Chapter 3 Reading Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc Arewa Novels

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc

Author :  Zarah Bukar Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   3 / 7

6K to 9K   out of 20.7K words

suna hawa social network to wasu a nan suka ga labarin kamar ana ingixo su da gayya sukayi ta Wuruwa cikin gidan abin sai ya rinchaSe musu idanun Malam buba sunyi jajur tsabar Sacin rai da ba?in cikin abinda Hunaifa ta musu Mamarta kam idanu sunyi luhu-luhu tsabar kuka ga ?an unguwa da ?an uwa suna ta zubda maganganu babu wanda ke musu uzuri kowa kalmar shi itace _KWA?AYI MABU?IN WAHALA_
gashi sun jefa ?arsu a bala'i sabida son abin duniya babu wanda ya damu fatan mata addu'a kowa dai gargaWi yake jefa wa iyayen akai kai ce na cewa "su gaggauta nemanta ta dawo ta rainan ma Alh cikin shi ko danginta sun samu salama dan ba faWa da malam ba DARE "
yayunta dai har station da gidajen radio sun kai report na nemanta ko wanda ya ganta tunda ba saceta akayi ba da ?afatta ta gudu dan ?arfin hali hada saka wasu kuWaWe ga duk wanda ya kawota,
wasa wasa sai ga ?aramar magana na neman zama babba ?en sanda sunji matar waye tuni suka ba zama nema wasu kuma suka nufo gidan Alh Ma'aruf domin tattaunawa da Haj Kareema uwargida ran gida.

**********************
A sanda Nuriyya ke gida cikin farinciki da maWaukakin shau?i akan Naseer a lokacin shi kuma yana can yayi nisa a ?arasa tarwatse mata rayuwa dan yanda ya rantse babu kunya babu tsoron ALLAH ya hai?ewa Umman Nuriyya dake a Waure cike da mugunta yake sex da ita babu ko Wigon nadama tana ?o?arin kare kanta ta hanyar tureshi yana faffala mata mari kuka take kukan da duk wanda ya jishi yasan na tsantsar ba?in ciki ne da kaicon kasancewa a raye addu'a take cikin ranta akan ALLAH ya Wauki ranta ta huta sannan ALLAH ya wula?anta Naseer tun a duniya bai ma san tanayi ba harkar gabanshi kawai yakeyi har yayi gaji ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya tayi la?was babu sauran kuxari ko karsashi a jikinta ta sada?ar mutuwar ta kawai take jira hawayen ma sun ?afe babu ko Wigo da sukayi gigin Sace hanya suka ratso ta idanunta yasaka hannu ya Wauko wayar da ya saita camera Win ya tsaida Waukar videon yayi save ya buWe ya kallah yana sakin murmushi
cikin fatinciki ya kalli Umman dake kwance bata da maraba da gawa yace "aiki ya kammala na tabbata ko da rodi aka ?era zuciyar ?arki yau sai tayi bursting ta tafi inda zaku haWu dan ba wai zan barki ba zan aika ki lahira ne kafin ?arki ta biyo ki mu ma muna nan tafe amma sai mun gama ganin gari mun ci duniyar mu da tsinke tukun kinsan ALLAH mai gafara ne sai mu du?ufa neman yafiya mu iske ku salun alun" ya karasa maganar yana murza Wan gemun shi cike da wula?anci da rainin wayau wata ajiyar zuciya ta sauke tana fatan ya aiwatar taci gaba da ro?on ALLAH gafara sannan kada yabashi galaba akan Nuriyya, bata ankare ba taji anja gashin kanta ta runtse ido dan ba da wasa yaja gashin va haka ya jata ?iiiii kamar wata karya har zuwa cikin toilet Win Wakin ya kunna bathtube sai da ruwan suka taru ya kuma fizgota ya danna kanta aciki har wani cije leSe yake yana ?ara dannawa ganin yanda take mutsu mutsu tana kokawa da numfashi ya ?yal?ale da dariya yasa ?afa ya hamSareta
a wannan gaSar gaban Nuriyya yafara wani irin racing wata irin fargaba da tsoro suka baibayeta wata iri kewa kewa ta fara lulluSeta kawai sai tunaninta ya bata Naseer ne yayi haWari dan a komai nata Naseer ne farko cikin tsitstsikewar zuciya ta fara trying layinshi tana addu'ar da bata ma tantance take cewa dai dai sanda numfashin Umman ya Wauke lokacin wata irin zufa ta fara tsatsstafo mata ta runtse ido da ?arfi ta dafe zuciyarta dake baraxanar fasa ?irjinta ta fito!


COMMENT
SHARE
#NASNOOR
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*009*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????
_Angaishe ku masu zagin Naseer Nuriyya tace ku shiga hankalinku kafin ranta ya Saci so ruwan zuma>?%?>?%?_


Numfashin ta ya fara sar?ewa ta matse wayar dake hannunta tana kuma jin kamar xata rasa ko ta rasa wani Sangare na rayuwarta a hankali wasu hawaye masu xafi suka fara sirnano mata bata san dalilin hawayen ba haka nan ta ji tana son yin kuka ta du?e agun ta fara gabza uban kukan da bazata iya cewa ga dalilin yinshi ba,
tana kukan tana kuma kiran number Win Naseer da kiran ya katse sai gabanta yayi wani irin gigib duk ta gigice tana jiran tsammani bata da kowa a kusa da ita yanzun hatta dangin shi duk ya musu iyaka bata da numbr Win kowa su ma basu da ta ta,

****************
Wata kafurar dariya ya she?e da ita sanda ya Wago ta ya tattaSata yaga bata numfashi ya fara yiwa kanshi kirari irin dai shi yakai ?wallon shege , anan toilet Win ya barta a yashe cike da farinciki ko wanka bai yiba ya zura kayan shi ya fito daga Wakin da sauri sauri burin shi kawai ya ?arasa gida ya nuna wa Nuriyya yanda ya wula?anta gyatumarta tsaki yayi ganin tarin missed calls Win da ta jera mishi a kan laSSan shi ya furta "Mayya"
yana duba mssges Win data dinga aikin turo mishi yaja wani dogon tsaki da faWin " kin cika garaje da gajen ha?uri in kin bada ?afa ma gani nan zuwa gidan da kyakkyawan sa?o" yayi wani malalacin murmushi yana gyaWa kai yace Alh Naseer the Young billionier lokacin yazo fa yanzun zan faWa aji in bi takan uban kowa in wuce babu sauran mutunci ko Hajia tayi kuskuren Sace hanya ta biyo ta layi na sai na saita ta" ya ?arashe da sigar ?an daba shi a dole ya zama gwaska da ya tada motan kenan kiran Bintu ya shigo a Wayar wayar da maWaukakin murmushi akan fuskarshi baki a washe ya furta "Mai sanyi nah"
ya katse kiran ya kirata tana Wagawa yace "my first lady ki huta ki sarara dare namu rana ta mu ALLAH ya bamu dama dole mu dama har?alla dai ta faWa ki shirya a sanarwa su kawu na mai do bikin nan next week"
ta fasa wata muguwar ?ara da sai da ya janye wayar a kunnen shi yana dariya daga can cike da salo da bariki ta fara zuba mishi shagwaSa tuni ya rikice ya biye mata to ba a ?ar?are wayar ba sai da ya mata al?awarin zai turo mata 5m na lefen da tace bata so yabata kuWin
suna aje wayar ya tura mata 5m Win kamar yanda ya mata al?awari,


************************
A Sangaren Alh ma'aruf kam ba ?aramin zafi ya Wauka ba ga masu jaje da ke kuma tunzura shi ba ranar yayi niyyar dawo wa amma dole ya fara shirin dawowa gida a lalubo mishi Hunaifa ta girbi abinda ta fara shukawa bai ko sanarwa da mandiya Kareema ba ya biyo hanya'

?iri ?iri ta zama ta ALLAH ma?wabta nata shigowa jaje duk wanda ya kalleta sai ta bashi tausayi idanu duk sun zurma mata da ance ashe haka ya faru kuma hajiya? sai ta fashe da kuka tana ro?on mutane dan ALLAH a tayasu da addu'a ita tsoronta kar Hunaifa ta samu nasarar zibar da cikin da aka tabbatar musu cewa ?an biyu ne ta burge mutane kam da dama ganin yanda ta damu da kishiyarta har haka a wannan lokacin da mata ke neman wutar da zasu jefa kishiyoyi amma ita ga kishiyar ma ta bar mata gidan amma ita nema take a tayata nemanta ta dawo ko dan farin cikin mijinsu"
_Mishau Sadda musulmin ALLAH mutum mugun icce ko ya mutu sai an Waure shi ALLAH ka mana tsari da miyagun kishiyoyi irin madam Kareema_
?an sanda sun iso gidan bayan mai gadi ya musu iso batayi wani mamaki ba tasan takan siyasar duniya cikin ?wrewa da yarda da kai take amsa duk tambayoyin da suka mata wata tambayar sai ta share hawaye take basu amsa na duk irin zaman da Hunaifa tayi a gidan tace "tasha attemp Win gudu wa bata taSa samun nasara ba sau uku ina kama ta tana shan gishiri a kitchen dan ganin cikin ya fice ganin haka ta canja salo ta fara niyyar halaka ni nan ma na tsallake tarkon ta dan kawai na hana ta cika burinta nason sai ta zubar da cikin ta la?a min cewa nice na zubar mata da ciki ALLAH bai bata sa'a ba sai a wannan karon wanda shima nayi ?o?arin hanata inda aljanun ta suka tashi tamin dukan tsiya har ta yanke ni a hannu" Wan sandan nan ya dakatar da ita bayan ya zuba mata ido yana saurarenta akwai tarin tambayoyi da ya ke son mata sai kuma yayi wani nazari bai ce komai ba ya mi?e yana faWin "ina ne Wakin ta? sannan a yanda ta ficen banajin zatayi ?o?arin Waukar waya ina wayarta?"zatayi magana ya kalli sauran police Win yace ku bincika min Wakin bari in Wan haWu da mai gadi"suka amsa kusan a tare suna salute nashi yayi waje cikin sassarfa inda tuni ?ancikin Haj kareema suka fara hautsinawa zufa ta Wan fara yayyafo mata ko me ta tuna kuma sai ta saki wani lallusan murmishi ta Wan Waga ?afarta a hankali ta matse wani Wan abu mai kama da fara da ke ta motsi ta matse lips Winta na ?asa da ha?ora tana murmushi kamar ta sani ashe batayi gangancin dam?e kurwar musa mai gadi ba tasani tasan tsoro irin nashi tsaf zai Salle mata aiki tana murmushi ta Wan kishingiWa saman kujerar tana matsa counter Win hannunta tana mi mi mi da baki kamar dagaske lazumin take
ko da police Win nan ya fita kai tsaye bakin get ya nufa inda Wakin mai gadi yake ya ?wan?wasa shuru yaWan waiga ko zai hangeshi ta wani gun babu mai gadi babu alamar shi lura da yayi Wakin ba rufe yake ba Wan turo ?ofar akai yasa shi Wan tura kanshi kaWan ya le?a ido ya zaro ganin mai gadi a kwance farin kumfa na fitowa ta bakin shi idanun shi duk sun zazzaro
***********************
horn Waya yayi bayan ?arasowar shi gidan mai gadi ya buWe mishi get a hankali ya sulala motar ciki ya ?ure kiWa hankalin shi kwance Nuriyya dake tsaya a sama tana jiran gawon shanu ta daka wani tsallen murna ganin shigowar motar Naseer Win a guje ta fito daga Wakinta dake upstairs da bibbiyu take haWa matakalan wajen saukowa tana isa falon yana murWa ?ofar ya shigo


COMMENT
SHARE
#NASNOOR
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*006*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????

Tuno Naseer da kyakkyawan zamansu da da irin madarar ?aunar da suke lasa yasa taji ?arfi ajikinta wani farin ciki ya mamaye xuciyarta da ?arfin guiwa ta fara shirya jikinta dan tarbar mijinta farin cikin zuciyarta sosai take jin haushin kanta da xuciyarta dake saka mata kokonto akan Naseer ta sani mijinta daban yake ko auren nan ma tasan ?addara ce da kuma matsin ?en uwanshi akan rashin haihuwarta
ita dai tanason Naseer zata kuma cigaba da son shi har bugun numfashinta na ?arshe zata kuma so duk macen da ya auro ya kawo cikin gidan xata rungumeta su zauna lafiya,
Tsaf ta shirya tayi kyau matu?a kasancewarta dama mai kyan kwalliyar ta karSi jikinta matuqa ta fesa turaruka masu sanyin ?amshi
ta nemi gefen gadon ta ta jawo wayarta tafara laluben number Win Naseer so take taji me xaiyi dinner dashi sai tayi ?o?arin kammala wa kafin yadawo sai dai har wayar ta ?araci ring Winta ta gama bai Waga ba ta kuma kira nan ma shiru
_abin haushi_
sai kawai tayi murmushi tana ?arfafawa kanta guiwar baya kusa da wayar ?ilan ma a mota yabarta sai kawai ta shiga tsara mishi kalamai masu daWi ta tura mishi tasan zaiji daWi ?warai itakam farincikin takeso akan murmushin shi xata iya bada fansar rayuwarta>??
har ta aje wayar ta tashi sai kuma ta Wauka ta fita da ita dafatan ya biyo bayan kiran nata inya gani duk da tasan da wuya domin bin kira ba Wabiar shi bace sai dai in kaji shiru ka kuma kira
falo ta dawo ta zauna tana ?en tunane tunanen rayuwa zuciyarta na ?o?arin sako mata tunanin mahaifiyarta da ta Sata a hannun kidnappers tsawon shekaru uku kenan tana da halin biyan ransom Win da suka nema amma Naseer ya kanainaye ya hana ta bayar acewarshi zasu gaji da ri?onta ne su sakota
A lokacin kuWin da ta haWa 50m da suka nema a ranar Sarayi suka hauro suka karSe kuWin a dangi kowa yabar maganar ma ganin itace dolen ta ta barta suma dole suka shafa wa kansu lafiya suka zuba mata ido duk wanda ya zo a lokacin akan maganar sai Naseer ya hanata cewa uffan shi yayi ruwa yayi tsaki har maganar tabi iska
ta share hawaye tuno da mahaifiyarta a mace? ko a raye? ALLAH masani


*********************
Cike da hasala ba?in cikin abinda Hunaifa ta mishi zuciya na zafi ya rattaba mata saki uku nan take ya lalubo number mahaifinta Malam buba ya turo mishi da gargaWin duk wani abu ya samu cikin shi sai yayi shari'a dasu in zasu nemota su nemota aure ne batayi to ya saketa amma intayi kuskuren zubar mishi da guda jini to daga nan har kotun duniya sai sun je

Kareema kam ko da ta shiga cikin falon kai tsaye gidansu Hunaifa ta fara kira tana kuka take shaidawa mahaifiyar Hunaifa yanda sukayi da Hunaifa akan batun zubar da ciki tana kuka take faWin "wallahi mama yarinyar nan aljanu gareta baki ga dukan da ta min kan na hana ta zubar da cikin hada wu?a sai ta kasheni na gudu Waki dan tsira da rayuwata anan ta samu nasarar guduwa dan Allah ku taimaka mana wannan cikin mun saka mishi rai dan ALLAH ta dawo wallahi ko me takeso zan sa Alh yayi mata" ta ?arashe maganar dz wata kafirar sheshsheka Maman Hunaifa batayi mamaki ba jin wai ta gudu kasancewar dama sun san bata son auren to ganin tunda akai auren babu wani abu da ya biyo baya yasa sukayi tunanin ta ha?ura ta rungumi gatan da suka mata na aura mata miji irin Alh Ma'aruf dala burin kowace ?a mace ashe tana nan kan bakanta
?wafa tayi ta fara lallashin Kareema da bata tabbacin zasu yi iya yinsu ganin sun shawo kan matsalar afara sanin inda Hunaifar ta nufa tukun suka ajje wayar kowa cike da jimami
Kareema ta daka tsallen murna ganin plan Winta na tafiya yanda ta tsara tabbas a komai ita Win mai nasara ce,
Maman hunaifa na niyyar fita zuwa Wakin mijin nata sai gashi ya shigo Wakin hankali tashe yana waje sa?on surikin nashi ya riske shi cikin matu?ar tashin hankali ya faWo cikin gidan dan sanarwa iyalin nashi salalar tsiyar da Hunaifa ta musu


#COMMENT
#SHARE
#NASNOOR#
#ZARAHBUKAR#
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*010*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????

Wata sassanyar ajiyar zuciya ta sauke sanda ta jita akan Wan madaidaicin ?irjin Naseer habiebyn nata ta ?an?ameshi tana fashewa da kuka,
Turus ya ?ame

3 / 7