Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
bazaka fahimta bane ɗan gidan mummy"ta ƙarasa maganar cikin sigar rarrashi.
"Zaɓin Allah mum nake jira amma nadiya vata ciki gaskiya."ya bata amsa.
Haka de tai ta masa faɗa har sukai sallama ya kife akan gadonshi yana faɗin"mummy problem"
Nadiya bata cikin jerin kalar matan da yakeso akan me ze takura kansa,shi mace kyakkyawa ma bata burgeshi,kodan shi ɗin true defination of beauty ne,amma ko kaɗan mace me kyau bata burgeshi.
*******
Ango fahad an angwance da Amarya khairat ana zaune a garin Abuja cikin so da ƙaunar juna,dan yanzu hankalinshi a kwance yake.beda sauran damuwa.
Iyayen Fanan ko zaman unguwarsu ne ya gagaresu sabida gori da ake musu da zaran waninsu ya fita,hakanne yasa yayyanta yanke shawarar siyar da gidan,suka canja unguwa inda baa sansu ba.
Yayyan fanan suna so a ɗauko fanan amma mahaifiyarta tace "duk wanda ya sayi ruwa koda na naira biyar ne bama ɗaukotaba ya bata Allah ya isa bata yafe mushi ba Allah ya ɗaiɗaita rayuwarsa kamar yadda yayi data fanan .
Wannan furuci na inna yayi tsauri da yawa shiyasa koda wasa ƴan uwan fanan vasu taɓa taimakonta ba sede duk sanda suka wuce suka ganta da kuka suke barin gurin.
Fanan Sannu a hankali ta fara bin manyan titunan kaduna tana ƴan tsince tsincetsincenta,na hauka,maza ƴan iskane suka fara kawo mata hari,nason yin lalata da ita dan fanan kwai diri ta cika mace,wani ikon Allah duk wanda yazo da rauni yake barin gurin dan ƙarfi gareta kamar sharia.
********
Bayan sheka biyu.
Yau mahboob ya amsa kira daga ɗan uwansa faisal kan mahaifiyarshi bata da lafiya sosai,wanda hakan ne ya hargitsashi ya fara shirin tafiya nigeria a daren,dan p jet yayi booking.
Yana matuƙar ƙaunar mahaifiyarsa shiyasa baya wasa da duk abinda ya shafeta,ya iso nigeri da misalin ƙarfe tara da dare.
Koda ya sauka a abuja ba jirgi me tashi zuwa kano a wannan dare se gobe da rana.
Shiko baze iya jira har ranar gobeba besa momynsa a idonsa ba.
Direban gidansu dake nan abuja ya kira yasa shi ya kawo masa mota airport, motar ta amsa sunanta,haka ya faɗa ciki yaja seat belt ya mannan yaja ya fice daga airport ɗin hankalinshi tashe,dan faisal yace masa mummy da oxygen take numfashi.
Driving kawai yake yana ƙugawa motar wuta,ji yake kamar ya ƙifta ido ya gashi a kano haka yakeji.
Acikin Awa biyu ba wasu mintuna ya iso kaduna,,tafiyar tai masa sauri,yana ƙoƙarin yin kwana ƙarƙashin flyover ta kawo ya kama hanyar kano,sabida ta by pass ya biyo.
kau yaji ya buge abu,sama tayi sannan ta Dawo ta faɗo kan motar, tashi,Allah sarki fanan ce ya buge.
Tsabar takaici ne yasa mahboob riƙe kansa dake sara masa ya zauna a motar,dan ba irin horn ɗin dabe danna ba,daze shigo kwanar amma duk da haka seda a ka ratso aka ja masa masifa.
Duk da darene jamaa sun ɗan taru agurin,haka ya buɗe motar ya fito idanunsa sanye cikin baƙin glass,duk wanda ya kalleshi be ɗauka ɗan nigeria bane,kowa ɗauka yak balarabe ne sabida tsantsar kyansa.
Kunnuwansa ne suka jiyo masa mutane na faɗin"ƴar blue film ce wallahi aka bige,Allah sarki."
Da sauri ya ƙarasa gaban motar ya leƙa ya gani wacece ƴar blue film ɗin.
Kwance take baiwar Allah tana fitar da numfashi da ƙyar hancinta na zubar da jini,,sosai mahboob ya firgita da ganin mahaukaciyace ya buge,dan jikinta da kanta da kayanta ne suka bashi labarin hakan.
"ku taimaka akaita asibiti,"ya faɗi lokacin daya fara ƙoƙarin kamota.
Ayko dariya suka sa wani cikinsu yace"malam kawai ka bada kuɗi kai tafiyarka mu mukaita asibiti,amma wannan kayan warin waze iya ɗaukarta a mota aje asibiti"
Shuru mahboob yayi yana ɗan nazari,tabbas in ya basu kuɗi bazasu kaita ba,dan haka da sauri ta tsallaka titi ya shiga garejin motar kawo,bayan ya kulle motarshi.
Waige waige yake yanaso yaga inda union office ɗinsu yake.
Oga 02 dake ƙoƙarin fita a garejin cikin farar motarsa hilux,ne ya lura dashi,dan haka birki ya taka ya masa magana da harshen turanci dan be ɗauka yana jin hausa ba.
Da sauri mahboob yakai dubansa gun oga 02,,kallo ɗaya ya masa yagano mutum ne shi me kamala da tsoron Allah,dan haka abinda ya faru mahboob ya sanar dashi,
Da sauri yayi parking ya fito hankali tashe suka nufi gurin abinda ya farun.
Koda 02 yaga halin da take ciki sosai ya tausaya mata,mahboob ne ya katsewa 02 tunani ta hanyar miƙa masa katinsa yace"ina saurine,mahaifiyata ba lfy,dan haka,ga katina nan,zan wuce da ita kano,in kaita asibiti in ƴan uwanta sunzo ko hukuma anemeni,"
Ba wanda ya musa ma 02 amsar katin yayi ya musu fatan Allah ya tsare tunda a katin ma yaga shi ɗin mahboob babban likitan ƙwaƙwalwane,Bama a nigeria ba.
Mahboob hannu yasa ya ɗauki fanan cak yasa a motar shi,ba tare da nuna ƙyama ba,wanda hakan sosai gaba mutanen gurin mamaki,
Be ɓata lokaci ba,yaja motar,ba tare da ya san oga 02 ya ɗauki number motar ba.
Wani mahaukacin wari ne ya cikawa mahboob mota,wanda dole yasa ya sauke glass,dan Warin fanan me ɗaga hankaline.
kallonshi yakai gunta,yaga jinin dake zuba a hancinta ya tsaya hakanne ya kwantar da hankalinsa,dan dama jinin shi yafi bashi tsoro.
Kaminde sukai kano seda yayi amai so uku a hanya,sabida tashin zuciya,haka ya daure.
Kamin yakai ya kira waya ya sanar da abokinsa dake asibitin aminu kano yana tare da mara lafiya.
Ayko yana shiga kano ya biya tacan ya sauketa sannan ya wuce gida dan ganawa da mahaifiyarsa.
*REGISTER 1500 kisamu damar karanta littattafaina na tsawon shekara ɗaya, ba tare da kin sake siyaba se bayan shekara guda.*
Kumuje zuwa
Free pages sun kusa ƙarewa,a hanzarta.
*07044600044*
[8/14, 07:09] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*AUNTY ZAHRA AYMANA SAUƘI ZANCAN KENAN KULLUM,😊 TO ROƘO YA ƘARE,GA HANYA MAFI SAUƘI DA ZAKI KARANTA LITTAFI KAMAR KYAUTA,SHINE KI BIYA 1500 MAZAUNIN KUNYI REGISTER TA TSAWON SHEKARA GUDA,DUK LITTAFINA BASE KIN ƘARA SIYA BA A TSAWON WANNAN SHEKARARA ZAKI SAMESU FREE,NOTE INA LITTAFI GUDA BIYU A WATA GUDA,IN KIKA LISSAFA GUDA NAWA KENAN,1500 KACAL,AMMA DA SHARAƊIN YIN COMMENTS IN KINSAN BAZAKI COMMENTS BA KARKI SIYA*
*Zahra Muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*6*
Koda ya isa ga mommy ga mamakinsa zaune ya sameta taci ado babu ma alamar ciwo a tattare da ita.
jiki a sanyaye ya ƙarasa shiga cikin falon yana mata kallom tuhuma.
"mummy faisal yace baki da lafiya?"cewar mahboob yana kallon faisal ɗin dake zaune yana dariya.
Miƙewa mummy tayi tazo gaban mahboob ɗin ta rungumeshi tace"wasa ne my son na damu da son ganinka ne yasa nasa faisal yimaka hakan dan inga ko ka damu dani"
Rungumeta yayi shima da ƙarfi yana faɗin "mummy damuwata shine ganin damuwarki,ina sonki mummy taya kike zaton zan zauna maldives bayan naji baki da lafiya mummy kece farincikina fa"ya faɗi yana sake rungumeta.
Faisal tasowa yayi shima ya rungumeshi yana masa sannu da zuwa.
Seda suka ɗan natsa ne mummy ta dubi jikin mahboob ɗin taga datti tace"son wannan dattin fa?"ta faɗi tana nuna jikinshi.
Murmushi yayi yace"gurin gudun inzo in ganki mummy na bige mahaukaciya a kaduna wlh yanzu haka tana AKTH Na varowa doctor bala ita"
"Mahaukaciya kuma son,to meye na zuwa da ita nan baka varota can ba?"cewar mummy cikin yanayi na nuna ƙyama.
"mummy ina saurine yasa hakan,dan zasu ɓatamin lokaci acan shine kawai"
"To maza kaje kai wanka,muma da muka rungumeka duk semunyi wanka,dan dattin hauka masiface wallahi kasa dettol sosai sabida germs"cewar mummy.
Mahboob bece komaiba ya wuce ɗakinsa dake saman bene.
Mummy da faisal ma wani sabon wankan sukayi dan normally talaka ma mummy ƙyamarshi take bare kuma ga talauci ga hauka.
Sun rigashi dawowa falon,dan shi ya jima yana wanke jikinshi,sannan yasaka rigar bacci da wandonta,ya dawo falon sukaci abinci sannan ya musu sallama ya koma ɗakinsa ya kwanta dan agajiye yake.
Koda gari ya waye suna gama breakfast ya dubi mummy yace yana kallon agogo,"mum zano AKTH yanzu inga jikin mara lafiyat nan bazan jima ba.'ya faɗi yana murmushi.
"dole se kaje da kanka ka ayki nasu ayki mana,nifa duk harka ta yada girma da zubewar mutunci bana cikinta,"cewar mummy cikin faɗa.
"kiyi haƙuri mummy gwanda de inje da kaina,pls ba jimawa zanyoba"ya faɗi cikin sigar rarrashi.
Haka de badan taso ba ta barshi ya tafi asibitin dan bata son ɓacin ransa.
Koda ya isa asibitin,Samu yayi ana damben balai da fanan kan ta bari aymata wanka amma taƙi se dukansu take tana faɗin"wayyo zasumin bluefilm ku taimaka min fahad ne yasasu"tana ihu tana riƙe kayanta bazaa cireba,gashi lokacin period take duk ta ɓata jikinta da gadon da take,shine doctor bala ya kira masu aykin jinya na icu dasuzo sui mata wanka,ita kuma tace bame cire mata kaya.
Mahboob tausayi ta bashi ganin yadda ta tubure bazaa cire mata kaya ba,dakatar dasu yayi ayko fanan ganin hakanne yasa ta ruga da gudu bayanshi ta riƙeshi tana leƙensu ta gefensa.
Duk da yadda take cikin ƙazanta hakan besa Ya ƙyamaceta ba.
A hankali ya kamo hannunta ya janyota tazo gabanshi ta tsaya tana mazurai da ido.
Kallonta yayi a tausashe yace"ba bluefilm zasuyi miki ba,kinji ko,wanka zasuyi miki"ya faɗi a tausashe.
Ba abinda yaba sauran maaikatan mamaki ganin yadda su duk sun ƙosa subar ɗakin sabida warinta amma shi mahboob ko ajikinsa.
"Su bazasu minba gaskiya sede in kaine zakamin su ƴan bluefilm ne"cewar fanan tana ƙara shige masa.
Mamakine ya kama mahboob ganin shi ta amince yay mata amma banda maaimatan jinyar.
"to ayni namijine,taya zan miki wanka"ya faɗi yana murmushi.
Ayko tsalle tai ta dire ta koma gefe kan cewa kowa baze mata wanka ba
Duk yadda akaso amma ina fafur taƙi yarda da hakan.
Mahboob hannunta ya kama yawa maaikatan nuni dasu biyoshi ayko ba musu suka biyoshi xuwa toilet ɗin.
Suna shiga,bata lura dasuba tafara ƙoƙarin cire riga,ayko kamata sukai suka cire mata wanda bayyanar boobs ɗinta a idon mahboob ne ya haddasa masa tashin dick tare da wata mahaukaciyar shaawar dabe taɓa jiba.
Daƙyar yaja ƙafarsa ya fice daga toilet ɗin dan ko gabanshi be gani sosai ya sa hannu ya kare dick ɗinsa daya kumburo wando ya fice yana jiyo ihunta tana kiransa da yazo ya taimaketa zasui mata bluefilm,
Offics ɗin doctor bala ya wuce direct dan yasamu natsuwa,
*REGISTER 1500 kisamu damar karanta littattafaina na tsawon shekara ɗaya, ba tare da kin sake siyaba se bayan shekara guda.*
Kumuje zuwa
Free pages sun kusa ƙarewa,a hanzarta.
*07044600044*
[8/14, 07:09] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*AUNTY ZAHRA AYMANA SAUƘI ZANCAN KENAN KULLUM,😊 TO ROƘO YA ƘARE,GA HANYA MAFI SAUƘI DA ZAKI KARANTA LITTAFI KAMAR KYAUTA,SHINE KI BIYA 1500 MAZAUNIN KUNYI REGISTER TA TSAWON SHEKARA GUDA,DUK LITTAFINA BASE KIN ƘARA SIYA BA A TSAWON WANNAN SHEKARARA ZAKI SAMESU FREE,NOTE INA LITTAFI GUDA BIYU A WATA GUDA,IN KIKA LISSAFA GUDA NAWA KENAN,1500 KACAL,AMMA DA SHARAƊIN YIN COMMENTS IN KINSAN BAZAKI COMMENTS BA KARKI SIYA*
*Zahra Muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*7*
Kan doguwar kujera ya zauna ya dafe kansa dake juya masa,
Doctor Balane ya zagayo inda yake ya dafoshi a hankali gamida furta"doctor lafiya kuwa?"
Ɗagowa mahboob yayi ya dubi doctor da rinannun idanunsa yace murya a dusashe"kaina ke ɗan ciwo shine yasa"
"subuhanallahi,shine kai shiro bari inbaka magani"cewar doctor bala aɗan ruɗe.
Magunguna ya bashi yasha sannan ya kwanta a kujerar yaɗan lumshe ido.
Tunani barkataine akan mahboob wanda guda ɗaya baze iya tunawaba nameyasa ma yake yinsa,shide ko kaɗan bejin daɗin yanayinsa.
Acan ko inda ake gyara fanan,tas suka wanketa suka kimtsata,cikin doguwar rigar atamfa.se tsine musu take tana kiransu ƴan bluefilm.
Se laasar mahboob yasamu kansa,ɗakin da fanan ɗin take suka nufa shida doctor bala vayan sun dawo masallaci.
Bacci take lokacin ga uban gashin kanta daaka gyara mata warwatse a fuskarta dan taƙi barin kowa yasa mata rinbom.
kallon tsanaki mahboob ya mata,sosai tausayinta ya daki zuciyarshi,ganin gata ƙaramar yarinya amma wannan ƙaddara ta sameta,wacce a halin yanzu yakeson sanin maƙasudin ta.
.
Rinbom ɗun ya amsa yaje sa kansa ya gyara mata gashin ya ɗaure mata a tsakiyar kanta.sosai tai masa kyau .
"doctor meze hana ka shigo cikin rayuwar wannan yarinyar ta hanyar bincika kwakwalwarta kaga meke damunta in me gyaruwane ka taimaka"cewar doctor bala dake tsaye a bayansa.
"tsayuwar dakaga nayi anan doctor tunanin hakan nakeyi,tabbas akwai buƙatar in bincika insan meye matsalar kuma zanyi hakan insha Allahu,yanzu ya yanayin jikin nata?"
'Well jikinta yayi kyau dama buguwace kawai,kuma anshawo kan matsalar hakan dan haka ko yanzu mu zamu iya sallamarta."cewar doctor yana murmushi.
"kaci gaba da kulamin da ita doctor zuwa nan da sati biyu,in zan wuce inda nake ayki da ita zan tafi,kamin nan inaso ƙarƙashinka kasa aymata passport, zansa ma kuɗi a acct,inason zuwa in lallaɓa momy ne kan ta amince min in tafi."
"baka da damuwa mahboob zanyi duk avinda ka buƙata baze gagaraba insha Allahu,fatanmu de anan shine Allah bamu nasara"
Godiya yayiwa doctor sosai,sannan ya baro asibitin.hankalinsa akan fanan,wacce besan meyasa ba amma yana jinta kusa da zuciyarsa.
*******
Koda ya isa gida mummy rufeshi tayi da faɗa"son yanzu dan baka da tunani gurin mahaukaciyar kaje tun safe shine se yanzu kake dawowa?"
Murmushi yayi yace yana rungumota"haba dai mummy kawai de na shiga garine kinsan anjima ba haɗu da friends ba"
Se alokacin ta saki fuskarta tace cike da kulawa"to kaci abinci kuwa?"ta faɗi tana gyara masa gashin kansa.
"abincin wa zanci awaje mummy vayan kina raye,yanzu de zanci my sweet mum."ya faɗi yana ƙara rungumeta.
Jan hannunshi tayi zuwa dinning tana masa faɗan zama da yunwa da yayi.
Saida ta cika masa cikinsa da abincin sannan ta barshi ya wuce ɗakinshi dan yayi wanka.
Washegari da safe suna zaune a falo su duka mahboob ya dubi mummy yace"mum zankoma office nanda twoweeks hutun dasuka ban ya ƙare"ya faɗi yana nazarinta.
"nifa zamanka acan ba aurene damuwata,shiyasa kake ganin kamar banson aykin,naka kayi aure ku tafi da matarka shine kwanciyar hankalina"cewar mummy cikin damuwa.
"to yanzu de ba time ɗin hakan sede ko nan gaba in na kuma dawowa wani hutun mummy" cewar mahboob a ƙoƙarinsa na kawo ƙarshen hirar tasu dan ta fara kawo masa batun aure.
"Wanne irin ba time,yarinyar nan nadiya nasan kana amincewa acikin sati guda ma zasu ɗaurama aure da ita,tunda ƴar manyace,amma kai shegen taurin kunnenka baze barka ba,wannan yarinya ko kaɗan banga aybunta ba wlh"
"Mum abar maganar sena dawo gaskiya,ni va auran gaggawa nakeson yiba sonake na natsu na zaɓi kalata"ya faɗi yana tsare gida dan beson zancan nadiyar da mummy ke masa.
"to shikenan Allah yakaimu inga irin sirikar da zaka auromin inga ko ƴarwaye a ƙasarnan,dan wannan shegen ruwan ido da zurfin ciki naka inaga sarauniyar kyau zaka auro"
"Addu'ade mummy,ita kawai nakeso daga gareku"ya bata amsa gamida miƙewa yabar gurin.
*******
Tun daga wannan rana kullum yana zuwa duba fanan wani lokacin yasameta tana bacci wani time ɗin kuma ido biyu.
Sosai yasaki bakin aljihu gameda shirin tafiya da fanan da yakeson yi.
Ba abinda doctor bala be mata ba kamar yadda mahboob ɗin ya buƙata
Yau nadiyace ta dira agidan nasu jin mahboob ya dawo,shima mummy ta kira take shaida mata.
Zaune yake a ɗakinsa yana tura sakwanni a laptop ɗinsa ta turo ƙofar ɗakin ta shigo.tana ganinsa ta saki ƙarar murna gamida yarda jakar hannunta ta ruga da gudu ta haye cinyarsa gamida,rungumeshi tana faɗun"yanzu ka dawo amma shine ko waya,wai me nai makane yasa naka sona?"ta faɗi tana ƙara rungumeshin.
Saida yayi ta maza sannan yaɗan murmusa yace"big girl,kamarki waya aykeni kiranki?"
gyara zamta tayi akan cinyar tashi tace,"kau dama ay kullum haka kake cewa bakason kurana,ko acan maldives nakikkiraka amma baka ɗauka ay"ta faɗi a shagwaɓe.
Ba ƙarya nadiya me kyauce kyau bana wasa ba,wanda wasu keson mata xabida shi anashi ɓangaren ko mahboob kyan nata da eawar kanta ne suke hura wutar ƙin auranta azuciyarshi
Tajima aɗakin tana maƙale dashi,wanda hakan sa take ko kaɗan be burge mahboob sema haushinta da yakeji.
Saida ya nuna mata fita zeyine tabar ɗakin bayan ta gama nacin son binshi amma be yarda ba.
*KIYI REGISTER 1500 kisamu damar karanta littattafaina na tsawon shekara ɗaya, ba tare da kin sake siyaba se bayan shekara guda.*
Kumuje zuwa
Free pages sun kusa ƙarewa,a hanzarta.
*07044600044*
[8/14, 07:09] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*AUNTY ZAHRA AYMANA SAUƘI ZANCAN KENAN KULLUM,😊 TO ROƘO YA ƘARE,GA HANYA MAFI SAUƘI DA ZAKI KARANTA LITTAFI KAMAR KYAUTA,SHINE KI BIYA 1500 MAZAUNIN KUNYI REGISTER TA TSAWON SHEKARA GUDA,DUK LITTAFINA BASE KIN ƘARA SIYA BA A TSAWON WANNAN SHEKARARA ZAKI SAMESU FREE,NOTE INA LITTAFI GUDA BIYU A WATA GUDA,IN KIKA LISSAFA GUDA NAWA KENAN,1500 KACAL,AMMA DA SHARAƊIN YIN COMMENTS IN KINSAN BAZAKI COMMENTS BA KARKI SIYA*
*Zahra Muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*9*
Yana ƙarasawa yaja bargon dake kan gadon ya rufeta,sannan ya juya da ƙyar yake iya tafiya ya fice daga ɗakin be ganin gabansa.
Ɗakinsa ya wuce bayan ya biya ta kithchen ya ɗauki lemun tsami,kan gadonshi ya faɗa,yafara tsotsar lemun batare da damuwa da tsaminta ba har ya shanye.
Ayko sperm ɗin ya tsinke ya fito,ya jima kwance kan gado kamin ya ƙoƙarta ya miƙe ya faɗa toilet,ya tsarkake jikinsa.
.Zuciyarsa cike da tarin tambayoyi"meyasa ne bejin shaawar mata masu lafiya se wannan mahaukaciyar meye hakan ke nufi,?"girgiza kansa yayi ya furta"no dole inkaita asibiti ta zauna acan dan yadda nake jina anan komai zai iya faruwa."
Yana gama wannan tunanin ya miƙe ya ƙarasa kimtsawa sannan ya dake xuciyarsa ya nufi ɗakinta.
Doguwar riga ya ɗauka acikin kayanta,ya sa mata itako se tiƙar rawar ƴar bluefilm take,abunta.
Yana gama sa mata dogon wando,yaja hannunta zuwa falo,abinda ke sake ɗaure masa kai shine ko kaɗan shi bata masa musu,amma xauran mutane dambe akesha da ita.
Falo ya ajiyeta taƙi zama dole ya tafi da ita kitchen ɗin ya haɗa mata tea acan ta shanye kayanta.
Tana kammalawa yasake kamo hannunta suka dawo yasa mata hula,yajata suka fice daga gidan tana ta tsalle tsallenta,wanda ganin yadda boobs ɗinta ke yi ne aduk lokacin datai tsallan yasashi danasanin rashin saka mata bra,dan kowanne tsalle da dick ɗinsa takeyinsa.
A mota yasata suka fice daga gidan bayan ya kulle motar gudun karta buɗe.
A sibitin babbane na gani na faɗa,babu abinda babu agurin.
Sashin ƴan taɓin hankali inda yake da office agurin yayi da ita,wanda abokan aykinsa se gaisawa suke ahanya ganin yadawo bakin ayki lokacin ƙarewar hutunsa beyiba.
Duk wani abu daze buƙata yayin gudanar da gwajin yasa aka shirya masa a ɗakin gwajin sannan ya sa aka kaita ɗakin gwajin inda shi da abokan aykinsa suka duƙufa wajan gano meke damun kwakwalwarta.
Ba ƙaramin farinciki mahboob yayiba ganin matsalar ba babba bace da zata bada wahalar magancewa..
Tuni suka ɗorata kan maganin dazata dinga amfani