MAZINATA NE HAUSA NOVELS COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 5

12K to 12.8K   out of 12.8K words

fitane saudat ta fata bincika kayan ba fatima,harda cukurkuɗaɗɗen zaninta,wanda ta naɗe ɗan sede saudat na buɗewa taga gawar jinjiri har ta fara riɓewa,agigice ta fice daga ɗakin da fatiman take taje ta kira ma aikatan sashinsu.

Koda suka gani take yanke likitan ya koma cikin ɗakin ya shiga mata binciken ƙwaf inda ya gano cs ajikinta,sannan ya gano haihuwa tayi.

To amma basu san me ya kashe yaronba se in ta farka.

"dole mu kira police saudat wannan case babba ne"cewar doctor

Shuru saudat tayi tausayin yarinyar na ratsa koina na jikunta,tasan inde aka kira ƴan sanda ƙarshenta akaita yari itako bazata bar hakanba.

Da sauri ta juya tabi likitan nasu office ta shiga kenan ta samu yana waya da ƴan sandan da sauri ta ƙarasa gabansa,batasan kome ze faruba kawai tasa hannu ta shafo dick ɗinshi tana kashe masa ido tace"doctor hutawa akeyine?"

"Ahhhsh"doctor yace dan gaba ɗaya ta ɗagoshi nan ne maƙurar daɗinsa

Shafawa taci gaba dayi tana ɗan matsawa ganin tasamo lagonshi,

Doctor tun yana iya bada amsa har ya kasa ya fara taɓo boobs ɗin saudat.

Shafata yake da duk ƙarfinshi,tana biye masa a hankali ta raɗa masa akunne,"kace wa police ɗin karsuzo naww pls kaga ina tsaka sa buƙatar dick ɗinka"ta faɗi tana ƙara shafoshi.


Haka doctor ya dakatar da ƴansandan,ya maida hankalinshi gun surcking boobs ɗinta..

Cikin dabara ta ƙwace jikininta daga nashi sannan tace"kaban location se inzo ay nan office ne doctor" ta faɗi tana murmushi.

"to muje yanzu kinji kingade yadda tayi kauri tanason shigewa ruwanki"

"Rarrasheta zan kira ka in naje masaukina setazo tasha.."ta faɗi tana fari da IDONTA


Haka wawan ya yarda ita ko ɗakin fatima ta shige ta ɗauko gawar ɗan ta fice zuwa gidansu dan ta birne inda ba wanda yagani



*ME BUƘATAR ATALLATA MASA HAJARSA A SAMAN WANNAN LITTAFI YA MIN MAGANA A FARASHI ME SAUƘI*




Surbajo for life.
[6/17, 8:32 AM] ZAHRA SURBAJO: .🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAZINATA NE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*zahra surbajo*

*DOMIN CI GABA DA SAMUN WANNAN LITTAFI AKAN LOKACI KUYI REGISTER DA SURBAJO VIP GROUP KAN KUƊI 500 DAMA SAURAN PAID BOOK ƊINTA,*

*Zahra muhammed nasir 2084025749 UBA*

*A turo shaidar biyan tanan 07044600044*

*Surbajo beauty luxury,duniyar gyaran fata,muna siyar da skin care product masu kyau da maana,wanda zasu gyareki ki dawo yarinya,kama daga cire ƙurajen fuska dana jiki,wanda mai ya ɓata musu jiki,masu son nasa fari da masu son fito da aynihin fatarsu to ku garzayo surbajo beauty kuxury dan magance matsalarku da kuɗi ƙalilan.07044600044*


*20*


"aunty saudat to meyasa zamu birne mata bada sanintaba?"cewar ƙanin saudat ibrahim lokacin data nemi taimakonshi.

"ibrahim so ake ashigo da hukuma cikin maganar kasan de ƙasarmu yanzu se ajuye case ɗin ace satoshi tayi ko ace tsafi take,pls mutaimaketa koda anzo da hukumar de ay ba evidence."

"Hakane aunty saudat wlh to muje mu burne."

Seda sukayi tafiya me ɗan tsayi sannan suka samu inda ba kowa suka birne riɓaɓɓen ɗan na fatima.

Koda suka dawo gida saudat,asibitin ta koma da sauri,tana zuwa ta samu fatima ta tashi.tana ta kuka.

Da sauri ta ƙarasa gurinta,tana riƙeta,fatima jin antaɓatane yasa ta ɗago da sauri tana kallon saudat.

Muryarta har rawa take tace"kiyi shuru kinji gani auntynki a wajenki,ki kwantar da hankalinki.

Shurun ko tayi tana kallon saudat ɗin.

Ruwan wanka saudat ta haɗa mata a toilet ɗin cikin ɗakin,sannan ta taimaka mata ta kaita bayin.

Allah sarki fatima ta jima tana dirzar jikinta,da duk ƙarfinta dan ƙyamar jikinta take

Saudat kaya ta bata tasauya bayan ta fito,sosai saudat ta firgita da ganin kyan fatima,dan bata taɓa zaton takai haka kyanba ashe dattine ya ɓoyeta

Tsawan kwanaki saudat ta ɗauka tana kulawa da fatima har ta warke aka sallameta,zuwa lokacin sun saba sosai,fatima na bata labarin yayanta ɗan burninta,saudat na dariya.

Iyayen saudat vasu hana fatima xama agidansu ba acewarsu ɗa na kowane,haka suka ci gaba da bata kulawa.

*******....


Yau junaiha ta tashi da naƙuda tun cikin dare aka sanar da nasir dan haka ya sanar da ayan yasa face marks suka tafi tare sede ayan warewa yayi gefe.

Suna can ta haihu inda ta samu ɗanta kato lafiyayye.
.Bayan ankaita ɗakin hutune nasir ya shiga yace
.."to barkanmufa, Allah ya raya"
."Amin"suka amsa.

"dama tafe nake da likitan daze mana dna ɗin yanzu ze shigo"ya faɗi yana murmushi.

"amma ay da ka bari an ɗan kwana biyu saurin me kakeyi?"cewar mahaifiyar junaiha.

"a london yake ayki gudun kar yatafine yasa na gayyatoshi"

Wayarshi ya ɗaga ya kira ayan yace "doctor muna jiranka"

Gaban junaiha ne ya shiga faɗuwa wanda ta rasa dalilinsa.

Shigowa yayi fuskarsa sanye da facemarks.

Ido yabi junaiha dashi kallon tsana da ƙiyayya take hangowa a idon likitan da bata san kowaye ba.

A hankali yasa hannu ya cire face marsk ɗin dake fuskarsa.

Alhamdulillahi nan part one yazo ƙarshe

*Ku biyoni cikin part two danjin ƙarshen wannan littafi,*

*akan kuɗi naira 300*

*VIP 500*

*In baki da raayi base kin siya ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*


*A turo shaidar biya tanan 07044600044*

*ME BUƘATAR ATALLATA MASA HAJARSA A SAMAN WANNAN LITTAFI YA MIN MAGANA A FARASHI ME SAUƘI*




Surbajo for life.

5 / 5