Author : Zainab Habib (Mom Islam) Category : Aysha Cool Novels
ta riƙe baki, tama kasa ɓoye mamakinta ta bankaɗa labule ta shige, cikin ɗaga murya tace "kutumar babbar bura'uba, astagfirullah, yanzu malam in banda asara sai ka biyewa Jamila ku dinga ragargaza maganganun batsa saboda son zuciya?, na rantse da girman Allah ka biye mata kaje ka shawo maganin jaraba, daga nan sai ka nemi inda zakaje badai ɗakina ba, a hakan ma da ta riga ta koya maka jarabar ina fama inaga kaje ka ƙarawa zawo ruwa"
Jamila ta tafa hannu kana tace "Kedai anyi tsohuwar munafuka, in banda kuturun munafurci mata na magana da mijinta kin wani faɗo abinda ko kyau babu"
Jamila tai maganar tana sake mannewa a jikin malam, shiko malam sai mammatsawa yake saboda kunya,
"Iko sai Allah, Malam a gabanka Jamila take kirana da munafuka kanaji ko?"
Malam yace "a zahirin gaskiya kinada laifi, mai yasa idan ina ɗakinki bata yi miki haka amma idan ina ɗakinta sai ki dinga yi mata laɓe?"
"Ohooo, yanzu na fahimta, sai kace ni ɗince baka so, dan Allah malam tunda bazaka iya zama dani ba, ba tun yau ba nace ka sauwaƙemin"
Malam yace "Rashida bazan sakeki ba har abada dan haka ki fita ki bani guri"
Idanun Rashida na kan Jamila da ta ɗora hannunta a saman sandar malam tana nan tattaɓawa cikin shogoɓe murya tace "Uhm malam har yanzu.."
Malam ya sunkuyar da kansa ƙasa yana ci gaba da jin ɗumi, Rashida tace "iko sai Allah, kekuma maitar taki ta burar malam ta fara kenan, shegiya ƴar iska, banda iskanci a gabana.."
Jamila da ta gaji da jin surutun Rashida tai saurin janye kaskon wutan tare da hayewa jikin malam shiko ya gama jin kunya sai dai ya kasa magana bare yayi motsi, tace "malam lokaci na tafiya"
Rashida ta fice da gudu tana cewa "Allah yasa garin jaraba a gutsure burar naga da uban me zakayi taƙama"
Jamila tace "daga ranar da aka gutsure a ranar zaki koma gidanku, saboda zamanta kikeyi"
Rashida na daga ɗakinta tace "ƙarya kike tsohuwar maƙaryaciya, kece dai bazaki iya rayuwa in babu itaba kuma ki zo ki haɗa mana koko ko in ɗibi wanda zai mun, sannan karki raba mana ƙosai da hannun da kukayi taɓe-taɓen gindi da bura ƴan iska"
Bata ce mata komai ba ta fito, dan har tayi ɗaurin ƙirji, tasan Rashida tana iya kwashe kunun duka ta shanye ba ƙaramin aikinta bane,
Bayan ta zuba mata kunun ta ɗibi ƙosai tai sallama a ƙofar ɗakinta takai mata, cikin shan ƙamshi ta amsa kafin ta ce "Gara a bamu namu kam"
Jamila ta fice,
Bayan fitar Jamila Rashida tace "wannan yarinyar kodai harija ce, zata mayar min da malam haka, wlhi bazata saɓu ba, bazan amince ba, gara in fara ɗaukar mataki ko hakan zai saka ta rage jarabar da take yi,
Wata baƙar leda Rashida ta ɗauko, kana ta kunce tana murmishi tace "idan na zubawa tsinanniyar zanga rawar discon da zatayi, garin yaji ne wanda babu komai a cikinsa, tana dakashi haka kawai idan zata zuba a cikin niƙan kamu kamar cikin dawa ko cikin jikaƙƙiyar masara koma dai idan an markaɗo har dasu citta a ciki.
Babbar butar da su Jamila suke shiga banɗaki idan sun gama sha'anin su, ta buɗe a hankali ta barbaɗa garin yajin barkonon a ciki, ta karkaɗa butar sannan ta rufe, ta sani sarai Rashida CE take fara fitowa, dan haka bata ma son malam yaji yajin ta koma ɗaki cikin sanɗa,
Kokon ta fara sha tana murmishi, kana taci gaba da sha tana kwashewa da dariya marar sauti, bayan ta kammala sha ta cinye ƙosan ta haye gado, saboda itafa gyaran ɗaki ba damuwarta bane, sannan yawan yin wanka ba damuwarta bane, haka nan take tayi fururu, kanta ko kitso babu, tana kwancen taji Jamila na cewa "malam ni walh sai ka shamin, nikam yau bayan yarda ba"
Ta rasa me za'asha gashi bata da dauriya sam, ko kaɗan, ta tashi da sauri ta sauko tare da matsawa ƙofar ɗakin Jamila ta kasa kunne, tsinkayo Muryar Malam tayi yana cewa "inhar shan zai saki farin ciki gyara, zansha kodan a barni inci gindi"
Ta wangale ƙafafu tana jiran Malam, koda ya kwanto gurin gindinta yaji wani ƙamshi, saɓanin na Rashida da yake jin tsami sosai, hakan ya kwaɗaitar dashi kawai yasha, ya ɗora bakinsa a tsakiyar gindinta ya fara tsotsowa yana wani sake ɗage ƙafafuwanta, sauke numfashi ta farayi tana cewa "washh Malam kaci gaba, kamar kana zuƙomin wani abu mai masifar daɗi, wayo malam wayoooo malam sake tsotsowa"
Har yanzu Rashida bata fahimci Abinda ake tsotsowa ba, kuma tana son gani sai dai ta tura ƙofar taji a rufe, yau kam sun saka saƙata a jikin ƙofar, ɗakinta ta koma tana jan dogon tsaki tare da cewa "uban me malam yake tsotsa ne ni Rashida, yarinya ta mayar da malam ɗan iska tuƙuru, innalillahi wa inna ilahir raji'un...!
Mom Islam
*MALLAKIN ATTAJIRI*
(Love and Romantic story)
💋💋💋
Mom Islam
Page 9-10
Jamila ta gama rikita malam, da sauri ya haye kanta tare da yi mata rumfa, tun yana sucking ɗinta yana daurewa bai yi ihun ba, abin ya citura, ya fara cewa "wayoooo Jamila, wayoo daɗi duniyar daɗi gidan daɗi Jamila Allah yayi miki albarka, iyayenki ma Allah yayi musu albarka ke har baban babanki"
Can Anjima malam yai tsit kamar wanda ruwa ya cinyesa, sai mayar da numfashi yake tsabar gumurzun da yasha,
Wayarsa ce ta fara ringing, keypad ce Tecno, ɗagawa yayi kafin yace "to shikenen gani nan fitowa"
Jamila na maƙale dashi tace malam mai kake nufi har ka gama kenan?"
Malam ya ɗan matsar da ita daga jikinsa kafin yace "Jamila an kawomin kayan miya ne, kuma kinga dole inje gurin kankana ƙar yara su yimin ɓarna"
Jamila tai saurin matsawa gefe kafin tace "aikuwa malam tashi kaje dan Allah, sannan ka zaɓo min ƙatuwar ciki kana ka haɗo min da madarar ruwa zansha magani dasu"
Malam yace "Jamila kin san kuɗin madarar ruwa kuwa?"
"Koma nawa ce ka siyo min malam dan Allah haba malam"
Ta faɗa tana shogoɓe murya, tana faranta masa sosai, shiyasa ma yake ƙokarin kyautata mata,
Bayan yasa wando da babbar riga ya fito ya ɗauki buta zuwa banɗaki, yana shiga ya kullo ƙofa, dama tunda Rashida taji fitowar ɗaya daga cikinsu ta leƙa, bata so malam ya ɗauki butar ba, taso Jamila ce, duk da hakan dai ta kasa kunne tana sauraren sakamako,
Wani uban ihu malam ya tsala, muryasa na rawa yace "na shiga uku na lalace wa innahu sulaimanu wa innahu bismillahir rahmanir rahim, idan ba mutane bane ku taimaka ku dawo dani duniya wayooo Rashida wayoo Jamila ku taimaka kuzo dan Allah...
Sosai jikinsa ya ɗauki raɗaɗi tare da azabar zafi musamman burarsa da ta gama gugar gindin Jamila, nan gurin yafi komai yi masa azaba, kafin Jamila takai ga isa bakin ƙofar banɗakin tuni Rashida ta taho da gudu ta shige, cikin ɗaga murya tace "malam meke faruwa ne, gaka zigidir ƙato a tuɓe ka wani kiramu me zamuyi maka,
Malam ya fara buɗe idanunsa a hankali da suke masa azaba sunyi jajir yana tsalle yace "Rashida duk abinda kika faɗa na amince amma kafin nan ki taimaka min da ruwan sanyi in watsa"
Ta juya tana tsaki gami da ƙananun maganganu, kafin ta dawo Jamila ta kai masa ruwan, da kanta ta fara wanke masa jikin tana yi masa sannu, ya ɗanji dama dama ba kamar ɗazun ba, ta saka masa riga suka fito tsakar gida, lokacin hannun Rashida na riƙe da buta, tana ganinsu tace "ikon Allah malam ɗinne aka ruƙoshi kamar wani tsohon gurgu?"
Basu dai kulata ba har suka shiga ɗaki, Jamila ta dauko wata butar a ɗakinta ta fito ta shiga banɗaki wankan tsarkin tayi kana ta fito ta koma ɗaki, tana shiga ta samu malam ya ware ƙafafu babu riga a jikinsa sai faman fifita yake, Rashida ta faɗo ɗakin Jamila na tsaye, leƙawa tayi inda ta hango malam ɗin, ta zabga salati tare da cewa "me zan gani malam ka wani tattare ƙafafu kamar sabon ɗan kaciya, kokuma baku gama cin juna bane, iyayen cin gindi?"
Malam ya runtse idanunsa kafin yace "kinga Rashida zoki yimin fifita, dan Allah, kema Jamila ɗauko ko murfin roba ne ku haɗu ku fifitani, ni yanzu bazan iya baki amsa ba Rashida, tace "Chab ɗijam na rantse da Allah bazan iya jure kallon wannan samɓaleliyar burar taka ba, abu duk jijiya"
Jamila tace "kinga ficemin a ɗaki a hakan da burar tasa take duk jijiya kike jin daɗin karɓarta, ba gara tasa burar Bama, ke waye yasan inda gindinki yake abu kamar an jiƙa tsumma"
Rashida tayo kan Jamila suka fara dambe tare da ƙoƙarin kai ɗaya ƙasa, cikin rashin sa'a Rashida ta jofo Jamila kan malam, ya wani rangaɗa ihu mai sauti jinsa yayi kamar za'a zare masa rai, ya tattaro ƙarfinsa ya turota ta faɗi ƙasa itama ta sa ihu, Rashida tayi tafi tare da cewa "shegiya ƴar iska kinje zaki karyashi, gashi nan ya bankaɗoki ƙasa" Jamila bata bi takan malam ba, tai tsalle ta cafko wuyan Rashida, sannan ta gantsara mata cizo kana ta shatale mata ƙafa ta faɗi, Malam yace "kudai kunji kunya wlhi kun shiga uku, ku bar faɗannan kokuma ranku ya ɓaci"
Ko saurararsa basuyi ba, sai da kowacce jikinta yai laushi kana suka saurara,
Wayar malam ta sake ringing a karo na biyu, bayan ya ɗauka yace "idan kun gama lodin a kawo kankana guda biyu, sannan ka siyomin madarar ruwa ka kawo guda ɗaya"
Suna tsaye wani yaro ya shigo da kankana da madara a leda gwangwani ɗaya, Jamila ta fito da sauri ta karɓe madarar da kankana ɗaya sannan ta koma ɗaki, Rashida ma ta fito ta karɓa, kana tace "ina tawa madarar?"
Yaron yace "ni ɗaya akace min"
Rashida ta kutsa ɗakin cikin masifa tace "malam ina gaya maka kadinga kwatanta adalci wlhi tallahi ranar lahira da ɓari ɗayan jiki zaka tashi, bai ce da ita ƙala ba shidai yana fifita inda yake yi masa azaba, Jamila ta ɗauko wuƙa da niyyar fasa madarar Rashida ta ɗauke madarar, Jamila ta sa kukan shogoɓa tare da cewa "malam ta karɓe madarar kuma zan yi maka gyara ne, saboda idan kazo cin gindi ka jin daɗi sosai"
Rashida ta kwashe da dariya, tare da cewa "to mayaudariya, wane gindin za'aci, ke banda jaka ce, yana cikin wannan halin mutuwa ko rayuwar ne zaki kira masa gindi tunda kun mayar da abin kamar abinci da ya zama wajibi ko"
Tana gama magana ta wuce ɗaki, tana shewa.
Jamila ta fashe masa da kuka tare da "cewa malam bakace komai ba?"
Malam yace "Jamila dan Allah kiyi hakuri idan naji sauki na fita Anjima zan kawo miki, ni babban abinda ke bani mamaki ma, kamar barkono kamar karara kamar wani abun daban, na rasa tantance da wane irin ruwa nayi wanka?"
Jamila ta taɓe baki saboda haushinsa da takeji, ta kawar kai gefe, gyara kwanciyrsa yayi ya juya mata baya sai baƙin ɗuwawu da ake gani, tsabar haushi ko sake kallonsa batayi ba,
Rashida na shiga ɗaki, ta fasa madara, bata san me zatayi dashi ba kawai ta fara tsiyayawa a hannunta tana lashewa da haka har ta shanye tass, ta ɗauko tray da ɗora kankanar akai ta yanka, gida huɗu ta ɗauki guda ɗaya, ko sallama batayi ba ta faɗa ɗakin Jamila, tace "malam ga kankanarka, shikam ya riga da yayi barci, yanzu ya rufe jikinsa, Jamila na zaune tana kwalliya ko kallon inda take tsaye batayi ba, taja dogon tsaki, yanzu kam Rashida bata tanka mata ba, ta koma ɗaki, tray ɗin ya ɗauko bayan ta ɓoye yanka biyu ta dauko kujerar tasa a tsakar gida ta zauna, ta fara sha tana cewa "yau dubun wata ya cika dama shi Allah ba azzalumin kowa bane, dan haka sha biyun rana tayi, idan ka ƙara minti ɗaya a ɗakinan ban yafe ba...!
Ayi haƙuri da typing errors
Mom Islam 🍷
*MALLAKIN ATTAJIRI*
(Love and Romantic story)
💋💋💋
Mom Islam
Page 11-12
Malam bai ma san tanayi ba, saboda barcinsa yake hankali kwance, koda taji shiru, ta haye saman kujera ta zauna tare da tunanin me ya kamata tayi dan ganin ta fitar da Jamila a gidannan kamar inda ta ɗauki alwashi daga farko, duk tunanin da zatayi sai taga mafita bata zo mata ba, sallama akayi daga bakin ƙofa, Rashida ta fito da sauri dan ganin mai sallamar, ƙanwarta ce ta shigo wacce tun dama can tana zama a gurinta saboda ita bata taɓa Aihuwa ba, kafin bikin malam da Jamila yarinyar sukai tafiya itada mahaifiyarsu Rashidan, dalilin da yasa bata gidan kenan, Rashida ta washe baki cike da farinciki tace "oyoyo da Halima, dama na daɗe ina ta dakon zuwanki ashe kina hanya?"
Suka shige ciki, ragowar kankana ta ɗauko mata ta bata kana ta fara tambayarta yasu mama, sun dawo lafiya?"
Halima ta miƙa mata ledar dake hannunta tace "lafiya lau mama ce tana Gaishe ki, wannan kuma kuka ce da kuɓewa ki daura ki siyar kya yi amfani da kuɗin"
Rashida tace "Allah sarki mama, gaskiya Ubangiji ya saka mata da alkairi"
Sunsha hira sosai har ƙarfe ɗaya tayi, Halima ta fara jin yunwa, dama malam bai cika bada kuɗin cefanen rana ba, Rashida ɗaga pillow ta ɗauko ɗari biyu, tace "ungo kije shago ki siyo mana garin kwaki na ɗari sugan ɗari, tunda akwai soyayyar gyaɗa sai mu jiƙa a haɗa dashi, Halima ta fito zata sa takalmi taga Jamila ta fito tasha kwalliya, gaisheta tayi, Jamila ta amsa tare da cewa "yaushe kika dawo Halima?"
Halima tace "ban daɗe da shigowa ba"
Daga can ɗaki Rashida ta ƙwala mata kira tace "zaki wuce ki tafi gurin dana aikeki ne kokuma zaki tsaya zubar surutu ne?"
Halima ta fice da sauri, Jamila ta girgiza kai tana mamakin hali irinna Rashida,
Bayan Halima ta dawo suka jiƙa garin suka sha suka ƙoshi,
Rashida ta fito tsakar gida ta ɗauki buta ta shiga banɗaki ta kama ruwa kana ta fito tayi alwalah Halima ma tayi, suka shiga sukai sallah, tashin malam kenan daga barci yasa kayansa ya fita zuwa Masallaci dan butocin gidan bai gama yarda dasu ba,
Jamila ma Sallahar tayi sannan ta koma ɗaki, tanada ragowar gari da ƙuli, itama shi ta jiƙa tasha,
Rashida ta fito da tabarma tsakar gida tare da ledojin kuka da kuɓewa ta fara ɗaurawa, bayan ta gama tace "Halima fito ki zagaya gida gida ko Allah zai sa a dace"
Sallama akayi daga bakin ƙofar lokacin Jamila ta fito suka amsa a tare, Rashida da Jamila suna ganinta suka faɗaɗa fara'arsu kafin aka bata gurin zama, kallon Halima matar tayi tace "ikon Allah ashe Halima na nan na kwana biyu ban ganta ba?"
Rashida tace "Karima kenan da ace Halima na nan ai bata ɓuya"
Nan dai suka ɗan taɓa hira, Karima take basu labarin daular da ake samu a ƙasar Saudiyya, Jamila da Rashida suka gyara zama harda matsowa kusa da Karima sukace wai da gaske kikeyi ko wasa?"
Karima tace "wlhi tallahi da gaske nakeyi ke ba dan nayi wannan ƙaddararren auren ba, da tuni ban tafi ba, duk wata abinda suke biyan ƴan aiki a kuɗinmu na Nigeria dubu ɗari biyar, ki gayamin, Kanada ɗa a wannan zamanin wlhi ka more sosai, ka samu arziki da jari"
Rashida tace "tabbas zanje in shawarci mamana, idan har ta yarda sai a tura Halima, muna ganin arziƙi a gidan wasu wataran sai mu ganshi a gidanmu" Halima tace "ikon Allah anty Rashida, ashe Muna da rabon yin kuɗi.."
Rashida tace "da izinin Ubangiji sai an kiramu muna amsawa"
Jamila ta taɓo Karima tace "ya bayanin tafiya waye zai ɗauki nauyin zuwan dan gaskiya ina so Yasmin taje ko nima zan dace, kinga inhar Halima taje ƙasara nan ta dawo da tarin dukiya, wlhi tallahi nasani sarai Karima wulaƙantani zata dinga yi dan haka ki mana bayani inda zamu fahimta da kuma ƙa'idojin tafiya da komai da komai sai mu zauna da shiri"
Karima tace "gaskiya wannan ne sai na sake shigowa kokuma kuzo har gida saboda wlhi yanzu haka cefane na fito yi nace bari inzo in Baku labari"
Rashida da Jamila sukace sun gode sosai gobe insha Allah zasu shigo sai su ƙarƙare maganar,
Sallama tayi musu kana ta fice, fitarta keda wuya Malam ya shigo, Rashida tace "malam zanje gida yanzu zan dawo kuma ban amince ayimin satar shiga ɗaki ba"
Malam yace "Rashida Kedai anyi fitinanniya, to ban amince ma ko tafi ba, bare ki dawo kina zargi"
Cikin shan ƙamshi Jamila tace "malam dan Allah ka barni inje gidanmu wata matsala ce ta taso idan ba naje ba wlhi akwai matsala babba"
Malam yace "na barki amma karki daɗe ki tabbatar da kin dawo yanzu"
Rashida tace "bura uba, kama isa, ita wacece da zaka barta ni ka hanani oho kodan saboda kuna ci da ciyayya kamar wani ayu"
Malam ya kalli Halima dake zaune ya kawar da kai gefe tare da wucewa ɗakin Rashidan yace "yaushe Halima tazo?"
Rashida da ta hassala sosai tace "tambaya kake ko neman sani?"
Malam yace "duka nakeyi"
Rashida ta miƙe ta shiga ɗakin ta ɗauki Mayafi tace "zan tafi"
Malam yace "a dawo lafiya"
Ta fice bayan tace wa Halima ta ɗauko Mayafi su tafi, Jamila tace "Rashida ki jirani tunda kusan hanya ɗaya ne"
Rashida dake faman jin haushi tace "ke kinga kowa yabi hanyarsa bana son gulma da kinibibi"
Jamila ta fice bata sake yi mata magana ba.
Bayan fitarsu Malam ya taho tsakar gida ya zauna tare dayin tagumi a fili yace "ikon Allah mata biyu gobara"
Ya tashi ya fita, sai da akai Sallahar la'asar kana ya shigo hannunsa riƙe da leda da bredi da kofin roba na mai shayi, ɗakin Rashida ya shiga ya shimfiɗa sallahya ya zauna, kana ya buɗe ledar, gammon kifi ya fito dashi kana ya cire ƙaya ya buɗe cikin breadi yasa a ciki, sannan ya buɗe kofin wanda yake ɗauke da shayi mai kauri, sauri sauri ya fara ci, saboda yasan duk wacce ta dawo ta samu yana ci bazata bishi a hankali ba, musamman Rashida fizgewa ma zatayi, bayan ya gama ya fitar da komai ya dawo ya kwanta, dan bazai iya zama gurin