SIHIRIN KAUNA COMPLET BOOK by Indo Ce.doc

Author :  Indo Ce Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 16

24K to 27K   out of 47.8K words

yanke hukunci ni na amince da auren nan dan haka ki shirya wata Waya ne ya rage za'a kawo miki ita gidannan"


Kamar ta si?e dan ba?in ciki da takaici sai dai bazata iya jayayya da Alhaji ?ahiru ba dan haka ta sallamar tace, "Allah ya sanya alkairi"

Yace, "yauwa baya ga haka na ranta masa nera Dubu talatin na biya dukiyar aure za'a biyani ko kuma ku bani ?ar ku macen taje tayi aikatau a gidana sai a dinga biyanta har ta tara abunda ya kai ha??i na sai a biyani, sannan ya zama wajibi ku gyarawa yarinya inda zata zauna dan kuwa wannan ?a ?ar manya ce idan kukaji irin dukiyar da ubanta ya tara zakuyi mamaki dan dai shi ba me son nuna kai bane rayuwa ma bata saba irin taku ba dan haka ku san yadda zakuyi da ita, kuma kowace irin matsalace ta taso babu hannu na a ciki na gaya masa wannan sharaWin kuma ya karSa na dai gaya muku, ko me kikaji be miki ba to ba daga ni bane daga Wanki ne dama ance Wan kuka me jawa uwa jifa to inaga ya ja miki"

Ayiya ta Jinjina kai tace, "ba komai Allahji Allah yasan da zaman mu kuma yasan halin da muke ciki ze temake mu cikin izzar sa"

Alhaji yayi dariya yace, " To kunji dai Allah ya temaka"


Ta amsa da "amin"

Yace, "zan wuce ki gaida yaran"

Ko amsa masa batayi ba tai cikin gida shima yayi hanyarsa.

ta Yakice hijab Win tayi wurgi dashi ta zauna WaSas tana maida numfashi.

YaaYa tace, "menene wai??"

Da kyar Ayiya tace, "an kai dukiyar auren Yaaye lokaci wata Waya"

Yuuuuuu sharaf Yaaya ta zube a wajen a sumei.

Hankali tashe Ayiya da Yayyi suka fara jijjiga ta suna kiran sunan ta amma shiru, Ayiya tace, "Webo min ruwa Yayyi"


Da sauri ta Webo ruwan ta kawo Ayiya ta yayyafa mata, taja dogon numfashi sannan ta fashe da kuka tana cewa, "meyesa Yaaye ze min haka??



???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?








*INDO CE..*


*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 19=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE





(NA DAWO=??>??





haka YaaYa da Ayiya sukai ta mai da yadda akai suna tsaka da zancen ma?ociyar su ta shigo itama ta zauna suka cigaba da taWin tare.

Minoji kuwa sai da ta ci kuka me isarta sannan tayi shiru. har tsawon wunin ya?are babu abunda ya fito da ita tsakar gida sai Alwala ko abinci ta ?i ci, zuwa dare kuwa ta ida galabaita jikinta yayi wani irin sanyi ?alau, tana kwance idonta a buWe ko ?iftawa batayi sosai sai Wai-Wai ta zubawa guri Waya ido da alama ta lula wata duniyar.
sai da Yaaye ya gaji da sallama ya?araso kanta cikin razani yana tambayar lafiyarta sannan tasan da isowarsa.
ko kallonsa batai ba ta bashi amsa da cewa " ?alau"

Girgiza kai yayi yace, "aa ba lafiya ba Minoji"

Ya?arasa maganar tareda kunna fitilar argwagwar wayarsa ya haskata, da kallo Waya ya gane tana matu?ar jinjiki dan haka hankalinsa yayi ?ololuwa wajen tashi. zama yayi a gefenta cikin sigar rarrashi yace, "kiyi ha?uri ki gaya min abunda yafaru laifi akai miki ko?? "

Girgiza kai tayi alamar "aa"
Yace, "babu amfanin ki Soye min abunda ya shafe ki sanin hakan ha??i na ne kiyi ha?uri"

A Wan tsawace tace, "nifa bana son maganar ka"

Jinjina kai yayi gami da cewa, "na dena, sannu ki tashi zaune to sai na yarda ba komai"

Hawaye ne suka gangaro gefen fuskarta cikin murya irin ta me shirin fashewa da kuka tace, "bazan iya tashi ba jikina ba ?wari"

Dafe goshi yayi tareda furzar da iska a ransa yana tunani da nazarin abunda yake damunta kuma ta?i gaya masa, janyota yayi jikinsa ya rungume ta tsam yana kallon fuskarta cike da tsantsar ?auna ?ura mata ido yayi yana ?ara godewa Allah da ya mallaka masa ?aunarsa yau gashi rungume da ita kamar a mafarki wata sabuwar so da ?aunarta ne ke ?ara ratsa shi har cikin rai.

Sallamar yaron da yaji ne a tsakar gida ya katse masa tunanin ya Wan shafa kanta gami da cewa, "kimin afuwa matata ina zuwa"

murmushi tayi gami da gyaWa masa kai, kwantar da ita yayi kan filo sannan ya nufi tsakar gidan, yaron yace, "Yaaye wai kazo inji wani a mota yazo Yace sunansa Boss"

"Boss??" Yaaye ya mai-maita sunan cikin sigar tambaya, tunanin inda yasan sunan yake ba wuya kuwa ya faWo masa dan haka ya fita kansa tsaye, bayan sun gaggaisa Boss yace, "ina Minoji kuwa nazo ganinta ne"

cikin sanyi Yaaye yace, "tace maka bata da lafiya ko??"

?an kauda kai Boss dan kuwa yasan ba lallai idan a hayyacinta ta kirashi tana masa kuka da ?orafin tagaji da zaman gidan ba, cikin son kawar da zancen yace, "aa, hakane?? kenan bata da lafiya meyeke damunta?"

Yaaye yayi ?asa da kai sannan yace, "dawowa ta kenan na tarar da ita kamar batajin daWi amma fa tace ?alau take kuma babu alamun hakan na tambaye ta ma tace batason magana ta"

Boss yayi ?ar dariya yace, "sai ha?uri fa dan bata da tabbas yanzu zakaga tana dariya yanzu zata koma kuka, dan Allah idan ba damuwa ina son ganinta"

Yaaye yace, "ai lamarin ?uruciya ne dama ba komai muje cikin"

Gaba Yaaye yayi Boss yana mara masa baya, bayan ya rakashi ya koma Wakin Ayiya .

Da tayi banza dashi sai kuma daga baya ta tashi ta koma kusa dashi ta zauna a gadarance tace, "bana son zaman gidan nan takura tayi yawa babu iska me daWi babu isashshen ruwa babu rawan sha ba wani abinci me kyau, yanzu dan Allah ace nice nake irin wannan rayuwar??"

cikin mamaki Boss yace, "Yami?? kin rasa tunanin ki ne ina alwashin da kika sha na zama da Umar kenan kina son rushe wannan al?awarin??"

Murmushi tayi kafin ta fashe da kuka ta kwanta kan kafaWarsa gami da rungume hannunsa kam cikin kuka wurjanjan ta cigaba da cewa, "basa sona mutanen gidan nan ko Wazu sai da suka sani shara a cikin rana sun tsaneni kuma mayya suke ce min nikuma ba mayya bace wallahi ni bazan iya zalumtar su ba, gaskya bazan iya zama tareda su ba Boss ka temake ni dan Allah idan ba haka ba mutuwa zanyi Ka gayawa Abbana"


shiru yayi yana nazarin kafin yayi magana cikin tausayawa yace, "karki damu ?anwata ta kaina ki dena kukan zan gayawa Abba zance ya baki gida sai ku zauna ke da mijin ki"

Cikin sauri ta share hawayen gami da washe baki tace, "da gaske??"

yace, "zan miki wasa ne?"

Tace, "yauwa shiyasa nake sonka to yanzu ka tashi ka tafi"

yace, "to sakeni dama ba zama ne ya kawo ni ba ai kece ma kika nemo ni"

Zamewa tayi ta kwanta saman gado tayi mi?a har sai da wasu gaSoSin na jikinta sukai ?ar ?ara ?assss.

Hanyar fita yayi tareda cewa, "Sai Allah ya kaimu "

cikin kuka ta dakatar dashi da cewa, "aa Boss aa"

juyowa yayi yana kallonta cikin mamaki kafin yace, "meye faru kuma?? kukan nan kuma fa kamar tashin hankali?"

Cikin shashsheka tace, "kafi kowa sanin yadda nake son Umar meyesa zaka yarda da abunda na faWa akansa?, nifa nace zan rayu tareda shi a cikin irin rayuwar da yakeyi, yana da dangi kuma basu da wani jigon da ya wuce shi meyesa zaka so na rabashi da ?an uwanshi? bazan so hakan ba ina son abunda yake so kuma zan juri duk wata wahala akansa bazan gujeshi ba kuma zan zauna tareda danginsa, Boss ka temake ni karka faWawa Abba komai dan Allah"

Jinjina kai yayi sannan yace, "ke fa kika kirani kika sanar dani har ma kikace in zo kuma yanzu kika gama haWa ni da Allah akan na rabaki da gidan nan, kai nawa gareki ne yau???"


Cikin kuka tace, "wallahi ba ni bace duk ba nice nai hakan ba"

Yace, "to wacece?? kina nufin duk ba kece kika bani labarin ba?? an saki shara da rana sannan bakida ruwan sha anyi mene anyi mene duk ba ke bace?"

Tace, "wallahi Mariama ce ni wallahi ina son mijina da shi kaWai zan zauna kuma bazan cutar dashi na rabashi da dangin sa ba"

Tsaki ya zu?a dan kuwa hakan ba abun mamaki bane cikin nuna Sacin rai yace, "to naji amma karki ?ara yimin irin haka duk dangin ku ma ki sanar musu bana son rashin mutunci"

Da sauri tace, "nagode dan Allah ka kawo min ruwan gora da yawa na gaji da Wora masa nauyi"

Boss ya jinjina kai sannan yace, "shikenan?"

Tace, "eh kace ina gaida Ummi da Abba"

yace, "zasuji amma fa indai akwai wata matsala ki sanar dani"

girgiza kai tayi tace, "aa babu komai"

Gaba kawai yayi tareda cewa, " na tafi"

Share ?wallar tayi ta murguWa baki a zahiri tace, "nifa bana son haka tinda ni na zaSa abarni da abu na"

Bayan wani lokaci Yaaye ya dawo ya shigo mata da ruwan da duk abubuwan da Boss yasan zata bu?ata ya siya ya aiko mata dashi.
Tayi murna sosai dandanan ta dawo garas sai kuma surutu ta sako Yaaye gaba dashi kamar ba itace tace yai mata shiru ba, shi kuwa biye mata kawai yakeyi duk da wani labarin baya fahimtar inda ya dosa.


tana tsaye a gaban mudubi tana kallon fuskarta sai murmushi take wanda ita kaWai tasan ma'anar sa sai Allah,
Bataji motsin Yaaye ba har sai da yazo kanta sannan taji yace, "yau kuma?? kina son mudubin nan amma kullum yana rufe da shawul idan nace zan buWe ace ba haka ba, ashe ana buWe shi bansani ba"

Cikin hanzari ta zame ta tsugunna a ?asa zuciyarta tana wani irin tsalle saboda razanar da tayi gefe guda kuwa addu'a kawai take Allah yasa be ga fuskarta a cikin mudubin ba.

Cikin mamaki yace, "meye faru kuma? Bakyaso na ga kyawun ki a madubin ne?"

Ya Wan murmusa sannan yace, "shikenan bari ma na rufe shi tinda abun sirri ne"

har ya rufe ya koma ya zauna takasa Wagowa dan har ga Allah tayi matu?aar razana.
Dur?usawa yayi dai-dai ita cikin tattausar murya yace, "tashi mana nafa rufeshi nayi miki shigar bazata har na tsorata ki kiyi ha?uri.."

Katse shi tayi da cewa, "ka cikawa Yarinya Al?awarin ta kuwa?"

Ya murmusa kafin yace, "eh da ke zata fara nunawa ma na hanata zuwa"

Mi?ewa tayi ta zauna a bakin gado sannan tace, "zatayi farin ciki sosai, tana son motar yara amma dai me kyau ce ko?"

Yace, "ke dai ba lallai tayi kyau a gurin ki ba dan nasan kinfi sar?a rikici ita kuwa murna take"

?an murguWa baki tayi tace, "naji kaima ai a rikicen kake"











*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 18=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE







sai bayan wani lokaci kuma tayi tsitt da alamu bacci ya Wauketa.
Yaaye kam mamakin lamarin nata ya hanashi rintsawa sai bayan ta daWe da yin baccin sannan nashi yazo.

Washegari
Tin sassafe Yayyi ta tashi ta Wora musu abin kari kamar yadda Yaaye yace tayi, har ta kammala tazo ta ajiye Minoji bata tashi ba, shi kuwa Yaaye yana zauna sai aikin kallonta yake gani yayi ta?ara wani kyau jikinta yayi suSul har ?yalli da silSi take ze iya cewa tin daga randa ya haWu da ita har yau be taSa ganin kyawunta irin na yau ba.

A hankali ta buWe idanunta kaWan ta ?arewa Wakin kallo kafin ta tashi a firgice, Yaaye ne ya katse mata hanzari da cewa, "meye faru?"

?an kallonsa tayi ta kauda kai sannan tace, "babu komai naji tsoro ne sosai dan na manta a inda nake kuma naga canji"

Ya saki murmushi gami da cewa, "ai ba ba?on guri bane tinda Wakin ki ne"

Murmushi ta Wanyi kafin tace, "a ina akeyin wanka?"

Yace, "na haWa miki Ruwa ke kaWai yake jira",
.

ta murmusa sannan ta tashi.
tana fitowa ta gama kintsawa ya shigo Wakin tareda sallama, amsawa tayi ba tareda ta kalleshi ba tace, "ka rakani na gaida Ayiya ko bacci take?"

fuskarsa Wauke da murmushi yace, "aa ta tashi"

tashi tayi tana cewa, "to muje ko?"
Gaba yayi tana biye dashi har suka isa Wakin Ayiya koda ta gaishe ta ba laifi ta amsa ba yabo ba fallasa daga haka Minoji ta tashi ta fice daga Wakin ta koma nata.

Ayiya ta kalli Yaaye tace, "hmm bakasan yarinya ba bakasan irinta ba kai dai kawai kaje ka aureta anason haWa ala?a da iri me kyau yayin auratayya amma kai kaje ka Wakko wata yarinya me zubin macijai"

Sosai maganar Ayiya ta daki zuciyarsa sai dai bashida bakin cewa komai.
Yayyi kam tana zaune a gefe tayi ?asa da kai tayi shiru.

Cikin sanyi ya koma Wakin ya Sameta a tsaye hannayenta a harWe a ?irjinta sai murmushi take ita kaWai.
?o?arin murmusawa yayi shima sannan yace, "a tsaye haka? ki zauna karki gaji"

Tace, "nagode da kulawa, kawai a wani lokacin tsayuwa tana matu?ar yimin daWi shine yasa"

Yace, "to amma ki zauna kiyi karin kumallo ko?"

Zama tayi sannan ya haWa mata shayi ne da buredi sai soyayyen ?wai, sai da ya haWa mata shayin da madara sannan ya mi?a mata.
har zata sha sai ta fasa tace, "kaifa?? maza kaima kaci naka"

amsawa yayi da "to" sannan ya shiga haWa nashin.
Tanayin kurSa ta Waya tayi ta biyu ta ajiye kofin ta rintse ido da ?arfin gaske tsigar jikinta tafara tashi tsaye.

Cikin firgici gami da mamaki yace, "meke faruwa Minoji?"

Girgiza kai tayi alamar "aa" ta tashi zata haye kan gado tafara jin jiri yana hajijiya da ita, da sauri ya ri?ota tareda yimata masauki a jikinsa. cikin wata disashshiya murya tace, "karka damu fa lafiya nake"

Cikin tausayawa yace, "tayaya bazan damu ba? banida tabbacin lafiya kike, shayin ne beyi miki daWi ba? ki faWa min ko meye kike so sai nayi miki"

Girgiza kai tayi gami da ?o?arin silalewa daga jikinsa tafaWa kan gado har lokacin takasa buWe idonta dan kuwa abun yayi mata yawa ga haske Gashi yau antashi da rana ?wal ga rashin sabo da gidan gashi bata iya cin wani abun kirki ba indai har ta riga ta tsargu da guri.

Yaaye kuwa kamar yayi kuka ga takaicin ta?i cin abinci ga matu?ar damuwa da yayi da halin da take ciki gefe guda kuwa mamakin ta yadda hakan take faruwa yake.

Yana zaune gefenta sai jerin sannu yake mata Yarinya tayi sallama, amsawa yayi yana tambayarta lafiya?.
Tace, "Ayiya tace kazo Yayyi batada lafiya, ta?i cin abinci ta?i yin magana kwata kwata"

Rass zuciyar Minoji ta buga, "Meyesa zaki zamo silar rusuwar nutsuwarta"
Ta jefawa kanta tambaya.

Yaaye da jikinsa ya gama mutuwa ya tashi ya nufi Wakin Ayiya kamar yadda ya barta Wazu haka yazo ya sameta yanzu, ya zauna kusa da ita yace, "Yayyi meyesa bazaki ci abinci ba? wani laifin mukai miki ne??"

Girgiza kai tayi alamar "aa"
Yace, "to meyesa? kiyi magana mana kinyi shiru"
Yanzu ma girgiza masa kai tayi.

Juyin duniya ta?i cewa komai kuma ta?i yarda ta ci abincin.
Minoji ce ta shigo da sallama ba tareda ta saurari kowa ba tace, "kici abinci Yayyi kuma kiyi magana"

Da sauri ta ja abunda Yaaye ya ajiye mata tafara ci.
Minoji kam bata tsaya jin ta bakin kowa ba ta koma Waki zuciyarta sam ba daWi.

Har Yaaye ya shigo ya zauna kusa da ita bata sani ba sai da yace, "abun burgewa kina yiwa Yaayyi maga kinga ta yarda da abunda muke ta faWa mata ta?i Wauka"

Murmushin da ita tasan ma'anarsa tayi batareda tayi magana ba.

Haka wunin ranar ya ?are Minoji ko ruwa takasa sakawa a bakinta, zuwa yanzu lamarin nata yafara firgita Yaaye, a Sangaren Yayyi ma sam batada sukuni bata magana sai ta kama.

Sai da dare Minoji ta cewa Yaaye, "dan Allah ka samo min ruwan cikin gora a kanti"

Ba musu ya amsa da to sannan ya tashi ya tafi.

Tafukan hannunta tasa ta rufe fuskarta gami da jan dogon numfashi ta sauke sannan ta jefi kanta da tambaya "haka zan rayu kenan?" ta kuma bawa kanta amsa da cewa, "aa wata rana zaki saba"

Murmushi tayi sannan tace, ina fatan yin hakan cikin gaggawa dan banason abunda ze Satawa Yaaye na rai, na lura yau beji daWi ba dole zanyi ?o?ari zuwa gobe na koyi cin abincin su, amma Yayyi ta?i sakin jikinta abun tausayi"

wani sashin na zuciyarta ya?ara bata raddi akan maganar da tayi "Yayyi yanzu bazata samu sukuni ba saboda ba ita kaWai bace Kuyangarki tana tareda ita wato Kilbi kuma bansan meye yakawo ta ba, kuma ki dage kisa mijinki farin ciki dan a gidan nan bakida tamkarshi"

Murmusawa tayi zata kuma cewa wani abu taji hakan ta gagara, sauke numfashi tayi tareda yin mi?a sannan ta zame ta kwanta.

Washegari ba laifi tayi ?o?arin danne komai tayi karin kumallo sai dai Yayyi yau ma sai da Tayi mata magana sannan ta ci.

wunin ranar dukansu haka sukayi shi ba wata walwala.

cikin kwanakin da basu wuce sati ba Minoji ta saba da gidan sai dai rayuwarta ita kaWaice.

Haka rayuwar ta cigaba da tafiya koda yaushe lokaci gudu yake kwanaki na shuWewa.

Zuwa yanzu ba laifi Yayyi ta

9 / 16