Author : Zee MD Category : Top Hausa Novels 2025
na shirya sai mutafi tare ....
Nabeela ta shirya suka fito tare da yiwa Umma sallama , Umman tace " Kan naki yadaina ciwo Nabeela ? Nabeela tace Yadaina Ummana sai mundawo , fatan dawowa lafiya ta musu suka fice ....
Tunda suka taho kan hanya bawanda yayi magana , Nabeela wacce take tafiya tamkar wacce k'wai ya fashewa a ciki har suka k'araso , suna shiga cikin gidan nan ma sai da gaban Nabeela ya fad'i , take tafara fad'in " Innalillahi wa innah ilaihir raji'un , haka taita mai maitawa har suka shige cikin palor Hajiya Sara , suna shiga suka sameta a hakince tasha ado tamkar zata wani taron biki , russunawa sukayi ska gaidata , cike da yauk'i ta amsa tana duban Nabeela , Murnushi tayi sannan tace " Yau kinzo kenan ? Nabeela dai ko kanzil bata ce mata ba kanta a sunkuye , ce musu tayi su tashi su shiga kitchen maza su fara aikin girki tana da bak'i , tuni suka mik'e sukayi kitchen d'in , itama kitchen d'in tabisu tana nuna musu yadda zasu had'a Abincin datake buk'ata.....
Sai wajen k'arfe biyar suka kammala , gyara komai sukayi suka wanke wanda suka b'ata , ba laifi Nabeela ta d'an saki jikinta ba kamar yadda suka taho ba , Jidda tace " Bari naje na sheda mata munga ma aikin , Nabeela ta d'aga mata kai alamar to , Koda Jidda taje ta shedawa Hajiya Sara sun kammala aiki sai tace " to kuzo kuyi wanka ga kaya can zanbaku kusaka dan bana so azo aganku haka , kije kifad'a mata yanzu yanzu dan suntaho , Jidda ta juya taje tafad'awa Nabeela sak'on Hajiyar , Nabeela da taso tace bazatayi wanka ba amman Jidda tace " ki daure kiyi Nabeela , wannan taurin kan wallahi ba inda zai kaiki sai wuya da zaki ci , nifah wallahi nafiki shiga damuwa ko kin manta ni Alhajin ne yake nemana , kuma kinsan yanzu inyamin ciki wallahi bazan tab'a samun miji ba sai anyimin gori , ke kuwa Hajiya ba ciki zata miki ba , hasali ma iya jikinki zata tab'a kawai batare da ko gabanki ta gani ba , ni wallahi dama nice zata dunga tab'awar , Nabeela tadubi Jidda tace " lallai Jidda baki da hankali wallahi , kin manata cewa Allah ya la'anci Mata masu yin Mad'igo ? daza a nuna musu yadda k'asa ke girgiza wallahi ko kad'an bazasu so suk'ara yiba , ai wallahi wanda ace anyi zina dani har anyi min ciki da ace ina Mad'igo , tafiyar da sukaji alamar an nufo inda suke yasa sukayi shuru suna mik'ewa , Larai suka gani tace "Hajiya tace kuje kushirya bataso azo aganku haka ....
Bayan sunyi wanka suna wani d'aki da Larai ta kawosu ciki , Sallamar Larai suka kuma ji tashigo da kaya a hannunta , ta mik'o musu tace "Gashi inji Hajiya tace kusaka su kufito tana palor , Jidda ce ta ansa Larai ta juya tafita ,
Bud'e kayan Jidda tayi taga wasu dogayen riguna ne masu Hannuwan Brezia , gasu duk rabinsu shara shara ne tamkar tsirara , kallon kallo suka zauna sunayi sunkasa saka kayan, k'ofar d'akin sukaji anturo anshigo , Hajiya Sara ce sanye da wasu k'ana nun kaya , wando da riga me hannun Brezia wacce duk kirjinta ya firfito , tana zuwa ta dubesu tace " wai ku me kuke jira ne da bazaku fito kuzo kugaida bak'ina ba ? dasauri Jidda ta mik'e tana cewa " Kayan ne bamusan yadda zamu saka suba , shigowa tayi dukanta tace su mik'o mata rigunan , ansa tayi sannan tafara k'ok'arin saka musu kayan , da sauri Nabeela ta d'auka tana k'ok'arin sawa , data bari wannan matar takuma tab'ata wanda tasaka kayan ko yaya suke , tuni Hajiya Sara tasakawa Jidda riga , sai da ta dunga shafar k'irjinta awajen saka kayan tamkar Mayya , Jidda kuwa duk kunya ta gama rufeta , tunda take da Nabeela basu tab'a ganin jikin juna ba sai yau da Hajiya Sara tayi mata tik wai da sunan saka mata kaya , ita kuwa Nabeela juyawa tayi can da fuskar ta tasaka rigar , kasa juyowa tayi saboda yadda k'irjinta suka firfito sama tamkar zasu fashe , tan atsaye ta kasa juyowa Hajiya Sara ta juyo da ita tana fad'in "wow my beauty Girl , janyo Nabeela tayi zata rungumeta Nabeela tayi sauri ta tureta tana ja da baya , Hajiya Sara tab'e baki tayi bata wani nuna damuwa ba tace musu " kutaho muje nabar bak'i a palor , Jidda ta rik'owa Nabeela hannu duk da nok'ewar data keyi saboda kayan jikinsu ,
Suna fitowa palor suka ganshi cike da Maza da Mata , Ana ganin su suntaho kowa ya bud'e ido da baki yana kallonsu , Tabbas su Nabeela sun had'u sosai dan ma ba a san ransu suka saka kayanba , Amman duk matan dake gurin bawacce takamo k'afarsu ko a kyau bare dirin jiki , Musamman ma Nabeela dan tafi Jidda diri nesa ba kusa ba , wani ihu mazan suka saki suna fad'in " Hajiya Sara kina wuta sosai irin wannan Yara masu zafi , kice yau zamu baje hajar mu , kashe ido tayi tana wani juya jiki tace " yakuka gani , ai nice me mata buhu buhu duk kalar da kukeso ina dasu , wata Hajiya ce ta mik'e ta tako har inda su Nabeela suke ta kai hannu ta fara shafa k'irjin Nabeela tana wani kashe ido , Ai Nabeela tana d'aga hannu ta tsinkawa wannan Hajiyar Mari , tuni kowa ya d'auke wuta d'if........
Kuyi maneji ✍🏻
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 😍🌹*MAWAK'IYA*
🎤🎤🎧🎤🎤
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
💃🏻💃🏻💃🏻 _Gaskiya_ _Naga_ _Ruwan_ _K'auna_ _Gareku_ _Masoyana_ _A_ _Iya_ _Pic_ _Kuka_ _Ganni_ _Amman_ _Nasamu_ _Tarin_ _Addu'oinku_ *Ina* *Kuma* *Ga* *Kuma* *Munhad'u* _Azahiri_ _Tabbas_ _Nasan_ _sainafi_ _Shugaban_ _K'asa_ _Buhari_ _Farin_ _Jini_ 😜😜😜 *Ina* *Godiya* *'Yan* *Amanar* _'Yar_ _Mutan_ _Kanawa_ 😍😍 *Much* *Luv* *U* _All_ _Fan's_ 🥰🥰🥰🥰🥰
🅿️ 6.
Hajiya Sara take taji Ranta yayi mugun b'aci , ita kuwa Jidda jikinta ne ya d'auki wani rawa tamkar mazari , Nabeela kuwa ko ajikinta dan zuwa yanzu tadaina tsoron Hajiya Sara kawai koma mezatayi mata tayi mata , Hajiyar Dubai wacce itace Nabeela ta mara wani murmushin takaici tayi tace " Gud Yarinya lallai kedin Jaruma ce , kece wacce kika karya Record d'in Hajiyan Dubai , tunda nake wani mahaluk'i baitab'a dunguremin kai bama bare kuma a mareni , Duban Hajiya Sara Hajiyar Dubai tayi tace "Inaso kifad'amin wannan Yarinyar 'Yargidan waye a fad'in Nageria. Hajiya Sara tace "Ba 'Yar gidan kowa bace hasalima ba'asan Ubanta ba Uwarta kuma miskiniyace , inaso Kiyi Hak'uri Hajjaju zansa su Duna suyi mata Hukuncin dasaita raina kanta , Hajiyar Dubai ta dubi Hajiya Sara tace " ai Ni yanzu nake buk'atar A hukunta ta basai an d'auki wani dogon lokaci ba , Hajiya Sara tasan halin Hajiyar Dubai , kuma tana son Nabeela sosai batajin zata bari ayi mata wani Abin , cigaba tayi dabawa Hajiyan Dubai hak'uri har saida suma sauran 'Yan wajen suka saka baki , da k'yar Hajiyar Dubai ta hak'ura da sharad'in sai Nabeela ta durk'usa tabata hak'uri sannan zata k'yaleta , Jidda ta zunguri Nabeela akan ta durk'usa tabawa Hajiyar Hak'uri , Nabeela ta kalli Jidda ta watsa mata Harara , sannan ta kalli Hajiyar Dubai tace " inda ace ke mutuniyar kirkice tunkafin kinemi inbaki Hak'uri zanbaki , amman nibanga laifin danayi miki ba har kike neman inbaki hak'uri , Asalima kece wacce yakamata ace kinbani hak'uri saboda Abinda kika yimin , Sannan ta juya ta kalli Hajiya Sara tace "kince ba'asan Mahaifina ba kuma Uwata Miskiniya ce ko , to Alhmd a hakan kuma nakeyin rayuwa cikin kwanciyar Hankali , shigowata wannan gidan naki shine Abu Mafi danasani danayi Arayiwata , kuma da sannu zanfita daga tarkon ki Insha Allah , juyawa Nabeela tayi tabarsu baki sake suna Jinjina maganganunta...
Hajiyar Dubai tabbas yau tayi Mamakin kanta tare da k'awayen nata , Yarinya k'arama tana gaggaya musu magana amman sunkasa yin komai , Hajiya Sara ita kanta samun kanta tayi dajin tsoron Nabeelar, Haka suka yi shuru batare da sunkuma bi takan Nabeela ba , girkin da akayi kala kala suka fara ci suna hirar batsar su , saida sukayi k'at Sannan suka fara neman junan su , Masu Neman maza nayi masu neman junanasu suma sunayi...
Jidda tundataga sun fara fita hayyacinsu ta nemi hanyar guduwa , sai dai jitayi tayi karo da mutum kafin taga waye cak taji an d'agata sama annufi cikin wani d'aki da ita , zillewa take tana neman taimako amman bawanda yasan tanayi , Kan gado Alhaji Ghali ya wurga Jidda sannan yahaye kanta , ihu take tana neman agaji tare da yi masa magiyar ya k'yaleta , amman tamkar dutse takeyiwa magana , tuni ya cafki k'irjinta tamkar yasamu alewa me tsinke haka yakesha , take Jidda tafara jin wani yanayi wani dad'i dad'i taji yafara shigarta sai tafara rage Kukan , tunda Alhaji Ghali yaji haka sai yafara mata wasu wasanni daban , Jidda har wani lumshe ido takeyi saboda dad'in dataji , sunfi Minty goma a haka sannan ya d'agata , Dubanta yayi yace "Zaki iya yimin Abinda Hajiya ta nuna miki Ran nan ? sunkuyar dakai Jidda tayi takasa bashi Amsa , mik'ewa tsaye yayi yafara tub'e komai na jikinsa , Jidda wannan karan bataji tsoro ba koda taga Alhajin haka, Nuna mata Yadda zatayi masa yayi Jidda kuwa tafara , take Alhaji yadunga uban sambatu yana ihu , Bayan wasu Minty na tagaji dayi ta k'yalesa , mik'ewa tayi zata fito ya kirata , tsayawa tayi batare data jiyoba , cemata yayi ta bud'e akwatinsa ta d'auki kud'i yadda zai mata , Jidda ta gyad'a kai tace bataso tafice....
Nabeela kuwa tunda tabar palor takoma d'akin da suka cire kayansu, cire kayan jikinta tayi ta maida nata datazo dasu, zama tayi tana jiran Jidda , ta dad'e a zaune hartafara gyangyad'i babu Jidda babu alamarta , tamik'e zata fita saiga Jiddar itakuma zata shigo , koda Jidda tashigo bata nunawa Nabeela abinda yafaruba , itama shiryawa tayi cikin kayanta datazo dasu, Duban Nabeela tayi tace " Jarumar Mata kitashi mutafi gida tunda kingama musu aikin , Nabeela ta harari Jidda sannan tace " wallahi Jidda karki biyewa sharad'in su ko kuma dukiyar su kifara aikata Abinda Allah zaiyi fishi dake , Jidda tuni jikinta yayi sanyi sai take ganin tamkar Nabeela taga abinda Alhaji yayi da ita , batace komai ba har suka fita daga cikin d'akin ...
Sunfito zasu tafi sukayi karo da Larai , Abincinsu tabadu suka ansa sukayi mata saida safe ..
Tundaga wannan ranar da na Mari Hajiyar Dubai , Hajiya Sara tafita daga harka ta , nikam daman haka nakeso nasaki jiki inayin duk aikin cikin gidan daza asakani , innatashi tafiya zantaho da Abinci me Uban yawa shizamuci nida Ummana mu k'oshi Abin mu , duk wata fargaba yanzu banida ita sosai , Burina yanzu bai wuce wata yayi abani kud'in aikina a gidan Hajiya sara ba nabiya kud'in Sch , dan tuni Jidda takoma Sch batare da tagaya min wanda yabiya mata ta koma ba , dan da dai nasan wani Mok'ocinsu ne yake biya mata , Amman nasan yadad'e baya gari yanzu bare yabiya mata , Tabbas na lura Jidda tafara sauyawa ba yadda nasan taba , yanzu ko gidan Hajiya Sara mukaje batayin aikin komai , muna zuwa ma nake Nemanta narasa , kuma inzan taho wani zubin sai tace nayi gaba ita bayanzu zata taho ba ,
Haka Nacigaba da zubawa Jidda ido nadaina shiga harkarta , Anabamu Kud'in aikin mu dubu Ashirin aka bani ita kuwa Jidda bansan nawa Aka bata ba, Nabiya kud'in Makaranta ta sannan Nasiyo mana kayan Abinci dayawa , na d'inka mana hijabai nida Umma ta iri d'aya , Sauran canjin daduka ragu na b'oye mana su saboda halin rayuwa , haka nacigaba da zuwa sch in nadawo naje gidan Alhaji Ghali aiki, Shawara mukayi da Umma akan d'aya d'akin dake cikin gidan mu musaka Haya , aikuwa muka samu wata mata da Mijinta ya rasu da 'Yar ta guda d'aya matashiya suka kama d'akin , Inna Zulai tanada mutunci sosai munajin dad'in Zama da ita , haka nake tafiya ta nabar Ummana hankali kwance , Yanzu burina kawai shine nafara buga Wak'a , dan naje wani studio. natambayi kud'in dazan biya sukace " Dubu goma zanbada dan haka na k'udurta araina akan Kud'in daza'abani nagaba to waya zansiya sannan nabugo wak'a ...
Jidda yanzu tayi wuyar gani kwata kwata nadaina ganinta ko agidan Alhaji Ghali , haka a Sch ma kwata kwata bata zuwa , cikin raina na k'udurta Yau zanje gidansu naga ko lafiya ,
Ina dawowa daga sch nacewa Raihan 'Yar gidan Inna Zulai tazo ta rakani gidan su Jidda , muna tafe muna hira har muka k'araso k'ofar gidan su Jidda , wata Mota nagani a k'ofar gidan wacce baka ganin na ciki amman shi yana ganinka , Can naga Anbud'e anfito Jidda ce tafito sanye cikin wasu d'amammun kaya Riga da siket , Hannunta d'auke da wata k'atuwar leda tana murmushi , Can d'aya b'angaren shima aka bud'e saiga Alhaji Ghali yafito yana murmushi , nidai mutuwar tsaye nayi ina kallon su , cikin Zuciyata ina cewa "Lallai Jidda kingama b'ata wayonki , Daman wannan Rayuwar ta koma yi shiyasa tayi wuyar gani, Tabbas wanda da Allah ya nuna min Abinda kika koma yi , Juyawa nayi ina cewa Raihan "taho mukoma gida kawai....
🙏🏻🙏🏻kuyi hak'uri yau banyi editing ba zakuga kurakurai dayawa 😔😔
*Comment* *Kawai* ✍🏻
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_😍🌹*MAWAK'IYA*
🎤🎤🎧🎤🎤
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
🅿️ 7.
Nabeela tunda tadawo gida tashige d'aki ta kwanta , tunanin canzawar da Jidda tayi tashiga , tabbas tasan ba lallai in Innar Jidda tasan halin datake ciki ba , amman dole zata shirya taje tasamu Innar tasanar mata halin da Jiddar take ciki , Muryar Umman ta taji tana yi mata magana " Nabeela wai lafiya kuwa najiki shuru tunda kika dawo daga gidan su Jiddar ? Nabeela tana daga kwance tace " Ummana wallahi nagaji sosai ne shiyasa na kwanta , to yakamata kifito kiyi sallah kici Abinci sai ki kwanta d'in , Nabeela tana fashin sallah amman bata gayawa Umman su ba kawai tace mata to...
Jidda taga Nabeela lokacin datazo k'ofar gidan su , amman ko ajikinta tashige gida abinta tana jin wani nishad'i , koda shigar ta tasamu Yaya Sa'ade da Innar su suna hira tayi musu sallama , amsawa sukayi suna mata sannu da zuwa , dukansu suna sane da irin Rayuwar da Jiddar ta sauya amman sunkasa yi mata magana , yanzu cikin gidan su babu abinda suka nema suka rasa komai Jidda ta ajiye musu shi , dakinta wanda ta ware yanzu ita kad'ai ta shiga , Kayan jikinta ta cire tayi d'aurin k'irji ta fad'a kan katifar ta , tunanin fitar su da Alhaji Ghali yau tashiga yi "Tabbas tana jin dad'in Abinda Alhaji Ghali yake yimata , wani murmushi tasaki tana furta "Tabbas duk yadda za'ayi saina mallaki Alhaji Ghali yazama mijina , yanzu abinda yaragemin samun kanshi zangama yi , waya ta d'auka tana danna number Alhajin , saida takusa katsewa sannan yad'aga yana fad'in " Babyna ya'akayi ne ? ko nadawo baki gaji da ganina ba , Jidda takashe murya tana fad'in "Alhajina nakaina inzamu kwana tare dakai mu yini tare kasan bazan gaji dakai ba , wata dariya Alhaji Ghali yashiga yi yana fad'in " karfa ki fasamin kai dayawa haka Babyna , ki shirya anjima saikizo kirakani wani guri daga Nan sai mukwana tare ko , Jidda tayi wani farr da ido tamkar tana gabansa tace "Angama My Alhajina , Nan suka shiga musayar kallomin batsa a tsakaninsu Jidda har wani tand'an baki takeyi......
Bayan kwana biyu..
Nabeela sosai ta maida hankalinta a kan karatu , gashi yanzu sunfara shirye shiryen zana Jarrabawar fita , yauma kamar kullum tana tasowa daga sch ta shirya ta wuce gidan Alhaji Ghali