Chapter 50 Reading Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx Arewa Novels

Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   50 / 111

147K to 150K   out of 332K words

boy din zaki fada kaman babanshi tau nidai gaskia girl ce na bar miki haihuwar boy din ke aydarh tayi murmushi tace nagode to kije yana parlor zai miki ya jiki hibba ta mike tace muje tare tau aydarh tayi gaba hibba na binta baya har suka shigo parlor gaisawa sukayi da malik yana tambayar ta ya jiki ta amsa masa kafin tawuce kitchen takawo masa ruwa hadda drink “suka wuce bedroom din tareda aydarh suna shiga hibba tace Wallahi auntie aydarh kinyi kyau sosai kaman dai kullun aydarh tace nagode auntie tace amma daga nan akwai inda zakuje ne?aydarh ta gyada kai tace erh yace zamuje siyayya hibba tace ina son Abayan nan naki tanayi miki kyau “Aydarh tace thank you “kafin tace wai auntie aydarh dan Allah akwai abunda kike sha ne kiji fa boobs dinki kaman Baya tabawa a tsaye kullun fa suke aydarh ta juyan da kanta tace ah’ah farh auntie bana shan komai Allah hibba ta jinjina kai tace ai yafada miki when zaku tafi right?aydarh tayi shiru kafin tace erh yace yau remind six days kawai “ hibba tace six days fa Wallahi har nafara kewanku aydarh tayi shiru batace komai ba can Hibba tace in sha Allah munyi waya da mamaa tace zata aiko manah da maganin in sha Allah zuwa jibi zasu iso aydarh tace to shknn Allah ya kaimu Hibba tace Ameen murya dr ibrahim suka ji yana cewa roohi kice ta fito zasu wuce Hibba tace tau ta kalli aydarh tace kinji ki tashi ku tafi aydarh tamike ahankali tana gyara rolling din datayi tafito sak balarabiya tayi wani irin kyau bana wasa ba har kashe ido take tsaban kyaun datayi barakallah,fitowa suka suka rakasu har bakin kofa kafin sukayi sallama ,keke suka shiga yayi parking daidai bakin wani hadaddan boutique na kayan maza da mata babban boutique ne na yan gayu ginin boutique din ma kawai abun kallo ne shade dinsa ya maida ya rike hannunta suka wuce cikin boutique din bakaramin daukan hakalin mutane sukayi a wajan ,ya kalleta yace muje can takalla taga wasu mad dubai abayas duk kalan nata na gida gyada masa kai tayi suka isa wajan “yace kin sami?ta girgiza masa kai yace zamu siya black,blue,pink,maroon sai white ta dinga kallonsa duk color dayafada fave dinta net ace masa tau yace tau kiyi choosing kawai tace tunda ka iya choosing kala sai kayi choosing design ma yace tau shknn sai daya daukan mata Expensive abayas kala biyar yasaka a shopping basket kafin yaja hannunta suka je side din shoe suma kusan kala shidda ya daukan mata wasu mad hills masu azaban kyau wanda data gwada Wallahi yakai five minutes yana kallon kafan kaman yasa baki yasha yake ji kafin ya dauka mata gucci flat shoe black biyu different designs sai brown daya ita dai sai kallonsa take mamaki take ganin yanda ya iya daukan komai mai Kyau “wurin perfumes suka zagaya sai daya dauka designers perfume masu ubansu kamshi da tsada suma yasaka a cikin basket din kafin ya rage murya yazo daidai kunnanta yace mubari idan mukaje can sai mu siya sleeping dress ko baki saka sleeping dress your body makes me to loose idan kika

saka kuma tau ya zanyi kenan finest?ai dasauri tasa hannu tana rufe fuskanta “yayi murmushi yakama hannunta suka wuce inner wears ma cewa yayi akai sa wajan masu tsadan haka ya kwasan mata kusan basket guda na inners ahankali ta kallesa kafin tace kai baza ka siya ba?ya gyada kai yace zan siya man tace tau muje sai ka dauka yace mu fara gamawa da naki ko ta gyada masa kai kafin yace tau muje basai ki gwada brassiere ba muga ko zaiyi miki kar amaimaita same mistake ayi irin na last time aydarh ta girgiza kai tace ah’ah “yace wai don kar muyi repeating same mistake ita dai ta dauke kanta amma tsaf tasan abunda yake ma wa tasan don kawai yaasamu advantage din hakan ne kawai “sai kallonta yakeyi ta dai yi gaba tana duba wani lotion dashi take amfani a gida kusan 35000k yake “malik yace kina amfani dashi ne ta gyada masa kai tana mayar dashi bisa kantar dashi yasa hannu ya dauko sa tun kafin tagama ajiyewa yace tau miyasa zaki mayar?tace yayi tsada yayi shiru kafin yace zaa siya ita dai sai kallonsa take yasaka lotion din cikin basket din kafin ya tura suka cigaba da tafiya “tsayawa yayi yana kallon wata budurwa dake gaban jewelries kallonta yake ko kiftawa babu aydarh tahade fuska tana kallonsa kafin ta kalli budurwa dake very slim batada kiba ko kadan ga kuraje cike a fuskanta is she very dark in skinny ganin irin kallon da malik din ke ma yarinyar wani irin kishi ya bugarwa aydarh zuciya tawani hade rai tace masa

.

Idan kagama kallonta nata sai muce sai lokacin ya dauke kai kafin yayi kasa da murya yace ni fa kallonta nake ba kawai dai kaman nasanta nake ganin,aydarh tasa hannu tacire shades din idonsa tace maybe the glasses makes you to be seeing things wrong yayi murmushi yace pardon me wife kallonta fa kawai nayi aydarh datake kallonsa ko dauke ido babu tace ohh kawai ne ba?ya shafa kansa yace tau shikuma irin wannan kallon dakike mun fa?ai sai ki saka na rude da this idonnan naki “ta tura masa baki batace komai ya girgiza kai kawai ya cigaba da tura basket din,har sukayi gaba yana waiwayo ya kalli yarinyar wai yasanta bane aaaaaa kawai saboda aydarh ne yana son ganin reacting dinta, aydarh ta karbi basket din hannunsa ta kama hannunsa bata tsaya ko ‘ina basai gaban counter yayi kasa da murya yace tau ni ai ban siya komai ba fa Ko kallonsa batayi ba tace ma mutumin lissafa da sauri mutumin yahau lissafa kayan kafin yagama yafada musu kudin kallonsa tayi fuskan nan babu yabo babu fallasa shima kallonta yake ko dauke ido babu Wallahi ji yake kaman yayi hugging dinta a wajan ya bata hakuri gangan yayi sai kuma dayaga tana fushi sai yaji duk wani kala ATM dinsa ya fiddo ya mikawa mutunan kafin yafada masa pin din ya fidda akayi musu packaging kayan aka zaa dauka malik ya girgiza kai “har suka fita Ko kallonsa taki yi shidai sai binta yake tana gaba yana baya “bakin titi suka tsaya suna jiran keke “ahankali yace hajiya ni ban siya komai ba fa “sai lokacin ta juyo ta watsa matsa masa harara tace kuma yau dai bazaka sake siyan komai ba balle kaje ka sake ganin watan kuma “malik yayi shiru kafin ya juyan da kai yayi wani smile yana shafa kansa “yace tau kiyi hakuri kinga ga mai pos can naje na fiddo kudi I didn’t have cash hajiya “kallon wurin daya nuna mata tay isai kuma ta kallesa tace to kaje kuma Allah ina nan ina kallonka duk wacce kasake kallo “sai kuma tayi shiru yace bafa zan sake kallon kowa ba kedai kawai Allah yabaki hakuri hajiya cike da tsiwa tace Ameen”bayan kusan five minutes sai gashi yadawo yana kallon agogon wayansa “yace tau koma muje eatery sai muyi takeaway bas ai kinyi girki ba?without looking at his face tace zanyi girki ahankali yace ohk “mai keke ya taran musu suka shiga har kofan gida ya ajiye

su,malik ya kwashe ledojin su kafin yabiyasa kudin sa “daga bayan su sukaji magana aydarh na juyawa sai ga dr hafsa,ta wara ido tace auntie ‘kwana biyu nayi fushi dr hafsa tayi murmushi tace sorry lil sis kwana biyun nan aiki yayi mun yawa yanzu haka fa yau ne kawai nasamu kaina zanje suna friend dina ta haihu “ Aydarh tayi murmushi kafin tace eyyerh auntie Allah yaraya kafin tayi kasa da kai tace kinyi kyau auntie,dr hafsa tayi yar dariya tace kai haba really ?malik day agama biyan mai keken kudinsa kuma duk yana jinsu yace sure “Wallahi aydarh sai dataji wani kala dayace sure dinnan don bai san yarda takeji bane idan yana magana da mata har kwara auntie hafsa din bata fiye jin damuwa bai dan suna magana amma nan dayace tayi kyau sai taji wani irin yarr “dr hafsa tace ah yallabai ina wuni sannunku da dawowa “malik yace yauwa dr yakike? Dr hafsa tace lafiya lau ya shirin tafiya kuma?yace Alhamdulilah tace when ne tafiyan yace saura six days In sha Allah dr hafsa tace eyyerh we will surely miss you both Allah malik yace same here ita dai aydarh na sauraronsu bata sake cewa komai ba tayi shiru malik yace anguwa ma zakije ba “sai lokacin aydarh ta dan hararesa ta gefen ido kafin tace naming ceremony zataje sai kabar ta tafi kar tayi yamma “malik ya lura masifa yarinyar nan ke ji Allah ya shafa kansa kafin ya fiddo kudin kusan 10k daga aljihunsa ya mikawa Aydarh yace tau gashi ki ba dr sai takai wajan sunan “Aydarh ta kalli dr hafsa sai lokacin tayi murmushi tace gashi auntie yace na baki,dr hafsa ta girgiza kai tace aaaa fa aydarh ki mayar masa ku dake shirin tafiya idan baa baku ba ba za”a karba ba malik yace no hafsa don inda shi shiyasa nabaki bakomai sai kin dawo dr hafsa ta karbi kudin tace nagode sosai aydarh tace bye auntie sai kin dawo dr hafsa tayi murmushi tace Alright aydarh sai na dawo am off tomorrow zan shigo sai mu sha fira aydarh tace to auntie “daga haka dr hafsa tayi gaba shima malik hanyar gidan ya nufa tabisa a baya.Tunda suka dawo take ta fama daure fuska shidai bai ce komai ba yana bude ledan kayan dasuka siyo yana jera mata a wardrobe har yakawo kan brassiere din yayi tunanin zata kwace kaman yanda ta saba sai yaga ko tasuwa batayi ba duk datagani tass ya gama jeran kayan kafin ya rufe wardrobe din mikewa tayi ahankali ta karasa bathroom yana jin ta kunna pampoo ya girgiza kai yasan wanka zatayi bai tashi ba ya zauna yafiddo wayansa daga aljihu ya cigaba da dannawa duk research yake kan asibitin can kasar din da location din da aka tura masa wanda zasu zauna har picture din gidan dr usama yasa antura masa ta mail dinsa,can tafito daure da sabon black towel din daya siyo mata “sai satan kallonta yake ta kasan ido mamakin yarinyar nan na neman kashe sa kishin ta yayi yawa kuma idan ana kishin ka that means ana sonka fa?yayi shiru har ta karaso ya dinga bin white legs din ta da kallo masu kyau da daukan hankali kamshin jikinta na kashe masa jiki har sai da takai wajan wardrobe kafin yadaga kai yabita da kallo yanda ass dinta ke wani masifan shaking ta cikin towel din yasa shi kasa dauke idonsa “ hijab dinta tasaka ta dauki pant da bra ta koma toilet din tasaka ta fito Still yana nan zaune sabon cream din dasuka siyo ta fiddo “Wallahi kasa hakuri yay isai daya dago kai ya kalleta yace “lotion din ke wannan kamshin cuddle bug? Batace masa komai ba ta gyada masa kai kawai yace tau idan kingama shiryawa zan nuna miki abubuwan da aka tura mun sai kid uba nan ma ta gyada masa kai yayi dropping wayan kan karifa yace let me refresh nima tayi masa banza fita yayi yashiga toilet din parlor yana rike dariya sa yana fita yasake ta “ahankali yace stubborn bea “kaji wani kamshi malan woaw “ashe kamshin jikinta asali yasamu “yanda fatan nan nata ke wannan cream

creamy din idan tacigaba using this lotion Wallahi bazai cigaba da barinta tana fita ba “da wannan tunanin yacigaba da wankan sa,tana gama shafa lotion din ta mike tacire hijab din tajawo wani simple plain gown na material pink tasaka kafin tasaka hula shima pink amma mai haske perfume tashafa as usual yau ko powder baa shafa bai ta fa ala dole laifi yayi mata can ta dinga bin wayansa da kallo vibrating wayan keyi number ne babu suna ahankali zuciyanta ya dinga bata tadaga har ta tsinke sai kuma akasake kira hannu tasa ta dauki wayan kafin tayi shiru “daga can akayi sallama jin murya mace yasa aydarh yin folding hannunta a kirji “tasake daure fuskanta daga can rabiah tace ina wuni yayana?ina ta kiraka baya shiga nasan blocking dayan layina kayi ni ban taba ganin inda masoyi ke zama makiyi ba fa yayana “Aydarh ta wani hade rai tsab tagane wacece “cikin muryanta cike da izza tac eke hold on ‘rabiah kike ko wa I didn’t even care ‘stay away from my husband ba tsaranki bane duk ranan dakika sake kiransa kuma zan nuna maki my madness past yours stupid tana fadin haka ta kashe wayan ta wurgar kan katifan ta fice daga bedroom din a parlor suka hadu yafito wanka yana faman goge jikinsa “ta dauke kai tashige kitchen kawai pasta ta fiddo kafin ta dauko pot ta dauraye ta zuba ruwa ta daura kan gas kafin ta kunna “saura chicken din daya siyo ta dauko ta sake gyara shi kafin ta dauki kayan miya zata gyara ,tana cikin aiki sai gashi yashigo “ahankali ya tsaya kusa da ita yace mi zanyi ko kallonsa batayi ba ta miko masa fruit da knife sai wani bowl mai dan girma “fuskan nan a daure tace sliced it “karba yayi yafara yanka fruit din ita kuma ta cigaba da abunda takeyi duk bayan seconds sai ta kama sa yana kallonta “duk wani motsi nata a idonsa takeyi ‘can ta waiwayo takallesa tace idan ka yanke sir ai kadaina kallona kuma idan tasake kiranka billahi har wajan iya zanje na fada mata sai sannan malik ya ajiye water melon din dake hannunsa ya dauraye hannun yamike tsaye kawai ya kwantar da jikinsa a bayanta yana saka kansa a wuyanta ya lumshe ido dan wani irin rahaman scent da ya shakka mai kashe jiki “wara manyan idonta tayi tana sauraron sa da har wani iri taji but ta daure bata ce masa komai ba ahankali ya juyo ta suna facing juna hannu yasaka yana shafa tummy ta dake very flat kaman ma babu ciki a wurin sai wani curve hips dayayi shaping waist dinta perfect shape a ke magana “yace wacece ta kirani cike da masifa tace ita rabiah manah yayi murmushi yace wacece haka kuma?ganin yana niyyar zautar da ita yasata cewa kaga fa bana son pretending abar magananta I already warn her “malik yace ahh wa kikayi warning kinganki yafada yana jan long point nose dinta “ ta tura masa baki ya dinga kallonta he cannot hold it but to kiss her,light kiss yabata wanda yasa ta dinga jin butterflies a jikinta wani yarr kafin ya kama cheeks dinta yace ai nace kiyi hakuri ni fa babu abunda yahadani da ita hajiya “Aydarh tace dagaske?ya gyada mata kai yace you are my only girl and my only wife kinji cuddle bug ta gyada masa kai kafin tayi kasa da kanta saboda kunyar sa da taji ‘kafin tace kuma miyasa kace wa auntie tayi kyau?malik yawara ido yana bude hannu yace lahh ke fa kika fada “tace erh miyasa data ce dagaske kayi saurin ce mata erh?malik yace tau naji kiyi hakuri bazan sake ba “murmushi tayi tana jinjina masa kai kafin tace to ka karasa slicing fruits din nima na kusa karasawa yace ohk hajiya “cikin few minutes suka karasa girkin kafin suka gyara kitchen din tass suka wuce parlor da kayan abincin white pasta ta dafa sai haddan sauce din dayaji chicken sai fruits salad, shi yayi feeding dinsu har suk agama kafin ya gyara parlor duk da bawani dirty yayi bai ta tawuce ta wanke plates da cups din dasuka bata yanzu,tana

gamawa tashige bedroom yana nan zaune kan carpet yana sake duba abu a wayansa sallama tayi ya amsa mata ahankali yace tau zo sai ki gani “tahowa tayi ta zauna gefensa ya mika mata wayan ta dinga bin pictures din gidan da asibitin da kallo can tace inyee “yayi murmushi yace nima yayi mun kyau gidan aydarh ta gyada kai tace erh sosai fa “yace tau yanzu maganar school fa?ta kallesa don bata gane bay ace yeah school dinki “tace oh yace Mamanarh da voice din dayayi amfani ya kira sunan nata sai taji har cikin zuciyanta kaman ya saukan mata dawani kasala sai ta mayar da duk attention dinta kansa tana kallonsa ko kiftawa babu shima ita yake kallo can ta janye idonta don bazata iya juran kallonsa bama ita Wallahi wani irin girman girman sa take gani da kwarjininsa ita dai yana debe mata kewar abba “yace kiyi hakuri amma bazan iya barinki ki cigaba da karatuba wani irin faduwa gabanta yayi ta dai yi shiru kanta akasa tana sauraron sa yace you are under my control inada kishin da zai saka na hanaki ko da fita ne kiyi hakuri I promise to be the best for you babu abunda zaki rasa in this duniya in sha Allah kinji mamanarh kiyi hakuri daga haka yayi shiru hannu tasa ta share hawayen dasuka zubo mata kanta still akasa ahankali ta gyada masa kai kafin tace to”muryan ta na rawa hannu yasa yajawo ta jikinsa ya dinga shafa bayanta “tayi lamo a jikinsa hannu yasa yana goge mata hawayen datake yi duk da taki dago kanta ta kallesa ‘yace shshsh ya isa kiyi hakuri ta cigaba da gyada masa kai kawai deep inside he is hurt seeing her in suchs situation sai yaji duk wani kala bai ji dadi ba ahankali ya kira sunanta “ta amsa yace look up ido ta dago ta kallesa, yace shknn zaki cigaba “hannunsa ta kama ta girgiza masa kai muryanta in a crying tone tace nayarda ba zanyi ba “sai yaji wani kala wani irin sonta na sake bin duk wani parts na body dinsa “ yayi Hugging dinta very tight yace Allah yayi miki Albarka Allah yasaka miki da alkhairi in sha Allah I will be the best husband for you ASSEIYARH “Aydarh dai aydarh tayi shiru daga kukan datake tana sauraron sa “ ahankali

50 / 111