Chapter 6 Reading Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc Arewa Novels

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc

Author :  Zarah Bukar Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   6 / 7

15K to 18K   out of 20.7K words

insha ALLAH zanyi ?o?arin bin dokokin ka a zaman iddar da zanyi a gidan nan wanda a ?arshe nake fatan wata rana kaji ?aina ka tausayawa maraicina ka mai doni Waki na"
>?%?>?%?>?%?>?%?>?%?>?%?
_toni dai wannan mayata ta nuriyya bansan kalar ta ba haba ance ba ayi dake kin nace bayan uban dukan da kikaci kuma zaki koma maj gadi kuma duk kin amince? to ALLAH ya yafemiki dan nikam kinfi ?arfina_
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak Winki hankali kwance muna siyar da lalle Wan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ?awata hannu da ?afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da Wai Waya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ?amshi ?amshi riba biyu kiji ?amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da WaiWaya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sau?i domin ganin hotunan kayanmu da price Winsu ku tun tuSi wannan lambar 08038541511*

*016*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????
Yana buWe ?ofar yaci karo da police har guda biyu kowannen su fuska a cune cike da fargaba ya daure ya danne tashin hankalin shi ya mi?a musu hannu alamun suyi musabaha gaisawar sukai da yi mishi bayanin sunzo ne yin wani bincike a gidan bisa wani rahoton sirri da aka aika musu dashi
ya Wan yi jimm hankalin shi ya Wan kwanta da tunanin ko an samu wata ?ar shaida akan mituwar mai gadin da sauri ya matsa musu cike da ?warin guiwa ya ce su shiga ko 'ina su bincika
duk maganar da suke a kunnen kareema da ta kashe kunnuwa tana sauraren su wani daddaWan sanyi yana kwarara a zuciyarta wani farin ciki na ratsata a hankali ta furta 'Alhamdulillah the game ix over yanzun zan zauna cikin farinciki in sakata in wala ko banza kafin a gama binciken a gano gaskiar ba ka da laifi nasan na rarumi abinda na raruma"
Alh na can na nuna musu ko'ina suna hankaWawa suna bincike basu dai samu wani abu ba har a garden Win suka dawo compound Win gidan suna ?ara tattaunawa akan sa?on da aka turo musu basu dai sanar dashi abinda aka turo musu ba suka Wan tsaya jikin motar shi suna sallama'wasu har sun fita daga cikin gidan sunyi gaba karaf idanun wani Wan sandan ya faWa akan motar da Alh Ma'aruf ya dawo da ita da shatin jini jini a booth Win ga wani nan yaWan Wiga a ?asa da sauri ya dawo yaWan ja ogan nasu gefe ya nuna mishi motar shima ido ya zaro da hanzari ya kira Alh Ma'aruf Win da gaba Waya hankalinshi baya kansu yana can yana Wan danna wayar shi hankalinshi ya maido kansu shi idanun shi sam bash kai ga motar ba saj da ogan ?an sandan ya ankarar dashi take gabanshi ya faWi da sauri ya ?arasa jikin motar zufa na keto mishi cike dz sabon tashin hankali ya zaro makhllin motar ya SuWe booth Win hannhn shi na karkarwa booth na buWewa idanun su ya sauka akan gawar wani yaro babu kai gefen cikinshi a buWe an kwashe kayan cikin dukansu idanu suja rufe suna furta kalmar innalillahy wa'inna ilayhiraj'un Alh kam gigicewa yayi ganin abinda yasan babu shi a wurin ga mugun ganin dayayi na ganin wannan gawar hankali tashe ya fara ja da baya yana girgiza kai
da sauri suma ?an sandan suka rufe booth Win suna kar?aWa kawuna kamar wasu ?adangaru basu wani jira wani abu ba abinda sukazo nema gashi sun samu suka datsa mishi handcuff hawaye masu zafi na zubo mishi a hankali nadamar tara azziqi na shigar shi dn yasan a kanshi akai mishi haka amma abin tambyar waye? waye je mishi wannan yankan bayan?
_ya zaka yi Alh ALLAH ya haWa ka da makirar mace? kareema ki kiyayi haWuwarki da ALLAH_
Suka tisa ?eyar shi zuwa cikin gidan wanda tuni kareema dake laSe jikin window taga komai da sauri ta koma inda ya barta zaune ta daSashe tana ci gaba da matsa counter Win hannunta'
suna shigowa dashi a razane ta mi?e tana tambayar su lafiya? me mijinta ya musu ? cike da hargowa ta fara ?o?arin jan shi ita ala dole baza a kai mata miji ko'ina ba ta rufe ido tafara zagin police cike da Wanyen kai wani daga cikin police Win ya nuna mata yariga ta hawa bishiyar kuka ya dalla mata marin da yasaka ta nutsuwar dole a gaggauce sukayi mata bayani suka ?ar?are da faWa mata zasu tafi dashi a bincikeshi yanzun kuma motar da zata Wauki gawar zata iso duk abinda bincike ya nuna zasu tattara su mi?ashi kotu, ai suna ?ar?are jawabin nasu ta dage ta ?walla wata muguwar ?ara ta fara sabon daru cewa sharri akawa mijinta wallahi mijinta ba Wan mafiya bane basu ko saurareta ba suka kuma tisa ?eyar Alh da ya zama gunkin ?arfi da yaji gaba dan ya zama sai ganda akai dashi,
ba UHM ba UHM UHM,
suna fita ta biyo bayansu tana ihu da kururuwar da ya fara janyo hankalin ma?waftansu dama mutane masu jiran ?iriss tuni wasu da sukaga motar police ?ofar gidan suka fara tururuwar zuwa su bawa idanun su abinci



*************************
Bari mu le?o su hajia Nuriyya masu zaman iddah
SHARE
COMMENT
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak Winki hankali kwance muna siyar da lalle Wan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ?awata hannu da ?afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da Wai Waya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ?amshi ?amshi riba biyu kiji ?amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da WaiWaya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sau?i akwai grinder babu ruwanki da jiran nepa ko neman Wan aike kai markaWe har nama tana niqawa domin ganin hotunan kayanmu da price Winsu ku tun tuSi wannan lambar 08038541511*

*017*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????
Shidai Naseer halin nuriyya ya ma daina bashi haushi ?iri ?iri yace taje ga inda gawar mamanta take ta Wauko ta a mata sutura Nuriyya ta kafe wallahi ba zata je ba haka kawai ?ilan ma tarko ya Wana mata so yake ta fita a gidan ya haramta mata zaman gidan ita kam da ta fita ta dawo ta iske ya mata shamaki da gidan dashi kanshi gwara ta ?are rayuwarta a cikin gidan ba tare da ta le?a ko ?ofar gida ba yace " to batun gawar fa ayi yaya da ita?" tace "ka yimin wannan taimakon Nasnoor dan ALLAH kaje ka samu wasu ka biyasu su Waukota a zo nan a mata suturar in ma baka bu?atar ta a cikin gidan nan wallahi ni na yarda ka barta a can a mata suturar akaita ma?abartar daga can ALLAH ya haWa fuskokin mu da alkairi na yafe mata nasan itama ta yafe min na kuma ari bakinta naci mata albasa abin duk da ka mata mun yafe maka ina fatan wannan sadaukarwar da na maka ta saka farinciki kadaina cune min fuska dan ALLAH ko da bazaka min magana kullum ba kar ka haramta min ganin murmushin ka ko da zaka fita ne ka taimaka ka Wan haskani da mutmishi ko sau Waya shi kaWai ya isheni wuni cikin farin ciki a yinin ranar kaji hayatieyh?" ta ?arashe maganar da shagwaSa wacce a da yake nuna mata irin narkewar nan idan ta yita amma yanzun wata kafurar harara ya antaya mata ya doka tsaki cike da hargagi yake cewa " shin wai ke karya ce?" ko baki da zuciya ne? ya mi?e cike da hasala da sauri ta ri?o shi ta wani langaSe kai tace " tabbas na yarda ni Win karya ce akan ka wallahi na yarda kuma bani da zuciya na cirota na cillah wa sauran karnukan sun cinye ka Sau Waya dan ALLAH kamin murmushin da zan wuni ina tunawa wallahi zuciyata zata iya buga wa bazan juri ganin fuskar ka a haka ba indai nice wallahi duk abinda ka nema zan maka shi a ZAMAN IDDAR da zanyi a gidan nan dan ALLAH albarkacin zaman amanar da mukayi ka taimaka ka haska min ha?oran ka"
Takaici yasa bai san sanda ya bige mata hannu ya take mata Wan yatsan ?afa yayi gaba ba ta fasa ?ara hakan baisa ya juyo ba yashige toilet tsalle ta doka bayan ya shige ta faWa kan gadonshi tana wani dam?e bedsheet Win cike da shauqi ta furta "wasa farin girki imdai da rai da kanka xaka furta ka maidani Wakina ni da kai mutu ka raba ne wallahi takalmin kaza al?awari ne zan jure bazanje ko'ina zan zauna a ?ar?aashin kulawar ka har abada bazan bari kowa yasan da batun nan ba bare har a mana dariya dama kana cikin mahassada ?an gani da gaza bari amarya kuma ALLAH ya kawota lafiya tunda kana sonta nima zan sota za bauta muku iya iyawa ta Nasnoooor" ta yi saurin rufe fuska wai taji kunya duk fa ita kaWai ke surutan ta can kuma ta tuno halin da yace mahaifiyarta na ciki a halin yanzun gabanta ya faWi ?aunar uwa ta motsa ta xauna ta rushe da kuka tana jin wani yanayi shikenan ta zama marainiyar ?arfi da yaji babu uwa babu uba ba ?wai bare dakwaye ga miji na niyyar kufce mata anya ita kam batafi kowa rashin saa a duniya ba? cikin kuka take furta "kiyi ha?uri umma ki yafemin bansan ya zanyi dz zuciyata ba bani da iko da ita ita ke sarrafa ni Naseer ya mamaye ko'ina acikin ta bani da iko da kaina sai yanda ta jani Naseer ya riga da ya zama bugun numfashi na dan ALLAH karki fushi da Sa'adahr ki gudaliyarki da kika ?arar da rayuwarki wajen gina tawa rayuwar amma ga lokacin da ya dace ace na ji?anki na tattaleki in kuma Waukar miki fansar ruhinki amma kashh zuciyata ba zata bani haWin kai ba kiyafe mana nida Naseer"

_To kowa yayi ta kanshi da alamu Nuriyya taci kai_

AFWAN WLH BAMU DA NEPA NE
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak Winki hankali kwance muna siyar da lalle Wan gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki ?awata hannu da ?afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da Wai Waya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls ?amshi ?amshi riba biyu kiji ?amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna siyar da busashshen kifi ga daWi ga wani Soyayyen sirri acikin kifin mu kwali guda 3k muna kuma bada sari ga masu son su sara suma su ?aru domin ganin hotunan kayanmu da price Winsu ku tun tuSi wannan lambar 08038541511*

*018*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????


Duk haukar da madam nuriyya keyi Naseer na laSe yana kallonta shi abin nata ma ya daina bashi haushi sai mamaki tsaki yaja a hanklai ya furta "ubanki zakici uwar ?an naci ba dai kin zaSi zama dani ba? zakiga ?as?anci ganin idonki wallahi da ?afarkj zaki gudu a gidan nan banza mayya kai ni dai wallahi Habeeb ka gama cutata ga yarinya na neman zame min ala?a?ai to dai ni ?arya take ta hanani holewa ta wallahi" shima dai kamar wanda yaci kan ya rufe ?ofar toilet Win yaci gaba da wankanshi yana yi yana surutai yana zage zage to dai yasha alwashi yafi dubu na cin uban nuriyya
_?ar anace >?%?_
ko da ta gama koke koken tashi tayi a hankali jikinta duk a mace tunanin rayuwa da yanda komai ya juye musu ita da Naseer Winta cikin lokaci ?an?ani ta fara gyara mishi Wakin tanayi tana sharar hawaye tana magana da zuciyarta " ruwa ba ya tsami banza Naseer wallahi ni na maka uzuri na fahimci baka cikin hayyacin ka wasu ne ke son rabamu to kuma sunyi ?arya shegu ko tunani suke in sun biyo ta haka zasu iya raba hanta da jini? basu san sunyi kuskure ba dan ni da Naseee har a lahira ?afa ta ?afarshi ko sakin da yace yamin ni dai ban yarda ba igiyoyin mu uku na nan rass kawai dai na nuna mishi na amince ne dan ya samu natsuwa yo hauka ake ko garin gaSa gaSa ake kawai mi rabu da mutum lafiya ya dawo yace ya sakeni ai dagaji kasan wannan aikin asiri ne wallahi ni ko zancen kashe umma da yace yayi duk na jishi ne yo matar da ke gun ?an kidnapping aljani ne shi da zaije ya sato ta? ALLAH dai ya miki dalilin kuSuta sweet mom nayi missing Winki dan ALLAH ki gudo daga gun azzaluman can kizo ki tayani wanann ya?in na tabbata da kina kusa bazan shiga wanann tashin hankalin ba"
ta ?arasa maganar tana tsaida idonta akan wani kyakkyawan hoto da sukayi ita da Naseer na 10th annivasary nasu tayi murmishi ta ?arasa ta ciro hoton a inda ya ke ta fara shafa fuskar naseer dake sakin wani ?ayayaccen murmushi ya rungumota ita kuma ta kwanta a kan ?irjinshi itama fuskarta fall murmushi dagani anyi hoton ne cikin shau?i da bege ta rungume hoton tana cewa "to jifa wai waWan nan masoyan za a raba yo Naseer ni ko saki uku kamin ko ?ofar gida ina zuwa? ai wallahi gara in ?arashe rayuwata ina bauta muku kai da *BINTUN* sai kuma ta yi saurin buge bakinta tace au aunty amarya duk da na girme mata amma zan bata wannan girman kasan cewarta a ?ar?ashin ka dear domin ni ko kare ka kawo ka aje a gidan nan zan girmamashi bare Wan adam mutum mai daraja"
ta ajje pics Win dai dai fitowar shi ya kalleta ya doka tsaki ya Salla mata harara haWe da nuna mata ?ofa alamar ta fice
ta fara marairaicewa zata yi shagwaSa ya ?arasa inda ya hangi wani belt ya fizgoshi da gudu ta nufi ?ofa tana faWin "sorry Hayateeh na fita amma dan ALLAAH zan jiraka a parlour in ka fito in Wan kalle ka kaWan in sha?i kamshinka kasan na riga da na zauce a kanka"
ya datse ?ofar yana huci shikam dai yaga bala'i shi baisan a wanne jerin halitta zai saka nuriyya ba da sauri sauri ya shirya dan so yake yaje ya Wauke gawar nan daga gidan kafim ta fara mishi wari tunda ?ar da ta haifa ta nuna tabar mishi komai a hannunshi to shima zaije ya yar da ita in wasu sun tsinceta shikenan dama kowa yasan tana hannun ?an kiddnaping
sanda ya fito mayyar tana nan dur?ushe a falo kamar wata marar galihu tanajin sautin takun shi ta mi?e zumbur ta tareshi bata daddara ba ta nufeshi da niyyar ta rungume aiko ya falla mata mari ya ingije ta ta tashi da sauri tana faWin "ba zanyi fushi ba Nasnorr duk a binda zaka min na tabbata

6 / 7