Author : eedatou Category : Arewa Books
*Based on romantic novel* *Based on romantic novel*
7⃣—8⃣
*Wacece Luby*
Lubabu Alhassan shine cikakken sunan ta, haifaffiyar garin Bauchi ce da zama, mahaifin ta
Alhaji Alhassan da kuma mahaifiyar ta Binta sun had'une a wani buki na auren aminiyar Binta
lokacin Alhaji Alhassan ne babban abokin ango kamar yanda Binta take a
matsayin babbar k'awar amarya, a sanadiyar hakan har ta kai ga kulla soyayya mai k'arfi a
tsakanin su, har Allah ya k'addara suka yi aure Allah cikin ikon shi ya mallaka musu d'iya mace
tilo ranar suna na zagayowa aka rad'a mata suna Lubabatu inda kuma suke k'iran ta da inkiya
Luby.
Tun tasowar Lubabato ta taso a cikin gata da tarairaya koh kad'an iyayen ta basa son b'acin
ran ta, abunda ake k'ira da sangarta shi iyayen ta suka d'ora ta a kai dan kwakkwaran kwab'a
basa tab'a yi mata".
Tana cika shek'ara hud'u mahaifin ta ya aurar da ita ga yaro k'anin shi mai suna Fudel.
Tun auren ta da Fudel ta d'auki maganin mata da muhimmanci, duk matar da ta san cewa
tana sai da maganin mata koh kuma ta ji labarin ta zaka ga ta d'auki jiki ta bi matar har gida ta
tara mata zunzutun kud'i ta saye maganin.
Ba wannan kad'ai ta tsaya ba hatta shago shago Luby ke bi ta nemo maganin mata da pills
da kuma na inserting. Duk abunda Luby ke yi game da rayuwar auren ta mahaifiyar ta na sane
da hakan wata ran ma da kan ta take had'o mata magunguna ta kawo da kan ta koh kuma ta
aiko driver ya kawo mata. Koh kad'an mijin nata baya k'aunar d'abi'an ta amma babu yanda ya iya saboda tun yana
fad'an har ya gaji da hakan ya rage yawan fad'an, amma fa hakan ba zai hana idan ta bud'e
k'afa ya kwashi dad'i ba.
ba wai dan baya jin dad'in harkan bane yasa yake mata fad'a sai dai dan yana duba mata site
effect d'in abun ne amma bacin haka a yanda yake kwasan shokin a gidan dad'in Luby da tuni
da kan shi ya nemo maganin mata ya kawo mata.
Babban abunda yake b'ata ma Fudel rai shine Luby koh kad'an bata iya tarairayan maigada
ba gata da uban k'azanta da ya zame mata jiki, abunda ta sani shine a gyara ma oga ganda ya
d'ana ya ji dad'i a ganin ta hakan shi zai hana ya yo mata kishiya tunda kwararrun masu saida
ganin mata sun mata shaidan cewa duk macen da take amfani da maganin mata sosai take
saye zuciyan mijin ta ya koma tafin hannun ta.
Had'uwar Luby da kuma k'awar ta Hussy a wurin wata mata mai sai da maganin maganin
mata suka had'u, kasancewar da hali ake abota tuni suka rik'e d'abi'an nan hannu bibbiyu fiye
da tattalin mazajen su. Wannan kenan.
*Cigaban labari*
Suna isowa gidan aunty hajja wannan k'aron basu sha wata wahalar layi ba suna isa suka shige
d'akin hajja uwani suka tarar da ita a k'ame kamar kullum tana zaune a kan kujerar roba.
Tun daga bakin k'ofa hajja na ganin su ta soma yi musu k'irare tace" kaga manyan mata
masu kayan dad'i mata masu abun bayarwa, mata masu kyara ganda".
Dad'i ne fall ya cika zukatan su daga tsaye suka hau jujjuya jiki Luby tace"aunty hajja dole a
gyara ganda dole a gyara ma oga kayan shi, ai duk wani abu da muke tinkaho da shi da
taimakon ku muke", tana gama fad'a suka zub'e a gaban hajja.
Murmushi hajja ta musu tace" toh bani labari na sha y'ay'an albarka, tun kafin ta gama rufe
baki cikin rawar jiki Hussy ta taro tace" ai wallahi aunty ke dai ki bari kawai wai wai waiiiii dama
hka maganin nan yake da k'arfi ?, tabbbbbb daren jiya fa an yi harka oga ba sauk'i sai wani one
coner yake albarka kam na shata aunty, in tak'aita miki ma gida da mota ya mallaka min kin ga
key d'in?, ta d'ago tana nuno masu Key d'in mota da daddyn Saleem ya bata a daren jiya.
K'arb'a hajja tayi ta saki shu'umin murmushi tace" kina wutaaaa y'ar k'anwata koh wannan
key d'innan ya isa ya tabbatar min cewa an k'ashe boss tabbbbbb daddyn Saleem ya sha dad'i".
ai idan kika ji an ce an kashe boss toh kad'an ne, da gida na kamawa da wuta a sanadiyan
sex da k'urmus namu yayi".
Dariya suka saka su duka luby da Allah Allah take Hussy ta k'are zancen ta mak'e murya irin
ta yanda Fudel yake fad'a mata a gado tace" baby please ki taimaka ki bani na d'ana, baby you
are so hot in bed ohhhhh baby take me in and fly over with me, baby kaini gidan dad'i ki lula da
ni duniyar ma'aurata mai cike da tarin ni'ima", hmmmm kun ji fa abunda yake ta fad'a daren jiya
ba dan kunyar aunty hajja ba na fad'a musu zafaffan kalaman da yake ta fad'a jiya.
Da kyau mata aikin ku na kyau, ai dama duk wacce bata d'au maganin mata da
muhimmanci ba ita da gidan miji toh fa bauta aka kai ta".
Luby tace" wallahi aunty haka ne, kin ganni nan haka nake rayuwa ta babu tak'ura bana aikin
komai daga chiga turaka a faranta ran maigida shikenan, wallahi kwakkwaran shara bana yi sai
in naga dama, idan oga ya shigo gida ya tarar da datti da na ga ya d'au zafi da yawa yana
masifa kwantar da murya nake na rungumo abuna na manna mishi kayan caji masto boobs,
hmmmmm wallahi idan suka tok'are mishi k'irji sai dai ki ji yana hadi'yar miyau kamar wani
tsohon maye, kin san yanda ya saba jina da dad'i ga tarin ni'ima a take sai ya mance komai ya
fara neman harka dan na wanke laifina haka nake bada kai bori ya hau".
Ohhhhhh k'anwata ashe kwakwalwar ki na ja, kad'an daga cikin aikin maganin mata kenan,
dul macen da bata bada himma gurin amfani da maganin mata bata tab'a daraja a wurin namiji,
babban burin d'a namji shine da ya zurma zuuubbbbbb ya ji shi yana yawo a ciki yana kwasan
dad'i, idan kika iya wannan toh kin gama komai ke da kishi sai a aljanna kun had'e da hurul
amini".
Zancen ki dotse aunty hajja, yanzu a duno mana wasu ingantattun kayan harka wanda suka
fi wanda muka yi amfani shi ga kud'i nan ta ciro rafar kud'i na 1k ta bata.
K'arb'a hajja tayi ta aje kud'in a gefe kana ta d'auko maganin ta musu bayanin yanda zasu yi
amfani da maganin suka fice.
B'angaren Fudel kuwa bayan ya shige Office, zama yayi yana tunanin maganar mum d'in
shi, zancen zuci ya kama yi a zuciyan shi kad'ai kamar mahaifiyar shi na gaban shi yana cewa"
i'm ammi bazan iya auren wata d'iya mace a halin yanzu ba cutar ta kawai zan yi domin Luby ta
saba d'and'ana min zuma ta na latsa na ji zam zammmm sai dai only solution shine dole na
ammince da bukatar ta na samo y'ar aiki muddin ina so zamana da Luby ya d'ore. Haka ya
wuni sukuku a Office kamar hai da kuzari har closing hour ya ya kulle Office ya fice.
Tun a harabar wurin yake lura da yanda mutane suke ta bin shi da kallo kamar wani
mahaukaci suna tuntserewa da dariya hakan ya sa shi tsarguwa ya hau bin kayan jikin shi kallo
dan ya ga abunda suke ma dariya a jikin shi".
Jin k'aro yayi da gefen rigar shi ya wani yamutse kamar wani an kunco daga bakin zaki a take
kunya ya da tarin bak'in ciki suka kama shi, cike da borin kunya ya maida ka ci k'asa tare da ci
gaba da tafiyan shi har ya fice daga wurin ya shige motan.
Da kyar ya ita jan mota ya d'auke haryar gida zuciyan shi na mishi zafi.
Yana isowa koh gama gyara parking bai yi ya shige cikin gidan da sauri, kamar yanda yake
tsammani zai tarar da gidan haka ya gani, ba tare da ya tsaya gyara komai ba ya haura sama
yana zaman jiran Luby ta dawo.
*eedatou*
~Yar mutanen Dengi
*♀♀ MAGANIN MATA*
♀♀'''Damuwa'''♀♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
©
'''Marubuciyar'''
*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
*eedatou✍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*
*Based on romantic novel* *Based on romantic novel*
'''Bismillahir Rahmanir Raheem''' _Allah na gode maka da ka bani ikon fara sabon littafi na
mai suna a sama, Allah ka sa kamar yanda na fara lafiya na gama lafiya._
9⃣—
Ya jima gefen bed din shi yana tunanin Maganar da sukayi da ammin shi a kan qarin Aurenshi,
kwata kwata babu wannan tsarin A rayuwarshi yanzu domin Luby ce kawai ta'iya dashi kuma
yana mutukar jin dadin Auratayya da'ita ,shiyasa ya ke ganin Sam! Ba zai iya Adalchi a tsakanin
mata biyu ba,tunda dai duk Abinda yake Nema yana samu gurin Lubyn shi zan ce ya kare,, Shi matsalar shi da ita kawai shine muguwar qazan tarta, Sam Luby bata da tsafta koh
kad'an ,bata iya tarairaya ba gami da kula Miji,
Amma idan a kazo gurin Sex anan zaka kwarewar ta duk wani salo da zai san ya shi ya manta
waye shi Luby ta laqance shi, shi yasa sometimes ya kan rasa nutsuwar shi muddin bata k'usa
da shi saboda ta saba mishi da d'umin jikin ta da ni'imar ta masu zauta shi.
Ta kure jikin shi yayi a wuri d'aya a take ya fara jin yadda yanayin shi ya soma sauyawa zuwa ta
kasala,Luby ta gama bata shi da salonta masu rikitarwa, ko gurin Aiki yake idan ya tuno Yanayin
da yake shiga in yana sex da ita ya kan Dade bai dawo daidai ba.
Da kyar ya mike ya nufi toilet jikin shi a mace ,ya hada ruwan Wanka yayi Wanka tas,yafito
daure da towol a jikin shi
Ya zauna gefan gado yana mutsika mai kadan
Ya sanya shourt nickar kawai gami da turarikanshi masu dadin kamshi,ya dauki wayarshi yana
laluben Number Luby din shi.
Luby Na ganin Kiran shi ta dauki wayar tana gyara muryarta cikin kwarewa tace"my love, kamar
ka san ina kewar ka yau nayi maka tanadi mai kyau!
Yau A kwai Shagali sosai gidan dadinka ya cika da ruwan dadi zan baka kasha mamaki"
Jikin shi ne ya bala'in mutuwa ,a hankali ya fara lumshe ido yana tunanin irin garar da zai
kwasa yau gurin Luby
Kasa kasa yayi da murya irin ta wanda ya gama kamuwa da sha'awa yace"Luby kina ina ne
?humm duk kin bar gida babu gyara ,kin San kwata kwata bana son Kazan ta ko"? Why couldn't
you change after all you already know that i hate it emmmm?
Lumshe ido tayi ,itama tanaji wata muguwar sha'awa Na yunkuro mata sakamakon , d'irka
maganin da tayi gidan Hajja da kuma inserting,Wanda tace mata ta sanya shi yanzu kafin dare
zai bi jikinta,Aikuwa a take maganin yafara Aiki a jikinta, in banda ruwa babu Abinda take
zubarwa ga wani irin qyaiqyayi da gabanta yake yi Mata, babu Abinda take muradi a yanzu in
ba sex ba.
Kallon k'awar ta Hussy dake driving din su tayi tare da qifta mata ido daya,kana tasake
kashe Murya tace"Honey gani nan kan hanya ,mun Dan fita ne da Hussy, Yanzu zan shigo gida"
"Owk kiyi sauri ki shigo Luby gaskiya yawonki yafara isa ta,kullum a tafe kike ,yafada
muryarshi da Alamun bacin rai,Dan gaskiya ya tsani yawace yawacen da take yi ,daga zarar ya
fara fada,zata kashe masa baki da salonta,
Shiyasa jikin shi mutuwa,yakasa daukar mataki a kanta,ko kadan
6ata fuska Luby tayi jin Abinda yake fada ,tace "nace gamu nan kan hanya My Love meye kuma
Na yin fada ,kasan ni fa banason fada ,sabida ko a gidanmu ba'ai min"
Shiru yayi yana jin muryarta Na kara kashe masa jiki ,da kyar yace"duk ba wannan ba Luby
ina miki maganar kula da gida ne ,nadawo tuntuni INA ji yunwa ga gida a hargitse ,and babu
Abinci ,har yaushe kika dawo gidan ,duk kiyi wannan Ayukan,? Nafa San halinki nasan da
Abinda zaki shi go gidan,kwata kwata ba'abinda nafada miki bane a gabanki. Aleast koh sex
mutum zai yi dole sai ya samu nutsuwa ta wasu fanni muddin yana ya enjoying sweet sex but
you doen't care at all ke dai a shige ki kawai shine damuwan ki.
*eedatou*
~Yar mutanen Dengi~
*♀♀ MAGANIN MATA*
♀♀'''Damuwa'''♀♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
©
'''Marubuciyar'''
*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
*eedatou✍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*
*Based on romantic novel* *Based on romantic novel*
1⃣1⃣—1⃣2⃣
Shagwab'a ta sakar masa kamar yana gani ta tace" uuummm uuummm habibi i told you that i'm
on my way yanzun nan fa zaka ganni so why are you rushing nima fa a matse nake da kai".
Yanda maganar ta ya daki dodon kunnen shi ya dad'a sauk'ar mishi da kasala, ji yake
kamar tana manne a jikin shi yana wasa da ita kamar yanda suke spending moment d'in su,
lumshe ido yayi ya bud'e su hankali saboda yanda yake jin dad'in muryar ta a dodon kunnen
shi, tana kawo aya ya ja dogon numfashi a kasalance tare da shafo suman kan shi yace" Owk
i'm expecting you, diffff ya kashe wanyan ya kwanta lamo a kan kujerar parlourn lokaci guda
yana jin wata muguwar sha'awa na fizgan shi.
B'angaren Luby kuwa tana jin ya kashe wayan tayi lamo a kan seat d'in motar ta dafe kan ta
cikin wani irin yanayi, Hussy da ke driving ta kalle ta da guntun murmushi a fuskan ta tace" ya
dai k'awata koh abun ya fara aiki ne mu yi u– turn", a kasalance Luby ta mata signal da ido
sannan tace"yeah wallahi har na fara jik'ewa jira kawai nake baby ya afka". Dariya Hussy tayi lokaci guda ta k'arye steering motar tace" wohohooo k'ayawa ta an k'amu
jik'o yayi aiki ai yanda naga yanayin ki ya sauya gaba d'aya not like before na gane cewa
mutumiyar tawa was in the mood, kin ga ai dole muyi u–turn a ba ma gado hakkin sa".
Lumshe idon ta tayi Wanda suka mici mici tana jin Wani mugun Yanayi a jikinta ,ta bude
idon ta Na kallon Hussy tace"wallahi Wannan Magani yana da mugun kyau ,a yanzu ji nake zan
iya kwana ina yin sex ba tare da nagaji ba,Dan wani mugun Feeling nake ji a jiki na,gaskiya
gobe dole in koma gidan aunty Hajja,In kara karbo maganin in aje ,kar ta siyar dashi Dan
gaskiya yana da kyau musamman da baby ya dinga kwasan gara yana min sambatu".
Hussy ta kyalkyale da dariya tana buga kan mota tace"wallahi Luby jarabar ki yawa gare ta,ai
ke ko baki sha magani ba ma jarabarki ta ishe ki balle kuma ace kin sha,nima yanzu ina zuwa
gida ,zan sanya nawa domin ya jiqu sosai in d'ai d'ai a bed daga ya dawo yafara Aiki dan yau
ba d'aga k'afa wuta kawai".
Allah mutuniyar kice kema a matse kike kamata" Luby ta fad'a yayin da take kallon aminiyar
ta Hussy.
Saurin k'arbe zancen Hussy tayi tace"Sosai ma kuwa, wa ya k'i dad'i ai sai wawa, ummm ni
fa idan akan harkarnan ne bana sassauci, d'irka agunguna na nake yi sosai dare na yi mu
kashe boss".
Dariya sukayi har da tafawa
Hussy tace"gaskiya tunda kin ce yana da kyau sosai gobe sai mu ko ma mu karbo wani kar ya
qare kin San irin waddan nan magungunan Wuyar samu ne dasu"
Luby tace'ai