Chapter 66 Reading Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx Arewa Novels

Da So Kamane Complete Hausa Novel By Nana Maryama.docx

Author :  Nana Maryama Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   66 / 111

195K to 198K   out of 332K words

kansa daga cinyarta tace kaje kayi salla kayi addua babu abunda zai faru da yardar Allah tamike bata ko kallesa ba don bata son su ma hada ido yaga alaman tana jin tausayin sa tashige dakin Wallahi har aka kusa tayarda sallarh yakasa mikewa “ sai dayaci ana kokarin kabbarawa yatashi ahankali yanufi masallacin nan cikin asibitin koda suk agama sallarh magrib din bai fita ba har akayi isha’a sai yayi kaman zai koma ciki sai yafasa tunani kala kala a ransa shi babu abunda yake rayawa ransa a yanzu irin yayi facing oum ko abba da wannan maganar shi fa Wallahi duk wata kunya a yanzu fiddata zaiyi he can do anything for her love yana sonta to the essence ma da baki bazai iya fada ba “bude data yayi duk da baisan abunda ma zaiyi daya bude datan ba kaman ance ya bude sai ga kiran dr usama vedio call dan jima yayi kafin ya natsar da kansa ya daga kiran “murmushi malik yayi yana amsa sallama da dr usaman keyi mashi malik yace good evening sir dr usama yace evening dear how was Nigeria?malik yace Alhamdulilah uncle ya aikin? Dr usama yace fine dear bakaga family badai kamanta da shorts days din holiday naku ba right?malik ya gyada kai yace sure uncle dr usama dake karantar yanayin malik yace hope everything is fine Abdool?malik yashafa kansa yace Alhamdulilah uncle dr usama yace kar kamun karya baka daukeni matsayin friend and your uncle ba?malik ya girgiza kai yace no sir kawai dai we have misunderstandings da ita ne kawai dr usama yasaukan da ajiyan zuciya yace look dr women are like this hakuri akeyi dasu ba kaman yaran nan matanka har yanzu she is still a child kaji ko?kayi hakuri kaine babba you should continue being a man And ko da laifinta ne go and tell her sorry kaji buddy?malik yarufe idonsa ya bude murya can kasa yace thank you uncle Allah yasaka maka da alkhairi and I promise to do as you said in sha Allah dr usama yayi dan murmushi yace that’s my Doctor Allah yayi muku albarka ka gaisheta kaji dear malik yagyada yace I will sir “dr usama yace and ko kamance nima nace you should fine a financie for me malik yayi yar dariya deep inside yake jin mutunmin nan Wallahi kaman wani part of his family haka yake jinsa sosai malik yarage murya yace ai har nayi maka fa uncle yafada yana sa hannu yana shafa sajensa yayi wani irin kyau yafito asalin karfaffen bafulatane mai asalin kyau nutsuwa haiba dakuma kwarjini “mutun namiji ne hadda rabi Allah dr usama yace really malik yace sure sir dr usama yayi murmushi yace dasafe ma cigaba in sha Allah sai dasafe malik yace Allah yabamu alkhairi and another favor sir dr usama yace say it briefly dear zan shiga surgery ne malik yace dasafe zan hada ku waya with my parents dr usama yayi murmushi yace I will also like to contact them sai anjima sallama sukayi malik yakashe wayan da data ma baki daya yasaka cikin pocket din trouser dinsa ya cigaba da zama wajan “motar gidansu ce tayi Parking a gabansa dasauri driver ya sauko yabudewa oum kofa tasakko kafanta dake cikin wani ubansu flat shoe nakusan 100h + sunyi ma kafan kyau bana wasa ba

malik tasha wani mad Turkish abaya shima black mai dan banzan kyau tayi rolling sai ka rantse bata iya hausa ba ma kaman balarabiya tafito sak Wallahi “taga tasha black shade shima Expensive shade ake magana malan classic “hajajju ma tafito tana gyara yafin tsadaddan mayafinta da oum tasiyo mata a can Cyprus da katuwar jikkanta ga flasks ahannunta rufaidarh ma dai abaya tasaka sai ka rantse batayi 30 ba hutu yakama jikinta ga kuma kyau kaman tsabata da kamshi zasuyi magana a jikin uktiees din nan “malik cikin few seconds yasamu wani solution duk da halin dayake ciki sai dayi dan murmushi yataso yakaraso gabansu kaman dazu yanzu ma malik har kasa ya durkusa ya gaishe da oum da rufaidarh duk suka amsa shi kafin ya zagaya wajan hajajju yana karban flasks din hannunta hajajju tace wai kai kaman wanda ke gadin asibiti duk kabi ka firgice fisabillahi ina daliln wannan irin abu ai kodai baka da abunyi sai haka balle yanzu ma da a akawun dinka anana iya samun sama da biliyan dari fisabillahi su facan biyan likitoci suke da kudi kaca kaca billahi balle ma fa shine babba acan amma saboda yarinya daya duk an firgita ka an fidda maka tunani haba dan Allah nidai naga babu abunda zai sameka idan ka sakar musu yar su ah haba nidai bana son jidali Wallahi kayi ma kanka fada tunda kowa yasan uwarka bata da kan gado kin lalace wajan kaunar diyar da bataki ba kinbar naki yaran a can kuturun gidan kin dawo asibiti kina jinya ita uwar diyar nacan a wannan dankareran gida ita da miji da yar uwarta da yan aiki ke abarki keda mijinki da danki dayaranki yan mata a asibiti kunata bauta woooo ahtau ba ruwana sudai su oum tuni sukayi gaba shikam malik bai masan dalilin dayasa ya tsaya yana sauraron ta ba kawai dai ko don baki daya ji yake he is not himself at all Allah har sai datayi shiru tayi gaba sannan yabi bayansu “ummi tagama saka mata hula kenan sai faman lallabata take tasha ko da shayi ne taki ya sam taki karban abincin “ummi dai sai binta take tasamu tasha amma yarinyar nan takiya turo kofan akayi oum da rufaidarh suka shigo sai hajajju malik ya shigo daga karshe gaisawa sukayi rufaidarh da hajajju suka amsa gaisuwan da aydarh keyi musu,oum dai tayi shiru bata amsa ba “ummi ta dan kalli malik tace fura zaka siyo manah akwai fresh nono a gida kaje aysha ta dama sai kazo mun dashi kasiyo mata grilled meat malik yayi kasa da kai yace tau ummi dasaurinsa ya juya yatafi har tausai sai daya bata su oum ma duk suna lura hajajju takalli aydarh tace tau kodai fada kukayi dashi audul din anan asibitin?aydarh da kunya ta isheta ta kauda kai batace komai ba hajajju tace ikon Allah kaji algunguma nan kika bani keya fa?bazaki yi magana bad uk kun dauke mu mararsa firedom haka akeyi bayin Allah mudai kaf bah aka muke ba shi miskilanci jafa’I ne Wallahi kuma mijin dake maki kalan wannan son su fa mata masu kyau basu daukan kansu nan kusa “naga dai shima mijin kirar indiyawa garai ga da uban kudinshi a akawun ga suma dai can naga akwai matan nan ko kuma ko diyar gidan shugaban kasa ko sarkin qatar taga audul sai taso sa Wallahi aydarh ta sace kallon hajajju tasake komawa ta kwanta ita fa ko labarinsa bata so sam koma mi zai faru bata komawa idan kuma akace sai takoma kararsa zatayi a raba auran batayin auran kuma anymore daga oum har ummi babu wanda yayi mata magana ita dai rufaidarh already tana toilet tana hadawa aydarh ruwan sit bath tazuba kaf maganin gyaran datazo dasu wanda tundaga sudan tasa aka kawo su masu kyau da tsada “.malik na fita saiga kiran wayan dr ibrahim jiyayi kusan 30%nadamu wansa ya ragu amsawa wayan yayi sunkai kusan 20mins suna waya kusan duk labarin asibitin daaka gama gini ne kuma alhamdulilah everything is going successfully and har

yanzu dr usama yaki karba even single penny yace atara wai “babu abunda yayi wa malik dadi irin jin zuwan dasu dr ibrahim zasuyi da hibba dakuma inna harda dr hafsa bakaramin farinciki yayi bad uk dayasan dr ibrahim yasiya ticket kuma yayi komai amma duk dahaka sai daya tura 500h a account din rabiah yace tabawa iya itama rabiah 200h ya tura mata sannan yayi mata nasiha kadan kan idan tanada mai sonta yazo ayi magana he didn’t want sakarci anymore kuma

.

Ganin kusan nine yayi oum ta mike tana kallon ummi tace bara mu wuce its almost nine yanzu Allah yasawwake sai kuma dasafe ummi tace tau shknn fatima gakuma ma yanayin yakuma na sanyi rufaidarh tace Wallahi itama wannan ai da yazo mata da kayan sanyi saboda yanayin ta ummi tace in sha Allah bara yashigo sai yaje yanzu ya dauko mata kwara ma dakika tuna mun rufaidarh tayi dan murmushi tace sai dasafe ummi tace Allah yabamu alkhairi rufaidarh ta matsa kusa da aydarh ta har yanzu wall take facing tace mu mun tafi tunda na lura auran bakin rai yasaka ki dan ubanki saura kuma naji wata magana akasin yanda na tsara miki shima mijin naki zanyi magana dashi gobe in sha Allah aydarh dai batace komai ba sai fama bata rai take har da kukanta dazu da akabar ta ita da rufaidarh ta dinga mata fadan yanda take treating malik a asibitin wai kuma har dace mata asa yasake ta shiyasa rufaidarh ke mata wannan warning din yanzu “duk maganan nan rufaidarh take daga ita sai aydarh keji saboda ummi da oum sun fita hajajju daman tana office din dr raudarh “rufaidarh ta fito anan entranced suka hadu da malik da alama yanzu yadawo daga gida wani hadaddan milk yard yasaka dinki half jamper kansa babu hula sai wani irin gyara da suman shi tasha kai kace indiya ne balarabe yayi matukar masifan kyau hannunsa sanyi da rolex Expensive one din sai azurfa “ gaishe su yayi duk suka amsa ummi tadan kallesa tace kaje ka dauko mata rigan sanyi “malik yayi kasa da kansa yana nuna karamin bag din hannunsa yace gashi nan nakawo oum tayi gaba murmushi kwance a fuskanta she is just happy da all this ganin yanda suke kokari kan yarinyarta shine abba har zaice araba auran it’s impossible Wallahi “bara dai taje gidan sallama sukayi driver ya tayar da mota suka wuce ko da ummi tashigo zaune tagansa a reception rike da jikkar ta dinga kallonsa can tace mi kakeyi anan malik yamike yace jira nake ki karbi kayan na wuce ummi tayi dan jim kafin tace baza ka shiga ba?ya girgiza kai yace no zan dawo dasafe ummi tace tau Allah yakaimu yatashi yafita bayan ta karbi bag din ta dinga kallonsa har yafice kafin ta sauke ajiyan zuciya ta juya tashiga dakin “har kanta tarufe da duvet saboda sanyin datake ji gashi tagaji da kwanciyan nan baki daya bata kaunar asibitin nan duk da har yanzu she didn’t feel herself amma tafi son taje gida takarasa warwarewa a can she is uncomfortable anan Wallahi tun tana jin endless kunya zaman ta tare da ummi har ta dan sake kawai hajajju c eke sata jin kaman ta ruga if tana wani magana Allah “ummi ta ajiye bag din takara so gaban gadon tasan ba bacci take ba yasata cewa tashi baby “ahankali aydarh ta tashi zaune kanta akasa tana wasa da yatsun hannunta “ummi ta kalleta itama dai ummin tana dan surukuntar amma bawani sosai ba tace ga rigan sanyin yakawo hadda socks ma tunda sanyin ya kada “Aydarh tace to tasa hannu tana karbar riga da socks din da ummi ke miko mata,rigan ta sanya wanda jacket ne mai kyau da tsada dazasu tafi yasiyan mata shi bata ma taba saka shi ba shima yanada kalar shi socks din dai ummi tasaka mata ta gyara mata hulan kanta ummi ta dinga bin gashin ta da kallo tunda suka zo asibitin baa koda yi combing dinsa ba amma gashi nan kaman anyi salon “ ummi tajawo kujera ta zauna gaban gadon tafara hadawa

aydarh custard ita dai aydarh kanta nakasa bayan tagama ta mika mata ahankali tasa hannu ta karba murya can kasa tace nagode “kadan kadan take sha ummi dai sai kallonta take takasan ido she feel at peace ganin aydarh da malik tason yaronta tana son farincikin sa and ta lura his happiness depends on aydarh,ummi tace custard din yayi ko na saka miki pepper soup din kifin?aydarh ta girgiza kai tace ah’ah ya isa ummi tace baby “aydarh tace na’am ummi tace kina son mijinki? Wallahi sai da gaban aydarh ya yanke yafadi jin tambayar da ummi tayi mata shiru tayi batace komai ba “tasake yin kasa da kanta ummi tayi murmushi takamo hannun aydarh tarike tace look up daughter aydarh dai tasaka daukowa balle tama kalli ummin “ganin aydarh bataza ta dago ba yasa ummi yin dan murmushi tace nasan tambayan yayi miki girma amma bana son a dinga dragging case din nan your decision is my command kinji baby ummi tafada muryanta wani kala kaman mai rauni “Aydarh Still takasa magana sai faduwa gabanta keyi kaman wacce ake investigating a CID ummi tacigaba dacewa ki dauka kina magana da oum ki baby kiyi mun magana idan zaki iya cigaba da auran idan kuma bazaki iya ba babu wanda zai miki dole kinji ni “sai yanzu aydarh ta dan ji relief kadan muryanta yayi kass dayawa ga alaman zatayi kuka don har muryanta yafara rawa ma “tace ummi zan zauna wurinki tana fadan haka ta cigaba da share hawayen da bayan hannu tana jan hanci duk da ummi bataji dadin decision dinta ba amma Wallahi babu wanda zai tilasta yarinya tunda bata sonshi babu wanda zai mata dole ta zauna “ Allah yabashi tagari kawai yayi hakuri yasamu wata kuma ita duk abunda zai faru zata roki alfarma abar aydarh wajan ta tariki “idan Allah yasa rabo yashiga tsakanin su “sai ta haife masa amma ko ba komai ita aydarh an kwareta duk da haka Allah yaso babu dadi sam “ummi tamike ta warwari tissue tasharewa aydarh hawayen ta tass tasake gyara mata pillow ta kwanta “kan prayer mat ummi ta koma ta zauna tana fara lazami sai ga Sallaman hajajju tashigo ga leda kasassan kaza a hannunta tana shigo tanemi wuri ta zauna kan plastic chair “tana kallon ummi tace shi audul din tafiya yayi ne asiya?ummi tace eh hajiya hajajju tace uhm nan dakika ganni daga wajan uban yan biyun ramda muke ummi da mamaki take kallon hajajju tace wai hajiya kina nufin wajan senator ? Hajajju tace can fa hajajju tayi kasa da murya tace Wallahi nasa naga wani katon mutun ashe yarone wannan ai karshan shi 38 Wallahi gashi dan dogo bafullatanin asali ga naira ta zauna hajajju tace bakaramin tausai suka bani bai ta dashi karki so kikaga yarda take sonshi shima yana sonta amma gaskia dai sonta yafi nashi duk ajin ramda har kasa ta dauka ta gaishe sa billahi tau badai ruwana amma ko ma mi nake shiryawa dakomai yatafi nomal duk zan miki bayani saboda Allah yarinyar nan ramda na dauketa kaman diyar dana haifa jin take nake har cikin raina shiyasa zanyi duk yanda zanyi na share mata hawaye daga nan tayi shiru ta hau bude leda kazarta wanda ex husband din dr raudarh yabata bundle guda na 50k dr raudarh kuma ta tsaya ta siyan mata kazan a hanya ummi dai sai bin hajajju take da kallo don ba dan karamin mamakin ta tayi ba ummi tace tau Allah ya kyauta “hajajju tamike ta dauko plat tasaka 6 pieces na kazan ta mikawa ummi tace gashi kiba matar danki tunda shi yamaida kanshi wani kala yaro ga shegen kudi amma bazai iya rike siyan kaza biyar kullun ba dafa yanzu an sallami matar Wallahi gashi yau har saura kwana biyar su juya can kasar idan Allah yataimaka naji zan iya zuwa nace masa na amince da binsu can garin kaman yanda yaroke ni “ummi dai tayi shiru amma tasan yaushe malik ma yayi wannan maganar mikewa tayi takarasa kusa da aydarh tace ta

tashi ko zata ci nama aydarh tace bazata ci bai dan tayi overfeed amai zatayi ummi ta lura bata son abinci bata son matsa mata ne kawai yasa ta rabu da ita tadawo kusa da hajajju wanda hajajjun ta koma kan bargon datake kwanciya tacire mayafinta sai faman cin kazar take babu sauki a lamarin ummi tamikowa hajajju tace gashi hajiya kinji tace ta koshi hajajju tabi plat din da kallo tace tau aie shknn ke sai k ici wannan din daman wannan idan tayi saura audul nayi niyyar na aje mawa bawan sai wahala yake yakasa zaune yakasa tsaye amma ko abincin kirki baya ci kuma babu wanda yadamu da haka tsabagen rashin tsoron Allah ummi tadaiyi shiru just 3 pieces taci na kazan ta ture hajajju na lura da ita taci mai isar ta ta rage pieces daya tahade da wanda ummi ta ajiye ta kulewa malik a leda “toilet tashiga ta wanke bakinta kafin tadawo ta kwanta ummi tarage hasken dakin saboda aydarh har hajajju ta kwanta tayi maza ta tashi tace kinjini da rashin kan gado wai yanzu tafara takawa ba laifi?ummi tace eh hajajju tace ai kamata yayi a sallamemu haka nan atai gida kuma ayi case tunda baa asibiti zamu watse ba jinyar fyade ahtau “ummi dai tayi shiru ta kwanta “hajajju tagama surutan ta kwanta aydarh duk najin su don yanzu andaina mata alluran bacci kuma kaman jikinta najiran dare yay isai tafara jinta sam babu dadi ga tunani kala kala aranta babu abunda ke mata kai kawo akai irin maganar data gaya masa a dazu ji take kaman wani abu na damunta “sam kuma sai taji sunan linda datakira masa a dazu wani irin kishi nadawo mata yanda yatashi yafita daga dakin dazu idonsa yayi ja sosai kaman wanda zaiyi kuka da alama maganan ta yayi masa ciwo sosai rufe idonta tayi trying hard to sleep. Oum ta durkusa har kasa tahade hannunta both two din tayi wani irin kyau cikin grand super datasaka ash anyi mata riga da zani ga bangles na gwal da zobe sai earrings da necklace shima duk dai set ne da da bangles din dayan hannunta da apple watch mai tsada abba dake kallonta ko kiftawa babu yace what is all this wife saboda mi eh?miyasa kike son nayi abunda bana so eh?nagaya miki yaron nan sai yasakar mun yarinyar miye na damun kanki koma miye yawuce aie kuma kusantar mun yarinya dayayi da kansa

66 / 111