Author : Farida Abdullahi (Feedyn Bash) Category : True Hausa Novels
ya kusayi Shiba siyar musu da ya zeyi ba sukayi dariya ai su burinsu alhaji ghali yai aure Kuma wnn ba komai bane cikin dukiyar alhaji ghali matar daze aurace kome yai Mata Basu Fadi ba Nan suka ishe shi da dadin Baki aka tsaida Rana sati biyu dama kayan lefen suna cikin motar tata sun Gama tsara komai da nauwara da alhaji ghali komai na gida yace baya bukata akwai komai
Suna tafiya kawu yasa aka kirawo Masa dansa ya shiga gaba yaja motar bayan da boot din shake da akwatuna wasu kan wasu sai kofar mazugal gidansu nauwara sunayin parking yasa aka Kira masa Yara suka dinga jidar lefen suna kaiwa gidan tun suna mamaki har suka tsaya suka zubawa sarautar Allah ido kawune ya shigo ya Mika musu mukullin motar da zunzurutun kudi naira million guda kudin auren nauwara Wanda tunda suke a duniya Basu taba ganin kudi irin haka ba
A take umman ta ta sume itako kuka tasa na farinciki da tsoro Anya ko bataiwa kanta zari ba Bata Kai kanta inda zata halaka ba kuka take wiwi ta debo ruwa ta zubawa umman tata malam ya fito ya kalli kayan gabansa Banda faduwa ba abunda yakeyi wannan tsabar dukiya a gidansa sunan kayan auren diyarsa da wane ido ze kalli mutane ta tabbata ya seda yarsa kawu ne yace to malam ga kayan auren diyarmu da kudin auren ta million guda da mukullin mota har laude since ingaya ma Ba'a bukatar komai na kayan daki Dan haka sun yafe
Malam ransa ya gama baci jijiyoyin kansa sun tashi sunyi rada rada kawu wallahi bazanyi kaffara ba ba hannuna a wannan auren suyi duk yadda sukeso Amma duk abunda ya biyo baya wallahi ba ruwana tunda yata tagaza yimun biyayya Yana matsar kwalla su kwashe kayansu su fice mun daga gida ke Kuma bakin cikin da Kika sani a bakin da hanzari kawu ya toshe Masa Baki haba bansanka da irin Haka ba kafa sawa abun albarka wallahi na janye banyi tunanin abun ya Kai Haka ba yaya dama Kai ka karbi auren Nan duk abunda ya biyo baya su nemeka
Kawu ya rike hannunsa suka fita yanata rarrashin sa yace ya janye sakin dama be furtaba su zauna a gidan Amma baruwan shi da sabgar auren su shima yanada tasa sabgar shikansa habu Dan gidan malam ya girgiza da ganin dukiyar shikansa yaso nauwara Amma yasan tafi karfinsa Haka suka fito suna maida yadda akayi umma ta Basu dubu dari da kyar kawu ya karba Yana fitowa yabawa malam Dan Yana tausaya Masa shi yanada Yaya maza manya suna wahalta Masa duk abunda ya samu na Dan uwansane dama ya bashi ungo wannan Nina baka ka Kara
Da kyar ya karba yaji dadin kudin ya rakasu suka hau adaidaita sahu ya dawo gida Kai tsaye ya tura a kira Masa maimuna ya zauna a soron gidansu mahaifinta dama ya rasu da hanzari tazo ta bude masa dakin zaure na mahaifinta bayan ta gaisheshi ta kawo Masa ruwa me sanyi a kwanan Sha na randa gabanta sai faduwa yake tana mamakin meya kawo malam bayan betaba zuwa gidan ba da sunan yanso yaganta sai dai ya aiko musu da kayan bukatun yau da kullum kamar yadda Saba baya gajiya a Koda yaushe bayan yasha ruwa yai gyaran murya
Maimunatu ba komai bane yasa nace Inasan ganinki sai wata alfarma danake nema a wajenki nasan kindauke Ni tamkar mahaifinki Dan Haka nakeso ki temakeni ki rufan asiri kicika mun burina Wanda Yar Dana Haifa ta kasa cikamun tabi rudin duniya da zugar uwarta gabanta sai faduwa yake malam ya sharce kwallar idonsa ya Bata Labarin duk abunda yake faruwa na auren nauwara da alhaji ghali gabantane ya yanke Fadi lallai nauwara Maci amanace kamar saukar aradu taji malam Yana cewa kitemakeni ki yarda na daura aurenki da Bello ranar daurin auren nauwara a hada gaba daya wani zaro ido tayi
Wash hannu na ya gaji da typing fans Kuyi manage yanzu Labarin ya Soma labarine me cike da tarun darussa nice taku a kullum a Koda yaushe yawan comment yawan typing
*Feedyn bash*
[10/12, 9:17 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻🎤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_Assalamualaikum jinjina agareku kainuwa writers Allah ya karawa Zuma Zaki Dan masu sai da sugar susha Haushi gaskiya muna alfahari daku kainuwa writers Allah ya Kara daga ku ya Kara hada kawunanmu gaskiya Kuna Sami nishadi da novels dinku masu Dadi fadakanrwa wa'azantarwa da ilmantarwa da Kuma tabo Mana matsalolinmu na yau da kullum Allah ya Kara muku basira da daukaka Yan uwana marubuta wannan page din nakune kuyi yadda kuke so dashi wallahi Ina mugun alfahari daku writers dinmu jinjinga shugaba anty fauza Yar Amana kinci sunan naki Yar Amana Allah ya Kara Amana anty hauwaa inayinki wallahi iya wuya Ina gaisuwa my writers_*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
27-28
Kinci gidanku ta tarwatse din kinji ja'ira Mara mutunci yayar Taki ce bakya kauna ko kuma me ita kanta nafeesa jikinta yai sanyi tace baba ku tafi da ita naji sauki tunda dama ninace tazo kan uban Nan Kai wallahi kunyi kadan na yanke hukunci kuyi mun musu wato uwarki ta zuga ki kema ko wallahi idan har Maryam ta bar gidan Nan abokin auren iyayenku Mata Dan Naga su suke zugaku Banda bakin ciki nasamu yaro ya rike yarinya har auren ta shine zakuyi mun bakin ciki tunda yace har aure ai shize Mata auren Dan haka wallahi tana fita tanemi wani uban bani ba menake da shi Banda rufin asirin auran yayana danake ga masu kudi umma hawaye kawai take sharcewa wane irin uba ne wannan Wanda be damu da yayan sa ba bantaba ganin uba irin wannan ba burinsa ya aurar ga Yaya game kudi meye ribarsa ta sharce majina Niko malam
Tunda ta samu me santa ka aurar da ita Duk budurwa data dubi tsabar idon iyayenta ta furta musu tana San aure ba karamin babban tashin hankali wayannan iyayen zasu shiga ba tabbas insuka jinkirta yiwa yarinyar aure akwai matsala malam kariga kasan halin damuke ciki to uwar iya na tambayeki ne bance bazan Mata aure ba Amma wallahi kozata mutu bazan bai malamin makaranta ba tanemo me kudi kamar sauran Yan uwanta yayana kadarata ne danme na narka kudi na Nemo ku kyawawa na aura Dan ku haifamun masu kyau iri ne ku kuka Haifa mun iri yadda na kashe kudi alkur'an sai an kashe kudi zan bada yata Banda kuka ba abunda Maryam da nafeesat suke sun rungume juna meyake damun babansu ne Allah ya kawo mun dauki ya Allah cewar Maryam wallahi idan Kika bijirewa umarnin nafeesat ko arfan a gidan Nan Allah ya Isa tsakanina dake nagama dake da hanzari umma ta mike wallahi baka Isa ba baze yiwu ba wallahi
Wani mugun kallo yai Mata da hanjin cikinta ya kada idan akwai wani shege a cikin ku ya tada maganar Dana fada wuce muje ke Kuma jeki debo mun abunda Kika Tara Zaki kaiwa uwarki Abba wuce kije karna kwadeki da gudu ta wuce sama ke Kuma idan kinasan auren da gaske kinemo me kudi ko cikin abokan arfan ne mijin yayarki ke koya kaini tsufa indai da yayan banki toki kawon shi a gobe ma zan daura Miki aure ta fashe da kuka wallahi Abba Banda Wanda nakeso sai uncle wallahi abba bazan iya jurewa ba kayimun aure wata harara ya banka Mata da gudu nafeesat ta karaso ta bashi kudin ta rage ta mikawa umma ya wafce bansan iskanci da iya shege uban me zasi da kudin Naga Ni nake yi musu komai mtsww yaja tsaki ya wuce a wajen yaje gab da kofa maryam tasa kuka wallahi Abba Duk abunda ya sameni Kai kajawo mun nagaya ma gaskiya Amma to wallahi zamana a haka akwai matsala umma sai kuka take kamar zata hadiyi zuciya zata juyo ya hankadata suka tafi tana ta kuka Maryam ta koma dakin ta ta rufe tana kuka nafeesa ma sama ta koma a kudundune tana ta risgar kuka Duk lefintane data nace sai Maryam ta zauna a gidan
Arfan ko tuki yake hankalinsa a kwance sungama waya da baban su nafeesat ya Gaya Masa Maryam Bata da lafiya Wai gida zasu Kuma yanzu ya barta lafiya Dan haka bayasan suje gidan gwara abban yaje gashi wayata ba Mai cewar abban take yace Yana zuwa dubu dari yai Masa transfer ba shiri suka je gidan shi kuma ya karasa bakin club yanata tin tsira dariya wato wannan gayen beda hankali hauka nake zan dinga narka kudina abanza wallahi akan yarka zan fanshe Dan bana irga faduwa sai dai riba Dan kasuwa ne nifa ya tuntsure da dariya Yana zaune yai masa waya ai sunje iskan cine ma Ashe irin nata Wai aure takeso Dan haka ko a cikin abokan ka aka samu wani sai a hadasu what no ya kashe wayar wallahi bazata taba aure ba saina Sha manta inaima ta San so me cike da tsantsar Sha'awa mtswww kansa ya dau chaji Nan ya Mike ya shige club yadinga dirkar giya Yana Sha Yana Shan sigari Yana rawa chan yafara laluban beb din datai Masa Nan ya samu tun a wajen yafara Shan minti da ita tafi kawai akeyi Ana ihu shiko sai lailaya ta yake Ana ihu Ana Masa kirari sai Dan iskan namiji magajin Yan iskan Mata wadda Bata sanka ba ta fada tarkon ta shiga bala'i da haka ya tafi hotel din dake jikin club din ya karbi key din dakinsa
Lawan ne tafe a mota Yana busa sigarinsa hankali kwance Nan yaje bakin wani hamshakin store zewa Laila siyayya ze koma asibiti dagowar daze yaga wata hajiya ta Sha gwalagwalanta wuya da hannu kallo daya yai Mata yasan Yar duniya ce tuni ya hadiyi miyau ya karasa wajenta ranki yadade tauraruwar Mata Tai wani Wal ta juyo ta saki murmushi tare dakai wata Daren goma Sha biyu ya saki murmushi me sace zuciyar Mata wane ni ai sai ke gimbiya Tai murmushi nagode Naga kina hanya kozaki ban number dinki Tai fari da ido da wuri Haka daga ganin sarkin fawa sai Miya Tai Zaki baka tunanin Ni matar aurece Kuma matar soja hhhhhh ya saki dariya haba hajjaju ai daga ganinki Baki Kama da matan aure ba kinsan mu kowace mace muna kallon ta munga fasalta yadda take ko matar aure ko budurwa ta bushe da dariya harda yanayin ta a chan hhhhhh sanin hakan yasa na kawo kaina gareki tayi murmushi ka iya magana me Dadi gsky zakai saurin sace zuciyar yammata harda zawarawa ma da matan aure dariya tayi a wane matsayi nake Ni yanzu bazawara ta Kara kwashewa da dariya hakane nagode
Ta karanto masa number din ya shigar sunafa hajiya haleema santalos wani kallo yai Mata santalos eh kasan sunan ko nice Yar Kano to jeddah murmushi yai wow nice to meet you ina fatan kin ban waje a zuciyarki hhhhh kana da abun dariya sai naji kiranka ta shiga taja motar Tai gaba cike da farinciki ya shiga store din yai siyayyar ya wuce asibitin ba kowa a wajenta dake magriba tawuce sai mamanta kawai itama ganinsa tace Bari taje gida Tai wanka ta sanjo Kaya tana tafiya ya karasa idanuwan Nan sunyi jajir masoyiyata murmushi tayi na'am masoyi menene hmmm gyara zanyi ido ta zaro baka da hankaline a asibiti fa muke tas ya waska mata Mari nine banda hankalin Ina ruwana da asibiti ba matata bace ke naci na banza ma ada bare yanzu da Lada za'aban Kuma munafinci ne kema kinaso kayi hakuri jikina ba Dadi wallahi bazan iya ba Katemakeni ko kallonta beba ya cire Mata zanin jikinta shima yai sintir Nan ya dane gadon ya juya bayanta ya dinga sukuwa akanta Yana wani ihu
Ita kanta Bata hayyacinta Dan wahala harta sume likitace ta shigo dubata Dan jikin nata ya tashi dazu Amma me tana turo kofa taga lawan yanata zuba uban gwatso akan ta hankalinta ya tashi wannan wane shedanin Dan iskan mutum ne Dan rashin mutunci a gadon asibiti Kai ta daka Masa tsawa mtsww ya tsaya ya juyo wow Masha Allah yahango luntsuma luntsuman nonuwa cikin minti daya kacal ya Kare Mata kallo wannan bazawarace kawai bananarsa ta hango tana Harbin iska ita kadai tagama kwadaituwa itakanta likitar Amma Ina ba mutuncin ta bane waye Kai matatace meye naki a ciki mtsww kawai ya koma ya cigaba da aikinsa ihu tasa na shiga uku yau nagamu da cikakken Dan iska da gudu ta fice tarufe kofar tazauna a waje jirine ke dibanta tunda uwarta ta haifeta Bata taba ganin iskanci irin wannan ba Kai jama'a
_Ku Kara hakuri dani abubuwan ne dayawa kuyi manage da wannan insha Allah zaku dinga samunsa a sati uku nice taku a kullum a Koda yaushe_
*Feedyn bash*