MALLAKIN ATTAJIRI Book Hausa Novels by Mom Islam txt.txt

Author :  Zainab Habib (Mom Islam) Category :  Aysha Cool Novels

Chapter   3 / 3

6K to 8.5K   out of 8.5K words

kayan miyar ba, saboda har yanzu baya jin jikinsa dai-dai, kwanciya yayi a gado tare da lumshe idanu, sai yanzu ma ya fara tunanin fitar da sukayi kusan a tare,
Barci ne ya ɗaukesa har wajen Magriba bai farka ba, kiran sallahar magriba ne ya tashesa, yayi mamakin tafiyar lokaci,sai dai har yanzu matan masa basu dawo ba, babu wacce tayi tunanin dawowa yanzu bare ayi maganar girki, har alwalar Magriba ma sai da yaje masallaci yayi, dan bai manta da azabar da yasha ɗazu da safe ba..!
*MALLAKIN ATTAJIRI*
(Love and Romantic story)
💋💋💋

Mom Islam


Page 13-14

Rashida ta riga Jamila zuwa gida, duk da akwai ɗan nisa a tafiyar tasu amma babu wacce tahau mashin, da sallama Rashida da Halima suka shiga gidan nasu, gidane marar girma anyi gininsa da bulon ƙasa, an kewaye gidan da buhuna wanda ya zamo katanga, ɗakuna biyu ne a gidan, da ɗakin mama da ɗakin girki, sai banɗaki da aka kewaye shi shima da buhuna,

Basu da hali, zamu iya kiransu da talakawa sosai, saboda wataran ma sai su kwana basu ci abinci ba, hakan yasa Mama take yawan kaiwa ƴan uwa da abokan arziki ziyara, ta hakane take samo musu abinci,

Mama na zaune a tsakar gida tana tankaɗen garin da ta samo daga tafiya kauyen da sukayi, miya na wuta tana dahuwa ta amsa sallamar taci cike da mamaki, saboda jiya suka dawo yau Halima ta je gidanta kuma gashi sunzo a tare.

Halima ce ta ƙarisa cikin ɗakin mama da babu ko siminti sai daɓan ƙasa ta fito da tabarmar ta shimfiɗa musu suka zauna, Rashida ta Gaishe da mama, bayan ta amsa tayi mata ya gajiyar tafiya sannan ta fara gabatar mata da labarin da Karima ta bata na tafiya Saudiya harda albashin da za'a dinga biyan ma'aikata, mama ta ajiye tankaɗen garin da take yi kana tace "ikon Allah, ashe dai irin wannan ranar zata zo mana? kinga shikenen mun huta da talauci, albashin farko ya ishemu mu yi walwala"

Rashida tace "wlhi kuwa nima haka na gani Shiyasa nace bari inzo in nemi shawararki,"

Mama ta kalli Halima kafin tace "Halima kinji abinda ake tattaunawa akai?"

Halima tace "naji mama inhar tafiyata zata iya zamowa silar yankewar talaucinmu wlhi zanje"

Mama tace "to ai ni ƙarancin shekarunki kuma nake dubawa"

Rashida tace "kinga mama ki cire fargaba da kokwanto a cikin ranki, idan ba haka ba, bazaki iya bari Halima taje ko ina ba"
Mama tace "to nidai kinsan bani da komai Rashida inhar ba wannan gidan da muke ciki ba, me zamu siyar har ta tafi?"

Rashida tace "ai bamu gama magana da Karima ba tukunna, yanzu haka Jamila taje ɗauko ƴarta itama zata turata can" sun jima suna hira har Karima da Halima sukaci tuwon dare sukai sallahar magriba sannan suka kamo hanyar dawowa gida.

Jamila na isa gida ta samu Yasmin da Ummanta suna zaune a tsakar gida saman tabarma, tsakar gidansu yasha siminti, kana ɗakunansu duk ginin bulo da bulo ne, har katangar ma, mahaifin Jamila ya daɗe da rasuwa, tun kafin aurenta na farko ya mutu, bayan sun gaisa ta bawa Ummanta labarin da Karima ta basu, harda haɗawa da ƙarya, Umma ta kalli Yasmin tace "Jamila bakya ganin wannan yarinyar karamar yarinya ce, batafi shekaru goma sha biyar ba"

Jamila tace "Umma, kar muyi watsi da damar da Ubangiji ya bamu, dan haka muyi amfani da lokacin mu tun kafin ya ƙure mana"
Mama tace "ai abinne da ban tsoro, a tsallake Nigeria har ƙasar Larabawa?"

Jamila tace "Umma kenan, bafa a kanmu za'a fara ba, kuma ba a kanmu za'a ƙare ba, ga mutanen da suje suka fara ɗaukar albashi daga mai filaye guda biyu sai mai uku, sannan ga kuma danƙareren gida"

Umma tace "to shikenen amma ya maganar kuɗin jirgi sannan ta hannun waye Yasmin ɗin zatabi, nifa bana son ta tafi inzo ina wani tashin hankali"

Jamila tace "gobe in Allah ya kai mu zanje gidan Karima sai muji inda za'ayi, saboda Rashida ma taje tambayo mamarta akan ƙanwarta, ita zata yi shekaru goma sha takwas"

Sai da akai Sallahar isha'i taci shinkafa da miyar da Ummanta ta dafa, a hakan Umman tanada rufin asiri saboda tana sana'ar maganin mata iri iri har amare ana kawo mata ta ƙware gurin gyaran aure, tana idar da Sallah ta koma ɗakin Umman, bayan Umma ta shigo Jamila tace "Umma baki bani komai ba"

Umman ta gane abinda Jamila take nufi tace "oh Jamila ki je kiyi amfani da ragowar magungunan daga baya zanyi miki dahuwar tantabara"

Jamila tace "Umma dan Allah ko ɗan matsi ki bani"

Dole dai Umman ta bata sannan ta wuce bayan Yasmin ta tashi tabi bayanta, rakiya tayi mata har kusa da bakin titin da zata tsallaka taje anguwarsu, kana ta juyo bayan sunyi sallama,

Bayan dawowar Yasmin, Umma tace "Yasmin ya kike ganin tafiyar da Mamanki take so kiyi?"

Yasmin tace "Umma idan kin amince nima na amince"

Umma tace "Allah ya kaimu goben"

Rashida ta riga Jamila komawa gida, koda suka shiga babu kowa a gidan, suka dinga hira ita da Halima, tun kafin magana tayi ƙarfi take cewa "wlhi idan sukayi kuɗi bazata zauna da malam ba, santalelen namiji zata aura ajin farko"

Halima tace "anty Rashida, wane saurayi ne zai aureki ai kinfi dacewa da malam ɗin"

Rashida ta ɗaga hannu zata watsawa Halima mari, sai kuma ta rungumota tare da cewa "ashe kece jarin yi haƙuri auta babu mai taɓamin ke"

Jamila ta rangaɗo sallama, Rashida ta miƙe da sauri tare da amsawa tace "ƴar uwa ya kika ƙare da Umma nidai akwai alamun nasara dan naga mama zata bari"
Jamila na cire Mayafi tace "wlhi nima dai ina tunanin hakan duk da naga Umman tana kokonto akai"
Jamila ta shige ɗakinta ta zauna, ana kiran sallahar isha'i duka sukai sallah kana kowacce ta turo ƙofa dan garin akwai sanyi sosai,
Sai bayan Sallahar isha'i sosai dan Lokacin ma ƙarfe tara zatayi, malam ya shigo ya ƙudunduna da malun malun saboda sanyin dare, ya ƙaraso ɗakin Rashida bakinsa ɗauke da sallama, kwance take saman gado da ɗaurin ƙirji, Halima kuma na saman kujera tayi barci, malam ya haye gadon tare da rungumo Rashida duk da tiririn tsami da yaji yana tashi a hammatarta, ƙwacewa tayi tare da juya masa baya taja tsaki tana gyara zaninta, yawanci matsalar da yake fuskanta daga gareta kenan, bata taɓa yarda dashi, ita ba damuwarta bane yayi wata bai kusanceta ba, amma idan yaje ga Jamila ta dinga sababin masifa kenan,
Dole ya haƙura, badan yana so ba, sai dai babu inda zaiyi tunda taƙi bashi haɗinkai, washe gari tun Asbha ya fita Masallaci Sallah bai shigo ba har sai da gari yai haske sosai kana ya shigo, lokacin ma kowacce ta nemi abinda zata yi karin kumallo,
Kai tsaye ya shige ɗakin Rashida lokacin Halima ta tafi tallar suga da Lipton wanda Rashida ke siyarwa,
Bayan ya shigo yace "ki bada suga na ɗari biyu da Lipton zan kawo bredi sai ku haɗa shayi"
Rashida ta taɓe baki tare da cewa "yanzu abinda kayi yayi kyau kenan?, jiya baka bamu abincin dare ba, sannan yau da safe baka bamu ba, sai yanzu?"
Bai kulata ba ya haye gado tare da cewa raba biyu kiba Jamila nata dan Allah kizo a matse nake"
Rashida tace "in nazo kace ba delu bace ta haifeni, babu abinda ka sani in banda kaci gindi, bazan bayar ba"
Malam ya sake ƙwala mata kira taja dogon tsaki, shiko ya gama rikicewa da sha'awar dake cinsa har jinsa yake wani iri ya sauko a gadon yana gyara mazugin wandonsa, fitowa yayi tana daga bakin ƙofa, raɓawa yayi ta gefenta zai wuce ɗakin Jamila ta tare tare da cewa "in ka isa kayimin satar wuni, da haka Allah zai kamaka ai, Jamila ta fito tana saurarar abinda suke gardama akai tace "malam lafiya?"
Babu wani boye-ɓoye yace "tun jiya ta guje min, nikuma yau bazan iya jurewa ba, gaskiya shiyasa zan taho gurinki"
Jamila tace "oyoyo my malam dan Allah yi kazo ni dama nayi kewar burar nan taka mai masifar daɗi..."!

Mom Islam 🍷
*MALLAKIN ATTAJIRI*
(Love and Romantic story)
💋💋💋

Mom Islam


Page 15-16

Malam yace "kinga Rashida kiyi hakuri in je ɗakin Jamila ba wani daɗewa zanyi ba, daga ɗari biyu zuwa dubu ɗaya ki faɗa abinda kikeso zan baki"

Rashida na girgiza tana riƙe da Kwankwaso tace "dafamin dubu guda a hannu sai ka tafi"

Babu gardama malam yasa hannu a aljihu ya Ciro gidar dubu ɗaya ya miƙa mata, kana ta matsa ya wuce, taja dogon tsaki gami da cewa asara kawai,

Da sallama ya shiga ɗakin Jamila, yana shiga ta rungumeshi kana tace "gaskiya malam kai ɗan baiwa ne, wato wannan burar taka kamar an barbaɗa mata zuma nifa har tunani nake kodai kana tsomashi a ruwan zuma ne?"

Malam yayi dariya, tare da cewa "Jamila kinada abin dariya wlhi, babu wani ruwan zuma kawai baiwa ce, yo nima ai idan ba keba nasan babu wacce zata iya da buƙata ta, na auri wata matar kafin Rashida duk akan matsalar kwanciya muka rabu, amma sai naga ke kina iyawa dani?"

Jamila takai hannunta gurin Sandar malam ta shafo tare da ɗan danna gabanta gurin saitin gurin, suna rungume da juna tace "Uhm marar cin gindi duniya ne, billahi akwai wani sirri a cikinsa, ni dama Rashidan zata bani kai duka ai da shikenen"

Rashida dake tsaye a bakin ƙofarsu tace "ƙarya kikeyi ƙaramar ƴar iska, kai kuma ka zama abinda ka zama mace kake juyewa sirrinka, ko yanzu ma ina takaicin karɓar dubu ɗayannan dan haka na fasa bada aron kawai ka zo mu wuce, ni kaci nawa"

Jamila da tuni ta fara jinta cikin sha'awar malam tace "na rantse da Allah baki isa ba, sai dai ki bari idan ya yi anan sai ya ƙarisa acan,

Malam yace "kinga Rashida na gama dake tunda na baki kuɗi dan haka ki ƙyaleni, sannan ki fita a matse nake"

Rashida tace "kutumar bantan uba, in ka isa in zama dankali, aiko sai dai kazo mu tafi kokuma duk abinda ya faru kai kajawa kanka"

Ta cusa masa kuɗin a cikin aljihun rigarsa,

Jamila tace "malam ya kake yin abu kamar wani mace? ka ɗauki mataki dan Allah nifa na riga na gama matsuwa komai zai iya faruwa anan gurin"

Malam yace "ki fita daga ɗakin nan"

Rashida tace "na rantse da Allah sai dai kayi duk abinda zakayi"

Koda taƙi fita, malam ya riƙe hannun Jamila suka haye gado, Juya mata baya sukayi ba tare da sun sake bi ta kanta ba, ganin hakan yasa ranta ya sake ɓaci, ga ƙoshi ga kwanan yunwa, saboda ta mayar masa da dubu ɗayan, ta fito tsakar gida tana tunanin mai ma ya kamata tayi ne?, gurnanin malam da taji ne ya sake zaburar da ita ta sake laɓewa tana saurarar abinda suke faɗa, ji tayi malam yace "Jamila yau naji gindin naki yafi na kullum daɗi anya babu wani sirri a cikinsa, wayooo daɗiiii ashhhh wayooo jamilaaaa wayooo burattaaa wayooo" Jamila tace "malam baya isata ka dinga cina da sauri da sauri wayooo malam gindina malam baka yi da sauri"

Rashida takai ƙololuwa gurin ƙulewa, ta saka hannu a baki tana tunanin anya bazata sake barbaɗa garin yajin nan a cikin buta ba kuwa, ta hakanne zan ɗauki fansar abinda wannan karuwar takeyi min, sannan ina tunanin ƙila yau ita ta riga shi fitowa, kokuma insa Jamila ta ɗibomin karara dukkansu in saka musu"

Da wannan tunanin ta wuce ɗakinta ta ɗauko ledar yaji ta barbaɗa ta jijjiga butar suna can suna shagalinsu, tana komawa ɗaki Halima ta shigo, Rashida tace ga hamsin ta samo mata ƙarara, ta ɗauko wata baƙar leda ta bata,

Halima ta karɓa kana ta fice dama tsakaninsu da nisa,

Can Anjima Jamila ta fito da ɗaurin ƙirji tace "washhh Malam duk ka gama gajiyar dani wllhi"

Sai wani uban miƙa takeyi, Rashida na leƙenta ta labule, ta ɗauki buta ta ɗan tsiyaya ruwan ɗumi akai ta shige banɗaki, da shigarta ta rangaɗa wani uban ihu, Rashida ta fito da wani kwano wanda ta kaɗa ƙarƙashi a cikinsa ta watsa a bakin ƙofar,

Malam na jiyo ihun Rashida ya saka wando cikin sauri kana ya fito bakin ƙofa, takalmansa na gefe kasancewar slifas ne, ƙasansu duk ya siɗe, ta kawar da zaiyi da sauri ya je banɗaki gurin Jamila ya faɗi timmm shima ya kurma ihu yana cewa "wayoo a taimakeni na goce Kwankwaso jama'a ku kawo min agaji innalillahi wa inna ilahir raji'un, Faɗuwar babba a ƙasa babu daɗi, Rashida ina kika shiga?, Jamila ki daure ki fito nawa yafi naki faɗuwa nayi warwas, Jamila da ta fito hannunta riƙe da gabanta azabar zafin barkono ya isheta ga wata uwar zufa da take yi, ta gefensa ta raɓa ta wuce tare da cewa "Gara kai in faɗin ina neman taimako babu wanda yazo yaga halin da nake ciki,

Rashida ta fito tana mutsike idanu, cikin Muryar barcin ƙarya tace "Subhanallah malam me nake gani, ka wani baje a ƙasa kamar mai rawar bori"

Malam da hawaye suka fara zubo masa a idanun yace "Rashida taimaka min dan Allah, wlhi ni nasan azabar danakeji"

Rashida ta rangaɗa guɗa, tare da cewa "ni zaka yiwa bariki?, na gane fa, bawai ban gane ba, banɗaki zaka bita cikin najasa ku ɗora daga inda kuka tsaya, shifa Allah ba azzalumin kowa bane, inma faɗuwa kayi, alhakina ne, tunda ka aikata babban zunubi"
Malam dai yaƙi saurarta ya sake cewa "Rashida ki taimaka min, idan kika tayani na tashi sai kici gaba da surutun naki"
Ta taho cikin fushi ta fincikeshi tare da zaunar dashi a bakin ƙofarta kana tace "babu gurin da yafi dacewa dakai in ba nan gurin ba, idan zaka iya miƙewa ka tashi ka zaɓi ɗakin da yayi maka dan naga kamar gindin bai isheks ba"
Runtse idanu Malam yayi tare da cewa "wayoo Allah katara ta, wayooo Allah ƙashin ɗuwawuna, ya Ubangiji ka taimakeni, kaga halin da nake ciki"
Ya sake cewa "Rashida tashi kisa mayafi ki kirawo min wanzam mai gyaran karaya da targaɗe yazo ya dubani"

Rashida ta girgiza kai tare da cewa "wato malam wani lokacin idan kayi abu kamar ƙaramin yaro, kana nufin ni zanje in kira wanzam jikinka duk najasa, dama kayi wankan tsarki ne sai in je kin kira shi, duk kun gauraya Banda warin hammata babu abinda kukeyi"
Malam ya marairaice murya yace "haba Rashida mai yasa baki da tausayi ne ko kaɗan, ki duba halin da nake ciki mana"
Leƙa ɗakin Jamila tayi ta ganta ta wangale ƙafafunta tana fifita, Rashida ta ƙaraso zata leƙa, Jamila ta ɗora zani akai"
Rashida tace "iko sai Allah kekuma ne ya sameki tsabar gulma kinzo kin wani tattale, yayin da kukeyi kenan keda Malam?"
Jamila tace "ki ficemin a ɗaki tsohuwar munafuka idan ba haka ba sai na illataki"
Rashida ta fice sum-sum ta koma gurin Malam da yake ta ƙwala mata kira akan tazo tayi masa wanka, ta ƙaraso inda yake tace "wlhi baka isa ba, ai ba ni kaci ba"
Ta shige ɗaki ta ɗauki Mayafi ta fito, duk a tunaninsa gidan wanzam ɗin ta tafi, itako ta wuce gidan Karima ne dan taji ya aka kwana a maganar tafiyar su Halima ƙasar Saudiya...!

Mom Islam

Idan kina son karanta complete ɗinsa 1k ne account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224 WhatsApp

Mom Islam

3 / 3