MISKILI NE COMPLET BOOK BY MOM FAREESA.doc

Author :  mommyn fareesa Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   28 / 31

81K to 84K   out of 90.4K words

kwashe su, su duka da motocinsu ku tafi dasu police station"zan zo yanzun bada jumawaba"saidai kafin in iso inaso su duka jikinsu ya gaya musu"yafad'a cikin kakkausar murya.....mekake nufi?"banza sharrif yamata yanuna hand bag nata da wayarta yace"su karb'e"fareedah ranta ajagule ta basu suka nuna mata mota ta shiga"yayinda suka kwashe mutum biyun daya harba da guda biyun daya daka duk suka sakasu a mota"kafin wasu daga cikin police d'in suka shiga motar farida da motar y'an daban suka bar wajen "sharrif ya tab'e baki ya kalli Amaan dake jikinsa"sara masa tayi"murmushi ya sub'uce masa yaja karan hancinta yana fad'in muje my princess na kaiki gidan Ammin ko?"to Amma salfad saida isha'i zakazo mu tafi gida ko?"no ! bayan sallar magrib dai"sbd kin samu mun fito shine kikeso mukai dare ko?"k'in mgn tayi"yayi murmushi yaja hannunta suka nufi mota"bayan yatashi motar tace"nidai zamuje shan ice cream "karki damu duk zamuje "harma America da London nakeso muje yawan shak'atawa bara dai mugama da case d'in can"gaskiya hamma fareedah d'in can batada hankali da tunani"to in bacin sakarcinta meye take ganin zasu iya yimaka data turosu ??" dama Ina taga hankali Amaan?"zan nuna mata kuskuran ta da k'arfin ikona ta hakan zata fahimci ko namiji d'an uwana be isa yatakani ba balle ita mace"Acikin matan kuma ita jaka ce"yak'are maganar yana jan tsaki"inaga fa sbd kayi silar tonon Asirin mahaifinta shine take son d'aukar fansa"tab'e baki yayi yace"to muzuba nida ita"ko babban yayansu be d'auki fansaba ya manta da mutuwar uban suna sharholiyarsu sbd be basu tarbiya ba sai itace zata d'auka?"family d'in ma Alh yahaya yadda na sami labari dad'in Abinda yafaru sukaji"sbd be musu uwar komai da sunan taimako hidimar gabansa da siyasarsa da shigo da miyagun k'wayoyi kawai yasaka Agaba...nidai hamma meyasa bazaka hak'ura kadena wannan Aikin ba?"bazan iya denawa ba salfad"ba kuma sbd na sami kud'i ko wani abu nakeyin saba kema kinsan da hakan "kawai inayi ne sbd taimakon Al'umma da yanzun wasu daga cikin Abokan Aikin namu basayin Aikin iya gaskiyarsu sai sun had'a dacin hanci"hakane hamma idan kuma mutum ya kasance na k'warai sai mugaye suji hanshinsa"Allah dai yatsare mana kai"Ameen salfad"inaso idan namiji kika haifamun yayi irin wannan Aikin"turo baki tayi tana fad'in sai kace inada juna biyune?"kuma y'ar yarinya dani zan haihu"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana kwantowa Ajikinsa "my salfad rigima! kece d'in kikayi karanta da haihuwa?"to bari kiji"jikina na bani inada Ajiya Ajikinki tun ranar first night d'inmu"yak'are maganar suna shigowa cikin gidan"Amaan tak'iyin mgn ta kauda kanta saima k'ok'arin barin jikinsa takeyi"kinsan Allah ko kiyi murmushi kiyi kissing d'ina komu juya mu koma inda muka fito....da sauri tasaki k'aramin murmushi sbd tasan zai iya d'in"sauran kiss"nidai Allah hamma kanamun wayo ne, ka bari Anjima zan maka"zancen kikeso Ayita ja ko?"tana k'ok'arin mgn wayarsa tayi ringing"yana dubawa yaga DPO ne"my princess kije zan wuce Anjiman zan dawo"yafad'a yana d'aukar wayar "to Allah yatsare"yanata kallonta ya Amsa da Ameen "bayan ta fito ta bud'e back sit ta d'auki tray d'in tayi tsaye"sharif na idar da wayar yazuge glass d'in motar ya lek'o suka had'a Ido"ta turo masa d'an bakinta "zanyi maganinsa Anjima da dare"ban ganeba?zo kiji"nok'e kafad'arta tayi tana wasa gwalo ta wuce"yabita da kallo yana sakin tattausan murmushi yana tuna yadda ya risketa ad'azun.....da sallama Amaan ta shigo cikin parlourn "Abdallah dake zaune yana kallo ya Amsa yana mik'ewa tsaye yace"kinsan kuwa Anty Amaan d'azun mukayi firanki da Ammi Ashe kina hanya?"yafad'a yana Amsar tray d'in hannunta"tana murmushi tace "Aikuwa sarkin zaman gida kamar mace"gara dai kazo katafi sudan d'in "kema kina layin su yaya sadeeq ko Anty Amaan?"murmushi tayi tace Ina Ammi?"tana kitchen zata Aza dinner"da sauri Amaan ta nufi kitchen d'in Abdallah na biye da ita Abaya.....bayan sallar magrib Amaan na zaune A tsakkiyar parlourn tana cin Awara da yaji Ammi na gefenta tana cin Abincin da Amaan ta girka d'azun"wanda Ammin tace"ta bari ,tace ah ah ta zauna ta huta"sai fira sukeyi jefi jefi game da snacks d'in da Amaan ta kamata"yayinda sadeeq da Abdallah na dining area suna dinner"Ahaka sharrif ya shigo da sallama tattausan murmushi na shimfid'e saman fuskarsa dake nuna yaji dad'in yadda yaga Amaan da mahaifiyar tasa"hamma sannu da zuwa"yauwa salfad"kina nan lik'e da Ammi ko?"yak'are maganar yana zama gefen Amaan d'in"itadai ta kallesa ta kauda kai tanayin murmushi"Ammi tace wato ka saka mana Ido nida y'ata ko?"to Ai naga Ammi kinfi jida ita akan kowa"ke kuma babu tayi?"yafad'a yana d'aukar Awaran yanka guda yana tuna yaushe rabonsa daya ci wannan Abin.. Anty Amaan girkin yayi dad'i week end zan dinga zuwa nayi lunch"cewar sadeeq"daya baro cikin parlourn" sharrif yace"yaushe tayi wani girki?"d'azun wlh tana zuwa ta hanani Azawa wai naje na huta"kin kyauta salfad saiki tashi mu wuce ko?"ya fad'a yana jin k'imarta na nunkuwa Aransa"tun yanzun shariff?"Eh Ammi Ankusan isha'i,kuma inaso na sami jam'i"shikenan Amaan kisameni A d'aki"ni ban dani?"sharesa Ammi tayi tana tashi ta wuce.....wai menene zakije ki Amso da ba'aso nasani ne?"yafad'a gefen kunnanta"sai tayi murmushi tana fad'in idon matambayi"uhmm ni kuma sai kin sanar mun"murd'e masa kunne tayi tana dariya"sadeeq yadinga kallonsu yana jin inama shine tare da madeenah....tashi Amaan tayi yana cewa zai biyota tak'i tankashi ta wuce d'akin Ammin"tana tsaye gaban ward rope da wata leda bak'a A hannunta" ta matso ta mik'a mata tana fad'in gashi"kullum da safe ki zuba cokali 2 a cup kisha da madaran ruwa "karki bari sharrif yagani"dato ta Amsa tana godiya"Ina fatan babu wata matsala ko Amaan?"babu komai wlh Ammi"to Alhamdulillah Ayita hak'uri dan Allah "in sha Allah"har cikin parlourn Ammi ta rakota tana mata godiya tasaka Abdallah yabiyota da tray d'inta "sharrif nata tsokanarta saita fad'a masa meye Ammi tace mata"sharesa tayi har suka shiga mota kafin tace"har kun gama case d'in?"mun gama"y'an daban nacan sai sunyi zaman wata ukku gidan yari" gobema su k'ara zuwa ta sakasu suyi wannan kidahumancin"ita kuma sai tayi sati 3 gidan yari da horo me tsanani "har Millon 2 yayanta yakawo sbd Abada belling nata DPO yak'i Amsa yanuna masa case d'in yashafesu tunda akainane"na kumaje har cell d'in datake rufe na k'ara cimata mutunci"kamun daidai sweet heart"to Ai tana gadara da kud'i ko?"to na nuna mata ita matsiyaciyace naira Millon 5 nabama commissioner nace kawai yayi cefane"sai gashi yana tambayata shekara nakeso tayi a gidan yarin?nayi murmushi nace 3weeks kawai ko 4 weeks"lallai kud'i kud'i ne!Allah ya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? kyauta"cewar Amaan tana dariya"ta fahimci mijin nata na Alfahari da dukiyarsa yana kare mutuncinsa da girmansa da ita....Anata kiraye kirayen sallar isha'i suka iso gidan"bayan sun fito daga cikin mota ita ta wuce ciki shi ya wuce masjeed....sai wajen 8:30 pm sharrif yashigo da ledar ice cream da rufaida yogurt Ahannunsa "Amaan na zaune a parlourn tayi wankanta ta shirya cikin doguwar riga ta bacci tanata k'amshi"my princess Abin ba mgn ne?"bakai bane ka jima baka dawo ba"zance naje"yak'are maganar yana dariyar tsokana ya zauna gefenta "ta haye saman cinyarsa tana shagwab'a"kinga tsaraba natsaya na miki shiyasa na jima"kuma kinyi wanka ke kad'ai to nima sai kimun"babu komai zan maka"ta fad'a tana bud'e robar ice cream d'in tafara sha tana lumshe Ido"yayi murmushi"zata fara bashi ya girgiza kansa"ba koda yaushe nake shan Abu me sanyi ba"kedai kisha kizo kicika Alk'awarin dakika d'auka"ya fad'a yana d'age gira"gabanta yafad'i tak'iyin mgn"sai tsokanarta yakeyi harta idar ya goyata suka nufi master bed room d'insu... Awannan dare Amaan taji Ajikinta Ahannun shariff"washe gari suna gama sallar Asuba yakoma maimaitawa"daurewa kawai Amaan keyi tana jin tausayin kanta"be sarara mata ba saida tafara masa kuka tukum yabarta, sukayi wanka suka shirya cikin k'ananun kaya suka sakko k'asan sbd suyi break fast.....

*************
mommy ce zaune Acikin had'ad'd'en parlourn ta da sharrif yagyara mata yazuba komai sabo"ga kuma yacika musu store da kayan Abinci"game Aiki ya d'aukar mata"kai ita Abin saidai godiya"ta k'ara haske da y'ar k'iba"yanzun lafiya qlau zamansu da daddy gwanin burgewa"ga jin dad'in y'arta na zaune lafiya d'akin mijinta.....sai sallama Aketa dokawa Amma k'arar TV mommy bata jiba"can aka yaye labulen parlourn"saida gaban mommy ya fad'i sbd ganin Anty zabba'u da Hjy hauwa (mahaifiyar Nasir) "dakewa tayi fuska bbu yabo babu fallasa ta Amsa musu"saidai kallo d'aya ta musu ta fahimci sunyi nadama"dama kwana 2 da suka wuce tasami labarin warkewar zabba'un"k'asa suka zauna kan carpet sunata kalle kalle Acikin parlourn"Ina wuninku?"cewar mommy sbd taga basuda niyar yin mgn sai kalle kalle da sukeyi"Ina wuni Hjy bilkisu?"Alhamdulillah" sai zabba'u ta fashe da kuka tana fad'in dan girman Allah kiyiwa Allah ki yafemun keda salma"wlh nayi nadama na girbi Abinda na shuka"tunda nadawo hayyacinah Aka sanarmun Abinda yafaru nayi nadama"dan Allah Hjy kiyi hak'uri kisaka Alh ya maidoni cikin zuri'ata"Hjy hauwa ta karb'e zancen da cewa Eh Hjy bilkisu nima nida Nasir muna neman gafaranku dan Allah Ayi hak'uri Ayafe mana sharrin shed'an ne.... murmushin takaici mommy tayi tace"Ayanzun kika gane kin girbe Abinda kika shuka zabba'u?"kinso ki wulak'anta rayuwar salma sai Allah yakareta ke taki rayuwar ta wulak'anta"sbd k'arshen wulak'anci har fyad'e maza biyu sun miki"salma kuwa Allah yatsareta ya had'a ta da mutum na gari da kowa a zuri'ar gidan nan kecin Arzik'in sa"kinga kuwa mu jarabawar Alkhairi ta zamar mana"inaso kisani! duk wanda yace" zaiyi takara da hukuncin Allah saiya fad'i k'asa warwas"batun Alh ya maidaki kinada baki kimasa mgn mana"banida damuwa da dawowarki kok'in dawowarki"yafiya kuma tun kafin kizo mun yafe kodan sbd baiwar ni'imar da Allah ya mana"kuma Allah nason masu yafiya"ke kuma yaya hauwa? Ai dama yau da gobe saurin zuwa gareta"nasir idan yana da kunya ya rok'i yafiya"yagama zargin dason kunyatamu?"yazo yayi Auren huce haushi Ashe yarinyar daya Aura har cikin shege tayi?"kin d'auka bamu sani bane?"ita rayuwa tun Anan duniya wasu Abubuwan Akeyin hisabi A kansu me hankali kawai ke ganewa"na d'auka salma ko lalacewa tayi Nasir me rufa mata Asiri ne matsayinta na y'ar uwarsa saidai kash ! Abin ba haka bane"saidai babu komai rayuwa ce"na yafe muku ubangiji ya yafe mana baki d'aya.... zabba'u da Hjy hauwa na kok'arin mgn sadeeq da wasu yara su ukku suka shigo da kaya nik'i nik'i suna jibgewa "baki washe yace"mommy su yaya shariff ne da salma suka zo yi muku sallama" wai America da saudiyya zasuje"bara naje mu kwaso sauran kayan.....
'?

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba


d'
=?%? *MISKILI NE*d'
=?%?

*73&74*





....... sadeeq be rufe bakiba shariff da Amaan suka shigo cikin parlourn rik'e da hannun juna suna sanye suit iri d'aya red colour "sunyi masifar kyau had'e da matuk'ar dacewa da juna sai sukayi tamkar zara da wata"kallo d'aya zaka muku ka fahimci suna matuk'ar son junansu"uwa uba kuma hutu da kwanciyar hankali da bayyanah kansa Ajikinsu"sau biyu sharrif yayi sallama cikin kamulalliyar muryar sa"mayataccen k'amshin turarensu na cika parlourn gaba d'aya" mommy ta Amsa sallamar cikin fara'a da sakin fuska" ya duk'a har k'asa shida Amaan suka gaisheta"kafin ya kalli su Hjy hauwa da sukayi suman zaune sbd tsabar mamakin yadda komai ya sauya "da kuma kalaman mommy da suka kashe musu jiki"Ina wuninku?"shine Abinda shariff yafad'a yana zama kan kujera "suka Amsa baki d'aya"itama Amaan gaidasu tayi ta mik'e tsaye da nufin taje ta kama shariff ruwa Anty zabba'u dake kallonta kamar TV tayi saurin dakatar da ita gun cewa"salma dawo ki zauna muyi mgn"juyowa tayi ta kalli sharrif dashima ita yake kallo"saiya gyad'a mata kansa yana tsare zabba'un da Ido ransa nabashi ko wannan matar itace zabba'u....kuka ta fashe dashi tana fad'in dan Allah salma ki yafemun na tuba! ki yafe mun dan Allah bawan Allah kasaka baki "ta k'are maganar tana kallon shariff da yayi kicin kicin da fuska yana binta da mugun kallo"yayinda Amaan tak'i mgn tana tsaye dai"kallonta yayi ya gyad'a mata kansa...babu komai tuni nina yafe miki "nagode salma Allah yasama Aurenku Albarka"daga haka parlourn ya d'auki shiru"Hjy hauwa itama tana matsar k'wallah ta nemi yafiyar Amaan"duk tace"ta yafe musu"wanda sharrif yaji haushin yafema nasir datayi"bayan fitarsu Amaan ta kamasa ruwa da lemo tana lura dashi dasun had'a Ido saiya sakar mata harara"sai dai tayi masa murmushi"can yayi k'asa da murya yace"mommy dama zamubar k'asar ne mukazo yi muku sallama"Masha Allah Alhamdulillah! Ubangiji yatsare yadawo mana daku lafiya"Allah yayi muku Albarka"suka Amsa da Ameen cikin jin dad'in adduarta"dan Allah shariff hidimar nan tayi yawa haka nan Adena"munada komai bama buk'ata"baka rage mu da komai ba"fatanmu Allah yak'ara had'a kanku"karki damu mommy daku da Ammi duk d'aya ne Awajena"hakane wlh nasani "ki tashi ke kuma ki ka muku Abinci mana"mommy Ak'oshe muke fa...nidai zanci salfad babu kyau k'arya fa"cewar shariff yana sakin guntun murmushi...turo baki tayi tak'i yin mgn "mommy na murmushi tace"dama ke bani ta taki maza kije kika masa"hakama zakice ko mommy?"zancen kikece"daga haka mommy ta fita daga cikin parlourn da nufin ta kira daddy ta waya yazo suyi sallama"kallonta Amaan ta mayar kan sharrif da ita yake kallo"ta ballo masa harara tana fad'in nidai ko ?"Ai zamu had'u da kai"dubeta dan Allah sai kace wani k'arfi ne da ita"idan na hayeki ko motsi bakya iyawa shine harda wani cika baki kikemun"yafad'a yana sakar mata gwalo"Amaan ta kwashi fili tana dire dire shi kuma yanata yimata dariya"Aguje ta nufosa ,yayi saurin cewa A parlourn mommy muke fa"kuma ban hanaki gudu ba?"sharesa tayi ta fad'o saman jikinsa tana masa k'wanya had'e da murd'e masa kunne "gaba d'aya sai shure shure takeyi Ajikinsa.....gam ya rik'eta ya kai bakinsa daidai saitin kunnanta yace"Ada nan zan barki ki kwana" Amma da daddy yadawo muka tafi masaukinmu zaki sani"sai kin dinga ihu da kiran sadeeq yazo ya k'wace ki.....turashi ta dingayi tana shure shure Ajikinsa da k'ananun koke koke"ganin ta k'ara mintinah 5 Ajikinsa tana masa haka komai zai iya faruwa yasaka ya cikata"taja masa gemu da k'arfi ta gudu tana dariya"yabita da kallo shima yana dariyar...bata jimaba ta shigo da tray da warmers d'in Abinci Asama"Alkubus ne da sinasir da miyar taushe dataji naman kaji"salfad inafa son Abincin gargaji"nima haka"to Ai bandake za'a ci"to zamu gani "haka kawai mommy tace"ki zubawa d'an ta Abinci shine zakice sai anci dake bayan kin gama gulmar ke Ak'oshe kike ko?"wai hamma meyasa kake son Jana?"Allah na shirya irin muguntar dazan maka"salfad kenan"idan ban jakiba bana jin dad'i ne "idan Ina janki muna wasa da dariya nakanji farin ciki marar misultuwa Acikin zuciyata"batun mugunta da kike mgn Allah yasa zaki iya"yafad'a yana sakkowa k'asa kan carpet agefenta yaja bowl d'in miyar gabansa yayi bissimillah bayan ya deb'o ya nufi bakin Amaan"tayi murmushi tana binsa da wani sanyayyan kallo irin na masoya ta sumbaci hannun nasa sannan ta Amsa" sai bayan ta had'iye Ahankali tace"Allah sarki my salfad na d'auka kaima zaka fara ci?tabbas Ak'oshe nake Amma Abincin ya burgeni shiyasama nace zanci"ta k'are maganar tana Aza kanta saman kafad'arsa"salfad kenan! dama d'azun tsokanarki nakeyi"kasan wani abu?"ah ah"koda kace na kwana Anan nidai binka zanyi sbd banaso nayi nesa dakai"dakin kyautamun salfad"dan wlh ina buk'atar k'arin Abinda mukayi d'azun"karka damu my salfad koda zaka kwana kanayi ni bazan gaji dakai ba"da gaske kikeyi salfad?"uhmm"beyi mgn ba sai kanta yad'ago ya manna mata harshensa cikin bakinta"tayi saurin kamawa tana tsotsa tana shafa gashin kansa....motsin za'a shigo yasaka Amaan saurin cikashi sbd ta fahimci shariff yafa manta inda suke"yusuf ne da khalifa suka shigo"sosai yasamu ya daidaita nutsuwarsa saidai har lokacin kan Amaan na saman kafad'arsa "cikin wasa da dariya suka gaisa dasu yusuf"suna kuma cin Abincin su shida Amaan "bayan sun kammala ya goge bakinsa da hannunsa da tissue"Amaan ta zauna gefensa sunata firansu da ita dasu hamma yusuf "Ahaka daddy ya shigo gidan sbd gab Ake da kiran sallar magrib"baki washe ya shigo ya zauna yana murnan ganinsu"shariff ya sakko k'asa ya gaidashi"Amaan ta dawo kusa dashi suka gaisa"saida aka kira sallah sannan shariff dasu daddy suka fita...bayan sallar isha'i Amaan suna zaune da mommy tana yimata bayanin yadda zatayi Amfani da kayan matan data bata"Ahankali tace"Ina fatan babu dai wata matsala ko salma?"babu komai mommy"indai kinsan Akwai kisanar mun"kanta ak'asa tace"mommy dama yayin Auratayyarmu Ina jin zafi"kuma.....sai tayi shiru "kuma me?"karki b'oyemun komai sbd bayan ni babu wacce kikafi kusanci da ita salma "bana so komin kusancinki da k'awa kisanar mata sirrinki"dama wlh hamma shi baya gajiya da Abun"sai nayita jin zafi"karki damu kiyi hak'uri da yanayin buk'atarsa"dama ita rayuwa ba komai kake samu na jin dad'i ba"irin wa'annan magungunan dama sune daidai dake"kullum kidinga sha zaki dinga jurewa da samun ni'ima"banda kama ruwa da ruwan sanyi saina zafi" sannan dan Allah banda yawan fushi kullum gayena dake kenan"Amaan na k'ok'arin mgn wayarta tayi ringing "tana d'an murmushi tace"mommy shine bara naje daga can zamu wuce"to shikenan Allah yatsare Adage da addua banda sakaci da ita"sannan dan Allah Arage shagala"insha Allah mommy"gaba d'aya y'an uwanta yayu maza da matan harda k'annanta saida Amaan ta musu kyauta ta manyan kud'ad'e da sharrif yacika mata jakarta dasu"yana tsaye gefen motar tasu duk suka fito itada y'an gidan nasu"fatan Alkhairi suka musu yabud'e back sit shida Amaan suka shiga kafin driver yajasu"Ajikinsa ta kwanto tana fad'in hamma kamar sati nawa zamuyi idan munje?"saifa munyi 3month inaga"Aikinka fa?"nasanar musu idan wani abu yafaru ga mus'ab nan "na kumaje nayi signing Ajiye Aiki sai bayan 3 month na cigaba"farin cikin iyalina yafimun komai"k'ank'amesa Amaan tayi cikin farin ciki Ahankali tace"saina tuna ranar dana fara ganinka Acikin motar haya"Allah nagode maka da wannan jarabawar sbd itace silar haduwata da jarumina...nafiki yawan tuna hakan my Amaan"na tabbatar silar haduwarmu yasaka zabba'u tayi nassara"ubangiji ya shiryi masu irin halinta"Amaan ta Amsa da Ameen"Anan tasanar masa wacce Nasir ya Aura yanzun ma Ana zaton sakinta zaiyi"tab'e baki shariff yayi yana fad'in damuwarsace....yana rik'e da hannunta suka shigo d'akin da suka kama"bayan ya rufe k'ofar da key ya juyo ya sungumeta tasaki ihun wasa"yakama dariya yana nufar saman bed da ita ya kwantar da ita"zai hayo samanta ta mirgine gefe tana masa dariya yakoma

28 / 31