Kawali Hausa Novels By Zahra Surbajo.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 4

6K to 9K   out of 11.2K words

sannan tace"se gun rama cuta ka Wauji abinda yafi ?arfin kai cutar da akai maka kamaidani mara mutunci,agun mijin dazan aura banida wata daraja,ko nace na yafe maka ?aryane wallahi bazan taSa yafe maka ba."



Murmushin ?arfin hali yayi gamida runtse ido alamaun maganganun nata sunmasa nauyi,buWe idanunsa yayi yace a sanyaye"kina da mutunci har yanzu rayhana,kuma dan Allah kici gaba da kama mutuncinki Allah ze shiga lamarin,na barki lafiya,in na shirya ki yafemin zan dawo neman yafiyar"ya faWi yana murmushi yasa kai yafice"



Jakar kuWin ta Wauka da nufin binshi da ita tace basa so saita tuno kwandala basu da ita bare suyi magani da ita,haka ta koma ri?e da jakar ta zauna jijinta asanyaye hawaye na rugujewar rayuwarta na kwaranyowa.



Mi?ewa tayi ta shiga toilet ta tsarkake jikinta,santa take tsarki taji irin bada?alar da aka aykata mata sake rushewa tayi da kuka,da kyar ta rarrashi kanta ta kammala ta fito,ta rama sallolin da ake binta,bayan ta wanko inda jinin ya Sata mata hijabi a toilet Win



********



Rayhan koda ya isa hotel dan ya kwana in gari ya waye ya tafi,kasa bacci yayi se safa yake da marwa a Wakin,kyakkyawar fuskar rayhana da sunanta ne kawai ke yawp akansa da zuciyarsa,ra gefe Waya kuma tausayinta yake ji,shiyasa ya zaSi yin nesa dasu dan tasamu ta rage jin zafinsa dan in ga zauna kullum cikin tsanarsa zata kasance .




Ranar yadda yaga rana haka yaga dare, dan ko kaWan bejin bacci.


.
Washegari haka ya kimtsa ya fice daga jihar ta kani jikinsa amace yanajin kamar ya baro wani abu me muhimmanci arayuwarsa acikin garin na kano.


Be bi jirgi ba da kansa yaja motor zuwa Abuja,inda ya isa da misalin ?arfe sha biyu na rana,direct be kula kowaba Wakinsa ya wuce ya kulle ?ofar.




Daga mahaifiyarsa har ?anwansa seda sukai mamakin yanayin nasa,amma se suka ?yaleshi dan yasamu natsuwa .


Be fitoba se washegari,sanye da jallabiya milk color ya nufi falon gidan inda yake jiyo hayaniyarsu.

Yana shiga ?anwansa tayo kansa tana faWin"bross lafiya de kake ko jiya ka bani tsoro,"ta faWi amarairaice.kallonta yayi na ?an da?i?u,bazata wuce saar rayhana ba,danasanine ya ?ara mamaye zuciyarshi daya tuno inshi akaiwa ?anwar tasa haka yazeji tabbas ya aykata babban kuskure me girma arayuwarsa.

"to ?araso mana katsaya kasata agaba kana kallo kamar gunki"cewar mummy.


A hankali yataka ya isa inda mahaifiyar tasu take ya tsuguna agabanta ya gaisheta sannan ya nemi guri ya zauna.

"Rayhan gaba Waya ka sauya,meke damunkane,gaba Waya ba yadda kasaba zuwar mana ba kazo"cewar mahaifiyarshi cike da kulawa.

?asa yayi dakanshi yace"mummy bakomai yanayin kasuwancinane yakaini ga babbar asara"ya faWi yayi shuru.

Murmushi tayi tace"in banda abunka rayhan fa dukiyar mahaifinku,kazo ka kula da ita ka?i wai kai kana da naka business Win,gashinan an Wora wasu se abinda kuka gani tunda baka nuna kadamu da ita ba"


"yanzu mummy na dena nawa kasuwancin zan dawo kan dukiyar mahaifinmu insha Allahu mummy"ya faWi jiki asanyaye.

"to dade yafi maka kan dan baze yiwu ace akwaika agida amma dukiya na hannun wasu wannan ba tsari bane".


"Komai ya wuce mummy yanzu insha Allahu Lagos Winma nadena zuwa zan zauna nan inci gaba da kulawa"

"Rayhan har yanzu ka?i fitowa da macen aure ay maka ahuta kullum ?ara girma kake,Nusaiba yanzu ta dawo atafau kai take so last week hajiya takirani tana faWamin yakamata kayi wani abun akai"

Shuru yayi yana kallon ta can ya nisa yace"mummy duk yadda kikace haka zaayi mummy in kinga auranmu yamiki kusa ayi kawai"ya faWi asanyaye.


Kallon kallo sukayi mummy da ?anwar tasa jin abinda yace,sauyawar tashi sosai ta basu mamaki.

COMPLETE ?INSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*4*




Kamar yadda rayhan yashirya hakance ta faru ranar asabar ya shirya shida farhana suka hau jirgi zuwa kano,dan Alhaji Wangaske yace ya kawo mishi ita da kanshi sabida gudun samun matsala.

Sun isa kano lafiya bisa alada akowacce jihar yanada motocin hawansa a airport dayake bada ajiya.


Tunkan suzo dama sunyi waya da wanda motarsa ke hannunsa yasa anwanketa ta zama ready,suna sauka ya amshi key yasa troley Win farhana ta shiga yaja suka nausa cikin gari.


Nasarawa GRA ya nufa direct dan yasan inda gudan hutawar na alhajin yake.

Da ike ansan da zuwansu suna zuwa aka buWe musu get suka shiga.

A falon gidan suka samu alhajin sanye da riga ?ar shara da wando yana karanta jaridar dailytrust.


Da faraa ya amshesu dan yasaba kasuwancin da rayhan be kawo masa kayan banza.

."malam rayhan me kayan daWi da marmari"cewar alhajin yana dariya.

Dariya rayhan yayi ya kama hannun farhana zuwa gaban alhajin ya zaunar da ita akan cinyar alhajin yana faWin"jin daWinku da kwanciyar hankalinku chine burinmu kullum Alhaji"


Taushin mazaunan na farhana akan cinyar ta alhaji yasashi yarda jaridar dake hannunsa besaniba.

Itako se wani juyi take ajikinshi tana shafoshi tace"agajiye nake alhaji kozamu shiga daga ciki inWan sarara"ta faWi tana shafo ?irjinsa.


Alhaji jiyayi tana shirin zu?e masa jinin jikinshi.da sauri ya mi?e ri?e da ita yace yana duban rayhan,"bari muje daga ciki ina zuwa"


"A shiga lfy afito lfy alhaji"cewar farhan yana dariya.

Yana zaune yake jiyo yadda alhajin ke ihu yana sambatu.

Murmushi yayi dan yasan zaay hakan dan haWi yayiwa farhana bana wasaba.

Sun jima aciki sannan alhaji ya fito sanye da jallabiya yana goge gumi,hannunshi ri?e da wata jaka.


Yana zuwa ya mi?awa rayhan jakar,yace "10m mukayi dakai ko,to fa 30m nan kabarmin ita zamu dubai tare next week,dan gaskiya wannan bata yadawa bace da wuri"cewar alhajin yana dariya.


"badamuwa alhaji to wannan sallamatace koko harda ita aciki?"


"Ina ay wannan takace kawai rayhan tata semun dawo dubai karka damu zaa sallameta da kyau fiye da tunaninka."


Daga haka yay sallama da alhajin yatafi ransa fess,shiyasa yakeson har?alla da Wan gasken dan akwai biya mekyau.

Cikin gari ya nufa yana tu?i cikin kwanciyar hankali,kai tsaye banki yafara zuwa,ya sa kuWin a acct sannan ya nufi tahir guest palace dan yaWan huta,kamin ya wuce Abuja.




*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*6*


Siyama buri yacika yau tahau jirgin sama ayko waya ta ciro tafara hotuna ana posting on my way to lagos>?p?.

Rayhana ri?e da wayarta,tana chatting a whatsapp,da ?an makarantarsu kan gasar karatun Qur'an ni da zasuyi,taga sabon status Win siyama.

Hankalinta inyayi dubu yatashi,jin cewa ta tafi lagos ba tare datayi sallama da gidaba.

Shuru tayi hawaye na biyo idonta danbtasan ko meye zekai siyama lagos Win.

Wayarta takira bata shigaba sakamakon tana cikin jirgi.

Shuru tayi kawai tana tunanin abun cewa mamansu in ta nemi sanin ina siyamar.

Itako siyama sun isa lagos lafiya,inda tun a airport suka haWu da habu bu?ata rayhan ya mi?a masa ita,ba tare da tsoron komai bata bishi gidanshi.

A karon farko da rayhan yayi kawalcin mace yadawo yana kishin bada ita.


Da ?yar ya ?arasa gida jikinshi duk ya mutu,koya ya runtse ido,siyama da habu bu?ata suna sex yake gani.

Jabeer har saida ya fahimci yana da damuwa yace cike da kulawa"mutumina how far now naga kamar kana da damuwa."

Tsaki yayi yagyara zamansa yace"tausayin siyama nake jabeer sabida kasan habu bu?ata harijini kar yaje ya surfafeta dik ya buWeta"

Dariya jabeer yayi sannan yace"to kai awa nata,look rayhan tunda ta shigo bariki ba kalar dick Win da bazata haWu da ita ba wallahi,dan haka kama manta ba karuwa bace kai meye naka na damuwa bayan an biyaka kuma itama biyanta zaayi?"

Shuru yayi be bashi amsaba dan beda abun cewar.


Ranar rayhan beyi bacciba,yayinda ita ko uwar gayyar tana can gun habu bu?ata yana yadda yakeso da ita.

Da ike tanason tafiya american haka ra jure harta baya seda yayi amfani da ita.


Sati guda da zuwanta gunshi suka Waga zuwa america shida ita dan tamishi yadda yakeson mace ga ?ananun shekaru.

Rayhana tsawon satin ta kwashe tana kiran siyama bata Wagawa,sede taganta a status.

Ranar dataga status Win onmy way to america rayhana kusan suma tayi sabida tsabar kaWuwa,itako mamansu bata cewa komai saidai addua,dan lamarin siyama abun har tsoro yake bata dan tayi nisan da saidai Allah dan rayhana ta gaji da Soye Soyen ta faWa mata gaskiya.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*7*



America tayiwa siyama daWin dayasa taji ma batason dawowa nigeria gaba Waya,dan ta tsani rayuwar gheto duba da cewa yanzu tana new york city.

Habu bu?ata cillawa yake da ita a?asar kuWi yasakar mata bakin jaka tai yadda takeso,sabida shiWin sanata ne me ci ,kuWi ba damuwarshi bane.

Cikin ?an?anin lokaci tai wani irin mahaukacin kyau jikinta ya murje hutu da jin daWi ya zauna ajikinta,

Ko ina update kawai takeyi,ita babbar yariya,ga kyau ta ?ara akan nada.

Yau da yammaci ta tafi shan ice cream,sabida tasan gurare sosai a new york,shiyasa habu bu?ata ke barinta yawo ita kaWai,to yau ya tafi gurin taron daya kawoshi ?asar shine ta fita.

Acan ta haWu da wata matashiya wacce zasuyi saanni me suna jamila amma anfi saninta da jamcy cool.


Bayan sun Wan zanta amatsayinsu na ?an ?asa Wayane,jameela tace,"kema hala sugar daddyn ne yakawoki yaci ?uruciyarki?"

Dariya siyama tayi tace "wallahi shifa yakawoni kefa?"

"mtsuuu duk kanwar jace,amma ni nagaji wallahi sonake na gudu dan yamaidani kamar injin sex se ayi so shida bakwai arana"Cewar jamcy cool cike da damuwa.


"Wallahi nima hakance ke faruwa danni inde muna guri Waya zaa iya yi so sha biyarma sabida harijine sede bansan taya zan iya guje masa ba "Cewar siyama cikin damuwa.

"karki damu,kisamo passport Winki kizo muje muyi visa zuwa dubai danni fitowar danayi yau kenan can zan tafi daga nan dagacan inyi gida"cewar jamcy cool tana murmushi.

"yana jakata yanzu haka sede kuWin yin visas ne babu wallahi"

"Sashi zakiyi yabaki inma haka bataiba kisato ku kawo muyi mu tafi,kemade kamar wata ba?uwa aharkar"

Shuru siyama tayi tana nazari,kamin ta sauke ajiyar zuciya tace"muje kiyimin zanyi ?o?arin kawo miki gobe insha Allahu "

Batare da tunanin komai ba suka rankaya embassy na dubai,sabida jamcy cool ita tasaba zuwa.

Duk abinda yadace suka biya akai musu suka baro gurin inda akace jibi suje airport.

Se yamma suka rabu bayan sunyi musayar number waya.


Koda siyama ta isa gida samun habu bu?ata tayi a falo,da wasu irin mahaukatan kuWaWe agabansa acikin akwatuna daloli.

Gefe guda kuma ga kwalbar giya yana korawa,yana ganinta ya mi?a mata hannu ta isa gareshi,yace cikin maye"baby kinga kuWin da suka sayi wani kamfanin takalma na,na?i bari susamin ta acct ne gudun kar can nigeria agano abincikeni"

Wani miyau ta haWiye kwat tace"kayi dabara baby Allah taimaka"


Akan kuWin ya kwantar da ita yarabata da kayanta ya shiga ayka mata dan giyar dayasha ta motsoshi.

Haka suka kwana yin abu guda ahuta aci gaba saida gari ya waye,bayan sunyi wanka sunci abincine,habu bu?ata yace mata idanunsa na lumshewa"zannkwanta baby banaso atasheni sena tashi da kaina, dan haka mi?omin kwalbar wiskey Waya insamu in huta,kuma kuWaWen dake falo kishigo dasu nan pls"


"To baby,ta faWi jikinta na Sari,ta nufi fridge,tana zuwa ta Wauko ta kawo masa ya Salle hancin ya tuttulawa cikinsa wacce tafi ?arfin kansa.

ja masa ?ofar tayi ta koma falo,zuciyarta ke ayyana mata abubuwa da yawa gameda kuWin,amma seta kira jamcy cool dan ta bata shawara.

Video call sukayi lokacin da jamcy taga yawan kuWin ita kanta ta girgiza dan haka tace"maza ki gyarasu ganinan zuwa a mota mu gudu dasu tunda bacvi yake,?arfe huWun asuba jirginmu zetashi"


Siyama batasan ko kuWin sunkai yawan nawa ba a Nigeria amma de tasan kuWine masu yawa.

Da sauri tayi kamar yadda jamcy cool tasata,ta gama kenan ba jimawa,jamilar ta ?araso da taxi suka sa kuWin aciki siyama tashiga bayan ta Wauko komai nata suka gudu.


Ranar basuyi bacciba asubar fari suna airport inda jirginsu ya Waga zuwa dubai ransu fess cike da farinciki.

Habu bu?ata be tashiba sai asuba,tun jiya giyar ta?i sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria.



*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*8*



Hankalin bu?ata inyayi dubu yatashi,dan kuWin sunkai naira miliyan dubu goma,=?3?

Ba inda be nemi siyama amma be ganta ba,tuni ya sanar da ?an sanda inda sukazo akaita bincike baa gantaba dan beda hotonta,wayar ta kuma tabarta agidan bata tafi da ita ba,bata yadda zaayi ayi tracking Winta.

Hankali tashe ya kira rayhan,wanda tunda suka tafi american kishinta ke nu?ur?usarsa koda yaga kiran nashi ya Wauka sun dawo ne.

Koda ya Waga tun kan yay magana habu bu?ata ya rigashi da cewa"rayhan dama ?an damfara ka haWani da ita,tazo tasace ma?udan kuWaWena to wallahi vasu satuba duk inda take ka nemota kubani kuWina,"

"Alhaji wanne kuWine kake magana akai,ni bansan mekakeson cewaba"cewar rayhan hankali tashe.


"dan bura ubanka zaka fahimtane in nadawo nigeria ku ?ananun ?an iskane"yana kaiwa nan ya kashe wayarshi ya kira number shugaban dss.

Bayan dogon bayani yabasa address Win gidan rayhan Win.

Rayhan hankali atashe yakewa jabeer bayanin abinda yafaru.

"kace matsiyaciyar tazo taja mana masifane,to wallahi sede ajawa juna dan muma ?an garine dan uwarta"cewar jabeer cikin Sacin rai.

Shide rayhan shuru yayi yana tunanin mafita,jin an turo ?ofar anshigone yasasu waigawa afirgice dss ne.


Haka suka tafi dasu office Winsu su duka batare dasun basu damar kare kansuba.


Koda aka kaisu ajiye su akayi se bu?ata yadawo ?asar,wanda kamin zuwan nashi sunci duka kamar ba gobe.



Koda bu?ata yazo ya faWi yawan kuWin data sace masa ba rayhan ba hatta jabeer seda hankalinshi yatashi.


"dan haka duk inda take ku amsomin kuWina damuwata kenan inba hakaba wallahi senasa an Satar daku"cewar bu?ata afusace.


"ranka ya daWe ksyi ha?uri wallahi bamu da wata masaniya gameda hakan,amma muna neman alfarma zamuyi ?o?arin kawo rabin kuWim, in yaso rabin abarmu mu nemota seta biya mu aware mana namu"cewar jabeer hankali tashe,



Rayhan bece komaiba dan yasan suna da kuWin daya zarce 10b kawai tsananin mamakin siyamar ne yasa yakasa cewa komai.



Da ?yar habu bu?ata ya amince da bu?atarsu,take suka tafi gida suka haWo kuWin suka kawo masa,sannan aka basu lokacin dazasu kawota.


Bayan sun dawo gida tsabar takaici jabeer ji yake yaganta agabanshi ya sha?eta


"wallahi rayhan in yarinyar nan ta faWo komata sena yagalgalata,kaduba fa kagani 5b tasan shekarun da mukayi muna tarasu,tasan saSon Allah nawa mukayi kan mukai haka,wallahi bazan ?yaletaba"cewar jabeer yana huci kamar wani zaki.


"jabeer kai kafaWi ma wani yajika,"cewar rayhan ransa namasa ?una dukan datasa akai musu.


tun daga lokacin bayan sun warke daga dukan da akai musu suka baza komar nemanta ta koina.


***********



Tun rayhana nasa ran ganin siyama ta dawo harta cire ga shi jikin ummansu ba daWi kullum tana kwance ba lafiya,rayhanarce ke ?o?arin kwantar mata da hankali.


Tun tana kukan rashin ?ar uwartata har tazo ta daina.



*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: <؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?
*KAWALINE*
<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?<؀?


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuWine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na Wauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuWinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete Win littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ?ayatarwa da nishaWantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan Webe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ?AYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*9*



Jabeer da rayhan neman siyama suke bakinrai bakin fama,bada wasa ba,dan takawowa kamdaninsu na kawalci nakasu me girman gaske.

Itako siyama sunacan dubai ita da jamcy cool suna hutawa da kuWin,dan yanzu jamcy cool ta koya mata yadda ake lesbian acewarta yanzu basa bu?atar namiji arayuwarsu,,junansu shke nema.

Ta ?ara zama babbar mace ta yadda kowa inya ganta yasan naira nashan kuka ajikinta.

Ko kaWan bata tunanin gida duniyarta kawai take ci da tsinke dan bu?atar ta kuWi tai rayuwar hutu dajin daWi to tasamu.

**********

Rayhana da mahaifiyarsu abinda zasuci na neman fin ?arfinsu hakanne yasa rayhana haWa ?an sauran kuWin hannunsu tana zuwa cikin garin kano

3 / 4