ZAMAN TASHA COMPLETE BY UMMY AYSHA.pdf

Author :  Ummi Aisha Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   15 / 19

42K to 45K   out of 55K words

kowa wani wabu, ko wannan su da irin tinanin da yake yi
harsuka kusa karasa G.R.A kana Ammar ya'ce" ko kason Moopy marainiyace shiyasa bataso
ka zagi mahaifinta?
Irfan ya zaro ido ya'ce" to duk wannan dukiyar da take fantamawa da ita waya bata?

Ammar ya'ce" kasamu cikakken lokaci zan baka tarihinta Insha Allah.

Cike da zakuwa Irfan ya'ce ina jinka yanzu?

Ammar ya'ce" ba Mamy ke kiran kaba?

IRFAN ya'ce share wannan kiran, wai ita dole sai na auri wannan karuwar yarinyar diyar
kawarta Yusra.

Ammar ya'ce" a'a kadaije zaifi kawai ,an'jima muhaÉ—e gidan Tsohuwa ko nan zaka kwana?

IRFAN ya'ce" a'a ba nan zan kwana ba, sai nashigo din, daganan sukai sallama suka rabu Irfan
ya fa�a gidansu Ammar ya juya motar shi zuwa masallaci yayi Sallah, yana gamawa ya tada
motar zuwa JIFATU ya lafto siyayya ta gani ta fa�a, ya biya ya fito yayi gidan Moopy.

Yana zuwa ya iske Moopy da su Rafel zazzaune cike da farin ciki kowanne a'fuskar shi, fuskar
Moopy fayau ba alamun damuwa ko wani bacin rai, dan zuciyarta fayau take .

Ammar yashiga suka gaggaisa ya ajema Moopy sayayyar da ya yomata ya'ce" gashi inji
masoyinki na hakika.

Mamaki sosai yakama Moopy tace waye shi yah Ammar?

Ammar ya'ce nima haka kawai yace man .

Fahad yace kai aboki ko kaine?

Ammar yazaro ido yace aa gaskiya ni ai k'anwata ce ko Moopy?

Moopy ta'ce" eh Wallahi hakane.

Ammar ya'ce yan uwana naji da�in haduwar mu Wallahi, inaso kutayani ba Moopy Hakuri
akan laifin da abokina D'an uwana yamata, ya kwashe komi ya fada masu tare da irin tsantsan
so da Irfan yake mata, tin bai son ko wacece ba.

Sosai Moopy ta shiga tashin hankaliba cikin kuka tace karmuyi haka da kai Yaya na karkai
am'fanin da matsayinka awajena kasani tirsasani yin a'bunda ba shibane.

Ammar ya'ce" ba tilasti Moopy kana bazan taba nunamaki kiyi abunda baki soba sai dai ina
neman alfarma a'wajenki zaki iya ganina da Irfan akoda yaushe gidan ki kozaki yarda da hakan
kasancewar baya zuwa ko ina kuma bazaiji dadi infita in barshiba.

Moopy ta'ce banda case da wannan bakuma zanso ya zarce daga hakan ba.

Ammar yayi dariya ya'ce" hakan ma nagode.

Irfan na shiga palon su yayi sallama fuskarshi a daure cikin k'asaita yasa kai zai shige kamar
daga sama yaji an'rungumoshi ta baya,tare da Ce'wa shine bazaka kula da niba bayan tin dazu
nike jiranka.

Rai amatuk'ar bace ya juyo a'fusace tare da dauke Yusra da wani wawan mari dayasata
kwalla ihu aguje su Mamy suka fara sakkowa suka yo kan yusra data fadi tana burgima rai bace
Mamy ta'ce mi kaimata?

Ba tsoro ko ka�an afuskar Irfan ya'ce" marinta nayi saboda ta...

Kan ya k'arasa yaji an'kifamai mari har biyu...��
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘��💘💘����💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
5�⃣0�⃣

""" Agigice Irfan ya juyo jin bak'on lamari! Mahaifiyar Yusrah ce sai huci take kamar zakanya,
cikin matsanancin fushi ta'ce" kai d'an ubanwa ye da zaka mari yata? Uwarkama tayi kad'an
balle kai Dan
Tsohonka...

Tashin hankali da ba a'samasa rana inji IRFAN! ke ni kika mara akan wannan kod'ad'd'ar yar
taki ?

Tasssss! tasss!! tasss!! ya saukema Hajiyar Yusra mari ! Mamy jikinta yayi mugun sanyi,su da
keso a lallab'ashi amma shine abun yake neman zama fitina.

Cikin mamaki Hajiya ta'ce" ni kamara"?

Irfan ya'ce an mareki ko zaki ramane?

Aiko Hajiya ta juya ta d'ad'ama Mamy marin da yasa ta fadawa akan kayan kallo, dan ta maru .

Fad'a ya kaule tsakanin IRFAN dake a'fusace! ya fara jibgar Hajiya da Yusra da belt saida ya
masu rudu-rudu kana ya korasu Kamar karnuka.

Cikin takunshi na k'asaita ya karasa wajen Mamy dake kwance magashiya! a'hankali yasa
hannu ya'ce sannu Mamy.

Afurgice Mamy ta tashi ta haura saman bene da mugun gudu dan ta d'auka k'awartace ta dawo.

Ko ajikin Irfan saima sama da yayi da gudu yayi wanka yayi Sallah, ya fito a'gaggauce ko d'akin
Mamy bai kallaba ya fice tare da tada motarshi yayi gidan Tsohuwa, yana zuwa ya duba Ammar
baya nan, ya zaro waya yakirashi Ammar yace bana nan ina gidan Moopy ka k'araso mana.

Irfan yayi jim yace kana ganin ba matsala ne?

Ammar yace eh mana ka k'araso.

IRFAN ya'ce to tare da tada motarshi yayi gidan Moopy! sosai gabanshi ke faduwa haka ya
daure ya aje motar bakin get ya fara ta kawo kamar mai ciwon k'afa harya shuga cikin palon da
yakejin hayani yarsu, zaune suke sunbaje kaji ko wannasu a plat sai shagali suke, Moopy na
zaune k'asa tana danna waya Inna Asibi ma k'asan take zaune su Ammar na saman kujera sai
fira suke.

Irfan yayi sallama yashiga palon.

Su Duka suka zubamai ido kamar abun had'in baki,sai yaji duk hakan bai mai Dad'iba, ya basu

hannu suka gaisa tare da gaida Inna Asibi ta amsa yayi shuru..

Ammar yace k'anwata baki gaida D'an uwaba ko dai ba a'yafemana bane?..

Moopy tai murmushi mai kyau ta'ce" aa Wallahi ina wuni?

Tace da Irfan tana kauda kai.

Agajarce ya'ce lafiya.

Fira suke sosai su Rafel sai janshi da labari suke amma yayi shuru yaki cewa komi, dan mugun
haushi suke bashi ganin sunwaniyi fako-fako a'd'akin budurwa tsaki yayi mai sauti tare da tashi
yaficce. Moopy ta rakashi da harara. Ammar ma yamasu sallama yafito suka hau mota .

Irfan ya fara maseefa ta inda yake shiga batanan yake fitaba, danmi kuke zuwa kuyi zaune
danmi bazatabar mu a'mmullah da kuba ?yi yake ba k'ak'k'autawa.

Ammar yayi murmushi tare da cewa kashirya jin labarin nata yanzu ko maseefa zakai?

Irfan ya'ce" ina jinka".

Ammar yayi parking din motar tare da zayyanema Irfan Tarihin Moopy tindaga farko har karshe
,da alakar dake tsakaninsu da Alhaji shi da ita bata sani ba..

Ido jajur irfan ya'ce"Imran! Imran!!
Kuka mai karfi ya kwacemai.

Dakyal Ammar yasha kanshi ya Hak'ura...

Cikin kuka IRFAN yace inaso in'son gidan Ammi ta..

Washe gari tin da safe su Ammar suka fara bincikar gidan Ammi cikin ikon Allah suka gane da
taimakon Moopy da Ammar yamata tambaya asace tabasu amsa....

Suna isa inda aka kwatan tamasu sukaga samari mutum biyar sun fito da gawa daga cikin
gidan..
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
🅿�5�⃣1�⃣
""""Salati su Ammar suka saki suka k'arasa da sauri wajen, tare da tambayar mutum biyar din
nan dasuke tsaye da gawa, Irfan ya'ce" waye ya rassu agidan nan?

Kan ya rufe baki yaji kururuwar na fitowa daga gidan.

Arikice suka juya !Ammi ta fito a'haukace tana Wallahi ba zaku fitarman da D'iyaba, kubarman
ita bugun numfashina ce .

Afusace Aminu da keta kuka yace ku ajemata ita, kubarmata tashiga da ita tinda yarso din tace,
Wallahi Ammi nayi danasanin fitowa daga tsatsanki Allah ya rufamana a'siri bayan ya karb'i ran
mahaifinmu yabamu jajartatta yar uwa mai son mu da kula damu, kikai am'fani da matsayinki na
uwa kika wulakantata, tayi zuciya tabarmu bari na har abada, bayan kinsan bakida wata sana'a,
bamu da komi ga lalurar Amina, to gashinan ta mutu ta barki, kuma Wallahi kinada alhakin
mutuwarta, saboda tana da hanyar daza a'mata kika hana nima bazaki k'ara gani Nana zantai
inyi aiki karfi ina kula da kaina Amina Allah yajikanki ya juya da sauri yatafi.

Cikin matsananci kuka Ammi ta bishi tana kiranahi! amma ina cikin lokaci Aminu ya b'acce mata
ko sawunshi bata gani ba, hankalinta yasake tashi gashi duk samarin sun watse sai gawar
Amina, dasu Ammar tsaye.

Sosai Irfan yaji haushin Ammi! yaja Ammar gefe yace mu wuce mu kyaleta bayan kwana biyu
madawo.

Ammar yace aa mutaimaka mata ko gawar a'kawar, ai baza abar gawa haka ba a tozarce.

Ammi ta kula dasu tayo wurinsu tana kuka tana sutaimaketa dan Allah, y'ayanta duk sunk'are
shikenan bani da kowa saini d'aya, ina Mufeedah? Dan Allah ki bayyana gareni a'dai-dai
wannan lokacin da bani da kowa.

Irfan ya juyo afusace yace sukad'ai kika haifane ina sauran?

Ammi cikin kuka tace babu !sai yar uwarsu itama bani da labarinta, sama da watanni na fara
nemanta ido rufe amma bangantaba. tafashe da kuka.

Ammar ya'ce yanxu to yazakiyi da gawar nan? ko barmaki zamuyi...

Ammi ta'ce" aa ku suturtata dan Allah kutaimakan...

Irfan ya'ce zamuje da ita masallaci acen amata Sallah a binneta.

Ammi ta fashe da kuka tace Allah ya yafemaki diyata allah yadawoman da Aminu da Mufeedah,
na yarfa kuje Amina na yafemaki ki yafeni y'ata, nason na cutar dake dana kasa nemar maki
abinda zaki sanya bakinki.

Tana kallo su Irfan suka fiddo gawar Amina daga cikin makara suka sanyata a'bayan motarsu
sukayi gaba.
kuka sosai Ammi ta sanya ba mai lallashi, saida tagaji ta koma gida rayuwar duniya baki daya
ta juyamata baya, batada komi nata dazata kalla tace kudi sunanshi, Allah Allah kakawoman
Mufeedah in nemi a'fuwarta, nason sakayya abunda namaki kad'ai bazai barniba ....

Bayan suntafi su Ammar sukai shawarar zuwa Asibitin ayi gwajin daya kamata, haka sukeje aka
fara gwaje-gwaje cikin ikon allah saiga lumfashin Amina ya fara dawowa, sosai sukai farin ciki
Irfan ya'ce Ammar ya kake ganin zamuyi da matar cen taban tausai fa...

Ammar yace bari inje gidan in'bata wani abu ta d'anci abinci.

Haka yaje har unguwar su Ammi tana ganinshi ta'ce" har an rufeta ko?

Ammar ya'ce" eh saikibita da addu'a ba, ya ajemata abunda zai bata yayi gaba.
Ammi kamar taci babu yaushe rabo tin moopy na bata ku�in.

A'hanyar dawowar Ammar yayi karo da Aminu yana tafiya akan hanya yanata share hawaye,
Ammar ya tsaya yamashi bayani tare da d'aukarshi yayi Asibitin su da aka kwantar da Amina,
farin ciki sosai yakama Ameenu, nan yafara masu godiya sukace bakomi, ya�an zauna ya
kula da ita kamin kwana biyu. Aminu yace to insha Allah..

Bayan sati biyu Amina ta falfafo ta samu lafiya tayi fress ita da Aminu, sunyi mugun kyau dan
sosai Irfan ke kula dasu, dan haka yau suka yanke shawarar kaisu gidan moopy da
daddare....��
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
54&55


Kwanon shi ya sake juyo masu yayce ku kallah Ammi ce zaune tagama sallah sai kuka take
tana rokon Allah ya yafemata akan kuntatawar da tayiwa yar cikin ta,cikin kukan tace yau gashi
duniya ta juya man baya, way'anda na fifita akan ta gashi bako d'aya gabana, Allah ka yafeni
kasanya in had'u da ita badan halina ba.
Tsohon nan yayi murmushi tare da cewa ku ya kuke gani a'mayar mata tinaninta yanzu ko abari
sai yar fulanin ta gane kuran ta?

Ammar ya'ce gaskiya kawai a'barta sai gaba, ni yanzu nafiso inji miye a'lakar Daddy da Moopy.

Tsohon yayi dariya ya'ce" karka wani damu zakaji, amma kason ubanka badai yanzu zai isoba
ko, in kuma kanaso ya bayyana a'tsakiyar palon shida kakar ku yanzu zakuganshi..

Ammar ya bud'e baki zai magana Irfan cikin k'agara ya'ce" su bayyana dan Allah Malam.

Kansuce komi sukaga Moopy ta tashi a'hargitse tana bin jikinta da kallo, Ammar ya duba ba
tsoho ba alamun shi Irfan ma haka, gogicewa sukai suduka ya suna magana zasuga ya b'acce!
kansuce komi sukaji tsohuwa ta turo k'ofar da karfi hankalinta tashe ta'ce" kai dan ubanku ina
ne band'aki ? Wallahi yau Musa drive ba kuga tukin da yayi da niba .
Cikin mamaki Ammar ya fara k'ok'arin magana sai ga Daddy da gashi sai yar jallabiya yar
guntuwa, a'dimauce shima yashigo Moopy sai binshi da kallo take ta'ce" Alhaji kaine haka da
daddare? ta fara k'ok'arin tashi, da sauri Irfan ya kamata ya d'auki dan kwalinta yana k'okarin
dauramata, ido ta zumai shima idon ya zubamata duk wata tsanarshi da take- take taji ta yaye
a'zuciyar ta, saima sha'awa da yabata, amma kasancewarta miskila cikin lokaci ta juya kanta
kamar batason mike faruwa.

Haka ya kunduma mata d'aurin tare da kamo hannunta suje falon, su kafarajin karfin zawon da
Tsohuwa keyi kamar na sabon jariricikin rawar jiki Daddy ya'ce" muje Palo naga akwai ma
mutane a'gidan, haka suka mika sukayi palon saiga Tsohuwa har wanka tayi tafito kan nan nata
kamar ciyawa rigarta sakale a kafad'a, Ammar ya'ce" kisa kaya mana.
Tsohuwa ta'ce" kayan uwarka! yan iskan yara k'agare kuke kuga mutum tsirara kibishi da kallo,
gwaurayen banza, nason zuwa yanzu duk kunyi tsami sai an'tusamaku sabuwar a
Shayi..

Subhanallahi suka furta sudukua wata irin matsananciyar kunya takama Irfan, shikaum Ammar
saurin ficcewa yayi yana Allah wadaran da halin Tsohuwa, haka tabiyosu suka fito tasamu
kason carfet ta zauna tana wash shege bukar gobe sai na koresh .

Moopy idonta ya sauka akan kan nanta ido ta zaro tare da mutsutsikesu tace me? yau kuma
idona gizau yakeman,wanike gani haka kamar Amina da Aminu?

Amina ta rugo ta rungumeta Aminu kuma yayi tsaye gefenta yana kallon yar uwar tashi cikin
shauki, ya'ce" aunty Moopy ashe zamu sake ganinki dama?

Moooy ta fashe da kuka ta had'asu ta rungume tace ya akai kuka Zo nan?..

Daddy da ake mintsinin makoshinshi kota ina ya'ce" dan Allah Mufeeda zoki zauna gobe kwayi
maganar.

MOOPY taje ta zauna tare da k'urama k'annanta ido.

Alhaji ya fara cewa to Alhamdulillah Allah abun godiya,na tafka wani baban kuskure a'rayuwata,
amma ina rokon Allah da ya yafeman .

Shekara ukku data wuce.

Mahaifinki yazo wurina mukaje muka sake ganin gidan gonarki, yaceman kyanshi a'kirawo mai
zanen wurin nan ya zanamaki, nace ba matsala wanda ya maku gidaje zaimaki, mahaifinki da
yake mutum ne mai kula ya fuskanci ina cikin damuwa matuk'a yanemi jin ba'asi,nikuma na
cemai gaskiya ina cikin damuwa matuk'a,ban boyemai ba nafara mai bayanin kamar haka. Na'ce" malam kason fa Imran mun mai Aure, amma matarshi na k'asar waje inda yayi karatu
sanadinshi yanada karfin sha'awa tin yana shekara ashirin nai mai aure, na had'asu da matar
suka tafi dan matsanancin ciwon ciki yake,likitoci suka bamu shawarar AURAN dashi, to kuma
É—iyar dan uwana ce wato lawal munacemai balele ma ana mahaifin Ammar, dan mu biyu
Inna ta haifa dagani sai shi,sai Hajara Allah ya mata rasuwa wajen haihuwa , to bayan auranmu
nida kanene shi sojane kuma a'bodar jibiya yake aiki shiyasa zamanshi ya koma cen,ya auri
É—iyar abokin aikinshi mahaifiyar Ammar kenan, tinda yammar sati d'aya ke tsakanin Ammar
da Irfan, shiyasa tin suna yara na an'sheshi mukaba Inna su, suna zaune a'gidanta wannashine.

Bayan Imran yakoma Sudan ya cema matarshi zai k'ara aure, ta tada hankalinta suka fara rikici
har taman waya nikuma nace abun duk baikai na hakaba, ya hakura da Moopy kawai zan
had'ata da Irfan tinda ya kammala karatunshi, baiwani jadaniba kasancewarshi mai biyayya, ya
masu fatan ALKHAIRI daganan yanemi shawarata akan suna bukatar d'aukarshi aiki nace
bakomi yayi zuwa wani lokaci yadawo kasarshi , Baban ki yayi dariya yace bakomi wallahi,yace
man ina Imran din?nace dama ya jene dan ya sanar matar sakwon auranku, Babanki yace
zaidawo ko shikenan ? na'ce" aa yana hanya. ya ceman ba damuwa haka Imran ya dawo bai
nunamaki ba ya maku cuku-cuku kukayi tafiya dan hutum wata biyu ya d'auka har Allah yasa
kuka dawo mahaifinki ya kwanta jiya duk yana kasa,r baifi saura kwanaki ba Allah yama
Babanki cikawa ba, yakoma bakin aikinshi Babanki na cikin halin jinya ya roki al'farmar in aurar
dake ga wanda ya dace, mafarin na hada auranki da Irfan, a'ranar mahaifinki yaji dadi sosai
mafarin duk naseehar dayamaki akan kikasance mai yimin biyayya,to atakaice dai Moopy Irfan
mijinki ne,ga Tsohuwa nan itace tai jinyarki bayan tafiyar wadda a'kabarmaki Inna laure, kuma
gaban Tsohuwa akai komi gatanan tamaki bayani fatana ku yafeni bansanar dakuba saboda
naga moopy nason aikita shiyasa kaikuma nasonka sarai Abubukar shiyaaa nashare har sai
yau da dare nasamu tinatarwa..
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
🅿�5�⃣2�⃣&5�⃣3�⃣

"" Da daddare Moopy na zaune cikin palonta tana ta rubutu tana lumshe ido, basai
an'fad'amaba wakarta take rubuta wa! ""Su Ammar sukai Sallama shida Irfan suka shiga tare da
samun wuri suka zauna.

Oyoyo yah Ammar sannu da zuwa.

Ammar ya'ce" yawwa sannu mu zakice, bakiga bani kadai bane?

Moopy tace au hakane fa! sannunku,ina wuninku, ta juya kai..

Irfan ma baiko kalleta ba ya zauna tare da d'ora k'afa d'aya kan d'aya yana bim falon dake shige
da nashi da kallo .

Ammar ya amsa Tare da tambayar ba kowane...?

Moopy ta'ce" bakowa ni kad'aice, Inna Asibi ta tafi k'auye, sai gobe zata dawo...

Ammar ya'ce" da kyau" in tambaye ki mana?

Moooy ta'ce" inajinka.."

Ammar ya'ce" wani abune kikeso da muradin gani? kuma in'kin ganshi zakiyi farin ciki.?..

Moopy tai shuru zuwa cen tayi murmushi ta kad'a kai! ta'ce " Wallahi bakomi..

Ammar ya'ce koda ammi ce..?

Take jikinta ya fara rawa idanuwanta suka fara juyewa,ta

15 / 19