DAN ISKAN NAMIJI HAUSA NOVELS BY FEEDYN BASH.txt

Author :  Farida Abdullahi (Feedyn Bash) Category :  True Hausa Novels

Chapter   6 / 7

15K to 18K   out of 20.2K words





Dama chanai bana bukatar adau dogon likaci wajen auren saboda nizan Mata komai yadda addini ya tanada kawai matar nake bukata Kai Kai alhaji ayi Haka anma Gama baba addinine ya tsara hakan mukuma bama iya aikatawa hakane dannan to inaso asa kamar sati biyu insha Allah gobe zan turo iyayena anyako ayi Haka anmayi anagama ka kwantar da hankalin ka baba bakai ne me daura Mata aure ba nine ai angama baba zasuzo da komai har lefen to Masha Allah ga wannan ayi hidima nagode zan aiko da komai daza'a bukata be kalli yawan kudin ba Kai madallah angode Allah yai maka albarka be duba kudinba Dan tsohone me dattaku ya rakoshi har bakin mota dake basu da nisa da titi ya dawo gida ya daga kudin meze gani dubu dari biyar ne salati ya Fara Yana salallami take ya Kira shi dama ya bashi lambarsa



Yana dagawa ya haushi da fada wannan kudin na meye sunyi yawa na gaisuwar iyayene baba Kai da mahaifinta ne kayi hakuri karkace komai kyautace na baku Wanda ko bansanka ba zan iyai ma ita tabbas nasani base ka fafaba Dan Nima ka tabayi min Amma wannan neman aure kazo ba siyar ma da Yar zami ba a ransa yace Ni siyanta zanyi Kuma Dole kuse da mun ita nasani baba Kuyi hakuri kurike bayawa shike nan angode Allah yai maka albarka ya biyaka nan ya Kira mahaifinta da hanzarinsa ya hawo adaidaita sahu yazo Nan yayansa ya nuna Masa kudin zuciyarsa Tai daci dama abunda suke wa kenan Amma da Dan uwansa ya Gaya Masa ko waye sai yadanji sanyi aransa Amma kwanaki fa yaji ana ta rade radin Yana neman maza Koda yake mutane ba'a iya musu yake fada a ransa kodan sukashe masa kasuwane gashi zancenma yabi shanun sarki



Tabo shi yayi tunanin me kake ba komai Yaya Allah yasanya albarka Amma inda kwadayi da wulakanci kome ze biyo baya baruwana naji nasan da haka amma kasawa lamarin Allah albarka ai kagama magana Allah ze tsare tunda Taji tagani ba komai gobe ze turo iyayensa zamu karba nida makotana Tom Yaya zan tafi toga wannan tafi dasu haba dai Kai yabawa fa a a indai nine gaba dakai dauki kyauta nabaka kaje Kai hidimominka dasu Dan nasan Dole zaka bukacesu zan dauka yaya Amma wallahi saika dau wani abun a ciki kaji na rantse murmushi yayi ya zari dauri daya dubu dari yayi murmushi nagode Yaya da kyautarka Amma kyauta kaimun sai da safe ya rakoshi sunata hirar su ta zumunci ya kudiri niyyar shiyasan meze da kudin Amma bazewa wata yarsa komai dasu ba yasan me ze dasu



Arfan ne ya sakko shida nafeesat dining suka nufa suka tarar Maryam ta shirya komai yadda ya kamata sukaci abincin su hankali kwance Banda murmushi ba abunda yake har ya fita Bata fito daga daki ba yaje office ya cike abunda ze cike yai hotel din daya bar beb dinsa yana zuwa tundaga waje ake Masa kirari yaro da kudi abokin tafiyar manya kirari kala kala yadinga watsi da kudi ya wuce Kai tsaye har yanzu bacci take shegiyar Kaya ya fada fridge din dakin ya bude ruwa me sanyi karara ya dakko ya sheka Mata a firgice ta bude idonta zakici ubanki yau nizaki bawa wine tafi karfin kaina ko Dan kinaso ki tonan asiri ko zakici ubanki



Tun da yai arba da surar Maryam yaji Sam baya sha'awar Kara kusantar kowace mace sai ita wani masifaffen so yake Mata mara yankewa Nan ya jawo ta ya cire belt dinsa yadinga dukanta kamar Allah ya aiko shi tun tana ihu tana my love harta Dena magana sai hawaye sai da yaga tadena numfashi sannan ya kyaleta ya kunna Mata AC Dan ta farfado yai tafiyarsa ya barta a wajen Kai tsaye wani katafaren gidan sai da abinci yaje me Rai da motsi wato flavours yayo musu take away sannan ya siyo musu gasassun kaji wajen duk da akwai Amma ba irin wannan gashin ba me ruwa ruwa na Alhaji Mohd Malo yaja mota yai gida Dan yau jinsa yake sabon ango Dan Dole ya baje maitarsa a yau sai da yatsaya yase maganin dake sa zallar sha'awa sannan yase Wanda kesa bacci



Yaje yai parking sunyi mamakin ganinsa Dan Basu taba tunanin dawowarsa yanzu ba Nan Maryam ta mike zata wuce dakin ta a'a Maryam Ina zuwa meyasa kike gudun yayanki ne cewar arfan ba gudunka nake ba waje da zan baku no zoki zamanki sis ai duk daya muke tunda gida daya muke yanzu to Yaya tadawo ta zauna ya zuba Mata ido sai kallonta yake itako duk ta takura itako nafeesat sai hira take zuba Masa umm kawai yake cewa anawata ga wata yake cewa a ransa gaskiya baze iya jira zuwa dare ba yanzu zeyi komai ta fanjama fanjam da yanzu da Daren duk dayane




Anty bara na Dora abinci no nasiyo Mana komai na manta dakko ki hada Mana abincin ta mike ta Debi ledojin ta shirya dining wata dabara ta fado Masa Bara nadan watsa ruwa ya hau sama sai ya watsa ruwa ya bar wayarsa Yana sane ya zira jallabiyya ya sakko shi kawai suke jira Nan yanemi gu yazauna aka Fara ci ta tsiyaya musu wani mist fruit da ake sedawa me bala'in Dadi a glass cup dama ya zuba magungunan say aljihu Nan yaga sun Fara Sha musamman nafeesat dake tana mugun San ta cikin hanzari Dan karsu shanye yauwa nafeesat maza dakkon wayata a sama tana mikewa ya kalli Maryam yai murmushi kanwarmu dakkon fura a fridge ki hadon da apple Amma Dan Allah ki yayyanka ta to tace dandama batasan kebewa dashi tunda ita tasan halinsa murmushi ya saki ya sawa nafeesat kwayar bacci a lemon ta yasawa Maryam ta sha'awa a lemon ta yadda ze samu gamsuwa bazata wahalar dashiba




*To fans sai naji comment dinku masoyan Dan iskan namiji adai Kara hakuri nice taku a kullum akoda yaushe*





*Feedyn bash*
[10/3, 4:46 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*Wannan page din Sadaukarwane ga latest novellas by samee Ina fatan Allah ya temaki wannan group me albarka inajin dadin kulawarku da comment dinku nagode sosai Allah ya Kara Mana Amana da zaman tare*





*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI TSIRARA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD SAW*




21-22





Nafeesat ce ta Fara dawowa ta kawo Masa wayar ta zauna sai ta hango na arfan yafi nata yawa dabara ta fado Mata la Yaya kaga wani news Yana juyawa ta dauke nasa ta maida Masa da nata ta kyalkyale da dariya tsokanarka nake shima dariyar yai nafeesa bakya rabo da zolaya Wai Ina Maryam ne na aiketa kitchen ta yankon kayan fruit be gama rufe Baki ba sai gata Yana cin abinci cin da kyar ganin Maryam Taki sha Amma nafeesat ta shanye sai da tagama ta shanye tasa sannan hankalinsa ya kwanta har wata ajiyar zuciya ya saki lafiya ko dear ba komai sweety ya saki murmushi ya Kama cin abincin haikan ka'in da na'in sai da yaci ya koshi yadda zeji dadin aikin tukun ya daga lemon ya kwankwade




Yana lasar Baki cike da farinciki muntinsa biyar da Gama ci sun koma parlour suna kallo maryam ta shige daki Arfan yafara doka hamma bacci me nauyi ya Kama shi tuni ya Fara gyangyadi ganin haka nafeesat ta Kama shi da kyar Dan har yafara tangadi bacci yake sosai lafiya Wai dear nafeesat bacci kwantar Dani da kyar taja shi dakinsa na kasa ta kwantar da shi tafita taiwa maryama sai da safe Dan itama bacci take ji dama ita gwanar bacci ce suka wuce ta kulle dakin ta kwanta jikinsa Amma Ina kamar gawa kawai bacci yake bema San metake ba ta tabashi taga kawai sakin munshari yake to shi wnn lafiya wnn bacci haka Tai kwanciyar ta




Ita ko maryama ta shiga tashin hankali bala'in Sha'awa ce ta taso Mata gashi Bata San yaza Tai ba kawai namiji take bukata haka tadinga murkususu tana ciwon Mara tana matse cinya Bata saka hannunta ba Sam Dan tasan haramun ne duk tsananin Sha'awar datake ji haka ta daure gumi kawai take ko Ina jikin ta rawa yake take tayiwo alwala ta tada sallah a haka akan daddumar bacci me nauyi ya dauke ta gaba daya ta gama jikewa da gumi jagab Tai ta wasu irin mafarkai gashi Nan arfan Yana binta da gudu sunata gudu chan sai kawai taganshi a gabanta Yana wata dariya bazaki taba tseremun ba ke tawace hhhhhhh haka Tai ta mafarkai sai bayan magriba ta farka duk ta jike da gumi Tai salati ta sanar da ubangiji




Ta shiga Tai wankanta ta dauro alwala tana ta addu'oi Allah ya tsareta daga sharrin arfan Dan Wallahi masifar tsoransa take ita Wallahi tana tausayin yayarta da Allah ya hadata da Dan iskan namiji nafeesat saliha ce itako zata tambayeta garin Yaya suka hadu da wannan mijin nata duk da tana tunanin rabo ne inba haka ba Ina ita Ina shi a haka tafito parlour tana ta tunane tanane taga wayam basa Nan take ta Fara gyara ko Ina na gidan ta kunna turaren wuta wani Ni'imtaccen kamshine ya ziyarci hancinsa Yana tsaka da bacci a hankali ya bude idonsa meya faru dashi a sukwane ya mike




Yaga nafeesat na bacci itama dama ita mayyar bacci ce ta shinta yai nafeesat ya akai na kwanta bacci me nauyi haka ta mutstsike cike da magana irin ta masu bacci wallahi baccine ya dauke ka daga Shan lemo kadinga bacci da kyar na shigo dakai dakin Nan saboda bacci jikinsa har rawa yake garin Yaya Haka tafaru ya furta a ransa biki Sha lemon ki bane na Sha Mana wayo naima nasanja maka da nawa naka yafi yawa na dauke naka sanda nace ka juya dinnan sannan na dauke gyara kwanciyar ta Tai ta cigaba da baccin ta mtsww wani masifar tsaki yaja ya fada bandaki yai wankansa yafito yasha kana Nan Kaya sun Masa kyau ko kallonta beba ya fice Dan ya tsaneta ita ta janyo Masa tafka wannan asara




Yana fita falo sukai ido hudu da Maryam tana kallon wani American film a fox series Banda tabe tabe ba abunda ake itako sai matse matse take ido hudu sukai shibe sauke ba ita Bata janyeba bala'in burgeta yai Dan ba karamin Sha'awa takeba daya akesawa shi hudu yasa Mata Kuma ita bazata taba sabawa mahaliccin taba wannan ma Dan film ne da hanzari ta mike cike da kunya yadda take kallonsa ta kashe tv din ta nufi daki Maryam ya kirata da wani whisky voice sumane kawai batai ba dawo ki kallonki fita zanyi




Ko motsi ta kasa yi Dan yagama kashe Mata jiki da muryarsa ganin Haka ya karasa ta jawota jikinsa ya hadesu gu daya ta kasa ture shi ta kasa Hana shi jikinta ya mutu kawai so take tajita ajikin namiji (hattara iyaye da yammata wallahi akwai wannan kawayar a gaske Wanda da ita ake amfani ake karbewa yammata budurci musamman masu kwadayin cin abun hannun saurayi yakamat iyaye mu hankalta da yammata)ya matseta a jikinsa ya hada bakinsu gu guda yadinga kissing dinta tuni ta sakar Masa jikinta gaba daya duk sunfita daga hayyacinsu motsi yaji alamar nafeesat ta tashi ya tureta ya fice da sauri zubewa tayi a wajen ta saki wani uban Kuka tana ihu baba ka cuceni aure nakeso wallahi da gudu nafeesat ta fito




Guri ya cika an taro yayi taro andaura auren lawan da Laila Amma amarya na gadon asibiti ango Baki kamar gobar auduga abokansa mamaki suke sunzo gulamane kawai bawai daurin aure ba ko a mafarki basiyi tunanin za'a aura Masa Laila ba sai gashi a gabansu aure ya dauru bayan komai ya natsa babanta ya Kira lawan da yake tsaye Yana jiran amarya ta fito shiga kwallon Dan iska ya tsuguna baba gani baba ya Soma bayani kamar Haka alhamdulillah Allah nagodema na sauke nauyin daka doramun na aurar da Laila nauyi dayane ban sauke ba ban zaba Mata mijin da ya Dace da itaba Wanda addini ya tanada




Koda yake kaddara ta Riga fata Allah yayi rabonkace matar mutum kabarinsa Amma lawan ga Amana Nan banine mahaifin Laila ba hhhhhh Aina sani bava cewar lawan Kai yayan babantane to ai kakarta ma data haifi babarta ba'asan ubanta ba ita kanta babarta sai da ta Dan eh ta zazzaga sannan ta auri Dan uwanka aka haifi Laila da kannen ta Dan Haka Banga abun daga hankali ba baba nine daidai da Laila duk Dana San wannan Sirrin Amman na rufa Mata asiri na aureta baba karka manta duk yawon Nan Laila ma nadan zagawa Kuma Yar giyar Nan tadan Sha saboda masifar Sona da kishina Dan Haka baba kabasar kawai nida Laila mutu ka rabane auren zobe mukai baya mutuwa matsalar daga itane fa kishi Ni kima zuciya Dan haka aja mata kunne ta gidama hakuri take Dani




Baba yagama mutuwar zaune Dan baze iya cewa komai ba game da wannan tantirin tunda beji kunyar tarar sa da wannan maganar ba ya tsaya ma bashi amsa shima yazama mahaukacin maganganunsa ba karya Amma a Ina yaji ko Laila tagaya Masa Kai Ina itama batasan da wannan ba Amma wannan yaro Dan iskane yasan da Haka Amma ya dage sai ya aureta gashi an daura itama ta dage baba kadena tunani nibanwa yarku asiri ba hakanake da shiga Rai shiyasa Mata suke mutuwa akaina ya Mike zan koma baba to lawan Ina Laila tana asibiti yai Masa kwatance ya fice shiko mutuwat zaune yai be Kara magana ba




Yana fita sukai asibitin shida abokansa tana kwance fuska yai zindim nad da bandage yadanji tausayinta besan Haka yai mata ba ya rungumeta yadinga lailayata abokan suka tafi suka barsu sai murna take Yan gidansu ko sai sha'awa suke Basu ba Wanda yasan meya wakana sai baba shiko tausayin Laila yakeji tanada biyayya ga kyauta Allah ya jarabceta da Dan iskan namiji sai yamma ya tafi zeje gida ya dawo a asibitin ze kwana da ita Dan soyayyace ake yinta a ranar Bata wasaba saika rantse da Allah lawan ki tsawa baze iyayiwa Laila ba tsabar kulawa(Allah karabamu da Dan iskan namiji me Hali irin na lawan zulwajihaini wallahi akwaisu life irinsu)




Ya ja motarsa sai gida ba kowa a gidan kowa ya tafi sai yaransa sai ummi data gama cika Tai Dan ta hada kayanta komai a gefe shi kawai take jira Taji dirin motarsa sai gashi ya shigo Yana zukar sigarinsa Yana dariya mezan gani ummi yaji Zaki sai kin jirani ai Naga inza ai yaji ba'a sallama da Miji ranta ya gama baci eh dama saboda danka bansan nabarshi yai ta garari shi kadai a waje hehehehe Ashe Ana Sona tunda anasan jinina mtswww Allah sittiri bukwi mezan da Dan giya manemun Mata Dan iska irinka ransa ya baci nikike gayawa Haka Dan Kinga Ina kyaleki agidannan darajar yayanmu nafada banza Dan iska gadan gadan ya nufeta itama da zafin zuciya Taki gudu ya shaketa





*To my fans inje ruwan comment kawai kuji ruwan typing nice taku akoda yaushe uwargida a gidan bash*






*Feedyn bash*
[10/3, 4:46 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*ASSALAMUALAIKUM WANNAN PAGE DIN SADAUKARWANE AGAREKI MUMMY ILHAM YADDA KIKE KAUNAR WANNAN BOOK DIN DAMA DUKA BOOK DINA NAGODE ALLAH YABAR ZUMAUNCI YA BARA KAUNA KIYI YADDA KIKESO DASHI NAKINE KE KADAI INKISO KIHANA KOWA KARANTAWA😉😉😉😉*




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI*




23-24




Dan ubanki nine Dan iska ya shaketa dakyar take fitar da numfashi yayan sai kuka suke suna ture uban daga jikin ta sai dayaga tadena numfashi ya saketa a kufule ya shige dakinsa ya kunna sigari ya dinga dankarawa cikinsa Amma batai Masa ba tuni yafara Mirza wiwi da hanzari ya Fara zuka cikin gwanan cewa sai sannan ya Fara jinsa ya koma normal wallahi bazan dau iskanci ba data fada rijiyar ubanwa ya cirota mtsww yaja tsaki




Ummi ko tuni idonta ya firfito waje numfashinta ya dauke Dan ba karamar Shaka yai Mata ba cikin ikon Allah babbar me suna Zahra tayi dabarar debo ruwa sunata zuba Mata Banda kuka ba abunda ragowar sukeyi cikin ikon Allah ta farfado dakyar ta mike ta rungume yaran tana kuka suma suna ta kuka tabbas tayi kuskure sone taja Mata aikata wannan kuskuren shiyasa annabi yace kunemawa Yaya yenku uba nagari ita yanzu mezata dorar a rayuwarta da lawan najin Dadi sai dai soyayya kawai




Haka ta wuni kuka ta Debi kayansu ta maida daki dama kawai barazana Tai Masa ashe rabon taci dukane bayan rijiyar data fada akansa Amma ko akikinsa itama Kuma aranta batajin zata sauke wannan kishin datasawa kanta andai daura aure sai tariya taga shegiyar dazata shigo Mata gida wallahi ba wadda zata shigo gidannan a matsayin kishiya gidan tane ita kadai Dan ita lawan yai wannan gidan




Ita fa wallahi da kishiyar gida gwara ta waje tunda Bata ganiba batasan da zamanta ba Amma wallahi zata nuna Masa ta fishi hauka wallahi sai ta bargidan Bata Isa tazauna Mata a gida ba tana Nan tana zuba idon ganin ranar daza a shigo Mata da amarya haka ta dinga saka da warwara a kwance Dan zazzabi ne me zafin gaske ya rufeta tanajin sanda lawan ya fito ya fice koya lekasu kuka ta saki me ciwo




An kawo kudin auren nauwara million 1 an kawo lefe akwati ashirin da hudu da mukullin dankareriyar mota kawunta zaucewa

6 / 7