Author : ESHAAT SMILER Category : A Books
nasan Inna" da *"yah SEERAJ* suna can suna Neman layina basu samu ba, gawayar "Hajiya yah Nasir yadauka ita kuma "Zarah batada waya balle nakira, mtsww! tayi tareda cewa gaskiya nina gaji danijar din'nan gida nakeson komawa Bari "Kawu yadawo, karaf sai akunnan Kawu Labaran da yashiga falon yace ayya *SAJEEDATU* aibazaku koma nageriya ba, cikin matsananci tashin hankali tace?..
Muje zuwa
A
💘Zuciyata ce💘
Tareda Alkalamin
✍🏽
💘Lufhat ce💘