Chapter 5 Reading Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc Arewa Novels

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc

Author :  Zarah Bukar Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   5 / 7

12K to 15K   out of 20.7K words

dafe kunnen shi da ?arfi jin kalmomin na maimaita kansu a kunnen shi kamar yanzun take furtasu
_Na tsaneka Badaru Wallahi ko mai kalar mummunar fuskar ka bana ?aunar ganin giftawar shi ta gefen da nake wallahi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? zan iya watsa maka fetur in cinna maka wuta da hannu na ka cika naci ka fice ka kauce daga rayuwa ta kafin in zama sanadin wula?anta rayuwar ka_
ido ya rintse da ?arfi zuciyar shi ta fara wani irin zafi kamar ana rura wuta a ciki tuno abinda ya biyo bayan furucin na Sa'adah a lokacin yasa bai san sanda ya fincike ?afar shi ya tattakura yayi wani irin mugun ball da ita a fusace ya mi?e bai ko waigo ba bare ya kula da halin da ya shiga ba ya nufi upstairs da sauri yana share wasu hawaye da suka ma?ale a kwarmin idon shi
bayan ta ta dafe haWe da fasa wata irin ?ara kanta ya bugu da center table Win da ke tsakiyar falon
ta rintse ido tana neman Wauki daga gun ubangiji lokaci Waya kyakkaywar ma'amalar ta da masoyinta ta juye zuwa zallar ?iyayyah bata san me ta aika ta mishi ba bata san me ya dace ace tayi ba a yanzun burin ta Waya ya furta mata kalmar ya amince da zamanta a gidan ta tabbata da wanan damar zata sake kutsawa cikin rayuwar shi a karo na biyu a hankali ta Wan mi?e tana matse ido bayanta taji ya amsa ta dafe gun babu shakka Naseer ya mata rauni amma bashi ne a gabanta ba burinta taji nashi view Win in yaso sai taje inda yace gawar ummanta nacan taje ta Waukota a samu a mata sutura
a hankali ta tuno kalaman da ya faWa mata da kuma videon da ya nuna mata ta Wan rausayar da kai a fili ta furta "ALLAH ya ji?anki Umma ke kuma kalar naki sanadin kenan na zuwa ?iyama a dalilin mijin ?arki kiyi ha?uri ki yafe min ba laifi na bane laifim xuciya ta ce da ta kasa banbance min daidai da akasin hakan wanda xan iya yin komai sai inda ?arfi na ya ?are akan kowa ye ya miki wannan ?as?ancin amma a dai dai nan zuciya ta bata da ?arfi da tasirin hukunta Naseer kiyi ha?uri ki yafe wa tilon ?arki da ta kasa yin wani yun?uri akan mutuncinki da rayuwar ki bayan ke kin sadaukar da komai a kanta ki yafewa Naseer Umma nasan tabbas yana da dalilin yi miki hakan Allah ya haWa mu da alkairi"
ta Wan fara jan ?ugunta a hankali tana dafa kujera ta mi?e ta nufi upstairs Win tana dafe bango Wayan hannun kuma dafe da bayan ta.


*************************
Kareema kuwa kai tsaye bedroom Winta ta nufa a hankali sauri sauri ta faWa toilet taWan watsa ruwa tana fitowa ta buWe wardrope Win da ya mamaye bango guda na Wakin ta zaro wasu kaya can ?asa doguwar rigar yadi ce kalar red sai wani maWauri a jiki ba?i da sauri ta xura rigar ta Waure maWaurin ta jawo Wayan ba?in yadin wani Wan siriri ta Waura a goshin ta ta nufi miror ta tsaya ta rintse ido tana karanta wasu abubuwa ta Wauko wani farin abu taja layika a fuskar tana ci gaba da karanta wani yare Satt ta Sace daga Wakin.............
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*014*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????

Yana ?arasawa saman ya shiga Wakin dake farko da sauri sauri ya mai da ?ofar ya rufe ya nufi gado Wan Wofa na ?ugun shi yayi akai ya haWe kan shi da guiwa ya fara wani irin kuka mai tsuma zuciya
wasu shuWaWWun abubuwa suka yi ta gilma mishi ya rintse ido da sauri tuno sanda sanda aka kwara mishi ruwan zafi da yanda fatar shi saSule amma a haka mahaifin shi ya wurgo ?ofar gida ya watso mishi kayan shi
ya Wan tsagaita kukan yana hango murmushi a fuskar ta ita da mahaifiyarta da kalaman da suka furta a lokacin
"ita fa dama rayuwar nan haka take iya ruwa fidda kai kowa iya allon shi ya wane yanzun me gari ya waya? kayi kuskure waya faWa maka cewa zaka iya ja da ni? da kabi ni da kabi abinda nace da yanxun kana nan cikin gatan ka kana ji kana gani Agola zata rayu a gidan ubanka kai kuma a lokacin wata ?il kana cikin bola ko ?ar?ashin gada ga jinyar ?una wacce ?arshe ta ruSe ma a yanke shegiyar ?afar kaga shikenan ga muni ga dungulmin ?afa ja dani babu nasara shi kanshi uban naka a tafin hannu na yake ina maraba da kai a duk sanda ka canja shawara aikin ba wani mai wahala bane" ta ?arashe faWa tana kashe mishi ido guda
ya sauke ajiyar xuciya ya sauke tuna me itama Wiyar ta furta a lokacin duk da zafin ?unar da azabar da yakeji ga ?udaje da suke ta bin ?unar amma kalaman kamar a yanzun ta ke faWar su " ga muni ga ba?in hali to ya kaga wasan ? na tsane ka Badaru kullum ina faWa wallahi ba dan ina tsoron alhakin Waukar rai ba da da kaina zan kashe ka dube ka kamar ni kace zakayi soyayya dani kai ma kasan gangan ne ka rubuta ka aje har duniya ta naWe wallahi ba zaka taSayin aure ba kai ko da kayi ni zan maka sanadin da bazaka taSa haihuwa ba kayi kuskuren kiran mahaifiya ta juya duj da gani ta haifa amma duk da haka juya take a idanunku zan tabbatar da cewa tsohon ka ya ci gaba da amsa wannan sunan domin sai na lalata ?wayayen haihuwar shi idan ka kuma ganin an haihu a gidan nan kace ba suna na Sa'adah mustapha fakka ba"
ta tofa mishi yawu a fuska ta juya tai gaba duk da a lokacin ba zata wuce 14 years ba amma cike da salo ta tafi tana girgiza jiki
zuciyar shi ta kumbura wani tururi da zafi kamar zasu fasa ?irjinshi tuno cewa tun daga lokacin komai ya sauya rayuwa tafara juyin masa dashi ga mahaifinshi da rai amma dashi da babu duk Waya
wata rana ranar da a lokacin ya gwammacr dama ya mutu dama bai zo duniya ba kai dama ba a halicce shi ba da idon shi akan idanun shi ta danne ta da filo duk da tana cikin halin jinya sai an kwantar an tayar babu tausayi bare imani ta sha?eta ta danne kan ta da filo tun tana harba ?afafu har numfashin ta ya Wauke
ya Wauki wayar hannun shi ya jefi mirorn Wakin tuni ya tarwatse ya dinga haWa kanshi da bango tuno yanda ya kasa wani yun?uri ya kasa bata wani taimako duk da kasancewar ta uwa mahaifiya a gare shi amma a haka yana ji yana gani kishiya ta kashe ta bai Wauki wani mataki ba
jifa ya fara da duk abinda ya samu ya nayi ya na kuka dai dai nan
nuriyya ta turo ?ofar Wakin ta shigo
Ido ta zaro ganin irin ta asar da yayi gashi sai dukan kanshi yake da alamu bai ma san ta shigo Wakin ba
wani Wan murmushi tayi sanan tace "nasani wallahi ni da ma nasan Naseer baka cikin hayyacinka Allah ya isar mana duk wanda ya baka giya kasha gashi kana ?o?arin illata min kanka a cuceni ni dama nasan ko sakin da kamin ba cikin hankalin ka kake ba to ?aryar mahassada wallahi ni da mijina mutu ka raba an shiryo ?arya an zugo shi yazo ya faWa min anyi tunanin banda hankali ohhh da nayi garaje na tafi da na cuci kaina to ba inda zani"
tana ?arasa surutun a guje ta ?arasa gunshi tana fashewa da kuka ta rungumoshi
ta baya baiji shigowar ta baima san da ita agun ba sai da yaji hannunta a jikin shi wanda yake jinsu kamar an Wora mishi wuta Bata san kuskuren da tayi na shigowa Wakin nan ba adaidai wannan gaSar da ?walwar shi ke hasko mishi ba?a?en tabon da sukayi wa rayuwar shi ita da mahaifiyarta
bata ankare ba taji anyi sama da ita an nana da ?asa idanu a rufe ya ci gaba da dukan duk inda yasan zata ji a jikinta idan ya daka nan yake duka ta kau wage baki tana ihu dan kam wannan dukab na yanzun ba kalar na Wazun bane wannan da dukkan zuciyar shi yake yin shi


_ku gudu yasen kafin ya gama da ita yazo kanmu nidai na fece_
@&? @&? @&? @&? @&? @&? @&? @&? @&? @&?
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*TALLAH! TALLAH!! TALLAH*

_ZAHRA'S GRAPHIC_
*_?awata kina ina? ina kika ma?ale ake tayi bake? mece ce matsalar ki kina ta Sannata datar ki a banza baki mori komai ba? to manta kawai zahras graphs ta buWe muku online garphic class inda zaki koya aWan ?aramin farashi kema ki koyar me kike jira?bani bani ta ?are zo ki tsaya da ?afarki hajiyata ?an kasuwa kuma abokan tafiya ne kizo ki ?awata kasuwa ki logo mai Waukar hankalin costomers wata ma logon kaWai zaija raayinta kafin ki farga ta she?a miki ciniki kowa na mune abokin tafiya ne kuzo mu ?aru da juna domin shiga class 500ne kuWin register ku tuntuSeni in kun shirya 08038541511_*

*015*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????



Duk abinda tasan zata shirya na plan Winta ba ta dawo cikin Wakin ba sai da ta san komai yayi ready daga can wajen inda suke abubuwan su tabi iska ta nufi ma?abarta
can ma da ta gama abubuwan ta cike da nasara ta nufo gidan kai tsaye a kan gadon ta tayi masauki tana sauke numfashi kome ta tuna kuma sai ta tashi ta cire kayan ta shiga toilet ta wanko fuskar ta fito ta sake shiryawa sanan ta Wan zauna bayan ta fiddo wani sim a jakarta ta buWe wata ?ar ?aramar waya keypad ta saka sim Win sanann ta rufe ta kunna wayar sa?o ta tura wa wasu numbers fuskarta fall farinciki da fatan zuwan komai ?arshe ta cire sim Win ta karya bayan ta tabbatar da cewa sa?on ya tafi ta fito daga Wakin wanda yayi daidai da shigowar Alh Ma'aruf shima duk yayi zuru zuru tsabar tashin hankali yayi dawowar bazata kuma yazo ya iske wani bala'in bai samu ko ruwa ya sakawa cikin shi ba sai da komi yaWan lafa sanann ya ?araso cikin gidan
da sauri ta ?arasa inda take haWe da fashewa da wani mugun kuka ta rungume shi
shima rungumetan yayi yana ji dama shima yasamu damar yin kukan sai dai ina zuciyar ?an mazan a dake ta ya Wan bubbuga bayan ta kana a hankali ya janyeta a jikin shi yana cewa "sorry madam komai xaiyi daidai akwai ALLAH yana kuma tare da mu ni dai nasan bani da ha??in Hunaifa bare wani daban to ubangiji bazai bata nasarar kunya tani a idon duniya ciki kuma idan ALLAH ya hukunta zai zo duniya bata da ma kankara dole zai fito so duk abinda ALLAH yayi mai kyau ne batun mutuwar mai gadi kuma shima mun bar wa ALLAH shi kaWai yasan me ya lulluSe ALLAH ya ji?anshi ya gafarta mishi"
tana dai tsaye ne kawai a gun amma waWan nan kalaman da yakeyi yana zuba mata dalma ne a jiki duk addu'ar da yakeyi cewa take ba amin ba a ?arshe ne tayi murmushi ?asa ?asa cikin zuciyarta ta furta "yanzun wasan zai fara maa'aruf a yanzun ne zaka gane gangancin da kake na yun?urin haWani da wata da sunan kishiya bazan saurara ba babu Waga ?afa wallahi sai na tabbatar da cewa ka tsani duk wata mace kai koda ace Wauro ta akayi aka kawo maka ita gidan nan kai da kanka xaka ja ta ka fitad da ita daga gidan nan"
jin yana ta magana bata ce komai ba yaWan taSota a hankali ta share ?an siriran hawayen ?aryar ta kalleshi a marairaice ta na cewa "abin nan ya fara Waure min kai alh wallahi akwai masu son ganin bayan mu ta ya? how ace abubuwa nata faruwa haka akwai alamar tambaya na fara wani tunani wallahi tabbas hunaifa abinda tayi kamar ba yin kanta bane kamar akwai wani a gefe da baya son ganin tarin ?wayayen ka a duniya abin tambayar anan waye?"ta Wan saurara ganin ya nutsu yana kallon ta sannan taci gaba "sanan batun mutuwar mai gadi baka tunanin akwai abinda ya gani an san ya gani shiyasa aka kashe shi ta hanyar bashi guba? lafiya lau ya shigo yamin mgn cewa ga ?an sanda sun zo kan batun Satan amarya shi ya shigo dasu kawai ana fita aka iske gawar shi wallahi nidai am scared watarana kanmu za a dawo ko su baby da Nadra dake sckul me mukayi haka da zafi?"why sai wannan familyn za a hana zaman lafiya?" ta na maganar har wanj jijjigata jikinta keyi ga kuka har wanj sar?ewa take
shikam alh jikin shi ne yayi sanyi tabbbas da gaskiya cikin maganr Kareema duk abinda ta faWa zai iya zama gaskiya duba da wasu abubuwan da suka shuWe da kuma waWan da ke faruwa to amma waye behind of this bottle? ashe haka nan ake raina mata ?jibi tunanin da tayi wanda shi kwata kwata bai taSa kawo ma ranshi hakan ba tabbas da walakin zai yi magana kenan ?aran siren na motocin police suka cika unguwar dass gaban shi ya faWi still dai?to me kuma ya kuma faruwa a unguwar?
A hankali ta sauke wata ajiyar zuciya haWe da furta "innalillahy wa'inna ilaihi raji'un Alh kaji me nake ji? me ya kuma faruwa a unguwar kuma? kafin ya bata wata amsa aka fara knocking ?ofar falon da ?arfi hannu ta Wora aka tare da fashewa da wani mugun kuka ta daSashe a ?asa jikin shi na rawa ya nufi ?ofar





***********************Yau dai kam madam Nuriyya taga ranar naci dan al?ur'an ta daku Naseerr ya lallagi ?an kayan shi ya gama dukan ya jefar da ita ko numfashin kirki bata yi cike da ?yama da muguwar tsana ya kalleta yace " kin cika naci kin nace wa rayuwa ta banso ya kasance mu ka kuma zama a inuwa Waya ba amma zan miki alfarma Waya zan barki kiyi *ZAMAN IDDA* _agidan nan_ saboda haka yazo a musulunci faWar ubangiji ce bazan shallake iyaka ba ko dan nima mahaifiyata tayi *ZAMAN IDDA* _agidan mijin ta wanda a ?ar?ashin zaman ne ALLAH ya karSi rayuwarta ta hannun wasu mugaye ma?iya ALLAH da rahamar shi kinci alfarmar wannan sai dai kisani zaki zauna gidan nan ne a ?as?ance matsayin baiwa ?as?antacciya zan ci gaba da wula?antaki har ki bar gidan da ?afarki zaki koma Wakin mai gadi zan sallameshi kamar yanda kikace zaki fanshi aikin shi da sauran ?as?antattun ayyuka idan kin amince kanki idan ba haka ba zaki iya jan jikin ki ki ficen a gida kije ki Wau gawar tsohuwar ki ganin damarki ne ki kaini ?ara a shirye nake ina nan ina jiran sammaci"
Madam Nuriiyya dake tsakanin rayuwa da mutuwa ta wani ?an?ame jiki cike da farinciki ita duk surutan shi basu ne take son ji ba wanann albishir Win da yamata na zama a gidan yafi mata komai daWi bata san ma ta mi?e zaune ba ta fara murna da yi mishi godiya jiki na rawa ta furta ta amince ta Wora da " kadaina tunanin zan iya fitowa in faWawa duniya cewa ka kashe min mahaifiya bayan kayi zina da ita wallahi ko rai dubu ka kashe a gabaana bazan iya faWawa wani ba zan kuma bi kaf danginsu in basu diyyar ran da aka kashe musu zan Sata tsawon rayuwata wajen ro?a maka Allah gafara kodan mu rayu cikin ?asaitaccen gida a aljanna ni da kai nagode NASNOOR

5 / 7