Author : Maman Khadija Category : Hausa Novels 001
da kanta, sai gashi zainab ta shigo cikin rayuwar
shi, kusan babu kalar hantara da kyarar da bai nuna mata ba amma ta nace mishi, sai gashi
daga baya har yana kulata kuma bugu da kari shine yana matukar son ganin yaranshi shima,
yayi mamakin da khadijan shi sam bata sami ciki ba har yanzu domin ko al'ada ta keyi to ranar
data gama a ranar yake kusantarta dan kawai yaji ta samu ciki sai dai shiru kakeji wannan
dalilin ya sanya tsoro ya d'arsu a cikin zuciyar shi na kodai beda lafiyane sai dai zuwan shi
k'asar nan yasashi ganin wani likita ya gaya mishi lafiyan shi kalau sai dai in matar ta shice bata
da lafiya, daga lokacin Ahmad ya fara d'aura d'amarar k'aro aure koda Allah zaisa yaga yaran
shi.
Juyawa yayi ya kuma juyawa tare da gyara kwanciyar shi, wayar shi ya laluba tare da kiran
number khadija, sai dai harta gama ringing amma bata d'auka ba dole ya hakura yayi barcin shi.
******
A bangaren khadija kuwa ta girma sosai domin a yanzu tanada kusan shekaru goma sha
shidda, duk wani kyawunta da dirin jikinta ya gama fitowa bata da wata matsala ta iya komai na
kula da miji gamida zaman gidan auren kusan ta haddace komai daya kamata ace tasani,
domin Mamanta da Maman mijinta suna matukar kula da duk wani motsinta, tana zuwa
islamiyya ta matan aure da ahmad d'in yasa mahaifinta yasa kata, sannan tana zuwa ta bokonta
tunda gashi har sun shiga ss3 an zama 'yan mata. tana son mijinta fiye da yanda zan yi muku
bayani domin Ahmad abin sone yana da kula sosai musamman akan abinda ya keso, kusan
duk dare suna tare dashi a waya, kullun burinta taganta jikin mijinta tayi kewarshi sosai da sosai
a b'angare guda kuma ga mugun kishin shi da take yi fatanta kawai kada Allah yasa ko magana
da mata ya din gayi.
kullum lissafin ranar dawor shi take yi, kaika ce bitar karatu take yi..
*MAMAN KHADIJA*♀
[2/26, 9:35 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *DR.AHMAD*
29
*NA MAMAN KHADIJA*♀
Edit by *Hajja ce*
*HASKE WRITER'S ASSO....*
(Home of expert & perfect writer's)
Leb'unan shi ya lashe tare dabin khadijan da lumsassun idanun shi wadda ke tsaye tana ciro
mishi kayan da zai saka idan yayi wankan cikin sanyin murya tace,
"Ya Ahmad ga ruwan can na had'a maka."
Mikewa yayi ya isa jikinta tare da rungumeta ya fara sunsunar gashin kanta da wuyanta hannu
wanshi kuwa tuni sun jima da fara yawo ajikin ta muryar shi a shak'e yake furta "babyna kin
girma da yawa kin zama babbar yarinya ki gaya min meye sirrin?"
Dariya tayi tare da zame jikinta daga nashi tace "kai mafa kayi girma tunda harka fini kalli
furkarka ga saje ga gemo, sannan kakusa ninkani tsawo ma, kuma ji kirjinka kamar me koyon
karfi komai na jikinka ya kara girma da yawa..."
Dariya kawai yayi tare da kwab'e kayan shi ya shige bayin ita kuma ta kwashe kayan tare da
gyara wajan.
koda ya fito tuni harta gama shirya mishi abinci acikin falonsu, tana zaune ya kirata tare da
cewa "ina kika ajiye k'aramar jakar nan?" Khadija ta shiga cikin kunyar d'aki ya biyota ta bashi
jakar a gadon su ya zazzageta maya-mayai ne da turaruka kala-kala tana zaune gefen shi
harya gama shiryawa, sannan ya kama hannun ta.
kusan duk ita ta ciyar dashi sabida wata sangarta ya kemata ta musamman. tunda ya gama cin
abincin ya like a jikinta kamar wani babyn da aka yaye, ya hanata sakat har sai da aka fara
kiran sallar magriba sannan ya bar gidan itako wajan mama ta koma bayan ta gama gyara
d'akin.
********
kun sani dai basaina baku labarin yanda daren nasu ya kasance bs domin kun fahimci waye
Ahmad tun farkon labarin nan, khadija jitayi kamar ranar ya fara saninta domin tasha kuka
kamar kamar me sai dai sam be d'aga mata kafafa ba balle da yake ganinta ta girma jikinta ya
bud'e yanda yake bukatar ta.
koda ya dawo masallaci da asuba kasa barinta yayi dan haka tana gyara jikinta ta lallab'a tayi
tafiyar ta d'akin Mama ta haye bayan Aminu tayi kwaciyar ta kamin wani lokaci tayi barcin mai
nauyin gaske. sam Mama bata hanataba domin tasan Ahmad d'in bawani hakurin kirk'i ne da
shi ba.
Ya jima yana jiranta yaji shiru dole barci ya d'auke shi ba tare da yaso hakan ba.
Maman da kanta ta shirya musu komai na kayan karin kumallo, tare suka karya gaba d'ayan su
Ahmad yanata hararar khadijan sai dai ita sam tamaki yadda su had'a idanunsu waje d'aya.
Hira suka dasa a cikin d'akin Maman yawanci shi ke basu labarin makaranta da sauransu har
kusan sha biyu sannan yace zai fita yaje gidan su khadijan sannan zaije banki.
kira wajan tara ya tadda awayar shi duk na zainab shaf ya mata da ita ma sai a lokacin, wayar
kawai ya d'auka ya bar gidan.
Yana fita gidan ta kuma kiran shi, kuka tasaka mishi lokacin da taji ya d'auki wayar, saida tayi ta
gaji sannan yace "ke dai zainab sam kuka be miki wahala sabida Allah yanzu kuma menai miki
da zaki sakamin kuka?"
Jitayi kamar ta kashe wayarta sabida haushi sai dai ba zata iyaba tana son Ahmad d'in kamar
ranta cikin muryar kuka tace "yanzu sabida Allah Ahmad hakama zaka ce tun jiya da muka rabu
baka neminiba sannan kuma nayi ta kiranka amma baka d'auka ba kuma yanzu har kace wai
mekayi min dandai kawai kaga Allah ya jarabeni da sonka ko Ahmad?"
Murmushi yayi me sauti kamin yace "naji to kiyi hakuri amma dai aikema kin san na gaya miki
inada wasu iyalin ko? kokuwa so kike yi in barta alhalin shekara fin biyu bamu tare sai jiya dana
dawo kuma sai na Kama wani abun?"
Jin tayi shiru, yasa shi cewa "to shi kenan yanzu dai kiyi hakuri zan kiraki da yamma yanzu ina
hanya zanje wajen babana shikenan ko?"
Cikin shagwab'a ta furta "to kaddafa injika shiru kaji?" dariya yayi sannan ya kashe wayar, ba
laifi itama ya fara son zainab d'in domin yana jin dad'in kulawar da take bashi.
Ahmad gari ya shige domin be wai-wayi gida ba sai wajan tara na dare, shima kusan san yine
ya maida shi gidan. koda yaje gidan gaba d'aya kowacce ta sakayo kofarta dan haka yana rufe
gidan dakin su ya shige, kudundune ya hangi khadijan cikin bargo, murmushi kawai yayi ya
shige toilet sai da yayi wanka ya gyara jikin shi sannan ya labab'o ta bayanta ya kwanta benemi
abinci ba domin ya ciko cikin shi wajan yawon shi.
Cikin barci takejin yana lalubarta tare da kiran sunanta, A hankali ta bud'e idanunta tana kallon
shi arrnta sam bata son ya kusance ta sabida sanyi takeji kuma bata son wanka, sai dai tasan
bata da yanda zata yi idan ya nema dole ta bashi.
Tashi tayi taje ta wanko bakinta sannan tace mai "ga abincin ka fa ya Ahmad."
Jawota yayi jikin shi kamin yace "A'a naci tuwo da baba d'azu banajin yinwa sai dai taki
kawai....."
Marairaicewa tayi kamin tace "Allah ciwo wajan keyi kabari har gobe nad'an k'ara warwarewa.
Rungumeta yayi jikin shi kamin shima yace "kiyi hakuri amma bazan iya barinkiba nima nayi
mamakin yanda na shige da kyar jiya kila sabida munjima bamu had'uba ne kiyi hakuri idan ina
yi akai akai wajan zai saki kinji ko....?!"
Da zafi-zafi yake nemanta kaikace cinyeta zai yi da kyar ta samu ta temaka mishi yasami
nutsuwa sannan ya barta tayi barci yana nanike da ita, tunanin yanda zai kawo zainab gidan ya
fara baya jin zai sami matsala ta ko ina saita wajan mamanshi zai iya hakuri da khadija ita kadai
amatsayin matarshi sai dai ba zai iya hakurin rashin haihuwar taba yana bukatar son yaga jinin
shi zai jure komai matukar za,a barshi ya auri zainab sabida dalilin haihuwa kawai bawai dan
khadija bata isarshi ba a'a yana samin nutsuwa fiye da duk yanda zai misalta, a haka har barci
ya kwasheshi cike da tunanika kala kala.
Da asuba fitinar shice ta tasheta saida ya kuma samun nutsuwa sannan sukai wanka ya tafi
masallaci, kokari tayi tafita domin shirya abin kari gabb'anta duk ciwo suke yi sai dai tasan dole
ta d'auki juriya da hakuri tunda har ya riga ya dawo.
Sai da taci ta koshi sannan ta koma d'akinta har lokacin Ahmad be fitoba, dan haka wanka tayi
ta shirya sannan ta haye kujera tayi kwanciyarta dan tasan tana shiga kai kanta gado to ya
gama barcin kanta zai koma, kamin wani lokaci tayi barci itama.
Sai wajan sha d'aya na safe Ahmad ya tashi,murmushi kawai yayi daya ganta tana barci, sai da
ya gama shirinshi sannan ya nufi d'akin Maman shi. bayan sun gaisa yayi breakfast d'in shi
sannan ya fuskance ta duk da irin bugawar da zuciyar shi keyi mishi akan maganar da zai gaya
mata.
"Ammh Mama dama akwai wata yarinya sunan ta zainab damu kayi karatu tare da ita 'yar
funtuwace to mun dai-daita da ita zamu yi aure shine nace zan gaya miki..."
Zubami shi idanunta tayi tana yi mishi wani kallon kurilla amma sam takasa tankawa ma sabida
tsananin mamaki da al'ajabi....!
*MAMAN KHADIJA*♀
[2/26, 9:35 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *DR.AHMAD*
28
*NA MAMAN KHADIJA*♀
(MK)
Edit by *Hajja ce*
*HASKE WRITER'S ASSO...*
(Home of expert & perfect writer's)
*K*hadijat ce sanye cikin riga da siket na shadda me ruwan hoda tayi kyau sosai duk da
babu kwalliya afuskarta, wani sassanyan kamshi jikinta keyi, kirjinnan nata cike yake da dukiyar
fulani haka kugunta abud'e yake sannan taf da mazaunai cikinta ashafe yake irinsune matan da
ake kira masu kirar coka-cola, gashinta har kafad'unta kuma baki sud'il dashi, shikanshi da kalar
kamshin da ya keyi inbata mantaba yanzu shekara biyu kenan hadda wata d'aya rabonta da
mijinta tayi kewarshi sosai da sosai.
Ddla murmushi ta k'arasa kusa da Maman daketa gyaran busasshen zogale, zama tayi kusa da
ita kamin tace,
"sannu da aiki mama."
"Yauwa d'iyata sannunki jiya da dare babana ya k'ira lokacin ina shafai'da wutiri, kekuma kin yi
barci sabida haka ki d'auko ki kirashi yanzu tunda naga be kira da safennan ba."
Kusan kamar jira ya keyi domin ringing d'aya ya d'auka tare da cewa "kashe na kira ki baby."
Tana kashewa kiran shi ya shigo saida ya sauke ajiyar zuciya kamin yace "babyna nayi kewarki
da yawa ina cikin wani hali wallahi bukatarki zata kasheni ko tayi min illah..."
Cikin marairai cewa ta furta "ayya sorry yayana insha Allah babu abinda zai sameka muna tayi
maka addu'a munfiso ka dawo garemu amatsayin na *DR.AHMAD* zamufi kowa murna idan
hakan ta kasance...."
Kuma matse wayar yayi a kunnan shi kamin yace.
"Baby...!"
"Uhummm!" ta furta kawai tana sauraren shi domin wata sangarta yake mata ta musamman,
"babyna abubuwana sun k'ara girma ko?"
kallon Mama tayi sannan ta nufi d'akinta tana murmushi, "ai yayana nikai nama girman nayi
balle wani abu ajikina kai dai kawai ka gaya min yaushe zaka dawo nikuma inyi kokarin ganin
kasameni yanda kake buk'ata da buri...."
wani mugun juyi yayi agodon shi, jiyake kamar daya bud'e idanun shi ya ganshi ajikinta kawai
domin wadan nan shekaru hud'un da yayi Allah ne kawai ya tsareshi a daddafe yayi shekara
biyu zuwan farko dole ya koma gida yayi sati biyu sannan ya dawo shinefa har yanzu
bekomaba gawasu shekarun biyun sun wuce hadda watanni. A jiyar zuciya ya sauke kamin
yace "ki tsumayeni nan da sati biyu insha Allah zan dawo gareku, zan kasance tare dake a koda
yaushe domin nagama da kasar nan sai dai kuma da na dawo in da rabo."
Sunjima suna hira domin saida ta d'an kwantarmishi da hankali sannan ya kashe wayar itako da
ihun murna ta nufi Mama ta rungumeta kamin tace "Mama nan da sati biyu zamu ganshi insha
Allah saura kiris su idasa jarabawar su Mama.."
"TO Alhamdulillah mun gode Allah, Allah ya kawoshi lafiya.."
Tun daga wannan rana Maman tafara tsuma khadijan domin tasan dan nata da zafin shi zai
dawo domin wan can zuwan da yayi har jinya saida khadijan tayi sabida tsabar fitinar shi.
Kusan kullun cikin gyare gyaren gidan suke d'akin khadija kuwa k'annanta tasa suka juyashi,
kuma suka gyara komai tare da tayawar Maman.
kayan shi saida takuma wankesu ta gogesu sannan tafeshe su da turare ta adana haka nata.
a haka har ranar da zai dawo kasan cewar tasan ba dawuri zai dawo ba shi yasa taje
makaranta inda daga nan tasanar da cewa za tayi tafiya tsawon sati d'aya sabida kadda ajita
shiru dan tasan kobata fad'iba tofa bazai barta akwanakin taje ba.
********
"Dan Allah Ahmad kadda ka gujeni ka ziyarce ni koda sau d'aya ne wallahi iyaye na aure za
sumin dana koma gida kuma ni kai nake so."
Murmushi yayi kamin yace "zainab kenan na cemiki babu komai insha Allah zanzo tunda ga
waya, kinga yanzu dole sai naje nasanar da iyayena da matata sannan nasan ta yanda zan
fuskanci naki iyayen ko?"
Kai ta d'aga mishi idanunta cike da kwallah sun jima suna sallama sannan suka rabu domin ita
sai nan da sati biyu zata dawo Nigeria.
Zabi guda biyu Maman ta siyo akayi farfesunshi sannan akai mishi shinkafa da miya da wake,
sai zob'o me dad'i da khadijan ta had'a mishi. sai yamma likis ya shigo gidan lokacin suna
zaune khadijan tana yima Aminu k'arin karatun shi na islamiyya domin yau alhamis babu
islamiyyar.
Tsalle d'aya Aminu yayi ya d'afe yayan shi, yayin da Maman da Khadijat murmishi ya cika fuskar
su sannu suke jera mishi akai-akai har ya samu ya zauna kan tabarmar kuma kusa da Maman
shi. bakinta har kunne take amsa gaisuwar shi, khadija ko sannu da zuwa tayi mishi kamin ta
nufi bayin su domin had'a mishi ruwan wanka, da mamaki yabi khadijan da kallo kamin yace
"Mama khadija ta girma sosai wallahi."
Murmishi Maman tayi kamin tace "to babana da haka kakeso tauyi ta zama? kaima baka ga irin
girman daka yiba kamar ba babana ba, kakoma magidanci guda, kaje kai wanka sai kaci abinci
ka huta likita bokan turai..."
A kunyace yabi bayan khadijan cikin d'akin wata nutsuwa yaji tana saukar mishi jiyake kamar
an fiddoshi daga gidan yari musamman daya shaki kamshin d'akin matar shi. zama yayi gefen
gadon su yana bin d'akin da kallo tare da tunano irin guruzun da suka sha shida khadijan shi, ai
nan da nan tsigar jikin shi ta wani mimmik'e ya kama zare idanuwa.......
*MAMAN KHADIJA*♀
[2/26, 9:35 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *DR.AHMAD*
30
*NA MAMAN KHADIJA*♀
Edit by *Hajja ce*
*HASKE WRITER'S ASSO....*
(Home of expert & perfect writer's)
*T*ajima tana kallon shi tare da mamakin furucin Ahmad d'in, can dai ta numfasa tare da
cewa,
"Toh babana aini sam bamma fahimci inda ka dosaba balle in fahimci abinda kake nufi, ai
saika fahimtar dani sosai ko ta yadda zan gane."
Cikin jin nauyi yace,
"Mama wata yarinya ce da muka yi karatu tare da ita shine..shine dama muka kulla soyayya
yanzu so take yi in aureta Mama."
Wani mugun kallo tayi mishi wanda yasa shi gaggawar saukar da kanshi k'asa, kamin ta d'ora
da cewa,
"Toh naji amma bada yawuna ba, kuma na gaya maka, yo ban dama kai d'in butulu ne babana
me yayi maka zafi da har zaka k'ara aure haka? sabida Allah duk irin k'ok'arin da yarinyar take
yi akanka baka gani yanzu da abinda zaka saka mata kenan wai kishiya?
To ba dai da amince wata ba domin nid'in ba butulu bace irinka domin ban mance da irin
halaccin da iyayenta sukai mana ba kuma bana fatan na mance shi har abada, tashi kabani
wuri tun kamin ranka ya b'aci ma."
Cikin sanyin jiki yabar gidan gaba d'aya, nan da nan ya shiga damuwa domin ba k'aramar
takura yake shaba wajan ita zainab d'in akan yaje gidansu domin tuni itama ta dawo gida.
Abangaren maman kuwa kullun korar shi take yi domin yanzu ko zaman hirama ta daina yi
dashi, itako khadija bata san me ake ciki bama domin ko afuska babu wanda ya nuna mata
akwai wani abu.
Ganin fin sati biyu yana ta fama da Mama kuma ya kasa shawo kanta dan haka kai tsaye ya
yanke shawarar tunkarar malam Mamuda da maganar domin bashi da wani uba bayan shi duk
da yana tunanin be kyauta ba idan yaje mishi da maganar a matsayin shi na sirikin shi sai dai
bashi da yanda zai yi dole shine zai iya shawo kan Maman shi d'in.
"Babyna kizo muje nayi miki wankan naga kamar kin gaji da yawa ko?"
Yak'en dole tayi mishi kamin tace,
"Eh ai kam na gaji amma dai kaje kayo