Chapter 4 Reading MIJIN BABATA NE Book Complete by Ummu Jafar.txt Arewa Novels

MIJIN BABATA NE Book Complete by Ummu Jafar.txt

Author :  Ummu Jafar Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   4 / 8

9K to 12K   out of 21.7K words

lokaci bacci ya sake yin gaba da ita, mumy na ganin haka sai ta tashi ta koma wajan mijinta.

Tana cikin bacci sai kuma ta riƙa mutsi a hankali sanadin wani ƙaiƙayi da dukiya fulaninta keyi lokaci ɗaya......




*Comment and share*


*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*




*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*



*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*


*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*




*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*




*SHAFI NA 9*



____________📝 Hauwa na cikin sababi da Innarta sai taji wayarta ta fara rura, number ce ba suna kamar kar ta ɗauka kuma sai ta ɗauka, batayi magana ba sai da taji ance
"Hauwa ce?".

Da eh ta karɓa musu, jin tayi sunce,

" Dan Allah Hauwa muna so kiyi mana kwatancin inda kika zamo zo akwai wani aki da muke so kiyi muna dan Allah".

Aziyar zuciya Hauwa ta sauke kana tace,

" Wani aiki ne zan muku wanda bazaku iya gaya minshi a waya ba har sai na gaya muku inda nake?".

Sai matar tace,

" A'a abinda yasa nace haka saboda nida ke mu samu natsuwa wajan yin maganar, amma tunda kina son kiji to bari kiji daman bawani abu bane yasa nace ina so muhaɗu, labarinki naji shine naci ina son ganinki, daman wani yaro ne na kamu da sonshi kuma yaron babu ruwansa da mata ustazo ne shine aka ce na sameki komai ustazancin shi zai bada kai buri ya hau".

Dariya Hauwa ta sanya mai ƙarfi kana tace,

" Karki damu da kanshi sai yazo yana kuka ki tallafamasa, kawai ku gayamin ranar da zamu haɗu?".

Sai matar tace,
" ni ko yanzu kikace ina so mu haɗu".

Sai Hauwa tace,

"A'a ku dai bari zuwa gobe sai mu haɗu saboda yanzu akwai wani aiki gabana".

Godiya matar tayi mata kana suka kashe waya.

Tana gama waya ta faɗa wanka, bayan ta fito ne ta sanya wasu shegon kananun kaya ta fito waje dai-dai lokacin da Alhaji Abu ke fitowa, yana ganin Hauwa ya washi baki haɗi da faɗin,

" Ƴar albarka Hauwata".

Wani fari tayi masa da ido.

Inna Rabi da Inna Ladi da lnnarta ne zaune tsakar gida suna gyaran kayan da za'a abinci dare, ido suka haɗa da Inna ladi da Inna Rabi, lokaci ɗaya suka sanya wani tsaki haɗi da harar lnnar Hauwa.

Kai lnnar Hauwa tayi ƙasa dashi tana mai ci gaba da gyara kayan abinci da za'ayi duk sai taji ba daɗi.

Dubin Alhaji Abu Hauwa tayi a shagwaɓe tace,

" Alhaji yau ni gaskiya bazan iya cin tuwon dawa ba, ina so kabasu shinkafa suyi na shinkafa dan yafimin daɗi, amma kasuyo nama ayi miya dashi".

Washi baki yayi sai yace,

"Duk abinda kike so haka za'ayi ƴar albarka".

Duban su Inna dake gyaran kayan miya yayi yace,

" Rabi zo ki karɓi shinkafa ayi tuwon shinkafa tunda ɗiyata tace bata iya cin na dawa sai na shinkafa".

Inna Ladi ce tace,

" Aikuwa yanzu har mu toƙa tuwon, yanzu haka shine zamu kwashi sai dai tayi haƙuri tacishi a haka".

Sababi ya fara yace ko sun gama sai sun karɓa ko kaɗan ne su dafa mata, data ga abin zai kawo masifa kuma ga lnnarta sai hararta take sai tace Baba kawai kasawomin tsirar da madar shanu sun isheni..
Tun bata rufe baki ba sai lnna Ladi tace,

" Wallahi Alhaji bazamu yarda ba, ace agola tazo tafimu gareka, kuma tafi ƴaƴanka, ka duba ka gani wannan tuwon muda yaranka duk shi zamuci sannan ita tace bata ci sai dai taci kayan daɗi, da kina so kici kayan daɗi sai ki koma gidan ubanki idan zaki ci kayan daɗi mugani"....Alhaji Abu ne ya katsita da buga mata wata tsawa yace,

" Wallahi duk kika sake buɗa baki ki ka gayawa Hauwa magana bakin auren ki, kuma duk abinda Hauwa keso shi zam mata ko koso ko karkuso dan cikinku ba wanda ya bani kuɗi bare ya hanani abinda zanyi da abina".

Yana gama faɗar haka ya wuce ɗakinshi rai ɓace, har yakai ƙofar ɗakinshi sannan ya juyo yace Hauwa tazo.

Ba musu Hauwa ta tashi tashiga ɗakin sa sai rangwaɗa takeyi ala dole ina sonta.

Ranar Hansa'u yadda taga safiya haka taga yamma, tasha kuka kamar ranta yafita sanadin haka yasa da safe ta tashi da wani zazzaɓi wanda yasa ko hannuta bata iya ɗagawa.

Koda safiya ta waye da ƙar ta tashi tayi sallah sannan ta koma kwance, duk aikin da ake na gida mumy tayishi har abinci, mijin Mumy ne da yafita ya sayo mata maganin zazzaɓi tasha amma duk a banza.

Har dare yayi bawani chanji a jikin Hansa'u ga mugun ƙayƙayin da dukiyar fulaninta keyi duk sai ya ƙara sata shiga wani hali.


Ko yau baya duk bacci ya sacesu can ya koma tashi sannun a hankali yazo wajan da Hansa'u ke kwance ya fara lalubarta yana shafar dukiyar fulaninta.

Lokacin da ya kai hannunshi wajan dukiyar fulaninta wani sassanyar ajiyar zuciya ta sauke lokaci ɗaya, bacci take amma yana kai hannunshi garesu taji sun daina wannan ƙayƙyayin da suke mata.


Kuyu haƙuri yanzu nayi busy ne


*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*




*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*



*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*


*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*




*WANNAN SHAFIN TUKWAICI NE GAREKI MARUBUCIYA KUMA FASIHIYA, GASKIYA NA GIRMAMA BASIRARKI SOSAI, ALLAH YA ƘARA BASIRA YA BAMU IKON RUBUTA ABINDA YAKE DAI-DAI, MAI ZAFAFA.🔥*




*SHAFI NA 10*


A hankali yaci gaba da matsarsu cikin kwanciyar hankali yaci gaba da bin duk wani sashe na jikinta yana shafa, ajiyar zuciya ta sauke lokaci ɗaya taji kamar an yaye mata wannan zazzaɓin da take ji, duk da tana so ta raba hannunshi da jikinta amma ta kasa saboda abinda yake mata sosai yake mata daɗi har cikin ƙwaƙwalwarta.

Shiko gogan naganin bata sanya ihu ba ya cigaba da abinda yake cikin hikima batare da yayi wani kuskure wanda zai sa taji zafin abin ba bare har tayi ƙara, sun jima haka daga bisani bacci yayi awon gaba da ita saboda daɗin abin da yake mata.

Kallon k'irjin ta ya cigaba da yi ya na lashe baki,tunanin ranar da zai kwashi garar ta kawai ya ke yi,don ya sani zai huta ba kad'an ba,ya matsu sosai amma dole ya bi komai a hankali tun da dai ya ga ta fara shigowa tarkon sa.

Ya na cikin tunanin ya ji motsin Momy ta sakko daga kan gado,ai kuwa ya yi wuf ya mik'e tsaye ya fara kame-kame.

Ganin kamar Momy kallon tuhuma ta ke yi masa ya sa shi had'e rai ya fara magana

"ke! Ni fa na gaji da halin wannan yarinyar,tun d'azu ta hana ni bacci sai surutai ta ke yi, ke kuma kina ji kiyi kwanciyarki sai da na zo na tofa mata addu'a sannan ta samu bacci, to idan babu dama ni fa zan bar gidan nan wallahi har na kammala nawa sai ki tare".

Momy ta sauke ajiyar zuciya ta ce,

"don Allah ka yi hak'uri, watak'il aljanu ne su ka shafe ta,zan nema mata magani in sha Allah, za ta dena"

Ya wani ja tsaki ya shige d'akin ya bar ta a tsaye.

Momy ta kalli Hansa'u ta gyad'a kai sannan ta bi bayan shi,ba ta dad'e da shiga ba Hansa'u ta fara jin ihun shi,don tun fitowar Momy falon ta farka ta dai yi shiru ne kawai.

"Dubin Momy yayi da idoshi da suka sauya zuwa kalar ja yace,
" Ba fa kya yi min ihu".
Ta ji muryar mijin Momyn ya na fad'a.

Ai kuwa nan ta fara jiyo muryar Momy ta na ta surutai,da irin numfashin da ta ji mijin momyn ya na yi lokacin da ya ke shafa ta,Hansa'u yau maimakon ta ji haushi sai ta ji wani bak'on yanayi ya na shigar ta.



Hauwa ta na shiga d'akin ta tadda Alhaji zaune ya na ganin ta ya fara washe baki, ita kuwa ta k'araso ta zauna ta na wani jijjiga jiki.

Alhaji ya washe baki ya ce,
"Hauwa ta Hauwa ƴar albarka".

Hauwa ta yi fari da ido ta ce,

"Allah ya taimaki Alhaji".

Alhaji ya ce"don Allah ki dinga hak'uri da duk abin da su Ladi su ke yi miki,ki kwantar da hankali ki, don ki fi su daraja a wuri na,in dai za ki cigaba da bani had'in kai to babu abin da ba zan siya miki ba".

Hauwa ta wani juya ido ta ce,

"kar ka damu Alhaji ai muna tare".

Haka dai su ka yi ta firar su har magriba,sannan ta fito shi ma ya fito ya yi alwala ya fita.


Duk y'an gidan su na zaune a tsakar gida a na rabon tuwon dare, Alhaji ya shigo gidan da k'unshin bak'ar ledar sa,duk matan su ka bi shi da kallo ganin ya yi hanyar d'akin Hauwa.

Ya na zuwa ya shiga ya na washe baki ya ce,

"Hauwa ga tsire da madarar da ki ka ce na siyo miki".

Hauwa ta kar'ba ta na wani juya kai irin na y'an duniya ta ce,
"na gode".

Tsakar gida ta fito ta zauna ta baje ledar ta fara ci ta na waya da samarin ta, sai dubi-dubin mutanin gida takeyi.

Inna Rabi da ita ta fara ganin Hauwa sai ta nunawa Inna Ladi da ido,su ka yi k'wafa su na cigaba da cin tuwon su.

Innar Hauwa kuwa ji ta yi kamar ta yi kuka saboda bak'in ciki abin ya na damun ta sosai, amma ta na k'ok'arin ganin ba ta saka shi a ranta ba saboda yanayin ciwon zuciyarta, kuma dama can ita ba me yawan surutu bace,saboda haka ta tsame hannun ta daga cikin tuwon ta koma d'aki ta yi tagumi,ta na tunanin yanda za ta yi da Hauwa.

Hauwa kuwa bayan ta gama,wanka ta yi brush ta shige d'akinta ta kwanta, bayan ta gama wayar banza da maza dan yanzu har tsfafi irinsu Alhaji Abu tana kulawa saboda tasamu kuɗi.


Yau da sassafe ta tashi saboda alk'awarin had'uwa da wannan matar, wanka ta yi ta shirya cikin wasu riga da wando wanda su ka kama ta sosai, ta ci kwalliya sai zuba k'amshi ta ke ,ta wulla cingom a baki ta fito ta na taku d'aya-d'aya, kallo d'aya namiji me lafiya zai yi mata ya rasa nutsuwar sa.


*Comment and share*


*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*




*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*



*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*





*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM (Zakiyya).*




*SHAFI NA 11*



____________📝 Koda gari ya waye Hansa'u da ƙar ta tashi tayi alwala tayi sallah sannan ta koma bacci, Momy ce ta fito ko yau tayi aikin gida saboda yau unguwa zataje shiyasa ta tashi ta fara aiki cikin lokaci, bayan ta karya sannan Mumy tashiga wanka bayan ta fito ne tashirya haɗi da tadda Hansa'u daga bacci tayi mata sallama tayi tafiyar ta, duk wannan abin da take mijin Mumy bacci yake bai farka ba har sai da tace mishi zata fita, a dawo lafiya yayi mata sannan tafice.

Fitar Mumy ba jimawa Hansa'u ta farka, tashi tayi tayi wanka sannan tasaka wata figigiyar riga wadda duk wani haltta na jikinta ya baiyana, da yake Hansa'u bata cika son kaya masu nauyi ba shiyasa duk mafi yawanci kayanta kananu ne.

Tana cikin saka wannan rigar sai ga mijin Mumy yafito shima daga shi sai wani gunton tawul, ido ya kefa mata yana kallo sai tuna wani abu yake a ransa, juyowar da Hansa'u tayi ne suka haɗa ido yasa ya kauda idonshi waje ɗaya haɗi dayi mata murmushi yace,

" Hansa'u kin ji sauƙin jikinki?".
Ya faɗi haka ciki maryar kasala.

Wani abu taji ajikinta dan haka itama ta karɓa mishu a shagwaɓe.

Murmushi yayi sannan ya ƙarasa toilet, wanka yayi yafito ya zauna sannan yace ta ɗauko masa beark ɗinshi, tv ya kunnan yana kallon wani film na turawa duk rabinshi iskanci ne, sarai yasan Hansa'u ta gani, ita ko har taso ta tashi ta bar falon sai kuma wata zuciya tace ta ɗan tsaya ta kalla, ana cikin haka har ankan wajan da wani namiji ke isakanci da wata yarinya, dan Hansa'u tasamu damar kallon wannan film ɗin ya ɗau waya yafice falon yayi kamar wayar gaski yake ya laɓe yana kallonta shin ko zata kalla aikuwa ta ji daɗin, dan fitarshi ke da wuya ta maida hankalinta ga tv tana kallon abinda ke faruwa tsakanin wannan mutum da wannan yarinya, sosai abin ya burgeta, lokaci ɗaya ta fara miƙi tana murza dukiyar fulaninta da taji sun fara mata ƙyaƙyayi, sai da ya bari jikinta yayi sanyi sosai sannan yashigo ɗakin, ita kuma tana ganin yashigo tayi kamar ba kallo takeyi ba, bai wani damu ba cigaba yayi da kallon abinda yakeyi har ya ƙare, kuma dai-dai wannan lokaci aka fara kiran sallah azahar.

Tashi yayi yaje masalaci ya dawo, itama tayi sallah, tunda ya dawo ya zauna tsakar gida duk inada tabi idonshi na kanta, dan yau har ga Allah yana buƙatar ta, dan haka yau dole itama ta bashi haɗin kai, ɗaki ya koma ya sake kunnan wani film wanda wanna babu wata sakayawa iskanci sukeyi suna ihu, ihu da tajine kuma irin yadda taji su Mumy nayi yasa jikinta n karkarwa tashigo falon, tana shigowa idonta akan wannan mutum, lokaci ɗaya ta rasa na tsuwarta, bata kula ba idonta na kan tv ƙasa taji ta tafaɗi, ƴar ƙara tasaki wadda ta dawo dashi duniyar kallon da yakeyi, ganinta ƙasa tana riƙi ƙafa tana faɗin,

" Washi ƙafana".

Cikin hanzari ya tashi yaje gareta bawani ɓata lokaci ya jawota jikinsa, lokaci ɗaya suka sauke ajiyar zuciya saboda wani ɗumi da ya ziyarcesu gaba ki ɗaya.

Cikin kasalaliyar murya yace,

" Bakiji zafi ba?".

"Ƙafana".
Haka tace dashi, yanayin da tayi mishi magana ne yasa shi wani hali dan haka bai san lokacin da ya ƙara sakata jikinshi ba.

Ita kuma tana jin haka kawai sai wani haushin shi ya rufe mata zuciya kai tsaye ta fara wani mutsi-mutsi alamun tashi zatayi, raba jikinshi yayi da ita kana yasa kayanshi ya fita yaje ya sayo mata lemo da madara, karɓa tayi bata shaba har dare yayi har Mumy ta dawo jikinta duk ba daɗi, shiko gogan na ganin haka wani daɗi duk ya rufe mishi zuciya, a tunaninshi itama tana jin abinda yake ji.

Da dare bayan Mumy ta dawo sunyi wanka sun kwanta haɗi da saka kayan bacci , bayan duk bacci yayi awon gaba dasu ne yatashi sannu a hankali ya je kan gujerar da hansa'u take yau da zuwansa bai tsaya ɓata lokaci ba ya ciremata rigar jikinta, wasa ya farayi da ita har ya samu ya cire mata pant ɗinta, da yake daga shi sai ƙaramin wando, cireshi yayi haɗi da fara ƙoƙarin shigarta, tana cikin bacci taji baƙon lamari, a hankali ta buɗe idonta, wazata gani saman jikinta Mijin Babarta, ido ta buɗe sosai haɗi da buga wata razananar ƙara tare da faɗin,

" Wayyo Allah Mumy mijinki shine kwartona!".

Yana jin ta faɗi haka ya tashi daga jikinta da sauri yayi hanyar toilet ya shiga.

Cikin bacci Mumy taji ƙarar Hansa'u dan haka ta tashi a firgece ta ƙarasu wajan Hansa'u , irin yadda taga Hansa'u ba komai a jikinta yayi masifar ɗaga mata hankali, jikin na rawa tafara faɗin,

" Ba abinda ya sameki ƴata?".

Hawaye ne suka riƙa zuba a idon mumy lokaci ɗaya.

Hansa'u kasa magana tayi ba abinda take faɗa sai

" Mumy na bani mijinki shine kwartona".
Tana faɗin haka itama tana kuka.

Duk wannan abin da ake yana toilet zaune yana tunanin mafita.



Hauwa ce tafito riƙi da wani figigin mayafi sai rangwaɗa take, Alhaji Abu yana ganinta ya washi baki yace,

" Hauwata Hauwata, Hauwa anfito, yanzu sai ina?".

Hura cigum ɗin dake cikin bakinta tayi sannan tace,

"Gidan ƙawata zanje Baba".

Inna Maryam ce ta kalleta kana tace,

" A haka zaki fita Hauwa duba shigarki, ke yanzu kodan yaranki bazaki wa kanki faɗa ba Hauwa, idan aure kike so dan Allah kizo kifitar da wani cikin waɗannan yaran ki aura, wallahi koni zan riƙa samun abinda zakuci ni dai burina ki daina wannan yawo".

Har Hauwa zata buɗa baki tayi magana sai wayarta ta fara rura, da sauri ta duba haɗi da ɗaga wayar tana faɗin gani zuwa.

Dube lnnarta tayi da Alhaji Abu tace,

" Inna bari idan na dawo muyi magana yanzu akwai waɗanda ke jirana kuma munyi alƙawari dasu gasu can suna jirana".
Tayi wannan magana tana tafiya domin ta fice.

Inna Rabi ce tace,

" ɗan gado sai ɗan gado, barewa bazatayi gudu ba ɗanta ya rerafa, Hauwa ai ke bakiyi komai ba idan za'ayi dubi da tsatson da kika fito"....Alhaji Abune ya buga mata tsawa dan haka ba shiri ta kama bakinta bata ƙarasa abinda taso ta yaɓawa lnnar Hauwa ba.

Inna dai batace komai ba ta tashi ta shiga ɗaki.


Hauwa na fita daman akwai wani yaro mai napep wanda ke ɗaukarta duk inda zata je, dan haka tana fitowa ta ganshi ƙofar gida yana jiranta, shiga tayi yaja suka kama hanyar zuwa inda zata haɗa wannan matar da yaro matashi mai sabon jini kuma yaro wanda iyaye suka jima sunabawa tarbiya, Ahmad yaro mai hankali ga kyau ga iya wanka.

Kai tsaye wajanda tasan yana zama suka dosa, kuma da zuwan su suka ganshi zaune shi kaɗai yana duba wani littafe na arbiya, kallonshi Hauwa tayi tsaf sannan ta ɗaga waya takira wannan matar tace akawo mata hijab mai girma haɗi da gayawa wannan matar wajan da zata kawo mata, ba ɓata lokaci wannan matar ta kawo mata, bayan ta saka ne ta fito daga cikin napep ɗin ta fara tafiyi cikin na tsuwa kace ita ɗin wata malama ce, sannu ahankali har ta ƙaraso wajan da yake, sallama tayi

4 / 8