Chapter 2 Reading MAGANIN MATA Book Complete By eedatou.pdf Arewa Novels

MAGANIN MATA Book Complete By eedatou.pdf

Author :  eedatou Category :  Arewa Books

Chapter   2 / 18

3K to 6K   out of 51K words

ka
shigo ne ban sani ba?,
      Musty ya janyo kujera ya zauna yana murmushi yace" toh ba dole ba, ai koh wannan tunani

da kullum ka sa a gaba baza ka san na zo ba, haba wai ace kullum magidaji kamar ka ga kud'i
ga komai amma ka zauna kullum a cikin damu?,
     Toh ba dole ka ganni a haka ba Musty, wai ace kusan 2years da aure na amma duk sanda
Luby tayi ciki baya wuce 2months cikin ya b'are, ba ma wannan ne damuwana kad'ai ba, wallahi
har yanzu Luby bata yi watse da k'asantar tata ba, Allah har kunya nake ji idan aka shigo gidan
aka tatar da shi da datti but she doesn't care at all, babu abunda ta sani sai sex, common
wanka ma d kyar take samu ta yi idan tayi kuma toh dan turaka kawai take yi ba dan ta tsaftace
jikin ta ba", ya k'aremagaar k'amar mai shirin yin kuka". 
     Bubbuga bayan shi Musty yayi yana lallashin shi yace" calm down mutumina, be strong like
a man", tunda ka fahimci hakan why not ka k'aunace mata a gado har zuwa tsawon locacin da
da ta gano gaskiya ta sauya tunda dai kayi fad'an ka gaji?
    Ba tare da ya bari Musty ya k'are zancen shi ba ya zaro ido waje, cikin sauri ya tari bakin shi
yace" tabbbbb akwai fa matsala baba, "wace irin matsala kuma?", Musty ya fad'a yayin da fuska
shi ke bayyana tsantsar mamaki.
    Girgiza kai Fudel yayi yace" a zahirin gaskiya koh ba zan iya k'aurace mata ba, hmmmmm
kai dai kawai ayi sha'ani kawai dan wallahi koh Muryar Luby na ji sai feelings d'ina ya tashe
balle na d'ora idona a kan ta".
    Cike da zolaya Musty"Dole ka ce akwai aiki, daga gani mutumina an maka mugun kamu,
kamu irin na kazan kuku, dan tuni ya harbo jirjin shi.
     Dariya suka yi suka bama juna hannu lokaci guda Fud'el yace" kai da ka san komai".
    Haka dai suka dinga hira, da yawa cikin hirar su a kan warware matsalolin Fudel ne, sai da
suka jima suna neman mafita can kuma Musty yace" why not ka kwada nemo y'ar aiki ka ga
matsalar ku zata kau kenan, maganar miscarrage kuma ina ganin lokaci ne bai yi ba ku dage
addu'a kawai insha Allah zaku yi dace".     Shiru Fudel yayi kamar mai tunani can  "kai i don't thing it could work, shia i have to give a
try", " you have to" Musty ya maida mishi da martani daga nan suka yi sallama Musty ya tafi.

***********************************

B'angaren Luby kuwa tana gani lokacin dawowan oga na yi ta taro tarkacen magungunan mata
birjikkk a gaban ta, ta d'au wannan ta had'a da wacen ta jik'a ta sha, ta yi tsugunno, ta cusa
wannan ta cusa wancan a gaban ta haka dai ta dinga yi, sai da ta tabbatar ta jik'u ta tsumama
kana tabud'e locker ta jefo maganin ciki tare da komowa gefe ta zauna tana jiran zaman jiran
oga tana yi tana maste k'afafuwan ta  saboda yanda ta tsumama da special tsummin hajja
uwani, Allah Allah take oga ya zo ayi ta ta k'are".

*eedatou*
     ~Yar mutanen Dengi~



����
  *‍♀‍♀ MAGANIN MATA‍‍‍*

����
           ‍♀‍♀'''Damuwa'''‍♀‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*

*~We are bearer's of so golden pen~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*

                          ©       
               '''Marubuciyar'''

*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
                     

                 *eedatou✍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*

       *Based on romantic novel*  *Based on romantic novel*


                     5⃣—6⃣

Fudel na shigowa ta jiyo muryar shi da sauri ta nufi wardrobe ta d'auko wata arniyar fitinanniyar
doguwar riga ta saka, riga ce irin shara sharar nan mai bayyanar da surar jiki ga uban tsagu a a
tsakiya daga sama har k'asan rigar,,
   If you see Luby uuummm kallo zaka yi mata uuuummm hankalin duk wani lafiyayyen namiji ya
tashi domin kuwa Luby ta kai mace har mace, irin matan nan ne masu fitinannan diri.
    Haka ta shirya a gaggauce, tun kafin ya gama shigowa cikin parlor ta fito da sauri tana ganin
shi ta fara k'akk'arye jiki tana tak'u irin ta 1 taku 7 girgiza, every kayan dad'i na jikin ta na
shaking Fudel kuwa ido ya k'ure ta da shi yana kallon salmon Luby mai birkita mishi kwanya.

     Miyau mai d'aci ya had'iye kuuuuuutt a heart d'in shi yace" Luby you woun't kill me, wannan
had'ewa haka", bai idda tunanin ba ya ga ta d'a jikin shi tana shisshige mai cikin muryar jan
hankali yace" my sugar ka dawo lafiya ya aiki', duk abunda take fad'a tana yi ne tana bashi not
kisses,     Abunda Luby bata sani ba tuni hankalin oga gushe saboda had'uwar body contact d'in su, da
kyar ya lalib'o nutsuwar shi yana magana kamar mai stammering yace" lau my Luby, baby kin yi
kyau over irin wannan kyau ai sai ki sa na loosing control.
     Tasowa daga jikin shi tayi, da dabara ta k'arb'o briefcase d'in da ta gani a hannun shi ta kefa
kan kujera ta jano oga ta rungumi shi kyammmm a jikin ta tana bashi deep kiss, Fudel na jin
bakin Lubby a cikin nashi kusan zaucewa ya kusa yi, jiki na rawa ya biye mara ya hau maida
mata da nashi martanin cikin kwarewa.      Tun suna yi a tsaye har k'afafuwan su ya k'asa d'aukan su suka zube k'asa ragwabbb suna
maida nufashi, daga nan kuwa wasa ya canja sallo zuwa babban harka.
     Sun jima suna abu d'aya daga wannan style zuwa wata stye haka dai suke tayi, baka jin
komai sai Ihun Luby da sambatun Fudel a d'akin dan tsabar he is totally our of his sences kuka
zubb zubb da hawaye ya dinga ma Luby dan ji yake kamar ya maida ta ciki saboda tsabar
dad'in da ta jiyar da shi.      Basu saurara ma junan su ba sai da dukan su yunwa ta kama su kana suka hak'ura suka
sarara ma juna Fudel ya mirgina gefe, su duka suka hau maida numfashi. Almost 30mins suka
yi a haka kana suka dawo cikin hayyacin su Fudel ya rungumo Luby a kunne yayi mata rad'a
yace" baby sweet yunwa nake ji daga shigowata kin min wayo kin cinye min ragowar abincin
cikina kin ni yanda marata ta d'ad'a kwanciya fa", ya k'are maganar tare da d'ora hannayen ta
bisa shafaffan marar shi yana murzawa slowly slowly. Cikin shagwab'a ta lafe a jikin shi ta cuno
baki tace" Allah suger kar ka min sharri ni ban ce ka min waya ba sai kai ? awa nawa ka
spending a kai na kana jagwalgwala ta".
     Buga bakin nata yayi da hannu ta yanda baza ta ji zafi ba yace" ai duk jarabar ki ne ya sa
haka, kullum aikin ki kenan shaye shayen magunguna ni kuma kina kashe ni da dad'i, ai koh
kallin ki nak yi sai na ji hankali na ya tashi kuma koh ina tunanin ki nake yi, marairaice muryar
yayi ya d'ora da cewa" please Luby ki rage amfani da magungunan nan yana cutar da ni da
yawa har ta kai matsayin da idan na keb'e ni kad'ai sai nayi ta tunanin nght d'in mu da ke, tsoro
nake ji kar a samu matsala.
   Farrr ta mishi da ido sabo da jin dad'in maganar shi a take farin ciki ya kamata, but sai ta
danne tace" babu wata matsala my sugar yanzu kai da taso muje na dafa maka abinci ka ci".
     Ba tare da ya musa mata ba jiki na k'yarma ya biye da suka shiga kitchen a tare. Ba wani
abinci mai nauyi suka dafa ba, indomie suka dafa suka ci. Duk da dai cewa ba wani son
indomien Fudel yake yi ba amma yaya ya iya tunda Allah ya bashi mata mai raya maganin mata
fiye da cikin mijita, haka dai ya daure ya tura ba dan ya so ba".      ***********************************

     Washe gari da wuri Fudel ya taso daga barci ya shirya ya fice daga gidan cikin shi na kuka
saboda uban yunwa da yake ji kasancewar daren jiya ba wani abincin kirki ya ci ba, uwa uba
kuma ga ragowar aikin da bai k'arasa ma gimbiya a gado ba sai da ya kuma komowa second
round, koh da yake duk shi yafi nuna fitina ma tunda Luby da ta ji wuya ta nuna gajiyar ta amma

shikam ya hau ya sauk'a haka ya d'ing yi duk a sanadiyar over dosed da Luby tayi.
     Yana barin wurin new GRA ya nufa gidan mahaifiyar shi cikin sa'a kuwa ya tarar da
mahaifiyar ta shi da kuma k'anwar shi a dinning suna cin abinci, janyo kujera yayi ya zauna
ammi da tun shigowar shi ta zubo mishi ido tana karantar shi, tana ganin ya zauna ta sauk'i
doguwar ajiyar zuciya tace" son lafiya kuka baka je office baka biya ta nan?"      Maimakon ya yi bata amsa sai kuma ya janyo plate d'in da ke gaban k'anwar shi Hafsy ya
hau cin abincin su duka suka bishi da ido suna kallon shi lokaci guda kuma taisayin shi ya kama
su dan sun fahimci cewa bai ci komai ba, shi kam koh a jikin shi, sai da ya shika cikin shi yayi
nakkkk kana ya d'ago da fuska ya kalle ammi yace" ammina good morning ", ba tare da ta amsa
ba ta b'allo mishi harara tace" sai yanzu ka ga daman gaida ni koh ba tambayar ka nake ba
kak'i amsani".
    Tsintar kan shi yayi da yi mata kame kame yace" Ohhhhh ammi na me kuma kike so na fad'a
miki ?, kenan ba dama na biya na gaida ki na samo ladar mahaifiya?, 
    Da mamaki take kallon shi saboda irin k'aryar da ya shirya mata can kuma tace" a'a dole kam
ka taho gaida ni, sai kuma da na ga ka shigo janyo abinci naga kayi sai da ka gama cika cikin
ka ka gaida ni".
     Dariya ne ya kubce ma Hafsy, a take ta tuntsire da dariyar dramar su da ammi cikin dariyar
tata ne tace" Allah bros ka ga yanda kake kwasar abinci kuwa kamar wanda ya shekara guda
bai ci abinci ba", kan ta gama rufe baki ya wurgo mata harara ba shiri ta ja bakin ta tayi shiru".
     Ammi da ke kallo abunda ta yake yi tace" ba dole ka mata harara ba dan kurum ta fad'a
gaskiya, toh me zaka b'oye mana bayan mun san duk abunda ke tafiya a gidan ka, da shiru nayi
na ga iya gudun ruwan ka, fisabilillahi Fudel kamar kai da girman ka ace ba'a girka kwakkwaran
abinci a gidan ka,?, gaskiya na gaji da yawon hanyan da kake yi dole ne ka nemo wacce zata
kula da cin ka da kuma shan ka ka auro dan ba zan ci gaba da zuba ido ina ganin ka a haka ba,
jibi shigar ka fa kamar wani gwauro, kaiiiiii Allah ka shirya Lubabatu", ta fad'a tare da poiting jikin
rigar shi.
     Bin inda ta nuno mishi yayi da kallo, idon shi ne ya sauk'a akan jajjagen ataruhu da yayi a
kitchen kasancewar da kayan ya fad'a kitchen suka girka indomie Luby, a take borin kunya ya
kama shi, a kunyace ya hau tsotsa kai cikin kame kame yace" shhhiiitttt ban lura bane ammi
amma bari na koma gida na wanke, mikewa yayi da sauri ya fice daga gidan su kuwa suka raka
mishi baya da ido. Yana barin gidan Office ya nufa dan sanin kan shi ne duk kayan shi masu
datti ne Luby bata damuwa ta wanke su.
     Tun daga waje k'ananan ma'aikata ke ta bin shi da kallo suna nuno shi da hannu yayin da
wasun su kuwa cune suka kama yi mishi da baki dan ganin yanda kayan jikin shi suka
yamutsastsun, har ya shigo basu daina zancen ba.

       B'angaren Luby kuwa bata taso da wuri ba sai around 10 na safe kana ta taso da muguwar
yunwa, kitchen ta nufa ta had'a ruwan shayi ta koma parlor ta zauna tana breakfast tana
gamawa ta d'auko waya ta hau whatapp tana chatting a group, wata mata ce ta luro tallen
maganin mata da wani chats d'in da matar tayi da wata costomer d'inta tana yaba kyaun
maganin, habawa Luby babu sabya ta bita private
ta typing mata " aslm aunty sunana Luby a Bauchi nake da zama, naga kin turo maganin mata
ne a group d'in *Waye Macuci fan* shine na biyo ki pc na nema k'arin bayani a kan maganin".

     Sai da chats d'in ya kai 15 minutes da tafiya kana matar ta amsa mata da cewa" wslm
malama Luby, magungunan da kika ga na turo su tabbass ingantattuno domin kuwa tun daga
Nigar aka turo min da su kuma da yawa an gwada an tabbatar da ingancin shi, wallahi ina
tabbatar miki muddin kika yi amfani da su wallahi sai kin k'ira ni a waya kin min waya,
musamman na farar roba birkita mai gida ake k'ira, idan oga na round 10 toh sai ya koma 15 a
dare d'aya", tana gama typing ta turo mata.
      Message na shigowa Luby ta bud'e tsabar d'oki har jiki na b'ari tace" Allah kuwa auntyna,
please turo min address d'in ki da account numbern ki, ai irin shi muka jima muna nema, waii
waiii waiiii aunty na gaskiya dole na koma regular customer "tana gama typing ta sending.
     Jim kad'an sai ga matar ta turo mata, saboda murya tsalle Luby ta sada ta turo ma matar
"thank autyna", daga nan kuma suka yi sallama Luby ta sauka of line.
    Zata shige d'aki kenan ta ji k'arar bud'e k'ofa da sauri ta juyo ta mai da fuskan ta saitin k'ofa,
tana ganin Hussy ce ta doka uban tsalle had'e da ihuuu tace" sai da sai da wuta hajiya, maga
manyan mata masu kayan dad'i, dole a gyara ma oga ganda".
    Hussy kuwa ta wani juyo tana waina eyes balls d'in ta tace" taken mu kenan mata masu
kayan alatu, duba da kyau ki gani daga saman har k'asan ruuuubb na had'e tabbbb wani abun
ma sai idan daddyn Saleem  ya emmmmm ya d'and'ana ya ji zam zammm hahahaaa k'awata
sai kiji ya birkice yana maida numfashi yana cewa" duniya sabuwa wai dama haka mommyn
Saleem kike, tabbb ai koh nayi sa'an mata, wayyo baby fire, fire baby".
     Ba ma juna hannu su biyun suka yi suka tafa kana Luby tace" har ki tuno min da daren jiya,
kaiiiiii wallahi yanda kika san wani zaki haka sugar ya koma min sai gurnani yake yi yana
tumurmutsa ni tabbbbbbb ai koh dan kalaman da ya d'inga min dole na dad'a tsumama kaina",
wayyo aunty hajja Allah ya biya wallahi kin gama mana komai.      "Ah toh kema dai kya fad'a ni wallahi ban tab'a amfani da maganin da ya fi na aunty hajja ba
dan sambatu kam na shata bila adadi, gaskiya yakamata ki shirya muje mu ma hajja godiya
sannan mu k'aro wasu maganin".
     Hmmmm ai kamar kin sani wallahi yanzu ma na nemo mana wata mata daga gani
shahararriya ce, maganin ta daga Nigar ake kawowa, kema dai kin san yanda mutan Nigar suka
shahara ta wannan fannin", Luby tace.
      " kwarai kuwa k'awata ai kuwa mu hanzarta mu ce kar ayi banda mu, ni wallahi akan
maganin mata koh kayan d'aki na zan saida".
   Luby ta kai mata bugu tana dariya tace" shegiya k'awata kina tsula tsiyar ki son ran ki".
    A'ah bar ni nayi dole na raya mijina na gyara mishi kayan shi tun kafin ya auro wata ya ji 
d'and'ano ni kuma ban da shi".
     Dariya suka yi su biyun daga nan kuma suka kama hanyar gidan hajja cike da farin ciki a
zukatansu.

*eedatou*
     ~Yar mutanen Dengi~



    ����

  *‍♀‍♀ MAGANIN MATA‍‍‍*
����
           ‍♀‍♀'''Damuwa'''‍♀‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*

*~We are bearer's of so golden pen~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*

                          ©       
               '''Marubuciyar'''

*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
                     

                 *eedatou✍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*

   

2 / 18