Author : Hauwa Musa Ja'oji Category : Kundin Hausa Novels
ya shigo ?" Mutumin ya girgiza kai yace " we sorry sir!!" Tsaki Hydar yaja
yace " You have only one option! Concentrate or put down your ranks and get back to hawking
domin ina ganin shi zai fi dacewa da ku !! Kan su a k'asa suka bashi hak'uri , Hydar bai fiye son
damuwa ba yace " Alright then ! Concentrate! Hydar ya gama tab'e taben sa a computern su
kansu basu san abunda yayi ba , Don BK yayi appearing a computern guda biyu yace " Kusa
min ido akan wannan ! And mind you! If anything goes wrong kunji ni da kyau you'll be shot to
death! " zaro ido d'ayan yayi yace insha Allah hakan ma bazai faru ba! Hydar bai tanka shi ba
ya fice abunsa ya barsu duk ciki ya dura ruwa basu san barazana bace.
K'arfe bakwai na dare su Zainab suka iso Nigeria ,direct gidan General aka wuce da su ,
Hydar ya fita kenan suka iso don haka basu had'u ba Asy se rawar kai ake yi zata ga daddyn ta
tun Isar su take manne da jikin daddyn ta abun ya burge su Azeeza sosai General na da kirki
shima yana Jan su Zainab a jiki saboda yasan yanzu shine komai nasu sosai sukayi feeling
safeguarded a tare da shi..............
Washegari suna zaune a falo su duka harda General se hirar su sukeyi Hydar yayi sallama
, jin Muryar sa Zainab ta mik'e da gudu tayi hanyar k'ofa tana dariya , shima da ya ganta dariyar
ya Fara gami da rungume ta yace " I missed you dear! Yaya jikin naki? " murmushi ta masa tace
" da sauk'i ai na warke " hannun ta ya Kama suka k'arasa cikin falon , kanshi a k'asa ya gaida
General ,cike da fara'a ya amsa yace " Ka gama aikin jiya? " Hydar yayi murmushi yace " yes
Sir! Oh I mean Dad! " dariya sosai General yayi yace " Allah ya shirye ka soldier!" Shima Hydar
dariyar yayi yace " Na samo inda suke planning d'in bomb d'in kuma Mun yi taking cover yanzu
haka suna hannu daga su har nuclear weapon d'in ban kwanta ba jiya seda muka tabbatar sun
shiga hannu yanzu haka they are detained "
General ya jinjina wa Hydar sosai ganin kwazo da k'ok'arin Hydar! Sannan yaje ya shirya
suka fice tare kwata kwata ko kallon inda Asy take bai yi ba hakan yayi mugun sa ta cikin
damuwa Azeeza ta gane hakan sosai kawai tayi dariya ta cigaba da wasa da wayar ta................
Hydar na zaune a office nashi yaji an buga k'ofa, "come in!" Ya fad'a ba tare da ya d'ago ba
hankalin shi na kan laptop nashi. A hankali ta bud'e kofan ta shigo " Zan iya zama yallabai?" Ta
tambaya tana murmushi. Mamaki ne ya Kama shi jin Muryar Asy da sauri ya d'ago kai yace "
Yadai macen fama? Me kuma ya kawo ki? Kodai yau ma kin yi missing d'ina ne?" Ya kashe
Mata ido , sunkuyar da kanta tayi tana murmushi kafin tace " Kai de kana da matsala! " dariya
yayi yana mai rufe system d'in nashi yace " Kedai kawai kice kina missing Soldier!"
Murmushi sosai tayi tace " yes! I missed you! I missed your smile and jiji da kai! Shi yasa
na zo ! Kasan wani abu kuwa? Ji nake koda shekaru d'ari Zan kwashe har lokacin dai yanayin
da naji lokacin da na Fara ganin ka shi Zan ji ! Shiyasa na zubar da makamai na! " dariya sosai
Hydar yayi yace " I knew it! Hey! Tashi mu fita nan wajen is boring " Yana magana yana
yamutsa fuska , murmushi tayi itama ta mik'e suka fita...............
Hydar yana driving yayi ajiyar zuciya yace " ina zamu je ne macen fama? Murmushi sosai
tayi tana kallon sa kafin tace " Nima ban sani ba Hydar , amma ji nake kamar na shafe tsawon
shekaru muna tafiya a haka! " murmushi Hydar yayi ba tare da ya ce komai ba yaci gaba da
driving ba tare da yasan inda ya dosa baí ½í²ƒí ¼í¿»
Jeeddah ja'oí ¼í¿µ
[10/20, 10:12 AM] +234 701 661 4602: í ½í²» BURIN FANSA í ½í²»
í ½í²” NA HAUWA ISAH JA'O í ½í²”( 2016)
1⃣3⃣6âƒ£í ¼í¾ž1⃣4⃣0⃣
IN DEDICATION TO LUVLY SISTERS @UT@R H@JIY@
EN ASY KHALEELí ½í¸˜
9:00 pm
Hydar na zaune a office nashi still yaji an yi knocking , ba tare da ya d'ago ba yace "
come in" yaci gaba da harkar gaban sa se ji yayi ance " All work no play makes jack a dull boy"
Da sauri Hydar ya d'ago karaf idanuwan su suka had'u ya gyara zaman shi yace " Yousuf
mainasara???"
Dariya sosai Yusouf Mainasara yayi yace " kana mamaki ne? Toh ai wannan ba wani abun
mamaki bane don ka ganni a gaban ka! Nasan tunda na shigo bani da hanyar fita kuma ban zo
nan don na fita ba , na kawo kaina ne , kasan me Hydar? Gaba d'aya kai da mutanen ka duk
kun riga kun gama da mutane na ,ban ga abunda ya rage min ba,kuma koda baku kashe ni ba
mutuwar kawai zan yi the only difference is that idan kun barni Cutar cancer ce zata kashe ni
idan kuma na kawo kaina kuma harbi ne da bindiga ko kuma rataya har lahira so bani da zab'i
kuma ban yi nadamar abunda na aikata ba! Domin mahaifin ka ya fini kwazo da komai sannan
yak'i shiga agenda r mu irin wad'annan mutane barinsu suna numfashi ai babban matsala ce.
Hydar a fusace ya mik'e ya kai masa naushi saida ya dungura daga shi har kujerar sa ,nan
Hydar ya zagayo inda yake ya Fara aika masa sak'onni na duka í ½í±Ší ¼í¿¼ kamar an aiko shi. Wasu
sojoji ne suka banko k'ofar tare da general suka Fara k'ok'arin janye Hydar daga jikin Yousuf
mainasara amma kamar chewing gum sam yak'i sake shi. General har ya gaji ya rasa yanda zai
yi se ganin Junaid yayi yana k'iran wani layi " Hello kinga Wannan saurayin naki sam ya
haukace kiyi magana ko zai Dena pls , come up with something wanda zaisa ya Bari !!" General
ya Saki baki jin wanda aka k'ira itace Y'ar sa Asy shi sam bai tsammanin wani abu tsakanin su
ba
" Hydar pls stop it!" Kalmar kawai da Asy ta fad'a ta waya ,kuma kalmar da ya dakatar da
Hydar daga surfen da yake yiwa Mainasara! Da sauri sojojin suka Janye Mainasara sukayi waje
da shi zuwa detention room. Hydar ya d'an daidaita kanshi yace " Ya dai macen fama? Me
kuma ya faru?" Kasantuwar Hands free wayar take Asy tace " Ka nutsu mana! This is ur last
prep! Kuma ya kawo kanshi dan kanshi mesa zaka yi asarar karfin ka ? Why not save it for
something elseí ½í¸‰" sosai Hydar yayi murmushi ya karb'e wayar daga Hannun Uncle Junaid ya
fice daga Office din , wajen ya rage daga General se Uncle Junaid general yace " Na kasa
fahimtar wannan alamarin! Kar ka fad'a min abunda nake tunani shi yake faruwa?" Uncle Junaid
ya gyara tsayuwar rigar sa yace " baka ga komai ba! Yaran naka players ne , a wajen aiki basa
shiri amma a bayan fagge laila da majnun suke" sosai General yayi dariya yace " toh Allah shi
kyauta! Junaid ya amsa da Ameen"
K'arshen tika tika tik! Nasara yace 99 days for d thief nd just a day for d owner! Nothing in
this world is worthy of patience ! Rashin hak'uri halaka ne ! Tozarta kai ne ! Shine farkon abunda
yake jawo kwadayi da kuma rashin imani da rashin tawakkali it happens in this world ! Brothers
don't trust each other gudun wani zai cutar da wani , talaka na tsoron d'an uwansa mai kudi
kuma da ace zai aminta da shi se yayi butulci! Mace na kyashin Dan uwanta saboda ya samu ,
zumunci ya yanke , da dai sauransu a wajen wani ran dan uwansa tamkar na kyashi ne. Allah
ka tsare mu da rud'in duniya domin itace babbar halaka! Allah kuma ya bamu Kyakkyawar
zuciya tsarkakakkiya ya kuma sa muyi amfani da lessons da muke d'auka. Ina kuma fatan ko
da kad'an ne wani ya amfana da abunda na rubuta. ALLAH YASA MU DACE" AMEEN!!
TWO MONTHS LATER!
Da sauri Zainab @ut@r h@jiy@ ta shigo gida tana guna guni se turo baki take , Azeeza na
zaune kan carpet tana daka loma í ¼í½›. Kafin ta yi magana ma se ga Hydar ya shigo cikin bak'ar
shirt me v neck da wandon soji hannun sa wayoyi ne guda biyu fuskar nan a d'aure yana kallon
Zee ita kuwa kai a k'asa ta juya masa baya.
Bai kai ga bud'e baki ba Asy ta mak'ale wuyan shi ta baya ta rad'a masa a kunne " Adai bi a
hankali Soldier! " murmushi sosai yayi kafin yace " kinga wannan yarinyar bata ji wlhy I warned
her ban son ganin wancan Albino boyfriend d'in nata a k'ofar gida na amma bata ji" a hankali
zainab tace " Oooh yaya pls shi fa ba Albino bane kawai farin shi ne haka kuma kai da kana son
Aunty Asy waye ya Hana ka naga ma yanzu matar ka ce ita í ½í¸"
Sosai dariya ya kufce wa su Asy harda Azeeza nan zainab ta watsa Mata Harara tace " Tab!
Ai wallahy da nice ke ko motsi bazan yi ba ! Yaya Azeeza fa don tsabar samun guri har outing
suna fita da Ahmad ni kuma shikenan a Hana ni sakat?"
Hydar don tsabar dariya seda ya zare hannayen Asy daga wuyan shi ya nemi waje ya zauna
yana kallon Zee kafin yace " Iyeee??? Ashe dai kanwar tawa ta girma ! Su zee manya ko kunya
babu kike cewa na Hana ki sakat don kawai na Hana ki ganin Albino boy naki?" Uhm !! Wai
yaya mesa kake haka ne pls shi ba albino bane pls yaya ka samu lokaci ku gana da shi you'll
definitely like him " Tab'e baki Hydar yayi yace " Oya je kice yazo ina son ganin shi , and mind
you! Idan bai Mun ba Kora shi zan yi daga gidana! " sosai Azeeza take dariya Asy ma haka
seda zainab ta fita yace " Macen fama ! Meet me at mah room" yana kai wannan ya wuce
upstairs tayi murmushi ta dubi Azeeza dake k'ok'arin kai glass na ruwa bakin ta tace " idan sun
shigo suzo falon yayan ki" kai kawai Azeeza ta girgiza Mata Asy tayi murmushi ta haura sama
itama.........
Da sallama ta shigo d'akin ya amsa Mata sannan ya d'ago yana k'are Mata kallo from
head to toe yace " kin san wani abu kuwa? Nifa ban san mesa na k'ira ki baí ½í¸‰ " Asy ta k'arasa
zuwa inda yake kwance kan gadon ta d'aura hannun ta saman kirjin shi tace " na sani ai! "
janyota yayi jikin shi yace " nasan abu guda! Dat I love you!" Murmushi tayi tace " kai ! You are
in control of me my beloved cos my hrt is careless today let d crazy words say what they want
to say" dariya sosai yayi yace " your mood is romantic tonight! Idan na tsaya jin kalaman ki
bazan ga Albino in law d'ina ba so ki Adana su nan da anjima kad'an macen fama " yana kai
wannan ya manna Mata kiss a goshi yace tashi muje ki tarbi in-law dinki
[10/20, 10:12 AM] +234 701 661 4602: í ½í²» BURIN FANSA í ½í²»
í ½í²” NA HAUWA ISAH JA'O í ½í²”( 2016)
1⃣4⃣1âƒ£í ¼í¾ž1⃣4⃣6⃣
í ¼í¼¹FINAL EPISODE í ¼í¼¹
IN DEDICATION TO LUVLY SISTERS @UT@R H@JIY@
EN ASY KHALEELí ½í¸˜
Wani had'adden guy na hango zaune a kan kujera ya d'an karkace yana facing zainab se
kus kus suke yi , " wlhy kasan yadda zakayi winning zuciyar yaya don he's tough kuma banda
gaisuwa kada ka sake magana se in ya baka dama" kai saurayin ya girgiza yana mai murmushi
sosai kyau kuwa kamar kwasa yayi.
Hydar da Asy suna fitowa ya tsaya a bakin kofa ya k'are musu kallo se maganganun su
sukeyi basu ma san ya iso ba , murmushi Hydar d'in yayi ya kalli Asy yace " perfect match í ½í¸‰ "
dariyar ta ne ya sa su zainab suka d'ago , saurayin ya durk'usa har k'asa ya gaida Hydar, ba
yabo ba fallasa ya amsa yana neman wajen zama Asy kuwa ta wuce kitchen don kawo musu
tea kasantuwar sanyi ake yi.
A hankali ya dubi Zainab yace " Autar Hajjaju kidan bamu waje I would like to talk in person
with your albin....... Bai karasa ba yayi gum da baki zainab ta turo baki tace "yaya mana!"D'auke
kai yayi yana dariya sannan ya dubi saurayin yace " Sorry about that, yaya sunan ka ? " Um
suna na Othman Omar " kai hydar ya jinjina yayi dariya yace " Bana buk'atar sauran bayanai "
kai d'an asalin Gombe state ne , now a medical doctor kuma professional! Mahaifin ka baya a
raye se mahaifiya , kana da yaya namiji guda d'aya sannan kuma yanzu haka kana zama ne a
gidan ka na Gwagwalada , nasan duk halayen ka from a to z don haka bana bukatar ka sanar
da ni all I need to know is How much love you have for my sis and a lokacin da na iso falon nan
na riga na gane irin wanne ne so ina so ka bani nan da two hours duk hukuncin da na yanke
zainab zata sanar maka." Hydar yana kaiwa nan ya kurbi tea sannan ya mik'e yace " Macen
fama zamu wuce masallaci ki shirya mana dinner nida Othman and also Uncle Junaid bazai
samu zuwa yau ba so ki mayar da files da na baki. Oh kinga naso na manta da abu guda " just
want to remind you! Keep those romantic words securedí ½í¸‰"
Sosai tayi dariya sannan ta kwashe mugs din ta kai ciki
Finally Hydar ya gaji da game d'in da yake yi na sawa zee fargaba ya yarda ya amince zancen
Auren ta da Othman haka ma Azeeza da captain Ahmad ( newly recruited soldier)! .......
ALHAMDULILLAH!
My fans am sorry for cutting this short but I think its tym we close the chapter of fansa í ½í¸‰
Inda nayi kuskure Allah ya yafe min inda kuma nai daidai Allah yasa mu amfana da shi baki
d'aya, Masu irin hali na MK kuma Allah yasa su gyara domin butulci ba zai d'aure ba dole akwai
ranar kin dillanci.
All credits goes to You
Autar hajiya
Asy khaleel
Mah Namecy JIIDDA BELLO
maman Aiman da Tasleem......
Also to the worlds best friendsí ½í²ž
Rookie kaxsí ½í±¯
Feedoh y'ar ficika í ½í¸˜
Ummu Bassam
Teemah Ajiya ( maman farwa) And all humble members of the J JA'O AND R. KAXS GRP !
READERS DIGEST
FEEDOH ND BIEBEE GRP
DANDALIN AUTAR HAJIYA
JIDDAH BELLO NOVELS AND ENTIRE ONLINE HAUSA WRITERS / EXCELLENT WRITERS
Feel free to contact me for any correction if any coz mutum tara yake bai cika goma ba
THANK YOU FANS!!!
Taku har kullum JEEDDAH JA'Oí ¼í¿µ