Chapter 12 Reading DAFIN SO Document Complete By maji dadin kainuwa.txt Arewa Novels

DAFIN SO Document Complete By maji dadin kainuwa.txt

Author :  Maji dadin kainuwa Category :  Love Story

Chapter   12 / 12

33K to 33.1K   out of 33.1K words

Some year's later
Sosai suke rayuwar farin ciki da kwanciyar hankali komai sai son barka, hankalin su kwance ta ko wanne bangare komai daidai yake tafiya sai dai mi masu fatan alhairi.
(Alhmdll, zakuga karshen a gurguje phone dina yake bani matsala shine na takaita rubutun, kafin na canza wata inaso na karasa maku, na gode sosai da soyayyar da kuka nunawa book dina, Allah ya yafe mana kurakuran dake ciki ya bamu ikon amfana da darasin dake ciki, sai kun jini a wani jikon kuma,taku har kullun majidadi saduwar alhairi)
Allah ya gafarwa iyayenmu yayi mana kyakyawar karshe
Majidadi✍🏻
Stylish star ✨

12 / 12