SIHIRIN KAUNA COMPLET BOOK by Indo Ce.doc

Author :  Indo Ce Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   6 / 16

15K to 18K   out of 47.8K words

dara tareda cewa, "to da ace bana nan fa?"

tace, "Alhaji kayi shiru da wannan zancen tinda dai Allah ya rufa asiri kana nan Win ai da sau?i"

tin daga nesa yake mata murmushi har ya ?arasa kusa da ita sannan yace, "Yau Kuyanga Atika ce a gidan namu kenan?"

Kallon sa tayi ta kauda kai ba tareda tace komai ba,
ya ?ara da cewa, "ina kika baro Kuyanga ArkiWa?"

sai yanzu tayi murmushi cikin ?asaita tace, "Wacece da wannan sunan kuma? gaskiya ba sunana haka ba Minoji sunana"

Yace, "ato kinsan dai rikiWa kike wani lokacin sunan naki ma canjawa yake"

Tayi dariya tace, "jita dan Allah tazo tana yimin tsawa aka kuma nayi magana ta kama wata rawar jiki"

Tayi maganar tana hararar Anti Hadiza,
Ita dai bayansa ta koma daga nesa nesa tace, "ai nima tsawa kikai min kuma wallahi ba tsawa nai mata ba kawai tambayarta nake shine ita kuma ranta ya Saci"

Dariya tayi tace, "tinda kika ga nayi shiru kema kiyi mana to?"

Alhaji yace, "shikenan fa har ta wuce amma nima kinje kin firgita ni"

?ar dariya Anti Hadiza tayi ba tareda tayi magana ba, shi kuma Yaya Usman ya cigaba da janta da surutu har ta warware suka cigaba da fira.


Tin daga ranar wani azababben zazzaSi ya sako shi gaba har sai da ya dena fita kuma duk da hakan be sanarwa Ayiya da Yaa-ya Abunda yake faruwa ba gashi kullum rashin lafiyar tashi baza ace ba sau?i ba sai dai kawai ace an gode Allah.










*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 14=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE








tana zaune ta cire ?an kunnenta sai wasa take dasu a zahirance wasan take amma hankalinta baya jikinta duk tunaninta ma baya kusa babu abunda take tunani sai Yaaye, tanajin zafin abunda tayi masa sosai dan kuwa ba abunda ta saba yi bane sai dai ya zame mata wajibi ta nuna masa gaskiya dan gudun takurawa juna.

Boss yana tsaye akanta sai magana yake amma shiru har sai da yayi a tsawace sannan tayi firgigit ta zuba masa ido.

Zama Yayi sannan yace, "kin kyauta ai hakan da kikai shine ya burge ki har kika kasa ha?uri na dawo sannan ki sanar dani har da kirana ta waya to kyautar me aka baki??"

Girgiza kai tayi tace, "babu"

Yace, "zancen banza da wofi dan yace yana sonki shine ya zama abun sababi abun tijara kuma kice kin burge?"

Sassautawa yayi cikin sanyi yace, " Minoji a wancan lokacin kece kika kwantar min da kai don ganin kin ?waci ha??in bawan Allahn nan kuma kin temakeshi, to a wannan karon nine nake ladabi tareda ro?o gareki kuma da sa ran samun abunda nake muradi Minoji ki jiSanci lamarin bawan Allahn nan ki temake shi nasan zaki iya, duk wanda ya temaki wani to fa Allah ze temake shi maganar gaskiya banajin ba son gaskiya yake miki ba, idan kika ha?ura da komai kika sadaukar da farin cikin ki domin samuwar nasa da dangin sa In Allah ya yarda Allah ze ninka miki ninki ninkin farin cikin da kika bashi, ki temaka Minoji"

Shiru tayi tana tunani, kalaman sa sun ratsata sosai, ita kanta tana jin hakan kuma tana son hakan sai dai gwaramar rayuwarta ba lallai ya iya ba"

Kamar Boss yasan tunanin da take yace, "karkiyi duba da yadda yanayinki yake, indai kace Allah to insha Allah kafi ?arfin komai Allah ze kawo muku mafitar da kowannen ku ze fita ha??in kowa, kinada juriya nasan zaki jure wata rana ko ba daWi wata rana zakiji daWin"

Jinjina kai tayi tace, "tinda na haWu dashi ban taSa jin ina sonshi ba amma naji tausayinsa sosai zan ajiye hakan a gefe indai har da gaske yake yana sona to yana bu?atar temako na indai ya amince dani nima na yarda dashi koda bana son shi"

Boss yace, "naji daWin hakan ?anwata"
Murmushi kawai tayi ba tareda ta ?ara cewa komai ba.

yau ma haka ta kwana cikin tararradin ya ya kwana ya yatashi duk bata sani ba sai dai tayi mafarkin bashida lafiya dan haka ta tashi a hargitse tin safe take neman lambarsa amma bata shiga hakan yasa hankalinta ya?ara tashi.

Da yamma ta shirya tsaf kai tsaye inda tasan suna zama ta nufa da sa ran zata sameshi,
Isa Kawai ta iya ganewa a gurin gashi da alamun Yaaye baya nan,
Isa yana ganinta ya taso yana fara'a yace, "Hajjaju makkatu"

A Wan yatsine ta amsa masa da "ya aiki ya ?o?ari??"

Yace, "Alhamdulillah"

Tace, "Yaaye fa??"

Yace, "Hajjaju tinda kikace bakyayi yafara rashin lafiya wallahi ko fita aiki bayayi abun yayi musu yawa abun tausayawa"

Shiru tayi tana Wan nazari kafin tace, "zaka raka ni gidan su??"

Yace, "?warai Hajjaju ai zan iya ajiye komai na raka ki dan abotar tsakanina da Yaaye"

waya ta Wauka ta turawa BOSS kira yana Wauka tace, "Boss kuWi nake bu?ata" yace, "me zakiyi dasu?"
Tace, "na tafi duba Yaaye ne kana ganin zanje hannu rabbana ne??"

Yace, "aa shikenan dakwai Pos ne a kusa?"

Tace, "eh amma dai kawai zan karSi kuWin rance idan ka dawo zaka zo ka kawo masa"

Yace, "idan be amince ba fa? dan ?uruciya kawai sai mutum ya Wauki kuWi ya baki?"

Tace, "wayyoh abokin Yaaye ne fa"

Yace, "shikenan kice muna gaishe su"

bata amsa ba ta kashe kiran tareda maida kallonta ga Isa tace, "zaka iya temaka min da aron kuWi idan anjima a dawo maka dasu??"

Yace, "sosai ma zan iya mana"

?an murmushi tayi tareda gyaWa kai ba tareda tayi magana ba, sai da ya Wakko mata kuWin tayi siye siye sannan suka kama hanya.

A ?ofar gidan suka tsaya Isa ya aika yaro da cewar ayi Sallama da Yaaye, yaron ya dawo yace, "sunce bashi da lafiya amma ga yayarsa nan zata le?o"

Kafin suyi magana YaaYa ta fito tana zirara ido dan ganin suwaye masu nemansa dan kuwa ance musu mace da namiji ne, idonta ne ya sauka kan Minoji haka kawai taji gabanta ya yanke ya faWi har takasa ce musu ?ala, sai da Minoji tace, "idan na fahimta kece YaaYa ko??"

ta gyaWa kai har lokacin takasa magana, Minoji tace, "Yaaye yana ciki??"

GyaWa kai tayi alamar "eh" sannan tace, "amma ban ganeki ba daga ina??"

Tace, "amma idan baki sanni ba ai kinsan Isa danshi abokinsa ne, kije ki faWa masa Minoji ce shi yasanni"

YaaYa tace, "to ku tsaya nazo"

Komawa tayi ciki ta sanar dashi ga mamakin ta sai taga yanata farin ciki da tashi zeyi ma ya fita sai da Ayiya ta hanashi sannan ya koma ya zauna.

Sa?ol YaaYa ta dawo tace, "yace ku shigo"

Gaba tayi sannan isa ya bita da abunda ta sisiya, da sallama ta shiga amma aka rasa me amsawa sai shi kaWai itama dan haka ta nufi kusa dashi ta dur?usa, a fizge ta gaida Ayiya itama ta amsa a ciki ciki.

Kallon Yayyi tayi taganta tayi lakur a gefe kanta a ?asa Wan murmusawa kawai tayi sannan ta maida kallonta ga Yaaye, cikin sanyi tace, "ya jikinka?"

Yace, "naji sau?i sosai"

Tace, "au haka ne? yanzu ne ko anjima da kaji sau?in??"

Yayi murmushi gami da sunkuyar da kai a hankali yace, "yanzu amma Minoji ya akai kika san banida lafiya har kika zo dubani??"

Tace, "ba da shirin dubiya nazo ba sai da nazo gurin Isa sai yake sanar min bakada lafiya dama na fito ne da zummar zuwa wajenka saboda ina son ganinka, kaje asibiti kuwa??"

Yace, "naga likita dai sai dai har yanzu ban warke ba inajin ma ban taSa samun sau?in da na samu yanzu ba"

Ta murmusa sannan tace, "kana nufin dai daga ni ne sau?in??"

Yace, "gaskiya ina tunanin hakan"

Tace, "kaga kenan inada hujjar kasancewa tareda kai har tsawon rayuwata idan har ka amince"

Cike da mamaki yace, "da gaske kuma?? sai naji abun kamar ba'a fa"

GyaWa kai tayi cike da son gazgata masa tace, "?warai nayi tunani kuma na yanke wannan hukuncin kuma ina fatan kaima yayi maka, bazanji daWi ba indai har bakaso abunda naso ba"


Kasa cewa komai yayi saboda farin ciki sai dai murmushi kawai.

Kallonsa tayi ta kauda kai sannan tace, "kunya kakeji wai? ai sun bamu guri sauran Yayyi kawai ko ba itace Yayyin ba?"

Yace, "itace, bansan tayaya zan iya gode miki ko kuma na nuna farin cikina bane shiyasa nayi shiru, amma naji daWi nayi farin ciki nayi murna kuma zan cigaba da farin ciki indai kina taredani"

Tace, "ka ci abinci dai ko?"

Ya gyaWa kai alamar "e" tace, "yauwa haka ake so" sauran kuWin da suka rage a jikinta ta cira ta bashi,
tace, "Allah ya baka lafiya da zarar kaji sau?i to ina nemanka a kowane lokaci ne"









*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 15=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE









cike farin ciki ya amsa da, "to insha Allah"

Jinjina kai tayi kafin tace, "ita Yayyi bata magana ne?"

sai a lokacin ya lura da tinda Minoji ta shigo ko motsin kirki be ga tayi ba, duk yadda kuwa take Woki da son ganin Minoji kuma yau gata har gidansu amma be ga wannan Wokin ba anya lafiya take kuwa???"

Cike da mamaki yace, "Yayyi baku gaisa da Antin ba"

Sai lokacin ta Wago ta kalleshi ta buWi baki zatayi magana Minoji tayi saurin dakatar da ita da cewa, "kinada damar yin magana mana"

a ladabce tace, "barka da wannan lokaci"

Fuskarta Wauke da murmushi ta amsa a ?asaice ta hanyar jinjina mata kai.

Shi kam Yaaye yau abun mamaki da baya ?arewa a duniya yau shi yake gani ya kasa gane meke damun Yayyi da ta zama daidai duk da irin rawar kanta.

mi?ewa Minoji tayi tareda nufar hanyar fita tana faWin, "na barku lafiya Allah ya ?ara sau?i"

Bin bayanta yayi yana cewa, "amin nagode Allah ya saka da alkairi"

Tace, "ba komai fa ina fatan dai ba wata matsala"

Yayi saurin cewa, "eh babu"

Tace, "to shikenan"

Yaaye jiyake kamar karsu rabu sai dai ya zame musu dole har yanzu ma be san a yaya yake da ita ba shin ta amince dashi ne ko kuwa? bare ya yankewa kansa hukunci.
Haka ya koma cikin gida cike da kewarta,
yana yin sallama Ayiya tin kafin ta amsa ta tari numfashinsa da cewa, "Ina ka sami wannan yarinyar da batada cikakkiyar Wabi'a??"&

da mamaki yace, "Ayiya meke faruwa?"

YaaYa tayi saurin tarar zancen ta hanyar faWin, "kenan baka gani ba? kodan idonka ya riga ya rufe?"

Yace, "ba haka bane YaaYa ban fahimci zancen bane"

Ayiya tace, "ya za'ayi ka fahimta dama? ni yanzu kawai so nake naji yaya kake da ita? baka ga irin gaisuwar da tayi min ba a ?as?ance?? ina ruwanka da ?a?an masu kuWi muna rayuwarmu cikin rufin asiri ka jawo mana tozarci da cin mutunci".

Kujera ya jawo ya zauna sannan yace, "ina ga baku fahimce ta bane amma tana da mutunci sosai tana yawan temako na kuma ina gaya muku sai dai in kun manta ne, nasan bazata tozarta mu ba"

YaaYa tace, "to Allah yasa amma ni ina tsoron hulWa da irinsu kana ganin yadda take tsuke baki tana yatsine fuska kamar taga najasa ?yamar mu ma take fa amma a hakan kake baka ganin laifinta ina amfanin wanda ze temake ka kuma yana ?yamarka?"

Girgixa kai yayi tareda lumshe idonsa ya sauke numfashi zuwa yanzu damuwa tafara Warsuwa a cikin zuciyarsa ya lura kai tsaye akwai rashin jito a tsakanin danginsa da kuma wadda yake ?auna, cikin damuwa yace, "YaaYa!! bafa haka bane a haka yanayinta yake inagan ma Rana ce tasa take yatsine fuska"

Murmushin takaici Ayiya tayi kafin tace, "ashsha: aifa sai addu'a Yaaye bansan kanada gardama ba sai yau da ?afar yarinyar nan ta taka tsakar gidan mu, to kodai inuwa ce ta sa takeyin hakan?? amma yanzu ai rana ta karya bare ko a fake da ita kuma dan rana ma ni banga mutum Win da yakeyin haka dan Rana ba sai dai wani abun, amma wannan ?a dai ?yamar ka take idan baka sani ba"

YaaYa tace, "washhh Allah na ni tinda muka haWa ido sau Waya ma naji kaina ya sara har yanzu ciwo yake min Allah yasa dai ina lafiya ba kamani tai ba dan wallahi idonta ba kyau"

Dariya ma ta bawa Yaaye dan haka ya dara sannan ya mi?e ya nufi Wakinsa yana cewa, "ni kuma a hakan kyau suke min, ita dama ai ba'a iya haWa ido da ita "

Ba YaaYa kaWai ba Ayiya ma sakin baki tayi ta raka bayansa da ido har ya Sace musu sannan Ayiya ta sauke gwauron nishi.

YaaYa kuwa Ba?in ciki da zafin kishi ya hanata cewa komai sai juyawa da tayi ta faWa Wakinta kamar me shirin dukan iska,
Ayiya tace, "YaaYa kina dai lafiya ko??, kai jama'a ? wannan rayuwa kai talaka ba basarake ba kana rayuwa cikin rufin asirinka kaje ka nemawa kanka tozarci muna cikin farin ciki bamuda Sacin rai a yau amma zuwan yarinyar nan ya sauya labarin, to Allah ya tsayar iya haka "

Minoji.
Tana komawa ta zame mayafin ta jefar sannan ta zauna tareda dafe kai, ta Wan jima tana nazari kafin ta kalli Mus'ab tace, "rayuwa a irin wannan yanayin zeyi min wahala Mus'ab amma banida zaSin da ya wuce ha?ura da duk halinda na tsinci kaina saboda ina son rayuwa tareda shi"

Da mamaki Mus'ab yace, "waye?"

Da sauri ta kalleshi sama da ?asa sannan tace, "ashe fa kai bakama san shi ba to wallahi Yaaye sunan sa kamaji da kyau kuma ka ri?e shi zan aura"

Cikin zaro ido yace, "Aure Ya Mi??"

Tace, "fess kuwa"
Jinjina kai yayi yace, "lallai ne to Allah yasa alkairi amma yaushe kika fara soyayya? kuma ina kika bar Yaya Annur"


Wata muguwar harara ta zuba masa kafin tayi Wan ?aramin tsaki tace, "ni nace ya SO ni?? lokacin ra yafara bansani ba haka kuma lokacin da ze karkaWe tabarmarsa bansani ba, nidai Yaaye zan aura kuma shima ba sonshi nake ba"

Mus'ab yace, "Gimbiya??"

Girgiza masa kai tayi tai wani farrr da ido tareda cewa, "Minoji nake!!!"

Yace, "tofa yau ranar tazo da abun al'ajabi da yawa to bakyason shi meyesa zaki aureshi"

marai-rai-cewa tayi kamar zatai kuka Tace, "tausayinsa nakeji har cikin ruhi da zuciyata sai naji banida burin da ya wuce faranta masa a rayuwa, zan kasance tareda shi acikin irin rayuwar da yake bazan gujeshi ba"

Rausayar da kai Mus'ab yayi dan kuwa yasan tinda har ranta ya biya me dakatar da ita sai Allah bazata gane abunda za'a ganar da ita ba"


Yayyi ce tayi sallama a Wakin Yaaye tareda dire masa tuwonsa sannan ta zauna a gefensa.
Kafin tayi magana ya rigata da cewa, "Yayyi kinata Wokin ganin Ya Minoji ya akai yau da tazo naga bakiyi murna ba ko magana fa baki mata ba"

Ckin tsananin mamaki tace, "Yaaye da gaske?? wai tazo gidan nan?"

Baki sake ya kalleta kafin yace, "aa tsaya kina nufin bakisan tazo ba wai wasa nake dake??"

Tace, "wallahi Yaaye Allah Waya bansan tazo ba"

Ba ?aramin mamaki ne ya kamashi ba sai dai duk iya nazari da tunaninsa ya kasa gane inda abun ya dosa.
Yayyi kuwa tayi tsuru tsuru dan kuwa abun tsoro ya bata, tasan dai Yaaye ba mutum ne da ze faWi ?arya dan ayi jayayya ba kuma ita a iya saninta bataga lokacin da akai ba?i a gidansu ba"

Da ya lura da gasken gaske bata sani Win ba sai ya canja akalar labarin zuwa wani.


washegari ya tashi jiki da sau?i sosai dan haka yayi shirin fita aiki, daidai lokacin da ya fuskanci yanayin yafi mata daWi ya nufi gidansu dan yana gudun duk abunda ze zamo mata Sacin rai a irin wannan yanayin kuwa yasan batada wani ruWani saboda rana ta karya.

Yana sanar da ita yazo ta fito, har cikin harabar gidan ta shigar dashi ta bashi masauki me kyau sannan taja kujera ta zauna ta harWe ?afa Waya kan Waya tana Wan karkaWa ta cikin nutsuwa gami da shauki, sai murmushi take ta?i cewa komai.

?uru yayi yace, "barka da wannan lokaci"

Tace, "barka dai ya jiki??"

Yace, "Alhamdulillah na samu lafiya sosai yau har na fita aiki"


Ta faWaWa murmushinta gami da cewa, "yayi kyau sosai, dama abunda yasa na nemeka dan gazgata abunda ka faWamin ne a ranar, shin da gaske ne kana sona??"

Duk da tambayar tayi masa kwatsam da yawa amma sanin gaskiyarsa ce yasa beji Warrr ba ya gyaWa kai kafin yace, "hakane bakiyi kalar mutanen da za'a yiwa ?arya ko a yaudare su ba, ban taSa soyayya ba ban kuma san yadda akeyinta ba rana Waya kawai da na ganki sai naji babu macen da na taSa jinta har raina sai ke, a ranar na kwana da tunanin ki na tashi dashi daga lokacin ban ?ara samun

6 / 16