Author : Oum Afnan Category : True Life Story
yina da dangi .
To ga Nurain ya dawo cikin gatansa gidan baba udi mai wankin hula da matarsa salame mai saida alalan gwangwani,wanda cikin ƙanƙanin lokaci ya xama gaja ,ya zama Gara ya xama gayu ba ko sisi mai kwana a ɗakin soro ,manyan samarin ghetto Ko ince *GWAURO......* Ba'a baka amanar ƴar budurwa
.........Hajiya Sarah (Maman Nurain) wanke ƙafa tayi cikin ɓacin rai ta kai Nasreen har gidansu ta dinga baiwa iyayen Nasreen haƙuri har tana masu kuka don batason rabuwa da ɗiyarsu yarinyar kirki ba
Abun haushi koran wulaƙanci Iyayen Nasreen sukayiwa hajja Sarah ,Basu duba girmanta ba da kuɗinta ba ,haka tana kuka tana baiwa Nasreen haƙuri ta juya ta tafi ta bar Nasreen cikin ƙunci da ɓacin rai
Shesheƙa Nasreen ta shigayi Numfashinta na barazanar ɗaukewa tana zuwa nan a tunaninta .
Dagudu ta nufi gaban firinji ta ciro bottle water sosai kwankwaɗi ruwan tana tuno shawarar da likita ta bata
_Da kinji zuciyarki ta tushe ki maza Kisha ruwa ,sannan ki nanata Innalillahi wainnailaihir rajiun,wainnan kadai abincin zuciyane_
Wani sassaukar ajiyar zuciya ta aje sannan ta hau nanata Innalillahi wainnailaihir rajiun
A take wasu hawaye masu sauki suka fara kwaranya mata a ido,sambatu ta kamayi "Likita kince innasha ruwa zanji sauki amma zuciyata tururi yake mun ya zanyi ,kewarshi nake son ganinsa kadai nakeyi wayyo Allah soyayya bakiyi mun adalci ba😭"
Inda ta sagale jakarta da ta dawo dashi take ta cirosa a sanyaye ta zaro complementary card ɗin likitar da sauri ta loda Numbobin likitar ta shiga kiranta ....
A ranta tana cewa "Yau ba anjima ba dole likitar nan ta fara ɗaurani akan shawarwarin da zanbi in dawo dashi gareni......."
Gargaɗi kafin ki siya ki tsaya ki karanta👉🏾
*WANNAN LITTAFIN NA MATAN AURENE DON GIRMAN ALLAH BUDURWA KARKI SIYA*
*ZAN KOYA KALOLIN KWANCIYAR AURE (SEXUAL INTERCOURSE PRACTICE) GUDA ASHIRIN INSHAALH*
*ZAMUJI TIPS NA DAWO DA SOYAYYA ,KAMA DAGA DABARUN RAYUWA DA SAURANSU...KO GA BIDURWA MATAR AURE KO MATA MASU KISHIYA DA MIJI YA JUYA MAKI BAYA.*
*BANYI KOMAI NA ƁATA TARBIYYA BA A FREE PAGE DINA KAMAR YANDA KUKE CEWA TO ZANYI YANZU GA WANDA TA SIYA ZATA GANEWA KANTA IN KINA FAMA DA GUNTUWAR SHAAWA KARKI BIYO LITTAFIN NAN IN HAUKATA KI A BANZA*
*IDAN ZAKI SIYANE DON KI FITAR MUN DASHI DON ALLAH KARKI SIYA ,IN KINSIYA KI MAGANA IN BAKI KUƊIN KI*
*REGULAR 500#. VIP 1000# SPECIAL 2000#*
*ZAKU BIYA KUƊINKU TA WANNAN BANK DIN 7782217014 , MOHAMMED HASSANA, FCMB .........KO KATIN MTN MA WANNAN NUMBER 09065990265 SHAIDAR BIYA 09065990265*
#waye Nurain?
#Hadiza?
#Bee?
# Ya makoman auren Nasreen da Nurain?
#Shin za'ayi wannan fake love ɗin tsakanin Nurain da Hadiza?
#Bee zataso Nurain kuwa?
#waye zata kasance matar Nurain tsakanin su ukun? Ko akwai watacan daban
Baa fara komai ba yanzu dai za'a fara ,kin shirya tafiya dani ? To biya kuɗinki
OUM APHNAN
09065990265
6_october_2022