Chapter 4 Reading Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc Arewa Novels

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel By Zarah Bukar.doc

Author :  Zarah Bukar Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   4 / 7

9K to 12K   out of 20.7K words

cike da mamaki da al'ajabi to kukan na uwar miye? takeyi? laillai daWi ne ya mata yawa a ?as?ance ya SanSareta daga jikin shi cike da ?yama ya jefar a ?asa ya wani kalleta she?e?e ya tofa mata yawu a fiska ya doka uban tsaki yayi gaba
?amewa tayi a gun cike da waswasi tana tariyo Wan abinda yafaru da sauri ta mi?e tana girgiza kai ta rufa mishi baya ina wannan ba Naseer Win ta bane ko kuma wani ya Sato mishi rai a waje amma Naseer Winta bazai mata wannan tozarcin ba
gudu gudu sauri sauri ta tadda shi har ya isa falon ya zauna saman kujera yana cire takalmi
bata daddara ba ta zagaya ta baya ta sar?afo hannuta a wuyanshi ta Wan manna mishi fuskarta gefen kuncin shi
wani tururi da hadarin bala'i ya turnu?o shi ya ban?are mata hannuwan ya wantsalo ta sai gata a gabanshi cike da fusata ya fara dalla mata mari idanu a rufe yake dukanta tun tana girgiza kai tana shanye dukan har ta fara kuka da ?o?arin ?watar kai bai ?yaleta ba sai da yaga ya mata likis sannan ya jefar da ita ?asa sai huci yake
ya nemi Waya daga cikin kujerun falon ya zauna yana ta faman sauke ajiyar zuciya
kokawa take da numfashinta da kuma zuciyarta tana girgiza kai take tabbatar wa kanta ba Naseer bane wani ne yasa fuskar naseer ya zo ya yaudare ta ya Sata Naseer a gunta ko kuma wasu suka bashi giya yasha dan yazo ya wula?anta ta wannan tunanin shi yayi tasiri a zuciyar ta tai wani Wan guntun murmushi mai ciwo cike da ?arfin hali ta fara ?o?arin mi?ewa ta buWe idanun da suka mata nauyi ta fara rarrafa wa zuwa inda yake zaune tana kuma bawa kanta ?warin guiwa
Wago idanuwan shi da sukayi jajur yayi ya watsa mata wani kafirin kallo wanda yasaka ta gaggawar mayar da kanta ?asa bata ankare ba ya taso ya dam?o gashin kanta da Wankwalin tuni ya fice tasaki wata marainiyar ?ara ya ?yal?yale da dariya ya fizgota ta faWo kan jikin shi cike da mugunta ya dam?i breast Winta Waya ya matse sai da ta saki wani Wan guntun fitsari
bata dawo hayyacinta ba daga muguwar matsar da yayiwa breast Winta ya fara magana wacce ta saka nuriyya far a ?yal?yala dariya kamar wata taSaSSa
"ki nutsu ki dawo hayyacinki Sa'adah ki buWe idanun ki ki wanke kunnuwanki ki ji ki kuma saurari abinda nazo miki dashi ki yiwa kanki adalci ki kuma tabbatar wa kanki cewa ni dake tun can bamu dace ba nafi ?arfinki da duk wata tsiya da kuka mallaka nashigo rayuwar ki ne dan in tarwatsa ahalin in kuma kassara ki in lalata future Winki kawai dan inyi farin ciki ban taSa sonki ba asali ma kullum tsanarki ?ara sabunta kanta take a zuciya ta na daure ne domin in cika burina to Alhamdulillah buri na ua cika a yau kamar yandz zaki fice min a cikin rayuwata a yau!
ta runtse idanu jin wata almara yo almara mana da bala'i dai so ake taji haushin Naseer to ?aryar mutum in ma asiri aka mishi to uban bokan ma yayi kaWan
ta Wan buWe ido jin ya sassauta ri?on da yayi wa breast Winta yasa ta kuma narkewa ajikin shi ta fara Wan shafa jikin shi cike da shagwaSa tace
"relax nasnoor nasan ba kai bane an canja min kai ne ko kuma wasu ma?iya mahassada sun mana asiri dan su raba mu to kace musu nace ?arya suke ni da kai mutu ka raba ne"
da sauri ya katse ta tare ingizata tayi gama ya cigaba da cewa" a gidan ubanwa zamu mutu tare? ke wai wace irin jahila da?i?iya ce ki buWe kunnenki da kyau nine naseer ba ubanda yamin asiri ni kaina shaiWanin kaina ne bana bu?atar wasu tsirarun sheWanu a tafiya ta inaso ki kalli abin da zan nuna miki da kyau zuciyarki ta buga ki rage min aiki"
bai jira cewar ta bai kuma da mu da murmushin da take saki ba yanajin tana faWin "nasani wallahi ba kai bane Naseer Wina ba zai min haka ba sannan ko da ace kai Win ne to na maka uzuri nasan ?ilan laifi na maka na cancanci hukuncin da yafi wannan ma kamin indai zuciyarka zatayi fari kaji daWi" bai ko kalle ta ba ya mi?a mata wayar shi bayan ya kunna videon yace "ina miki ta'aziyya uwarki yau ta ba?unci laheera tana tsine miki albarka na shigar saurin da kika mata bayan taji aikin maxa ba kamar soloSiyon tsohon ki ba asha kallo lafiya"
ya wani lumshe ido yana girgiza ?afa yana jiran yaji tayi wurgi da wayar ta taso ta cacumeshi sai yaji akasin haka,



*************************
Alh ma'aruf ya iso lafiya inda yazo ya iske wani ?arin tashin hankalin na mutuwar mai gadin shi
mutane sun taru ana ta al'ajabi da taradda di mutane sunyi jigum jigum..
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*011*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????
Aje mishi wayar tayi kan hannun kujera har sannan fuskarta da murmushi ta fuskance shi duk da wani irin duka da zuciyarta keyi ta kaWu matu?a amma tasirin so ya hana ?aduwar ta bayyana kanta ya zura mata ido ganin tana motsa laSSanta alamun son yin magana "ki magana ki faWa abinda ke ranki mana ni naci dubu sai ceto ke kam na rasa wace iriyar karyar mace ce uwarki ce fa anan itace so called mijinki ya hai?ewa amma babu wani yun?uri da kikayi? anya kuwa akwai zuciya a ?irjinki?" ya ?arasa faWa yana kaiwa saitin zuciyarta wani irin duka
taji zafin dukan shima amma duk da haka ido kawai ta tsurawa Naseer bata son yanke mishi hukunci akwai tambayoyi da yawa a bakinta a hankali ta kau da kanta tace " ba zuciya ce babu a ?irji na ba Hubbieyh ina mamakin abin ne nasan ba kai bane wallahi ina tunanin laifin da nayiwa mutane suke son dole sai sun munana sunanka a ido na nasanka nasan waye kai haka nan bazaka aikata abubuwan nan ba batun wannan videon ban yarda ba ba kuma xan taSa yarda cewa kaine akan ummana ba kai wallahi bama ita bace kar ka manta fa Umma yau kimanin shekarar ta uku hannun kidnappers ina ka ganta? nasani wannan sharrin computer ne kai wallahi ko da dagaske zan maka uzuri na tabbata baza ka aikata hakan ba batare da wani dalili ba na yafe maka dan ALLAH kai ma ka yafemin ina sonka son da nake da tabbacin da shi zani ?iyama na tabbata wannan itace jarabawa ta dan ALLAH kar kace zakai amfani da wasu abubuwa dan ka nesanta kanka dani wallahi ko mutum ka yanka a gabana ka dafa naman ka cinye Naseer bazan daina son ka" ta ?arasa maganar da fashewa da wani irin kuka
yayi sagale yana kallonta anya? anya? kuwa nuriyya na cikin hankalinta?
shikam ya fara tsorata da wanan son da take i?irarin tana mishi amma duk da haka bari ya ?arasa amfani da damar shi dan ya yakice ta a rayuwar shi
ya dam?o fuskarta idanun shi sunyi jajur yace "ke kalleni nan dan malafar ubanki wai ke anya a danginku babu mayu kuwa? anya wannan matar ita ta haifeki? ina tantamar indai ita ta dur?usa ta haifeki ke banajin ma da aure irin na sunna aka haifeki dan duk Wan halak bazai fifita soyayyar wani banza ba akan ta mahaifiya"
ya matse mata baki cike da mugunta ta runtse ido tana ?o?arin yin magana ganin haka ya saki fuskar yana jiran jin me zatace
ta sauke numfashin wahala sannan ta share hawayen fuskartz tace "ba laifi na bane naseer dan ALLAH ka daina hukuntani akan abinda bani da iko dashi ka sani ina sonka ban hanaka ?arin aure ba ina goyon bayan duk wani abu da zai saka farinciki shiyasa na mallaka maka duk abinda yake mallaki na sauran gidan nan ya rage da mike ciki kasani shima tuni na baka shi sign kawai ya rage dan ALLAH zan yi sign yanzun na fanshi kaina dashi na tabbata zakayi farinciki sannan duk sharaWin da zaka saka min a zaman mu na yarda wallahi zan bi ganinka a kullum ya fiye min komai musamman idan kana cikin farin ciki"
Shikam dai ?ilan a wannan gaSar ALLAH ya isa ya dace ace yayi wa Habeeb domin wannan abun bana lafiya bane
ya saki ajiyar zuciya ya saka hannu a aljihu ya zaro wata takarda dake a ninke ya mi?a mata haWe da cewa "kinyi kuskure Sa'ada tun farko da kika aminta dani ban taSa sonki ba asali ma akwai dalilin shigowa ta rayuwar ki a yau kuma aiki ya kammala batun gida kuma tuni dama takardun na guna da sign naki ko babu gida ya zama nawa kije ki tsinci abinda zaki tsinta ki Sacen da gani na sake ki saki Waya kisan inda dare ya miki dan a gobe za a fara gyaran gidan next week Bintu zata tare to bana bu?atar jin hucin numfashinki ko da ace a layin nan ns ki Sace daga duniya ta na sallameki sai dai zan miki kwatancen inda zaki tsinci gawar tsohuwarki kije ki Wauke ta kubar garin nan in ba haka ba wallahi sai na ?arasa WaiWaita rayuwarki"
Kalmar sakin kaWai ta shiga kunnenta amma bayan shi babu wata kalma da tayi gigin bi ta kusa da kunnenta yanzun ta tabbatar ashe ba hasashen banza tayi ba? ashe abinda zuciyarta ta faWa mata gaske ne Naseer giya yasha dan wanan aikim sai khamru uwar laifi ko kuma ya haWu da matsalar taSin ?walwa to ta ma fi yarda da wanann tunanin naseer Winta ba zai taSa gigin nuna mata takarda mai Wauke da ba?in rubutun saki ba inah!
a hanakali ta fara ja baya tana ?o?arin tashi ba tare da ta karSi takardar ba dole ne taje ta samo malamai suxo suyiwa Naseer ru?iya ko ya dawo hayyacin shi ta mi?e zubur jikinta na wata irin kerma bata damu da mayafi ko takalmi ba damuwar ta Naseer ne kawai ta juya da niyyar nufar ?ofa ya sa mata ?afa ya taWe ta rigif ta faWo kanshi,


*ku haWa da ha?uri mu haWu gobe insha ALLAH ba?i nayi wallahi*

COMMENT
SHARE
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*012*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????

Gidansu Hunaifa ba ?aramin tashin hankali jin zancen dawowar Alh Ma'aruf suka shiga ba duk wanda ka kalla ya fige sunyi zuru zuru ga wani ?arin tashin hankalin jin zancen Mutuwar mai gadin gidan wanda kamar wutar kara haka zancen ya bazu
tuni kuma sai lissafin wasu ya fara canja wa masana sharhi da yan jaridar media suka samu abin yaWawa
tashin hankalin yayiwa Alh Ma'aruf yawa dan dai duk binciken da akayi ya nuna cewa guba mai gadi yasha a lemo
_Kaina fa ya Waure jama'a_
to kowa dai na tofa albarkacin bakin shi akan lamarin tuni an kira ?an uwan mai gadi sun zo anmishi sutura an mi?ashi gidanshi na gaskia
?angaren Kareema kuwa ranta fess labari ya canja salo a wannan gaSar a daidai wannan yanayin so take zargi ya Warsu a zuciyar mutane so take shakku da kokonto ya samu zama a ?wa?walen mutane akan Alh Ma'aruf wata ?ila a wannan gaSar ta da?ile duk masu gigin bashi auren ?a?an su ko a barta ta huta runguntsumin ne da yayi yawa yasa Wan sandan nan bai samu damar dawowa cikin gidan ba
bata ma damu ba tunanin ta Waya dalilin dawowar Alh bai sanar da ita ba Zumbur ta mi?e bayan wani Wan tunani da ya faWo mata cikin zuciya zagaye falon ta fara hannunta goye a bayan ta
Murmushi tayi mai ma'anoni da yawa ta fara zancen zuci
"tabbas lokaci yayi wannan ce gaSar da zata bankaWo wasu sirrika tasan zasu girgiza zu?atz lokacin tane da zatayi kwanton Sauna zata ya mutsa hazo"
ta Waga hannu sama tace Ya ALLAH ka saba bani dama da nasara akan komai a wanaan karon ma ka bani nasara in cimma burina ka rufa min asiri a duniya lahira kuwa dama nasan makoma ta"
ta sauke hannun ta re da wata irin ajiyar zuciya ta nufi bedroom Winta cike da sassarfa



*********************Kallon ta yayi ta kalle shi yayi dariyar takaici sanan yace "Na rasa wace irin mutum ce ke bansan wace irin cusashshiyar ?walwa gareki ba na faWa miki nine Naseer ni ne da hankali nz babu ubanda yamin asiri ?warewa ce kawai a iya shu'umanci ki yarda ko kar ki yarda na faWa na sake ki bayan na yagalgala gyatumarki na kuma kasheta bana tsoron duk abinda zai biyo baya domin yanzu baki da sauran abinda zaki ya?eni dashi abu guda da baki sani ba ni ne silar rashin haihuwar ki da hannu na nasaka hannu a takarda aka cire miki mahaifa ni nan ni na Wauka naje na jefawa karnuka suka cinye gudun kar ki haihu ki mutu ki bar min tarna?i ke Win nan bakj da maraba da fankon ashana ki ro?i ALLAH ki tsawon rai tunda kin sa gagara kin?i mutuwa kina duniyar zan ci dukiyarki wacce kuka wahala wurin tara wa zamu shana ni da matata da ?a?an da zamu haifa ki daure ki zama yar kallo"
ya ?arasa maganar yana raba jikin shi da nata a ?yamace
ta Wan sulale gefe ta dafe kanta dake mata wani irin ciwo zuciyatta ta fara wani irin zafi zafi hawaye suka fara biyo kumcinta
ta dur?usa a hankali ta kama ?afafun shi tace" Dan ALLAH me na maka?wane irin laifi na aikata maka haka da zafi? dama so na zama ?iyayya? wallahi duk abubuwan nan da ka lissafa ka aika ta min basu Sata min rai ba banji zafin su ba kamar kalmar sakin da ka furta da bakin ka cewa ka min Na yafe maka wallahi na yafe maka har yanzun bakayi laifi a gurina ba Naseer na tabbata banda zuciya a ?irjina kamin kome amma dan ALLAH kada kace zaka haramta min ji da ganinka na amince ka sake ni bazan tilasta ka ka mai dani ba tunda baka so amma dan ALLAH kamin alfarmar zama a gidan nan kabar ni inyi *ZAMAN IDDA* _agidanka_ ko da boys quaters ne zan zauna kaj wallahi ko da Wakin maj gadi ne na amince indai zan dinga ganin giftawar ka inji ?amshin turarenka wallahi hakan zai fi min komai"
ta ?arashe da wani irin kuka kukan dake fitowa daga can cikin zuciyarta

*Salon kuma inji wani ya zageta mu raba ?an kallo ni dashi=?!?=?!?*
[4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH*
_(A gidan miji nah)_

*True life story*
_labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_

_Na_
_Zahrabukar_


_writer of_
Nuwairah
Arwanatu
Karshen duniya
Haihuwar fari
And now
Zaman iddah

*EXQUISITE WRITERS FORUM*


*Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki*

Http://wa.me/+23408038541511

*013*
_Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki>?????????

Zugudi yayi yana kallonta so yake ya tuno abu Waya wanda zai sa ya tausaya mata ganin irin gurshe?en kukan da take
wani Sangare na zuciyar shi ya hasko mishi wani dogon lokaci can wasu shekaru da suka shuWe ya

4 / 7