Chapter 3 Reading Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf Arewa Novels

Silar Graduation Party book Complete Hausa Novels by Matar Malam .pdf

Author :  Mujahida Matar Malam Category :  Thnovels

Chapter   3 / 6

6K to 9K   out of 17.5K words

BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
� of Writer's Hausa novels And design graphics```

_SUNDAY 29/9/2024 SEPTEMBER_

*PAGE 31 TO 40*

...................BASMISTH INTERNATIONAL SCHOOL K'asaitacciyar makaranta data d'auke da yaran masu kud'i
damasu fad'a Aji yaran talakawan k'ad'anne Aciki kasancewar yaran masu kud'i ne yasa tarbiyarsu tayi
K'aranci domin Kuwa Rabin yaran duk sagarcine da akab'atasu da kud'i sai Abunda sukeso sukeyi, saifaman
shirye shirye sukeyi Domin dabsuke da gabatarda graduation party d'insu, sai shirye shirye sukeyi,

"Wai Ina kuke ganin zamuyi party dan baikamata mutsaya iya Wanda makarantar zatamuna ba better Ace
munyi wani namu nadaban,"

"Kinada gaskiya y'ar minister domin Kuwa dole muyi shagali Wanda zaibada record daba'a tab'ayinsa
Acikin makarantun ba,"

"To Wai wane bikin kuma bayan Wanda makaranta zata muna,"? Cewar Ambi

"Kajita kefa watarana kamar bawayya ba Ambi iya d'an K'aramin bikin makaranta zai ishemu gaskiya dole
mufidda kud'i muyi *GRADUATION PARTY*"

"Hakane to amma inane inda zamuyi celebration d'in,"?

"Kubar komai A hannuna Ni zan samamana compatible murak'ashe"

"Yawwa Tman shiyasa nakesonka domin Kuwa Kaid'in ba K'aramin wayayye bane gashi cheek ne na naira
dubu 5,000,0000 domin kafara komai daga Yanzu,"

Shewa suka fara gamida kod'a y'ar minister.

"My dear party fakace mezakuyi party Kuma bayan celebrating d'inda kukayi na makaranta"

"My Love *GRADUATION PARTY* nefa kawai zamuyi Kuma shagali dazai nuna farincikinmu kawai kadafa ki
Manta H.N.D muka gama Kinga kuwa dole muyi celebriting,"

"Aman inatsoron Abunda zai iya biyowa bayane Babu Alheri Gaba d'aya daga Cikin kalmar party inajanyo
hankalinka dakacire kanka daga Cikin wannan bidi'ar iyawanda zakuyi makaranta ai yawadatar"

"Kinga Zali bana buk'atar duka Wad'annan kalaman naki kada kiwuce iyakarki kefa kawai wadda Zan Aura
ce bawai uwataba dazaki zauna kisakani barin Abunda bantashi Aikatashi ba, Ni Banda lokacin sauraren
wasu wa'azinki nawuce idan Kinga dama kizo kitayani murna gun shagalin idankuma kink'i shikenan Amma
banason shawararki kirik'e kayanki," Yana Kai k'arshen maganar yashige motarsa yabar gurin

Girgiza Kai zaliha tayi Cikin takaicin d'abi'ar mijinda zata aura Wai Ahakan akeson su Rayu tare mutuminda
har Yanzu yakasa banbance tsakanin Halak dama Haram mutumin da bazaka bashi shawara Maikyau ya
d'auka ba, Ya Allah kakawomin mafita gamida lamarin Allah kasani nafi k'aunar Auran Namiji Mai ilimin
Addini Amma k'addara tana neman jefani hannun Akasin Wanda Raina yakeso, Hawayenta tashare tareda
shiga gida cikin sanyin jiki,

Kallonta mama tayi Cikin kulawa tace"kunsakeyin halin naku ko,"?

Zama tayi kusada mama Cikin damuwa tace"Mama Wai *GRADUATION PARTY* zasuyi kuma fa bana cikin
makaranta bane, inajin tsoron Abunda zai iya biyowa baya Domin kinsan babu Alheri Gaba d'aya ka kalmar
party balantana kuma Ance Maza da Mata kinsan za'ayi shak'iyanci gamida shaid'anci, nidai Gaskiya mama
wallahi yanzu banason Auren ya Aman domin Sam bashida kamun kai.....,"

"Iyee Sannu Mai kamunki da tarbiya d'an nawa zakice baida tarbiya lalle zaliha to idan kinmanta Bari na
fad'amiki da Mahaifinsa danawa ciki d'aya muka fito Kuma duk nafuskanceku keda Uwar taki Baku k'aunar
wannan Auren Kuma sai Anyishi indai Ina raye, shashanci kawai" fuuuu yabar parlourn Yana fad'a

Kuka Kawai tasaki tareda barin parlourn itama,.

"Ambi indai inada daraja dak'ima Kan idanuwanki Kuma na Isa dake dagaske kinasona to inason kifasa
Zuwa Wannan *GRADUATION PARTY* d'in"

D'antura Baki tayi gaba tace"Haba Qalby yazakace kadanaje bayan duk mate d'inmu zasuje nidai Dan Allah
kayi hak'uri kajanye kalamanka naje celebrating ne fa kawai na kwana d'aya tak dazamu Kuma kace A'a
nidai Kawai Kayi hak'uri, gayyatarka fa nayi kuma saika b'ige da hanani Zuwa nima,"

Zubamata ido yayi cikin mamaki Domin Shine karon farko damusu yab'ata shiga tsakaninsu, cikin sanyinsa
yace"Ambi kinsanifa domin keba jahila bace kalmar party duka wata Abace Mara Kyau ga yaran musulmai
koda Mata kawai zasuyi balantana dukane Maza da Mata gurin za'ayi shak'iyanci duk bikinda za'a had'a
maza da mata wallahi sai Anyi Rashin tarbiya da kauce hanyar Allah gurin kinfi Kowa sanin Inada kishi
bazan iya juran ganin wani Abu Mara Kyau gameda wadda Zan Aura ba saboda haka Ni Abbas indai
harkinaso Ina maisanarmiki cewar kada kiyi gangancin zuwa *GRADUATION PARTY* d'in," Yana Gama
maganar yawuce cikin b'acin rai

Zumbura Baki tayi tareda cewa"Wallahi ko Ubana bazai hanani Zuwa Wannan GRADUATION PARTY d'in ba
balantana Wanda Zan Aura bama Zan Bari Umma tasan yarda mukayi dakai ba domin tana sani zata hanani
wallahi sainaje"

"Um um Alhaji kamata yayi Kama yarinyar Nan fad'a kahanata Zuwa Wannan bidi'ar bawai ka k'aramata
k'warin guiwa ba Ashfa kada kije wannan......,"

"Ni Gaskiya Mommy sainaje haba Daddy Ni Gaskiya Inason naje," kuka tasaka

Lallashinta Daddy yasoma tareda azawa Mommy fad'a Kuma ya tabbar sai Ashfa taje tareda Bata kud'in
Sosai tayi Murna., Mommy kuwa ido kawai tazuba musu Bata sake magana ba.........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️�☠️*
_FREE BOOK_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_

_SEPTEMBER (9) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)
ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma
sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina
maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️STORY FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu
yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin
Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan
cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN
OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin
wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da
Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku
Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika
da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman
lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA
JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA
SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR
RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE?
INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA
CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN
HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU
KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN
MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA
HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA
KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA
KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF
WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku
cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko
wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana
dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen
� of Writer's Hausa novels And design graphics```

*PAGE 41 TO 50*

.........A yaune BASMITH INTERNATIONAL SCHOOL take bikin gudanarda yaye d'ibanta ko wanne zakagani
cikinsu cike yakeda d farinciki gamida nishad'i ganin wannan ranar Duk uniform ne jikinsau lemon colour
Had'ida rigunar da masu kammala Karatu suke sakawa, jawabin malamansu sukayi gamida musu kyautuka
hakadai Akayi shagalin dasu da malaman nasu dama y'an uwansa saidai su ko k'ad'an baiyimu yarda
sukeso ba Hakan yasa suna Gama k'arb'ar kyautukan da photonan da Sukayi Suka bar makarantar izuwa
wannan lokacin Tman yasamamu inda zasuyi partyn motoci su Aman sukazo dasu duk Suka shiga suka nufe
ka bayan gari domin can ne zasuyi bikin,

K'arfe 05:00 daidai Suka Isa gurin Koda suka Isa Wurin Angyara komai yazama ready K'asaitacciyar hotel ce
wadda ta Ansa sunanta Wadda wani d'an siyasa yagina iya Had'uwa tahad'u Domin Y'ay'an manyane Kawai
suke Kama hotel d'in saiko su Y'an siyasa da manyan k'asa dataimakon Y'ar minister suka sami damar
Samun hotel d'in bayan gari take Domin sunacin garinsu Babu babba bakane maza dadama sukanyi k'aryar
tafiya ga iyalansu saisuzo da Mata can su zauna, wajenta wata k'atuwar Gina Akayi tazagayeta sai gate
d'inta babba shima sai tafkin Waka na turawa wato Swimming pool dake tsakiyar idan kafita waje kuwa
zaka hangi k'aton gogi daga gefe dake ta namaka naruwa gurin dai gwanin ban sha'awa yayi Kyau Sosai
tamkar k'asar waje,

"Wooow Kunga had'uwar gurin nan kuwa,? Kai gaskiya Y'ar minister keda Tman Kun San Abubuwa masu
Kyau gaskiya gurin Nan yayi had'uwar banmamaki tamkar ba'a Nigeria muke ba," Shila ta fad'a tana k'ara
zubawa gurin idon,

"Lalle dana biyewa wancan gaulan wallahi Dana cuce kaina Domin da Anyi bani Kai gaskiya gurin Kam ba
k'arya"

"Nikaina tawa beb d'in sotayi tamun bak'incikin Zuwa Nan to tinda Ina tsayayyyen Namiji ai Macce
k'aryatake tace zata bani k'aida,"

Dariya Tman yasaki yace"Wallahi kuwa kawai fa bagidajiya kakeson aura gaka gentle Amma karasa Wadda
zakaso Wai sai Zaliha bawai kyaune batadaba A'a kawai dai kanta yacika marfi, kema fa Ambi Saurayin Bai
wani waye ba sosai," yak'arasa maganar yana sakin dariya,

"Kunga guy's muje mushirya musauya Kaya mufito mufara Shagaliiiiy yamma tanayi," Shila y'ar Minister
tayi maganar tareda shigewa cikin hotel d'in bin bayanta Suma sukayi suka Shiga kusan bakowa sune Kawai
Domin hotel d'in kamar sirrin Mai itace Jama'a basusan da itaba indai bakakai wani shege ba to bazaka San
da hotel d'inba...

D'akunan ne birjin ko wannensu yashiga d'aya domin sauya kayan jikinsa, wanka sukayi ko waya yashiryo
yafito

Nidai kallo d'aya nama shigar jikinsau na d'auke ke domin Kuwa duk Mai Kunya da k'arfin tauhidi bazai iya
Koda kwatankwacin shigar ba,...................

_BASEERA ITACE ARZIKINA _

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SILAR GRADUATION PARTY!!! ☠️�☠️*
_FREE BOOK_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida
nishad'antarwa_

_SEPTEMBER (9) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free
book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7)
Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor
Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana
d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16)
SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P
ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR
MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID
BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27)

ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR
STORY ☠️�... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR
KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR
GRADUATION PARTY, HORROR ☠️�☠️ FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER ```

HARSAIKIN

3 / 6