Chapter 2 Reading MIJIN-BEAUTY Hausa Novels BY Badeeyart Yusuf.txt Arewa Novels

MIJIN-BEAUTY Hausa Novels BY Badeeyart Yusuf.txt

Author :  Badeeyart Yusuf Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 6

3K to 6K   out of 15.7K words

gift tana fadin surprise,,,,,"🎁 🎁
Dijath Mallaha tace," ohhhhhhh
Muje landmake ayii cake plx ..........!
Keeesoodeen da soooopymoooo harsuna hada baki wurin fadin sai ayi celebration acan ,"
F4 tace yau ba lectures." suka dunguma sai can."

.-.*.-.*.-.
"Fauzan Ne da affreen xaune gaban Abba ,sai shiryawa ake yanda bikinsu xaikasance nan da 1 month ."Suna haka saiga marwan da sallamarshi ,ya xauna yanafadin shirin mi akeyi?" sis affrren tayi shiru." Abba yace bikinsu mana ."fauzan ya tashi yabi hanyar fita marwan yana kallonshi ,"a xuciyarshi yace toshi wanga miyakewa fushii haka?" πŸ€” shikam yakasa gane kan Dan uwannashii."
"Abba yakatse shidafadin.," daxun amarya taxoo da safe kamin tawuce mkrnt." takawo mana motar ta, mungani tayi kyau sosai!"
"Marwan ya sosai kai ciikin iiiy inniyya yace," ha,,,ka,,,fa ai mota tayi.' Allah yasanya alkhairii." abba yace baxaka barii inyii addu'arba kaikeyii?" Ummah tayii dariia."


,"Yaje wurin tsohe tace," Dan' albarka naga jikata tayi fes !'mika kevata ne ?"
Yace abun dadii manah."

"Saiga faruq yashigo," yagaisa da tsohe sunata wasa, suka fito tare da marwan," yace naje gidanka incii abinciin amarya maigadii yace Baku nan."
"Marwan yace daman ta iygirkine ?"😏 😏
"Faruq yace ,"a'ah a tambayeka."


.-.*.-.*.-*.-.

"Avangaren shukurah... harda saurayi tayi a wurin birthday din Busheeeeee." sai dare tadawo gida ."
"Abunda bata tabayiba., kula maza haka kawai tunbatada aure." saiyanxun datayi aure,..,,, tafarkara'iiiπŸ˜‰ πŸ˜‰



"Tana kwance tana tunanin to idan su abba sukasamu labarii fah?'
"Tace kai bamaxasujii ba, kawai xancigaba daxama, har sanda yace yasakeniii."
In aurii Wanda raina keso."πŸ€—



"Nikam inabayan shukuuuuu." samunxaba😜😜😜
😜 amma sai in marwan baiyiii.'

Bansan ra'ayin _deeyart fans ba_
May be duk daya danawa?"πŸ˜œπŸ˜‰ πŸ˜‰


_deeyart Yusuf_✍
[10/9, 3:47 PM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: _*```MIJIN BEAUTY ```*_
.-.*.26-30.-.*.


"Zaaune yake cikin office dinshi ,ya lumshe ido a alama yayi nisa cikin tuna ni ." baimasan nasir ya shigoba ."
"Saida ya watsa masa, ruwan dake hannunshi;'
"Tare da fadin ango da kai sai faman tunani kakeyi?'"😑
"Marwan ya sauke wata a zuciya, kalan wanda, yaji tsiro, ko kuma, mamakin wani abu, yayi murmushi," tare dafadin a ina kasan nayi aure ne ?'"

"Nasir ya xauna tare da kallonshi, ya ce,"aikasan dai aurenka baxai boyoba acikin garin gusau ." Ni a news manajiii."

"Suka kwaashe da daria."

"Suka gaisa nasir yace," naxo ne tayaka murnar samun nasararka, kuma da auren da ba gayyata !"
"Marwan yace kuyi hakurii xamuyi biki saibayan 2days ."

"Nasir yace aikuma yawuce ,sai dai nasamun baby, ko?" Ya fad'a cikin zolaya!'"😊
"Marwan ya watsar da wacan xancen ,"tare da fadin ya naka aikin ?'
"Yace alhmdllh."

"Marwan yace sai nasa mu lokacii ,xanxo skul dinku inyin interbiu."😜
"Suka sa daria," nasir yace 1wk da biki?" kana wasa guy."πŸ˜†
"Marwan ya watsa masa, harara tare da fadin;' tomiye a ciki?" koba yan'mata a can ?"
"Nasir yace a kwaisu mana ."harsaikarasa tazaba ,a F.U.G sukayi daria."
Yaraka nasir ya wuce." Ya dawo yashiga wurin patients."

.-.*.-.*.-.*.-.


"Ta gyara tsaf !"cikin shigarta ta wani matirial, red mai ratsin white ."tasa farin gyale da takalmii da jaka duka farare."
"Ta xira makullin motar ta. sai federal university gusau ., a yanzu tana level 4., watanni suka rage mata takare ."
"Tana xuwa ta had'u dasu Eyshart Ankah ,aifa nan labarii yafara, da tambayarta tayii aure ?'
Tace kumin shiru, ni!' tanuna kanta ,tacigaba da fadin niba matar aure bace!' banyii aureba." andaiyi bikin, I see I love!"
bakuga bangaya makuba?" sai nakare xa'ayi bikina."
Asmeey Ankahh tace," haba nifa nace badai bikin aureba." saiga Busheeeeee tana tawasar baki tare dafadin,'"
Hi frndxπŸ™‹πŸ»
"Am +1 rejoice with me."
"Shukurah ta tashii tsaye, tare da bude jakarta ,ta fito da wata gift tana fadin surprise,,,,,"🎁 🎁
Dijath Mallaha tace," ohhhhhhh
Muje landmake ayii cake plx ..........!
Keeesoodeen da soooopymoooo harsuna hada baki wurin fadin sai ayi celebration acan ,"
F4 tace yau ba lectures." suka dunguma sai can."

.-.*.-.*.-.
"Fauzan Ne da affreen xaune gaban Abba ,sai shiryawa ake yanda bikinsu xaikasance nan da 1 month ."Suna haka saiga marwan da sallamarshi ,ya xauna yanafadin shirin mi akeyi?" sis affrren tayi shiru." Abba yace bikinsu mana ."fauzan ya tashi yabi hanyar fita marwan yana kallonshi ,"a xuciyarshi yace toshi wanga miyakewa fushii haka?" πŸ€” shikam yakasa gane kan Dan uwannashii."
"Abba yakatse shidafadin.," daxun amarya taxoo da safe kamin tawuce mkrnt." takawo mana motar ta, mungani tayi kyau sosai!"
"Marwan ya sosai kai ciikin iiiy inniyya yace," ha,,,ka,,,fa ai mota tayi.' Allah yasanya alkhairii." abba yace baxaka barii inyii addu'arba kaikeyii?" Ummah tayii dariia."


,"Yaje wurin tsohe tace," Dan' albarka naga jikata tayi fes !'mika kevata ne ?"
Yace abun dadii manah."

"Saiga faruq yashigo," yagaisa da tsohe sunata wasa, suka fito tare da marwan," yace naje gidanka incii abinciin amarya maigadii yace Baku nan."
"Marwan yace daman ta iygirkine ?"😏 😏
"Faruq yace ,"a'ah a tambayeka."


.-.*.-.*.-*.-.

"Avangaren shukurah... harda saurayi tayi a wurin birthday din Busheeeeee." sai dare tadawo gida ."
"Abunda bata tabayiba., kula maza haka kawai tunbatada aure." saiyanxun datayi aure,..,,, tafarkara'iiiπŸ˜‰ πŸ˜‰



"Tana kwance tana tunanin to idan su abba sukasamu labarii fah?'
"Tace kai bamaxasujii ba, kawai xancigaba daxama, har sanda yace yasakeniii."
In aurii Wanda raina keso."πŸ€—



"Nikam inabayan shukuuuuu." samunxaba😜😜😜
😜 amma sai in marwan baiyiii.'

Bansan ra'ayin _deeyart fans ba_
May be duk daya danawa?"πŸ˜œπŸ˜‰ πŸ˜‰


_deeyart Yusuf_✍[10/9, 3:47 PM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: _*```MIJIN BEAUTY```*_

.-.*.-.*.31-35.*.-*.-.



_by badeeyart Yusuf_


"Shirye-shirye yadau harma ,"yau saura kwana biu bikin afrreen da fauzan." Amma har yaanxun basu magana da marwan."

"Su shukurah ne xaune anata salalle, ga taubasaii sai wasa da dariia akeyi." Acikin anashuwa."
"Wayar shukurah tayii kara, tana dubawa taga sabuwar number,har taqi d'agawa, can dai, ta dauka da sallamarta." Cikin sirriyar muryarta, mai dadin saurare."

"Nakara matsowa kusa da kunnenta, dan injjii abinda, za a fad'a, harda kara kunne na nayii."

"Chan naji anafadin,"
Inafatar kingane mai maga Queen shukuirahh?"tayi shiru, sai da yaqara fadin,"Hello!" Sannan,

"Tayii murmushii da fadin saidai bangane ba?"

"Yace any way ,"nidai sunana "Saleem.... munhadu dake a wurin birthday din kawarkii." Dafatar kintuna kowaye?"

'"Tayii murmushi tare dafadin ,"gaskia kayii mistake wurin sa number.. kasake dubawa ni bawadda kake nemabace!"
"Dan danan saleem, yarude tare dafadin dan "Allah kadaki rusamin plans," wallahi nadade "INA dawainiya da sonkii!"
"Nakasa fadi makii ne, kuma yanxun danake ganin Allah ya amsa addu'ahta, xakirusa min.., kiyi hakurii, ki taimaki, rayuwata, shukurah inajin kece acikin jikina .da kuma, farin cikina!"

"Tace malam kayi hakurii, ba itabace takashe wayar!'

"Afreeen ta kalleta ,dake dawa sis?" tace bakomaii."
"Haka tayini badad'i,sai kawai taji, bataji dadin yiwa saleem walakancii datayii ba?" Databarii ko dan firar dare tasamu." amma tarusa komai tayi tsakii!'"πŸ˜—πŸ˜ 😏




.-.*.-.*.-.*.-.*.-.





"Kasanardani mana ,nifa baxan jurii zama da dan' uwana ba yana fushii danii," ka tsaya muyi maga manah."

"Fauzan ya yamai kallon raini tare," dafadin ba time."
"A fusace marwan ya jawoshii cikin Bacin rai," tare dafadin
"Nitsarar Kane da xaka fadamin magana?" ko ina wasa dakai ne ?" "kanatsu!"😳😳😳

"Fauzan yaxauna tare," dafadin nifa bawani abuba ne, miyasa xaka dinga cutar da shukurah ?"
"Cikin rawar bakii marwan yace itace tafada makha ne?"😬 😬

"Ya girgixa ,just nafahimcii hakan ne, tayanda ka ke gudanar da abubuwanka ."ko ka a xa ban saniba?" idan kafita gida 7:00 anan gidan kake karyawa ,baka dawowa sai 11ko12am?"
Kanaganin hakan dai-daine?" kai adole mai aikii ko?"
Ai inaganin aikin Ku, akwai shi da tausayin jama'a, kayi watsi da amanar da su ,"Abba su Baka!" Haba bros."

"Marwan ya sauke ajiyar xuciya, tare dafadin baxaka ganeba ."amma idan nafahimcii wani Abu., kamar kuna soyayya da mata ta?" "fauzan yace ka xargii kan ka ,kamin kaxargan ,da inason matarka dabaka iskotaba!'

*A xuciyar marwan ,yace da kafutar danii wannan qangin wallahii.*
"Fauxan yace kaidai karike amana ko tacika. .....:
"Ya fice warshii."


.-.*.-.*.-.*.-.*.-.


``` abangaren shukurah```
"Kwancetake cikin kayan baccinta, ash colour .,ta tufke gashin kanta ,sai shirin baccii takeyi, saiga Ummah taturo k'ofa tana," fadinn
"Afrreen gawannan injii kanwar momynku, ta axamata kaxa agabanta," tafara cii, shukurah tayi tsalle daga gado, takad'a hannu ,dan kawai tayiwa afreen sharii, taja cinyar kaxa takai bakinta." aikuwa dacin dataji yasata amayarda naman...., afrren akan dariia harda hawaye ."
"Ummah tace daman bakije gida ba ?"yanxun nan marwan yafita."

"Cikin shagwa6a take fadin Ummah shiyacee in kwana ananfa."😌 😌
"Saiga tsohe kekam anyii ja irar yarinya... ki kwana nan shifaa ?"
"Ummah tace yanxundai tunda sunyii xata kwana shike nan,$ amma tsho kisasu gaba sucii dan Allah!"

"Sai yakunar vakii sukeyi tsohe tasa su gaba tana surutu har suka kammala."



.-.*.-.*.-.*.-.*.-.


"Yau takama ranar jumu'ah xa ayii kamu."

"Su shukurah na xaune pallor ,saiga su faruq sunshigo marwan yatsaya magana da fauzan ,dan yanxun suna magana kamar da ,"
"Faruq yace amarya shukurah ta kalli afrren," yace amarya shukurah ya gida?" tayi murmushin yake, tare da gaidashii.$ dan ita axaton ta da afreen yake ."Ummah tace marwan fa ?"
"Shukurah tace to ko Wanda Ummah tace marwan shine mijinta?" tunda ko jia tafadi sunan tabakanta amsa?" ohoπŸ€—πŸ€—
"Jin muryar fauxan yana fadin yah marwan hakan xa ayii ,"ta tashii da saurii tayii up stairs, hartana tun tu6e tana hayewa." marwan nashigoowa
Yagaida mutanen pallorn.," tare dafadin Ummah yunwa,",,,, tsohe tace badole kajij yunwaba," tunda shashar taki kwana gidanka ."ita adole biki sukeyi to taxo tahada ma kayan marmari!"

"Kamar dagaske marwan ya6ata fuska tare da fadinn ,"
Aaaaaa tsohe kidaina cemata shashasha fa!"
Faruq yacee unnnnnnn to munjii.$
*A xuciyar marwan fadin yake waidama bata kwana gidaba, ?"to miye ruwanshii ,ta Dade bata kwana duk inda ranta yakesoba.!*

"Ummah na duba inda tabar shukurah ,taga wayam ta tashii tashirya masu brkfst."

"Ana xaune saiga su Momy da sauran yan'uwanta ,shuwa Arabs sunxoo gida ya yayace shukurah nason saukowa amma bahalii." tunda marwan na nan ahaka tahakura hartayii bacci,n dole."


"A wuriin kamuu taro yayi taroo, sai hidimasukeyi."ga marwan tsayee ,yana danna wayarshii ,saiga shukurah, tana ka wowa anakiranshii awaya ,yayi receiving, ya juya yana magana itakuma tawuce." bawanda yaga wanii cikin su."

"Ahaka har akayii bikin afrreen ,akagama basu haduba !"har shukurah takoma gidahh." akacigaba da xaman doya da manjaa."


"Nikam naso sunhaduu. ko nafii nasir haka tace itafa takosaa su ga junahh."😜 😜



*Ina mai qara ta'aziya, ga yan uwan marigayiya, Zahra'u Baba Yakaisai, da kuma sauran marubuta, na wannan babban raashi, da akayi." Allah ya jiqanta, ya gafarta mata, Allah yasa aljanna ce makomarta." Iyalanta,"Allah ya basu hkrn rashi, Ameeen, mu kuma, in tamu tazo Allah yasa muyi kyakkyawan karshe!" Ameen."*
_deeyart Yusuf_✍




[10/9, 3:47 PM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: (`’‒.ΒΈ (`’‒.ΒΈ*Β€* ΒΈ.‒’´)ΒΈ.‒’)

β™₯ *** MIJIN BEAUTY *** β™₯

(ΒΈ.‒’´(ΒΈ.‒’´* :* `’‒.ΒΈ)`’‒.)


36-40







"Marwan ne xaune sai tuka da warwara yakeyi,; yarasa mike yi masa dad'i."
"Ahaka yatashii ya hau hanyar xuwa gidansu fauzan ,"ahanya yacanxa xuwa wurin nasir." abokinshi yana tafe yana tunanin mixaiyii inyajee?'

_a f u g_

"Shin wai kana magana Ne da gaskia ko kawai kaxoo man firah ne ?"
Unnhmmmm.... wannan ta tsuniyar ta ishenii plxx
Inji nasir ........!'
"Marwan yasha mur tare,' dafadin nifa bawasa nike ba ,dagaske Nike magana ta!"
"Wallahi matar aure naxo nema, xan kara auree."

"Nasir yace badaniba,.,." ayima uwar gida kishiiya.'
"Marwan yatashii yana fadin toni xanwuce.…..'" sunfitoo suna magana, suna tafiya saiga su shukurah,,,,.., sukuma suna tafe suna surutuu tamkar parrot!" tana juyawa dabaya tana tafe tana magana, saiga marwan tana rike da takardu ahannu ta juyo sukayii kicibis da juna!' takardun hannunta suka xube qasa."
"Da saurii marwan ya duka yana kwashewa, "yana fadinn sorry bangani ba Allah.'
Ta duka itama tana kwashewa ko kulashi batayiiba." taamshe tahada sukayii gaba suna surutuunsu.'"

``Marwan yayi tsayee yana kallon bayan shukurahh ,"yace daman akwai beautiful girl kamar wannan yarinyar?'" gaskia nikam naga matar aure tayimann!"
"Huuuuuuu......."`
``Yanata ihu."
"Nasir yace kasassauta mana kada kataramana jama'ah."

"Marwan yace wace hanyar xamubii yanxun?" nasir yace kaixan tambaya mana ?'"
Haba malam nasir kada kamin haka ,,,bancan- cancii haka ba agareka,"
Nasir yace xandan taimaka kaje gobe kadawoo kajii
Dr ."
Marwan yace angama.'"






(`’‒.ΒΈ (`’‒.ΒΈ*Β€* ΒΈ.‒’´)ΒΈ.‒’)

β™₯ *** *** β™₯

(ΒΈ.‒’´(ΒΈ.‒’´* :* `’‒.ΒΈ)`’‒. )



"Kwance take saman bed tamkar gawa, tayii nisa cikin ttunanii.'
Inda tunanin yayii nisa akan shin wane ne mijinta? '
"Miye aikin shi??"
"Miyasa ya gindaya mata tsatstsauran ra ayii??"
"Miyasa baison ganin ta??"
"Miyasa su Abbah suka yarda da aurensu??"
"Miyasa xa'a cuceta tunyanxun?"
"Miyasa xa'a auramata dan'n uwanta?"
"Miyasa ba'a auramata fauzan ba??"




"Shin waxai bata wannan amsar ahalinn yanxuun???"
Kodai taje ta tambayii afrreen ko fauzan subata shawara?'
"Kai bamaxa tajeba."


(`’‒.ΒΈ (`’‒.ΒΈ*Β€* ΒΈ.‒’´)ΒΈ.‒’)

β™₯ ** *** β™₯

(ΒΈ.‒’´(ΒΈ.‒’´* :* `’‒.ΒΈ)`’‒.)

"Marwan yafito yana goge kanshii da towel ." yatsaya bakin madubii yana shafe jikinshii."
Yagama yasanya gajeren wando da singlet, ya kwanta kwata-kwata baijin baccii ,bacciin ma yaki daukanshii."
"Ya lumshe ido." kwakykyawar fuskarta yake ganii tamkar tana kusadashii ,"sai tuna nin wannan dadan lokacii yake," shikam yaga nawar safiya tayii Yakoma wurin nasir."
"Dawan nan tunanin harbacci yadaukeshii."

(`’‒.ΒΈ (`’‒.ΒΈ*Β€* ΒΈ.‒’´)ΒΈ.‒’)

β™₯ ** *** β™₯

(ΒΈ.‒’´(ΒΈ.‒’´* :* `’‒.ΒΈ)`’‒.)


"Ya gyara tsaf cikin kaftanin shi ,"sai fesa turare yakee shi adole firah xaije."
Isarshi kedawiya ya xarcee office din nasir kulle gam ."
"Yakirashii tare dafadi mashii yaxoo ."
"Shin dagaske kaxo??"
"Nasir ya tambaya."
``Marwan yace kana wasa da al'amariina naga alama."
``Nasir yace gani nan xuwa inakan hanya be."
Ya aje wayar ,,"
A gun nasir kam yafara tunanin ko dai abokinnashii yafara tabuwa ne?' shikam yarasa gane kanshii." acikin wannan tunanin haryakarasoo."
"Yako iske shii tsaye bakin kofa r nasir baisamu damar yimashii maganaba .,kawai budewa yayi suka shiga."
"Sunka xauna marwan yace bafa xama naxoyiiba."
"Nasir yace magana xamuyii ai ."
"Marwan yaxauna yana kallonshii."
"Nasir yace kada kajii haushina, ko nacika takura ,ko shiga rayuwarka.'
"Miyafaruu tsakaninka da iyalinka da xaka kokarin karoo aure??"
"Marwan yace shin sai inharwani abun yafaru xan iya karoo aure?? "
"Nasir yace kaji matsalar malam bahaushe ko, katambayeshii abu maimakon ya baka, amsa sai shima ya gwabdoma tambaya."
"Marwan yace ,it means babu abunda kefaruuwa," ra'ayii riga inada ikon karooo ukku bayantaaa.'
"Nasir yace hakane barii induba inbinciko mana yarinyar.'"
"Nasir yafita tare da tunani barkataii axuciyarshii."
Cikin sa'a yahadu da shukurah tagama parking.... din motarta.' tana kokariin fitowa,'
Nasir yace
Assalamu alaikum."
Tadago kai tare da amsa sallamah,'
"Nasir yace kingane ni?' tace yes Dr naseer...!"
"Yayi murmushii yace magana nakeson muyii,' taduba agogon hannunta tace ,'
1hr remain ."
Yace nitayimin yawa ma.'
'Ya gyara tsayuwarshii,'
"Tare dafadin saidai bantambayii sunan kiba?' tace shukurah.'
"Yace malama shukurah ban xoda wasa ba acikin abinda ketafedani .'
Gabanta yafadii rass,....!'"
Nanfa nasir bai boyemata komaiba dake tafedashii akan marwan ba, yafayyace mata saidayagama. tace to Mlm nasir wani hanxariii baguduba." Niii tanuna kanta. nimatar aurecee....!"
"Nasir yace nafada miki bawasa fa t.,"tacee wallahii inada miji kuma aure Nikeyi.'
"Nasir yace naji dadi dabaki boyemin ba nagode.'
Yawucee.'"
"Yanaxuwa yalabartawa marwan .'
Yamiki tare da fadin ,'what ?'auree fa kacee?' baxai yuyuba ."
To waye mijinta?" maibarinta ahaka tana fita???"
"Ko waxai bashii wannan amsar .'
``Ohoo.'"

_deeyart Yusuf_



[10/9, 3:47 PM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: (`’‒.ΒΈ (`’‒.ΒΈ*Β€* ΒΈ.‒’´)ΒΈ.‒’)

β™₯ *MIJIN BEAUTY* β™₯
(ΒΈ.‒’´(ΒΈ.‒’´* :* `’‒.ΒΈ)`’‒.)


41-45
"Tafe yake yana jan mota," amma duk lissafii ya watse mishii ,yarasa mike yi masa maidad'i." wani bangare na xuciyarshii yana bashii tabbacin ba matar aure bace....." tunanin kyakykyawar fuskarta yakeyi,yana wani qara, lumushe eyes , tunanin zamar mashi, dole, ko da i donshii na abude ko rufe kuwa."
"Ahaka haryasa mu ya isa asibintinshii."

"Ayanxun tunanin nashii yacanxa alak'ala xuwa wagen matar da aka auramishii."
"Wani bangare naxuciyarshii yace," anya marwan kana kyautawa kuwa?" ko kasauke hakkin dayarata akanka?" ace haryanxun bakasan wacece matarkaba?"

"Koda wasa banta6a ganintaba ...,"sai wata xuciyart tace bakada laifii ,saboda bakasonta batasonka.!"

"Ya dafe kai, tare dafadin to dole saita soni?" ko inasonta?" auren biyayya xamuyii ."ya wani bugi starin motar, da karfe, oh shat!" Why ,"Abba?' Miyasa zakayimin haka?",kawai yaji hawaye, na biyo kuncinsa, gashi yanxu ,ya samu matar da ya keso, duk da, bai san takamanmen, tarihin ta ba, amma zan bin cika, zai zo, ya yi qoqarin gyara, auren shi da matar da aka daura, masa, dn har yanxu bai san sunantaba, dn shi ,ko yasani, ko bai sani, ba, ya manta!",daga nan dai sai inbullo da maganar auren a da baby ```(Shukurah)```.



"Dan haka baruwanshi da ita ,watarana dakanta xata kawo kanta." Inji wani gefe na zuciyarshi,.'"

"Yayi saurin cewa inaa baxata taba kawo kanta gareni ba ,"saboda nariga namata katanga danii tuntunii."
"
Yinin ranar bai attaka komaiba, haryakoma gida." yayi parking, a kofaar gidan, can kuma yaji yakasa shiga gidan."
"Yaja tsaki ya juya akalar motarshii xuwa gidan fauzan."

"Da xuwanshii ya iskesu suna cin abincii ,,,,hmmm!!"
"Shikanshii abin saida ya burgeshii, dakyar yasamu cewa,"
Assalamu alaikum ."
"Fauzan da afrren," harsuna rigan gen amsawa, cikin fara'ah da sakin fuska ,"fauzan yace yah marwan ne agidan namu?" yace in nine ko inkoma ko?"
"Aaaaaaaa yah shigo mana," yashigo yaxauna suka gaisa da afrren, ta turomai kololin abincii tare da fadin bissimillah.!" bros ya'ansa da yauwa. Kamar kinsan abinda nake bukata .,yaja plate yafara xubawa."

"Tace bros ya juyo tace," ya aunty na take,?" banjii kace tana gaida niba?" kuma kamin babban laifii tunda haryau ace batasan gidana ba., amatsayina na qanwarta." saini watarana idannaje in isketa watarana kuma a kulle a gidan."

"Sai yace unnn..... hakane yakamata ace tana xiyararkii, amma bamatsala xata xo nan bada dadewa ba ,kikara hakurii mana kinjii qanwata, kisan yanayin karatu, ba kowane loakaci, take time din zuwa, jiyarta mutane ba, baki gani, ko ni ana kyaleni, ya zuqa kar......Dan ya qara gyara zancen, uhmmmm,....😜

"Tace amma idanxa ku xo kusanarda mu."
"Yace yanda kinkace hakaxa ayii."

Yacigaba da cin abincinshii.
"Saita tashi Dan tabasu gurii suyii magana tayi ciki."
"Fauzan kam daii kallonshi kawai yakeyi, don yanason fahimtar wani abu dake damun yynashii."
Kwatsam! "Ya ji yace halama mikake son sanii a atare dani??"
"Dan naga wannan kallon da alamar tambaya acikinshi."
"Fauzan yayi daria tare da Sosa keya ."
"Yace hakane wai yah inceee.................
"Kawai sai yatseshi dafadin shin intambayeka?" yace
"Eh."
yah inajinka."
"Marwan yanisa tare dafadin shin tunfarko soyayya kuke kaida afrren?????"
Ko auren hadin Ne???"
Amma tun farko kunason juna???"
"Fauzan yayi murmushi," hhmmm....!
"Yah marwan kenan to miye dalilinka najeromin wadannan tambayoyin???'"
Yace saboda xamanku yabirgenii sosai."
"Fauzan yayi murmishi yace tunfarko ni bama son junanmu ,kuma ba soyayya mukeyiba nida afrren, kawai dai nadauketa matsayinta na qanwata ,lokaci daya kuma aka daura mana aure, to kuma naga basarki sai

2 / 6