Author : Oum Afnan Category : True Life Story
cikin dare ne In yina gida sunyi dirty chat(chatting din batsa) da ƴan iskan ƴan matansa sun motsa masa sha'awarsa ,sai sannan ne zaizo ina barci zai watsamun ruwa mai tsananin sanyi a haka zan farka a furgice kuma a wannan furgicin zai nemeni...Doctor jima'i yakeyi dani irin na dabbobi ba ƴan aike(romance) saidai ya turbutsa mun halittarsa bai damu da kasancewata a bushe ko wet( Ina da ni'ima) ba ,shidai his satisfaction !,in ya kusanceni bazai minti biyu a kaina ba zai release ya rabu dani,bai damu da na gamsu ko ban gamsu ba... Ban taɓa ƙosawa ba ,ban fasa da masa biyayya ba ban taɓa zaginsa ba ko rage wani abu daga salon tarairaya da nakeyi garesa ba ,kazalika ban taɓa gayawa kowa ba saboda nasan shi Bature ne mu kuma larabawa ne to ba'a son aurena dashi ,amma dukda hakan sai da ya sakeni....😭"
"Is alright here, plz accept my sorry ok? ... Now me kikeso ? Ina nufin wani shawara kike so in baki?"
"Inaso in shirya da iyayena ,ƙanwata ta daina mun rashin kunya ,iyayena su so mijina ,ya dawo dani gidansa ya daina abinda yikeyi mu zauna lafiya....."
Wani Gwauron numfashi Doctor ta ajiye ,kafin ta hure iska mai ɗimi ta bakinta ta ɗan ɗauki ruwa ta ƙwalƙwala ,ta maida murfin goran ta rufe tana kallon fuskar Nasreeen looking so panic
"Kinzo da complicated case Nasreen, Amma inshaalh komai zai daidaita " ciro complementary card dinta tayi daga Aljihun table dinta kana ta miƙa mata
"Wannan Number na ne ,ki kirani a duk sanda kike bukata kinji zan baki shawara mai kyau" ta sake dakatawa ta dauki wani ƙaramin abu mai kama da presentation memo ,ta shiga rubutu a jikin sa "wannan kuma consultation Bill ne kije ki biya a payment center " karɓa tayi a hankali tana godiya ta kalli kudin
Kudine in an ƙiyasta a kuɗin Nigeria 250,000#
"Ok nagode ma! zan biya yanzu" jinjina mata kai tayi "karki damu nace maki komai zai zama normal karki sake kuka kinji" jinjina mata kai tayi ta dauki handbag ɗinta
Waving good bye ta mata ,fuskarta falll murmushi tace "Ma'assalama" (bye bye)
#0um Aphnan
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_
*006...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_
Daga wannan ranar ya cigaba da kiran wayar Hadiza kullum ba fashi ,itakuma kullum sai ta ɗauka tai ta masa hauka ya daina kiran wrong number ne ,sam bata basa damar da zai mata bayanin wa yake nema ba.
Yau anyi Albashi yaran Hajiya kowa yazo yayi ma Hajiya cefane da suka saba duk karshen wata ,kayan abincine, kayan tea da kayan lambu ,suna fita Hajiya ta maida kaya ta cusa a wata tsohuwar firinjin ta da tasa aka maka mai abin saka kwaɗo da makulli
Tana gama ɗure kayan fruit ɗin ta da su madaran ta kulle da makulli taje tayi kwanciyarta ,ta saka ɗan makullin a ƙasan pillown ta
Hadiza ƙuƙum tayi takaici ya dameta ana haka saiga Halim ,Wanda ya kasamce age mate din Hadizan ne shima kuma jikan Hajiya ne ,ta ɓangaren babansa
A rana yaga Hadiza tana ta ƙunƙunai "Hadiza lafiya kike anan ko kunyi fada da hajiyan ne?"
"Halim zo kaji don Allah kullum Hajiya batashan ruwan rijiya sai na leda nikuma tai ta hadani da birgiman kwaɗi inje in kami da typhoid fever Batada asara ,gashi girkin gidan nan ba dadi ,abinci loka guda amma magi star guda uku ,in kace bazaiji ba ace ka ƙara da gishiri ,manja ko mangyada a diga maka dirit a tukunya in kayi magana ace ai man mai kyaune akwai nasooo...saboda tasan in an dafa ba ci take ba saidai Ni da Almajirai fisabilillahi ya za'ayi ranar da nayi aure mijina ya iya cin girkina ba cewa zaiyi ban iya girki ba? Duk tabi ta koya mun girkin Mayu saboda mugunta!......
To Ni duk ba wanann yike mun ciwo ba ,bata bani dan madaran nan insha tea sai tace madara da sugar dinta na masu diabetics ne (masu ciwon siga) bazan shaba ,kullum inta jika gero inashan kunu da mazarkwaila ,da rana a hadani da katta kafura Ita kuwa kaga yaushe rabonmu da sallar layya? Ba wata shida ba,to naman layyanta nanan tayi masa suya ƙau ƙau kamar gawayi wai saboda kar ya lalace ,kuma a haka fa ɓoyeshi tayi saboda kar inci saidai kullum ta watsa a saman abincin da zataci ta hada da coslow mai daɗi yaji salad cream haka zataci Ni Ko ohooo ,wallahi na gaji gidan mu zan koma nasani sarai malamin mu yace mu masu ƙuruciya mukafi bukatar abinci mai gina jiki ba itaba gawa taƙi rami ....."
"To naji yanzu duk mai ya kawo maganar nan?"
"Fruit ne su baba Ado suka kawo ta shaƙe fridge dashi ta kulle da kwado tayi pillow da ɗan mukullin kuma inason sha ta hanani"
"Barci take?" Daga mata kai tayi alamar Eh
Kunnenta ya kama ya rada mata magana kawai sai ta zaro ido "Aah halim "
"Ke dai kawai sa ido"
Shiga ɗakin yayi saɗaf saɗaf ba tsoro ya kama kanta ya ɗage sama a hankali ,ya mata sigina da ido aikuwa tazo ta saka hannu ta zare mukullin ta falla da gudu ,juyi hajiya tayi jin an aje mata kai gwaraff
Wangale ido tayi a furgice ganin inuwar mutun a take bakinta ya kama rawa duk zatonta mala'ikan zare rai ne
"To bana sa'i yayi? Ash_hadu an laaa ha'ila ha ilalahu..." Kawai sai ta fashe da kuka tana rokonsa ya zare ranta a hankali" dariya halim ya bushe dashi
"Hajjaju makkatun nine fa"
Daɗa gwagwale idon ta ringayi da tsakiyar baƙin idon ya danyi haske kamar na hakiya "Kaine wa ,ciwo da tsufa ya cinya idon"
Dariyar en China Hadiza ta bushe dashi "Hajiya halim ne" juyi tayi ta miƙe zaune "Ai Halim??? Kaci gidanku halim Bello ka razana bani ba"
Dariya suka fashe dashi ko a jikinsu basu damu da masifarta ba "Hajiya an shaƙo ƙamshin lahira ta ganka da jallabiya ta zata azara'ilu ne😂"
Miƙa hannu tayi zata dauko dorinar da take ajiyewa na dukan jikokin ,suka kuwa fita da gudu suka bar mata gidan gabaɗaya suna dariya
Saida sukayi nisa da gida sannan suka tsaya a gefen wani shagon aski suna dariya "Kinga yanzu mukulli na hannunki duk nema karki fito dashi ,ki bari sai ta zagaya ban daki ko tana wannan dogayen sallan nata ki sadada ko debi rabonki haka har su ƙare..." Miƙa masa hannu tayi suka tafa
"Kai halim abokin arziki Inshaalh innayi kudi kai zan fara kaiwa Makka"
"Kinji gaɓuwa nida nike namiji bance zanyi kudi In kaiki makka bane sai ke zakiyi wani magana dallah rufe mana baki..." Buɗe baki tayi za tayi mai da masa martani wayarta ya fara neman agaji
Dasauri ta kwakuloshi cikin zani ,sai kuma ta fashe da dariya tana nuna ma halin ɗin
"Halim jibi wani ɗan wahala kullum kira nace masa wrong number Amma yaki ji Ni nama daina ɗauka "
"Ɗauka muji" shiru tayi kamar bazata daukaba kafin kuma ta danna koren madannin
"Hello waikai ɗan damfara ne ko ɗan yankan kai ? Eye kayi shiru ko kidnapping dina kake son yi? To wallahi gwara ka nema wata don ko kun kamani gajiya da ciyar dani zakuyi ku sakeni ba mai karɓoni..." Shiru nuru yayi yina sauraron Muryar daya ta cikin wayarsa daya ta wajen shagon askin da yake
Da sauri ya fito don ya tabbatar da zarginsa ,aikuwa Hadiza ya gani tana bubbuda ƙafa kamar mai shirin dambe tana ihu ma wayar kunnenta
A tsorace yace "Hello"
"Kaji ɗan ƙusar uwa da bakajina ne??" Da sauri Nuru ya karasa gabanta bata ankare ba sai dai ya warce wayar a hannunta ,ya duba Number tabbas numbersa ne
Da sauri ya nemi wani ɗan dutse ya zaune dafe da kai ya rasa tunanin me ma zaiyi
"Ha'ahhh malaminsu ɗan bani wayata ko?" A sanyaye ya kashe wayarsa ya yafitota da hannu "zo ki karɓar" turo baki tayi
"Iyeeh dama kana ƙumina wato inzo ka zalunceni naƙi wayon bare ma naga ka soma zama ɗan gaye cikin kwanakin nan" Murmushine ya ƙwace masa abinda bai taba shiga tsakaninsu ba
"Ba dukanki zan ba kawai dai nine nike kiran wayarki kina cemun dan kidnapper ,shine na tabbatar da zargina ke dince zo amshi wayarki"
Jikinta dan sanyi yayi "To wa ya baka Number na ko kawai ka ganshi a wayarka ne?"
"Baki santa ba wata Bee ne ta bani a matsayin numberta " dafe gefen goshi tayi alamar tunani
"Bee!...bee...!! Ohooo na tuna badai Anty bee ba?"
"Kin san wata Anty bee ce?"
"Eh wata er gayuce har ma tana da mota ,ina zuwa mata aiki da saƙo tana biyana...." Da sauri kuma ta rufe bakinta da hannu tana kallon halim da Nuru a tare
"Don Allah karka fadawa Hajiya wallahi batasan ina zuwa ba"
Cikin zumudi ya tashi yamatsa gabanta jikinsa har rawa yike "Ya kamanninta yike? Wallahi ba wanda zan fada mawa i promise "
"To malami ɗan jirga baya mana kana shige mun kamar wani dan iska" matsawa yayi kaɗan ba tareda ya damu da zagin cusa haushin da ta masa ba
Nan ta fara zayyana masa kamanninta . Murmushi yayi gamida mata thumb up "wallahi itace kuwa amma me yasa ta bani numberki?"
"Ohon muku kai me ya kaika tataro wacce tafi ƙarfin ka ai gashinan ka wulaƙanta"
Kallon Halim Yayi da tundazu bai saka masu baki ba ,sannan ya danyi jimmmmm kafin yace "Hadiza kike ko?" Jinjina masa kai tayi "Eh Hadizan Hajiya sai dubu ta taru"
"Yawwa Plz zamu hada colliding dake waccan Anty bee ɗin taki sonta nike amma ga alama bata sona,zamuyi wani abu don ta gani ko Allah zaisa hankalinta ya dawo kaina ,karki damu akwai biya!!! Zan baki kudin fiye da wanda take baki"
"Uhum uhum nuru ku fa gayune ba ko sisi"
"Eh naji zan biya dai wai ba ni nace ba ko tamabayata kikayi?"
"To yanzu yanzu zaka bani ka yarda?" Gyada mata kai yayi a take ya zaro miƙaƙun en 1k guda biyar a Aljihun bayan wandon jeans ɗin sa ya miƙa mata
Kasa karba tayi tana jin tantama a kansa
"Kai nuru nidai inajin tsoron karɓar kudinka karka iskan ta ni ,fara fada me zan maka tukun"
Murmushi yayi ɓaro ɓaro ɗin ta yina bashi mamaki
To ... To shknn inaso mu fara soyayya Ni dake ina Nufin soyayyar ƙarya ..........✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_
*007...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_
Zaro duk idonta tayi waje "So me? Ban gane ba ,Au Nuru iskancin naka bana ta kaina ya biyo ƙwaila na dani" ba Nuru ba harta Halim saida ya fashe da dariya ina kurin dijen yake ? Gabaɗaya ta furgice kamar ance ta zo su shiga halaka
"Haba come on! ba wani abu bane ai ke din babbar yarinya ce da kin sama kula kawai dai goyon kaka ne da tashi a gaban tsoffi yasa kike ganin ke ƙwailace "
"To shikenan duk abunda za'a ce ace amma wannan abun yafi karfin Hadiza" ta wuce fuuuu ta bar halim da Nuru a tsaye.....
Kallon juna sukayi Nuru cikin kissa ya langaɓar da kai sak kalar tausayi Halim da baisan wanene Nuru ba a take yaji tausayinsa ya tsirgan masa
"Kayi hakuri bro zan tayaka shawo kanta" miƙa masa hannu yayi kamar wani sa'an shi suka gaisa
"Dako ka kyauta kai Nagode " suka yi sallama Halim yina yabon kyawun halitta da saukin halin Nuru shi kuma Nuru yina tunanin hanyar da zaibi ya shawo kan Bee ta hanyar amfani da Hadiza
****
Nasmah Daga gida kamar yanda sukayi da ummanta zataje lunch tlda ƙawayenta ba haka abin yake ba
Wani shahararren Hotel taje inda suka shirya zasu haɗu da wani mawaki da ya mata alkawarin koya mata waka
Abinci sukeci akan table amma gabaɗaya attention ɗin sa yina kan ƙirjinta ne da shape ɗin ɗan karamin hips ɗin ta da suka baje akan kujeran da take zaune tana cin chips a hankula
Jin shiru ba magana yasa ta ɗan murmusa "Uhm sir ,Nace ba ya maganar mu ta kwana ko?"
Tauna naman kazan bakinsa ya idasa yi sannan ya kora da ɗan lemu kaɗan
"Oh bakida matsala saidai You need to be sacrifice in order to satisfied" haɗe gira tayi kadan alamar Bata fahimcesa ba
"No handsome ,ban fahimci zan sadaukar da wani abu ba don in samu gamsuwa me hakan ke nufi kasan I'm not good a fahimtar murɗaɗɗun magana talk polite please, I mean speak in a plain language "
Saida yakai fork ɗin abincin bakinsa tukunna sannan ya cigaba da tsiyaya drinks a cikin glass cup ba tareda ya damu da réaction dinta ba ko ya zata dauki maganar ba
"Kinsan dai bakida wani experience na waƙa ko? Beside baki ma iya ba ,dole nine zan ware lokutana masu tsada ina koya maki kar aje studio musha kunya..." Washe baki tayi "Oh Nagode"
"To Nikuma ina bukatar abu a wajen ki just sau daya ne ,wallahi bazan maki da zafi ba nasan ke virgen ce inada olive oil a mota musamman don irinku ,in komai yayi daidai You will definitely enjoy my company..."
Gwararaf ta saki cokalin akan plate ɗin gabanta yakuwa yi ƙara rakakaffff! Sosai attention ɗin mutane ya dawo kansu amma ɗan duniyar ko ya motsa cigaba da cin abincinsa ma yayi kamar ya fadi wani abu mara aibu ɗin nan
Lanƙwashe hannuwanta biyu tayi a kirji tana kallonsa "So Mr. Jabir (Ta kira sunansa kai tsaye ba maganar handsome) idan kaine C.E.O ɗin wajen ko wani mukami dai wani quality zan zama ina dashi kafin ka yarda in fara aiki daku?" Murmushi yayi "This is wow ,nothing much,kinsan ance every woman is beauty but without duty is guilty...don haka kawai zamuyi wasa da dare ɗaya ne ,Let's play it together Ina da daɗi I'm telling you" wani takaicine ya mata maƙoƙo a maƙoshi,kenan wannan kallon ƴar iska yike mun tuntuni
Ƙurrrr ta masa da ido amma ɗan duniyar yaƙi yarda su haɗa ido ,a hankali ta mike ta rataya jakar hannunta ,hannu ta mika ta daki juice din gabansa ba zato ta antaka masa a fuska ,wani wawan ajiyar zuciya yayi gamida firgigit saboda yanda ruwan lemun ya sheko masa a jiki ba zato
"Kaje da stupid wakarka ba a so!...... Mtseww bulshit" ta fice da sauri tabar wajen
Tana ganin kanta a ƙofar gidansu wani kukan shagwaɓa ya kwace mata ,a haka ta shigo gidan,maman tana waje akan kujeran roba tana karatun jarida sai ganinta tayi cikin kuka yarkace ²
"Lafiya daga zuwa lunch?"
"Mom Ni ba lunch da ƙawayena naje ba mr. Jabir ne wannan mawakin da nikeso dama muna chatting dashi shine ya shirya mana appointment muka hadu akan zai ɗaukeni aiki da companynsa na waƙa amma to my surprise,that goat has the gut yace wai zai iskanci dani? Momy nayi kalan er iska ne ?"
Zabura uwar tayi ta jefar da jaridar a ƙasa "Innalillahi wainnailaihir rajiun don't tell me ya maki fyaɗe!!! Na shiga uku !"
Juya ƙeya tayi ta ja tsaki "Tafdi watsa masa drinks nayi na zazzagesa kuwa na taho gida" Ajiyar zuciya uwar tayi sai kuma gabanta ya fadi "Me yasa kikayi haka Nasma You insulted him kinsan mutumin sunada kudi kuma sunada karfi a nahiyatul Arab ko? Shikenan You go and wait for the feedback"
"Me zai iya mun ai ɗan iska bayi da power" ta wice daki fuuuu
Jinjina kai Nasreen tayi wacce duk take leƙensu ta window "Lallai rawar kan yarinyar nan zatayi kai! Allah ya tsare"
A hankali ta koma ta kwanta tana tuno zamansu da sukayi da mijinta na baya da tunanin new life ɗin ta da bashi sannan tana tunanin future life din da zatayi in tabi therapy din Doctor,shin shawarwarin da zata bata zai yi aiki ? Shin zata iya canja ra'ayin wannan murɗaɗɗen mijin nata har ya dawo ya so ta su zauna lafiya ,shin zata iya dawo da lalatacciyar soyayyar da ya rigada ya ruguje?
Ire Land
(Elixir city).....✍🏽
_Matsalar Tahreem matsala ce da ya addabi mata da yawa na wannan zamanin not only matan aure ƴan matan ma suna fuskarta barazanar rabuwa da saurayi ba gaira ba dalili .....Ok zamubi Doctor zata koya mana yanda Tahreem da sauran mata irinta zasu shawo matsalarsu ,amma zasu iya????_
Oum Aphnan✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_
*008...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_
Har wajen ƙofar gidansu Hadiza ,ya raka Halim yina sake kwarkware masa hadda a matsayinsa na babba wanda ya fishi shekaru ,saida Halim ya gama shigewa sannan sukayi sallama ya ɗauki hanyar gidansu
Wajen ɗakinsu na samari ya nufa da fiton sa ,yina gyara zaman wandon jeans ɗin sa da ya ɗan zazzago daga kwankwasonsa yina daɗa tamke belt ɗin . Har zai gifta sai yaji kamar gurnanin mutane a cikin ɗakin ,da sauri ya matsa wajen hujin ƙofar ya kasa kunnensa ,duk zatonsa abokansa ne suka kawo mashi ƴan mata ɗaki ba tare da izinin sa ba
"Kashe arna Isuhu wayyo daɗi ka bugani da kyau kar ka zama ragon namiji mana" Muryar zulai mai shinkafa Nuru ya jiyo a cikin ɗakinsu,shiru yayi yina jinjina zarginsa Badai zulai ba ,maman aina'u da taxo har gida ta kunyatashi don ya kwana da yarinyar ta a ɗaki bane ita kuma ta kawo kanta har gida ba?,tura ƙofar yayi aikuwa ba zato ya buɗe ,ba zulaiba harta Isuhu da yake bugawa zulai gwatso ya tsorata don shi duk ɗaukan sa ya kulle ƙofar ashe bai rufuba