DAN ISKAN NAMIJI HAUSA NOVELS BY FEEDYN BASH.txt

Author :  Farida Abdullahi (Feedyn Bash) Category :  True Hausa Novels

Chapter   5 / 7

12K to 15K   out of 20.2K words

kwana



Kiran sallar asuba a kunnensa da hanzari ya farka yaga itama ta wani sakalo shi bacci suke hankali kwance abunma dariya ya so bashi yadda ta wani makalkaleshi ta turo dan bakin ta fuskarta tai jajir shedar tace kuka kare mata kallo kawai yake I love you ya furta ya Zare jikinsa a hankali yadda bazata farka ba dake shi namijine ya nufi samansa yatarar nafeesat nata sharar bacci tausayinta yadan tsirga masa amma shi Sam Ashe ba Santa yake ba yanzu yaji real love daga wajen kanwarta Ashe ita sha'awarta yake tunda ya biya bukatarsa Sam yaji wannan abun dayake ji game da ita ya tafi yaso ajiye iskanci daga aurensa amma baze iyaba yasaba


Bandaki ya shiga yai wanka sannan yai sallah sai ya tashi nafeesat taje tai sallah my life yaushe ka dawo nadade da dawowa dear a gida na kwana jeki sallah kema kizo mu kwanta ta mike ta tafi toilet mikewa yai ya salallaba ya koma kasa ya tarar da ita tagyara kwanciyarta santala santalan cinyoyinta duk a waje tsayawa yai ya shagala da kallonta chan ta farka ta duba ko ina bataga mutum ba ta fashe da kuka kenan mafarki nake wallahi ba mafarki nake ba shine ko aljanune tunda banji karar motarsaba baba kacuceni ina shirin zama zautacciyya ka hadani zama da dan iskan namiji wanda ze IYA lalatamun rayuwata



Ransa ya baci shitake Kira dan iska wallahi zata san ta kirashi dan iska juyawa yayi ya koma saman sukai kicibus da nafeesat my life nafito naga baka nan har na idar da sallah shiru eh naje nabada wani sako ne ok shikenan mukoma miyi bacci dazan taya maryam girkine ki kyaleta ta dafa ita Kadai muje suka wuce sama suka raya sunna sannan suka kwanta bacci sai sha daya suka farka



Laila ce gaban babanta tana fada masa kudirinsu shibaze Iya wannan jarabar ba tun kan ta dakko masa jaraba take ya yarda yace ta turo lawan din zasi magana tana shiga gida ta Kira lawan tagaya masa komai yaji Dadi shima da daddare sai gashi yaje suka tsaida magana sati biyu masu zuwa Za'a daura auren yaje ya turo waliyyansa manyan unguwa yanema wayanda sukai zaman mutunci da iyayensa ya gaya musu su kuma ganin sunna ze raya suka amince ko allah zesa ya shiryu ta haka



Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya lawan ya tanadi komai nasa na lefe ankai masa Ana I gobe daurin aure abokansa suka hada musu dinner a durbar hotel angayyaci cikakkun tantiran YAN iska su dan asharalle angayyaci makada na shargalle suka tafi dinner din ango da amaryarsa sunyi kyau itama ga kawayenta masu budadden ido irinta anbaje haja ta iskanci a wannan rana anyi iskanci maza haka suka dinga sasikar mata



Dama a hotel suke nan lawan ya hango wata tayi masa ba karya garda gar yace da amarya ta tafi gida tazo akaita tace to suka fito yasa akaita gida ya koma suka sasanta da wacchan tunda harkace ta iskanci Ashe amarya bakam tai bata tafi ba tasa aka maidota ta tambayi abokansa a wane room yake kowa tsoro yakeji meze faru idan suka nuna ta Haukace musu dole suka kaita tadinga kwankwasawa da karfi yarinyar tacire komai sai bra da pant shike gogan kawai rigar ya cire ko singilet be cireba mtswww waye wai ba amsa a fusace yazo ya bude kofar waze gani



Laila ce duk da yadan girgiza amma sai ya tuna shifa dan iskane mace bata raina masa hankali dan haka ya daure fuska me kika dawoyi bance ki tafi gidaba bazan tafi ba munafiki algungumi ba inda zanje ta fakaice shi ta ingijeshi ta shige da gudu tai kan yarinyar kamar wata mahaukaciyar kura ta chafketa tadinga duka zan nuna miki nafiki iskanci rike ta yayi yanaso ya kwace ta daga jikin waccen amma ina taki saida tayi mata kacha kacha da bra duk ta yakushe mata nono fuska tasha yakushi ransa ya baci ganin taki bari ya zabga mata mari



Yajata waje ya kullo dakin da gudu yarinyar ta murza key tanata doka kofar kamar zata balla ran lawan yaje makura a baci yajata kamar kayan wanki a kasa a harabar wajen kowa ya fito ya dinga dukanta ya cire belt dinsa yadinga kwallo da ita yajata waje ya hada kanta da bango ya zari wata igiya ya daure ta anata bashi hakuri yaki sauraron kowa kowa yasan halinsa dan iskane na abuga a jarida kowa baya shiga harkarsa Sunsan ba mutunci ne dashiba beki ya wulakanta duk wanda yasoba kowaye ya daure ta a jikin salansar motar ya bude ya shiga kowa ihu yasaka a wajen




*Muhadu a next page bakwamun comment dayawa shiyasa bana typing dayawa gaskiya more comment more typing nice taku a koda yaushe*





*feedyn bash*
[10/3, 4:46 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI*




*ASSALAMUALAIKUM FAN ALLAH FANS KUYI HAKURI KUNJINI SHIRU KWANA BIYU BANMUKU POSTING DIN DAN ISKAN NAMIJI BA AMMA KUYI HAKURI UZURIRRIKA SUKAI MUN YAWA INSHA ALLAH IDAN KOMAI YAI NORMAL ZAKU DINGA JINA NICE TAKU FEEDYN BASH INA GAISUWA MASOYANA INA GANIN SAKONNINKU WAYANDA BANWA REPLY BA SUYI HAKURI ABUBUWA SUNMUN YAWA PRINCESS FEEDY CELE KE GAISUWA💃💃💃💃💃*






17-18


Ya Fara Jan motar wani abokinsa ya hango wani karfe da gudu yaje ya dauke shi ya saiti gaban motar yasha gabansa wallahi kanaja saina rotsa gaban motar shege Dan iska Wanda besan mutuncin kansaba wakaga Yana Haka amaryar daza adaura muku aure gobe kake jibga akan karuwa lawan Yana mota yaki fitowa wani irin ajiyar zuciya yake saukewa gashi fari Nan da Nan fusakarsa Tai jajur itako karuwar da kyar aka fito da ita daga dakin a tsorace take ganin yadda Laila ke kwance cikin jini fuska a kumbure sintim gata kwance daure da igiya



Ga dukkan alamu ma ta Suma mutane nata nuna akanta ya daki amaryar sa lallai Yana yinta sai lawan babban Dan iska tanajin wayannan maganganu ranta kal ta karasa bakin motar ta bude Masa ya zuba Mata ido ta kamo hannunsa ya biyota kamar rakumi da akala Nan wasu sukai sauri suka kwance Laila da numfashin ta baya fita beb din ta sakalo hannunsa sun Fara tafiya ta cire ta juyo inda Laila take ta tsirta Mata yawu Dan ubanki kadan Kika gani saini me lawan nasan ba abunda baze iyaba akaina hakan bemata ba tana kallonta kwance cikin jini Amma tafara dukanta mutane na riketa tana dukanta da kafa lawan na juyowa yaga abunda ke faruwa a fusace yayo kanta



Ya fisgeta da karfi yajata suka wuce dakinsu hankali kwance suka Fara aikata badala yarinyar tayi Masa yadda yakeso zasu Dan Dade tare Dan tanada juriya sabanin Laila ragwanta Haka suka kwana suna bau daya sai asuba sanda kowa ke ibada sannan suka kwanta bacci rungume da juna wannan ranar ita takama ranar daurin aurensa da la Iaila hankali kwance yake baccinsa Dan yasan Laila namasa San da Dole ta yarda a daura tunda ta Zama guzuma aure takeso kodawama ta samu



Bayan sun shige ciki aka zubawa Laila ruwan sanyi tadan farfado Amma ko yatsanta Bata iya dagawa Haka abokansa dayazame musu Dole dansu lalacewar tasu Bata Kai Nan ba wasu daga ciki suna mutunta matansu suka sata a mota suka kaita gida suka Kira babanta ya fito ransa a bace Amma ganin Laila cikin jini hankalinsa ya tashi dannan lafiya meya same ta haka jikinsa yai sanyi baze iya dubansa yace Masa abokinsa ne yai Mata wannan dukan kamar wata dabba cikin kinkina accident suka samu ne jikinsa rawa yafara



Ya Salam ashsha garin Yaya Ina shi lawan din ai Yana chan a sume tunda yaji abunda ya faru baban ya riketa da sauri muje asibiti suka juya akalar motar suka nufi private hospital dakyar suka amsheta shima Dan da babantane Amma daga ganin wnn b accident bane dukane cewar doctor duka ya zaro ido suko tuni sun samfe waye ze Mata wannan dukan yanata mamaki yanata Kiran wayar lawan a kashe ya fasa daura wannan auren saida ta Sha ruwa ta dawo hayyacinta babanta ya kalleta dukanki akai haka ko likita ya gayamun na tabbatar lawan ne ya dakeki Dan Haka nafasa daura wannan auren ta Fara zunduma ihu karka rabani baba da babana Yana Raye dazemun abunda nakeso baya hanani farinciki na Banda uwa da uba sai Kai ka tausaya mun jikinsa yai sanyi lakwas nikike gayawa haka



Banzaci haka daga gareki ba Laila duk yadda narike nadaukeki a matsayin yata bana takura Miki mutane da dama sun dauka Nina haifeki Amma Zaki gayamun haka Mena rageki dashi indai aurene za'a daura Miki diyata nayarda zan aurawa lawan ke kuka tasa cike da tausayin baban nata kayi hakuri baba ka gafarceni Inasan lawan duk abunda zemin baze taba goge Sansa a Raina ba tabbas lawan ne ya dakeni Allah ya sawake bar kukan haka ya Isa kinji Allah ya shirya Mana ku dukanku yasa wannan auren ne silar shiriyar ku ameen baba



Washe gari ta Kama ranar daurin aure da wuri lawan ya farka ya tasheta tashi zan dawo Nan da karfe biyu ya Bata wadatattun kudin dazasu isheta ya fice gida yaiwa tsinke ya tarar har andan Fara zuwa dake adai dai dinsa yake suka gaggaisa da jama'a yashiga gida ya tarar da ummi zaune a tsakar gida tacika Tai dam ke Kuma lafiyarki cike da rashin kunya tafara magana latiyarce ta kawo haka banza yai Mata Dan yasan ko banza zataji ba Dadi yayi wankansa ya shirya yai tsaf dashi ya fito Yana fitowa ummi taga yadda yai kyau Nan da Nan tafara Bala'i dama gata uwar kishi wallahi ba inda zaka tadinga zuba ruwan rashin mutunci har maza suka Fara lekowa ya tureta ya saka soro mutane nata Bata hakuri ta shamma cesu saiji kuke cindim ta fada rijiya ihu mutane suka Fara lawan ya juyo Yana tambayar lafiya akace ummi ce ta fada rijiya mtswww yaja tsaki ku kyaleta ku wuce muje ba ita yar'iskaba zan nuna Mata nafita iskanci mace Bata juyani



Ya fice yabar gidan yaja zugar abokansa suka Kara gaba mutanen dake ciki duk daskarewa sukai a wajen cikin tashin hankali aka Nemo masu shiga rijiya suka shiga rijiyar suka dakko ta Tasha ruwa Tai zindim Bata numfashi Nan da Nan Mata makota sun cika gidan Dan sunsan zafin kishin ummi tausayinta suke Dan Bata Dace da Dan iskan Miji ba irin lawan Yana kallo matarsa tafada rijiya Amma ya fice ya tafi daurin aurensa hankalinsa kwance itako gata Rai a hannun Allah haka Amma ya wuce ya tafi Wai daurin aure Allah Kai Mana tsari da Miji irin lawan.



Nauwara ce ta keta bare bare Nan ummanta ta Bata wani rubutu Tasha ta wanke fuska tayi kwalliya me kyau ta fito tana fitowa ta karasa wajen alhaji ghali yasha babbar Riga kamar kullum ta durkusa ta gaisheshi ya amsa Yana kallonta kamar ya lasheta nauwara nauwara na'am alhaji bara na raka ka wajen mutuniyar ko ka wuce gidan nasu ai alhaji a'a dakata nauwara akwai muhimmiyar maganar danazo da ita kozamuje mota ido ta zaro a'a alhaji babana ze iya kasheni ya ganni a haka bara muje wanchan soron ta koma ta dakko sabuwar kakar innarta ta shimfida Masa a soron makotansu inda take zance


Suka zauna ta kawo Masa lemo daya Sha ruwan rubutu alhaji ghali ya gyara zamansa dama ba wani abu bane maganace akan maimuna na lura tun haduwar farko Bata Sona Bata kaunata ke Kuma kinban kulawa naji Dadi Dan haka zuciyata ke takeso kezan aura Dan haka banaso mudau lokaci me tsawo sunana alhaji ghali duk inda kikaga ansa g-samad textiles to nawane ido ta zaro nakane kwarai kuwa ya gyada Mata Kai jikinta ya Fara rawa wannan ne mashahurin me kudin dataji Ana maganarsa Yana cikin masu kudin Africa gaba daya yai murmushi karki damu inaso nagana da magaba tanki



Jikinta duk rawa yake zan sanar musu Baki bani number dinki ba wallahi Banda waya murmushi yayi zan aiko Miki yarana yanzu su kawo Miki sako suna waje suna jirana suna zaune aka kirashi tana Jin me ake fada alhaji gafa yaran ankawo dayan fari ne dayan Kuma wankan tarwadane inaga zasuyi basu wayar suka karba suka gaisa sai karyar da murya suke maza ne dai Bata kawo komai ba yace da Wanda ya Fara Kiran nasa kace su jirani Bata kawo komai ba Dan taji mazane may be yara aka kawo a company dinsa to nauwara zan tafi nayj Baki to alhajina kagaida gida Allah ya tsare nagode sai munyi wayar nagayama sanda zakazo


Dubu dari biyu ya Bata kyasha sweet firgita Tai Amma batace komai ba haka ta rakashi bakin lokonsu ta dawo gida jikinta Yana ta rawa duk ta gigice Bata Gama gigicewa ba Yara suka Fara sallama manya manyan ledoji aka Fara shigowa dasu leda bakwai ce cif suka juya tana kiransu Ina sun juya alhaji na jiranmu jiki na rawa umma ta jawo ledar farko atamfofine masu Bala'in tsada da less da material ta biyu jakunkuna ne da Takalma ta uku mayafaine da abayoyi ta hudu kayan kwalliyane masu kyau ta biyar Mayamayaine da turarruka masu Bala'in tsada ta shida kayane irinsu cake kayan bakery dai da kaji ta bakwai din kayan drinks ne masu sanyi sai wata leda data janyo a ciki wayace a ciki kirara I phone x Dan itace waya me tsada ta karshe ihu tasaka ta rungume uwar suman hucin gadi tayi



Arziki kashi yata kin Tako me bala'in wari maza kwashi mukai ciki Kar babanki ya shigo duk da Dole mu nuna Masa wasu Amma ki boye wayar aiko suna Gama shiga sai gashi nauwara ya shiga kwala Mata Kira tafoto gani baba tana turo Baki waye wazo be wajenki dazu Naga an shigo da ledoji shine Wanda nakeso gidana ake shigowa da ledoji Toni ba makwadaici bane ki hada ki mayar Masa da kayansa kinsan nai Miki miji wallahi malam baka isaba umma ke fada wallahi bazakai mun bakin ciki ba in taso a wahala in Kare a ware yata ma ta tashi a wahala ta Kare a wahala wallahi baka isaba ai ba Kaine babba kanada Yaya wallahi shize daura wannan auren Haka kikace hakama na fada



Share hawayenki muje ciki suka wuce ciki tana ta fada wallahi bame takutawa diyata Haka ko akai Sam yaki amincewa taje ta Samu wansa dattijon kwarai tana kuka ita da Yar take Gaya Masa auren Dole ze Mata yasalam ai andena auren Dole yanzu nizan aura Miki Wanda kikeso dama nine waliyinki ki kwantar da hankalin ki zan neme shi zamu tattauna ki sanar dashi yazo zamu gana saina binkice Shi sosai cike da farinciki suka dawo gida burinsu ya cika hankalinsu a kwance




*ANAN ZAN DAKATA FANS KUYI MANAGE DA WANNAN SAINAJI COMMENT DINKU FANS NICE TAKU A KULLUM A KODA YAUSHE*





*FEEDYN BASH*
[10/3, 4:46 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*





19-20



Yayansa ya kirashi ya bashi hakuri ya nuna Masa yaran yanzu ba'ai musu Dole yayi hakuri ya Bata Wanda takeso yayi kukan bakin ciki bayan ya dawo gida wato be isa da iyalinsa ba kenan har Kara ake kaishi wajen yayansa yanajin kunyar yaron kwarai Bello yariga yai Masa alkawarin bashi diyar shi batare da yayi Mata wata wahalar lefw ba Dan yasan beda Hali mahaifinsa ya mutu sai mahaifiyarsa itama ba wada tacciyar lafiya ba shiyasa yakeso ya aura Masa nauwara Dan ta dinga kula da ita shi malamin makarantar islamiyya ne iyakacinsa secondary saboda rashin wadata be cigaba ba kafin yai candy ya sauke alkur'ani da manyan hadisai yazama malami shiyasa ya ke koyarwa a islamiyya take wani tunani yazo Masa ya share kwallar idonsa alhamdulillah Allah yasa Tai min biyayya ita da ban hai fa ba



Malam Isa wan mahaifinta ya aika tazo yace yanasan ganin saurayin nata zasi mgn cike da murna takira alhaji ghali tagaya Masa komai yayi farinciki burinsa ya kusa cika yai aurensa ko hankalin mutane Yan bani na iya ya dauke daga kansa Dan wasu sun Fara zarginsa da neman mazan dayake yi Amma saboda temako da yakeyi yadda yake Basu kudi suka ja bakinsu suka kunshe suna fada sun San sun rasa to meyay musu zafi gwara suyi shiru Suma sa samu rabonsu duk da sunsan Dan luwadi ne Amma tunda baya bin Yara Yana lalatawa Basu damu ba dama unguwar ai kusan barikice bare shi me temako ma gashi babban mutum da kowa yasan shi



A Daren yaje ya samu kawun nata yai mamaki ganin kamar wannan mutum me mutunci da Kamala Amma ace kaninsa bayasan hada zuri'a dashi komeye dalilinsa oho nan ya Fara tambayarshi sunansa suna alhaji ghali nataba aure na auri matata ta farko wajen haihuwa ta mutu ta biyun ma ta mutu ta ukun ce muka rabu Allah be taba bani haihuwa ba Masha Allah bangaren sana'a fa dariya yai Ni Dan kasuwa ne inada shaguna a kwari da Kuma mall mall Wanda indai kaga ansa G-samad to nawane a zabure ya Mike alhaji Kaine Kai alhamdulillah ya akaji da jama'a ya temaki Nima ka taba temako na sanda nai ciwon kaba ka biya mun kudin aiki kazo asibintin abubakar imam kawo ziyara Amma ba'a Bari aganka Amma naji Dadi wannan ya tayi Dace Allah yasa ayi damu ya sanyawa auren albarka yasa yin na Allah ne ameen baba

5 / 7