MAZINATA NE HAUSA NOVELS COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 5

3K to 6K   out of 12.8K words

da aykinsa yana tuno daɗin saudat ɗin dayaji.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[6/6, 9:57 AM] ZAHRA SURBAJO: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAZINATA NE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*zahra surbajo*

*Marubuciyar*

SURBAJO
UMMU AYMANA
KANO TO JIDDA
KARAN BANA
ƳAR BAUTAR ƘASA
TAYIMIN ƘANƘANTA
AMANA TA BARMIN
AURE DA HAIHUWA
ALALEN GERO
SHIMFIƊAR AURENA

Da dai sauransu,

*LITTAFINA NA SURBAJO YANZU GA TWO ƊINSHI NAN SABONE AKAN KUƊI 500,Meso YA TURO KUƊINSA A DINGA TURA MASA*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*A TURO SHAIDAR BIYA TANAN 07044600044*


*Free book*


*6*




Yau de Ayan da kanshi yaje gaida baban feedy,sosai yaji daɗin hakan dan Allah yasa masa sonshi azuciyarshi.

Bayan sun gaisane Abba yace"Ayan wai kai bazakayi aure bane?"

Murmushi ayan yayi ya sunkuyar da kai ƙasa yace"Abba zanyi insha Allahu"

"da de yafi kam dan be kyautu ace kamarka baka da aureba,dan da badan kai ɗin natsatstaen yaro bane to da ka faɗa wata rayuwar da bama fata ƴaƴanmu su faɗa."sosai ayan maganar ta Abba ta bashi kunya.amma a fili seyace.

"insha Allahu Abba zaayi."

Sun jima shida mahaifinta suna magana,kamin ya masa sallama bayan ya sauke masa kayan abincin daya kawo masa,ya tafi.

Kullum mahaifin feedy cikin sa masa albarka yake,da fatan Allah yasa ya gama da duniya kafiya.

*******

"Farouk a ƴan kwanakinnan,ina so nayi aure,dan wallahi har mafarkin nayi auren nake"cewar ayan cikin yanayi na damuwa.

"Shi dama aure lokacine in yazo dole ayi shi,to yanzu wacce yarinyar zaka aura?koko da saudat ɗin zaayi?"

"Kai ina saudat fa yarinyar da na gama cinyewa a waje kuma to me zata kawomun gidan?gaskiya va itaba"ya faɗi yana ɗan haɗe rai

"to da wacce zaayi?"cewar farouk

"gida zani in ɗauko bagidajiya,inzo in wayar da ita da kaina ta yadda dole de ni zan fara muamala da ita,dan kasan ni mijin virgin ne"

Dariya sika kwashe da ita su duka sannan farouk yace"mr vj kenan"

Suka tafa,sannan ayan yace.

"in kuma banje gidaba zan gwada auren na nan ɗin ingani ko zan dace in baa dace ba se in tafi ƙauyanmu"

"Yauwa yanzu ka kawo shawara me kyau,amma in kace ta gida zaka auro wahalhalun yrayuwar zasuyi yawa,kan ka samu ma tasan kanta har tasan cewa kai mijine"

"tunanin hakanne yasa ma na sauya shawara,dan nasan komai ze iya faruwa"

'gaskiya kam gwanda ka fara da na nan ɗin"

Haka de sukai ta tattaunawa akan lamarin.

*********


Kullum in zai taso daga gurin ayki yana lura da ita,ta taso daga makaranta,komai nata a natse take gudanar dashi,hakan ne yasa take matuƙar burgeshi.

Yaude yasha alwashin seyaga gidansu shiyasa,ya samu guri yayi parking har ta tsallako titi,ɗan gangarawa yayi kusa da ita yay mata sallama,

Ɗago fararen idanunta tayi ta saukeshi anashi,masha Allah tace aranta sabida kyanshi a fili kuwa,kauda kanta tayi gefe sannan ta amsa sallamar.

"in bazaki damuba muje in rage miki hanya mana"ya faɗi a natse.

"babanmu ya hanamu dan haka bazan shiga ba"ta faɗi gamida yin gaba abinta.....

Sosai ya ƙara yabawa da hankalinta da tarbiyyar gidansu,yana kallo ta hau napep dan haka binsu ya dinga yi abaya har xuwa gidansu dake badarawa.

Sauka tayi taba me napep ɗin kuɗin sannan ta shige gida,shima ƙarasowa yayi ƙofar gidan ya samu yaro ya turashi kiranta.

Baa jimaba ta fito sanye da ƙaton hijab ɗinta har ƙasa kanta aƙasa alamun kunya ,dan kallo ɗaya zakai mata kasan jinin fulanice.

Rusunawa tayi ta gaisheshi,sannan tace"baffan mune ya hanamu tsayawa a titi shine yasa kaga ban tsaya ba kayi haƙuri"

Wani sanyi yaji yana taɓa zuciyarshi,tabbas ya samu irin macen da yake so,ga kyau ga kyan hali.

"hakan da baffa keyi tsarine me kyau,dan haka ba se kin ban haƙuri ba,"ya faɗi yana murmushi.

Itama shi tayi ta ƙara sinne kanta ƙasa tana wasa da abun hannunta.

"Da farko de sunana Ayan saad ni ɗan asalin jihar kano ne,aykine ya kawoni nan,amma dangina na kano,ba wasa ya kawoni gurinkiba,dan haka in har zaa bani auranki ni nan da sati biyu ma,na shirya,kuma zanyi komai"

"murmushi tayi sannan tace ni sunana zainab,kuma nanne gidanmu,,sannan ay kasan va macen da zata kalleka tace bata so sede ko in kana da wasu halaye marasa kyau shine,sannan ni marainiyace babana ya rasu,kuma ni kaɗai iyayena suka haifa,watannin babana huɗu da rasuwa yanzu"ta faɗi tana share hawayenta.

handcachip ɗin hannunsa ya miƙa mata yace"kiyi haƙuri insha Allahu ni zan zame miki komai na rayuwa burina kawai ki aminta dani"

" Na aminta dakai Allah yasa bazaka cutar daniba"

"Ko kaɗan insha Allahu."ya bata amsa cike da tabbatarwa.


Yajima a ƙofar gidan suna magana kamar sun saba dama da juna kamin yay mata sallama ya tafi,bayan ya hasketa da bandir na dubu ɗari,wanda yasha fama kan ta amsa.




Surbajo for life.
[6/7, 11:10 AM] ZAHRA SURBAJO: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAZINATA NE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*zahra surbajo*

*Marubuciyar*

SURBAJO
UMMU AYMANA
KANO TO JIDDA
KARAN BANA
ƳAR BAUTAR ƘASA
TAYIMIN ƘANƘANTA
AMANA TA BARMIN
AURE DA HAIHUWA
ALALEN GERO
SHIMFIƊAR AURENA

Da dai sauransu,

*LITTAFINA NA SURBAJO YANZU GA TWO ƊINSHI NAN SABONE AKAN KUƊI 500,Meso YA TURO KUƊINSA A DINGA TURA MASA*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*A TURO SHAIDAR BIYA TANAN 07044600044*


*Free book*


*7*



"Farouk naso ace kaga yarinyar,wallahi natsatstsiya ga kunya,magana ma dakyar takemin ay ni shar dani dan ta mori tarbiyya"cewar ayan lokacin da yake shaidawa farouq yasamu matar daze aura.

"natayaka murna Ayan,seka zage damtse, dan aure ba abun wasa bane"cewar farouk yana murmushi.

Nanfa suka shiga tsare tsaren yadda zasu gudanar da komai.

Ayan mahaifinshi ya kira ya faɗawa,sosai yayi murna da jin hakan dan dama bashi da burin daya wuce ayan ɗin yace zeyi aure.

Mutane biyu mahaifinshi ya turo masa yakaisu gidan su zainab nemawa ɗansa auranta.

Mahaifiyar zainab itama dattijan layi tasa suka tarbesu,dan dangin ubanta sun ɗanyi nisa.

Nanfa akai duk abinda yadace aka tsaida ranar aure nan da sati biyu masu zuwa.

Tamfatsetsen gidanshi ya shiga gyarawa da kayan alatu,ba abinda besaba na buƙatar rayuwa.

Haka lefema seda ya mata akwati ashirin da huɗu shaƙe da kayan alatu.

wani ƙaramin gida ya siya dan zaman ƴan garinsu,sabida abin yazo da sauƙi.

Bayan isowar ƴan uwanshi ne aka kai lefe,abinde se wanda ya gani kowa se san barka yake.

********

"Meye na nemana yanzu ba gobe bane auranka ba"cewar saudat tana watsa mishi harara.

Rungumota yayi jikinshi yana shafa boobs ɗinta,yace "haba saudat ki fahimta mana in mukayi aure nidake matsala zamuyi ta samu,dan zan dinga zargin wannan daddaɗan haq ɗin kina ba wani ma,amma yanzu kusan kullum muna tare ki kwantar da hankalinki"ya faɗi yana ƙoƙarin cire mata pant.

Ɗan ruƙo hannunshi tayi sannan tace"toni vakayi tunanin ya zanjiba lokacin dana tuno kana can kana ba amaryarka?"


"Karfa ki manta saudat sauranki ta samu ki amince dani mana,ya faɗi lokacin da yay nasarar tura yatsansa cikin haq ɗinta,

Ay bata ƙara yunƙurin hanashi ba,nanfa ya shiga sarrafata ta yadda yaso dff style ba tare data nuna masa gazawarta ba.

Basu samu kansuba se bayan laasar,lokacin ana shirin zuwa dinner,se waya abokansa ke masa amma be bi takai ba.

Wanka sukayo suka kimtsa,itama tasa ankon daya mata,as ƴar gurin aykinsace.

Shi ya fara yin gaba sannan,ta fito itama ta hau motarta daya siya mata jiya na toshiyar bakin be auretaba.

Amarya zainab tayi kyau iya kyau dan kamar ka saceta ka gudu.

Da kanshi da wasu abokansa suka nufi gidan amare dan a ɗaukota,farouk kuma ya tsaya a can hall ɗin yana ɗan organising abubuwa.

Ɗakin taron ya cika maƙil da mutane,kowa se faraa yake amarya da ango suka shigo,nanfa guri ya ƙara kaurewa da murna.

Farouq mutuwar tsaye yayi lokacin da yay arba da amarya,tirƙashi,watakan shine an yanka ta tashi.

Be sake shiga ruɗuba seda suka haɗa idp,dashi da amaryar ta kashe masa ido gamida ɗaga masa gira.

Shide jiki asanyaye aka gama dinner aka tashi,suka maida amarya gida.

********


Washe gari dubban mutane ne sika shaida auran Ayan da amaryarsa zainab wacce yake matuƙar ƙauna.

Ankawo amarya lafiya shima ango ankaishi lfy,bayan kowa ya watse ne ango ya tuɓe babbar riga yayinda amarya ke sinke cikim lafaya ta rufe kanta sabida kunya.








Surbajo for life.
[6/7, 3:46 PM] ZAHRA SURBAJO: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAZINATA NE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*zahra surbajo*

*Marubuciyar*

SURBAJO
UMMU AYMANA
KANO TO JIDDA
KARAN BANA
ƳAR BAUTAR ƘASA
TAYIMIN ƘANƘANTA
AMANA TA BARMIN
AURE DA HAIHUWA
ALALEN GERO
SHIMFIƊAR AURENA

Da dai sauransu,

*LITTAFINA NA SURBAJO YANZU GA TWO ƊINSHI NAN SABONE AKAN KUƊI 500,Meso YA TURO KUƊINSA A DINGA TURA MASA*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*A TURO SHAIDAR BIYA TANAN 07044600044*


*Free book*


*8*




Gama cire rigar yayi sannan,ya ƙarasa kusa da ita ya zauna ya kamo hannunta.

"baby wai kunyarce de har yau taƙi ƙarewa?"ya faɗi yana yaye lafayar data rufe fuska.

"gaskiyafa kar kunyarnan tasa ashiga rayuwatafa,"ya faɗi yana ɗan taɓo saman ƙirjinta.

Ƙara shigewa jikinshi tayi tana faɗin"kai ko"

Rungumeta yayi yana dariya yace "ay gaskiya na faɗi"daga haka ya fara ɗan mata kiss tun ana kaɗan har ya hautsine gaba ɗaya.

Koda yazo sa kai da ƙyar yasamu ya shiga,sede yana shiga yaji ya faɗa wani wawakeken rami,hakade ya ɗan caccakula ya fito,itako se kuka take masa.

Haka ya janyota jikinshi yana shafa gadom bayanta,dan ya kasa magana dan so dubu saudat ta fiye mishi matar tashi gamsar dashi.

Ko wanka be samu damar yiba seda gari ya waye sukayo wankan tare,fuskar amarya fess,tafiyarta yake kallo se ya tuno feedy,shine ya fara rabata da budurcinta tafiya ma kasawa tayi amma wannan yaga komai normal,

Abinci sukaci sannan ya dawo falo ya kwanta,biyoshi tayi itama ta kwanta jikinshi.

Kasa daurewa yayi yace,"niko baby in tambayeki mana"

Fari tayi da ido tace "ina jinka angona"

"wai jiya najiki kamar ba virgin ba,kode dama haka virgin din suke ne?"

Dariya tayi tace"baby da rigima kake,to in banda abinka a ina kasan mace virgin kaida mukayi auren saurayi da budurwa"?

"A wajen abokaina mana, sunce zakaji ka fasa abu sannam ka dinga nutsawa a hankali,tonide jiya na fasa abun amma faɗawa nayi da gudu bayan hakan"ya faɗi fuska ba walwala.

"Kanden takace ƙarama shiyasa ka kasa cikani ta bashi amsa ba tare data kalleshiba,ta ƙara da cewa,"kasamu maganin kauri da tsayi kasha"tana kaiwa nan ta miƙe ta barshi agurin ta wuce ɗakinta.


miƙewa yayi ya zari mukullin motatsa ya fice abunsa dan yana cike da shaawa amma bayasom na matarsa.

Saudat ya kira awaya yace su haɗu a mahaɗa.

Da ike tana kusa da gurin acan ya sameta ta rigashi xuwa.

Tana kwance kan gado yana shiga ya faɗa kanta.

Yadda yake surcking boobs da haq ɗintane yasa tasan a yunwace yake,

Haka ta kama dick ɗinshi itama ta kama surcking,cikin ƙanƙanin lomaci sukayi sintir,ya xura mata arniyar,shi kuka ita kuka.

Har a tsaye seda yaci sannan yaji ya kawo geji,saudat ta wahala sosai a hannunshi amma
Bata nuna masa hakanba.

Suna kwance wayarshi tai ƙara,da kamar baze ɗaukaba can de ya ɗauka farouk ne.

"ya mutumin kana inane haka ko amarya ta ɓoyekane"?cewar farouq lokacin da ya iso ƙofar gidan na Ayan.

Tsaki Ayan yayi yace"muna tare da saudat gidan salam ne farouq wlh"ya faɗi rai aɓace.

"kaga ka kammala da ita in kun gama kan kaje gida seka kirani ka faɗamin zan baka wasu shawarwarine"cewar farouq lokacin daya damna hancin motar tashi cikin gidan na Ayan.

Kashe wayar yayi,ya sake janyo saudat yace oya tashi ki hau Sama kiyi driving ɗinmu i need more"ya faɗi yana latsa nipples ɗinta....

Ba musu ta ware ƙafa ta haye kan hajiyar tasa dake tsaye tana feso ruwa.

Shiko farouƙ yana parking ƙofar falon yaje ya buga,cikin takun ƙasaita tazo ta buɗe azatonta mijintane.

Ay tana ganin farouk ne da sauri ta matsa masa hanya ya shige sannan ta maida ƙofar ta rufe da key,tana waigawa ya sureta,

Dariya tayi ta saƙalo wiyansa tana faɗin,"wlh da kewarka na kwana,jiya"Ta faɗi lokacin da take ƙoƙarin
tuɓe rigar jikinta.

Boob ɗinta ɗaya ta jefa masa abaki yako cafke ahaka suka isa ɗakin barcin Ayan.

Nanfa suka shiga sumbatar juna,kan kace me ta ɗage masa ƙafafu sama tabashi filin yanata sukuwa,itako da ike Dashi ta saba dama tun farko,sosai taji daɗin yadda yake shigarta se kuka take masa.

Ya jima kanta kan su samu biyan buƙata,wanka ma tare suka shiga ya wanketa tas sannan suka fito ya shirya cikin kayanshi itako se ɗan kukan shagwaɓa take masa na bata so ya tafi.

Ruƙota yayi yana shafo mazaunanta yace"haba xeebabyna,ki kwantar da hankalinki ni nakine,kullum muna tare,shiyasa na tsara miki yadda zaki dinga bi ta gabanshi da uniform kuma gashi ya faɗo komarmu,"

"Ayfa banzan ko gashi ya shigo hannunmu,nide pls kasa wataran yadinga xuwa night duty dan kaxo ka tayani kwana,kasan aykinka na cikin dare yafi daɗi.ta faɗi tana shafo dick ɗinshi.

kallonta yayi yana Murmushi yace "yau ko ɗan juice ɗin bazaa baniba, ne?"

Murmushi tayi tace"in ban baka ba wazan ba,?"tana kaiwa nan taɗan ɗora ƙafarta ɗaya kan hannun kujera shikuma ya durkusa ƙasanta ya kafa bakinshi a Haq ɗinta ya ɗan tsotsa,lumshe ido tayi gamida cije leɓe har ya gama sha,dan xee ɗin tashi koya ze taɓata zuba take.

Miƙewa yayi sajenshi dik juice ɗin bakinta tasa ta lashe duk inda ya ɓata sannan ta rakoshi ya tafi ita kuma ta koma da sauri ta gyarawa ayan ɗakinshi ta yadda baze gane anyi wani abuba.



Surbajo for life.
[6/8, 11:26 AM] ZAHRA SURBAJO: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAZINATA NE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*zahra surbajo*

*Marubuciyar*

SURBAJO
UMMU AYMANA
KANO TO JIDDA
KARAN BANA
ƳAR BAUTAR ƘASA
TAYIMIN ƘANƘANTA
AMANA TA BARMIN
AURE DA HAIHUWA
ALALEN GERO
SHIMFIƊAR AURENA

Da dai sauransu,

*LITTAFINA NA SURBAJO YANZU GA TWO ƊINSHI NAN SABONE AKAN KUƊI 500,Meso YA TURO KUƊINSA A DINGA TURA MASA*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*A TURO SHAIDAR BIYA TANAN 07044600044*


*Free book*


*9*



Se dare ayan ya dawo gida,da ɗan saurinta taje ta tarboshi,

Rungumeta yayi ta gefe yana faɗin"ya gidan baby?"

"Gida ba daɗi tunda baka nan"ta bashi amsa tana murmushi.

"To ay gani na dawo ya faɗi lokacin da ya tura ƙofar ɗakinshi.wani sassanyan ƙamshi ya bugi hancinsa.

Sosai yaji daɗin ganin tana da tsafta dan ɗakinshi fess ya sameshi.

Ruwan wanka ta haɗa masa yashiga ya fito sannan ta taimaka masa ya kimtsa,

"muje kaci abinci baby"ta faɗi tana ɗan sadda kai ƙasa.

"baby ki kawomin nan agajiye nake bazan iya fita ba"ya faɗi yana zaunawa kan doguwar kujerar dake ɗakin.

Bata musa ba taje ta kawo masa abincin,ya sauko ƙasa yaci,shima ba laifi ta iya girki.

Hira sama sama suke yi har zuwa lokacin bacci,koda suka kwanta juya mata baya yayi,ya fara bacci,sosai taji daɗin hakan dan ita tafi gane muamala da farouk fiye da kowa.itama baccinta tayi.

Koda gari ya waye tashi akai da ruwan sama kamar da bakin ƙwarya, dan haka Ayan be fitaba.

Zaune suke a ɗakinshi ya gama break fast ta tafi kai kayan kitchen wayarshi tayi ƙara,koda yaga sunan me kira da sauri ya ɗaga yace"zumata ya akayine?"

Daga can ɓangaren saudat tace"kana ganin ruwan sama kuwa?

"Na ganshi baby,kina inane'?"ya faɗi yana shafo kandensa wacce jin muryar saudat ɗin yasa ta fara motsawa.

"Ina mahaɗa mana dan naje office banganka ba,se nayi zaton ko kana nan"

"Minti goma tayi yawa xan ƙaraso"yana faɗin haka ya kashe wayar.

Itama zainab fitar da tayi waya sukai da farouq inda yace mata zezo,

Ta dawo ɗakin kenan taganshi yayi shirin fita,ɗan ɓata rai tayi,tace"badai fita zakayi ba?

Kiss ya mata a goshi yace"ina likitan mata ay dole infita koda yaushe."yana kaiwa nan ya fice abunsa be jira amsartaba.

Yana fita farouq na zuwa nanfa kowa yaje ya gama watsewarsa da abokin yinsa.

********


Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya farouq na zuwa gun matarsa,ba tare da saninsa ba,

Shima kuma yana sheƙe tashi ayar awaje da duk macen dayaga dama taƙamarsa yana da kuɗi.

Ba laifi yanzu yana ɗan saurarar amaryar tashi,

Ana hakane ta samu ciki,murna da farincikin da Ayan ya shiga ɗauka zakuyi bushara da aljanna aka masa sabida shi mutum ne meson ƴaƴa.

Zainab fa awannan lokacinne taga gata harda na hauka,inda acct ɗinshi yabata damar cire kuɗi koda yaushe inde tana buƙata.

Har saudat sanadin cikin zainab seda ya dena kulawa,ta matarshi da cikin jikinta kawai yake.

Kuma shi yake mata komai agida har cikin ya isa haihuwa.

Ranar wata asabar ta tashi da ciwon naƙuda,sosai hankalin ayan ya tashi,dan haka tsayawa yayi bata taimakon daya dace agida tunda yana da kayan ayki.

Bata jimaba ta haifo kyakkyawan ɗanta sede tunda ya haɗa ido da yaron gabanshi ya yanke ya faɗi dan kamanni va inda yaron ya baro farouk.

Jiki asanyaye ya gama shiryasu ya rakata ɗakinta,koda ya miƙa mata ɗan yana karance da ita seda ta firgita da ganin kamannin yaron .

"kaga wani ikon Allah baby yaron nan da amini ka yake kama"ta faɗi lokacin da take ƙoƙarin kawar masa da zargin data hango a idonsa.

Murmushi yayi yace "nima naga hakan,amma abun da mamaki,"

"Meye abun mamaki a ikon Allah niko kaga banyi mamakin komai ba"

*******

Haka yay ta sanarwa anmasa haihuwa,har zuwa ranar suna,

Ƴan uwanshi sunzo sunan,kowa se murna ake tayashi,shide yakasa gamsuwa kamace kawai yaron keyi da farouk gashi basu bashi wata ƙofa daze zargesu ba.

Ranar suna yaron yaci sunan mahaifin ayan suna kiranshi,da dady.


******

Bayan kwana arbain,duk gyaran da me jego tasha kamin komawarta ga miji,farouq ne wanda ya fara kwasa.

Dan da safiyar ranar Ayan yatafi wani taro zaria,shiko farouq yawa gidan na ayan tsinke.

A falon gidan suke dan ta shaida masa ayan baya gari,

"wannan fa ɗan nakane farouq amma wancan mahaukacin yaƙi gane hakan,"cewar zainab tana dariya.

"ba dole ki haifomin ɗa ba kuwa zee,noman da nake akanki na wasa ne,"ya faɗi shima yana dariya.

"To wai daka zo da safennan me ya kawoka"?

"Zee yaufa kike arbain,so kike inyi sanya zuwa dare ya kwashe komai?kinga tashi da sauri ki sallameni."

Ba kunya ta miƙe ta tuɓe kayanta,shima ya tuɓe, ta baza goho ya fara ayki dan dama tuni sun gama jagwalgwala juna azaman hirar da suke.

Jin ƙarar faɗuwar abune afalon yadawo dasu hayyacinsu Ayan ne ya faɗi sakamakon kasa jure ganin abinda suke aykatawa,dan tun daze fita ya hangi motar farouq na shiga gidanshi ya fasa ya dawo shima to ba abinda bejiba be kuma ganiba,dan ƙofar falon abuɗe take idonsu ya rufe basu kulleba.


Muje zuwa

.Surbajo for life





Surbajo for life.
[6/8, 1:12 PM] ZAHRA SURBAJO: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAZINATA NE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*zahra surbajo*

*Marubuciyar*

SURBAJO
UMMU AYMANA
KANO TO JIDDA
KARAN BANA
ƳAR BAUTAR ƘASA
TAYIMIN ƘANƘANTA
AMANA TA BARMIN
AURE DA HAIHUWA
ALALEN GERO
SHIMFIƊAR AURENA

Da dai sauransu,

*LITTAFINA NA SURBAJO YANZU GA TWO ƊINSHI NAN SABONE AKAN KUƊI 500,Meso YA TURO KUƊINSA A DINGA TURA MASA*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*A TURO SHAIDAR BIYA TANAN 07044600044*


*Free book*

*10*



A razane farouk ya zare jikinshi a jikinta,kayansu suka ɗiba atsorace suka saka,sannan farouq ya fara ƙoƙarin guduwa,anan suka fahimci ay suma yayi.

"zainab nide na tafi kiyi ƙoƙarin kiran likita"ya faɗi lokacin daya tsallakeshi ya gudu.

Zainab bata da mafita data wuce yin abinda yace ɗin.

Kiran likitan tayi baa jima ba,yazo,koda ya dubashi seda ya tsorata,ɗagowa yayi yanawa zainab bayani.

"hajiya wannan fa matsalace babba dan haka se ankaishi asibiti baki ganin rabin jikinshi ya mace,maana ya samu paralise."

"Paralise kuma doctor?"ta tambaya a ɗan ruɗe.

"kwarai ma kuwa"ya bata amsa.

Wani murmushi tayi sannan tace"ok to yanzu abinda xaayi ka kama min shi mu

2 / 5