Chapter 20 Reading YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc Arewa Novels

YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

Author :  Ummi Muhammad Usman Category :  True Hausa Novels

Chapter   20 / 24

57K to 60K   out of 71.3K words

yace bakyasan ganinsu ko banasan ganinsu kinga wannan tsinanniyar matar t@sa na tsaneta wlh kuma dama nayi alk'awarin saina tarwatsa mata rayuwa dama ina d'aga musu k'afane saboda ya Ahmad amma tunda abin nasa ya zama haka ta kansa Zan fara dan Inna kau da shi na kauda duk wani jin dad'insu na rayuwa za su dawo k'ark'ashina sai yadda nai da su."

Ma'ma ramatu ta k'yak'yace da dariya ta bashi hannu suka tafa tace ko kaifa da ka tsaya ana wulak'antaka akan abinda zaka iya d'aukar mataki yanzu kawo kunnan ka kaji yadda za ai ya mik'o kunnansa ta gama rad'amai abinda zata rad'amai suka k'yalk'yale da dariya suka tafa Kawu mustafa yace haka za ai Bari kika inje in ai watar kinsan ance da wuri ake Kama fara tana murmushi cike da jin dad'i tace haka ne fa sai ka dawo ya fita."


Abba kam ya gama duk wani shirinsa a jirgi ya so tafiya amma be samu tikiti ba dan haka ya d'auki kud'i ya bawa direban sa da yake a nan kusa yake yace yaje ya sallami iyali zai kaishi abuja amma baza su wuce kwana biyu zuwa uku ba za su dawo ya tafi."
Suna zaune da iya da Umma suna hira muka dawo daga makaranta ganinsa da nai yasani fad'in lah Abba baka tafi ba kamar kasan bansan kaje abujan nan wlh,
Abba yai murmushi yace ban tafi ba uwata amma yanzu na gama shiri ado kawai nake jira ya dawo mu tafi


Na shagwab'e fuska nace Abba dan Allah ka hak'ura da zuwa sai wani lokacin kaga jiya ya Ibrahim ya dawo ka zauna muyi hira sosai
Yayi'yar dariya yace ma'mana rigima ai ba dad'ewa Zan yiba idan na samu yadda nake so a gobe ma Zan iya dawowa na riga nayi alk'awarin zanje mutanan nan suna jirana kinga idan banje ba na sab'a alk'awari ko kina so Allah ya sani a cikin masu karya al k'awari na girgiza Kai da sauri nace to shi kenan Abba Allah ya dawo mana da Kai lafiya gaba d'aya suka amsa da ameen ya Allah


Ado direba ya k'wad'a sallama ya dawo abba ya mike ze tafi ya tafi gaban iya ya tsuguna yace to iya Allah yayi Zan tafi dan Allah kiyafemin idan nayi miki wani laifin ina sane ko bana sane kinsan halin tafiya, iya tayi murmushi tace babu komai babangida bakayi min komai ba tsakanina da Kai a kullum shi albarka yadda kake farantamin ina rok'on ubangiji ya faranta ma Allah ya had'aka da alkairi ya tsareka da dukkan mummuna Allah ya da wo mana da Kai gida lafiya ya mik'e yana murmushi y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ayinda ya nufi k'ofa duk muka bishi a baya iya dai tana zaune yayinda shida Umma suke tafe a Jere suna hira."

Umma ta kalleshi tace dan Allah abban Fatima idan ka gama abinda kaje yi kadawo a goben wlh tun kan ka tafi har na Fara kewarka
yayi yar dariya yace ba wani nan ai saida nace kishiryo mutafi kikace a'a zaki zauna tunda ba dad'ewa zanyi ba bayan nasan yadda ake sona idan bananan ko barci ba ai saboda bege Umma ta rufe fuskarta da hannu cike da kunya ta juya da sauri, yayi 'yar dariya tare da fad'in bafulata nata saina dawo ta d'aga mai hannu ta shige ciki."

Muka k'araso inda yake ya dubemu yana murmushi yace to ni Zan tafi Ku kula da abinda nake gaya muku a koda yaushe kurik'e zumunci Ku kula da mahaifiyar Ku da kawunku da iya kamin Allah yaimin dawowa Allah yai muku albarka ya albarkaci rayuwarku muka amsa da ameen tare da yimai adawo lafiya ya shiga mota direba yaja suka fita muna d'aga musu hannu har saida suka k'ule sannan muka koma gida.



Har dare muna zaune a falo muna ta hira da dariya har iya muna jiran wayar abba ta ya sauka amma shiru Umma ta kalli ya Ibrahim tace kuma kiransa kaji ko zata shiga yanzu muji ko sun isa tunda har yanzu be kiraba ya amsa da to ya kuma Kira shiru bata shigaba a dole muka hak'ura muka kwanta dan duk wayoyinsa basa tafiya."


Da asuba bayan munyi sallah muna zaune muna azkar na dubi Umma nace Umma abba kuwa yayo waya jiya.
Taja numfashi tace be kiraba wlh ahankalina a tashe yake ko lafiya dan be t...
Kamin ta k'arasa mukaji k'arar ambulance motar asibiti ta shigo harabar gidan da kuma yadda akaja burkin wasu motocin yasa da sauri muka tashi muka nufi awaje."

Kawu muka gani ya fito daga d'aya daga cikin motocin jikinsa duk jini da sauri muka nufeshi muka ruk'eshi muna tambayarsa?Kawu lafiya me yake faruwa.
Kawu ya d'ago idanunsa da suka kad'a sukai ja ya kallemu hawaye suka zubomai ."

Arud'e na girgizashi ina kuka ina cewa kawu menene me ya faru?

Umma da iya kuwa suna tsaye tamkar andasasu sun kasa cewa komai sun kasa motsi."


Kawu yaja hannunmu zuwa gaban ambulance d'in ma ai katan suka bud'e suka janyo abin d'aukar marasa lafiya, Abu na farko gawar abban muce ta biyu kuwa ta direban sace mlm ado
Gaba d'aya sunk'one wuyan sama a karye yake kayan jikinsa Wanda ya tafi da sune gaba d'aya sun manne a fatar jikinsa ,
Inna nallahi wa inna ilaihir raji.un itace Kalmar da naji bakina yana furtawa kullu nafsin za'ik'atul maut! Dukkan me rai sai ya d'annani zafin mutuwa


A take naji k'afafuwana sunyi sanyi na zube a wajan a sume,"


Bansan yadda a kaiba nidai najini uwa wadda ta tashi daga barci a firgice iya ta rik'eni a jikinta tana tofamin addu o i ganin duk na firgice."

Muna ji muna gani haka aka d'auki abba aka tafi dashi gidansa na gaskiya.

Cikin'yan kwanaki rayuwa ta juya mana baya dan ranar da akai sadakar uku kawu ya shigo da wasu mutane yace sum biyo abba kud'i har nera million 50 tare da shedun da akai a gabansu duk da munsan k'arya ne amma bamu da hujjar da zamu k'arya ta."

A tak'aice dai duk wata kadara ta Abba saida aka saida domin biyan bashi muka zama bamu da komai sai gidan da muke ciki bayan sadakar arba in munaji muna gani ya sadig ya wuce London karatu ya Ibrahim y so komawa dan shekara d'ayace ta rage mai amma kawu yak'i yace bashi da kud'in da ze biya masa haka ya hak'ura ya fara cuku cukun B U K nan ma dai harkar kud'in ce ga abinda za aci dan abincin stor d'inmu ya farayin k'asa a dole ya Ibrahim y fara y'ar buga buga domin samun na rufin asiri.

Harkar karatuna kuwa a dole kawu yake biyamin saboda y'arsa hakanma ina shan gori wajen ma'ma ramatu
Kullum a makare nake zuwa saboda ma u sai sanda taga dama zamu tafi a dawowa kuwa tun ina jin kunyar hawa motar su Aisha usman har na fara yadda in biyosu su kawoni gida.

Ganin halin matsatsin da muke jikine yasa Umma ta had'a kadarorun d'an kunnayen zinaren da ya rage mana aka saiwa ya Ibrahim kekenape ya fara sana'a alhamdullh kamar rayuwa tayi sauk'i ya Ibrahim ya samu na sarar shiga B U K dan ci gaba da karatunsa yayin da na sami sauk'in makarar da nake dan yanzu shi yake kaini kuma ya d'aukoni rayuwa ta yi mana sauk'i sosai dan Allah yana bud'awa ya Ibrahim a harkar tuk'insa sosai muna jin dad'i dedai musali."


muna gab da fara jarabawar kammala secondary school ranar da bazan mantaba tun dare ya Ibrahim yace in shirya da wuri ya kaini makaranta dan akwai gurun da yake San zuwa ai kuwa da wuri na shirya ya kaini bayan ya saukeni ya d'auko dubu d@ya ya ban yace gashi k'an wata kije kiyi kud'in ma karanta na @msa nayi godiya nace ya'ya yaufa sha biyu zamu tashi yace owk zaki tatdani anan ina jiranki mu Kai sallama mukarabu cikin farin ciki ."



Tunda na fito naga bezo ba nai tunanin be gama uzirinsa ba na nemi guri na zauna ina jiransa hark'arfe biyu ina jiransa ganin shiru sai nai tunanin in wuce gida tunda da kud'i a hannuna ina tunanin ta fiya sai ga ya kabir wan Aisha usman shima be dad'e da dawowa daga karatu ba tun zuwansa na farko da ya ganni yace yana sona ni kuma kunyarsa ma nake ji...





INA MATAN DA SUKASAN DARAJAR KANSU MATAN DA SUKASAN SIRRIN MALLAKE ZUKATAN MAZAJENSU DA GYAREN JIKI MMN BEBY NUSY TA KAWO MUKU INGATTATTUN MAGUNGUNAN MATA YAN GASKE WAD'ANDA ZA SUSA MEGIDA FARIN CIKI DA WALWALA MUNA DA MAGANIN SANYI ME INGANCI KO WANNE IRINE IN DAI KI KAI MANA BAYANI SHA ALLAHU ZAKI DACE MUNA DA NA MATA WANDA ZE SAUKAR MIKI DA AMBALIYAR NI'IMA MEGIDA YAJI YANA NUTSO A RUWA KAMAR YA SHIGA TEKU A KWAI NA KAMA RUWA WANDA ZE MATSIKI YAYA DAWO DAKE "YAR YARINYA SANNAN MUNA DANA MATSI ME IN GANCI WANDA AKA HAD'A DA IN GATTATTUN MAGUNGUN A KWAI ZUMA AKWAI KUMA TSUMI WANDA ZESA KUZAMA MOWA A GURIN ME GIDA
KU GARZAYO DOMIN MMN BEBY NUSY TA TANADAR MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA DOMIN FARIN CIKIN MAZA JENMU
INA"YAN MATA KUMA BA A BARKU A BAYABA DOMIN MUNA DANA FARIN JINI DA K'WARJINI KADA KUBARI A BAKU LABARI DA A BAKU GARA KUBAYAR
MMN BEBY NUSY ME ABIN MAMAKI MATAR DA TASAN KANTA ITA KE K'OK'ARIN MALLAKE MIJINTA DA GYARA KAWAI. NUMBER 07010238476
11/23/21, 10:13 PM - Ummi Tandama???i: OYOYO???b???bBASY FABRICS COLLECTIONS wajen saida kayan ado da k'awa na isassun mata ina matan da suke ji da Kansu, matan da su kasan sirrin ado da kwalliya matan da sukeso su burge mazajensu a koda yaushe tauraransu ya dinga haskawa,??\ina "yan matan da su kasan sirrin ado masu rik'e zukatan samarinsu da iya sa sittira BASY FABRICS COLLECTIONS sun kawo muku ingattattun kayan ado ABAYAS & LACES akan farashi me sauk'i Suna KANO ZOO ROAD NUMBER 08032682096 muna kasuwanci cikin gaskiya da amana duk Wanda yai business damu in sha Allah zaiji dad'i???b???b???bmuna maraba da Ku a koda yaushe kada kubari sauran mata suyi muku fintin kau??C0



WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYA TA 3048536089 ALIYU JIBRIN ALI FIRST BANK KO KATIN WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA BE BIYA BA BAN YAFE BA



Ya Allah kajik'an iyayen mu kaiwa rayuwar mu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




7??_/Q7??_/QC?&
{7??_/Q8??_/Q
Tundaga ranar da ya Ibrahim ya kaini makaranta har nagaji da jira na koma gida be dawo ba yau tsayin sati guda kenan anyi Neman anyi har angashi munshiga cikin tashin hankali Mara misaltu ya kabir har gidan radio da television yakai cigiya amma shiru babu labari.
Tsayin wata Ana Abu d'aya na ne manshi amma shiru dole muka hak'ura muka zubawa sarautar Allah ido muka ci gaba da addua."

Rayuwa ta kuma tsaya wa cak abincin da zamuci ma nema yake ya gagaremu a dole Umma ta fita mak'ota ta cigita Neman aiki duk bata samuba sai wankau dole shi take yi sannan mu sami na sawa abakin mu

A dole na ajiye makaranta saboda nauyin yai mana yawa ga kud'in mota dan tuni ma.u ta dena tafiya dani gana abinda za aci tunda makarantar tana da tazara baze yuwu naje a k'afa ba ganin banje ba kwana biyu Aisha ta zo gidan mu duk da bangaya mata halin da muke ciki ba amma ta fahimci wani abu sun kuma d'auki nauyin biyomin mudunga tafiya tare.


Shigowar ya kabir cikin rayuwar mu ya taimaka mana k'warai da gaske dan mun sami sauk'in Abubuwa da yawa duk da na kasa sakin jiki dashi amma hakan be hanashi kyautata min ba yana mutuk'ar sona k'warai da gaske dan duk sanda muka had'u saiya jaddada min irin son da yake min nima kuma ina jinsa a zuciyata duk da kunya bata tab'a Bari na bayyana mishi ba,


Candy d'inmu ya gabato shi ya biya min duk abunda aka buk'ata akayi shi cikin farin ciki da annushuwa acikin bikin candy d'inne kuma su Kawu suka farga da ya kabir suka ga kuma irin hidimar da yake min basu ji dad'i ba dan duk wani cigabanmu baso suke ba sukaci alwashin rabamu ."


Bayan kammala bikin candy d'inmu ya kabir yazo gidanmu na karb'i mu kullin falon abbanmu muka zauna aciki muna hira duk da ba wata hira nike yi sosai saboda maganar aurenmu yake min yana so in mince nai shiru nai k'asa da kaina nace kayi hak'uri ya kabir ka bani lokaci sai ya taso daga kan kujerar da yake kai yazo gabana yayi wani d'an tsuguno na gayu ya kamo'yan yatsuna ya rik'e yana d'an murzawa a hankali wannan shine Karo na farko da hakan ya tab'a shiga tsakanin mu


cikin taushin murya yace saboda me bazaki amince muyi aure a yanzu ba Fatima dan Allah ki amince min kinsani ina mutuk'ar sanki domin ked'in mahad'in rayuwatace ina tsananin buk'atar ki a wannan lokacin idan ban sameki a yanzu ba komai ze iya faruwa Dani dan soyayyarki a kullum k'ara nutso take a birnin zuciyata.
Na d'an ja numfashi ina k'ok'arin zare hannuna daga nasa saboda wani iri nake ji ajikina nasan kuma hakan haramun ne ya kuma rik'ewa tare da lamgab'ar da kansa gefe cike da shauk'i yace please ki....

Inna nallahi wa inna ilaihir raji un fatima dama abinda kuke ai katawa ke nan keda d'an iskan ya ran nan

Muryar Kawu kenan da mukaji a tsakiyar kanmu da alamu ma ya dad'e a wajan,
Da sauri na zare hannuna daga na ya kabir na mik'e tsaye kamin ince wani Abu Kawu ya d'aukeni da Mari haggu da dama tare da kirana"yar iska wato bin mazan naki ya wuce waje har falon mahaifinki ko ya kuma kwad'amin Mari tare da hankad'ani yace wuce muje ya kabir ya sha ganbanshi tare da furta Kawu!

Kawu ya d'aga mai hannu yace ba takai nake ba ta ita tantiriyar taka nake amma kamin in gama da ita kada in kuma ganinka koda a unguwar nan ne bare gidan nan idan ba haka ba komai ya faru da ita kai kaja mata."


Saida ya kaini har gaban Umma yana zagina yana ai batani suna zaune ita da iya ya hankad'ani na fad'a kanta yace ga yar iskar yarki nan wadda kika mayar hannun jarinki tabi maza ta samo miki kud'i na kamata da gardi tunda abun naku ya zama haka kisani aure Zan mata da koma waye saboda bazata janyo mana abin kunya ba."


Ya juya ze futa har yaje bakin k'ofa Umma tayi kiransa mustapha ya juyo ya kalleta hawaye na zuba a fuskarta tace kaji tsoran Allah kasani Allah yana kallonka ze kuma yi sakayya ga duk Wanda aka zalinta ta mik'e ta shige d'aki ta barshi da baki a bud'e saida ya ga k'ulewarta sannan yaja tsaki ya fice iya ta bishi da kallo bata iya cewa komai ba.


Saida naci kuka na k'oshi iya tana ta rarrashina,har magariba Umma tana d'aki bata fitoba sai bayan da na idar da sallah na shiga d'akin na tatda ita akan dadduma na tsuguna a kusa da ita ina zubar da hawaye nace dan Allah Umma kada kiyi fushi dani wlh ban aika taba.


Umma tayi wani murmushi me ciwo tare da janyoni jikinta ta rumgume tace na sani Fatima nasan bazaki tab'a aikata abinda aka jefeki da shiba saboda na rok'i Allah yai muku tsari daga dukkan alfasha nasan kuma ya amsa."



Tad'an ja numfashi tace kinji abinda kawunki ya fad'a zeyi miki aure ko kin kuma tabbatar bada wasa yake ba tunda ya fad'a sai ya cika na fahimci besan ganinki a gidan dan haka da ga yau barci ya k'auracewa idanunki ki tashi kigayawa Allah miji nagari abin alfaharin ko wace mace nasani kinsani ubangiji sami'ud du a u ne me amsa addu ar bayi ze amsa miki."

Na amsa da to na tashi nayi alwala muka dinga sallah muna gayawa Allah buk'atun mu ya kuma amsa amana domin kuwa Kawu yana ta Neman Wanda ze bawa aurena be samuba kwatsam mun fita nida Umma bata da lafiya na rakata asibiti muka had'u da ALH Ismail shiya temakemu ya kaimu asibiti saboda kasa tafiya da tai akuma lokacin ya buk'aci Umma ta bawa d'ansa aurena idan ba ayimin miji ba kamalarsa da dattakonsa Umma ta tuba ta bashi tare da damk'a mishi amanata a hannunsa.


Shiya biya kud'in komai sannan ya d'auko mu ya dawo damu gida yace ze dawo Neman aurena Umma ce tace kada ya sake ya nuna wadata a gurin Neman aurena ya amince.


Bayan kwana biyu suka zo wajen Kawu batare da wani bincike ba ya basu aurena sati d'aya kawai aka saka biki suka dawo aka d'aura aure aka kaini cikin gidan ALH Ismail."



Saida ta basu kaf labarin ta har dalilin hatsarin da ta samu Wanda yai dalilin had'uwarsu sannan tai shiru tana zubda hawaye gaba d'ayansu hawayen tausayin Fatima suke

Haj rakiya ta janyo Fatima ta rumgume tana kuka tace Allah Akbar yanzu dama rabi a tananan da rai bata mutuba amma aka ce mana ta rasu
Soja yace haj kinsan wadda take fad'a d'inne cikin zubda hawaye tace na Santa soja k'anwa tace itace wadda nake gaya maka mumu biyu iyayenmu suka Haifa dagani sai ita aure ne kad'ai ya rabamu da fari muna ziyartat juna amma tunda k'anin mijinta yazzo ya sanar mana da had'arin motar da sukai ita da mijinta ya kuma she da mana duk sun rasu har yaran tare da nuna mana video jana izar su bamu kuma waiwayar inda suke ba tunda yace har yaran hatsarin ya ritsa saidai har lokacin nan rabi.a batabar zukatan mu ba a kullum baffa sai yai zancenta yana fad'in bata mutuba zata dawo gareshi ta k'arasa cikin kuka."


Da k'yar soja ya rarrashemu mukai shiru HAJIYA taje ta d'ebo mana photo d'insu ita da Umma da su baffa kakanninmu farin ciki ya cika min zuciya na rumgume haj inajin kamar na rumgume Umma ta..





INA MATAN DA SUKASAN DARAJAR KANSU matan da sukasan sirrin mallake zukatan mazajensu da gyaren jiki MMN BEBY NUSY ta kawo muku in gattattun magungunan mata'yan gaske wad'anda zasusa megida farin ciki da walwala, muna da maganin sanyi me inganci ko wanne irine indai kikai mana bayani sha Allah zaki dace muna da na gyaren nono suyi tumjum tumjum gwanin burge megida

20 / 24