Kawali Hausa Novels By Zahra Surbajo.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 4

3K to 6K   out of 11.2K words

jaka tai yadda takeso,sabida shiWin sanata ne me ci ,kuWi ba damuwarshi bane.

Cikin ?an?anin lokaci tai wani irin mahaukacin kyau jikinta ya murje hutu da jin daWi ya zauna ajikinta,

Ko ina update kawai takeyi,ita babbar yariya,ga kyau ta ?ara akan nada.

Yau da yammaci ta tafi shan ice cream,sabida tasan gurare sosai a new york,shiyasa habu bu?ata ke barinta yawo ita kaWai,to yau ya tafi gurin taron daya kawoshi ?asar shine ta fita.

Acan ta haWu da wata matashiya wacce zasuyi saanni me suna jamila amma anfi saninta da jamcy cool.


Bayan sun Wan zanta amatsayinsu na ?an ?asa Wayane,jameela tace,"kema hala sugar daddyn ne yakawoki yaci ?uruciyarki?"

Dariya siyama tayi tace "wallahi shifa yakawoni kefa?"

"mtsuuu duk kanwar jace,amma ni nagaji wallahi sonake na gudu dan yamaidani kamar injin sex se ayi so shida bakwai arana"Cewar jamcy cool cike da damuwa.


"Wallahi nima hakance ke faruwa danni inde muna guri Waya zaa iya yi so sha biyarma sabida harijine sede bansan taya zan iya guje masa ba "Cewar siyama cikin damuwa.

"karki damu,kisamo passport Winki kizo muje muyi visa zuwa dubai danni fitowar danayi yau kenan can zan tafi daga nan dagacan inyi gida"cewar jamcy cool tana murmushi.

"yana jakata yanzu haka sede kuWin yin visas ne babu wallahi"

"Sashi zakiyi yabaki inma haka bataiba kisato ku kawo muyi mu tafi,kemade kamar wata ba?uwa aharkar"

Shuru siyama tayi tana nazari,kamin ta sauke ajiyar zuciya tace"muje kiyimin zanyi ?o?arin kawo miki gobe insha Allahu "

Batare da tunanin komai ba suka rankaya embassy na dubai,sabida jamcy cool ita tasaba zuwa.

Duk abinda yadace suka biya akai musu suka baro gurin inda akace jibi suje airport.

Se yamma suka rabu bayan sunyi musayar number waya.


Koda siyama ta isa gida samun habu bu?ata tayi a falo,da wasu irin mahaukatan kuWaWe agabansa acikin akwatuna daloli.

Gefe guda kuma ga kwalbar giya yana korawa,yana ganinta ya mi?a mata hannu ta isa gareshi,yace cikin maye"baby kinga kuWin da suka sayi wani kamfanin takalma na,na?i bari susamin ta acct ne gudun kar can nigeria agano abincikeni"

Wani miyau ta haWiye kwat tace"kayi dabara baby Allah taimaka"


Akan kuWin ya kwantar da ita yarabata da kayanta ya shiga ayka mata dan giyar dayasha ta motsoshi.

Haka suka kwana yin abu guda ahuta aci gaba saida gari ya waye,bayan sunyi wanka sunci abincine,habu bu?ata yace mata idanunsa na lumshewa"zannkwanta baby banaso atasheni sena tashi da kaina, dan haka mi?omin kwalbar wiskey Waya insamu in huta,kuma kuWaWen dake falo kishigo dasu nan pls"


"To baby,ta faWi jikinta na Sari,ta nufi fridge,tana zuwa ta Wauko ta kawo masa ya Salle hancin ya tuttulawa cikinsa wacce tafi ?arfin kansa.

ja masa ?ofar tayi ta koma falo,zuciyarta ke ayyana mata abubuwa da yawa gameda kuWin,amma seta kira jamcy cool dan ta bata shawara.

Video call sukayi lokacin da jamcy taga yawan kuWin ita kanta ta girgiza dan haka tace"maza ki gyarasu ganinan zuwa a mota mu gudu dasu tunda bacvi yake,?arfe huWun asuba jirginmu zetashi"


Siyama batasan ko kuWin sunkai yawan nawa ba a Nigeria amma de tasan kuWine masu yawa.

Da sauri tayi kamar yadda jamcy cool tasata,ta gama kenan ba jimawa,jamilar ta ?araso da taxi suka sa kuWin aciki siyama tashiga bayan ta Wauko komai nata suka gudu.


Ranar basuyi bacciba asubar fari suna airport inda jirginsu ya Waga zuwa dubai ransu fess cike da farinciki.

Habu bu?ata be tashiba sai asuba,tun jiya giyar ta?i sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria.



*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*8*



Hankalin bu?ata inyayi dubu yatashi,dan kuWin sunkai naira miliyan dubu goma,=?3?

Ba inda be nemi siyama amma be ganta ba,tuni ya sanar da ?an sanda inda sukazo akaita bincike baa gantaba dan beda hotonta,wayar ta kuma tabarta agidan bata tafi da ita ba,bata yadda zaayi ayi tracking Winta.

Hankali tashe ya kira rayhan,wanda tunda suka tafi american kishinta ke nu?ur?usarsa koda yaga kiran nashi ya Wauka sun dawo ne.

Koda ya Waga tun kan yay magana habu bu?ata ya rigashi da cewa"rayhan dama ?an damfara ka haWani da ita,tazo tasace ma?udan kuWaWena to wallahi vasu satuba duk inda take ka nemota kubani kuWina,"

"Alhaji wanne kuWine kake magana akai,ni bansan mekakeson cewaba"cewar rayhan hankali tashe.


"dan bura ubanka zaka fahimtane in nadawo nigeria ku ?ananun ?an iskane"yana kaiwa nan ya kashe wayarshi ya kira number shugaban dss.

Bayan dogon bayani yabasa address Win gidan rayhan Win.

Rayhan hankali atashe yakewa jabeer bayanin abinda yafaru.

"kace matsiyaciyar tazo taja mana masifane,to wallahi sede ajawa juna dan muma ?an garine dan uwarta"cewar jabeer cikin Sacin rai.

Shide rayhan shuru yayi yana tunanin mafita,jin an turo ?ofar anshigone yasasu waigawa afirgice dss ne.


Haka suka tafi dasu office Winsu su duka batare dasun basu damar kare kansuba.


Koda aka kaisu ajiye su akayi se bu?ata yadawo ?asar,wanda kamin zuwan nashi sunci duka kamar ba gobe.



Koda bu?ata yazo ya faWi yawan kuWin data sace masa ba rayhan ba hatta jabeer seda hankalinshi yatashi.


"dan haka duk inda take ku amsomin kuWina damuwata kenan inba hakaba wallahi senasa an Satar daku"cewar bu?ata afusace.


"ranka ya daWe ksyi ha?uri wallahi bamu da wata masaniya gameda hakan,amma muna neman alfarma zamuyi ?o?arin kawo rabin kuWim, in yaso rabin abarmu mu nemota seta biya mu aware mana namu"cewar jabeer hankali tashe,



Rayhan bece komaiba dan yasan suna da kuWin daya zarce 10b kawai tsananin mamakin siyamar ne yasa yakasa cewa komai.



Da ?yar habu bu?ata ya amince da bu?atarsu,take suka tafi gida suka haWo kuWin suka kawo masa,sannan aka basu lokacin dazasu kawota.


Bayan sun dawo gida tsabar takaici jabeer ji yake yaganta agabanshi ya sha?eta


"wallahi rayhan in yarinyar nan ta faWo komata sena yagalgalata,kaduba fa kagani 5b tasan shekarun da mukayi muna tarasu,tasan saSon Allah nawa mukayi kan mukai haka,wallahi bazan ?yaletaba"cewar jabeer yana huci kamar wani zaki.


"jabeer kai kafaWi ma wani yajika,"cewar rayhan ransa namasa ?una dukan datasa akai musu.


tun daga lokacin bayan sun warke daga dukan da akai musu suka baza komar nemanta ta koina.


***********



Tun rayhana nasa ran ganin siyama ta dawo harta cire ga shi jikin ummansu ba daWi kullum tana kwance ba lafiya,rayhanarce ke ?o?arin kwantar mata da hankali.


Tun tana kukan rashin ?ar uwartata har tazo ta daina.



*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*9*



Jabeer da rayhan neman siyama suke bakinrai bakin fama,bada wasa ba,dan takawowa kamdaninsu na kawalci nakasu me girman gaske.

Itako siyama sunacan dubai ita da jamcy cool suna hutawa da kuWin,dan yanzu jamcy cool ta koya mata yadda ake lesbian acewarta yanzu basa bu?atar namiji arayuwarsu,,junansu shke nema.

Ta ?ara zama babbar mace ta yadda kowa inya ganta yasan naira nashan kuka ajikinta.

Ko kaWan bata tunanin gida duniyarta kawai take ci da tsinke dan bu?atar ta kuWi tai rayuwar hutu dajin daWi to tasamu.

**********

Rayhana da mahaifiyarsu abinda zasuci na neman fin ?arfinsu hakanne yasa rayhana haWa ?an sauran kuWin hannunsu tana zuwa cikin garin kano ta sari hijabai takai garin nasu ta siyar ?ar ribar su kashe.

A haka take kuma kulawa da mahaifiyarsu da lalurar hawannjini keson kasheta.

********

Yau asabar su rayhan suna da Waurin aure a kano,dan haka da wuri ya biyo jirgi zuwa kano dan jabeer yace baze samu damar zuwaba.

Sun gama Waurim auren a unguwar fagge dake kano,rayhan ya ware acikin abokai ya kamo hanya ya Sullo ta ?ofar wambai,yana driving hankalinshi kwance dan so yake yaje gun Wangaske.

Da farko yaso ?aryata idanunsa amma daga baya dole ya gasgatasu,hango siyama tsaye bakin wani shago tana siyan hijabi.

Wani wawan burki ya taka,da sauri ya koma gefen titi,ya fita da sauri ya tsallaka titin zuwa inda take.


Ta gama biyan kuWin ta juyo zata wuce taga mutum tsaye akanta ya harWe hannaye a ?irjinsa,danshi zatonshi intaganshi ay zatasha jinin jikinta.

"malam bani hanya zan wuce"cewar rayhana wacce yake mata kallon siyama.

Hannunta ya ru?o yace"ki rufawa kanki asiri siyama kibini salin alin inba haka ba wallahi bake ba danginki ma semun ?arar dasu"ya faWu atausashe.

Rayhana tsorone ya bayyana akan fuskarta tabbas kowaye wannan yasan siyama kuma inta bishi rai masa bayani hala yabata inda zata samu siyama kidan kwanciyar hankalin mahaifiyarsu.

Bata musa ba kamar yadda ya bu?ata tabishi yana ri?e da hannunta zuwa mota.


Har suka shiga motar yaja suka tafi bece mata komaiba,har suka iso gidan da Wangaske yataSa bashi.

Rayhana karanto duk adduar datazo bakinta take,haka yajata zuwa cikin falon gidan wanda ke Wauke da ?ura.

"Siyama kin iya badda kama kinga ba mecewa kin mallaki milyan dubu goma in aka ganki ahaka,to ina kuWin mutane,wallahi daga nan se yari zaki wuce matu?ar baki fito musu da kuWinsuba ?aramar ?ar bariki"

Jikin rayhana ne ya kama rawa,tace bakinta na harWewa,"mu ?an biyune da siyama nima nemanta nake dan Allah kataimakeni inganta wallahi bansan duk abinda kake magana akaiba".


Wata dariyar rainin wayoce ta kubce masa,yasa hannu ya janyota jikinshi yay fatali da hijab Win jikinta yace"tunda alamu sun gwada yarin kikeson tafiya ni bari in kwashi romon da kika fara WanWanamin ranar da muka haWu ?arshe kuka tafi da Alhaj habu bu?ata."


"Don Allah karka keta min mutuncina wallahi siyama daban ni daban kataimakamin don All??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ah bani bace wallahi"ta faWi jikinta na kakkarwa tsoro ?arara a idonta.

Tuno yanayin daya shiga waccan ranar yayi lokacin data nuna masa haq Winta,be Sata lokacibako ya turmusheta,duk yadda rayhana takai wajan ganin ta ?wace kanta rayhan be barta ba,tana ji tana gani laifin siyama yajanyo tai asarar budurcinta batare da aureba dan rayhan saida ya kauda budurcinta batare dayasan budurwar ze sameta ba.

Yayi matu?ar mamakin samunta virging siyamar dayasan ?ofar taxi ce,

A hankali ya mirgine gefe bayan yasamu ya kawo,itako rayhana tayi kuka har muryarta ta dusashe,idanunta suka kumbura.

Da ?yar ta mi?e,ta Waura zaninta, takai dubanta gunsa shima ita yake kallo jiki asanyaye tace tana kuka"nasan rashin sani yasa kaimin haka,laifin ?ar uwata nida amsar hukunci,kasani ban yafe maka ba har abada,kayimin raunin da bazan warkeba na barka da sarki Allah"tana kaiwa nan tasa kai tafice daga gidan tana kuka cikin tafiyar ?an shayi ba tare data tsaya ta Wauki wayartaba bare hijabanta dake motarshi.


COMPLETE ?INSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*10*



Raihan motsin arzi?i yakasa yi bare yay yun?urin hanata tafiya,so yake yayi magana bakinsa ya masa nauyi,haka ya zubawa sarautar Allah ido har ta fice.

Runtse idanunsa yayi wasu hawaye masu zafi na biyo kumatunsa,tunda yake yaune karona farko daya sadu da virgin,dan duk kasuwancinsa da lalatattu yake kuma ba wanda ya Sata ba sauran wasu,yau gashi ya keta budurwa cikakkiya akaro na farko.

Kanshi ya ri?e dake faman sara masa ,?arar wayartane yasa ya firgita yakai dubansa gurin.

?auko wayar yayi ?irar camon A33 numbar dake kira,ansa mamana akai,tsintar kanshi yayi da Waga kiran ba tare dayasan yayi hakanba.

Dagacan ko mamansu ce ta fara magana da cewa"Rayhana ina kika shige har yamma baki dawo ba wlh duk atsoracs nake kar ki gujeni kamar ?ar uwarki siyama,"

Sosai yasake samun tabbaci kan cewa suWin tagwayene,amma dan ya ?ara gamsuwa sai yace mata "ba ita bace ta yar da wayarne na tsinta"

"Iko se Allah Wan samari kataimakemu ka faWi inda kake in ta dawo seta zo ta amsa"cewar mamam bakinta har rawa yake.

"ki faWamin ku inda kuke se in kawo muku ni ba?one anan Win"cewar rayhan asanyaye.

"Allah yamaka albarka yaro kaji,muna kaita,dakazo katambayi gidan liman babba marigayi zaa kawoka mungode yaro"cewar mama jikinta se Sari yakemata.

kashe wayar yayi yabi screen Win da kallo,hotunansu su biyun ne akan wayar sosai yake mamakin abun seyake ganin abun kamar almara.

Mi?ewa yayi da ?yar ya shiga yay wanka sannan yazo ya maida kayan jikinsa,ya Wauki wayar tata ya fice zuwa mota saida ya shiga ta cika da mamakin banin ledar jijaban data Winko ma na cikin motar.

Shuru yayi yaja motar ya Wauki hanyar takai zuciyarsa cike da sa?e sa?e.

**********


Itako mamansu tunda taji zancan an tsinci wayar rayhana hankalinta ya tashi fatanta Allah dawo da ita lafiya dan jikinta yafi bata ba lafiya lau ba.

Rayhana ko tunda ta fita agidan na rayhan tsoron tafiya ma take a mota koda ta hayace shiyasa bata hau motar ba taita tafiya a?asa tana kuka gamida sharar majina.


Tayi tafiya me tsayi sannan ta saurari abun hawa ta hau ba tare da tana dako sisiba.

Shiko rayhan tuni ya isa gidan nasu,inda yasha mamakin ganin irin ruSaSen gidan da suke rayuwa aciki.

Har cikin gida mama tai masa ison shigowa,ba musu ya shiga ta shiSfiWa masa darduma ya zauna.


Bayam sun sake gaisuwar ne mamansu tace"bawam Allah ina kasamu waya da hijabanta"


"Mama a shagom abokina ta mance dashi telane shine da kika kira nazo kawo mata"cewar rayhan kanshi a?asa.

Mama bin jikinshi tayi da kallo baki buWe ko kaWan beyi kala ma da masu gwagwarmaya akasuwa ba,yafi kala da masu rayuwa a ?an?ara.

Nisawa tayi tace "to angode yaro Allah sa agama da duniya lafiya"cewar inna tana murmushi.

Shigowar rayhana yarkace yarkace tana kukane ya katse hirar tasu.

turus taja ta tsaya ganin rayhan agidan nasu,a gigice inna ta kamota ta ri?eta ganin hijabin jikinta da jini sosai ta tsorata dan tasan ba lokacin period Winta bane.

"me yasameki rayhana,wannan jinin na menene?"cewar inna afirgice.

Rayhan ?asa yay da kanshi tausayin uwar da ?ar na azabtar da zuciyarshi wasu hawaye masu zafi nabin idonsa.

"mama wannan ba?in karan danazo nasameki dashi shine yayimin fyaWe,bisa laifin da siyama tai masa"cewar rayhana cikin matsanancin kuka.


Luuuu mama tayi ta faWi ?asa,abunka dame hawan jini tuni alamun shanyewar Sarin jiki ya bayyana atare da ita,ga kumfa dake futo mata a baki.

Dagashi har rayhanar da gudu sukai kanta,rayhana na jijjigata tana kiran sunan ta.

COMPLETE ?INSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.

********************** + **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************+ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 08138873799


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** + **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** + **************************
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*11*




Yun?urawa yayi ya Wauki maman hankalinsa atashe,da gudu rayhana ta ri?eshi tana faWin"sauketa ba?in kare,ko itama fyaWen zakaimata,ka ajiyemun ita nace!!!"ta ?arasa cikin ?araji.

Da ?yar bakinshi ya iya haWa sunanta,yace"ray-hha-na tana bu?atar taimakon gaggawa pls trust me ba abinda zanmata"ya faWi hawaye nabiyo idonsa.

Da sauri ya juya tana ri?eshi be saurareta ba har saida yasa mama a mota sannan ya shiga,gudun kar ya cutar mata da uwane yasa ta faWa motar ba tare data san lokacin da akai hakan ba yaja suka bar Wan lungun gidan nasu.


Gudu yake bana wasa ba,shiyasa suka iso kano cikin sauri,asibitin malam yakaita direct .


Duk abinda yadace akai mata sannan aka bata gado sai wajan sha biyu na dare aka gama komai,


Rayhana duk abinda rayhan yake ko kaWan be burgetaba dan jitake kamar ta sha?eshi ya mutu tunda shine silar komai.


Mota yaje ya Wauko wata ?aramar jaka ya dawo yaran?wafa daidai setin fuskar rayhana yace a tausashe ta yadda bamejin abinda yake faWin se ita.


"wannan rayhana milyan biyar ne ki ajiyesu agun ki sabida hidimar asibiti,dan Allah ki kula da mama da kyau,komai daWewa zan sake dawowa in dubaku,ina me ?ara baki ha?uri akan abinda yafaru tsautsayine banayi da niyyar cutar da rayhana bane nayine dan rama cutarwar da siyama taimin,"ya ?arasa maganar asanyaye.



Wata uwar harara ta warsa masa

2 / 4