Chapter 5 Reading BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE oum yasmeen.txt Arewa Novels

BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE oum yasmeen.txt

Author :  Fatihiyyah Muhammad Yakasai Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   5 / 5

12K to 12.1K   out of 12.1K words

dai ta farka ta ganta a gidan su zan kai ka Makka sannan zan baka ƙaton gida kai shiru da bakin ka




Zama ya gyara yace




"To to Ni wallahi yanzu a shirye nake na baku ita yanzu muje masallaci a daura,




Murmushi yayi yace




Angon baya ƙasar nan amma nine wakilinsa ga abokin sa zai zo a yau zan baka komai da nayi maka alƙawari za a dauki komai a nuna mata dan ya zama sheda.......✍🏻

5 / 5