AURAN BAZAWARA COMPLETE DOCUMENT BY UMMUH HAIRAN-.txt

Author :  Fauziyya Tasi'u Umar Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   16 / 17

45K to 48K   out of 50.3K words

badai iya girki ba ko Nafeesah ta sara masa ta wannan fannin.








Zagewa tayi tanacin abincin shikuwa ya zuba mata ido yana kallonta da manyan idanunsa da suka kada sukayi jawur saboda tsana takaici da bacin rai na abu uku kishin matarsa shi yafi tasiri a zuciyarsa sannan sai abubuwan da akace Ummansa tanayi ita da debabbiyar qawarta akanshi shida matarsa yarasa me Nafeesah ta tsarewa ummah yarinyar da ba sawa ba fitarwa ita mgn ma bata dameta ba, yarinyar da take dawainiya da danki tilo daya tak a duniya taqare quruciyarta da duk wani tanadinta akansa yanzu ma take kanyi amma dan tsabar zalunci da qeqashewar zuciya ta rasa wanda zaka cuta sai ita wannan wanne irin mugun hali Ummah ta dauko meyesa Abba ya zaba masa ita a matsayin uwa tabbas yau da ana canza uwa da saiya canza Ummah saboda bata cancanci zama uwarsa ba.








Dagowa tayi ta zuba masa ido idonsa na zubar da hawaye tayi qasa da idonta tace “iyakar sanina dakai kai ba maabocin yawan fitar da hawaye bane amma yanzun ka zama haka shin ko zan iya sanin dalili?" Share hawayen fuskarsa yayi ya matso gabanta ya zauna yace “zuciyata babu dadi Nafeesah duk uwa ta qwarai tanason farin cikin yayanta amma ni tawa uwar babu abinda takeqi sai abinda ya zama farin cikina Nafeesah ashe kinsan cewa Ummah ce tayi sanadin zubewar cikina inaji ina gani yata kyakkyawa ta mutu a daidai lkcn da nake tsananin buqatarta meyasa kika munafurceni kika boyemin"
Kallonsa kawai tayi ta kawar da idonta taci gaba dacin abincinta.








Shikuma yaci gabada kallonta har saida ta gama yace “yarinyar nan kin rainani da yawa inayi miki mgn amma ban isa ki bani amsaba ko?" Kallonsa tayi tace “yanzu meye amfanin sanar dakai abinda banida tabbas akansa ne? Naseer nasan waceni kuma nasan matsalata komai zai iya faruwa shiyasa ni banmasa a raina ita bace kaima inaso ka cire a ranka kasa a ranka duk ma wanda ya fada ka fada masa nace zance kawai yakeyi"
Daga mata hannu yayi yace “ba qarya bane dama Hindatu ta fadamin cewa wata matace ta daki cikinki to nasan komai kuma ni zan dauki mataki da kaina" yana fadin haka ya miqe ya fita daga gdanma gabadaya, murmushi kawai tayi ta miqe tayi abinda zata iya na gyaran inda taga baiyi mata ba tayi sallolinta kamar yanda ya fada mata.








Tarasa mugun ciwon jikin da takeji na meye haka dai ta idar da sallar ta sake watsa ruwa ta koma parlourn ta zauna tana karatun qur'ani me tsarki, ta jima a zaune a gurin har dare ya fara nisa ta tashi cike da tunanin ko ina yaje ya dade haka?
Tana shiga daki ta cire kayanta ta shafa turarukanta tana tunanin irin wahalar da zatasha idan ya dawo gdan sosai take tsoron Naseer saboda fitinarsa da jarabarsa ta fara fin qarfinta,kwanciya tayi tanajin ciwon gaɓoɓinta yana ƙaruwa addu'a tayi babu wani ɓata lkc bacci ya fara ɗaukarta.








Sai 10:30 ya shigo gdan yayi parking ya fito ya nufi qofar parlourn ya bude ya shiga yayi murmushi sosai Feesah ke burgeshi batada gandar aiki wato gyaran da yayiwa gdan baiyi mataba saida ta sake, dakinsa ya shiga yayi wanka yayi shafa'i da wuturi ya feshe jikinsa da turaruka masu dadin qamshi sannan ya fito ya bude nata dakin ya tarar da ita a kwance flat tana baccinta cikin kwanciyar hankali.
Matsawa yati jikin gadon ya dan janye blanket din data rufe jikinta dashi ya zuba mata ido tayi wani mugun kyau fuskarta kamar glass, saurin janyewa yayi saboda tuna kashedin da Anwar yayi masa ya fita da sauri ya shiga kitchen ya hada tea ya fito ya zauna a parlourn yana ajiyar zuciya saboda a mugun buqace yake da matarsa hakadai ya rinqa daurewa har dare ya raba biyu tayi sannan ya tashi ya shiga dakin ya kwanta a kusa da ita ya janyota jikinsa tsigar jikinsa tana tashi yanajin wani azababben feel dabai tabajin irinsa ba yana damunsa hajiyansa ta miqe sambal sai zullo takeyi, qamshin jikin Feesah na dukansa yana qara rikicewa.








Dagota yayi ya dorata a samansa ya sanya joystick dinsa a tsakanin ciyoyinta ya matse sosai jikinsa yana rawa, miqa tayi ta qara shigewa jikinsa yace “Ahhhhhhh My Millon eroctic dina zata tsinke zafi takeyimin Allah kiyimin wasa da ita pls" saurin janyewa tayi ta kwanta ya sake shigewa jikinta yana goga mata erectic din tasa a bayanta yana shafa gadon bayanta tare da dora harshensa yana lasa a hankali.
Naseer ba qaramin jarababbe bane iya rana daya duk ya wani susuce sai sambatu yakeyi yana hawaye yana kiranta yana fadin "pls my millon zan mutu kiyi wani abu don Allah wlh marata ciwo takeyi" yanda yake matseta kamar zai raba jikinta biyu ya shigane yana wani nishi yana goga mata penis dinsa yasata juyawa suka fuskanci juna sosai, idanunsa duk sun qanqance saboda jaraba.
Kama eroctic din nasa tayi tana mulmulawa a hankali, yaja wani dogon numfashi yace “wayyohhh dadi ahhhhhh my millon kada ki daina huhhhhh kiyi da qarfi ki zagari circle din da yatsanki ruwa take fitarwa bazan dadeba zanyi release a matse nake ahhhhh Feesah ta..."








Sambatu sosai yakeyi mata ita kuma ta mayar da hankalinta wajan yin wasa da mood dinsa tana mulmulawa tana danna bular tana shafa qirjinsa zuwa nipples dinsa, gabadaya ya rikice ya susuce mata yana lailaya nononta shima yanata qoqarin sawa a bakinsa ita kuma ta hanashi, sun jima a haka kafin yayi nasarar sanya nonon nata a bakinsa ya fara tsotsa yana murza dayan da wani rikitaccen salo a qallah sun kusa awa biyu a haka kafin taji ya cije mata breast yana wani vibrating ya fara fitar da sperm din suka qanqame juna har saida ya gama zubarwa sannan yadan sassauta riqon da yayi mata ta zame hannunta daga mood dinsa ta shafe masa sperm dinsa a jikinsa ya bude idonsa ya kalleta itama kallonsa takeyi sukayi dariya yace “Allah ya kaimu anjima a baki zan zuba mikishi ki shanye"








Juyawa tayi ta kwanta tace “jarababbe kawai jikinka har wani vibrate yakeyi Allah kaidai badan Allah ya taimakeka anyi maka aure da wuri ba inaji fyade zaka fara yiwa mata a titi" dariya yayi sosai yace "babu wacce zanyiwa fyade saike saboda jarabar tawa tafi qarfi a kanki Allah my millon tunda nake bantabajin sha'awar wata mace ba bayanke kinga da ace su Abba sunqi accept request dina Allah daa gabansu zan turmusheki naciki son raina sai nayi miki cin kaca zan qyaleki saboda su tabbatar da cewa nakai duk inda suke tunani harma na wucce"
Shiru tayi masa taja bargo ta rufe jikinta ta koma baccinta shikuma ya shiga wanka ya fito ya kwanta a jikinta da haka sukayi bacci, washegari ta rigashi tashi saboda a huce ta kwana tana tashi wanka tayi kasancewar sunyi sallar asuba ta shiga kitchen ta sama musu abinda zasuci tayi duk abinda ya kamata ta koma dakinta baya ciki hakan ya bata damar gyara dakin ta gama tana shirin shiga wanka ya bude qofar ya shigo ta tsaya tana kallonsa yayi mata murmushi ya qaraso gabanta ya tsaya yace "ina fatan matata farin cikina ta tashi lfy?"








Murmushi tayi tace “lfy lau kaifa" matsowa yayi gabanta yace "ni practice nake nunawa" janyewa tayi da sauri tace "aa gsky na ma sani ka tashi lfy" cafkota yayi da sauri ta fada jikinsa ya janye zanin data daura a qugunta ya kama boobs dinta ta lumshe idonta tace “7:54am zaka makara a gurin aiki kuma kasan ni Abba yake dorawa laifin ranannan yacemin wai bana koroka daga gda a makare kake zuwa aiki zai rage mana salary dagani har kai" dariya yayi ya matsa boobs dinta sosai yace “dadi yaji shiyasa yake fadin haka kina kula masa dani yanda ya kamata jiyafa har kama dantsena yayi yace kayy Autan dangi daga komawarta jiya har ka fara hawa kamar bread yanzu haka ita kuma ta fara ramewa"








Ajiyar zuciya tayi tace "nidai ka tafi office don Allah kaga fah da matsala..." Rufe mata baki yayi da nasa ya fara aika mata da wani lafiyayyen kiss mai ratsa gabbai yana murza nipples dinta a nutse cikin salonsa me tsayawa a ranta ya jata suka zube a gadon ya danneta tare da dora harshensa saman nipples dinta yana lasa, saurin riqe kansa tayi ya dago ya kalleta tace ka bari Naseer period nakey..." Kafin ta rufe bakinta ya tura hannunsa cikin pupsy dinta ta saki qara yayi dariya yace “yar rainin hankali waini zaki zalumta to fadarmin da gabanma da kikayi Allah ya saka"...........😂🤣😅






_Nikam bazan iya kallon fitsarar Naseer ba shiyasa nayi nan🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀_








More comment
More typing








*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 10:16 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: _*A B*_








*35*








Rufe masa baki tayi da sauri tana dariya shima dariyar yakeyi tace “wlh ka hadani da Allah sai nayi maka yajin wata guda" shigewa yayi jikinta suka fara motsa junansu wankan da basuyi ba kenan saida suka jiyar da junansu dadi sosai kafin sukayishi suka dawo parlourn sukayi breakfast suka qara zubewa.
Kallonsa tayi tace “wai bazakaje aiki bane?" Daga mata gira yayi yace "yau tare zamu yini na gurjeki son raina so nake na qara saka qwaina cikin yan kwanakinnan" murmushi kawai tayi masa ta gyara kwanciyarta a jikinsa sukaci gaba da wasanninsu na ma'aurata basu ankara da rana tayi ba saida suka daga kansu daidai lkcn da sukaji ana taba musu qofa.








Gaban Nafeesah ya fadi ta zuba idanunta saman nasa ya miqe ya ajiye wayarsa saman center table yace "ki bude kada kice inanan kwanciya zanyi kuma kada ki tabamin waya ki barta a inda take" batace masa komai ba yayi kissing dinta ya shige daki ita kuma ta nufi qofar a darare tace.
“wa...waye?" Cikin daga murya taji ance ubanki ne shegiya liqaqqiya karfa to idan babu gadon tsoho da tsohuwa a gidan a bude min" wasu hawayene masu zafi suka zubo mata tasa hannu cikin rawar jiki ta bude tana budewa ta hankadeta ta fadi a gefe ta cije lebe saboda sosai taji buguwar da tayi ta dago ta kallesu su ukune Ummah Hajiya Talatu da Lateefah.








Daurewa tayi ta miqe a sanyaye tace “sannunku da zuwa Ummah kiyi hqr bansan ke bace..." Tsawa ta daka mata wadda taja mata wani jiri tace "ai dama banason kisan nice idan kikasan nice ai aikina ya baci banza shashasha kawai jahila tayaya ma zan soki Nafeesah kin rabani da dana Naseer baya ganin kowa saike na tsaneki Nafeesah kuma a yau sai ya sakeki saki na wulaqanci saki uku nakeso yayi miki aje aci gaba da goga kafada da tsohuwa kuma zan aura masa yarinyar arziqi wacce ta gaji arziqi a gurin tsohuwarta ba irinki ba da baku iya komai ba sai asiri da tsafi..."
Dagowa tayi ta kalleta cikin hawaye masu nuna dukan da kalaman sukayi mata tace "wlh ina ganin girmanki Ummah saboda kin haifamin miji na aura badon haka ba da baki isa ki shigo har gidan mijina kike gayamin wadannan kalaman ba Ummah ban hanaki gwada ikonki akan danki ba amma kada ki sake kice zaki kawoshi kaina tsaf zan keta alfarmarki abu na qarshe dazan fada miki shine irin abinda danki na cikinki ya fada miki ba wannan karuwar yar rawar club zaki aurawa Naseer ba Talatu uwarta zaki aur..."








Saukar mari taji a kuncinta ta dago daidai lkcn da taji saukar wasu kyawawan tafi biyu a wata fuskar, bude idonta tayi da sauri taga Naseer ne tsaye yana huci yana shaqe da Lateefah Hajiya Talatu dafe da kuncinta ya hadasu ya jasu ya watsasu waje ya dawo yana huci ya kalli Hajiya Nafi da taketa zufa yace “ficemin daga gida kafin na hadaki da jami'an tsaro kije gda ki jirani ganinan aure ne nace bazanyi ba idan kin matsu da sai yar iskar yarinyar nan tayi aure to ki aurawa mijinki mana sai mijin wata to bari kiji Ummah ni na Nafeesah ne ita kadai saboda haka tun kina ganina ki a inda kike ki fita daga harkar iyalina nasan komai Ummah nasan duk abinda kukayi a boye har kashemin ya da kikayi na sani duk da Nafeesah ta boyemin to nasan komai saboda haka ki fice ki jira sakamakonki"
Yana fadin haka ya juya ya shige daki Ummah ta kalli Nafeesah sukayi ido biyu tayi Feesah ta sakar mata murmushi tace “banason mu fara wannan wasan so ki kama girmanki kawai idan ba haka ba uhmmm! hmmmn!!" Shigewa tayi dakin daidai lkcn daya fito ya kalli Ummah da take tsaye yace “idan kin binne asirin kizo ki tadda ni a gda sai ki rakani rijiyar da kika jefa kwalbar tsafinku da mugun nufinku na hanamin mata sake haihuwa Ummah na tsani Hajiya Talatu saboda itace take doraki a kowacce hanya"






Ficewa yayi ita kuma ta rufa masa baya kalma daya ta kasa furta masa wata muguwar nadama ce take saukar mata tanajin tausayin kanta, sanda ya fito Hajiya Talatu taja yarta sun fice ganin ta biyosa ne yasashi tsayawa tazo ta shiga yaja suka fice suna tafe yana share hawaye, parking yayi a cikin gdan lkcn Abba yana fitowa gurin Abba ya nufa ya durqushe ya fashe da kuka.
Da sauri uban ya dagoshi ya fada jikinsa cikin tashin hankali yace "meye yake faruwa Naseer?" Nuna Ummah yayi yace "meye Nafeesah tayi mata data tsaneta haka take neman kasheta me na tsare mata Abba wlh Ummah ba ita ta haifeni ba ka nemamin uwata a duk inda take Abba itace fah ta zubarmin da cikina na sani amma take neman ta rabani da matata meye hakanne Abba"








Kallon Hajiya yayi da murmushi a fuskarsa yace "nasan komai tun kafin ka sani Naseer ban damu bane saboda nasan bazatayi nasara akanku ba ka tafi gida gurin matarka kome yake akwai zakaji kayi mata sannu da jiki Allah yayi muku albarka" juyawa yayi ya shiga mota Abba ya shige bangarensa ya kullo suka barta tsaye cikin mamaki ya akayi sukasan sirrinta haka?
Ta jima tsaye daqyar taja qafarta tashiga bangarenta tayi alwala tayi sallar azahar ta zauna zuciyarta cike da zulumi tana sharar hawaye tana tausayin kanta da hukuncin da alh zai yanke mata tasan shirunsa ba alkhairi bane garama ace yayi mgnr komai ya hucce amma yanzu tasani komai zai iya faruwa.








Shikam Naseer yana zuwa gdansa ya shiga ya bude dakin Nafeesah ya shiga gabansa ne yayi wata muguwar faduwa ya shiga da gudu yace “jini Nafeesah jini waye ya illataki innanillahi wa inna ilaihirraji'un" matsawa yayi ya fara jijjigata amma kwata² babu numfashi a jikinta sai wani farin abu da take fitarwa a bakinta.
Sunkutarta yayi ya nufi waje da ita yana kiranta “Nafeesah! Nafeesah!!" Abinda yake fada kenan ya sanyata a mota ya nufi wani asibiti da yake kusa da gdannasu ya shiga yayi parking da gudu ya fita ya nufi cikin asibitin yayiwa likitocin mgn suka fito suka dauketa suka shiga da ita ciki suka fara bata taimakon gaggawa yankanta akayi sosai a wuyanta da wuqa da alamun rayuwarta aka farauta, saida tayi kwanaki hudu a asibitin sannan ta farfado bayan anyi mata dinki sunyi mata duk wani taimako, kaf family dinsu hatta Ummah tsoro ya cikata tana tunanin waye ya aikatawa Nafeesah haka waye yake neman rayuwarta?..........






_Wlh bakwa comment zan daina typing nima na tafi na huta_








More comment
More typing








*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/23, 5:18 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: Visit to Like my Page-https://www.facebook.com/100753531623351?referrer=whatsapp








*A.B*




_Ba akan komai nakeson yin mgn ba amma zanyi masu bina PC suna cewa ya labarin auran bazawara da masu bin makusantana suna fadin maganganu marasa dadi akaina duk na gode dama haka rayuwa take a gdanka ma sai kasamu me zaginka inayin uzuri ne saboda yawancin wadanda suke mgnr basusan wahalar typing ba kara zube kuma sasakai muke sakin littafi ba wani time din sai kayi typing ma ka tura ayi maka edit yayi kwana biyu uku be dawo gareka ba, amma last duk wanda yake ganin banayi masa daidai a hakanma da nakeyi yake da bakin fadamin ba suger don Allah ni dashi muyi mgn a PC wlh azeem zan turo masa da kudinsa bana buqatar qananun maganganu a bayan fage._






*36*








Haka abubuwa suka rinqa tafiya har saida Nafeesah ta qara sati biyu tana jinya sannan ta samu sauqi suka koma gda sosai Naseer yake binkicen wanda yasa akayiwa matar tasa wannan mugun yanka na kisa, itadai amsa daya take basa mutum biyu ne kuma sun rufe fuskarsu da ninger bata ganin komai.
Sosai Naseer ya dauki gaba da mahaifiyarsa shi gani yakeyi kamar itace tasa aka nemi rayuwar matar tasa, amma dai baice komai ba yabarwa bincike yayi aikinsa, a tsakankanin lkcn ne kuma Ummah aka rankaya aka tafi Maybalwa da tukuicin saki daya daga Nafeesah har Naseer babu wanda yasan meye ya faru saboda hutu Abba ya bashi na jinyar matarsa suketa gurzar amarci aikuwa kafin hutun ya qare saida qwallo ya fada raga murna gurin Naseer baa cewa komai to itama Nafeesan tayi murna saboda zuwa yanzu sosai takeson mijinta tare da nuna masa batada yashi a duniya.








Cikin lkcn ne kuma shirye²n tafiyar Naseer Rasha ya kammala tsaf Abba yayi musu visa saboda ya kafe idan bada matarsa ba babu inda zashi, kwana biyu tsakani sukaje yiwa su Hajiya sallama anan takejin ashe red card Abba ya yankawa Ummah hankalinta yayi matuqar tashi daqyar ta iya yinin ta kira mijinta yazo ya dauketa suka tafi sai bayan sunje gda ta dubeshi tace “amma baby kasan Ummah batanan?" Kallonta yayi da murmushi yace "eh nasani tun tanada kwana uku da tafiya ta kirani ta fadamin cewa Abba ya antayata qauye" cije lebenta tayi tace “meye kai kayi akai?" Tsuke fuska yayi yace "banyi komai ba saboda ba, hurumina bane dadai akan abinda ya shafeki ne da sai nayi komai din"
Shiru tayi kafin ta miqe tace "bazai yuwu ba dole kayi wani abu Naseer uwa uwace kuma baa iya canzawa tuwo suna koya Ummah take ta haifeka biyayyarka dole ce a gurinta tare da kare haqqinta da martabarta am sorry to say Naseer wlh ka gyara tsakaninka da mahaifiyarka batada tamkarka duk duniya kamar yanda kaima bakada tamkarta"








Shigewa tayi daki ta kwanta saman gado tana tunanin abinda yayi zafi har Abba yakai ga sakin Ummah

16 / 17