SIHIRIN KAUNA COMPLET BOOK by Indo Ce.doc

Author :  Indo Ce Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 16

3K to 6K   out of 47.8K words

"dan Allah ku ?yaleshi da tambayoyin nan mana, sai kun sa shi ciwon kai? ko abinci baku bashi ba zaku isheshi da surutu, meye damuwar Yaye wadda ta wuce mu?? koda yaushe tunanin sa yana ?arewa ne a wajen tunanin abunda zeyi dan ya faranta mana, addu'ar mu yafi bu?ata fiye da komai dan Allah kuyi shiru"

Maida kallonta tayi gareshi tana cewa, "Yaye nidai a koda yaushe cikin gode maka nake, ka tsaya akaina kayi duk me yuwuwa dan neman lafiyata, kanayin komai dan farin ciki na Wan uwana, banida wani bayan kai, ina maka fatan Alkairi a rayuwarka, tareda fatan samun mata tagari me tausayinka kuma wadda zata iya zama da kai a duk halin da kake ciki"

?asa yayi da kai yana murmushi me tareda ?walla, da kyar ya iya cewa, "nagode Yayyi, cikin ransa kuwa tunaninsa shine, yanzu labarin ?addararsa ya gama canjawa, a daa tabbas kullu yaumin sune tunaninsa amma yanzu tunanin wadda bashi da tabbacin mutum ce ko wata halittar, ya gama mamaye ilahirin zuciya da ruhin sa baki Waya, tabbas yanzu ya tabbata baze tsira daga tafarkin wannan baiwar Allah ba rayuwar sa zata samu nakasu indai har be ?ara yin tozali da ita ba, baya tunanin rayuwarsa zata Wore a haka ba tareda ya haukace ya susuce ba, a yanzu ma ji yake kamar ya gama zaucewa saboda tunaninta"

Ayiya tace, "gaskiya kika faWa Yayyi Allah yayi muku albarka ya ?ara haWa kanku da ?aunar junanku, hakan kawai shine farin cikina, koda bana raye bana son ranar da zata zo ku rarrabu"

Ya-ya da takejin zubar hawayensa kamar zubar tafashashshen ruwa akanta, cikin sanyi da tsananin ?una rai tace, "Yaye dan Allah ka dena zubda hawaye, banajin daWin ganin Sacin ranka, inajin ba daWi sosai ina shiga ?unci idan ina ganin kukan ka dan Allah ka dena"

Share hawayen yayi kafin yace, "shikenan Ya-ya na dena"

Murmushin da yayi ne yasa nata murmushin suSutowa ba tareda ta shirya ba.

Baze iya hana damuwar sa bayyana ba kuma baze iya jurar ganin damuwar su ba dan haka ya tashi ya fice ya koma Wakinsa.





( Hello Fans!!! da nace ba lallai ku ga post ba amma in ta yuwu zanyi, to gashi nan ta Allah ta kasance)


Share da sharhi=?
?=?
?



*INDO CE
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 5=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE




Aikin da ya sabayi wato tunaninta shi yakeyi yanzun ma.
Ko baccin arziki baya iya yi duk juyin da yayi itace take faWo masa.

Kamar yadda ya saba yau ma da wurwuri ya fita misalin ?arfe goma da ?an mintuna na safiya ya ciko adai-daitar sa da fasinja tafiyar kawai yake badan yanayinta cikin nutsawa ba ya doshi wata madakatar ababen hawa inda ake bada hannu, kamar da wasa yaga kuWi ?an ashirin ashirin sababbi suna tashi suna gilmawa Almajirai masu bara a gurin sai ?o?arin Wauka sukeyi, da mamaki ya bisu da ido, sai daga baya ya fahimci a inda abun yake tashi cikin wata ba?ar mota nan yaga wasu sunyi cinkuss ana raba musu kuWin wasu kuma ana watsasu zuwa sararin Allah.

Wata daga cikin wanda ya Wakko tace ikon Allah ya akayi kuma kuWi suke tashi sama haka wannan wane irin rashin ilmi da rashin sanin ciwon kai ne??"

Yaye da abun ya gama kaishi ma?urar mamaki ko uffan be iya cewa ba, ya kutsa kai ganin sarari a gabansa, cikin sa'a kuwa yayi dai-dai da motar, fuskarta Wauke da murmushi take raba kuWin kallo Waya zakayi mata ka gane asalin farin ciki tana cikin shi harma da nishaWi,
Rassss gabansa ya yanke ya faWi zuciyar sa tafara bugawa dumm!!! dumm!!!! da sauri da sauri, mutuwar zaune yayi a gurin yana kallonta yayinda take gudanar da abunda yake gabanta hankali kwance, ya gama sakankancewa sai ji yayi wani yanayi masa masifa akan an bada hannu shi kuma ya?i tafiya, sai a lokacin ya lura motar tasu har tayi gaba,
Cikin hanzari ya mara musu baya, cikin sa'a kuwa sukayi kwana, shima kwanar yayi kwata kwata ya manta ma unguwar da zeje mi?ewa yakamata yayi ba kwana ba,
bashida burin da ya wuce bibiyar motar yaga inda tayi,
Ya gama nisa a tunaninsa ce-ce-ku-cen matan da ya Wakko ya dawo dashi dai-dai badan ranshi yaso ba, haka matan suka fiffi?e suna zuba masa rashin mutunci ba shiri ya nemi masaitar hanyarsa ya Wauka bayan ya haWa su da ha?uri, dan su a zatonsu rainin hankali da rashin mutunci ne yasa shi yin hakan.

Ba?in ciki kala kala sun haWe masa ga rashin damarsa ta bibiyarta da yayi ga rashin mutuncin su ga nutsuwarsa da asalin tunaninsa da ya rasa,
Ganin baze iya galudaya a titi ba yasa shi tafiya inda suke zama ya nemi guri ya zauna.

Abokinsa Isah yace, "Abokina naga kwanan nan kana cikin damuwa sosai wallahi amma ka ?i gayamin, kana kallon yadda ka ?ara ramewa har ba?i ka ?ara kai dama abu kamar gawayi"

Dariyar ?arfin hali yayi yace, "abokina ai duk ba?i na dai ban kai ka ba ai ni ba ba?i bane ba ma akanka"

Isah yayi dariya yana cewa, "ba dai zaka faWamin ba ko?? zurfin ciki fa yana haifar da matsala"

Murmusawa yayi kafin yace, "banajin akwai wata matsalar da zata sameni bayan wannan, na susuce na haukace Isah , tabbas nima nasani narasa tunani na na dena tunanin kowa sai ita yanzu bana mafarkin komai sai mafarkinta narasa me yake damuna na haukace ina wani Tunanin da bashida wata rana a gareni"

Cike da tausayawa Isah yace, "ni dama tin daga yanayin ka na gane kana cikin damuwa, Allah ya warware maka, to amma wacece?"

Shiru yayi na Wan wani lokaci kafin yace, " bansanta ba, rana Waya kawai na taSa ganinta yaune na biyu amma duk ta tafi da nutsuwa ta, ina tausayin kaina ina tausayin dangi na, ina jin tsoron su rasa ni kamar yadda suka rasa yaya na amma wata rana jinake kamar na bita inda take"

Jinjina kai Isah yayi yace, "lallai abun ya tsaurara amma karka damu komai yai tsanani yana tareda sau?i da yardar Allah karka wani damu insha Allah zaka ?ara ganinta amma banaso kake irin wannan maganganun ka dena, kayi tawakkali ka mi?a lamuranka ga Allah zeyi maka maganin duk wata damuwar ka, ka nutsu insha Allahu zamu nemo ta"

murmusawa kawai yayi dan kuwa bashida ta cewa.

Sai yamma ya tashi ya cigaba da aiki zuwa dare kuma ya tafi gida.

Ko zaman hirar da sukeyo da ?an uwansa yau beyi ba ya wuce Wakinsa yayi zaune.


sassafiya ce iska na Wan kaWawa a sannu a sannu babu ababen hawa sosai dan kuwa bama kowane ya tashi daga bacci ba, yana cikin tafiya kamar ba'a yaji anayi masa ?araurawa, (Horn) cikin sauri ya dawo hayyacinsa ya gangare ?asan titi dan kuwa kanshi akayo gadan gadan sai da suka wuce sannan direban motar wanda be wuce shekaru ashirin da Waya ba ya Wago masa hannu yana dariya ya Waga murya yace, "sai ka tawoooo!!!!"

Murmushi kawai Yaye yayi dan kuwa abun yaso bashi dariya babu abunda ya tuna sai ranar da ya Wakko su Minoji haka tasa shi yai ta wauta atiti,
haka ya bi motar da ido yana ganin yadda suke wauta suna yawo a titin daga hannun ?asa su koma na sama kamar tafiyar Maciji.

Haka kawai ya tsinci kansa da son zuwa garesu dan haka shima ya ?ara gudu shi kuma lokacin ya rage gudu, su uku ne a cikin motar da ?aninta sai ita, ?anin nata yana gidan baya ita kuma tana gaba sai direban wanda Indai ka kalle ta ka kalle shi zaka ka gane cewar yayanta ne,
duk da baya iya jin abunda take cewa amma yana ganin yadda take zuba surutu harda kwatantawa da hannu, sai tuntsira dariya da shewa sukeyi hankalinsu kwance.

zuwa lokacin komai ya gama sukurkucewa Yaye, kawai ya sauya akalar tafiyar tasa yafara binsu, cikin ransa kuwa yana mamakin yadda akayi yaro Wanye yayi ?warewa da mota haka har yake wasa da ita kamar wani Wan wasan tsere,
gefe kuwa jinjinawa kasada irin ta iyayensu yake dan kuwa bayajin ze iya siyarda ran ?a?ansa kamar haka,
Abun ma tambayar anan shine ?a?an waye????.
Wannan tunanin ne yayiwa Yaye ?awanya.

lura da binsu yake da tayi ne yasa ta kalli Yayan nata tace, "wancan fa binmu yake, ka nuna masa banbancin mota da agwagwa da buje dan Allah"

Dariya sukayi.

Kamar umarnin Wa da uwa faWarta ke da wuya ya yage motar da wani mugun gudu, kasancewar ba motoci da ababen hawa da yawa yasa kafin Yaye ya farga sunyi nisa, duk iya ?o?arinsa amma yakasa cinmusu sun Sace masa.



(Saura kuce ba yawa in dokewa mutum baki>?#?=??=??=??)



Shares da Sharhi kawai=??




*INDO CE.."*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 6=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE





Kamar ya Wora hannu aka ya zunduma ihu haka yakeji tsabar takaici da shiga ruWani.

da daddare yana shirin komawa gida zuciyarsa a cunkushe har wani Waci Waci yakejin yana turnu?o masa gashi duk yadda yaso dena tunane tunane abun ?ara ta'azzara yake, yanzun ma tunanin yake hakance tasa yake wani shashashan tu?i.

Ko da wasa be lura da rami a gabansa ba kawai tafiyar yake har saida ya ?ure masa gudu ?uttt cikin rashin sa'a da rashin sanin abunyi yafara diri diri ya sha burki ya tsaya cakkkk!!!! tsayawar da zeyi kuwa yaji karararaff!!!!! an doke shi ta baya.

Zuciyarsa tayi wata kyakkyawar bugawa a razane ya furta "Hasbunallahu'wani'imal'wakil"
cikin sauri ya gangare ?asa ya fito yana duba adai-daitar ai kuwa ta lotse kamar ba ita ba, ido ya zubawa motar zuciyarsa na tsalle cike da Sacin rai,
Lokacin har ?an adai-daita da mutane sun fara tsayawa.

Rai Sace yace, "wannan wane irin rashin adalci ne??"

Daidai lokacin me motar ya ?araso cikin zafin rai yafara sirfawa Yaye masifa,
Shima Yaayen da yake a sama yake sai ya biye masa suka fara ce-ce-kuce wasu daga cikin ?an adai-daita da yake ba'a rabasu da haWin kai tini sun fara shigarwa Wan uwansu, gurin yafara cakuWewa har suna shirin dakuwa da juna domin kuwa me motar daga gani irin ?an zafin kannan ne.

Kutsa kai tayi ta shiga tsakanin su, cikin tsabar buguwar da zuciyarta take ta nuna Yaaye da yatsa tana cewa, "kaii ka rufe min baki ko nasa ayi maka dukan mutuwa"

Jin muryar da zuciya da ruhinsa ke matu?ar bege yasa shi sakin maganar da yake yafara kallonsu su duka biyun.

Ita kuwa maida hankali tayi kan Wan uwanta da yake ta huci ta ri?e hannunsa kamar itace uwarsa cikin bada umarni tace, "wuce muje"

Fizge hannun sa yayi yana cewa, "Bazan tafi ba banda Wan iska ne yaya ze tsaya min a hanya kuma har shine zeyi maganar adalci shi jakin inane baya gani ne??? inda makaho ko dattijo ne da zanyi masa uzuri amma yana matashi kuma matashin ma ba yaro ba me hankali amma yana irin wannan da?i?ancin akan titi ko titin na ubanka ne????"

kallon Yaaye Minoji tayi ta kalli yayan nata ganin yadda yake hucin gaske tasan halin kayanta hakan yasa ta daki ?irjinsa tareda daka masa tsawa tana cewa, "ya isa hakaaa manaa!!! akan me zaka ?arar da ?arfinka a gurin wanda kafi ?arfinsa??? kasani ko makahon ne??? meye amfanin tsayawa rigima akan titi??? ka wuce muje gida idan ba haka ba wallahi ko me za'ayi bazan shiga motar ba sai dai kowa yayi tafiyarsa daban, ka wuce muje kawai ko kuma na bi me adai-daitar ya maidani gida da kansa idan yaso a kashemu idan mun koma"

sanin zata iya aikatawa yasa yayi sanyi, ?asa ?asa yayi da murya kafin yace, "Minoji kina ji kina ganin abunda yayi ai wannan ba abun a raga masa bane, meye a ?wa?walwarsa da yakasa gane me yakeyi ki bari na koya masa hankali dan Allah"

Kafin tayi magana Yaaye ya fashe da kuka domin kuwa yarasa abunyi iya cuta dai an cuceshi sai dai yanzu ya gane cewa anfi ?arfinsa, da ya Waura Wamarar gogawa da me motar ko Wan waye har sai yaga yayi yagaji domin kuwa bashida yadda zeyi ya gyara adai-daitar a son ransa a biyashi kuWin da zeje ya gyarata amma ganin Minoji yasa yaji ya karaya baze iya ba"

Mamakin kukan nasa ne yasa tafasa yiwa yayan nata magana ta buWe baki tana kallonsa kafin ta kalli Yayan nata cikin sanyi tace, "Boss kuka fa yakeyi meyesa kayi masa tsawa haka?? meyesa ka kasa ha?uri ka nutsu"

Muryar Yaaye ce ta katse ta, cikin muryar kuka yace dan Allah kuyi ha?uri bansani bane kwata kwata ban kula ba, kuma banida kuWin da zan gyara ta ne shiyasa nayi magana amma da nasan kune wallahi bazance komai ba, dan Allah kiyi ha?uri zan kiyaye, wallahi tunane tunanen rayuwata sune suka kaini amma ba da son raina ba"

Tsaki ta zabga tace sakarcin banza, To Allah ya kiyaye gaba amma kaida kake kan titi meye naka na tunanin abunda ze jawo maka ajalinka??? , kai a zamanin nan fa ba abunda yafi rai daWi dan haka ka kula da kanka, yanzu ta wuce amma da ace babu ni a motar iya yayye na ne to bazaka ji da daWi ba dan haka ka dena tunanin komai kayi rayuwarka sakkk, ka gane ko???"

Cikin sauri ya Waga mata kai yana cewa, " na yarda nayi miki al?awarin bazan ?ara tu?in banza ba da yardar Allah"

Murmusawa tayi tace, "ka kula"

Daga haka ta kama hannun yayanta suka koma mota, suka bar Yaaye da Allah ya kyauta da kunji kunji na mutane, harda masu cewa ya akai sun cuceshi kuma yake basu ha?uri kawai sai cewa yayi "bazaku gane bane">?#?

(Allah sarki Yaaye na Indo=?? dan Wallayi na gama faWawa=??)


har yafara jan motar da nufin tafiya muryarta ta katse shi cikin sanyi tace, "Boss anya kuwa?"

Zaratan idanunsa ya zuba mata cikin tsawa yace, "anya Uwar me??????"

Murmusawa tayi ta?ara da cewa, "anya kuwa munyi masa adalci?? kar mu zama Azzalumai mana saboda wata ?ar dama da Allah ya ara mana, muna da arzikin da lotsewar mota a gurin mu tamkar ado ne amma shi hakan agurin shi illa ce, be zama lallai ace shine mamallakin adai-daitar ba haka be zama lallai ace mamallakin ta me adalci da sau?in kai bane, be zama lallai yana da wadatar da ze iya gyara ta ba tareda ya shiga matsala ba, bamusan halinda yake ciki ba, ta yuwu ya karSi adai-daitar ne dan ya rufawa kansa asiri har ya temaki ?an uwansa, tabbas bamu kyauta masa ba"




Share da sharhi..


ba fa na ganin comment yadda yakamata=?J??p?>?-?=?
? na rantse zan dena=?D?




*INDO CE..*

[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: [17/05, 10:49 a.m.] INDO CE..: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 7=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE





shiru Boss yayi yana Wan nazari kafin ya kalleta cikin sanyi yace, "kuma fa hakane maganarki gaskiya ce, to yanzu ya zamuyi?? babu kuWi a jikina ko kinada su??"

Murmusawa tayi ba taredata kalleshi ba tace, "kaji wani zance kana namiji amma babu kuWi a jikin ka sai ka kalleni??"

Cikin sanyin jiki yace, "Be dace mu barshi hakanan ba Minoji ya zamuyi?? wallahi ganin ba wani nisa zamuyi ba yasa ko sisi ban fito dasu ba"

Shiru motar tayi na wani lokaci kafin tace, "a wace mota ma muke???"

yace, "Motar Abba ce"

Zumbur tayi tace, "zance ya ?are!!!!! banda abun ka motar Abban mu ai ba'a rabata da kuWi ka duba sai mu bashi ko ragewa ne yayi dan wallahi mun cuceshi Allah ma ya sani, bamu san wane irin hurumi gareshi ba"

jinjina kai yayi cikin jim daWin mafitar da suka samu yafara dube dube cikin sa'a kuwa duk inda ya buWa sai yaga kuWi danda nan suka haWa dubu ashirin suka fito, har zuwa lokacin Yaaye yana gurin dan kuwa yarasa kataSus sai juye juye yake a wajen mutane kuwa anata maida yadda akai ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????wasu suna cewa karya yarda wasu suna cewa gaskiya ya cuci kanshi, wasu ma cewa suke ya bisu duk inda sukai.

Cikin sanyi Boss ya ?arasa wajen ya mi?awa Yaaye kuWin tareda cewa, "kayi ha?uri dan Allah"

da kyar ya iya karSa dan kuwa baze iya cewa a'a ba bayan bu?atar kuWin da yake ya tuna haWuwarsu ta farko da Minoji ta gaya masa bata son tayi kyauta a sare mata guiwa yasan yanzu ma idan be karSa ba matsala ce zata biyo baya,
Cikin nauyin baki yace, "nagode Wan uwa"

Murmushi Boss yayi tareda Wan bubbugar kafaWarsa sannan yace, "ka kula"

Minoji wadda take gefe ta tsikare ta ri?e ?ugu ya kalla, cikin Wan Waga murya yadda zataji yace, "godiya nake madam"

kama hannun Boss tayi tana dariya tace, "wai Madam,, tawo mu tafi gida Boss"

Kamar zakara da kaza haka ya bita zaizai, suka shige mota, sai dai hakan sam be yiwa Yaaye daWi ba

2 / 16