Chapter 55 Reading ABADAN BOOK COMPLETE DOCUMENT Na Safiyya Musa Huguma .txt Arewa Novels

ABADAN BOOK COMPLETE DOCUMENT Na Safiyya Musa Huguma .txt

Author :  Safiya Musa Huguma Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   55 / 55

162K to 162.1K   out of 162.1K words

wani lokacin ma gurinta suke weekend dinsu suna jin dadin zuwa gidan suyita wasa da su hamza da zainaba




Yanayin zamansu da abdallah kawai koda bai furta mata ba ya tabbatar mata da cewa *ABADAN* da ita da shi babu rabuwa,wata zazzafar qauna mai tsayawa arai yake gwada mata kamar yau ya fara saninta,ashe samun mijin na garin shine babbar dacewa sa'a gami da farinjinin baki daya bawai gaggawar yin auren ba,tabbas wani hanin ga Allah baiwa ne,hakanan wani jinkirin alkhairi ne




_TAMMAT BIHAMDILLAH_


πŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎ


_ku saurareni cikin DAURAYAR LITTAFIN ABADAN_
_tare da ni_
_safiya huguma_


_DA KUMA_




_SHARHIN LITTAFIN ABDAN_


_DAGA_


_QUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION_




*SUBHANAKALLAHUMMA WA BI HAMDIKA,ASH HADU AN LA'ILAHA ILLA ANTA,ASTAGFIRUKA WA'A TUBU ILAIKA*πŸ™πŸ½πŸ™πŸ½πŸ™πŸ½

55 / 55