ga zufa ya gama karyo mishi. Yana cikin wannan yanayin ne wayar shi ta soma ruri, ringing d'aya, biyu ya d'aga cikin k'osawa cuz ji yayi k'arar wayar tana cika mishi kunne gashi a wannan lokacin babu abunda yafi so fiye da kad'aice cuz yana jin tsananin kewan Nana na dad'a kama shi.
       Usman ne abokin aikin shi kuma aminin shi wanda suke zaman majalisa tare shine ya me k'ira.
            Yana d'agawa naji yace" yeess ina Office".
       "Owk gani nan zuwa"
"Owk to ba case sai kazo man", difffffff ya kashe wayar tare da numfasawa, jawo wani file yayi ya hau bubbud'ewa yana dubawa. Tsohon wani record ne na patients d'insu wanda suka jima da yi musu Surgery shi kan shi ma ya manta da zaman file d'in a wajen da tuni ya tura ma'adana.
           K'arar bud'e k'ofa yaji yayi saurin rufe file d'in ya ajiye, ko ba'a fad'a ba ya san cewa shi d'in ne ya k'araso. Mik'o mishi hannu yayi suka gaisa kana ya zauna a kujerar da aka tanadar ma visitors ya zauna.
       Lura yayi da kamar abokin nashi na cikin matsala cuz gabaki d'aya fuskar shi babu annuri, da aka ganshi zaka fahimci akwai wata damuwa da me tattare da shi".
         " Man wai baka gajiya da matsaloline ne? Babu ranar da za'a ganka ka zauna cikin wal-wala".
      "Mtswwwww kai dai bari kawai aboki, matsalolina sun yi yawa sosai har sun fara fin k'arfin kwa-kwalwa na", ina cikin matsala babba Usman wanda ya gama d'aure min kai har na k'asa samun mafita".
            " Hmmmmm Allah ya tsare mu da matsala balle matsaloli, amma bana tunanin da matsalar da tafi wanda kake cikin ta yanzu".
           Doguwar ajiyan zuciya ya sake "Usmaaaannnnn", ya d'an ja sunan".
         "Na'am", ya amsa tare da tsare shi da ido yana jin yaji me zai ce".
        Kai dai san matsalar da ke damuwa game da mata ko, kuma sanin kanka ne a sanadiyar wannan matsalar har blue films nake da videos d'in su amma ko gezau bana ji, kuma kun sha min tayin ladies d'inku duk da haka dai-dai da rana d'aya ban tab'a jin feelings ba, in fact ma ban san yaya ake jinta ba, wallahi Usman jiya d'aki d'aya na kwana da Nana, idan nace hankali na bai tashi ba wallahi nayi maka karya?".
          "Whattttt!!! me kake nufi wannan k'almar? Stop beating around the bush", Ya kuma tsare shi da ido cikin tuhuma".
         To cut the story shot Nana itace kad'ai macen da ta tada min hankali, ban san me yasa ba feelings d'ina ita kad'ai nake ma".
           Ni abunma mamaki ya ban yanda ka san mai shafar aljanu, na rasa wanda zan ji sha'awar ta sai k'arama yarinya?
       " Turkashi lallai akwai rikici, idan ko haka ne kana cikin matsala babba".
          Yanzu me mafita?
     Mafita shine why not ka following zab'in zuciyan ka".
      "Ban fahimce ka ba".
"Datiiiiiiiiiiiii", cikin dishewar murya ya k'ira sunan shi.
        Ba tare da ya amsa ba ya tsaya yana kallon shi.
       Haka k'addarar ka take, idan duk duniya Nana ita ce kad'ai zaka samu shauk'i daga gare ta kenan ita ce key din feelings d'inka, muddin ka tauye ma zuciyar ka gakkin ta ina tabbatar maka da baka babu sauran farin ciki har abada".
         " Har yanzu ban fahimci inda ka dosa ba shared more light".
        Dafe kai yayi da hannu d'aya" Ohhhhhh gushhhhh wani irin k'aramin kwakwalwa ne da kai da baka ka fahimci inda na dosa ba?
        " Question please".
       "I'm all ears".
" Wani irin shawara zuciyar ka ta yanke game da Nana?"
           Shiru yayi na wasu mintuna kad'an yana k'arantar zuciyan shi, deap inside his heart he had feelings na ya dinga biyan ma kanshi bukata akan ta, ko ta wani hali ya maida ta gurin morewar shi, yayin da wani b'ari na zuciyar shi ke gardad'in shi da idan yayi hakan yaci amanar zumunci, matar shi da kuma kan shi".
          " Ta  yaya zai iya cin amanar yarinyar da ko kuka yaji tana yi zai susuce, anya zai iya zamo sanadiyar tarwatsewar rayuwar Nana?.
       " To wani mafita yake da shi? He knows that ba zai tab'a samun satisfaction akan kowa ba, yanzu haka zaiyi ta zama ba tare da ya sha zumar mace ba? So tari yana jin maza yan uwan shi suna cewa babu abunda yafi mace dad'i, kaiiiiiii inaaaaa dolle ne ya dinga biyan bukatar shi akan ta.
         Idan har zai samu biyan bukata to babu ruwan shi da shekarun ta all he knows shine ya samar ma kan shi mafita".
        D'agowa yayi da kai yana kallon Usman yayin da fararen idanuwan shi suka rikid'a suka koma jaaaa, zai yi magana Usman yace" ba sai ka fad'a min komai ba na san amsar. Matso kaji sauran sirrin".
           Matsowa yayi Usman yayi mishi rad'a yana gamawa suka kece da dariyar su Datti na cewa shege mutumina dad'ina da kai akwai dabara".
          Ahaka dai suka ci gaba da tattaunawa a tsakanin su, zuwan Usman tamkar ya rage ma Datti fiye da rabin damuwan shi ne".

         B'angaren baba babba abubuwa sun tsaya mishi sosai a ranshi, duk da baya da tabbacin Fu'ad zai aikata mummunar abu akan Nana amma jikin shi yayi matukar sanyi sosai, yana jin tsoran halin d'an yau. Haka yaje ya samu tsohuwa a sirrance suka yi maganar su biyu.
       Itama tayi mamaki sosai, ta kuma so ta sa shakku a game da maganar sai dai sanin halin baba babba mutum ne mai gaskiya ya sa ta yarda.
            "Wallahi tsohuwa tsoro nake kar yaron nan ya nemi cutar da ita, dan baki ji yanda ya fusata sosai ba na tabbata da a lokacin tana gaban shi zai iya caka mata wuk'a ta mutu".
           Gwalalo ido tayi waje " mutuwa?" Tabbbb idan haka ne fara ayi was tufkar hanci gara tun wuri mu samo mafita tun kafin abubuwa su fi k'arfin mu".
          "Kwarai kuwa".
  Bayan sun gama tattanawar ne yayi sallama ya koma b'angaren su, tarar da umma yayi ta fito daga kitchen kenan suka had'e a hanya.
          Kokarin wuce ta yayi tana ganin hakan ta fahimci ba lafiya ba hakan ya saka tambayar lafiya? Baban yara ya na gan ka haka? Ba tare da ya bata cikakkiyar amsar da zai gamsar da ita ba ya girgiza mata kai tare da fad'in babu komai sai kuma ya wuce cikin abinshi ta bi bayan shi da kallo tayi girgiza kai tace" to Allah ya kauta".
        Shigewar ta tayi ta k'arasa dukkan auyukan ta daga nan bata kuma bin ta kan shi ba.
         B'angaren Fu'ad ko kad'an bai damu da gargad'in da mahaifin shi yayi mishi ba, maimakon da ya jange k'udurin shi sai ma dad'a saka mugayen tugu da hanyar da zai bi ya saita Nana, dan shi babu ruwan shi da yarintar ta tunda itama bata ga girman shi ba ta yaga mishi rigar rashin kunya.
           Yau tun safe yake ta sauri za shi cafe akwai wani document da yake so ya sending ma wani through internet.
        Sanye yake da white shirt da kuma blue d'in jeans trouser hannun shi rik'e da site bag fitowan shi kenan ya tarar da sister d'in su Mardiya ita kad'ai a dinning tana breakfast, nufar wurin ta yayi da sauri yana zira phone  d'in shi a aljihun wandon har ya isowa wajen ta ya tambaya ta su umma fa?
            "Amsa mishi tayi da cewa basu fito ba" own to idan sun fito kice musu na wuce cafe.
     "  Toh yaya", daga nan ya wuce yayi tafiyan shi.
       Bayan tafiyan shi da kusan rabin awa umma ta fito time d'in har Mardiya ta gama

4 / 29