TANTABARA COMPLETE BOOK BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 13

18K to 21K   out of 36.7K words

ay dole ya zauna yaci gaba da cinmu aduk lokacin da muka buƙata"cewar ameera tana duban fahad ɗin.


Shuru yayi ya kasa magana binsu kawai yake da ido dan ya rasa abun cewa kuma,dan abun ya gagareshi.

Gashi kwana biyu beda lafiya,zazzaɓi na damunsa ga wasu ƙuraje da suka fito masa a wiya sun hanashi sukuni,amna duk da haka su khairat basa ƙyaleshi seya musu hawa uku uku zuwa huɗu.

Ya gaji da su shiyasa dare nayi yana gama biya musu buƙata,suka juya suka ci gaba da lesbian ɗinsu shi kuma ya kwashi kaya nshi da yakeso ya gudu gidan mahaifinshi dan yasamu ayi jinyarsa ya samu sauƙi.


muje zuwa.

*07044600044*
[8/27, 21:51] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*




*24*



Saida gari ya wayene su khairat suka farga baya nan,ayko sosai hakan ya ɓata musu,rai Ameera tuni tayi uploading videos ɗinsa a facebook da instagram.

Fahad na gida yaga anata kiranshi awaya,wanda ya rasa dalilin kiran,koda ya fara amsa kiran wayar jikinshi ne yashiga ɓari kamar mazari inda kowa ke masa tofin Allah tsine, da zaran ya ɗaga wayar.

Da sauri ya faɗa whatsapp nanma videos ɗinsa yana bluefilm aketa turo masa,buga wayar yayi da ƙasa ya riƙe kansa ya ƙwala wata ƙara ya zube ƙasa agurin yana kuka.

Mahaifinshine ya shigo gidan hankali atashe dan tun yana masallaci yasamu labarin abinda ke faruwa da fahad ɗin.

Dan haka da fushi ya shigo gidan."kai fahad kana inane?"jiyo kukanshi a ɗakinsane yasa ya nufican ya tura ƙofar ya shiga,yana shiga yace afusace.

"abinda ake faɗi agari gaskiyane fahad?"

"Baba ubangijin fanan da baya baccine ya waiwayeni,baba fanan nine na yaudareta,dan kawai insamu hujjar tserewa auranta baba nine na lalata fanan bata da laifi nine "ya faɗi cikin kuka yana dukan kanshi.

Babanshi kanshi yayi ya rufeshi da duka shima yana faɗin"Allah ya laanceka fahad ka cutar da ƴar mutane ka rabata da ƴan uwanta dik dan farincikinka,kasa mahaifinta baƙinciki ya kasheshi,kai wanne irin shaiɗanine fahad,gashi ka janyomin barin unguwarnan kamar yadda iyayen fanan suka barta,Allah de ya tsine maka albarka"cewar uban yana kuka.

Fahad kuka yasa me taɓa rai kan ya yafe masa amma ƙoroshi yayi daga cikin gidan yana faɗin"fitamin agida mara tsoron Allah kawai"


Ayko yana fitowa yasamu ƙofar gidan maƙil da mutane,ana jifanshi ana mishi waƙar"ɗan bluefilm ƙarya ta ƙare,matsiyaci Allah ya ganka"

Da gudu yasha aka bishi da ruwan duwatsu yana falla gudu hankalinshi atashe ƙafarsa ko takalmi babu.

Jamaa na dab da cimmasa yaci karo da motar yay kabeer yayan fanan,a hanya ba tare da yasan ko waye mamallakin motarba ya faɗa ciki.




muje zuwa.

*07044600044*
[8/29, 07:05] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*




*25*




Cike da mamaki kabeer ke kallon fahad,yayin da tsana da ƙyamarsa ke ƙara rimi a wani sashi na zuciyarsa.

"don Allah ka taimakeni ka gudu dani wallahi kasheni zasuyi in suka kamani"cewar fahad akiɗime.

Tsaki kabeer yaja yace"ay kashe irinka ko da wai ba laifi bane hasalima jihadine me girma mugu azzalumi irinka,dalla ficemin daga mota kafin ni na fara kashekan."cewar kabeer cikin matsanancin fushi.

Sai alokacin fahad ya gano wayeshi,ayko kuka yasa yana faɗin"dan Allah kacewa fanan ta dena riƙeni haka azuciyarta,ubangijinta yau ya saka mata ka faɗa mata ta yafemin don girman Allah."ya faɗi cikin gunjin kuka.

"me yafe maka ma in na ganshi sena ƙari kwanansa,mugu azzalumj"

Ayko haka ya fice daga motar yana kuka kamar ransa ze fita.

Ayko yana fitowa ya ranta ana kare gudu yake iya ƙarfinsa da haka ya samu ya tsere musu.

Cikin ƙanƙanim lokaci komai ya tarwatse inda ko ina labarinshi kawao akeyi da ike sananne ne a social media.

Fahad yayi kukan da tunda uwarshi ta haifeshi be taɓa yin irinsaba,danasani ko yayita tafi miliyan na abunda yawa fanan sabida khairat data shigo rayuwarshi,yau ga khairat,ta zamo sanadiyyar lalacewar rayuwarshi.


*******


Fanan har gida kabeer ya kai mata labarin yadda sukayo da fahad,da abinda ya aykata yasa ake binshi.

Allah sarki fanan tsoron Allah ne ya kamata tasa kuka,tace"watakan alumma yanzu ubangiji be jira se anje can tun aduniya kake amsar sakamakonka.


Ranar yini sukayi gidan ba walwala sabida tsoron Allah ganin yadda reshe ya juye da mujiya.

********

Yau tun safe fanan keta ayki agidan dan tarbar baƙonta haisam dake kan hanyar zuwa yau shiyasa takasa zaune.

Girke girke kala kala tai masa masu daɗi,gasu snacks da local drinks suma duk tayi,wanka tayi ta tsantsara ado acikin doguwar rigar leshi da yaya kabeer siya mata sosai tayi kyau aciki ga dirinta ya fito acikin kayan.

Waya ya kira ya shaida mata ya iso yana ƙofar gida.

Turare ta sake fesawa sannan ta zira takalminta ta yafa gyalenta ta fice zuwa ƙofar gidan.

Tunda ta fito mahboob ya kafeta da ido,ba komai kesashi ƙara sonta ba se salon tafiyarta,shiyasa yake ji aduniya shide yafi kowa saa.

Buɗe ƙofar yayi ya fito fuskarsa sanye da glass meɗan duhu amma ba sosaiba sakamakon ta gurin idonsa ana ganin fatar dayasa ɗin,amma in yasa glass seya ɓoye.

Tunda ta nufoshi yake murmyshi har ta ƙaraso,itama murmushi take ganin yadda ta ganshi awaya haka yake a zahiri.

"ranki ya daɗe gimbiyata"ya faɗi yana murmushi.

Sunkuyar da kai tayi tana murmushi tace"tare da naka ɗan aljanna"

"Na sameki lafiya gimbiyata?"

"Lafiya lau yarima na"ta bashi amsa tana watsa masa wani kallo dayasa masa kasala a gabban jikinshi.

"kazo mu shiga daga ciki ka samu ka ɗan huta"ta faɗi tana mirmushi.

Ba musu ya mara mata baya har zuwa falon saukar baƙi na gidan inda ta jere komai data yi dominsa.

Kan tattausar dardumar data shimfiɗa masa kan tiles ya zauna dan zefi sakewa.

Ruwa ta fara bashi me sanyi tace"yallaɓai ga ruwa kasha"ta faɗi tana murmushi.

Amsa yayi yasha sannan ya mata godiya.

Daga haka de suke ɗan taɓa hira,tana zuba masa abincin a plate ba wanda be ciba sabida kaɗan kaɗan tasa a plate ɗin haka ya cinye tas,ya dubeta yace.

"gimbiyata watakan Allah yamiki komai tunda kika iya girki,a yawon ƙasashen duniya ma da nayi Allah joke apart ban taɓa cin girki me daɗin nakiba."

"Godiya nake Yarimana da wannan zuga"

"Ba xuga bane princess iya gaskiyata na faɗa miki"ya faɗi yana kallonta sonta da ƙaunarta na ƙara shiga zuciyarshi.


Gyara zamansa yayi sannan ya dubeta yace"fanan zaki amince aɗauramin aure dake nan da sati biyu masu zuwa?"

Da sauri ta ɗago ido ta dubeshi,bakinta da ƙyar yake haɗuwa tace"sati biyu tayi kusa agun mu masu ƙaramin ƙarfi,yaushe muka shirya,gaskiya vaze yiwu nan da sati biyu ba"ta faɗi a marairaice.

Murmushi yayi yace"tambaya daban amsa daban,to saina hukuntaki,a maganat danai miki kinji nacce kun tanaji kayan ɗaki nan da sati biyu aɗaura mana aure?"

Murmushi tayi ta sunkuyar da kanta ƙasa tace"bakace hakaba yallaɓai amma ay duk inda akace aure ay ansan dole mace zata zo da kayan ɗakinta."

"To ni fanan kawai nake buƙata cokali daga gareta bana sonshi,in itama tana sona to tabani damar auranta nan da sati biyun dana furta"ya faɗi yana wurga mata wani shuumin kallo dayasa tai ƙasa da kanta tana murmushi.


muje zuwa.

*07044600044*
[8/29, 07:59] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*




*26*



"Kayi maganar da yaya kabeer duk hukuncin daya zartar ya zartu"ta faɗi kanta aƙasa tana murmushi.

"to gimbiyata zanmasa magana kuma nasan ze amince da hakan"ya faɗi yana murmushi.

Haka de ya yini agurinta suna shan hirarsu ta masoya, kamar karsu rabu.

Dawowar yaya kabeer ne yasa fanan fita a falon dan ta basu damar yin magana.

Sanda yaya kabeer yaga mahboob acikin baƙar fatar nan dariyace ta suɓuce masa ya fara darawa,dan abun sosai ya bashi dariya sabida mahboob yacire na fuskarsa ganin yaya kabeer ne.

"amma mahboob sannunka da ƙoƙari in nine wallahi bazan yi haka ba ay damuna zeyi wannan abun"

"To yana iya yayanmu tace inde inada fasali bazata soni ba,kaga ni kuma bazan amince ta auri wani na ba shine yasa na badda kama."

Dariya kabeer keyi sosai shima mahboob ɗin na tayashi.

Saida suka gama darawarne mahboob yace"yayanmu nifa so nake kaimin gata ka auramin fanan nan da sati biyu masu zuwa,dan wallahi kullum cikin fargabar rasata nake".

"Mahboob naga ko wata guda bakayi da aureba to mezesa kace fanan nanda sati biyu kuma?"cewar kabeer.

"In ka tuno ana i gobe aurena nazo gunka,wanda hakan sosai yaba magabatana haushi, ban isa abuja ba saida magrib,matar dana aura zaɓin mahaifiyatane,fanan kuma zaɓina ce,shiyasa nakeso na mallaketa a ɗan wannan tsukun"

Sanin da kabeer yay masa na baya masa ƙaryane yasa ya gamsu da bayaninsa inda yace.

"to mahaifiyarka kana ganin zata amince da auranku tunda ga zaɓinta can?"

"Bazata amince da wuriba,gaskiya bazan ɓoye maka ba,shiyasa zan auri fanan batare data sani ba,har zuwa lokacin da mun riga da mun zama ɗaya bata da maraba da ita zan sanar da ita,amma dangin mahaifina dasu zaayi komai na auran."cewar mahboob hankalinsa kwance.

Ajiyar zuciya kabeer ya yi sannan yace"to baka tunanin ta rabaku in tazo ta sanin?"


"Kabani amanar ƙanwarka yayanmu,bazan taɓa bari ta cutu ko awulaƙantata ba,wannan alƙawarinane"

"To shikenan mahboob Allah ya tabbatar mana da alkhairi"

"karka wahal da kanka wajan mata kayan ɗaki ni zan mata,sannan in anyi auran ba lokacin nakeso ta tareba ita kanta fanan ɗin ay kasan da tamu jiƙaƙƙiya,sena mata ƙullin talalar da zata amsheni as mahboob ɗina ba wai haisam ba,dan haka yayanmu ataimaka abani goyon baya."

Murmushi kabeer yayi yace"mahboob kayiwa fanan gatan damu ƴan uwanta bamui mata ba,ka sota a lokacin da mu kanmu ƙinta mukeyi,dan haka duk wani abu da kakeso da fanan ni nayi alƙawarin yimaka shi matuƙar be saɓawa addininmu ba"

Sosai mahboob yay masa godiya sannan kabeer ya fita ya turo masa fanan suyi sallama,kan tazo ya maida abun fuskarsa tsab,dan haka tana zuwa,miƙewa yayi ta rakoshi mota,anan ya buɗe bayan motar ya sauke mata ledojin daya yo mata tsaraba,yace bayan ya shiga motar ya zauna"to amaryata ki fara shiri yayanmu ya amince da batun auranmu dan haka bazan zoba se ranar"ya faɗi yana kashe mata ido.

Murmushin jin daɗine ya bayyana akan fuskarta tace"Allah tabbatar mana da alkhairi"

Haka de sukai sallama ya tafi cike da kewar juna,itama ta kwashi kayan tsarabar ta shige gida ranta fess,sabida tana matuƙar ƙaunar shi.


Mahboob koda ya tafi Abuja kai tsaye gidan kawunsa ya nufa ƙanin mahaifinsa,wanda yakasance dattijon arziƙi.

Bayanin komai ya masa kuma ya amince da buƙatar ta mahboob na beso mummy ta sani,godiya yay masa sosai sannan ya baro gidan,agajiye ya isa gidansa inda amarya nadiya ke jiransa.



muje zuwa.

*07044600044*
[8/30, 23:13] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*




*27*



Mahboob sosai yake cikin farinciki yun daga lokacin dayaje ga fanan,shikanshi besan me yasa yake sonta da yawa haka ba.

Nadiya ko ƴar hutu bata ma san yana yiba,dan gaba ɗaya komai nashi masu ayki ke masa ita dashi sede gurin sex,amma ko ruwa ya buƙata me aykice zata ɗauko masa.

*******

"Mahboob kana ganin hajiya zata amshi fanan bayan auranku,karfa azo a haifar da ɗa mara ido"cewar doctor bala lokacin da mahboob yaje ya sameshi kan batun auransa.

Gyara zama mahboob yayi sannan yace cikin yanayin damuwa"doctor ina son fanan da yawa,kullum ji nake kamar zaa rabani da ita,shiyasa nide koma menene ze biyo baya nide zan aureta zanci gaba da addua kuma"ya faɗi yana kaɗa kai

"good to ita uwar gayyar in ka aureta a batasan kai bane,ranar data sani ya zakayi?"

"Doctor pls ka dena ɗagamin hankali,ka bani hope,wallahi ji nake kamar zan zare"ya faɗi cikin damuwa.

Dafoshi doctor yayi sannan yace"aminina ba karyama ƙwarin guiwa nakeba,inasone ka tanaji ranakun zuwan duk abinda na lissafa sai kai tinanin way out,shine kawai aminina"ya faɗi yana jinjina kai.

Iska ya zuƙa ya furzar sannan yacs"doctor insha Allahu zanyi nasara"

"Allah ya amince aminina"cewar doctor bala yana murmushi.

Sun ɗan taɓa hira gameda auran kamin su rabu.

******

Fanan koda yaushe suma maƙale a waya ita da masoyinta suna cin soyayyarsu hankali kwance.

Kulawa ta musamman suke ba junansu,dan fanan gwanace a fannin soyayya.

gashi bikin se ƙara matsowa yake yi,wanda kabeer yamata bayanin badaga ɗaurin aure zata tareba sabida yana ƙarasa ƴan gyare gyare, bata damuba tunda de ze aureta.

Bincike yaya kabeer yayi na halayen mahboob kuma be samu wani bayani mara kyau ba hakan ya janyo ya ƙara son mahboob ɗin.

********

Ranar da kabeer yasa dan ɗaura musu aure aranar aka ɗaura n
Bisa sadaki dubu ɗari biyar.

Mahboob lokacin da aka sanar dashi an ɗaura auran ba ƙaramin farinciki yaji ba,dan har sujudushshukur yayi yana zubar da ƙwallah.

Haka itama amarya fanan hawayenta sun gaza tsayawa sabida farin cikin da take ciki.

Saida kowa ya watse sannan yazo gareta suka zauna a sit room ɗin gidan nasu,cikin wata lafiyayyar lafaya ta shigo tana baza ƙamshi.

Miƙewa yayi yaje ya rungumota cike da farin ciki yana faɗi"sannu da zuwa gimbiyata"

Ɗan ruƙoshi tayi itama tana murmushi tace"sannu yarima na"

Sun jima rungume da juna kamin su rabu su zauna.

Durƙusawa tayi har ƙasa ta gaisheshi,ya amsa fuskarsa asake.

Ɗan shurune ya biyo baya sannan ya gyara zamansa yace"nagodewa Allah daya mallakamin ke a mazaunin mata,,ina roƙo da adduar Allah ya bani ikon sauke nauyinki,"

"Amin" ta furta ahankali,

"Ba yau zan tafi dakeba fanan senan zuwa gaba,inaso kizamo me haƙuri azaman da zakiyi don Allah kamin ki tare ɗin kinji babyta"ya faɗi cikin sigar ratrashi.


Murmushi tayi tai ƙasa da kai tace" bakomai mijina Allah ya bamu zaman lafiya,karkaji komai"ta faɗi a tausashe.

Kiss ya mata agoshi sannan yabarta ta koma gida shi kuma suka tafi da doctor bala yana ta kwasa masa dariya kan baƙar fatar jikinshi.

"wai dan kawai soyayya ka maida kanka wanj halitta daban,wallahi bazan iyaba"cewar doctor yana dariya.

"kanka akeji,danni wallahi ko tumɓur tace inyi sai nayi kasan ya matsayinta yake agurina kuwa?"cewar mahboob yana murmushi.

"lailace gun ka majnoon"yabashi amsa yana dariya.

A haka de har suka ƙarasa gida.



muje zuwa.

*07044600044*
[9/1, 08:59] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TANTABARA*
_(uwar alƙawari)_
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*




*28*



Ko kusa ko alama mahboob be nunawa nadiya aure yaje yayiba,dan haka bata kawo komaiba koda taga ya jima.

Yana takatsantsan da kowa acikinsu shiyasa ba ta inda asirinsa ya tonu.

Ya jima be hau instagram ba,dan haka yau yayi raayin gawa yaga me akeyi,koda ya hau direct message ya samu daga fanan,

Murmushi yayi ya buɗe sosai dariya ta kamashi ganin ta turo masa hoton ɗan baƙin mijinta da ita wai "katayamu murna muma munshiga daga ciki"

Dariya yake harda riƙe ciki kamin yasamu yay mata reply da cewa"lallai na yarda banida wata daraja agurinki,da zakiyi aure baa gayyaceniba,"

"Don Allah yaya kayi haƙuri auren ne yazo a haka dan sati biyu kawai akasa bikin amma banma tareba tukunna"ta rubuta cike da damuwa.

"wanne irin aurene wannan kamar bazawara zaace bazaki tareba?"

Shuru tayi batace komai ba shine ya ƙara cewa "zan shigo kaduna gobe inaso kizo ki ɗaukeni a masaukina zanje gun ɗan uwan naki inji yazaayi ayi hakan".

Amsawa tayi da "to yaya"

Daga haka sukai sallama ya sauka yana dariya.

Itako jikinta ne yayi sanyi,taya zata je gunshi shiba muharraminta ba,yanke shawarar ta sanar da mijinta tayi dan batason tayi mistake irin na da

Wayar haisam ta kira ayko mahboob na ganin kiranta ya kwashe da dariya sannan ya ɗaga.

"baby ya akayine?"ya faɗi yana murmushi.

Gaisheshi tafara yi sannan tayi shuru.

"baby najiki baki da kuzari lafiya kuwa?"

"dama ina wanda ya taimakenin nan lokacin da banda lfy?"Ta faɗi a sanyaye.

"yes mahboob ko ay mutumin kirkine,wataran de ya kamata muje mukai masa ziyara baby"

Murmushi tayi gamida sauke ajiyar zuciya tace"to shine zezo kaduna gobe gun yaya kuma yace yana tsoron ya ɓace cikin garin ze sauka a masaukinsa wai se inje inzo dashi gida"ta faɗi cike da tsoron me ze ce.

Ga mamakinta se tayi yace"kai amma gaskiya naji daɗi wallahi baby,da ina gari ma danazo mun haɗu ay,to nima ɗazu na tafi enugu kan wani aykina se nan da sati biyu zan dawo,ki gaisheshi kice injini"

Ajiyar zuciya ta sauke sannan tace"to ranka ya daɗe nagode."

Sun jima suna hirar su ta masoya,kan suyi sallama.

Tun kan ta sanar da yaya kabeer ɗin shi ya sanar dashi yadda sukayi,yaya kabeer dariya kawai yayi dan yana hango darun da zaasha inta gano shine mijin nata.

********


Washe gari da wuri ya baro abuja ya nufo kaduna,da misalin ƙarfe ɗaya na rana ya faka motarshi a harabar hotel ɗin daya sauka.

Ya wuce reception fuskarsa ɓoye cikin face marsk yakama ɗaki ya amshi key ya wuce.

Bayan ya ajiye kayanshine ya kirata awaya kan gashi ya iso,ya tura mata address ɗin hotel ɗin.

Yana kashewa wanka ya shiga ya jima yana wankan sannan ya fito yazo yasa gajeren wando da singlet,ya harɗe akan kujera yana latsa wayarshi.


Fanan ko dogon hijab ɗinta har ƙasa tasaka sannan tasaka niqab a fuskarta,tai sallama da ƴan gidan nasu ta tafi hotel ɗin

Koda ta isa harabar hotel ɗin kiranshi tayi tacs"ka sauko ina ƙasa"


"Tunda cinyeki zanyi inkin shigo kita zama aƙasan" ya faɗi gamida jan ɗan guntun tsaki.

Ba dan ranta yasoba ta shiga reception ɗin ta tambayi ɗakin da yake,aka nuna mata hanya bayan an kirashi a waya an nemi izini.



Jiki a sanyaye tai knucking ƙofar yazo ya buɗe mata ba tare data kalleshiba tasa kai cikin ɗakin shi kuma ya maida ƙofar ya kulle ba tare data luraba yasa card ɗin da ake buɗe ƙofar a aljihunsa.

"Zauna mana kika tsaya atsaye kamar soja"ya faɗi lokacin daya wuce kan kujera ya zauna.


Koda taga irin shigar dake jikinshi tsorone ya kamata sosai,dan jikinta har rawa yake.

A hankali tace tana kallon ƙasa"kazo mutafi yaya yace kar in sake in zauna"

Tasowa yayi cikin zafin nama ya iso gabanta ayko runtse ido tayi tana karanto duk adduar datazo bakinta.

"mukaje italy dake munjima tare batare da ke kinsan me kikeyiba banyi miki komaiba se yanzune kike zaton zan miki da har kike tsorona"ya faɗi yana ƙara matsarta.

Zamewa tayi ta nufi ƙofa da gudunta zata fita ayko cak yasa hannu ya ɗauketa ya wuce da ita ɗakin gado.


Kuka take tana so ta ƙwace kanta,amma ta kasa har yakaita kan gadon ya kwantar sannan ya bita ya danne,ya sakar mata nauyinshi.

Hijabin ya cire da niqab ɗin yayi wurgi dasu sannan ya fara ƙoƙarin rabata da rigarta.

.Ayko ihu take iya ƙarfinta tana faɗin"don Allah karka shiga gonar da bataka ba kaga ni matar wani ce ka tausayamin karka cutar dani wayyo Allah na haisam kana ina zaa ƙetara gonarka"ta faɗi cikin matsanan cin kuka.

Duk yadda taso ta ƙwaci kanta ta kasa dan tuni ya gama cire duk wata sutura ta jikinsu.

Wasa yake da boobs da haq ɗinta ta yadda yaso,itako tuni muryarta ta dashe sabida tsabar kuka.


Jikinshi ko cizone ta koina da yakushi amma be dena

7 / 13